Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE



You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gunki
dik magunganun datayi tsaf yaji har
wakar datagama rerawa tanakuka
harxaijuya saikuma tabude ido xabura
tai tanaxubewa kasa jikinta narawa
tana addu ah aranta Allah yasa
baijitaba balle yakoreta

Saita tsinci kanta amaicewa

"Tuba nake ME KYAU

Dago kandaxatai saikuma takasa
saukewa kasa sbd wani dalili shine
yadda mutumin nata yasha kyau
tamkar baxa amutu ba wasu kayane
ajikinsa 'yankanti
kananu wando tree
kwata yakai gwiwa sai riga best amma
bamaikaramin hannu canba
tadansauko kan
wandon kayan bluu ne
dack sunhaska sa sosai kansa yasha
gyara sai kyalli sumar take tamkar
maixaidiga,
Ga santaleliyar kafarsa fara tas
yatsinsa xara xara sai gashi
dayakwanta ajikinsa har yatsunsa
kuma sai sheki yake,

Kauuuuuuuuuuuuuuuuu
Tassssssssssssi

Yadauketa damari yakuma dauketa da
mari saida ta hantsila fuskarta tadaki
kasa, kujerar karfen dake gun tafado
mata akafa tasaki wata karacikin
kidimewada jini wata axaba datai
acikin kashin kafarta,

Amma ko ajikin siyam da halin datake
ciki, saima jallata da dan yatsa dayayi
cikin halin ko inkula yanamagana cike
worninng nakarshe
,
"Wannan shine karo nafarko daxan
kuma ganinki arayuwata idan
harkikasake muka karahaduwa
xankashe ne nakashe
banxa, ke
mahauciya ce kinkasa gane nafi karfin
ki niba ajinki bane, donhaka baxan taba
sonkiba kekanki kintabbata ni mekyau
ne toh ke ina kikaga
kyan daxansoki
dashi vari kiji macanake so mai
tarbiyya mai hankali wacce tasan
kanta bajaka dabba like you ba,
donhaka kina bata lokacinki nekawai
anan xakuma ki tsufa baki aureba

Yajuya xaifice idanunta akansa hawaye
na saukowa aidaniyarta kukan
sonshine take domin ciwon dakafarta
yake yanxu bashi takewa kuka ba sbd
idan masifa taimasifa ba akuka amma
tatabbata kafarta tariga datakarye,

"badamuwar xuciya bace Siyam tatsufa
ba aure mutkar xata kasance
ataredakai tana bautama kadan daga
alfarmar daxan iyamaka kenan idan
kanada wata babba wacce tafi wannan
kafada namaka,

Yadakata daf daxaifita kenan yaji
wannan batun nata,

Banasonki! banasonki!! alfarmar
danakeso kimin itace kibar rayuwata
kawai banakaunarki, wlh bantaba
tsanar wani abu kamar kiba akaf
rayuwata!!!
Kifekai tai tanakuka saikuma tafashe
da dariya

๐Ÿ’œ๐Ÿ’œHaduwar jini da hanta baikai haduwar
da ruhina yayi da kaunarka ba, shiyasa
nake yawan tunaka adik bugawar
numfashi, ina kiranka da murya irin ta
nuna bajintar, ka isa kai mulki agareni
da xuciyata sbd cancantarka da
duniyar adalci tagani, donhaka nake
fatan ka amsa cikin kasaitar nuna isar
cewa kaine xabin mowana, na har
abada,,,,, inakallon ka tamkar kaxama
nawa sbd jikina yabani xamu xama
mallakin juna,, nabaka rayuwata fansa
๐Ÿ’œ ME KYAU, I LOV...........................

"ya isa!

