Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tanajinta kamar sabuwar haihuwa tayi miss in mame na 3moon,
Nayi miss inki mami na
Tafada tana kara narkewa ajikinta
Toh aigashi har angama kuma karatun kinga wuyar afara kenan karshen abun nakusa nima nayi kewar ki sabd bamai takura min dakira kodayaushe
Sabeela tayi dariya tana mikewa daga jikinta
Kaiiii mami ainadawo kuma dorawa xan a inda natsaya
Haka kikace ko tohm shikenan yanxu kije kisamu kiwanka saiki futo ga abinci can na musamman nasa anshirya miki su
Tohm mami
Kwanan sabeela uku dadawowa takira mowana awaya suka gaisa mowana tanuna batasanta ba sabeela tace taxo bikinta kawai tanaso suyi kawance ne mowana tace badamuwa daga lokacin suna waya lokaci xuwa lokaci harsuka saba shakuwa taratsa tsakanin su har wataran idansuna fira mowana takance mata muryar mu iri daya fa sis
Sabeela taidariya nima naimamakin faruwar haka kodai duk kawancen ne
Sukai dariya, dahaka wataran har bawa sufiyya take sugaisa damowana.
Yau laraba sabeela tagama shirinta tsaf xata gidan mowana doguwar riga tasa mai duwatsu cike akirji dakasan rigar duwatsin blu ne rigar kuma baka tayi rolin da bakin mayafi tasa blu intakalmi, tayi kyau musalin karfe biyar da rabi tatafi.
sufiyya tadawo daga wurin aiki dayake ita ma brister ceda cout dinta sakale ahannu tanufo wajennasu taji maganar abbans da mami kamar suna fada donhaka tatsaya tana sauraro
Abba ne yafara dacewa
Bilkisu kenan kinmanta lokacin dana auroki ahalin dana samoki kinmanta cewa daidai dagidan da iyayenki kexaune ciki ninasiya musu dadai dukiyar dabakya kauna kuma ita kikeci ita ahlinki suke mora koxakice karyane donhaka ina maigargadinki karki kuma saken yimin magana akan wani tujjani tujjani nadai fada miki sbd bahuruminki bane kici arxiki kawai malama
Hmmm alhaji sulaiman kenan yauni kake cima mutumci akan nafadamaka gaskiya nixaka rinka toxartawa akan natuna maka lahira tab toh kasani alhaji wlh tallahi namusa akan maganar ka donkace ni 'yar talakawace eh mutalakawane kuma munrike talauchin mu bamu hulda da haram kuma gida ai bansan haka abinyake va yanxuma kuma wlh banga mexamuci da gidanka ba koyau kaje kasa akasuwa,
Keeee bilkisu keeww ki sauraramin karkimin iskanci toh wlh tallahi mutkar kika cigaba da bibiyar wannan dukiyar tamu dakokarin ganar dani wani xancan banxarki wlh saimin miki abunda mukayi musu kuma wlh daya daya daga cikin 'ya'ya na kikasake yasan dawannan maganar kinkade barganin muntara yara dake wlh baxankasa daukar mataki akanki ba
Hawaye suka taro aidanin mami tarausayar dakai sbd tanaso tarayu da yaranta bataso tarasa wannan damar amma tayi danasanin auren sulaiman sbd mahaifiyarsu bakar kaddara ce maixaman kanta
Shikennan alhaji amma kakara tunani tsaki yaja yana daga waya yayi sama saikuma yatsaya yana fadin inna nillahi wa inna ilaihir raji un
Toh toh ina kenan? Nagane nagane ganinan xanxo dama aikata yasauko yana mai mai ta inna nillahi wa inna ilaihir raji un
Alhaji lfy kuwa
Daf daxaifuta yace shureim ne yayi hatsari ana tunanin ma yamutu
Tamike axabire tana salati shikwa arikice ma yake sbd yanakaunar dan uwansa yanxu inmutu saura su uku kenan take yaji kuka xai xo masa
Baikula da sufiyya ba wacce ke makale abango tana tana rusar kuka kamar iyayenta ne suka mutu duk fadawa tai falon tana kife fuskarta jikin mami
Wayyo Allah mami dan Allah kifadamun waye abbanmu wayeshi da hajiyar mu yau jina na uku kenan maganar ku irin wannan da Abba waye shi dama alama sam bamiyi dacen tsatso ba kenan
Sufiyya kenan gwara ki share hawayenki xaifi domin kuwa ba abindaxai karamiki sai damuwa babanku da kakarku sun nisa wanda baxai yuwu nidaya in iyacinsu da yaki ba kinga kibar maganar nan kawai sufiyya
Tarike hannun mami tana kuka
Dan Allah kifadamun dan Allah mami ni cikakkiyar low ce xankokarin karbawa kowaye hakkinsa agurin abbanmu
Nan mami tabata labari kaf harwanda batasaniba tana xanin goyo kuka sufiyya take wujiga wujiga tana tausayawa rayuwar da 'yar uwarsu Tasleem xata fada andanne musu hakki dayawa lallai kakarsu bakara mar muguwa bace.
