Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Amriya tayi . Mami tace kedin daga wane kasa kike ina nufin wane country kika zo dan bakiyi zubin nigeria bah.

Ni..ni..ma.. Ban..ban..sa..ni..bah.. Cewar Amriya

Mami please lets go inaga ma turota akayi dan ta cutar da mu sotake kawai ta rudamu da wannan kyaun nata

Mami kallifah shigarta kina gani ma kinsan karuwar titi ce wlh

Cikeda baccin rai mami ta dakamai tsawa tareda fadin khaleed banason nakarajin muryarka hanan wajan.


But mami . Ohh sbd ka rainani am talking you are talking . Am sorry mami that will not repeat it self again. Better mami tafada.


Kallon ta tamaida kan Amriya wacce tayi zuru zuru tana nazarin yanda zata koya wa khaleed hankali.


kince bakisanibah toh mu taya zamu iya taimakanki mami ta tambayeta.

ku..tai..ma..ke..ni.. ku..ta..fi..da..ni.. ka.ka.fun.. na..tu..tu..na ..da..da..ga ga..ina..na..na..ke.


of course zamu taimakeki da yardar ubangiji .

Kinji tawo mutafi gidan mu nanan dama zuwa mukayi muzauna da mahaifin yayanki nawata 1 . Kinga yanada kanne mah saiku dunga zama tare koh.


Girgiza kai kawai amriya tayi. Rikee hannunta mami tayi hade da kaita gaban motan motar ta,zaunan da ita . Khaleed maza tuka motar .

cike da rashin jindadin abunda mami tayi yatada motan. Hadida nufah layinsu banana island .


Wani makeken gida naga yanufah da motan gate man naga ya wangale musu gate din gidan.


Wow nace gsk gidan ya hadu iya haduwa. Wajan parking space ya nufah .tareda kashe motar.


futa yayi koh jiran mami baiyibah yanufi cikin gidan direct


Mami tace khaleed kenen sarkin zuciya. Taso kinji yata . Futowa Amriya tayi.


Yauwa namanta bantam bayi sunanki bah. Fadamin meye sunanki.

Amriya tarasa wane suna zatacewa mami . Wani suna kawai taji ya fado mata a ranta sunan datake yawan ji acikin mafarkinta.zata fada saita tsinci kanta dacewa su..su..na..na.. (AMRIYA"鉁?)

Wow nice name, AMRIYA welcome to our home. Tawo mushiga daga ciki .

Kama hannunta mami tayi suka nufah . Cikin gidan.






bangaren KABIR kuwa
Lbr abunda yafaru ya dunga fada wa sadiq .

sadiq in banda dariya ba abunda yakeyi. yace gsk yane KABIR kafada a kogon soyayya kenen .

Yanzu toh a ina zaka samota. Zankoma lagos kabir yabashi amsa . What impossible kasan mom da dad bazasu yarda bah . Just let it go . Zaka samima wacce tafita.

a ina , eh fadamin , a ina zan iya samin irinta duda bansan ya kamannin ta yake bah amma zuciyata yana tareda ita yana wagen ta .


sadiq yace ga NADIRAH gata kyakyawa kuma tanason ka kawai ka karbi soyayyanta. Koh batayi bah.

Tsaki KABIR yaja tareda fadin amma fah ka cuceni sadiq karasa wacce zaka hada ni da ita sai nadirah . Aikoh da mata zasu kare a duniyan nan bazan so Nadirah bah wlh.

toh mene aibunta. sadiq banason wani mgn .a manta kawai. banason . mah naji sunanta inda nake please

wayanshi yadauka tareda fadin let me call khaleed to know whats is going on. In my company





Bangaren Amriya.

Mami nashigar da ita ciki gidan. Su nadirah suka tawo a guje suna oyoyo mami. Chak suka tsaya ganin yar larabawa tareda mami.

