Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nake ban ji ba,Ina Spark din? yanzu ya fita zaije gaida Mummy,Yace okay, me yake damunki ne yanzu naga bakya kiriniyarki,kallonsa Naila tayi tace amma kasan ni yanzu Auntynka ce tunda yayanka nake aure,Rafeeq yace to sannu Aunty ke kanwata ce ta nawa,Number Chika zaki bani.
Wayarta ta jawo a gefe ta bashi number Chika,yace me kika dafa ne kin San ni daga School nake,Naila tace ai kuwa anyi Baki Yan ganin Amarya sunzo saura na Spark Yana kitchen,yace idan yazo kice na cinye,Naila tace to.

Yana shiga kitchen din yaga wasu miyagun flask shi kanshi sun birge shi sosai an jere su da wani glass bowl,ya bude yaga wata farar shinkafa,ya bude dayan yaga nama anyi farfe su,ya bude dayan yaga stew tana ta kamshi,bowl din ya bude yaga salat ta zana love da tumatir din data yanka ta jera su sun Bada love a tsakiya,Rafeeq yayi dariya yace wato mu sai an nuna mana iyakar mu gwauraye,abincin ma Yar kwalliyar baza ayi mana ba a girki,fridge ya bude yaga fruits duk ta yanka,kankana,Apple,Abarba,gwanda suma duk da wani abin yankawa me Bada shape na love ta yanka,gashi komai Dan dai dai mutum daya,Rafeeq yace kauna ya dauki pics sannan ya ebo abincin ya zauna ya cinye tas Naman kawai ya rage ya turawa Spark ta Whatsapp yace kayi hakuri ga girkinka nan na cinye love din da aka zana Maka ni kam,Spark ya duba ya gani love din ya kalla kawai yaji haushi an bayar da abincinsa,Rafeeq Yana gamawa ya mike yace idan yazo ki gaishe shi,Naila tace to a gaida school yace zata ji ya fita.

Bai dade da fita ba Spark ya shugo,gaban Naila sai da ya Fadi,tsokanarta yayi yace to tashi muje Duty,a kasa tayi sauri ta durkusa tayi kneel down tare da daga hannaye tana rokonsa Dan Allah ka bari na warke,muje asibiti a baka maganin control,wlh ban San Kaine Ashraf ba na bawa Chika ta saka magani a abinci Kaci,sabo da na kashe ma Hallare Dan na rama akan Dan Mummy ashe Kaine,sanda nazo gidan Nan magani nazo nayi Maka ka warke da na gane Kaine, Spark yace wai Nan nufinki ramuwar Nan dama da kika ce zaki huce a kansa ita kika min? Naila da sauri ta daga Kai tana hawaye tace itace wlh ban San Kaine ba,Chika ma Bata San Kai bane sai da ta zuba Kaci,shine maganin baiyi aiki ba akanka ba tunda Kai Hariji ne sai da kayi aure ranar farko anyi Nisa sai Hallare ta daina motsi dama to nazo da maganin ciwon shine na baka ka Sha,Shi yasa baka iya hakura haka Dokar maganin yake Dan Allah muje asibiti a baka na control,Spark yace to ai ni wannan gata kika yi min ,a rage min sha'awa na Saba a haka ni godiya nake wanne course ne wannan? Naila tace ban sani ba,makaranta zan biya miki ki karanta shi sabo da ni,murmushi tayi tace a'a da sauri.