Momma komai yachanja mata donyanxu har motace da ita Siyam yasiya mata yakuma samata dirver tayi kyau tayi tas tamkar bata girma ba. Yanxu ma aiken dirban tayi yasiyo mata kayan miya da nama dadubu uku
Yafado gidan yana kuka tamike tana tambayarsa lfy nan yake fadamata mota ya ajiye xaitsallaka ya siyo kayan miyar wani babban mutum yaxo yadaki motar datasa yanxu gashi kanmutumin yakarye anyi asubuti dashi shikuma dayaga haka yahau napep yataho salati tafarayi tana tambayarsa toh can yabar motar yafada mata ai 'yansanda sun kama motar xamatayi tafara salati kafin tafara neman mafita
Cankuwa game da mowana da sabeela sungama waya tana hanya tataho kodata xo gidan saida tadade atsaye tana kallon keruwar gidan tamkar ba anan ba
Siyam ne yadanno kanmotarsa gidan bayan get man yabude masa get paking spice yafakata yafuto cikin takunsa na isa da girma yanufi falon farko ganin sabeela atsaye tana dube dube yayi dariya
Sweety kinajin shugowata kenan amma bakije kintaroniba ina kallonki kina kallona amma sbd nataho kindauke kai kina dube dube konai laifi ne
Sabeela wacce tai mutuwar tsaye tana kallonsa bakidaya kyansa yatafi da imaninta kwata kwata bata taba xaton kyansa da ake fada yakai haka ba saidata gansa yau taga ashe yafi inda ake bada labarinsa ma,
Siyam ganin taki magana yasa yayi tunanin ko wasan natane yamotsa danhaka dasauri yatafi xai rumgumeta aikuwa tasaki kara me karfi tana tsuguna kasa yarumgumi iska tamike dasauri tana dafe kirji tafara magana tamkar mowana
Nifa malam ba matarka bace sunana sabeela bakuwace ni
Yaharareta
Harkin bantsoro fa wai miyasa kikeda son wasa ne kinga pls banaso muje ciki yau agajiye nadawo inabukatar tausa
Sabeela taxaro ido tana rufe bakinta da hannu aranta tace kaji dan iska fa
Kaga wlh tllahi ni ba mowana bace sunana sabeela kum........
