Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kabir dakuma sadiq daga baya kuma anyi naku. Dama munruga damun yanke wannan shawarar da mamin ku dakuma uncle dinku Dan haka idan akwai mai jaa a mgn tah yafuto yafada

Daga sama sukaji nadirah tace bazai yuwuba wlh bazan yarda bah tana kaiwanan ta nufi hanyar daki da gudu. Su salma suka rufa mata baya.

Kabir yace Dad Dan Allah Dad kada ka Auramin itah wlh banason tah bana kaunarta idan na aureta bazan tabayin farinciki bah.

Grandma tace kaiii menene haka Kanaso kana kaiwa kasuwa. Toh dole sai anyi auren koh kanaso koh bakaso.

Sosai su khaleed basuji dadi bah ha hankali kowanensu yabar palourn.
Dad yace Amriya insha Allah cikin kwanan nan keda mijin ki na gobe zakutafi Dubai siyayya kayan dakinki.

Kabir kamm jiyayi uwa ya kwallah ihuuu tsabar takaici da bakinciki.

Fucewa Amriya tayi daga palourn ta nufi parlour aunty Amarya.

Tarar da Aunty Amarya tayi kan kujera Da sauri Amriya tanufah inda take tace Aunty Amarya meyasa zakice nace Kalb nakeso. Bayan itama nadura nasonsa dawane ido kike tunani zasudunga kallona dashi nida nazo karban zobena nakoma idan fah nayi aurenan ban koma bah da zoben mutuwa zanyi. Indan lckn da haka irgamun yayi.


Cikin rashin fahimta Aunt Amarya tace bangane bah mekike nufi wane zobe kuma.
Dafa kanta Amriya tayi tadago da brown eyes dinta wanda suka kara rinewa sosai tace.

Aunty Amarya a gsk niba mutum bace kamar yadda kikayi tsammani ni ALJANAR RUWA CE. Mikewa Tsaye Aunty Amarya tayii tareda fadin ke Aljanar ruwa ce.

Kwarai da gsk Amriya tafada tareda fadin nazo duniyakune kawai Dan Nakarbi zobena Nakoma. Bawai nazone Dan na cutarda kuba.

Kuma yanzu kwanakin da haka gindayamin nada komawa teku Dada jaa yake Dan Allah kidakatar da auranan banzo gidanan dan nakarbi farinciki wasubah .

Aunty Amarya tace idan ke bah mutum bace taya toh yazamtoh kikeyin period.

Amriya tace nima bansani bah, aunty Amarya tace kenen hakan yana nufin kinada Halaka da jinsin mutane kenen.

Amriya tace jinsin mutane kuma taya ni ALJANAR RUWA CE kuma banda kowa Banida yan uwa sai Aljanun ruwan damuke rayuwa tare harzuwa girmana . Taya zakice inada halaka da jinsin mutane.

Kwarai kuwa Amriya mgn tah ba karyabane tabbas. Kedin ruwa biyu ce Ba iya Aljanar ruwabah tabbas kinada hadin Jinin da mutane.

Dan Allah aunty Amarya kidaina fada kibarni naji da abunda kedamuna. Gashi mom tanason Ganin bayan wannan ahalin gashi zan auri Dan tah dawane ido kenen su nadirah zasu dunga kallona dashi.

Aunty Amarya tace su kalle kidin mana sundade basuyibah kenen sokike rayuwansa ta salwanta a hannun wannan shedaniyan matan idan baki aureshibah taya zaki iya dakatar da mugun abu dazai tinkaroshi.

Bayan kuma indan yaje ya auri wata matan Matar bazata bari kidunga zuwa kusada shi bah.

Amriya tace Meye Anfani kyautata wah wanda baison kanamasa hallaci bah ya tsaneni koh da yaushe
bashida wata mgn daya wuce na tsaneki banason ganin ki.

