Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

farinciki. Dama ashe sona ka kagina shine akan SADAUKAR WA ga kowanne ruhi mai daraja da wanda baicancantaba dagayau inaso kasani kaibamai kaunata bane
Afasace yakalleta
Eh yaya Adeel bakakaunata kuma wlh sai yasakeni ka aureni kai.....
....
Tassss yadauketa da mari
Kisan abundaxakirinka fadamun domin kuwa ke ayanxu matar abokinace kuma baxan aureki ba bakida hankali amma daga baya xaki duba abindanayi kitabbatar dake nayiwa gata fice kiban gu
Dasauri tasauko tana kuka tafada cikin gidan kotakan jawwa batabiba tafice dakin da aka sauketa
Yasake juyawa yanakara tuna shine wai yamari Mowana saiyafara girgixa kai yana tsaki saiwajen karfe biyun dare bacci yasa ceshi.
πŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’š
Sanye take cikin wata doguwar riga marun gaban rigar shake da bakaken duwatsu kananu. Kanta tayafa mayafin rigar saiwata karamar jaka kalar doguwar rigan nata saifaman iyayi take ita kadai gaban mudubi kafin tafito tana kiran
Mamee, mamee nafito
Wata kyakkyawar matane tafito daga dakin dake fuskantar inda wannan budurwan ta tsaya
Keb keba wlh sabeela kifitamin a ido inrufe miyasa waike indai kikatashi wannan shegiyar fitar naki saikin dameni dakira bazaki shiga ciki kisameni ba daxaki tsaya tsakiyar falo kina rafkan kira kamar wata sabuwar makauniya
Diddira kafa tafarayi tana magana cike da shagwaba
Mamee na kiyi hakuri nasabane kuma nibanason nacire takalmina sbd nariga danashirya fita xankawai kuma kinga mamee banashigo miki da takalmi har daki ba ko
Mamee ta harareta
Sabela tai dariya wacce ke mata kyau
Yawwa mamee tohm kinrama tunda kinhararen
Kingani xakidame ni again kuma ko fadamun nawa xasu isheki showping din?
Afuwan mamee inason xansiya sabuwar wayane kuma jiyama munyi waya da Rahinat take fadamun ansace mata waya yanxu data antynta maima take amfani shine nace xansiyamata wani. Dari tamin
Tohm shikenan bari naba haidar yamiko miki don ni aiki nake acikin dakin
Shikenan mame tnx fa
Sukayi murmushi tare mame natafiyanta tare da girgixa kai
Wuu sabela badai rawar kaiba da iyaye
Haidar ne yafito daleda yamika mata
Anty saat gashi inji mame
Amsa tayi tana shafa kansa
Dakyau autan mu nagidan sarauniya sabeela sulaiman kabeer
Suka kashe yaron nadariya ta cusa kudin ajaka tana ma haidar bye bye tafito
Tabude motar ta xatashiga sufiyya dake kokarin shugowa tadaga mata hannu
Heyy
Umhum kundawo ashe da ba aje daniba menayi konace mekikafini kedataje dake
Sufiyya takyalkyale da dariya tana rike kugu.
Hhh amma dai ainasha kallo kuma naga inda abubuwa suke idona har gajiya yayi dakallo ke kinsan wani abu kuwa kalolin kayayyaki naciyeciye harda wnda bantaba ganiba ke naga biki
Sabela tatabe baki tana cewa
Tohm saime kedai 'yar kauye dakinkasa wayewa har yanxu amma ai Abban mu yafisu kudi nesa bakusa ba jindadi babu irin wanda bamu ganiba harkike wani rikicewa da dan arxikin wancan ahlin kinga ni showping xani kina batan lokaci kokina da wani abudaxan siyomiki?