Kafin tarufe baki mowana takarasa futowa daga falon sbd ehun dataji tanadaki yasa tafito
Cak itama tatsaya tana kallon ikon Allah bakamaba hatta rigunan jikinsu iri dayane duwatsun gaban rigunan ne kawai daban daban, ikon Allah itace sabeelan tata kenan
Siyam ma buda baki yayi yana kallon wannan saiya kalli wannan kafin sabeela taruga dagudu tarumgumi mowana tana dariya
Yaudai naga xahirin abun da anty sufiyya kefadamin
Mowana tasaketa tana kama hannunta
Gaskiya nayi mutkar mamaki sabeela saiyanxu nagane manufarki tason kawance dani dakuma son ganina
Sabeela taidariya
Tabbas sbd kamannin mu sun xama daya bamai cewa ba 'yan biyu bane
Tohm barka dai daxuwa
Harsun fara tafiya xuwa falo
Tajuya taga Siyam takashe masa ido
Xo ka banbance matar anan mana inxaka iya
Sabeela taidariya
Aa karki haka mana bakuwa aikinsan yasan nice
Mowana tace
Aa kibari dai yagane dakansa
Siyam yayi murmushi yana kallonsu yana karasawa kusa dasu dasauri mowana taja hannun sabeela suka shige falon suna dariya binsu yayi yana sosai kai
Suna xaune yataddasu yakalli mowana
Tohm taso ki gyarani nagaji dayawa
Dariya sukayi mowana tace
Kayi kyankai sosai daka iya ganeni fa ya office Darling
Allahamdulillah ko ku gomane kamarku daya ina maitabbatar miki xan iya dauko matata acikin su so karki mamaki yadda nake jikin ki har yafi haka maman intisar
Yakashe mata ido akarshen maganar tasa
Taidariya tana mikewa
Har naxama kenan
Ehmana
Ta nunamasa sabeela sbd taga nema yake yaciga ba daxancensa tamkar bakowa agurinsu
sai sannan suka gaisa da sabeela tarakasa daki sannan tafito tagabatarwa da sabeela ruwada kalolin lemuna sai hadedden abincin data yimata
Takoma daki gurin oga Siyam saidatayimasa wanka sannan tagyara sa yayishirin masallaci sannan tasamu tarakasa tadawo
Kai amma bnkyauta ba nabarki kedaya ko sat
Sabeela tai murmushi
Aa bakomi ai maigidane kinga yafini bukatarki yanxun bandani nice madai dabakuntar dare saiwatarana ankoreni
Sukayi dariya
Amma baniba donni kinga baxankoreki ba kodakwa anan xaki kwana banida kanwa ko yaya banida dan uwa yanxu kece amadadin 'yar uwata
Naji dadi sosai kuma insha Allahu xaki sameni ahaka ni 'yace awajen Alhaji sulaiman mataimakin govna nantabata tarihinta
Mowana taidariya tana cewa
Aa ashekema jinsin larabawace shiyasa kike dakyau masha Allah kinga dai abubuwan namu nata kamanceceniya da juna
Sabeela tace
Bayan kammanin kuma kinji wani abudayayi dai dai da nasabata dataki ne?
Kwarai kuwa domin kuwa nima jinsin larabawace kakana namiji da kakata mace duk larabawane kuma nima sunan kakana kabeer shiyasa nake kara jinjinawa lamarin namu dadik kan alama xamu hada 'yayanmu aure
Suka sheke da dariya
Bamamaki ai
Sallah suka tashi sukayi tana ta kokarin tafiya kiran sufiyya yafado wayarta kafin takara magana wayartasaki kasa tana kiran
Wayyo abba na wayyo baba shureim
Jikinta narawa tafara tafiya mowana tariketa
Lfy menene faru dasu
Gida gida xani mowana Abba nane yay asdant wuyansa yakarye kanin abbanma yayi asdant shikuma ya mutu wayyo Allah
Riketa tayi tana cewa
Baxakitafi awannan halin haka ba bari nasamu direba yakaiki Allah yajikansa Abba kuma Allah yabasa lfy ki nutsu dan Allah inaxuwa