Okay Kaka ke badawa na tuna shi kika bawa Mummy kenan ta bawa mijinta? Tace nashi kalar daban ba irin naka bane,yace Ina irin nawan? na zubar da su a shara wlh yau da safe,Spark ya tafi wajen Dust bin Yana dubawa duk ta zazzage magungunan daga ledar ta zubar ba dama a samu,yace sabo da me kika zubar? Zafi wlh azaba ce ta yi min yawa mene amfaninsu,yace to ai wajen Kaka zamu je a karbo na control kin San hakane Baki fada min ba,sai ai a nemi magani idan na miki illa fa,Naila tace illa ai an Dade da yinta,ai kuwa gobe tafiya wajen kaka ta kama,amma yau dai kafin goben Kuma sai kin sake hakuri bazan iya kwana da yini haka ba,kinwa kanki ba ruwana kece kika yiwa Kanki.
Naila ta zauna tana sharara uban kuka,rungumeta yayi yace nima zanyi kuka Spark harda shesheka,tace bana so Allah,yace Ina so Allah akwai dadi,kina fara Jin dadi sai nayi yanga kafin na miki,Baki ta murguda tace wani dadi za a ji a wannan azabar.

Alright it's okay kinji bazan yi ba sai kin warke Inshaallah bari ki gani ma,a gabanta ya dakko ruwan ya Sha maganinsa da ya karbo wajen abokinsa Doctor,sabo da yaga Naila tsoronsa take ji, sai da ya Sha sannan yace Ina abincina? Kanin ka ya cinye,haka akeyi sai a dinga bayar da abincin me gida? wayarsa ya dannan tare da nuna mata pics din abincin yace sai ki bayar a cinye min love dina,sai a dafa wani ai tunda yau ba Kwalbewa ai komai me sauki ne.
Abincin ta dafa Masa me sauki,yace kar a sake bayar min da abinci,kannenka ne fa na isa na hanasu abin yayan su,yau Naila taci sa'a ya Sha magani baiyi komai ba,haka ya sake kwana na biyu baiyi ba,kamar zaiyi hauka haka yake ji,amma yayi alkawari sai ta warke zai Kuma,Naila an saki rai taji sauki sosai har na kwana uku,an daina tsoro, ta zaci aikin magani ne shi kuwa Spark ya Kara da hakuri ba ya shan magani,sai aikin kallonta kullum Yana taba ta yasan baza a kare lafiya ba,shi yasa yake dannewa, ganin ta sake a gidan yau ta fara wankan kana nan kaya,tasa wani tight black,sai Yar riga me siririn hannu wacce ko cibi bata rufe ba,gashinta da yake ta tsayi ta gyara ta kama sannan ta fito tana fitowa,ya shugo gidan, wow taji ya furta, Naila harda canja tafiya,tana tafiya chakwas Chakwas a gabansa ta tsaya ta juya harda yin tafiyar sarauniyar kyau,Mayen har ya susuce, bayan ta juya tace ya ka Gani ka ci sadakinka,dariya yayi yace ai tun a daren farko na cinye sadaki na yanzu Riba zan fara dorawa daga nan wlh har Ribaa sai naci, waist dinta ya kamo tare da mannata a jikinsa,Mummy ta sake zuwa tana knocking,Spark yace ai Kuma na shiga uku Dan dadin ma baza a bari naji ,wayarsa yayi connecting da Speaker kawai kunna kida,yace a rayuwa ba a barina na huta da iyalina,Naila tace bari na saka hijab,yace bari na duba idan macece ko wacece ba wani Hijab,kinyi kyau Ina son kallon matata a hanani sakewa, lekawa yayi ta Yar kafa ya bude kofa Mummy ta shugo.

Naila harda durkusawa Ina yini Mummyna, Mummy wata Harara ta watsa mata tace da ban yini ba Kya ganni Fitsararriya,Naila ta share tace Ashe Kuma haka abin Alkhairi ya samu an samu miji Allah ya sanya Alkhairi,Allah ya Bada zaman lafiya,mun kusa yin Kani ko Kanwa Baby ta dafa Kafadar Spark,tace Inshaallah namiji ne na farko, Spark Mummy ya kalla yaga har wani murmushi take yi,ta Kalli Naila da kulawa tace Yar Nan ya gidan? Sabo da ta yabi aurenta,fatan dai kalau kuke zaune ke da Mijin naki,ai na ganki ma da lafiyarki,Naila tace kayya Yar lafiya dai Mummy,karfin hali nake kawai,Mummy tace zaki Saba ne duk da haka muka Saba,Spark yace Mummy wai mene haka,yarki ce fa,to kunya ce take cutar mu hausawa baza mu dinga sa yaran mu a hanya ba,Mummy na magana Spark Yana can bai ma San tana yi ba ya kafe Naila da kallo.