Sufiyya tagirgixa kai
Lailai sabela kina mutkar bani mamaki musamman idan natina yadda kika dauki rayuwarki akan bawanda yafi abbanmu kudi toh bari kiji kisani inbaki sani ba naga kamar bakisan labarin wanene Siyam dan Alhaji Abdullateef dan hajia bera'u jikan hajia sanawiyya ba shine wanda nake fadamiki munhadu dashi a clean showping narikice harnake fadamasa inasonsa. Babansa babban mutum ne dankasuwa babba kuma hamshakin maikudi wanda duniya tasansa.
Sabela kara sakin dariya tanayiwa sufiyya kallon baki wayeba
Hmmm ainasansa tunda nasan labarinsa kawata Rahinat tamato akansa tana masifar sonsa tundaga lokacin nikuma naji baimin ba ni irin wadannan mutanen ba birgeni sukeyiba sbd farinjinin su tamkar shikadaine namiji maikyau aduniya mustww Allah yakyauta
Amin danbaki gansa bane yarinya shiyasa kike fadan wannan abun aidama naxo miki dawani albishir maidadi amma saikinje kindawo daga showping din kafinnan nimakinga nayi wanka nayi sallah nadan huta gajiyar danakwaso
Namaye dan Allah karfa kisa natafi inata tunanin wanne albishir ne wannan donma nasan dik maganar daxakimin yanada ma ana
Tohm tunda harkin yarda dahaka shikenan saikindawo din kyaji
Kafin sabeela takuma magana sufiyya ta wuce wayarta yahau kuka tadaga tana karawa akunne tabar sabeela tsaye rike da murfin mota kafin itama tafada ciki tayimata key
Get man dasauri yabude mata get tafice ba inda ta nufa sai gidan yayar rahinat dayake sunyi waya da ita xataxo tadauketa tarakata showping donhaka basu bata lokaci ba suka wuce
Waya iri daya tasiyamusu itada rahinat aminiyarta sannan tasiya kayan make up, saiwajen karfe 8:30pm sukadawo ta aje rahinat agidansu sannan takaraso gida saita yi wanka sannan tayi sallan isha i tafito falo time din mamee da abbansu ne axaune sunahira sbd sungama cin abinci
Abba barka da dare
Yawwa saat yakaratun naki
Tana murmushi tafara masa bayanin yadda ake ciki
Dakyau toh kikara dagewa kinji Allah yataimaka
Amin Abba
Takalli mami
Nadawo harnakwanta bacci Yakusa daukata cikina yafara min ciwo yunwa nakeji mamee sosai wlh
Toh ai saikikarasa kici yanxu mukagama mu ga haidar haryayi baccima
Saidata cika cikinta saikuma tatino maganar da sufiyya tace xata fada mata donhaka dakin sufiyya ta wuce kaitsaye bayan tayima su mami saidasafe
Sufiyya kwance take cikin shirin bacci sabd gajiya ce ajikinta
Sabeela Taturo kofar tare da sallama
Ashe baki mantaba
Yaxa ai inmanta tunda bansan menene ba xaki fadamun shiyasa abin yatsaya araina inajinki
Tohm bari kigani sufiyya tajanyo wayarta tana danno vidion datayima mowana da Siyam tamikawa sabeela
Amsatayi tana kallo bakinta abude tana xaro ido kafin tasaki wata kara tana aje wayar
Kai anty wai dagaske bani bace agurin nan baki ganiba anty kamar mu daya sak komi namu anty harfa dariyarmu wayyo Allah wannan wacece haka 'yar biyu na xaiwahala wannan bajinin mu bace anty amma dan Allah 'yar waye wannan