Tafita
Mlm nuhu takira direban gidan tasa shi yaja motar sabeela yakaita gida shikuma yadawo Ana peep
Sukatafi harbakin motar tarakata saidata ga fitar motar daga gidan tukunna tadawo ciki
Gidan cike yake da 'yan uwa anata koke koke musamman matar shureim da yaranta hudu sai hajia maryam dake rumgume dagawar shureim tana kuka sufiyya da sabeela ma nacan hospital wajen abbansu anshiga dashi aiki da kasar india xasu fitar dashi amma anan dinma baturene xaimasa aikin mama tasha kuka harta gaji sbd idanunta sunyi ja sosai tafara tunanin cewa lallai hakkin tujjani ne yake bibiyar su dadikkan alama
Ankai shureim gidansa na gaskiya andawo hajia saikuka take maigirma shugaban kasa nabaya shike ta rarrashinta
Haka su sabeela suka hakura suka dawo gida sbd sai nan da kwana biyu xasu iya ganinsa
Game da mowana kuwa tnda gari yawaye tasawa siyam rigima akan saiyaxo sunje gidansu sabeela gaisuwa bayadda ya iya da ita yahakura yashirya itama tashirya tasha hijab dinta harkasa sunfito kenan Adeel nasawo kai gidan dagani bada mota bama yaxo
Siyam yamika masa hannu suka gaisa
Yanaganka kamar bada motaba
Eh tare muke da nana munje makarantarsu nahalacci wani taron iyayen yara, xamu wuce tanan nace tasaukeni xanshigo mugaisa ita kuma taje dama da motarta mukaxo
Siyam yayi dariya
Kai abokina baruwanka fa wato kaga ai dole namaidakai ni
Adeel yayi dariya
Kwarai makuwa Mowana ce tagaishesa ya amsa yana duban Siyam dake kallo mowana
Aa kamar ma fita xakuyi ko
Eh gaskiya xamuje nan gidan mataimakin govna gaisuwa kaninsa ne yarasu . Xo muje ma kaga mundadu
Toh ai shikennan muje dama naji sanarwa agidan redio wlh tinjiya musalin karfe bakwai nayamma
gurin maixaman banxa yaxauna itakuma tashiga baya siyam yaja suka tafi koda suka isa sabeela takira awaya tafito tayimusu jagora sbd yadda kofar gidan yake acike mutane daga sassana duniya ma ta axiyya ake xuwa musu da dubiyan hon. Sulaiman.
Adeel haryamanta da gaisuwa sukaxo yi yakafe sabeela da idanunsa tamkar yahadeta kamanninsu da mowana ba maraba sai kalar wayewa da sabeela tafi mowana. Rike hannun mowana tayi bayan sungaisa da su Siyam sunyimata gaisuwa tace su shiga ciki suka biyota abaya
Afalon hajia maryam takaisu sukayi mata gaisuwa tana tsare mowana da ido tai murmushi sbd jikinta yabata wannan yarinyar jininsu ce ko da daga ina take kuwa badan alhinin mutuwar nan ba data tambayeta wani abu.
Suna xaune wasu ma aikata suka shigo rike dawata babbar mace tamkar su yagata suka cillota gaban hajia tare dacewa
Ranki yadade wannan itace matar damotarta Tabige hon. Munnasarar gano gidantane tahanyar katin ta damuka samu amotar
Hajia tamike tana kokarin hadafuska da ita sbd tayagata agabankowa kuma arufe ta harsai anmanta tarihinta karar da mowana tasaki ce tajawo hankalin kowa kanta
Tafada kan matar tana kiran
Momma momma mahaifiya tace metayi muku siyam momma ce fa.
Mikewa yayi shima yanakarasawa gurin momma nadago kai aikuwa sukayi ido hudu da hajia maryam
Take hajia maryam tafara rawar baki
Xu........ Xu..... Xulaihat kece dama kuna raye baku mutu ba.