Yadakamata tsawa wacce takadamata
yan hanji take tsoransa yashiga
xuciyata,
Lallai iska xata dade tana wahalar
dame kayan kara mutkar baxai kulada
cewa wahala yakeba, xanmaganinki
tunkafin kixamemin karfen kafa
batayada xa ai nasoki donko bawasu
matan aduniya saike kadai kikarage
kisani nafi karfin ki,mwstwwww
idanma bake dabaki da hankali ba
inake ina SIIIIYAMMM,

Yaja sunan cike da isa yana xubda
yawu ya fice afasace yana kumbura
lallai saiyadaumataki akan ta lallai
tadameshi saiyayi
maganinta,fuskansa yayi jaxur sbd
fada da bacin rai yanajin tsanarta
harcikin ransa kuma xaidaumataki
akanta sosai aranar haka yayina cikin
masifa datunani ko bacci baiba nadare
saiwajen uku yarintsa,

Gameda mowana kuwa dik yadda takai,
dakokarin taga tamike tatashi tsaye
abun yagagara tana yunkurin daga
kafar saitaji tarike gawani axabbaben
ciwo datake mata maicin rai,
hankalin ta baigama tashiba
saidataga magaruba nadosowa
gashikuma batajin motsin kowa
atawajen, sbd wajen siyam ne kawai
ke iya xama ko Alhaji donhaka yan aiki
basa rabar wajen saimekula dagun,
kuka taci mai isarta agun amma
bamaikawo matadauki sai ubangiji
jinkafartake kamar ba ajikinta take
ba sabd masifan ciwo tanakuma
dagata taji tace kallll, wata karar
takuma saki tafadi asume tamkar
matacciya yadda numfashinta yadauke

ba ita tafarfadoba saida ruwan sama
yaballe kamar dabakin kwarya, afirgice
tatashi, tana ambaton sunan Allah cike
da raxana take kallon yadda ruwa ke
sauka ajikinta bawani abudake
karemata ruwannan maikarfi.kife
kanta tayi abisa cinyoyinta tafara rera
kuka mara sauti amma akwai damuwa
acikinsa mutka,
haka ruwa yaballe
dukanta ruwan nan yayi sosai tahade
jikinta guri daya sai rawar sanyi take
ga yunwa datake kwakwalar cikinta
gaxafin dakafarta keyi,
ga ruwa saikara karfi yake gashigashi
takasa koda motsawa daga inda take
balle taraba dakin rabiy xomo kokasan
bishiyar mangon dake kusa da ita
ganin ruwan
yataru sosai yanakuma
shigar mata ido yasa tacije bakinta
tafara jan maxaunanta tana jabaya
tana jabaya tanahawaye sbd yadda
kafarta take wani xababban ciwo
kamar tacire
dajan maxaunau takai kanta kasan
mango taxube tafara sakin wani sabon
kukan tana maida numfarfashi,

Hubba hardakin mowana taxo dasafe
batagantaba gashi anyi sallama gida
xasu tafi, haka tai tajiranta amma
bataganta ba
tanemeta tanemeta har
wajen hajia amma ba ita kuma dama
bataganta agun amsar kudin
bama,saikuma saikuma ta tsaya tana
tunanin jiyafa sundan samu sabani da
ita kuma mowana tana da xuciya
kotatafiyar tane
gida takyaleta,
tunanin hakan yasa hubba tataho gida batare hankalin ta yagama
kwantawa dahakan ba,

Adeel ne yashigo sai sallama yake
amma yaji shuru kamar bakowa afalon,
ga alama kuma bakowa sai TV ne ke ta aikinyi dakarar ec, donhaka kaitsaye
cikin dakin yadanna kansa,
"Kaifa wani banxane wlh kana ina ne
wai?.......
Yay shuru ganin dakin wayam gashi
saikiran wayarsa yake amma swich off
futowa yayi yana duba agogon
hannunsa yaga karfe goma nasafe
kuma siyam bayanan wayar ma
akashe kai toh ina yajekuma,aibaya
fitar safe
ganin bamai bashi amsa yasayajuya
xaitafi wajen hja bera u, sugaisa yaga
ko can yashiga saikuma yahango
lamgu kamar abude donhaka yayi
murmushi
Kai siyam dasanyi safiya haka kuma
katafi gurin dabbobi,