Kalisat tace mom a ina kika samo wannan yar larabawa dinan


oh let me introduce her to you

ga Amriya itace sabuwar kawarku dan haka inason kudauketa amatsayin kawa dakuma yar uwa kunjini koh .

Amriya ga sabonbin yan uwanki ga kalisat , nadirah , ummi.


cikin muryan kikina tace sa..sa..nu.nu..ku. what meeeee gabadayansu suka furta .dama mai kikina ce.


kar banason iskanci fah dan takasance mai kikina sai hakace kuyi mamaki. ita ta dorawa kantane koh Allah ne ya doramata .kuban amsa mana .

hada baki sukayi wajan fadin Aa. ummi ce taje dab da wajan Da Amriya ke tsaya hade da fadin .Amriya. kinsan me tawo muje a dakina zakidunga xama gsk kedin kyakyawace.

Nadirah tace tabdijan kin isah mah wlh saidai a dakina .kalisat mah tace .

tunda nice karama toh awaje na zata zauna. Itako mami tuni tashige dakinta

Toh baku isah bah .cewar ummi. Hannunta ummi ta rikee tareda nufah dakinta . Itama nadirah taja. Dayan hannun Amriya. Kokawa sukashigayi tsakanin su uku .

Daya naja , dayana cewa a dakinta zata zauna.

Amriya dataji bazata iyaba tace. ku..ku..sa..ke..ni.


khaleed dake saukowa yana waya da Kabir .yaji kokawan su. daka musu tsawa yayi. tareda fadin bakuda hankaline .

Yanzu kafun na irga uku ku bace mun daga gani.

cikeda zumudi suka ja hannun Amriya suka nufi part dinsu da ita

Nadirah da kalisat kuwa gaba daya ca sukayi bazasu rabuba ko ina tare zasu kasance saidai in baccine zai rabasu.

Murmushi kawai Amriya ta iyayi dan ita basune a gabanta bah kawai wannan bil adaman takeson tagani. Saida suka zubo abinci suka ci. Tareda nuna mata bandaki. Shiga bandakin Amriya tayi.

Zaro ido tayi ganin battrub na wanka cike da ruwa aciki. tace laa ashe akwai karamin tekun hanan shikenen ma na huta daman ni wannan duniyan mutanen ya iskansu ba ya mun dadi inason na danji dadin nashiga ruwa.

saurin rufe bakinta tayi tareda fadin badai sunji nidin na iya mgn daidai bah.

rufe kofar tayi tayi saurin shigewa cikin ruwa hatake naga kyakyawan bindin ta ya futa yana wutsil wutsil.


washe gari da asuba mami ta tashe su domin suyi sallah .

Tashi sukayi tareda dauro Alwalah.

ummi tace nadirah kitashi Amriya tayi sallah. daff da Amriya taje tareda tashinta farkawa amriya.


ummi tace kitashi kiyi Alwalah saimu yi sallah.

Amriya tace. Ni..ni..ba..san..mene..ne.. Shi..bah.

Kallon mamaki gaba daya suka bita dashi. Nadirah tace kina nufin bakisan meye sallah bah

amriya tabata amsa da eh .

cike da tausayinta kalisat tace nadirah kinsan mami tace mana tayi loosing memory dinta. Shiyasa inaga ta manta da shi.

Hakane nadirah tafada. Ummi tace aikoh insha Allah saita tuna kuma zamu koya mata harsai inda karfinmu yakare.

kishiga kiyi toh Alwalan.
Amriya tace Ba..ban..iya..ba. ok kalisat tace mushiga in koya miki.

Rasssss gaban Amriya Yabada. Cikin zuciyanta tace. Nashiga uku. Taya zan bari ruwa ya tabani asalin kamanina yafutoh. Bazai yuwuba.

dafa ta kalisat tayi .firgit ta farka daga duniyan tunanin data shiga.

saida kalisat ta nuna mata yanda zatayi Alwalah. kafunan tafuta tabawa Amriya guri. kamar yanda taga Kalisat tayi haka itama tayi amma saida tazama Aljanar ruwa馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔? har ta gama.