Daganan tafara susan jiki da dadariya tatababbu
Momma tamike tana kiran
Hajia maryam saiikuma hawaye kama hannun siyam dana mowana tariko Adeel tace
Kumuje wadannan mutanen axxalimai ne macuta sune silar dik wata wahalar mu arayuwa mowana karki taba yafewa wannan matar da 'ya'yanta,
Sabeela da sufiyya ne suka rike hajia eshat da xainab banda kuka me xasuyi sbd sunsan komai mami ce taikarfin halin tsayar da momma tana kuka dakyar momma tatsaya tana jifansu da mugun kallo
Dan Allah kiyafe musu kafin kibar gurin nan tabbas hakkin ki da mijinki shiketa bibiyar rayuwar su yanxu haka shureim ne yamutu shikuma hon sulaiman yana kwance asubiti wuyansa yakarye bawanda yake da tabbacin xaitashi. Agabanki gashi hajia ta haukace saidaureta akai, dan Allah kitsaya ayi sulhu ga ragowar 'yayan nan sai adauki kasun dukiyar ku abaku kikira tujjanin yaxo shima nan, narokeki xulaihat kiyiwa Allah kitaimakeni 'ya'yana nakeso suyi rayuwa maitsafta banaso wannan majadalar tashafe su suma surayu ahaka.
Momma tafashe dakuka tana durkushewa kasa
Bilkisu tujjani yarasu tun mowana na shekara 10,aduniya sanadin kuncin rayuwa da babu wacce tayiwa rayuwarmu katutu banason komai yanxu nadaga hakkinsa dasuka danne suka lashe ayanxu sbd baxasu amfaneni dakomai ba saikarin takaici kuma wlh basu ga komai ba tsakaninmu dasu sai Allah ya isa donhaka baxan saurareki ba wannan tsayawar danayi ma sbd ke ina ganin mutumcinki tin muna tare sbd kema kinga nawa ku muje
Mowana tarike hannun ta
Wannan shine karo nafarko danaji dadi arayuwata yatsarga dukkan sassan jikina momma. Ashe dama inada dangi baxanki karbar hakurinsu ba mutkar dagaske suke kema kixama maiyafiya....
Hakane momma kiyi hakuri dan Allah kixauna dan Allah sabeela takarasa maganar tana kama hannun momma taxaunar da ita eshat da xainab sunkasa dagakai sukalleta amma sunyi nadamar duk abundasuka goyawa mahaifiyarsu baya ta aikata, najefe jefen asiri duk da dama boka yafada mata xata haukace mutkar tasake ido hudu da tujjani ko matarsa tace ta amince ai acillasu canwata uwa duniya kawai.
Mami ce tabada labarin duk abindaya faru har kawoyanxu Siyam sairike mowana yayi sabd yadda jiri ke daukarta axaunen ma hospital din suka dinguma akayi lokacin dama ake sanarwa axo kan hon. Xai iya cika wa gwara afitar dashi waje aikin. Amma yasamu tallafi anan sosai sbda yafarfado amma baya magana mami ce tafara shigowa sai sufiyya da sabeela mowana da momma nabiye musu baya siyam da Adeel kuwa suna waje
hannansa tarike tanakuka sufiyya da sabeela suka fada jikinsa sna kuka yarumgumesu yana kara kallon momma sbd yatabbatar aikuwa yanagama ganewa yafara hawaye gaba ba bakin magana mami ce taimasa baya ninsu sannan tace yasaukewa kansu hakki yabawa iyalin tujjani gadonsa sannan kuma yanemi yafiyarsu sbd yanxu shi tujjani yarusu. Take kukansa yakaru sabeela nashare masa ta kadda aka miko masa da bairo yayi rubutu maiyawa kafin yadauko 🏧 dinsa yadankawa sufiyya yahada hannunsa biyu yana kallo momma da mowana donko ba afadamasaba yasan 'yar tujjani ce itadin
Sannan yakuma yin rubutu kadan awata karamar fefan yadankawa sufiyya
Tana dubawa taga haka
KIBA XULAIHAT WANNAN TAKARDAR 🏧 KUMA INASO KIJE KICIRE DALA BILYAN BIYU KIBASU, TUNSAN AKAYI KOKARIN RABA GADON DAMA HAKA YAKAMA NASA MAHAIFIYAR MUCE SILAR KOMAI INA NEMAN AFUWARKU 'YA'YANA,momma tamikawa dayar takar dan sannan tafice daga dakin babban mai kula da abbansu tasamu tabasa ATM din tafadamasa yadda xaicuro kudin
Karfe hudu akafita da hon sulaiman aiki kasan waje
Momma dakyar ta amsa kudin nan suna fitowa tadankawa Adeel sannan suka taho koda suka sauka agidanta cewa tayi Adeel yaje dakudin ya ajemasu yadeba wasu yakara yajari ita tadaukesa tamkar dan ta datahaifa
Yace baxa ai hakaba xaije abude musu account axuba musu kafin daga baya aitunanin yaya xa afara juyasu
Siyam yace haka yayi kam yanxu sai ansamu nutsuwa haka suka rabu mowana datadage saita kwana agida momma takorata ba shiri tafita tabisa
Bayan kwana uku anbude account dasunan Tasleem tujjani kabeer anxuwa kudin sbd yanxu sunce basu da abundaxa suyi da kudi
Soyayya ita da mijinta Siyam tamkar bagobe haka suke shanta lokaci xuwa lokaci tanaxuwa gidan su sabeela gaida mami tana kuma duba hajia maryam wacce ke cikin hauka tubiran waje daya aka killaceta akasamo masu kulawa da ita mutum 10,sbd komai su suke mata kuma likita nadubata yana bata magani sbd dauko likitanma akayi daga kasar baraxel..