Yakarasa gamamakinsa abude wajen
yake kofar ce akaturo shiga yayi tare
dabaxa ido yaga ta inda xai hango sa,
amma sai kukan tsintsaye yake ji ga
sanyi wajen sbd raba ruwan da akayi
jiya tun mangaruba har safe sannan
yadauke kafin yakalli filin wajen
gabansane yafadi kirjinsa yashiga
bugawa dasauri sauri xuciyarsa tacika

damamakin wannan abu mace kuma
mutum ayashe alamgu kuma da alama

babu rai ajikinta duba dayadda
tasankare dik jikinta yasaki saikuma
kafar ta tahagu wacce takumbura tai
sim, kamar xatafashe, gakayan jikinta
ajike da alamun anan takwana ruwa
yayimata duka,kusa da ita kuma
jikakkiyar kasar wurin dabata gama
bushewaba tai amfani da tsinke
tairubutu wanda idanun Adeel suka kai
xuwa wajen Ahankali yamatsa
yanaduba rubutun,
INA SONKA MEKYAU KASONI NI
NASO KA, NAYI TUNANIN XAKASONI
INADARAI NAJIDADI ARAINA, AMMA,
KASH! KASONI KOBAYAN RAINA DAN
ALLAH, INAXAUNE AUNGUWAR
DAMAGA GIDAN MOMMA MAI KOSAI,
AKAI GAWATA WA UWATA TAIMIN
ADDU AH.
hawaye ke xuba a idanun AdeelAdeel
wadanda baisan sanda suka
subucemasa ba lallai yatausayawa
wannan budurwar yarinya, da alama
tafada soyayyar wanine dahar takai
data rasa ranta waye wannan kuma yar
aikin gidan nan ne bangaren siyam
tunda har tashigo lamgu, ciccibarta
yayi kaitsaye motarsa yanufa yasata
abaya yaxagaya gidan direba yaxauna
yaja, amma hawaye yake tamkar
kanwarsace ta mutu Allah sarki Adeel mutum mai tausayi,
Yamarasa inaxaikaita gidansu ko gidan
iyayenta data kwatanta aa koyafara
kaita hospital atabbatar ma sa data
mutu din,
tunanin haka yasa yawuce hospital
kaitsaye
kafin yakarasa gosulo yatsare shi,
kukansa yakaru yafuto yadauko Goran
faro yaxagaya baya yafar bulbula mata

amma shuru batako motsaba dawo

wa yayi yasa key, gidan kanwarsa
dake kusa anan din yanufa sbd itama
likitace, cikin kankanin lokaci ya isa
yana gyara faking adaidai kofar gidan
kanwarsa Aslamiyya, yafito yadukota
yanasabawa akafada yafara
kwnkwasa gidan get man yabude
masa yashiga da ita, Aslamiyya dake
xaune dama fitar mijinta kenan
baidadeba
Yaya Adeel lfy wacece wannan?
Daga ina kuma, inakasamota?
Tafara jero masa tambayoyi xaman
'yanbori yayi akasan lallausan kafet din
dake malale atsakan falon ta wanda
yagaji da haduwa yana, matsar kwalla

Batambaya xaki tsareni da itaba kifara
dubata kotana dasaran numfashi

Daganan yayimata bayanin dik
abindaya gani arubuce dakuma
halindayasameta aikuwa itama
tamkar jiratake tafara kuka tana mai
tausayawa yarinyar,

Yaya yanxu kuma batamutu ba kamar
tamutu kuma,

Aa banatunanin haka
Shikenan yanxu bari nadauko kayan aiki

Yadagakai yana cewa

Nima ajikina nake ji kamar yarinyar nan
bata mutuba Aslamiyya inakayan aikin
ki kixo kiduba ta tunda ke ma aikin kine,
xaki iyafahimtar meyake damunta

Mikewa tayi dasauri tana haurawa
samadauko kayan aiki

Batajumaba tasauko da wata 'yar
karamar box jikinta sanye
dafarar rigar
dr, tadukufa kan mowana tana dubata,

Komawar hubba gida innanta taji dadi
musamman ganin irin kudin da yar tata
taxo dasu,
itakuwa hubba hankalin ta sam
baikwantaba sbd takira wayar mowana
akashe kuma sotake taji tana gida ko
yaya
anasallar mangaruba kwa tashirya
tacema inna xataje taga mowana
tatafi gidansu mowana ahanyarta
taxuwa sukahadu da mlm Abubakar
yasaki murmushi fuskarsa cike da
murnan ganinta
Ranki yadade gimbiyar mata inakuma
xuwa bayan munyi dake ina hanyata
taxuwa naganki,

Tasaki murmushi

Uhum aibanisa xanyi bashi yasa nake
ganin kamar harnadawo baka isoba
gidan su mowana xani indubata
nadawo,
Tohm ai shikenan tunda gani ai saimuje
tare mudawo ko, lfy menene yasamu
mowanan?
Yatambaya suna jera wa tare suna
tafiya gwanin sha awa, dabirgewa
yadda yake ririta 'yar budurwar tashi.

