Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayi joining lokacin Chika a dakin Misam bacci ya kwashe ta jiya,sai ya tasheta ta koma bed din shi ya fice ya koma daya dakin a can ya kwana,tana kwance ya Sha wanka Yana kamshi ya shugo dakin ya zauna a kujera tare da sawa a kawo mata breakfast.

An kawo kenan su Naila suka kira ta,tana dagawa tace amare,Beauty tace Allah sarki Ina Jin tausayin ki,ba Hallare ba komai,Chika ta saci kallon Misam Dake danna waya,tana so tayi magana ba dama ita yanzu tsoronsa take ji kar ya taba mata kirji taga kwallon shege ne,tace Uhum ba komai Allah zai kawo min tawa,Naila tace ke munafuka a Ina kike ne kin kasa magana,Chika tace Ina gida,duk yanda suka Kai ga son Chika tayi magana ta kasa tayi mukus,sai da tace Allah ya nuna mana lokacin,suna ta tsula iskanci daga tace uhm sai Allah ya kaimu,Misam Yana Gani yasan wata maganar ake mata sabo da shi taki magana,Yace da Abaya ne da yanzu ta fada min abinda taga dama,da yanzu ta yi min fitsara,yanzu kuwa Dana lallatse ta gashi ta kiyaye ni,tana sake min iskanci zan sake tabawa ko banza naji dadi,har so yake Chika ta Masa rashin kunya amma taki yi Dan ya samu hanyar latse ta amma taki yi Sam Sam.

Su Naila suna cikin hirar Hallare Mohsin ya dawo karaf a kunnensa yaji Beauty tace Naila kinji sweet Allah na zaci suma nayi,Yana zuwa ya karaso ya fisge wayar,yace hello,Naila tace na shiga uku Yaya ne Kai da ka tafi aiki me ka dawo yi gida,ubanki na dawo yi Naila wlh zaki ci ubanki,wato baki da hankali ko shine kika kira matata kina koya mata zancen banza,Naila tace wato ni bani da gata tazo tana lalatani zaka ce nice nake koya mata sabo da nice shegiyarka,Yace kin girme ta,a ciki wa zai koyawa wani,ke kina da kunya ne dama,riga ta gama lalataki shegen Baki kamar rariya ke a duniya baki da sirri komai sai kin fada kenan,Dariya Naila tayi tace ai dai nace daga wannan shine na karshe nayi hankali Kuma babu kyau na daina fada daga yanzu na daina,Kuma ma ai yabo nayi ba zagin Hallaren nayi ba bare kace Ina Hana Spark,ni yanzu Yaya ko kace na Hana shi yaushe zan hana,wlh zan iya gaba da Kai akan haka,dariya Mohsin ya boye kawai Dan Naila yasan kafin ta shiryu ta daina sakin baki sai an Sha fama a haka ta girma.

Wayar ya kashe ya juyo kan Beauty Yana mata fada amma Beauty ta dinga girgiza Boobs tana a girgiza kwankwaso kwasokwaso,Mohsin sai ya dawo wani Dolo shike nan Kuma sai yayi mukus ya jawota jikinsa,tace me ya dawo da Kai ne yanzu? Yace Bado,shi na dawo a bani na koma,daukanta yayi sai bedroom.

Spark kuwa har gidan auren Mummy yaje,shi tunda yaga gidan yaga Bai ci ace Baseeru ne zai iya Gina gidan ba a ransa yace Allah yasa dai Mummy ba buhun kusa ta auro ba,kudi basu da kama,yayi parking aka nuna Masa part din Mummy,Suna bedroom ita da Baseeru tana tatse Baseeru wahala ta ishe shi,karfinsa ya kare Allah ya taimake shi Spark yazo yana ta knocking har ya gaji ya shiga palon,Yana shiga yaga Baseeru ya sakko daga sama da gudun bala'i ya fada kitchen a guje Yana rike da wandonsa Yana gudu Yana kokarin daura tazugen sa,Ya hada gumi ya Jigata Yana Nish,i ya bude fridge ya zaro robar ruwan Sanyi ya balle ya kafa a bakinsa kwat kwat kwat harda matse robar ruwan bai sauke ba sai da ya shanye tas ya ajiye Yana Nishi,Yana furta wayyo Allah wayyy wayyy....zata kashe ni,Spark Yana jinsa dariya ta kusa kashe Spark.