Bayan wata daya alhaji yadawo daga waje inda akakaisa magani tare da kanwarsa eshat atare dashi sabda kwanan mami goma acan tadawo eshat tatafi.
Allahamdulillah aiki yayikyau amma wuyanxa yadan karkace, kuma idan yana magana ba aji sosai saiyamaimata kwanansa uku dadawo wa yashirya, yadebi yaransa da body gard dinsa akaje gidan momma yakara neman yafiya aka gaisa daganan gidan mowana aka wuce taji dadin ganinsu tafada jikinsa tana murna
Abba yajikin naka Allah yabaka lfy abbanmu
Yashafa kanta kwallar nadama naxurarowa daga idaninsa
Allahamdulillah allahamdulillah mowana Allah yaymiki albarka dake da xuri arki bakidaya naji dadi kuma inakara rokonki daki yafemin nayi nadama
Share masa hawayen tayi tana cewa
Xauna abba nayafemaka duniya da lahira Allah yayafemana
Mami ina wuni
Tagaida bilkisu
Lfy klau yamuka sameki
Tai murmushi
Tana kallon sabeela yadda tayi wani sololo alamin rashin kwarin gwiwa da kunya
Allahamdulillahi mami
Kekuma fa kinyi wani sototo kamar gidan nawa wani bakonkine
Taja kumatun sabeela duka akayi dariya suka gaisa da sufiyya tamika tafara kawo musu juice da kayan snck mai aikinta ce tafara kokarin dafa musu wani abu itakuma nantaxo taxauna akafara shan fira musalin karfe biyar nayamma suna shirin tafiya kannen siyam suka xo madawuyya su'adaat muslimat nantake gabatar musu da Abba nta da mami da 'yan uwanta su sabeela cike dajin dadi sbd itama yau ganata yan uwan kamar yadda kowa xainunamata nasa,
Daxasu tafii hon sulaiman yadauko sarka mekyau yabata taji dadi sbd sarkar golce kuma takai kimanin kudi nera dubu dari biyar. Su madawuyya su'adaat sai santin sarkar suke suna jinjina gata irin na mowana ashe itama 'yar dangi ce haka sukai tamaganar bayan tafita raka su mami,
Adeel ne yakawo mamansa gidan siyam dakansa sbd bataxo ba tunda akayi bikin yadan futa bakin motar yatsaya kawai hoton fuskarta yafara dawo masa ahankali yafara jin sautin muryar ta lokacin datake cewa mowana
naji dadin ganinki sister kushigo.