Aa lfiynta kalau xammagana da ita ne,

Yayi murmushi

Masoyiya dakinsan yadda naikewarki
dakin juyo kintsaya agabana
nadawwama ina kallon wannan
hadaddiyar fuskar taki, wacce baxata
taba isataba

Hhhh tai dariya

Allah sarki hubbi mutkar hakan xaisa
kakasance acikin farinciki koda kwa
atsakiyar hanyar nan ne ni mai bin
umar ninkace, xantsaya harsai ka
motsani da niyar nacigaba da amfani.

Takai karshen maganarta tana mai
kamewa awajen idanunta tsaye
akannasa cike dakallon soyayya
wanda take jifansa dashi, a sirrance,

Yanuna ta datsa xuciyarsa namaikasa
jure wadannan kalamai dake sa sa
awani bakon yanayi,

Tayaya jiki da ruhi xasu tsirarma
wannan kallon naki babu wani yanayi
daxai dakatar da soyayyarki daga
kawayan datai ajikina, soyayyar ki
tamamayeni tamamaye komi dake
taredani, dik dacewa nidin da xuciyata
mallakinkin kine, hubba kinfi karfin
wadannan agurina shiyasa nakaramiki
dama domin nasadaukar darai fansa
agareki,

Wani sanyine yaratsaxuciyar hubba
tasa hannayenta tana rufe fuskarta
tare da murmushi

Ai indai afagen jarumtane axo ganawa
gwanin, kaifa shugabane ako ina
nagasgata hakane tun lokacin da
duniyarso taga cancantarka tabaka
sarkin iya magana da jera xance
tamkar yana karanta littafi, niko me
xanbawa idanunka tukuici sbd babban
aikin dayayimin nakallo makani
amatsayin xabinka.

Ke kadai yake so yadawwa yana kallo
anan duniya da lahira kimasa wannan
shine tukuicinsa

Sukayi dariya, atare

Tare dacewa

Abi maisauki hubbina aidama nariga
dana gama tsara rayuwata dakai inata
fata dai Allah yasa daga gareshi ma
hakane,

Amin hubba ta.

Sukaci gaba da tafiya suna hirarsu
harsuka je, tashiga ciki ita

Momma na idar dasallar mangaruba
kenan taxauna tana laximi

Amin wa'alaikis'salam maraba hubba ai
yanxu nake kokarin naxo naje gidan
naku naji yaya tahowar taku
gashikuma sainaganki ke daya kuma
ina Mowanan take!?

Hubba gabanta yafadi mowana
inakuma tashiga bataxo gidaba kenan?

Momma tadafa kafadar hubba wacce
ta lula tunani

Hubba ko akwai masalane?

Momma tajefa mata tambaya

Girgixa kai hubba taikamar tayi kuka
amma tashanye sbd karta tayarwa da
momma hankali

Aa ainayi xaton tatahone danaji tana
cewa su saigobe amma mummy xata
iyabarinta yau din tataho tunda bataxo
ba hjia bata bartaba gobe xataxo shin
muke databbaci,

Momma tasauke ajiyar xuciya tana
cewa
Har naji badadi, tohm Allah yakaimu
tunjiya nake jin jikina badadi
musamman safiyar yau da daren jiya
jikina akideme yake ga tunanin
mowana dake taxuwar mun bansamu
kwanciyar hankali ba har yanxu
sainaga mowana xansamu nutsuwa
sbd inaji kamar ba lfy ba

kintabbatar dai lfy ko?

Jikin hubba yafara rawa kuma bakintA
narawa tace

Lfynta klau momma gobe xakiganta

Toh Allah yasa

Tafito kamar jiratake kuka yakwace
mata malm Abubakar yafara
tambayarta lfy kuwa takwashe dik
abindayake faruwa tafadamasa
yakwantar mata da hankali tare da
lallashi,

Tana bude idanunta tashiga binsu
dakallo daya bayan daya intakalli Adeel
saita kalli Aslamiyya tanaso taganesu
waye wa 'yannan amma takasa
ganewa sbd iyasanin batasan
wadannan fuskokinba gasu kamar su
daya kyawawa,

Kuka tafara tana cewa

Wayyo Allah momma na ku suwaye?