Amriya bata futoba saida tabari jikinta ya bushe ta dawo mutum normal tukunan tafuto.

nan mah wajan sallah saida su nadirah suka sha wahala sosai . kafun ta iyayi yanda taga sunayi.

Amriya Kuwa saita tsinci kanta da dunga yin sallah .kwarai .Adinin ya matukar burgeta sosai.

Bayan gari ya washe mami tabasu kudi. Suyi ma Amriya siyayan kaya masu kyau da tsada.

Haka kuwa hakayi .kaya masu kyau da haduwa suka sisiyo mata. Bayan sun dawo gida agajiye. Nadirah tanufi part dinta domin tayi wanka tayi sallah.


Amriya ta lura da yanayin Nadirah gaba daya yau bata wani saki fuska bah kamar daren jiya hakan yasa ta bita dakinta domin tasan meke damunta.


shiga dakin da taga nadirah tashiga tayi .

Dago kai Nadirah tayi. Saurin share hawenta nadirah tayi tareda,fadin Amriya kece karaso mana.

karasowa inda nadirah take Amriya tayi. tace Na..na..di..dira. me..ya..fa..fa..ru..ki..ki.ke ku..ka..

nannauyan ajiyan zuciya nadirah tasake hade da fadin .. Matso kiki kiji. Zama tayi tana mai fuskantar. Nadirah.

Kinsan mee Amriya. Akwai wani Abokin yayana wanda nake matukar sonsa. Sosai. Amma yana matukar bawa zuciyata wahala. Koh kallo ban isheshi bah.


Haka zan zauna nayita tunanin sa amma shi koh ajikinsa nafadawa yaya khaleed amma yacedani nacire soyayyasa tunda ba dole hake soba.

Amriya tace . Toh..toh .. Ki..ha..ku..ra..da..shi.


murmushi nadirah tayi tareda fadin na kwatanta hakan amma nakasa . Narasa yazanyi gashi bawanda ya fuskance.

Rikee kafadar Amriya nadirah tayi tareda da fadin Amriya wlh ina son sir kabir wlh .ina matukar sonsa . Jinake da zanga shi da wata toh na tabbatar cewa numfashina tabbas daga ranar zai daina harbawa.


Ajiyan zuciya Amriya ta sauke tareda fadin . Ak..wai ma..fu..ta. Nadira tace wane mafuta . Cike da nazari Amriya tace mu..ko..ma gidan..su sai...na san abun..da zan..yi. na.. Samar...mi..ki .da.. So..so..ya..yar..ki .. Aci..kin..zu..ci..yan..shi.


cikeda farin ciki nadirah tace da gsk kike .yar uwa. Girgiza mata kai kawai Amriya. Tayi.

Cikeda zumudi nadirah tace barana nuna miki photon shi.

Dauko wayan ta nadirah tayi tashiga gallery
Tareda nemo photon KABIR. Yauwa gashinan mikawa Amriya wayan nadirah tayi.


Karba wayan amriya tayi
dammm, damm, Kirjin Amriya yabada.








YANZU HAKA TSOMA WASAN鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪



馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔?
馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮



ALKALAMIN馃枈锔忦煐婏笍鉁?
BABY ISHA馃尯馃尯
2/28/24, 22:04 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHAMI RAHIM馃尮
ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 6锔忊儯

WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA鉁?

******芦*******芦*********芦******芦*******芦*********芦




Rass gaban Amriya ya fadi sakamakon ganin photon wanda take nema. Cilama nadirah wayan Amriya tayi tareda dafe kanta wanda yake mugun saramata.

Kallon mamaki nadirah ta bitada dashi .tareda, fadin shin kinsan sane naga kamar hankalinki ya tashi.