Rufe mata baki sufiyya tayi ganin takasa yin shuru sai xuba take kamar ankunna redio dariya kawai sufiyya take tana rike ciki
Amma wlh sabeela bakida hankali toh ni danaje biki tayaya kike tsammanin xansanta toh ko shi Siyam din hajiar muce kawar mummy nsa amma nayimiki wani kokari nasamo miki numbarta sbd nace yakamata kuxama kawaye amma tsayinku namasu kama daya kinsan Allah sabeela inkuka tsaya wajedaya baxa agane wacece ke ko itaba harta tafiyanku iri daya dakallon ku itama gatada shiga rai ko masifar da iyayinma hakane ohoo
Sabeela ta farfara ido tana dariya
Eh ahaka dai kuma muke dashiga ran yanxu abindaxa ai shine kivani numbar tata xannemeta xanje taganni inganta inga wannan kamanni namu axahiri ubangiji Allah kasa tasa irin kayan daxansa inaxuwa musaje mukanmu murasa kanmu
Saita kyalkyale dadariya itadai sufiyya naganin ikon Allah
Baxanbaki numbanba sai anban tukuicina
Sabela tana gyara xama tace
Aa karki wani damu tukuici kam aikin cancancesa mekikeso abaki inkudine nawa kike so
Sufiyya ta dariya
Tohm shikenan ai kati nakeso acikamin waya na yay kat
Sabela tasaki wani shu umin murmushi shi ita ala dole hamshakiyace tana jin kanta tamkar wata 'yar shugaban kasa
Wayar ta tadauka tana danna wani numba ba adade ba akadaga kiran
Bayan sun gaisa tace
Hisham inaso kayima wani numba dana turo maka yanxu transfan 10k, kati, inbadamuwa
Bayan yafada mata wani abu naga tayi murmushi tana cewa
Tnx, ina wani uxirin anjima kakirani
Tadatse wayar tana mikawa sufiyya hannu sukatafa tare da dariya
Angama anjima kadan xakiga kati makil wayanki anty na
Mika mata wayar tayi ta tura vidion bikin da hutinan tadau lambar sannan tamika mata wayar tana mikewa tsaye
bari naje dakina saida safe
Tsaya sabeela yakamata ki amincewa hisham aimaganar auren nan kinga fa gayen nan yadade yana hidima dake kuma yanasonki sosai kinsani ko
Hummm baigama kwantan bane inata shawara da xuciyata har yanxu amma kullum ansar danake samu daga gareta shine akwai wanda xaifishi sona yanan xuwa rayuwata
Sufiyya taharareta
Ke ni rabarmin dawannan hirar gixon tom kardai kibari wannan tunanin yayi gurin xama axuciyarki domin kuwa bamai kyau bane yakamata kigane hisham dangidan mutumcine yasan darajar iyayenmu yana girmamasu kwarai
Tayi dariya
Toh ni bangama jin xan iya rayuwa dashi ba donhaka anty saida safe tunda kingama aikin ki
Tafice tana rufe mata kofar sufiyya tai dariya tana jinjina fitina irin ta sabeela yarinya kamar ba budurwa ba kulluma kara jinki kike yarinya hummm wayarta ce tafara kuka tna dubawa taga ashe saifuddeen ne mijin daxata aura yanxu haka saura wata biyu bikin.
Dagawatayi tana lumshe ido tare da amsa masa amintacciyar sallamar sa.
Yayin dani kuma nashafce xuwa duba chakwalkwalin brister Siyam inga yaya kuma can ake ciki.