Mummy ta kalle shi kawai ta Kalli Naila Dake ta faman Masa fari suna ta magana da Ido ba Wanda ya sake kula Mummy, Naila ce ta mike ta kawowa Mummy kayan motsa baki,Mummy ta kallon su tace nifa kuyi hakuri Mima nake jira biki saura 2days zamu je Inda za ayi Dinner shine nace mata mu hadu a Nan,Spark yace ai da daga bakin gate kika jirata zata fi ganinki,to a Nan nayi niyyar zama,Spark shuru yayi yace da Naila zo ki min tausa,Mummy tace wlh ba a gabana ba wanne irin iskanci ne,a kanka aka fara aure wai wannan wacce Maita ce haka,Naila ce ta tashi ta shige bedroom ta barsu suyi hirar su, tana tafiya Mummy tace to ai sai idonka ya huta ta shiga bedroom,karfa ka kashe musu yarinya ka dinga bi a hankali,ba haka ake yi ba,ka dinga daga kafa please,Spark bayan kunnensa ya daga kawai wai ta wuce ta Nan,duka mummy ta zuba Masa a baya tace wato baza kaji ba,Yace na ji mana tundan Ina jin abinda ake fada.
Mima ce ta shugo,Spark yace Mummy ga yayarki nan tazo,Mima ya kalla yace tun dazu kanwarki take ta jiran ki,Mima tace ke taso mu wuce sauri nake yi,Spark yace ai gwara kuje dare Yana ta yi,shekaru sun ja kar duhu yayi ku kasa Kai kanku gida.

Kofa ya bude musu yace ku gaida gida ya rufe kofar ya dawo,,Mima tace ni wanna ko ayu na Haifa ne,wannan jaraba haka,Mummy tace akan wannan Yar iskar Yar Fulanin dajin duk ya zauce.

Naila ya kira Honey.....Naila ta fito tace nifa bana son wani suna sai Baby,ni a soyayya idan ba a ce min Baby ba sai naji kamar wata gardiya Allah ta furta da shagwaba,dariya ta bashi wato sabo da ya kyaleta ta huta taji sauki shine take faman wannan salon sabo da ya rantse sai tayi 7days,gashi just 3days aka yi ya gama sarewa,Jawota yayi ta zauna a cinyarsa,tace ka Sha maganin kuwa? Yace na Sha mana,Naila taji dadi,Bata San sau Daya ya taba Shan maganin ba,har bacci yake kasa yi sabo da jaraba,jiya Sallar dare ya dinga yi.

Naila ya kira Babyyyy....tace Na'am dama yanzu nake cewa gwara nayi azumin kaffarar nan bazan iya hakuri ba,ki tausaya min,Naila mikewa tayi daga jikinsa ya sake fisgota ta fado kansa,tace Dan Allah kayi hakuri na warke wlh ban warke ba,ko mene zan Maka ka kawo sai a barni na huta,yace nooo ni gaskiya a'a,wannan ba matter ce ta boyfriend and girl friend ba Baby,matter ce ta aure,Naila ta saka kuka tace ni shike nan bazan yi walwala ba,Spark yace wannan ai itace walwala da shanawa Baby,ki tsaya ki nutsu Dan cikin Nan na zamani kema ki samu bakya ganin yayinsa amare suke yi,ko wacce ki ganta da cikinta tayi kyau abinta,Naila tace cikin ne ake wani kyau ni wlh bana so zafi,Baby abin nan...ehmm...Yama sunanta Hallare din Nan taka bata wasa bace,tayi girma da yawa.
Spark ya jawota Yana lallaba ta,Naila tace ni dai zafi a canja salo,Spark yace okay indai Style ne ai sai a canja,amma fa wannan shine kawai me saukin,Naila tace ba wata hanya? Kaga dadin duwawu kenan guda biyu ko Allura za a yiwa mutum idan aka yi a Nan barin sai gobe a canja Daya side din,Spark yace wannan hanya Daya ce Dodar daga Channel har cikin gona.