Hantara, zagi, Shaka, Duka, wanne bansha bah awajansa tun kafun na aureshi kenen idan na aureshi mah abunda zaiyi saiyafi haka bazai yuwubah takasheshi din itah ta haifi abunta. Amma wannan ahalin bazan Bari ta cutardasu bah koda kuwa Hakan shi zaizamo sanadiyan daina numfashina.

Aunty Amarya tace Amriya kawo kunnenki kiji datsa kunnenta Amriya tayi a saitin bakin Aunty Amarya. Saida Aunty Amarya tadau kusan 2minutes tana fadamata mgn.

Amriya tace Amma kin tabbata hakan zai yuwu. Anty Amarya tace kwarai da gsk

Shikenen baranje. Futa amriya tayi daga dakin tanufi dakinsu saida tadan tsaya. Tukunan tashiga.

Suna ganinta suka mike tsaye. Nadirah fuskanta shabe shabe da hawaye tace mayaudariya macucuciya na tsaneki wlh. Banason ganin ki kifutamana daga gida.

Amriya tace. Dan.. Allah.. Ku.. Fahimceni. Tasss tass Nadirah ta tsinka mata maruka har guda biyu. Dafe kuncinta Amriya tayi hawaye sukafarabin kuncinta.

Daff da Amriya salma taje tareda tofa mata yawu a fuska tace Allah wadaranki maciya amana
Sosai Zuciyan Amriya ke bugawa tsabar damuwa.

Kalisat tace kin bamu mamaki Amriya a fuska uwata Allah Amma azuciya ke shedaniyace. Macuciya. Kawai. Bamuason kara ganin ki munafuka Kawai

Tsugunawa Amriya tayi kan gwiwowinta tareda hada hannuwanta tace Dan Allah.. Ku.. Fahimceni... Ku.. Saurareni.. Kunyimin.. Mumunan.... Nadirah bata bari takarasa bah ta dauki glass cup tareda rotsawa kan Amriya. Faduwa Amriya tayi jini yafarabin kanta.

Nadirah tace ke macuciya duk irin soyayya da na nunamiki duk irin soda kaunan danake miki bantaba banbantaki da sauran yan uwana bah kayanda nakesa shikikesawa Komai nawa nakine Amma yau kika butulce mana. Kinci Amana yan uwantaka damuka nunamiki.

Dan Haka dole kifuce mana daga gida yanzu Dan idan nacigaba da kallonki zan iya kasheki .

Fateema tace bakiji abunda tace bane maza kifuce. A hankali Amriya ta mikee hannunta dafe da goshinta wanda ke zubar Dajini.


Murmushi su Mom dake labe sukayi mom tace hmmm bakiga komai bah ALJANAR RUWA wannan wahalan yanzu kikasoma shansa wlh wannan sammo tabine. Tunda kika sa Gabadaya shirina ya ruguje kema saina sa Duniya ta gundureki.

ZeHari's tace dole idan munason mukara karfi kizamo uwar shedanu na gabadaya duniya sai mun karbi zoben Hannu kabir sannan zakizamo uwar shedanu nagabadaya duniya babu wataa koh wani dazai iya jaa dake.

Mom tace kwarai kuwa wannan duniyan ta ninikadaice. Barin kofan dakin sukayi.

Damkar gashin kan Amriya nadirah tayi tareda zubamata wani marin haka sukashiga marinta ba kakkautawa. Saida jikin Amriya yayi tsami bah Abunda takeyi sai rokon su

Daga karshe salma tazage ta naushi cikinta wani irin azababban kara Amriya tayi.

Faduwa Amriya tayi tafara numfashi sama sama hawaye nabin kuncinta. Tari Amriya tafarayi. Da alama asmanta ne yatashi. Kallon inhelar dinta tayi kan table. Jan jikin tah tayi tango inda inhelar yake.

Ture table din salma tayi inhelarn yafadi kasa. . Ummi kamm inbanda kuka bah abunda take. Hakuri ummi tashiga basu amma koh kallo bata ishesu bah..