Saida auren su yakai wata guda cir amma Mowana bata taba hada kujera ta falo wannan ita da Siyam suxaunaba, sbd bayama ganinta akwai lokacin da idan takulle dakin yabude dakin dawani key din saita ruga ta shiga cover takulle kanta idan yamatsa tace wlh xata kashe kanta mutkar baikyale rayuwarta ba haka xai hakaru yakoma baitaba shan ko tea wannan wanne tadafa da hannunta saidai 'yan aikin da mummy takawo musu guda biyu daya anacemata sarbajo dakuma titi duk sun manyanta amma sunada tsafta shiyasa ma Siyam yake cin abincinsu abunda mowana take masa yadamesa sosai domin shi ba kome kedamunsa ba irin ko yaganta yaji dadima aransa watarana sai afi sati baisa ta a idanunsaba abun naci masa rai suna aure amma kamar abokan gaba ga aiki yayi masa yawa baya xama koda yaushe yana xirga xirga, yarame bakadan ba domin kuwa tamkar ba angwan wata daya dakwana uku ba yayi fari tas sai idanunsa dasuka kara fitowa hakan kuma tawani barin yafi kyau sbd yadda yakara fess
WATA RANA
Kwance take adakinta tayi kwalliya tayi kyau tayiwa hubba girki masukyau ta jere kan dani table dake falo tabiyu tatafi daki Siyam yagama shirin office dama yau baiyi breakfast ba yana kyalla ido yagano yakwa mtsa yafara bubbude kulolin yana lumshe idanunsa sbd yadda kanshi abuncincinan yake bugar hancinsa yana ratsamasa xuciya hankalinsa kwance yakwashi girkinsa yacika tunbinsa yakora da lemon πŸ‹ πŸ‹ gwaiba datayiwa hubba sannan yamike yana gyara xaman cout insa yanufi dakinta yana addu ar Allah yasa abude yake yau koxaici sa ah ta sassauta fushin tunda yaga yau har girki tayimasa da alama tafara sauko tadaukesa matsayin miji
Ahanya suka hadu tataho xataje bakin get tataho da hubba ganin yadda ka ciccici abincin data ajene yadakatar da ita tana maida kallonta kan Siyam dake karewa kwalliyar ta kallo yana murmushi
Badai kaine kaci abincin dana ajiye kan dani ba kainema don ga alama amma waye yace ma ka kacimin girki malm
Axatona nikika ma girki sannan harsai nai shawara dake xanchi abinci agidan nan akuma ko ina naganshi. Mowana inajiyemiki fushin Allah wlh ki aje duk wasu makamanki kinutsu miyi rayuwar aure
Kaga kaga malm nixakayiwa gorin abinci auni Siyam kake fadamun abincin gidn kne humm aibaka birgeniba dabaxaka iyasakin wacce bata iya biyayyar aure ba kuma baxan ba tsakanina da Allah kuma kaikasan baxaka iya shigaba inkuma xaka gwada bismillah. Abinci kuma banyafemaka ba wahalar girkawar danai sabd baxanyi mawa wani gardi gir...........
Yadaga hannu xai dauketa damari saiyafasa yana dunkule hannun yadaki iska
Tatsorata sosai ganin yadda yachanja dandanan yakoma tamkar wani mayunwacin zaki daya kwana biyu baici abinci ba fuskarsa tayi jaxur bakinsa sai motsi yake yana fitar da iska,
Duk ranar dakika sake hannuna yayi kuskuren marin fuskarki to baxan kwana dashi ba sai nayankesa daga jikina sbd komai dake jikina soyayyarki yake, donhaka babu wani abu bare ajikina daxai bijire miki. Komai kikeso kiyi dani koda dukiyata sbd duka mallakarki ne kuma kiyi hakuri baxansake miki wani abu nabacin raiba ginbiyata
Zatajuya tawuce ciki taji maganar hubba cikin muryar kuka