Zama Yayi ya harde Yana latsa waya sai ga Mummy taci kwalliya ta fito palon taga Spark, tace Dan iskanci zaka zo baza ka fada min ba,Spark ya kurawa Mummy Ido har ta zauna Yana kare mata kallo,tace uban me kake kallo a jikina,dariya ya fara yana rufe bakinsa da hannu,tsaki ta ja tace me ka kawo min? yace Naila ce tace bari mu ramawa kura aniyarta,muma kin mana a first night kema a thousand Night sai mu rama miki,tace kaji da shi,Ina Alhaji ya shiga ne? Alhaji.....Alhaji..Alhaji tana kwalawa Baseeru kira,Spark yace Alhaji Manya,tace wlh zan Saba Maka Spark ubanka ne fa,kamar mahaifinka ne,yace wlh ba kamar mahaifina bane bana sonsa bazan karba ba,mijinki dai amma ni ba ubana bane ya isa ya haifeni,to kuwa sai ka rusuna ka gaisar da shi,yace ai ni ko ku Kun San sai naga dama nake gaisuwa badan yanzu bama da nayi aure Amaryata tana ta nuna min rayuwa tana bani tarbiyya a bed ta Ina nake kula ku,yanzu ne nake hankali Ina nutsuwa,au itace ma take baka tarbiyyar? Spark yace ahhh itace, jam'i akan lokaci rannan ma da Liman bwai zo ba ni na ja Sallah,duk Tarbiyyar Amarya ce,Kuma tafi iyawa,tafi iya bada tarbiyya dan ni nafi Jin maganar ta,wato itace ta Isa da Kai? Yace kamar dai hakan,dariya tayi tace Allah ya shirye ka,bani abincin ta janye gabanta.

Baseeru ne ya fito daga kitchen ba riga sai yanzu yaji kunya da yaga Spark,Spark yana sani yace Babaaa....harda shagwaba,Baseeru yace Na'am Danaaaaaaa.......shima ya fada harda ja a karshe,Spark a ransa yace lallai wannan kwallo ne,Hannu Baseeru ya mika Masa suka gaisa,Spark yace Yaya Mummyn tawa, Mummy tace tashi ka tafi gidanka wannan wanne irin rashin mutunci ne,sa'anka ne,Baseeru yace easy easy ba yiwa yara haka,su yara da dabara da lallashi ake bi da su,yaran namu na yanzu basa ji,sai addua fada da zagi ba shine ba yaron nan Spark ki dinga binsa a hankali,wani bakin ciki ya kama Spark ransa ya baci matuka abinda Baseeru yace Masa shine yaron ma,da aurensa da komai,Nan take ya dawo asalin Spark dinsa kamar bai taba dariya ba,ya mike yace Mummy warn your Husband,warn him Ina da matata ko bani da mata nafi karfin yace min yaro,Mummy taji tsoro Bata son fushin Spark ko kadan shi yasa ta lalata shi a haka da ransa ya baci sai taji tsoro ta fara lallaba shi dole yaro ya dinga abinda yaga dama,yace nifa Mummy ba rashin kunya nazo yi miki ba sometimes Ina yin Abu ne da kawai na miki wasa watarana Kuma kune kuke bani haushi Kuma shiga gonata Ina muku rashin kunya,ni Kun San halina indai za a shiga gonata ni gaskiya baza a ji dadi ba amma idan aka kyale ni sai a zauna lfy,Mijinki ne Kuma ai na gaida shi sabo da nazo na gaida ki da shi nazo amma Kuma sai ya ce min yaro da aure na magidanci da ni,da iyalina,abinda yake yi nima in na koma zanyi sai nayi Wanda ya fi nasa nasan na fishi jarumtar shine zai ce min yaro, ya juya zai fice Mummy zata bishi Baseeru ya riketa yace kyale Dan banza ya tafi ,yace Dan ubanka kafinl ruwa gudu wato baza ayi Maka fada ba,to wlh baka isa ba ni tarbiyya zan baka idan Iyayenka sun kasa ni zan iya da Kai,bazan auri uwarka Ina gani ka lalace ba, Spark Yana jin Baseeru yana Masa fada harda zaginsa,Spark yace yaci darajar Mummy wlh da sai na daure shi..

Naila ganinsa tayi ya dawo ransa a bace,tace me ya faru? ka fita normal ka dawo da bacin Rai,waye ya taba min mijina,Spark yace share kawai,Kunun Aya ta kawo Masa da ta hada ya dau Sanyi ya Sha Madara,tana bashi a baki tana shafa gemunsa Spark sai ya warware ya manta ma da bacin ran ta sashi a gaba tana ta Masa hira tana Masa abin dariya bai ma San ya fara dariya ba,kwanciya yayi a jikinta suna ta hirarsu ta masoya cike da so da kauna.

Rafeeq tunda ya zauna a gefen bed ta shiga bargo suna ta hira duk son yaji sirrinta taki yarda,har bacci ya kwasheta bata sani ba, Rafeeq yace ni dai gaskiya ba da zuciya daya na baki gado na ba,a dakin wa zan kwana ni bana kwana da kowa a kan bed ko na namiji ne,bare mace,Ni ko aure nayi Ina zan iya kwana da matar bana son takura,amma ni wlh a bed Dina zan kwanta Baki isa ba Malama ni dama Bada zuciya daya na baki room dina ba,ba a shigar min room,Malama tana can ta na baccin gajiya Rafeeq ya bude bargon ya shiga yace ni bana son kwana da wani za a takura min ni,ni ba Dan iska bane ta sa zan kwana da mace Allah ya isa Alhaki a kanta ya ja pillow ya juya kansa can saitin Kafafunta suna yi kwanciyar Kai da kafa,Malama bata sani ba,Rafeeq yayi adduoi sannan yace har yanzu ban wani balaga ba ai,Dan kawai ya samu nutsuwa a ransa ya kwanta yake ta kawo uzuri wa kansa har yayi baccinsa.