Sosai numfashin Amriya kesama sama. Nufan inda inheler yafadi tayi tareda mika hannunta zata dauka taka Hannun nadirah tayi. Ritsee idanuwanta Amriya tayi hawaye suna zarya a idanunta.

Sosai zuciyanta ke bugawa da karfi karfi. Ganin zasu iya hallakata yasa ummi futa waje da gudu. Bataga kowa a parlour bah hakan yasa tango dakin su kabir.

Tarar dasu tayi kowanne yana aiki a system. Dago kai Khaleed yayi tareda fadin kee lfyn ki zakishi go mana daki bah sallama.

Cikin rawar murya ummi tace tanachan..zasu.. Kasheta. Khaleed yace wah za'a kashe ummi tace zasu kashe Amriya gashinan sunata dukanta Dan Allah kaje Ka dakatardasu.

Da sauri khaleed ya tashi suka nufi dakin. Nadirah tace Kalisat daukomin wuka. Direct kitchen kalisat tanufah ta dauko wuka Mika wa nadirah wukan tayi. Daga wukan Nadirah tayi tace badai sbd kinaji da wannan kyau naki da gashi bah toh yau zan bata fuskan nakuma yanka gashin daga wukan Nadirah tayi zata yanka fuskan Amriya.

Rikee wukan fateema tayi tareda fadin Nadirah yakamata mubarta haka basai kin lalata mata fuska bah. Mu kyaleta hakan mah taji ajikinta.

Fusge hannunta nadirah tayi tace wlh bazan baribah tasan shekarunawa nayi inadakon sonsa saikuma itah banza Chan zata ruguzamin soyayya tah bazaiyubah.

Daidai fuskanta takai wukan Domin tsaga fuskan.

Sukaji am bankoh kofan itakoh Amriya tuni ta Suma tsabar jigatan datayi.

Kallonsu khaleed yayi da rinanun idanuwansa
Tareda maida kallonsa kan Amriya zaro ido yayi ganni yadda goshinta yayi jina jina da jini ga fuskanta shatin maruka

Daukanta khaleed yayi yanufi hanyar waje da itah.

Sharaff suka hada ido da kabir wanda ya harde hannuwansa guri daya.
Kabir take waya baka izini daukan wacce zan aura. Khaleed yace kabir yanzu bah lckn wasa bane yakamata mukaitaa Asibiti zata iya mutuwa su nadirah ne sukayi mata haka.

Kabir yace toh ka ajeta ta mutu mana saime waya damu. Khaleed yace kasani kabir koh kanaso koh bakaso ita zaka Aura kuma da itah zaka Karachi rayuwanka kasani cows idan kacigaba da wannan halin naka sai an wayi gari a lckn da kake bukatarka a lckn zaka rasata.

Da sauri yabar wajan tareda nufah cikin mota ya aje tah sannan yaja motan yabar gidan direct asibity yanufah da itah . Tareda Korans Mom da Dad. Awaya yasanar dasu halinda amriya keciki.

Bangaran kabir kuwa ranshi yakai kololuwar baccy gamida abunda sukayiwa Amriya yazare bellit dinshi yayi yanufi dakisu nadirah.

A firgice su nadirah suka mike. Sukafaraja da baya kabir yace ku kwantar da hankalinku bawai kasheku zanyi bah duka ce kawai zakusha.

Baiyi wata wata bah yafara dukansu tako ina saida yadau wajan 30 minutes yana jibagansu saida yaga sunyi laushi sannan yabarsu yafuce daga dakin


Chakk kabir ya tsaya jin hana kuka acikin daki.
Direct dakin yanufah tareda shiga ciki. Dawani irin karfi kofan ya rufe kansa.

Kura da datti ne kawai kake gani a dakin.

Zaro ido yayi gani wata mata jikinta buzu buzu gashin kanta Yabaze uwa mahaukaciya.
Jikinta daddaure da kaca . Kallonshi tayi tace zata kasheka waccan matan azzaluma ce .

Kabir yace wacece kee mekike hanan wajan.
Ni nice bazato ba tsammani yaji an bugamai karfe akai faduwa yayi sumamme.