Kamar zaiyi mata kuka ya marairaice tace ni ya zanyi idan na mutu shike nan ka huta ai,nidai bazan gudu ba ato kaina akwai tauri ba Inda zanje in ka tausaya min ruwanka,Spark yace zanji Tausayin a gaba,muje ke da zaki samu Lada idan nayi mu karkashe arna,mikewa yayi yace muje Babyna,Naila ta fara tirjewa ya rike hannunta tana tirjiyewa tana wash zafi....ya wani marairaice shike nan tunda so kike na mutu,ya rike mararsa Yana Kara,Naila tace muje amma da ka bari ko Juice mun Sha,yace akwai babban Juice Allah ya miki shi na sha wannan, Naila tace Juice Baby yace so sweet muje na Sha a ciki.

Idonta ya ciko da kwalla ya tasa keyar ta gaba har bedroom,tace ni yau a zaune za ayi nafi Jin sauki,yace ae zai fi sauki kuwa,suka tafi suna shiga ciki,Naila tace irin waccen zafi a canja wani,yace zabi da kanki tace Ina laifin ma bend down ai zaifi,yace ki dai zaba karki ce na cuce ki.
Naila tace gwara nayi bending down tsaya daga nan,Spark yace shike nan Kuma daga zuwa sai afkawa tab ai sai Juice din ya fito,Naila ta zura Masa Ido tace tace Kai Spark duk taurin kaina dole na fara guduwa kwana uku kacal hutu,Spark yace wato ma banyi abin kirki ba ko?

Magriba tana
gabatowa kayi kayi,Spark yace kina tsaye a Jikin Kofa Ina gefen bed kina ce min nayi nayi,karasowa tayi a tsorace tace ni bana son abin nan ka hana Kuma a tsaneka ko wata kwartuwar me rariyar Bado tazo ta tayi gaba da mijin,.
Spark fushin karya ya yi yace na hakura na fasa jeki kawai ya ci Magani,Naila tace sorry,kin kulata yayi,hannunsa ta rike tace nace kayi hakuri zan yarda,yace you sure? tace ae a'a ae,tsaki yaja yace to jeki,Naila tace na tabbatar na yarda 100%.
Oya come....Naila taje tace su Hallare manyan arna kune da garin,dariya Spark ya danne,yace zo kiji Yan matan Abba Yar budurwata,Naila tace Ina wata Yan mata ni ka daina yaudarata ka gama ragargaje waje kace Yan mata,Budurwa yan matan wa,duk burwa ta kirki haka Badonta yake? tsakani da Allah haka yake? ni nawa haka yake da Sanda Ina gidan ubana,karka sake ce min budurwa na wuce ajin budurwa,kana zubar min da mutunci,wahalar da Nasha budurwa ta Santa ne indai ta kirki ce,sai ka dawo kana ce min budurwa kana rage min daraja,duk budurwa aka ganta da namiji ba sunanta Karuwa ba,Good House wife ce ni,kullum sai an rubuta min Lada kala kala.