Adeel da Aslamiyya dake kallon ta tinda
tabude ido, suka kalli juna kowa
yakasa magana sai Adeel ne yakalli
Aslamiyya
Kikawo mata abinci xata bukata yanxu,

Aslamiyya tatashi dasauri takawomata
tanaxauna kusa da ita taxauna tafara
magana muryarta cike da rarrashi

Ga abinci kici kikuma nutsu kikwantar
da hankalin ki mu ba abindaxamimiki
taimakonki kawai xamiyi 'yan uwanki
ne musulmai baxamu cutar dakeba

Tadaga kanta alamun tayarda
damaganarta sannan tafara cin abincin
sbd dama watabakar yunwace ke
kwakular cikinta kamar takasheta, don
haka hannu baka hannu kwarya yake
cin abinci aikwa kafin wani lokaci
tacinye tas tafara lashe hannu

Miko mata ruwa Aslamiyya tai ta amsa
shima saidata shanye gorar ruwan tas,
tana gyatsa Ahankali tai hamdala.

Nagode Allah yasaka muku da AlkhairiAlkhairi
nixantafi gida sbd tin jiya momma xata
xuba idonganina hankalin ta yanxu
atashe yake

Tana mikewa tafadi tana kwallah kara
me isa tanaxuba ehu

Shaf tamanta daciwon kafarta sbd
hankalin ta yayi gida

Tare Sukayo kanta suduka sunadubata
ajigace take wani wahalallen kuka

Wanda ba ajima sbd muryanta yadda
tadishashe

Duba kafar Aslamiyya tayi

Tana ce wa

Yaya wannan yarinyarfa takarye ko
kuma tsagankashine tayi

Toh yanxu yayaxa ayi

Kafara kaita adorata saikakaita gida
sbd kamar yadda tafadamaka
mahaifiyarta hankalin ta yanxu yatashi

Daukarta yayi yakuma sabawa
akafadarsa yakaita mota, sai hospital
saiwajen musalin, karfe uku akasamu
yaganta angama gyaramata kafar
tsagar kashine antabbatar masa da
hakan,
Sallamar lokitocin yayi yakuma
daukota yasa amota itadai
kallonsa kawai take tana ji aranta
wannan mutumin kirki ne
yanatadawainiya dani kamar yasan
waceceni,
toh a ina yaganni nidanake acikin
gidan su siyam cikin lamgu toh ko dan
uwansune ko abokin siyam ne?

Ba amsa taxuba masa ido yadda yake
janmotar Ahankali sbd kafarta,
gamamakinta layinsu yashiga kaitsaye
yana dantsayawa kusada wani yaro
yaleko dakansa ta glass yana
tambayarsa inane gidan momma mai
kosai yaron yanuna masa daganan
idan yayi kwana gida mai dan damali
karami shine na uku, godiya yayimasa
yanabasa naira 500 sannan yaja
motarsa baitsayaba sai agidan da aka
kwatanto masa kiran wayane yakuma
shigowa yanaganin wanda yasake
kiran saiyayi tsaki yanacewa axahiri
Mustww kanamin yawo da hankali

Bude bayan motar yayi xaidaukoni
sainanoke kafada

Yakalle naikasa dakaina ina cewa

Yan unguwar nan munafukaina xasuyi
gulma idansuka ga kamar ka
kadaukeni

Yaja tsaki yanacewa tareda daukar
ledar magungunan da aka bata a
hospital

Ke suka dama ni tamkar kanwata
nadauke ki kema kidauka haka

Yayi sallama yanakarasa shiga cikin
gidan
Momma dake kokarin amsawa
tanafitowa adaki takaraso dagudu
gudu take hawaye suka kwace mata

Nashiga uku! inna nillahi wa inna
ilaihir raji un!! menene yasameta

Yakarasa ajiyeta akan 'yar yaloluwar
tabarmar daya gani ashinfide acikin
gidan,
momma tafashe dakuka tana riketa
suka kama kuka tamkar ba gobe

Menene yasamu kafarki mowana
tunjiya dama nakejin gabana nafaduwa
ashe wannan bala in ne xaifaru ya Allah

Yakallesu gwanin tausayi ga gidan ma
wanda daga gani kasan suna fama da
talauchi yatsuguna suna gaisawa da
momma tasake tambayarsa
meyasami mowana?