A fusace matar dake daure tace mene haka meya miki Muguwa azzaluma tabbas bazakiyi kyakyawan karshe bah

Dariya Mom ta kwashe dashi tace bayau hakafara fadamin wannan bah Dan haka kisa a ranki wannan gidan yakusan zamo makabarta.

mika hannunta Zeharis tayi domin cire zoben hannun kabir jitayi anyi sama da itah sannan haka nakata da kasa.

Faduwa tayi bakinta yafara binda jini. Murmushi Matan tayi tareda fadin kuna tunanin zaku iya taba ku zauna lfy.

Kuna tunanin zaku iya taba mijin Aljanar ruwa kuma kuci bulus. Hmmm tabbas akwai kallo gaba, kinsa mutane da dama kunci rayuwa, kin kashe mutane wanda bazasu irgu bah Dan kawai sbd abun duniya . Kisani ALJANAR RUWA saita gah karshenku.

Ina kike nee Aljanar ruwa kifuto ki dakatar da muguwan matan nan daga zaluncintah

. firgit amriya ta farfado daga baccin datake kallon ko inatayi taga ai a asibity take rintse idanuwanta tayi tareda bacewa daga hospital din.


-----------------------------------------------------------------------
TOH FAN'S MENENE RA'AYINKU GAMEDA WANNAN MATAN SHIN WACECE ITAH MENE LAIFINTA DA MOM TA DAURETA

MEJEDAI ZUWA AKWAI KALLO GABA FAH.

COMENT PLEASE
ALKALAMIN YAFI TAKOBI馃棥馃棥

WRITTEN BY BABY ISHA 馃挒馃挒
2/28/24, 22:07 - AISHA M.B (Baby isha): https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCAIATION 馃枈锔?
(J.A.W)
Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan kasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauk'i 鉁忥笍

ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 2锔忊儯8锔忊儯鈻讹笍2锔忊儯9锔忊儯

WRITTEN BY AISHA M.B (BABY ISHA) 馃挒馃挒.

--------------------------
Kara rintse idanuwanta tayi amma saitaga still bata bace ba dafa ta taji anyi. Da sauri amriya tadago idanuwanta tadora hakan nata. Murmushi doct Amina tayi tareda fadin yajikin naki yata.
Da sauki Amriya tafada muryanta a dashe tsabar tasha wahala.

Yusuf ne yashigo hannunsa dauke da magunguna. Ya mutse fuska doct Amina tayi tareda fadin Kai tundazu dana aikeka balsam zaka dawobah sai yanzu

Yusuf yace haba my one Dan Allah kiyi hakuri wlh wannan surukarkice tadameni. Hartasa namanta da aikena kikayi amma hayimin afuwa Dan Allah kinji.
Nakidin cewar doct amina zama yusuf yayi yashiga bata hakuri. Tareda jaa mata kumatu. Sosai Suka burge Amriya.
Karban maganin doct Amina tayi ta ballawa Amriya shigowa Khaleed dasu Aunty Amarya sukayi. Kallon Amriya sukayi sukaga ta rame sosai. Daff da itah Aunty Amarya taje tareda fadin yata yajikinki. Amriya tace da sauki. ..................


Murmushi mom tayi tace idan bazai dauku bah idan na taka zan dauka kuma wannan zoben raunin Amriya yake Dan haka saina azabtar da itah saitin hannun kabir mom tasa kafarta.
Matan dake daure tace Aa karima kada kiyi haka na rokeki kibarshi. Zaki iya haddasa wani abun.
Ko kulata mom batayibah tadaga kafanta daya tareda taka hannun da zoben kesanye ajiki da mugun karfi

Wani azababban kara Amriya tasaki. Sosai hankalinsu Doct Amina danasu khaleed yatashi. Tambayanta sukafarayi meyasa Meta.
Tashi tsaye Amriya tayi hatake wani irin jiri yadauketa tafadi. Rintse idonta tayi tace Mom, Mom, mom, bazan barki bah, tabbas kinfara wuce iyakarki.