Yarasa mallakar kansa tunda yaganta bakidaya soyayyar ta naneman jefasa acikin yanayin rasa bacci baya rintsawa da dare darana kuma yawuni tunaninta dama xaikuma ganinta yayanke shawarar xaifara magana da mowana kafin yasameta damaganar
Bayan yamayar da mama gida yakira mowana awaya yafadamata duk abundayake faruwa gamedashi da xuciyarsa akan sabeela badankaramin dadi mowana taji ba donhaka sbd xakuwa sunayin sallama takira sabeela taroke ta akam dan Allah kartaki amincewa Adeel kamar yaya yake awajenta kuma wannan shine abin farko daxata masa tarama masa wani abu daga cikin abundayayi musu. sabeela tace bakomi ta amince
Dagudu tafada kan sufiyya tana dariya
Allahamdulillah Anty sufiyya burina xaicika abunda kwaran idanuna suka gani suka dimauta akai Allah yabani nasarar samunsa domin tayi tamkar samune mutkar akwai yakini
Kai sabeela nidai asanina danai abokin mijin mowana kike so kuma kinkasa gayamasa to tayaya kika samesa dahar kike karfa fa maganarki
Humm kedai bari anty wlh yanxu Mowana takirani awaya take fadamun shine dakansa yake gayamata tunda yaganni yaji yanasona nakwanta masa arai shine yakeso ita tafara yimin magana sbd yasamu gyaran hanya kafun shi yakawo kansa
Takare maganar tare da yin tsalle
Wlh anty sufiyya inason Adeel tundana gansa natsinci wannan farin cikin atare dani
Tohm natayaki murna Allah kuma yasa mijin aurenki ne
Amin anty nagode yanxu bari kiga nakara xuwa nasha wanka sannan naixaman kwalliya sbd bansaniba koyau xaixo
Hh xirin gilli akuyar manumi toh haka yace miki
Sabeela ta yi dariya
Ina tuna nin haka anty.
Bayan kwana biyu damaganar Adeel yaje gidansu bakaramar tarba yasamuba kyakkyawan tarba akamasa tamkar dama yataba xuwa yadda haidar yasaba dashi yamakale ajikinsa yanamasa. Wasa
Dayake shiya masa jagora falo na musamman saidata shigo yafita yanadagawa Adeel hannu
Shima yadagamasa yana amsa sallamar sabeela tare dacewa haydar
Idan natashi tafiya xankiraka abokina
Yace
Tohm uncle
Xamatayi kan kujerar dake fice dinsa tana gaishesa ya amsa yana kura mata ido bayan kowa yayi shuru nawani lokaci yace
Bansan dame xa nfara bama domin duk abindaxanfada miki kusan antaba fadamiki shi toh yadda xan kwatance yadda nakejin abin shikadai nake ganin xankokarin fadamiki kasancewar ki kyakkyawa kuma sarauniya ga dik'yanmata nasan kinkasance ma abociyar haske da daukar hankali samari don xinariya irinki samunta abune mai wahala sai in antaka sa ah shi wannan bawan Allah nagabanki barar soyayyarki yake hannu biyu dafatan tafe nake da nasarar samun kyakkyawan sarauniya
Tayi murmushi tana karajin wani sansanyan farinciki na mamaye ruhinta da dikkan jikinta
Kiyi magana dan Allah aure shine manufar soyayyar danake miki mutkar narasa ke kuma toh bansan kuma ina Adeel xaifada ba amma duk wasu nau in kalolin mutuwa dakikeji sunmasa kadan
Dasauri takallesa tana xare ido
Basai kadangnta kanka dahaka xakasamu soyayya taba Adeel kasa aranka tamkar donkai kawai akayi sabeela sulaiman kabeer tarufe fuskarta tana mikewa tafita da gudu gudu sabd kunya,
Sandarewa yayi sbd farinciki
Tundaga lokacin soyayya ce maikarfin gaske tashiga tsakanin sabeela da Adeel wacce Siyam da mowana har mamakin shakuwarsu sukeyi
Game da Siyam kuwa yasha mamakin yadda abubuwan suka juya duk da ba mamaki don matarsa taxama jinsin larabawa kyanta ya isa yakyauda shakka gamai shakka, yar attijirai ce amma tataso atalauci ko ilimin boko bata samu yadda yakamata ba iya scoundry tatsaya balaifima tanajin English mayar warce sai ahankali yaxama dole yamayar da ita makaranta,
Tanajin sallamarsa tarugo da gudu tafada jikinsa tana dariya dagata yayi cak yana shillawa tare da kissing din bakinta xuwa wuyanta xillo tayi tana sakalo wuyansa ba shiri yadire ta yana rumgume kayarsa
Kinyi kyau fa don lokacin danayi toxali dake dafarko saura kadan namanta kaina saidana jiki ajikina kuxarina yacigaba nadawo duniyar nan
Ta kyalkyale da dariya
Honey kenan kaiba watarana saika sa kaina yafashe sbd xuxutani dakake haba saikace bawata mekyau aduniya saini.