Saurin dago kanta Amriya tayi, daniya fada mata cewa eh tasanshi kamar ta tuna wani abu saikuma tace Aa bansan..shi..bah

Ajiyan zuciya nadirah ta sakauke . Kallon gashin Amriya nadirah tayi tareda fadin gsk kinada gashi mai tsayi, ga brown eyes, pink lips .kinsame .wlh kedin matukar kyakyawace.

Ina tsoron kar idan munje gidan su yaya kabir ya kware miki.

Murmushi Amriya,cikin zuciyanta kuwa tace ina kika taba jin soyayya tsakanin Aljanar ruwa馃鈥嶁檧锔? dakuma bil Adam馃さ

Tabbas dole sainaje inda kake na karbo abuna inba haka bah zan iya rasa rayuwa na kamar yanda gumurzu yafadamin . Zan sha wahalhalu wajan sa amma dole na dake nazama mai juriya.

Dafa ta nadirah tayi .firgit ta farka daga duniyan tunanin datake.

Wayan Nadirah naji yafara ruri na Alamamun kiranta hake.

Daukan wayan wayan tayi Hakan screen dinkuwa naga hansa friend forever wattsapp video call .

Murmushi nadirah tayi tareda daga wayan .


Hello, salma tace kawalli kinji dadin lagos kinki dawowa koh . aisha, tace wai ina kalisat ne dan itace kawata. Dariya Nadirah tayi tareda fadin toh da nace kedin kawata ce .

Fateema dake kallonsu koh em bataceba . Idonta ne suka sauka hakan Amriya wacce tayi zuru zuru tana kallon su.

Cikin rawar murya fateema tace Nadirah wacce yar indian ce hka kuka samo. Suma su salma sai a lck suka lurada Amriya.

Kallon Amriya nadirah tayi. Oh wai Amriy Kuke nufi.

Aisha tace Amriya kuma wannan wane sunane haka.

Nadirah Tace Mami ce takawota jiya . Yar kawar mami ce tabarma mami ita kyauta.

Wow gaba dayan su suka hada baki wajan fadin gsk she is so cute and pretty.

Nadirah tace damma baku ganta ba ne real . Nifah bana gajiya da kallonta. Jiya mah koh bacci banyibah sai kallonta nake ina inama nice mai kyau haka .

Chab aida sai na dunga sa nikaff gudun kar yan bakin ciki su watsamin ACID.

Dariya gabadaya sukayi .. Fateema tace dan Allah kice wa mami in zaku dawo kudawo da itah . Nadirah tace yess of course.

Kee Ai gani nake in nayi 1 hour bangantaba saina yi zazzabi.

Yauwa Amriya kiyiwa kawayene mgn.

Fateema tace sannunki Amriya. Waving din hannunta Amriya tayi tace sa..sa..nu..nu..ku.

Zaro ido gabadaya sukayi tareda fadin dama tana kikina .

Nadirah tace wlh kada kubari mami tajiku inba haka bah zamu sha fada tace mudainah kiranta da mai kikina . Kikina daga Allah ne .

Ajiyan zuciya suka sauke tareda fadin .ni sunana fateema. Salma tace nima sunana Salma .. aisha tace nikuma sunana Aisha humairah.

Dafatan muma zaki kaunace mu kamar yanda suma kika kaunace su.

Murmushi Amriya tayi wanda yakara wa fuskanta kyau .

tace eh zan .... kau..na..ce ..ku..

yesss Allah na godema fateema tafada.......

Toh shikenan sai anjima nadirah tafada . Salma tace toh shikenen Amma toh yaushe zaku dawo .Nadirah tace saina tambayi mami tukunan

Ok byeeee... Ki ce ina gaishe da ummi da Kalisat.

ok nadirah tace tareda katse,wayan.


bangarensu su fateema kuwa salma na katse,wayan . Aisha,tace fateema bakiga AMRIYA Da Yaya KABIR sunyi matukar dacewa bah.

Fateema Tace kuma fah hakane .Amma ai kinsan duk kyan macecbata taba burge yaya kabir.