bakida imani dama mowana damaxaki iya wulakantar da muradin ranki dakanki kuma cikin sani. Nasha mamaki dayadda naji maganganunku naraina wayonki da karatunki ina kika baro tarbiyyarki da momma tabaki?, kinmanta cewa ke matarsa ce donme kandan wani abudayayi miki xaki dauki karan masifa kisamasa karfa kimanta so wani kakkarfan abu ne dake afkuwa ayayin da mutane biyu suka hadu gami da kamuwa da juna. Yana haifar da tarayyar mutuwa, basai nayi amfani da damata ta karshe nace, kinji yadda yakeji yanxu,ba
Xatajuya tafice mowana taruko hannunta
Naji duk abindakikace amma kinsan cutar dayamin ko
Nasani amma yanxu mijin ki yake ai
Kixo mushiga ciki kixauna
Baxanshigaba Indai kinga naxo naxauna toh kindaidaita da mijinki
Tafige hannunta tafita ko da Siyam basu gaisa ba
Shima office yawce abinsa amma ransa badadi
Nan suka barta tsaye daga karshe tafara tunanin nan da wata daya xata saki komai kodan tasamu kan kawarta hubba,
Bayan wasu kwanakin
Yauma yafito xai fita office yaci sa ah tana xaune afalo tana kokarin sa chaji bakaramin kyau tamasa ba less ne ajikinta dinkin riga da siket rigar takamata sosai har 'yan 2na baraxanar futowa haka siket din yadameta tundaga kwankwaso har cinyar ta daga wajen gwiwa saiya bude yamata kyau kalar blu ne less din da xanen gwaldin ajiki sai fatsi fatsin yalo kadan. Takashe daurin nan bandamuba saitaunan cingom take tana karasa sa chajin tamike xata shige dakinta sukayi ido hudu yaharde hannayensa akirjinsa kawai yanakallonta harara ta kwala masa tana juyawa aikwa dasauri yacafkota yana hadata da kirjinsa
xan iya jure komai daga gareki amma baxan iya jurewa rashin kallon fuskarki ba, kina axabtar dani kina hukunta ni fiye dalaifina Mowana why? Karki tsammanin kona gajine da hukuncinki aa wlh bangaji daga hukuncinki ba hasalima koda xakice ahaka xamu kare rayuwar mu dani dake acikin xabinki xanjure mutkar kina tare dani, kagane inason ki inasonki Mowana rayuwar kawai nake bukatar nayi dake sbd kece mahadina dake kadai xan iya xama natsawan rayuwata. Yarumgume ta yana shanye kwallar data taho fadowa daga idaninsa
Bakaramin tausayinsa taji ba kuma har ga Allah itama tanason mijinta kawai tadauki alkawarin ramawa kanta dukkan abundaya yimata ne
Kwace jikinta tayi daga garesa tana jan tsaki
Kadade baka fara cewa komi ba amma wlh kaganni kaganni wai ni kuma har nayi rayuwa dakai agidan nan wlh babu wannan lokacin sbd nibadakai nashirya rayuwataba kai ayanxu ba agabana kakeba dakai da masu aikin gidan nan taxarar ku kadan ce sbd kai inabin ka bashin igiyoyina daga lokacin kuma daka datse igiyoyin tohm kum xama daya
Tafice tana girgixa bombom
Binta yayi hardakin aikwa dagudu taruga tana rike kyauren toleit yatsaya jikin mirrow yana danne xuciyarsa da hannu sbd yadda yake jin wani abu nataso masa
Ahaka yafara magana dakyar dakyar
Mowana nasan abundaya kara karfafa tsanata acikin xuciyar ki. Toh kisani bake ce kika fara sona ba. Baxanmantaba tunranda nafara ganinki a idona tarkon sonki yakafe axuciyata, toh amma nikaina bangane hakanba, sbd inakan matakin kuskure lokacin bantaba daukar haka soyayya take ba karki manta lokacin dakike nunamin kinasona harkorar ki nayi agidanmu toh nasan baxa kitafiba sbd yaddanake birgeki alokacin bantsaurara ba sbd nima wani bangare na xuciya ta bai amintaba inajinki daban dasauran 'yan mata idan kikakwana biyu baki turo min sako ba banajin dadi amma idan kika turo Sai naji raina yabaci sbd inakallon abun amatsayin raini nekawai nayi nadamar dikkanin wani abu danayi miki matata dan Allah kiyi hakuri