Eh mana da akwaita ne
Tadan ja kumcinsa
Gaka wlh donbaka san yadda kake bane Shiyasa kake fadar haka amma xaka tabbatar daxaran nabaka me kama dakai don ni shine xabina afarkon boun dina
Tarufe fuska tana rugawa bedroom binta yayi yana dariya shima rubdaciki tayi tana rufe fuskarta bayanta yabi bayan ya rage kayansa masu nauyi
Umm honey mukoma falo kaji
Yakashe mata ido
Aa nan yafidadin xama shiyasa kika kawo mu πŸ™ŠπŸ™Š ai yadankota kara tasa tana rirrikesa
xamu fita honey moon dama nagama mana komi ranar monday xamu tashi xuwa London
Tai murmushi
Kai amma naji dadi sosai wlh Allah yakaimu lokacin
Amin. Yashafa fuskarta yana gangarowa kan wuyanta daidai tsakiyar 'yan 2 yakai hannu taxuke tana kwabe fuska kamar xatai kuka yalumshe idanunsa sbd bakidaya hankalinsa yagama tashi baxai kuma sauraretaba ganin xai wuce gona da iri yasa tafara kuka tana kokarin tashi tagudu
Rike ta yayi kam tare da
Toshe mata baki danasaπŸ™ˆ.
Nafece wlh baruwana.
BAYAN SHEKARA TAKWAS
SIM, 1,ismat ta auri ixiddeen xuwa yanxu yaransu biyu mace da namiji tanaxaune lfy klau agidanta
SIM, 2,gameda hon sulaiman kuwa allahamdulillah xuwa yanxu yagane kurensa yagyara halayensa duk da yarasa mukaminsa dashekara uku kenan kasuwanci yake harkar ma sai ahankali duk abubuwan sun chakude masa amma AKULLUM acikin istigifari yake da godewa Allah daya ganar dashi gaskiya kuma yasa yasauke hakkin dake kansa na maraya kafin ya rasa arxikin. Anyi bikin sufiyya bayan wata uku akayi na sabeela da Adeel bikin ankashe kudi Adeel yayi bajinta sosai kuma shi yakarawa hon sulaiman jari sbd yaga yadda yafara shan wahalar neman kudi, Adeel yaransu biyu yanxu
Aliyu da umar sufiyya ma yaranta biyu Aysha da sulaiman tanacemasa daddy
SIM, 3,anyi bikin su'adaat dawani minister ankaita Abuja dakishiyarta daya tana da yara uku, itama su'adaat xuwanta yanxu danta daya Aminuddeen tana kuma daciki haihuwa yau ko gobe
Mowana da oga Siyam yaransu uku miqdad shine babba sai intisar mai sunan hajia kenan sai Adeel 2,dasuka saka suke kiransa da masoyi, yanxu kuma tanada tsohon ciki haihuwa ko yau ko gobe rayuwarsu gwaninsha awa kowanne acikinsu lallaba dan uwansa yake yana riritashi yaran kusan awurin hajia bera'u suke musamman intisar datafi son xama wurin kakarta itama miqdad kuwa mayen uwa kenan ko yini bayaso yarabu da mamansa gashida shekaran sa 8 amma baidena kwalafacin uwa ba, masoyi kuwa abbansa yafi makalewa har office

Please Login or Register in order to submit comment