Dafata Aunty Amarya tayi tareda fadin menene yafaru Amriya. Kallon Aunty Amarya amriya tayi tareda fadin yakamata... Mu.. Tafi.. Gida. Yanzu..

Aunty Amarya tace gida kuma bayan bakigama samun lfy bah..

Amriya tace inason muje gida yanzunan ba bata lck. Ganidai da gsk Amriya take yasa Aunty Amarya daukan Jakarta ta faraway Amriya jikinta. Tareda rikee Gambits zasufuta. Doct Amina tace ina kuma zaki yadda itah bayan bata gama samun sauki bah.

Aunty Amarya tace zamu tafine sbd akwai muhimiyar aiki dazamuyi. Yusuf yace aiki kuma dama mara lfy yana aikine.

Kallonsu Aunty Amarya tayi tareda fadin Bazaku fahimta bah.

Fucewa sukayi daga asibityn da kallon mamaki khaleed yabisu dashi.

Direct cikin gidan sukashiga basutadda kowa a parlour bah. Idanuwan Amriya ne yasauka hakan na Kabir wanda ke kwance hakan liners gefe kuma Mom dasu grandma ne azauna. Ba abunda mom keyi sai hawaye .

Da sauri Amriya ta isah garesu. Rikee hannunsa tayi taga yayi jajir. Ga zoben a hannunshi yasauya Kala.

Azafafe Amriya ta juyo ta maida kallonta kan Mom. Murmushi Mom tasakar mata.

Zare zoben Amriya tayi tasaka a hannunta. Kallon Zeharis taxi tace yar uwa Dan Allah kizo kitayi daukan abu a daki. Amriya nagama fadin haka tashige daki.

Babu jinkirtawa Zeharis tabita. Ciki.

Zama Amriya tayi kan gado gambits rikee da kanta. Shoppes zeharis tayi tareda fadin gani Aljanar ruwa mekikeso nayi miki.

Azafafe Amriya ta tashi tareda shake wuyan zeharis. Tace me kukayimai ehhh kifadamin kafin na kasheki yanzu ture Amriya zeharis tayi tareda fadin kee bafa tsoronki nakeji bah.

Idan kinaso kisani toh muje filin daga mu gwabza tsakanina dake. Murmushi Amriya tayi tareda fadin shikenen muje. Rintse idanuwansu gabadaya sukayi, daga bisani suka bace daga dakin

Basu zarce ko inaba saicikin daji kallon ko ina Amriya tayi tareda fadin meyesa kika kawoni nan.

Wani irin dariyan mugunta, zeharis ta busheda shi, tace nakawokinan nee domin kiga yanda zan kashe masoyinki. Kabir.

Karya kike Kalb yana gida kuma ba abunda kuka isah yimai.

Wani dariyan zeharis takuma fashedashi tace ohh da kina tunanin wancan damuka aje shine kabir din toh wancan na bogine bashiba.

Amriya tace ina kuka kaishi kisani idan yaji koda kwarjane ne bazan barku da rankuba.

Murmushi zeharis tayi tace kalli Chan kigani mana Yar uwa.

Kallon inda zeharis tanuna mata tayi idanuwanta ne yasauka hana kabir dake cikin dutse gunki Ba alaman numfashi a tattareda shi.

Kallon Zeharis Amriya tayi tace menene hakan meyasa zakusashi acikin wannan abun.

Zeharis tace sadaukarwa mana zamu sadaukar da rayuwansa ne ga qungiyar mayuuu wacce Uwar shedanu zata zama.
Kuma rana na fadi zai sheka.

Zeharissssssss Amriya tafada a transfer tareda nufo inda take.
Zeharis batayi wata wata bah. Tayi sauri tanufi inda kabir yake tareda danna yatsan Hannusa.

Faduwa Amriya tayi tareda rikeee saitin zuciyanta.
Tace zeharis kibari, kada kikara taba wannan zoben.
Zeharis tace da gsk Kisani toh tunda kika zubar mana daga mulki.mu nafara kudirin niyar kasheki a yau kuma burina zai cika.