Tana surutunta ya jawota jikinsa ya da wayo da wayo ya rinjayeta suka fada romancing sosai,Naila ta kawo wuta da wuri,tana cinyarsa suna facing juna duk ba kaya a jikinsu,tuni ya raba su da kayan,Naila taji dadi tace yanzu abinda za ayi dadin Nan fa bazai yuwu ka dinga kwashewa ba ni Ina Shan azaba na daina kunyar nan,Ka samu bado ka goge shi tas da Hallare bada cewa nayi ka shiga ba ka gane ai yanda kake min wayo sai kayi ciki to ba haka ba uhm uhm yanzu sai naji dadina tukun sai Kuma mu tafi wajen kukan,Spark ya dinga dariya yace kin samawa kanki mafita kenan,a ransa yace zaki bayani,Yanda tace haka ya mata da kanta tace ni ka shiga ai kuwa Spark dama shi jira yake Yana shiga tun kafin ma ya karasa ta fara ihu da kuka,ai ba style din nan nace ba me sauki nace ayi min,tana ta faman ture shi tana kuka,Dama ya kwana har uku baiyi ba,ai kuwa yau ma ta fadawa mutanen garinsu,jego ya dawo sabo Dan wannan karon da kanta ta gudu ta canja daki,ta kulle da key,Spark yace Inama kin tsaya da yau wlh har second round Dan ni yau abin ma yafi na kullum,Naila kuwa tana kulle kofa tace Ina na sauke taurin Kai,baza ta sabu ba,bari in kira kaka kawai a San yanda za ayi,Wayar Kaka ta kira Yana dagawa ta fashe da kuka,ta hau bawa kaka Labarin tun zubawa Spark maganin sha'awa da suka yi har zuwa first night,Kaka yace me yasa tun farko baki fada min ba,ai ba wannan zaki bashi ba,kinyi ganganci amma sai dai kiyi hakuri ko magani ya sake shi mijinki haka yake,idan ba jarababbe bane to da kina zuba Masa wannan na farkon zata daina aiki ko motsi amma tunda kika ga haka ai jajirtacce ne Naila,Banga abin damuwa ba.
Naila tace kawai Dan kana namiji Kai kaka me ka sani ma a duniyar,yace to kuwa dole gobe Goggo tazo gidan nan tunda bakya Jin magana.

Spark ranar shi kadai ya kwana,washe gari bai ga Naila ba ta buya,har ta sake kwana na biyu duk ya damu gidan ya Masa zafi ya rasa Inda zai sa kansa,yaje yayi yayi ta bude taki,Goggo ya kira a waya ya fada mata komai,Goggo tace in kaso ma gobe zanzo garin,ai Kaka ya fada min ,Spark yace Goggo gobe tayi nisa tun shekaran jiya da ban ganta ba,Goggo tace in ka sa tsiya zan fasa,yace na hakura Allah ya kaimu.

Duk da haka Spark Mohsin ya kira dama dake mazane ya goyawa Spark baya,ya kira Naila tana dagawa sai masifa bani ba ke tunda baki San me kike ba,Ina soyayyar taki da kike Masa? Naila tace ta Kone kurmus na kankare kanzo na watsar,wai da zaka ce Lallai na hakura kana da Badon ne ko naka ne jikinka ne,ku kyale ni na huta na warke wlh bazan iya ba,Bana warkewa ake sake yi ni baza a tausaya min ba,Mohsin sakkowa yayi ya dawo lallashi da kyar ya shawo kan Naila ta bude kofa ta leko a hankali,Ido biyu suka yi da Spark.

Suka tsaya suna kallon juna sai kace Wanda suka Shekara basu ga juna ba,tace Ina sonka Baby Dan jikinka gwanin birgewa kamar kar na daina kwanciya amma Hallare ta hanani naji dadi,ana ta Amarya Amarya amma Kuma Amarya Ina, yace kin fiye gaggawa sau nawa aka yi kwata kwata uku kacal amma kece kike complain,har 3days nayi ban taba ki ba good 3days kawai dan ki huta,ba wai Dan bana so ba fa, karki tunanin magani nake Sha na iya hakura,ba maganin da nake sha,Naila ta kalle shi tace to ya zanyi yanzu dai Kaji haushi? Juyawa yayi zai tafi ta rike shi da sauri tace I'm sorry,wlh Ina so kaji dadi kasawa nake yi zafi,Spark ga saurin fushi yace yanzu dai akan haka kike kulle kofa kina buya? to ki daina ki sakata ki Wala kiyi amarcinki.
Naila tace to ayi amarci haka ba Yar tabe tabe,ta bashi dariya kawai ya danne yace a'a kiyi ta hutunki,kawai ya wuce bedroom dinsa ta biyo shi,fushi kayi wai? akan me? Dan Allah ki rabu Dani,abinci Yana Kitchen kije kici to ki daina buya kina dakko drinks kina sha indai Spark ne bazai Kuma taba ki ba,Naila tace ahhhh to wa zaka taba me kake nufi?