Salma tace karya yake bai ganta bah tukunan wlh na tabbata yana ganinta ko a,mafarkine saiya sota .wazai ga wannan kyau yaki kyasawa.

Dariya suka kwashe dashi. Aisha tace dole ma saimun hadasu soyayya.

""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""

Kabir nagani zaune hakan makeken kujeran shi ciki office dinshi chan gefe kuma naga wani mutumi zaune kafa daya hakan daya mgn naga yafarayi kamar haka KABIR wannan company naka inason ya hada hannun jari dana wa company . Na yarda share dina zan baka 50%

Akwai chemicals dinda zansa a samun acikin fishes din wanda zai kumburasu sosai amma zai cutar da mutane da yawa.

ni bada mu wana bane idan ya cutarda mutane amma kawai burina shine ka yarda mu hada hannu dakai . zaka samu kudi fiye da yanda kake samu da.

hade rai kabir yayi .idonsa yayi jajur yakoma ciki. kabir yace first sauke kafarka daga kan kujerana.

Alhj usman yace what did you mean .

cikeda baccin rai kabir ya daka mai tsawa .tareda fadin kai hamago nace ka sauke kafarka daka kan kujerana this is my office not yourse this id my company

duk abunda nace shi hakeyi dan haka maza sauke that your dirty legs.

saurin saukewa Alhj usman yayi.

gyara zaman suit dinshi Kabir yayi .tareda fadin . Alhj usman yanda na fahimta kanason ka hada hannun jari da company na . mu dunga yin bakar Arkalla.

Koh. Answer mee. alhj usman yace yess . Mgn danake fadama zaikai over 5 billion nairah. Keep that your dirty mounth shut.

What Are you saying .yanzu sbd just common 5 billion nairah kake son ka Hallakar da mutane.

How much is 5 billion kasan nawane a net worth dina . Kai 5 billion yadama amma baniba.

koyanzu inkanason inbaka kyautan 10 billion ma zan baka. Rubbish .

Ni ina aikina ciki gsk da Amana ne . Nayi wa kaina Alkawarin bazan,taba cutar da dabba ba bale kuma dan Adam.

Waiku meyasa bakuda imani ne kadauka a duniyanan zamu dauwama ne dole saikoh wa ya mutu .

kuma kada ka manta akwai hisabi ranar tashin Alkiyama.

cikeda baccin rai Alhj usman yace dakata kabir banadon kafadamin mgn . Bakasan wayeni bah bakasan mezan iyayibah.

kabir yace bansan waye kai bah kuma baka isah kayi mun komai bah. Dan haka get out of my office . Koh kuma nakira maka gourds. Suyi maka jan kayan wanki.


Alhj usman yace kana nufin baza ka hada hannu danibah

Cikin fusata kabir yace bazan bah .dan bazan ci haram bah .koda banida komai nayiwa kaina Alkwarin bazan ci hakkin wani bah kuma bazan ci harambah.

Koda banida komai a company in Allah yasama company nah Albarka iyashi kawai ya wadaceni.


leave now, oh else kasan sauran. cikeda baccin rai Alhj usman ya dau document dinshi hadida fucewa daga cikin office din.

useless human being kabir jiyakae kamar zuciyansa zata fado. sbd baccin rai. murza zoben hannun shi yayi hatake yaji wani sanyi da nutsuwa ya ziyarceshi






NADIRAHna katse wayan ta sauke nannauyan Ajiyan zuciya . Amriya tace,.mee...nee..ne. hadi..tsa..kani.. Ku .da..su..



murmushi nadirah tayi tareda fadin kinason in fada miki halakar dake tsakanin mu. girgiza kai Amriya tayi.

Gyara zaman ta nadirah tayi .tafara mgn kamar haka.