Zan kasheshi sannan nazo na kasheki.. Takobi naga ta dauka ta nufi inda kabir keep kwance bah bu jira Amriya ta daka tsale tayi kan Zeharis.

Tareda dagata sama ta nights jikin bishiya. Faduwa Zeharis tayi tafara

Saukan da numfashi, daukan takobin Amriya tayi Tareda nufah inda zeharis take bata yi Wata wata bah ta caka wa zeharis aciki.

Wani azababan kara zeharis tasauke daga bisani tayi tsit ba alaman rai tattareda itah. Tashi Amriya tayi tace saina gabadayanku bakidaya.

Mom, alhj Islam dakuma sauran yan qungiya kujira baiyyanata agareku. Saina dandana muku azaba. Bazan kashe ku bah saidai zakusha azaba.

Inda Kabir ke kwance ta nufah. Dagoshi tayi tareda rungumesa kamm ajikin tah. Wasu zafafan hawaye sukafara bin kuncinta.

Rintse idanuwanta tayi suka bace daga wajan direct dakinshi Amriya ta kaishi tareda kwantar dashi kan gado ta lulubeshi.

Fucewa tayi daga dakin taga babu wannan kabir na bogin da haka aje.

Direct Dakinsu nadirah tashiga. Su nadirah naganinta suka mike tsaye. Salma tace meyakawoki banza maiyya kawai.

Amriya tace kada kikara kirana da suna maiyya sbd niba maiyya bace.

Zaro ido gabadaynsu sukayi. Nadirah tace dama ashe kin iya mgn tabbas Salon yaudaranki ya burgemu. Kowa dake gidanan saiyaji wanan mgn

Amriya Tace Dan Allah kutsaya ku saurareni.

Fateeema tace baza mu tsayaba. Muguwa wato sokike keda yar uwarki maiyyan chan ku kashemana Dan uwa shiyasa kikeson ki aureshi. Macuciya kawai.

Dama farko yaya khaleed ya tsane ki. Saiyanzu mah nake nadaman daina tsananki dayayi sakamakon muna hanasa ashe dama kedin yar basaja ce. Yar leken asiri.

Amriya tace niba haka nake bah. Nadirah tace toh ya kike, murmushi Amriya tayi tareda fadin nan gaba zaku sani .

Yanzudai ba wannan bah Salma ina dutsen dakika dauke min. Salma tace bansanibah kuma yana wajena bazan bayarbah.

Zama Amriya tayi wasu hawaye na shirin zanies da sauri ta share tace Allah sarki ni. Marainiyan Allah, na tabbata da iyayena na raye bazan fuskanci wannan muzancin bah.

Shikenen zan bar Muku gida Zan tafi naje na nemo iyayena koda hakan zai yi ajalina.

Tashi tsaye Tayi da niyyar futa da sauri sukasha gabanta. Nadirah tace ina kike shirin tafiya.. Amriya tace zanje nemo ahalina nee.

Kalisat tace wane ahali bayan gamu. Nadirah tace idan kika tafi kika barmu kina zamu iya rayuwa bake. Dawani irin sauri gabadayansu suka rungumeta.

Tsugunawa gabadayansu sukayi Nadirah tace Dan Allah Amriya kiyafe mana hakan abunda muka aikata miki. Sbd soyayya ta rufemin ido nakasa gane gsk Dan Allah kiyafemana.

Murmushin jin dadi Amriya tayi tace nidama Baku mun laifibah. Kodayaushe kuna cikin tunanina meyasa zansaku a rai bayan kun mun komai.

Tashi Amriya tayi tsaye tace inason kafun na auri Kalb na baiyyana muku ni wacece.

Nadirah tace kamar ya kenen . Amriya tace kwarai kun min hallacin dabazan taba mantawa bah Dan haka yau na yanke cewa zan fadamuku asalin wacece ni duda ba lallai kukara zuwa inda nake bah.