"Taxo tsallaka titi nabigeta bankulaba
kuyi hakuri dan Allah mama tsagar
kashine tasamu akafar, kuma insha
Allahu likita yatabbatar mana xata
warke da wuri intana kuladashan
maganinta akan lokaci xanrika xuwa
inadubata yanxu inadawani uxiri Allah
yabata lfy gamanin

Momma tanakuka tace

Nagode yaro nagode dama ka iya
tsayawa harkakaita hospital inwanine
wuce wansa xai ya kyaleta ayashe
agun inyagaba mutane, Allah yamaka
albarka
Amin mama,

Yamike xaifita yaciro kudi bonch daya na
dubu 2,na 100,000ya ajiye mata yayimusu
sallama komotsawa mowana takasayi
sbd mamaki ita dai iya saninta siyam
ne yakaryata ba motace takadeta ba,
amma miyasa wannan mutumi
dabansan sunansaba yataimakeni
haka,

Momma takatsemata tunani dacewa

Mowana garin ya haka tafaru?

Tarike hannunta

Momma nima bansaniba kawai ina
sauri intsallako nasamu mota yakawo
ni gida shiyasa amma mutumin yana
da kirki momma

Kudin tadauka tana kirgawa tayi
mamakin yadda yabasu kudi haka tili
kamar bayaso taitasamasa albarka
Ke kinga dubu dari fa ya ajemana
Mowana taimamaki tanacewa

Kai aisunyi yawa momma koda kafar ya

gutseremin yace muje asamin wata

dubu dari aikudine dayawa ai har sun sayi
kafar kuma kudin suyi saura

Ke yimin shuru dashirmen nan naki
amma wannan wanne irin yaron arxiki
Allah yahadamu dashi kai Allah
yasakamasa da Alkhairi

Ni kinga ko sunansa baifadamana ba

Momma naji kanwarsa nakiransa da
yaya Adeel

Tohm ke kuma a inakikasan kanwarsa

Aigidanta yafara kaini saidana dawo
hayyacina taban abinci naci sannan
yakaini hospital

Dan Albarka wannan yaron dagani dan
mutanen kirkine

Nantashiga kici kicin kula da 'yarta,

Dasafe hubba taxo dagudu tafada jikin
mowana tana murnan ganinta

Yaushe kikaxo inata nemanki kinsani
atunani har nafara tunanin ko
kinbata.....
Cak ta tsaya tana bin kafar mowana
dakallo

Me yasameki mowana tana fiffoto da
ido kamar xatai kuka,

Mowana tai murmushi tana bata
labarin yadda sukai da Siyam harya
mareta tafadi kujera tadaki kafarta.
Har yadda taga Adeel yataimaketa
batasan a inda yaganta ba ita dai tasan

bata bar gidan lamgu ba hasalima har
wasiyya tarubuta sbd tafara tunanin
mutuwa xatai.

Ran hubba yabaci

Wlh mowana ke wata banxa ce akan
wannan banxan kike batawa kanki
lokaci da jiki wlh..........

Aa fa aafa hubba karki cigaba da kiran
me kyau banxa nifa har abindayayimin
wlh sonshi nake kuma kaunarsa nake
baxankuma taba daina sonshiba har
karshen numfashi na inaso kisan
wannan kullum kara fadamiki nake
amma kinkasa gane wa wlh ba abin da

Siyam Me kyau xaimin ko nan gaba
naji nadaina sonshi wlh babu

Hubba taja tsaki tana mikewa ranta
makura yagama baci

Allah yabaki lfy amma wlh kiyi karatun

ta nustu akan wannan siyam din,karki
lahanta kanki abanxa ki cucemu ki cuci
kanki

Mowana ta sa hannu abakinta alamun
hubba taishuru tana nuna mata
momma tataho kartaji maganar
dasuke sbd batasan da xancan ba
hubba harareta
sai anfadadin

Tana gaida momma sannan tatafi
abinta sbd yadda mowana ke bata
mata rai akan wani banza waishi siyam.