Files ya kwaso da yawa da laptop ya dawo Palo ya zauna da biro Yana ta aikinsa,duk da Yana so ya shareta amma aikin ma ya kasa yi sai dama dama yake.

Yana kallonta taje tayi wanka ta chakare cikin riga da skirt na atamfa ya mata masifar kyau Sabuwa gal na lefe tana kamshi ta fito,ta wuce kitchen harda Jan gashinsa ba tare data waigo ba tayi gaba,ya bita da kallo har ta shige kitchen ya kasa dauke idonsa.
Take away ne lafiyayye ta zauna tana ci tana kallon film,har ta cinye abincin bai kalleta ba,abin ya dameta sosai Yar yabawa ba ayi ba,Baki ta turo gaba tayi tagumi,yaki kulata har wayarsa ta hau Kara,ya duba yaga Mummy shi ya manta ma gobe Dinner, ya daga Dake yau anyi fada da Amarya ya tsaya ya Dade suna ta hira da Mummy harda dariya,tace gobene dinner saura kaki zuwa,Yace Allah ya kaimu,tace jibi daurin aure da Kai Amarya,Spark yace da tariya dai wanne Kai Amarya Kuma,Mummy tace to da tariya tunda Kai komai nayi ban iya ba,yace Allah ya kaimu.

Yana waya bai ma San Naila ta dawo jikinsa ba ta Dora kanta a kafadarsa,ya janye kafadarsa,yace mene haka yanzu ina tabaki ki fara kuka ki daina zuwa jikina ki rabu Dani ki huta,hutu kike bukata na takura miki abeg you ki huta abinki, Naila tace shike nan daga naji zafi na nemi hutu ba uzuri ba komai,har yaushe aka kawo ni gidanka,ban San kowa ba a garin Nan bani da kowa nace Ina sonka naji na Gani aka baka ni shine kullum Ina yarda Dan kawai na nemi hutu naji tsoro na buya sai kaji haushi ko sati ma sai gobe zan cika sati a gidan Nan amma har ka fara nuna min....ta fashe da kuka....tausayi ta bashi yace to ba fushi nake ba so nake na baki space ki huta ki daina Jin tsorona kina kulle kanki a daki ki kwana ki yini baki fito ba,idan akace nine silar Hakan ai bazan ji dadi ba,nafi so kullum muna cikin farin ciki,nasan Ina takura miki da takura shi yasa tunda ta Kai ga haka ai ya dace Kuma na hakura ko da zan cutu,idan nace normal zamu na romancing etc bazan iya hakura ba ne,Kuma ni ba fatana ko yaushe naga kina kuka ba,bana son korafi ni,Ina zuwa kullum sai munyi jayayya munyi kokawa an Kai ruwa rana ina dalili Naila.

Naila tace wannan tace wancen yace shi ba haka yake nufi ba kawai ta huta shi dai bai sake tabata,ta damu iya damuwa,har ya gama aikinsa sai wurin 11pm ya gama aikin tun 8pm yake Abu daya,sabo da kar yaje kwanciya ma yaji Yana son sex.
Naila taje tayi Shirin bacci ta fito tana ta jiransa tana Jin bacci taki yi,shi take jira kawai har sai da ya gama.
Yace tashi mu tafi tunda baza ki kwanta ba,zata wuce gaba yace tsaya a baya tabi bayansa suna shiga bedroom ya kashe light tace da kayan jikinka zaka kwanta yace ae,ya kwanta ta kwanta kowa a gefensa yace karki dawo jikina Kuma kiyi ta hutawa.
Naila a ranta tayi dariya sai nacin fadar tayi ta hutawa yake wannan ya tabbatar haushi yaji.