Fateema tace mufah bamu fahimta bah. Ummi ce ta banko kofa hannunta rikee da cup da alama ruwane aciki.

Kafanta ne ya buge jikin table inaaa sai ruwan ajikin Amriya. Ba'afi 2second bah Amriya tazama Aljanar ruwa.

Wani irin kara Gabadayansu sukasaki. Daga bisani sukayi shiru da alama Sun suma. Friday lckn kuma Aunty amarya keshigowa.

Watsamusu ruwa tayi sukafarfado. dawani irin sauri suka koma bayan aunty Amarya. Nadirah tace aunty wlh zata kashemu kitaimaka mana.

Murmushi Aunty Amarya tayi tace ba 'a abunda zatayi muku asalima itadin mai taimakawa ce bamai cutarwa bahh. Zaman dasu Aunty Amarya tayi kan gado.

Sannan taje tadauko towel to gogewa Amriya bindinta ba'a fi two minutes bah Ta koma Mutum.

Fateema tace idan harke aljanar ruwace taya zaki iya auran mutum bayan kee ba jinsin yan adam bace.

Aunty Amarya tace Bawai auranshi zatayi dundundun bah tanaso ta taimakawa wannan ahalinne daga wajan shedaniyan matan chan.

Kuma ta taimaki kabir. Kabir kuma salma tafada. Toh ku
bude kunnuwanku kuji tundaga abunda yakawo amriya gidanan Amriya tafada musu. Amma bata fadamusu cewan Mom itace uwar shedanu.

Dawani irin gudu sukaje suka rungumeta. Nadirah tace ba bukatar jin storonki Amriya sbd kedin bamai curates bace kedin tadaban ce.

Inkoh hakane idan muka gano wacece lord lady bazamu barta bah tunda bayan ahalinan takeson gani. Amriya tace yanzu kundaina jin storon nawa.

Dariya suka kwashedashi Nadirah tace kozaki Dan kara nunamana bindin kii.

Amriya tace Aa bazan yidinbah. Akwan saikin yii ummi ebomana ruwa. Amriya najin haka tafuta dagudu tana dariya rufamata baya sukayi gabadaynsu dariya dauke a fuskokinsu.


1weeek later

Kabir inason kasaurareni da kyau kada kace zaka nuna halin naka achan kasar waje. Ka kula da Amriya kamar kanwanka ta jini banason naji wani abu sabanin haka yafaru.

Kabir yace insha Allah Dad zamu kulada itah. Amma dad ina da tambaya. Idan kabani daman fada. Dad yace inajinka son.

Dad a yanda nasani iyaye susuke zuwa su siyo kayan lefe da kayan daki apart from iyayema, ni kadai mah zan iya zuwa Amma meyasa saina tafida itah.

Grandma tace ohh nii halimatu sadiya wannan yaron uwa Dan Aljnanu tsabar naci a mgn. Toh barakijini nan zakujene domin kawai kukara dankon soyayya kajini koh. Kuma naga ai ba iya auranka za'a yi bah harda nasu habu dakuma kaluud. Suma ai zasuje su siyoma matayensu kayan lefe.

Murmushi Dad yayi yace zakasani son idan kundawo kawai kutafidai. Karkurasa flirt.

Inafatan dai Dubai zaku koh Kabir yace bah kasar dubai zamu jee bah kasar Ethiopia zamu.

Wasu irin hawaye ne yakeshirin saukoma Dad dasauri yashare idon tareda fadin asauka lfy.yauwa Amriya kwananan bana ganin wannan yar uwanan taki.. Amriya tace ohh... Tacemin.. Zata.. Tafi.. Gidan.. Mujinta.. Ne. OK that's good.

Yana kaiwanan ya wuce daki. Aunty Amarya naganin haka ta bi bayansa.

Daukan photon first wife dinshi yayi yafara shafa fuskanta tareda fadin nayi kewarki fatima Tabbas ban cika Alkawarin dana daukan wah iyayenki bah.