Karasa banke toleit din tayi tana fashewa dakuka tafara magana dakyar fi cikin kuka
Kaga ni ba 'yar kowa bace bamu dakomai karka yaudareni da irin yaudarar ka nasaki jiki ka wulakantani dama ka aureni tahanyar dataxama kyautarwa, Siyam baxan aminta dakai ba nafadamaka kuma kafitar min adaki
Tarine yarinikesa yadafe kirjinsa ahaka yafuto yashiga mota yafita office dishi dishi yake gani dakyar yake jan motar daga karshe gidan su yanufa sbd yasan baxai iya kaikansa office ba aukuwa dakyar yafa ka motar yashiga falon mummy tun akofa yafadi ko motsawa baisake yiba Abba ne dauke da cop din tea yana saukowa dga sama mummy nabiye dashi tana gayamasa ai yanxu itada su sakina da mariya da suwaiba bamatsala xaman lfy suke shima yana gayamata yadda su kawu suka shiryu tamkar basuba yanxu yadda suke gudanar dakomai nasu. Mummy ce tafara hangosa tace
Aa Alhaji menake gani kuma acan kofa tayani dubawa kamar Siyam ne fa nake gani akwance
Agurguje suka yo wajen suna dubawa
Nashiga uku Alhaji shine Siyam ne menene yasameka wayyo Allah wayyo Allah Alhaji Siyam ne shima arikice yake domin yanataba kirjinsa yaji numfashinsa nasama dakasa ciccibarsa yayi sai mota mummy namara masa baya kawu babba yayo alwala xashi masallaci dayake yau juma ah, yagansu dagudu yakaraso yafada motar sbd har Alhj yafara tayarwa
Bera'u menene yasameshi kuma
Tana kuka tafadamasa yadda suka sa meshi abakin kofa
Hospital din da jawwa ke aiki suka je kaitsaye emagancy aka wuce dashi likitoci suka dukufa akansa jawwa tafito daga office dinta kenan xata je sama dakin tiyata tahango Abba da mummy da kawu babba fuskokinsu duka cike da tashin hankali mummy kuwa saikuka take tana xirga xirga aikwa dagudu takaraso
Mummy wht's wronng wthu?
Siyam Siyam
Yana ina mummy menene yasamu yayan?
Dakyar ta iyafadamata adasauri tayi emagancy tana goge kwalla tanaxuwa tasamu sunatakokarin ganin sunshawo kan matsalar amma ina atakaice su mummy har karfe 8:30sunacan daga baya Dr Abdur rahman yafuto yana goge gumi kafin jawwa tafito tana wani mugun kuka mai ratsa xuciya tafada jikin mummy tana fadin inna nillahi wa inna ilaihir raji un
Mummy yaya Siyam ya rasu aikafin tarufe baki mummy tafadi sumammiya,
Abba ma haka kawu kuwa banda kuka me xaiyi harda majina (abokin fada yagangara😁😁)
Adeel jawwa takira bayan mummy da Abba sunfarfado amma duk dahaka mummy hankalinta baidawo jikinta ba subatu kawai take cikin kuka haka sukadauko gawar suka taho
Saida sukaje gidan aka kira mowana awaya mummy tace tadauko direva yakawota yanxu dasauri tashirya tacewa sarbajo taxo sutafi tare aikuwa cikin minti 20 taxo dandanan 'an uwa akafara taru bugun dakirjinta yakeyine yatsananta da Adeel tafara haduwa akofa hawaye wannan nabin wannan aikuwa cikinta yakara tsuuuurewa
Yaya Adeel menene yake faruwa
Yakau dakai yana shigewa yabarta anan sbd bakidaya yasa xarginsa akanta sam bata kulawa da siyam duk da mutuwa ta Allah ce amma da kamasonta shi yanajin haka ajikinsa
Falon mummy tafada tana bude ido mummy ce ta rumgumota jikinta tana kuka munrasa Siyam munrasa Siyam Tasleem
Dagowar da mowana xatayi itama numfashinta yatsaya cak tafadi guri warwas dagudu jawwa tayo kanta mummy na kuka itama tana yi bayan tafarfado tafara neman ina yake
Mummy bai mutuba baimutuba wlh mijina bai mutu ba mummy ni mai laifice karka tafi karka barni Siyam wllh xanxauna tare dakai har tsawon rayuwa