ALhj Yunusa yusuf shine Asalin mahafin dad dinsu yaya kabir shidin babban dan kasuwane gabadaya duniya bawanda baisan shibah .

matarsa daya wato grandma wacce taci suna halima . grandma takasance bahaushiya yar kauyen kano. Wani bussinees ne yakai Alhj yunusa kano a nan ya haduda grandma . Inda sukayi Auren soyayya


Bayan shekara daya grandma ta haifi Alhj muhammad wato mahaifin yaya Kabir fateema dakuma salma Farin ciki tsakanin wannan ma auratan ba'a mgn . Daganan takuma haifoh santalelen data wanda ya ci suna habib.

wato mahaifinsu yaya sadiq, Aisha, daku kuma khadija.

Bayan wasu shekarun kuma takara haifoh mami wacce tacisuna maryam.

daganan kuma haihuwa ya tsaya mata.

haka yan uwanan suka girma cikeda kaunar junansu . Har mami takai minzalin aure haka aurarda ita wa abban mu. Mami tunda ta Auri abban mu bata taba farinciki koda na second dayane.

Abban mu shi kudi ya fiyemasa komai a rayuwa. Bai san koh ya muke ci muke sha ba . Baya kulada mu .amriya yanda kike ganina nan bansan meye dadin ubaba . Lck daya mami taji lbrn yakara Aure a kasar dayaje saiyarda gold abban mu yakeyi . Hakan yasa jini mami yakara hawa.

mahaifin su yaya kabir shi ya nuna mana soyayya tamkar shi ya haifemu. Barana cigabada baki lbrn


Rana tsaka sukaji lbr mahaifinsu wato yunusa ya rasu bisa Asarin mota daya samu.

mutuwarsa ba karamar tayar musu da hankali yayiba. har hakayi mai sutura haka kaishi gidansa na gsk.

Kuka kam grandma tashashi harta godema Allah.
Wannan kenen


dad dinsu kabir yayi degree dinsa lfy ya futo da,sakamako mai kyau.

Inda yafara . Aikinsa shima bussiness yakeso kamar dai mahaifinsu

Uncle habibu kuma doctor yakaranta yanzu yanada asibitin kanshi.

bana government bah.

uncle muhammad ya auri first wife dinshine a kasar malesia lck da yaje karantar wani course . Wato fateema. Da kyar iyayen fateema suka yarda da auren ta da dad dinsu kabir

sbd a ganinsu bazasu iya bawa bakar fata yarsubah . saida mahaifin fateema ya yarda tukunan haka daura aurenta da dad.

shima uncle habib yasamu matarsa kyakyawa mai suna hajara.

auren dad da firt wife dinshi fateema shekara uku amma bata taba batan Al'ada bah bare a sa ran tadau ciki.


hakan ya matukar tayarwa grandma rai .hakankali. dad dinsu kabir bashida niyar kara aure . Grandma tasashi agaba dole saiya karowa fateema kishiya.

bayanda ya iya haka ya Auri mom wacce taci suna karima kanwar abokin dad wato Sulaiman .

Bayan shekara kawai Haka ga ciki tareda fateema murna wajan dad ba'a mgn . Gabadaya ya maida kulawansa da komai nasa wajan fateema. Itama a lck mom tanada cikin yaya kabir

Hana haka har cikin yakai munzalin,haihuwa.

Hanan ta haifi danta , daga nan tace ga garinkunan . Koh yaron su dad basu gani bah shima yabita. Allahu Akbar. Wannan rashin da dad yayi yasa B.P yakamshi.

hana haka itama mom ta haifi danta kyakyawan son kowa. kin wanda yarasa wato yaya kabir. Bayan wata biyar da haihuwan yaya kabir. Itama matar uncle habib ta haifin danta kyakyawa,sadiq.

Bayan shekara daya .mami itama ta haifi yaya khaleed.


Dad dakuma Dad dinsu Aunty Amarya wajan bussiness dinsu daya. Sbd yardar da yadorawa dad Hakan yasa yabawa Dad Yarshi wato zainab wacce muke kiranta da Aunty Amarya. Aunty Amarya itama tanada kanwa Mai suna Hafsat.