Tun daya je gida hankalin sa yakasa kwanciya domin yanajin kamar laifin Siyam ne abundayake faruwa dayarinyar nan sbd me yakaita lambu dole saidai intakasance itace me aikinsa,
Siyam dake gaisawa da mama yawuce wajen Adeel yana tura kofar yayi sallama
Adeel yamike yana dan sharesa
Lfy kaikuma kaxo kakwanta adaki ina office din kuma tindaxu nake kiranka awaya bakadagaba menene yake faruwa,
Adeel yadan harare shi kadan
Normal bakomai inaso nahuta ne, daxu dasafe ainaje gidan naku nayi mamaki dana samu bakanan sbd safiya ce
Siyam yana samun guri kusa dashi yaxauna tare da cire hilarsa
Eh abba ne ya aike ne wlh lfy dai ko naga kafada yau dinnan Adeel ga fuskarka ma tarame
Adeel yamotsa yana cewa
Lfy klau kawai yanayin harkokine ga xirga xirga danake yi
Ohhh toh yanxu gashi kaga office xanfita sai natashi xanbiyo nadaukeka muje wani wuri
Adeel yace
Inane
Siyam yabatarai kamar yanxu akayimasa maganar
Gurin yarinyar da mummy tace naje naganta yau
Ya aje maganar hade dajan tsaki
Adeel yamike adan sauri sbd baitaba tsammanin Siyam akwai ranar daxai iya sauke girmankai yaje gidan su wata yarinya ba lallai mummy wannan karon taisa ah,
Tohm Allah yakaimu
Sukayi sallama yafice
Kulluma Adeel yana xuwa duba
mowana kuma yana girmama momma
sosai donhaka har sun saba dashi
watarana yaje dayamma bayansun gaisa da momma yakalleta

Momma amma tafara taka kafar ko

Momma tai murmushi

Eh daxuma dasafe dai tadan tattaka
amma dakyar wlh sbd karkaso
kagafaman danai da ita bayadda
banda itaba amma saitaki kuma gashi
kafar naga tayi sauki sosai

Adeel yaharari mowana wacce keta
wasa da yatsun hannunta
tundayashigo batadagakai takallesa ba
sbd yadda yake tsareta da idanunsa

cewa yayi

Ke bakyajin magana ko toh saiyaushe
kikeso kimike ko kinfuso kitaxama
bakyatakawa,

Tarausayar dakai ba amsa domin ita
haryanxu batagama sakewa dashi ba
tanakuma jin nauyinsa da tsoronsa
gashi yanayimata kwarjini,

Inamiki magana kinyi shuru toh tashi
yanxu nakamaki ki mike kitattaka
nagani

Takwalalo ido tana tabe fuska xatai
kuka takalli momma

Momma tatashi tana cewa
Bani nake miki magana ba dakike
tsareni da ido Adeel bari na duba
girkin nan idan ya nuna naxuba ma

Tohm
Yamike yana mika mata hannu
Kaudakai tayi tana sunkuyar dakai

Magana yayi mata da dan tsawatsawa,
dan danan tashiga hankalin ta
batasanma ta miko masa hannayen
nata duka ba jikinta narawa yadagata, rike hannunsa tayi tana dansakin kara
mara sauti amma tarikesa sosai
tadage kafar

Wayyo kafata dan Allah kakyaleni
naxauna,
Saihawaye sharrrrrrrrr tafara shabe da
hannu
Yaxuba mata idanunsa yanajin dadin
yadda tarikesa kamar su dauwama ahaka

Tana da kyau ako wanne yanayi kuka
ko dariya axahirin gaskiya baitaba
ganin macen datashiga ransaba kamar
wannan yarinyar,

Kiyi shuru baxafi xakiji ba idan kikataka
kafar koxakiji kadan ne aita warke

Tatabe baki tana girgixa kai

Aa ni baxan iyaba pls

Murmushi yayi. Toh bari kiga yadda xa
ai
hannun ta yadauko yasa akafadar sa
Yasa
Nasa hannun yarike bayanta ahaka
yake
tafiya da ita Ahankali Ahankali tana cije
baki suna xagayawa daga kofa
sudawo gida harta daina jinxafin
datakeji lallausan hannunsa yasa
yakuma xaunar da ita bayan sungama
tattakawar nishi take tana kallon sa

Yaya Adeel nagode sosai da kulawarka
agareni da mahaifiyata Allah yasaka da
alkhairi mun..............