Sarbajo dake tsaye takalleta
Ranki yadade aibakuka xakiyi ba ke daba kaunarsa kikeba don yamutu aibakinyi kuka ba saikiji dadi yabarki ke aduniyar kici duk abundakikaga yafimiki muxamiyi kuka sbd brister mutumin kirkine yakula damu yakuma dauki nauyinmu tundaga kan kudin haya har gidan yasaimana bakida hali wlh haka yau dasafe kwantawa kitakashine kawai brister baiba amma bakalar hakurin dabaibaki ba amma kika share sa wlh ke shedayace hajia da Alhaji wlh wannan yarinyar ba'yar kirki bace sbd wannan gabar tayi yawa tun aurenku dai dai darana daya brister baitaba ganin farincikin kiba ko ki xaunadashi nawani lokaci amatsayin sa na mijin ki. Allah yajikanka brister Allah yayimaka gafara
Tafashe dakuka mummy dakowa ma awajen sandare wa sukayi sbd mamakin hali irin na Mowana ashe macicin kalgoce sari ka koma,
Itakuwa kuka kawaitake tana kiran nayi nadamar kokarin ganin narama abin dakamin Siyam nayi nadamar abundanayi mummy takasa magana jawwa ce da su'adaat suka shako Mowana xasu daka Abba yadaka musu tsawa
Mowana tafadi tana burgima
Nashiga ukudan Allah abba kabarsu sukashe ni nima nabisa nagaji baxancigaba darayuwaba nima Adeel ne wanda shi da bilal sukaxo shigowa sunji duk abunda sarbajo kefada aikuwa Adeel yafado dakin yadauke Mowana damari yakara dauketa damari Abba yarikesa yayi baya luuuuu ashe yasuma sai asu biti shima akayi dashi Mowana ce tamike xata je inda gawar take mummy tahanata tare dajifanta dawani mugun kallo
Bakida hurumi dako rigar Siyam balle shikansa tunda kinkashe munshi toh kije keda Allah baxantaba yafemiki ba kedama ba irin albarka bace
Kiyi hakuri mummy dan Allah kiyafemin dan Allah kubarni naga mijina
Jawwa su'adaat, nabila, madawuyya kufitar min da mowana daga falon nan yanxu
Aikuwa ko abba baimagana ba haka suka rinka janta harda mintsini da ehutake tana kiran sunansa Siyam Siyam
Bakidaya falon mikewa akayi anakallon ikon Allah ganin Siyam axaune daram tamkar bawanda aka kai hospital ranga ranga ba jawwa da su'adaat da nabila suka saketa suka rugo wajensa amma kafin sukarasa mowana tarugasu fadawa kansa tana sakin wani masifaffan kuka muryarta sbd kuka dakyar take fitafita
Hannusa duka biyu yasa ya rumgumota hawaye suka fara fita aidanunsa ita ko mowana kankameshi tayi tana cigaba dakuka tafara magana
Dan Allah ME KYAU kayafemin nayi nadamar tsaurara fansata wlh ina kaunar ka karkamutu kabarni baxan rayu ba nima mutuwa xan komai danakeyima dawasa nake bansan abin xaikai haka ba.
Yafara share mata hawayen
Kowanne matsatsi xanfiskanta agareki mekyau naxabi nai rayuwa dake damutuwa nikadai,
Mummy ce tadaka mata tsawa tini tabar jikinsa tana faduwa bisa gefe jikinta sairawa yake
Kai Siyam
Yadago kai yakalleta yana matsawa yarumgumi Abba yana sharar kwalla
Indai ni uwar kace kuma katabbatar dacewa nice nahaifeka toh kasaki wannan bakar kadarar marar alheri tarin bakinciki gayyar tsiya wacce batasan alkhairi arayuwarta ba!
Wani tari yatasowa Siyam yadafe kirjinsa yana xaro ido
Saki mummy saki ni nasaki Mowana Abba Abba kanaji
Kyar yake firta maganar Abba ne yadalla mata harara yana magana cike da karfi
Baki isa kisa yasaki matarsa ba sbd babu wanda yasan gaskiyar al amarin abu ne aduhukawai donhaka wlh yanxu koda silar maganar ki tasa ko tajawo silar sake samun masalar dana narantse da iyayena sainabaki mamaki.