Wacce takwarai a harkar bariki . Karuwancin datakeyi ne yasa mahaifinta ya koreta daga gidanshi.

Bayan shekara daya da Aure Aunty Amarya ne ta haifi yaranta yan uku .amma basua kama.
ABDUL, ADEEF, AMAR.


haka rayuwa tacigaba . Tundaga nan bawanda yakara haihuwa acikinsu bayan shekaru 8. Mom takuma haifoh yarta fateema .mai binta kuma Salma.

Mami ma ta haifeni nadirah sai kalisat saikuma last ummi.





hajara ma at the same time kamar sunyi shawara a tsakaninsu dasu mom ta haifi Aisha saikuma khadija. Mami dina da mom dinsu yaya kabir da mummy dinsu yaya sadiq gabadaya kawayene.

daga nan haihuwa yatsayawa ko wacce acikinsu. Yaya kabir, yaya sadiq , dakuma yaya khaleed sun taso cikeda kaunar junansu. . Mafarkin yaya kabir shine kawai ya bude company saida kifi.

hk yasa yayi karatun AGRICULTURAL FISHERY PRODUCTION dinshi a massacusett univesity na U.S suma su yaya khaleed da yaya sadiq casukayi suma fishery zasu karanta hakan yasa tare gabadaya suka futo .inda yaya kabir yafuto da,sakamako mai kyau

ya bude company nashi na kanshi .suma yaya khaleed suka fara aiki a karkashin sa .amma yaya kabir baya taba bambantasu koyanuna musu cewa wannan company nashine . Komai taresukeyi bacci abinci komai mah tare .bandakine kawai,zansan batare suke shiga bah. Tun ina yarinyar nake matukar son yaya kabir sakamakon duk inda zaije saiya jedani .

Lck dana baiyana masa soyayya ta tunda garanar ya tsaneni koh inuwa ta bayason gani.

Hka bakaramin tayar min da hankalin yayi bah . Harnakasa daurewa nafada wa yaya khaleed .shiko yacemin na hakura ba'a,dole kada na kara takura masa aboki.

SU yaya Abdul kuma suna turkish university final year . Medicine

Yanzudai
ni, khalisat , , Fateema,Aisha, salma, gabadaya yanzu muna university. Khadija dakuma ummi suna secondery zasu rubuta WAEC next year.

haka muka cigabadaya rayuwa cikeda kaunar junanmu.

WANNAN SHINE LBR FAMILIES DIN MU.



Ajiyan zuciya Amriya tasaki dan ita gabadaya bawani fahimtar Nadirah takeyi bah sosai .wani abun ta fahimta wani abun kuma bata fahimta bah.


yauwa Amriya muje mu girka lunch food .yanzu karfe daya yayi.

Batareda Da Amriya ta fahimceta bah ta tashi tareda bin bayanta.

Direct kitchen suka nufah

Kalisat ce nagani acikin kitchen din tana bare kwai wanda zasuyi miyan kwai dashi.

ba abunda ke tashi sai kamshi.




Amriyaaaa taji kalisat tafada da karfi. Cikin firgita amriya tace .me..ne..ne..

oh my god na manta kada kitaka kwai ya fashe awajan zaki fadi kinga kan tyes ne .

tsaki nadirah taja tareda fadin wlh kalisat shiri ritan ki yayi yawa.

Ke kinsan kin fasa kwai a kasa,memakon kisa mopa ki goge. Kalisat tace abunda nake shirin yi kenen kuka shigo. Ummi ce tashigo fuskanta shabe shane da hawaye.

cikeda damuwa nadirah tace ummi meyafaru me haka miki.

cikin muryar kuka ummi tace bawanan mugun bane . nadirah tace wane mugu. ummi tace . ba yaya khaleed bane kawai dan yashigo dakina ina sanya dan kwali zan futo waje shine nacemai yadaina shigowa. nifah na girma daza'a ce katon gardi yana shigo min daki.shine yace min yarinya . Nikuma nace niba yarinya bace .