Yau da kyar yayi bacci,ita kuwa bacci me dadi ma tayi,ya sake Jin haushi ganin har makara tayi,da sauri ya shirya ya wuce Office mutumin da ya dauki hutun 2mnths ko sati daya tal ya dawo aiki.
Naila tace Office ya tafi ban sani ba,wannan anyi Hariji ya dawo ya dinga ta yi ya zanyi zan daina kukan,haba daga Dan Abu.

Aikinta ta gama ta karya ita daya ta gyara bedroom dinsu sauran kuma Yan aikin suka yi,tana zaune da guntun wando Short da Yar riga tana kallo sai ga Goggo,tace Ashe da gaske kaka yake yi,ta bude kofa Goggo ta shugo da Leda viva ta magungunan gargajiyar su,Naila tana ta murna Goggo tazo tace Goggo zauna, Goggo tace Naila rashin kunya timbir haka,Naila tace ai Dan kece da wasu ne kafin na bude ai zan sa Hijab,taje ta kawowa Goggo kayan Kari ta hada mata shayi me kauri ta soya mata kwai da dankalin turawa,Goggo ta cika cikinta taf sannan ta gyara zama,tace gidan Nan yayi Naila Ina zamu bari wata ta shugo idan ba kaddara ba,Naila ki rufawa kanki asiri idan ba so kike mijinki ya fara neman mata ba.
Naila tace Goggo wlh da zafi,ga abar katuwa,Hallaren tayi girma Goggo zafiiiiiii,Goggo tace to ai shine abin so Naila,shine cikakken namiji Wanda idan ya kira sai an amsa.

Mata nawa akan ta mazajensu karama ce suka gudu suka kashe aure,wannan Naila itace take kashe auren mata da yawa suke tafiya neman me babba,ita ake so,a hankali zaki Saba,duk muma munyi da haka muka Saba,Ina fada miki zaki ji dadi Nan gaba kadan,ki kwantar da hankalinki ki daina raki da kwailo,Maza basa son korafi.

Haba Naila Ina ganinki me wayo jaruma,da yawa suna Jin zafin kafin su Saba amma suna jurewa su hakura ba kuka,ba korafi ba tashin hankali da kulle Kai a daki,idan kinki ji Kuma Kinga mijinki dai irinsa mata ke nema matan banza suna Nan a gari,wata zata kwace miki miji a waje ko ya fada neman mata ko ya miki kishiya,Naila tace Allah Goggo? Goggo tace ae Naila ko so kike wata tazo ta shugo wannan kantamemen gidan Wanda bama fata.

Ki rufa mana asiri ki rufawa Hashimu Dolo asiri Naila,ki bawa mijinki abinda yake so,wannan cinyoyin Naila ki dinga bude Masa,idan yace ki bude ki bude,uban mene a bado din nan ne haba Naila Ina zaki bamu kunya ki Bada mata,Ki daure idan Yana so ki jefe shi da Badon nan Naila,Goggo harda tafa hannaye tana mika hannaye tace ya Ilahi kukan uban me zakiyi Naila,Ina ganinki kamar wayayya ashe banza ce raguwa,duk tashen da kika yi Naila,duk gidan yarin da kika je kika Sha wahala sai ta bayar da Bado ce kawai zaki kasa,idan kika fara Jin dadi wala'allah sai kin fishi naci,Naila taji fadan Goggo tace yanzu Goggo sai ya min kishiya? da gudu ma kuwa,dama kishiyar ce da sauki neman mata nake jiye miki Naila.

Kinga tashi muje Dan ubanki yau Dan iskan Badon sai ya warke muje,Naila tace ai fa naji

Please Login or Register in order to submit comment