Alhj wannan umar ni nabasa bashawartarku nakeba saidai kamin afuwa amma kasani natsani yarinyarnan domin kokarinta shine taga bayan Siyam karkamanta shikadai namiji muke dashi yakakeso mubar rayuwar sa cikin wannan yanayin
Rayuwar sa ahannun Allah take kuma wani abu baxaisa yamutu lokacin sa baiyiba donhaka indai nima na isa dake tohkijanye maganar ki tasai yasaki matarsa
Takalli Siyam xanjanye amma saidai nasan shime yayamata dahar take kokarin samasa kuncin daxai kasheshi tatsallakesa taje tai wani auren.
Kawu babba yace
Hakkun yakamata asani
Siyamne yasamu gu yaxauna yafara basu labarin tunfarko har xuwa halin da ake ciki yanxu sannan yadora dacewa
Mummy dan Allah kigafarceni nayi mawa mowana laifi maigirma kiduba abundana fadamuku duka kuji bansassautawa xuciyar ta ba alokcin
Kowa agun yaji haushin Siyam kuma ciki harda mummy datafarajin kunyar mowana tsaki tayi tana harararsa
Tundakwa hakane itaka cuta kuma kaiyakamata nahukunta, itakuma kuskurenta anan daya aiba ahukunci acikin aure sbd tako ina adaure kike kuma mala iku saudaya kikasaba masa xasukai kararki ga Allah daga karshe kanki xakitarawa xunibi donhaka kiyi hakuri tasleem kinji da abundaya faru rashin sanine sannan kuma Siyam yagane kuskuren sa komai yawuce
Mowana tafara share hawayenta tana magana
Nagode mummy babu komai wlh nayafe sannan kuma Abba kaima kayi hakuri dadukkan wadanda ke xaune adakin nan nasan dana bata muku rai nasamuku haushina toh dan Allah kuyafemin xankuma gyara kuskurena Allah yayafemana baki daya
Kawu babba ne
Babu komai Allah yayimuku albarka bakidaya akuma kara kiyaye wa kinji kaji siyamu
Siyam ya amsa da tohm kawu insha Allahu
Kawu salim ne yacika xaman da addu ah sannan aka tashi Siyam yadauki matarsa amota suka taho gida sunatafiya ahanya yakalle ta
baxantaba barinki kitafi daga xuciyata ba matata xan kuma ci gaba da sonki har karshen rayuwa ta
Xatai magana yadaga mata hannu
Don't talk to me, karki furtamin komi, amma ki kasance tare dani kawai arayuwar ki.
Tasaki murmushi tana rufe fuskarta tanajinta tamkar sarauniyar duniya
Rayuwa batare dakaiba tamkar xamane acikin wani kasur gumin daji, kasani daxu da numfashinka yay nisa da ga gareni saura kiris inrasa nawa sbd dani dakai duk abu dayane
Yakamo hannunta yana dankewa acikin nasa yacigaba da tukin da hannu daya
Ke alkhairi ce agareni abunda nake taji ajikina kenan kikasance dani sabd rayuwata taikyau
Wannan duk wani abune dayake karkashin ikonka ME KYAU, sbd ina matsayin matar kane yau dakullum har mutuwa
Sukayi dariya.
Yau wata sabuwar soyayyace ke faruwa agidan breasta Siyam abun dai ba acewa komi.

Sabeela tashigo gidansu kaitsaye part insu tanufa dirvea narike da akwatun ta xuciyar ta cike da farinciki yautadawo gida kuma tagama bautar kasarta yanxu kuma sai maganar xuwa gidan amaryar Siyam.
Haidar ne yafalfalo yana rungumarta tadagashi sama tana lilawa suna dariya kafin ta ajesa takarasa inda mamee ke tsaye ta bude mata hannu tafada jikinta tanasakin wani numfashin dadi. Sbd

Please Login or Register in order to submit comment