Shiga dakin Aunty Amarya tayi tareda zama kusada shi tace ka tunaninta nee Haba Dad Kabir kasan fah bakyau yiwa mamaci kuka.. Yakamata ace adua kakeyi mata sbd ruhinta yasamu salama.

Koba komai zatayi farinciki .. Nasani zainab tunda ta rasu nake tunani kasheta hakayi ba wai gurin haihuwa ta rasubah.

Haba dad kabir Menene hakan aikasan wasu suna mutuwa wajan haihuwa. Dad kabir yace kwarai da gsk amma wata doct cee tasamun tantama harna shekara da shekaru bandainaba kuma bandaina bincike aike bah.

But what i know is that Fatima was killed by someone.. Aunty Amarya tace koh kasheta kokuma hakasin haka taruga data barmu adua mu kawai take bukata.

Ance zato zunubi koda yakasance gsk kawai Adua zaka dungayi Allah ya baiyyana gsk lamarin.
Nagode zainab hakika kedin mace tagarice inafatan kema bazaki barnibah kamar yanda fatima ta tafi. Murmushi Aunty Amarya tayii tareda fadin insha I will stay with you my husband till deat do us part.

Allah yamiki Albarka matata. Ameen Aunty Amarya tace. Dad yace that's reminds mee wai ina karima takene. Aunty Amarya tace ohhh dazu tacemin wai her sister batada lfy tace zata tafi. Wayanka baya shiga shiyasa tacemin idan Kadawo nafadamaka.

Girgiza Kai kawai yayi.

Su kabir kamm Direct airport suka nufah. Sadeeq yafuto musu da boxes dinsu guda biyu.

Amriya kamm inbanda zazzare ido ba abunda takeyi.

Kallonta kabir yayi yace keee muwuce mutafi. Amriya tacee ba.. Inda.. Zani.. Inajin.. Storo.

Wani irin kallon banza kabir ya watsa mata
Yace alhamdulillah nima dama basonake kije bah barana kira daya daga body guard su komardake gida. Kohkuma ki hau napep ki tafi.

Sadeeq yace amma fah kabir bakada mutunci kinga Amriya tawo muje.

Basu sukakai Ethiopia ba sai bayan 4hours.

Futowa mutanen cikin jirgin sukayi. Daya bayan daya.

Rikee hannun Amriya khaleed yayi. Shiko kabir yabita sakanin hannun ya wuce da kallon mamaki su khaleed suka bishi dashi.

Direct hotel suka nufah inda kabir yace Jana's daki hudu. Sadeeq yace Mezamuyi da daki harguda hudu daki biyu ya isah.

Kabirr yace toh itah wannan din a ina zakusata hakaina. Koka mee. Khaleed yace da da halin zama hakan naka data zauna amma ba hakan zata zaunaba a dakinda zaka zauna zata zauna.

Impossible kabir yafada nida wannan din zan zauna a daki daya. Wannan bazata taba faruwaba , sadeeq yace kabir why are soo arrogant.
Toh a dakin naka zata zauna kayi duk abunda kake tunanin zaka yii.

Room dinda haka bashi shida amriya yanufah tareda ajee jakansa yashiga toilet domin watsa ruwa. Tareda dauro alwala.

Itako Amriya gabadaya zaman jirgin ya sa tagaji sosai. Hakan yasata kwanciya hakan makeken gadon.

Suko su khaleed tuni sukashige dakinda haka basu.

Futowa kabir yayi yaga tayi shememe hakan gado. Sallah yayi tareda yin azkhar. Yatashi kallonta yayi yace she's not Bad. Tanada kyau, lck daya kuma ya ya mutse fuska.

Tareda Jan gashinta da karfi azabure Amriya ta tashi. Kee bakasheki zanyi ba kitashi kije kiyi Alwalah kiyi sallah. Amriya tace nayi ..sallah.

Kabir yace agidan ubanwa kikayi toh idan sanda kike harkan barikinki nee toh

Please Login or Register in order to submit comment