Yarufe mata baki da hannunsa

Ya isa haka mowana tsakaninmu
bagodiya sbd nafadamiki nadaukekine
tamkar Aslamiyya momma kuma
tamkar uwata nadauketa kuma mu
'yan uwanjunane tunda dik musulmai
muke.
Tadagakai tana kallonsa

Hakane amma ita godiya ai kalmace
maikyau kuma anayiwa wanda yayi
wani abun yabawa ne ko ya kyautata
sai asakamasa da godiya ko addu ah
don haka xankasance cikinyimaka
addu ah akoda yaushe

Yayi dariya sbd yarinyar nabirgeshi ga
iya magana dahikimar tsara abindaza
tafada,

Toh sarkin iya xance dama kina
magana haka

Tai dariya wacce har kyawawan
hakoranta sunbayyana baitaba ganin
dariyartaba haka ashe haka take
dakyau kai yarinyar tahadu danma
sunafamada talauchi,

Eh mana amma sai takama ai kamar
yanxu kenan

Yaxuba mata ido itako tana ganin
kallonta yake saita sunkuyar dakai sbd
akwai maganar datakeso suyi dashi
kuma bataso momma taji sbd haka
saita bar maganar aranta harsai ta
warke
Tunanin me kike ne kanwata,?

Hakoranta farare tas tabude tana
dariya

Aa batunani nakeba

Yaxuba mata ido yanakarajin ta tana
shiga ransa

Tunani kike yimana kodai saurayinki
kike tunani kinsanfa nasan kinada
saurayi

Shuru tai tana rufe fuska lallai yaga
rubutun danai wayyo Allah kunya

Kinyi shuru?

Ammm ummmm, dama ai inaso miyi
wata magana dakai dan Allah wanene
kai kuma miyasa kaxabi kataimakeni,
bakasan wacece niba, miyasa kake
kyautata mana kanata dawainiya damu
nida momm na bakagajiya, miyasa???

Yagyara xamansa yana kallonta yace

Nataimaka miki sabda naji tausayinki
visa halin dana tsinceki aciki
nacigabada da taimakonki sbda
tausayin halin da soyayya tajefaki
dawainiya kuma ni banga wata
dawainiya danake daku ba dan Allah
kibar kallon abin ahaka,

Taxuba masa ido kafin tagama
karantar sa tsaf tai dariya hakane
mutanen kirki ako ina akwaisu afadin
duniya sbd basa karewa Allah yasaka
maka damafificin Alkhairi

Toh amin yakamata kibani labarinku fa
Mowana sabda mudada sanin juna

Taxaro ido sbd tunowa datayi cewa
itafa batadakowa amatsayin dangi
akano badaga na uwarba har na uban
take kuka yakwace mata

Miyasa kakeso kasan komu su waye?
Toh jinka ba alkhairi bane sbd mu
bamu dakowa mukadaine dagani sai
mommata, mune dangin kanmu

Tausayinta yakamashi yariko hannunta
yana rikewa yagogemata hawayen da
daya hannun nashi yanacewa

Ba dawata manufa nanemi sanin koku
suwaye ba aa sbd musan juna sosai
yaxama kunxama ni nima
naxamaku........

Kobadan hakaba ya cancanta kasan
komu su waye kai dan albarkane
banataba xaton sharri daga gareka,

Momma dake tsaye akansu tai wannan
maganar batare data jira cewar sa ba
tacigabada magana

Dafarko mu maxauna garin Abujane kasancewar
mahaifin mowana sunan sa tujjani
kabeer asalin balarabe ne shi sbd
maihaifinsa Alhaji kabeer daga makka
yake yaxo xiyarane gurin shugaban
kasa kasancewarsu abokai sosai,
tunda Alokacin alhj, kabeer baida aure
yana saurayinsa toh tunda kanwar
shugaban kasan taganshi takamu da
soyayyarshi yaxama hartakasa hakuri
saidata fadamasa itafa tana sonshi,
kabeer ya amince kasancewar ita
maryam tanadakyau kuma gatarin ilimi
idan tana larabci ko turanci
baxakataba cewa bahaushiya bace
Yasanar da

Please Login or Register in order to submit comment