Shine kawai yafara dukana da bellet meyasa wai zan kirashi da gardi shida ya wanke mun kashi .

Toh yi hakuri ji yanda kike kuka toh danyace ke yarinya ce aibazaki musaba. Ummi tace wlh nidai ba yarinya bace shakara 16 wasane.



kamar mai nazari amriya ta,tsugunan da kanta . da,sauri ta daga. tareda fadin . ka..ka..lisat. ina..soo..ki.. Bani .. Kw..kw..kw.. Kina nufin kwai wai cewar kalisat.

eh Amriya tabata Amsa . cikeda kallon mamaki

Nadirah tace mezakiyi da kwai kuma . Amriya tace . Kawai...ki..ki..ba..ni

Mika mata kwai guda daya kalisat tayi .karba tayi .tareda wafce mopan dake hannun kalisat.

futa tayi da kwain dakuma mopa . ganin Abun Amriya bana zubawa ido bane yasa suka bi bayanta.

Daidai upstairs din gidan ta tsaya tareda fasa kwai a matakalan wajan .bubuga kofar dakin tashigayi,da mopan da karfin tsiya. Hade saurin barin wajan.

Shiii tayi musu Alaman suyi shuru..

khaleed dake daki yana video call hakan system dinsa shida kabir. jin hana bubuga masa kofa kamar ,za'a balla masa. Yasa yatashi cikeda baccin rai hadida .

Zaro ballet dinshi daniyan cin uban wanda yake bubuga masa kofa.

Bude kofan yayi tareda farayi tafiya dacsauri sauri .
wa
Wacce banzan ce take bubuga mun kofa uwana na ubanta. I said who isssss ......bai karasa ba yaji yataka abu mai mugun tsantsi. Faduwa yayi hadeda fara gangarowa daga kan benen. Timmm yaji ya fadin . Wani azabanban kara yasaki.

dariya gaba daya suka sah. kallonsu yayi da sauri suka shige daki.

abba ne yashigo yatara da khaleed a kasa . Kokarin tashi khaleed yakeyi amma yakasa oh my god son what happened?, let me help you.

dakatar dashi khaleed yayi da fsdin banason taimakon daza ta,zo daga gareka . i dont need your help. butt son nace banason taimakon ka yafada cikin baccin rai.

ok Abba yace tareda fadin sorry son. ya wuce part dinshi.

da rarafe khaleed ya shige dakin shi yana jin yanda kariya sa yake yimai mugun zafi. kuma yadau Alwashin indai ya gano wanda yayi mai wannan aika aikan saiya gane wa aya zaki ta

Su Amriya na shigewa daki suka kuma kwashe wa da dariya.
Bayan sun gama cin lunch dinsu suka tashi domin yin Alwalah suyi sallah. Yauma dai saida Amriya tabata musu lck tayita wasa da bindinta na kifi acikin toilet kafun ta futo .tabbas.Amriya tayi kewan ruwa ba karamin bah.

Bayan sun idar da sallah ne suka fara koyam mata Azkhar Da karatunALQUR'ANI mai girma. Da kyar da wahala suka samu ta haddace hayada daya na suratul fatiha.

9:pm na dare . Ummi ce ta banko kofan . Cikeda baccin rai kalisat tace ke ummi bakida Hankaline Eh . Ummi tace sis kalisat .sis nadirah Anfarah film din dyesebel fah .kutawo muje.

cikeda farincikin abunda tace suka mimike tareda nufah palour ummi kam taja hannun Amriya suka nufi palour tare .

zama sukayi gabadaya suka fara kallon hankali kwance.

Amriya kam ganin wata Aljanar ruwa tana wasa gefen ruwa tana waka. Yasa itama tunowa da sanda take cikin ruwa dakuma gwagwar mayar data

Please Login or Register in order to submit comment