Malama tana ta bacci ta saki bacci bacci yayi nisa tana juyinta ta dawo jikin kafafun Rafeeq,kirjinta gaba daya a kan kafarsa,Yana bacci yaji Laushi lumis ya sake gyarawa har gari ya waye ya rigata tashi sabo da kafarsa data danne,Dan motsa kafar yayi yaji Laushi da sauri ya fisge kafarsa ya tuna tare da Malama me ya tashi da sauri,yace ni me ya kaini kwanciya da mace, Istingifari,ya lallaba ya leka fuskar Malama tana ta bacci,yace wannan ta fiye baccin tsiya, bargon ya bude a hankali yaga rigarta wuyan ya koma gefe rabin breast dinta daya a waje,Rafeeq ya kura Ido ya dinga kalla kamar Dan iska sai da ya ga zata tashi yayi sauri ya lulluba mata abinta ya fice daga dakin da sauri a zuwan ba a nan ya kwana ba,sai da yayi wanka ranar Gayun na daban ne ana da bakuwa,Islam Yana kallonsa yana ta dariya,Knocking yayi dakinta da tire na abinci a hannunsa,tace shugo lokacin ta shirya ta sake tsukewa cikin jean blue da riga tshirts tana zaune Saman bed tana Jan carbi,Rafeeq yace ni na rasa gane mata wannan Ina ta dosa ne.
Yana shiga tayi murmushi tace good morning ka tashi lfy,ya daure fuska yace lafiya tare da ajiye mata tire din a gefen bed,Yace kinyi bacci sosai dai ko? Malama tace wa zai bamu bacci mu malamai kwana muke Sallar dare,ai sai karshen dare muke bacci,lokacin da nayi bacci kana dakin Nan ai baka dade da fita ba na tashi na dukufa.

Rafeeq a ransa yace asusuwida karya matar Dana kwana tare da ita duk kafa ta tasha laushin kadararta zata ce wai kwana take Sallah,a fili yace ki dinga sani a addua,tace Inshaallah,yace ga Abinci Nan,tace na gode zauna muci tare,Yace a wanne hadisin aka halatta cin abinci da matar da ba muharrama ba? tace amma ai ka iya zancen Nono,yace to abinda na Sha na girma ba dole na dinga tuna shi ba Ina kewarsa in Kuma zaki tuna min to,Malama ta hada tea dinta ta kurba tace sai dai ka hada da bado din sai a baka ai ka daina iskanci a baki ka tsaya kayi na gasken guy,a baka ta back a baka front, ta daga Masa gira tace ya kace? Rafeeq yace a ransa wannan malamar tafi karfina Yar iska ce,yace karki lalatani ni bana kula mata wlh ki tambaya kiji ban taba hira da mace ba wlh ni sai a kanki,Ikhram tace to nufinka Nan sa'a nayi ko dace don kayi hira da ni? Ai ka godewa Allah da nake kulaka Kaine ya kamata kaji dadi Kana Hira da Malama Ikhram,wai ya sunanka? Yace ban sani ba,ya dauki tea din nata zai Sha tace bani abina abina ka hada naka,mika mata yayi ya fice daga room din.

Mima kuwa tayi tunani taga Misam yana da saukin Kai,Tausayin Wahida take yi irin yaudararta da Spark yayi kawai sai tace ai Taga Wahida suna Dan shiri da Misam sabo da haka shi zata sa lallai ya auri Wahida ko Dan mahaifiyarta dake prison,Chika tana tafiya daga Hotel din Mima ta kira Misam lallai yaje tana son ganinsa,ya zaci wani abin ne yaje da wuri,Yana shiga bedroom ta ja shi suka zauna,tace Misam? Yace Naam,ni na haife ka ko? yace ae ke kika haife ni a labari amma ai ni ba a wajenki na taso ba a wajen Kawu na girma an tana bani labari dai kece kika haife ni,Mima tace what ever dai kasan nice na dauki cikinka wata Tara,na Sha nakudarka na haifeka,yace ta ya zan sani sai da aka bani labari ni nasani ne? lokacin ai ba ni,Kai karka Raina min hankali tambayarka nayi kasan dai nice uwar dana haifeka ko? Uhmm yace,tace to Wahida nake so ka aura Kuma wlh kace a'a bazan yafe Maka ba sai ka aure ta,Misam yace Wahida din zan aura wasa kike ko me wlh Ina da wacce nake so ni,idan Kuma kince haka to kuwa sai dai a daura min aure da mata biyu rana daya,Waidan da duk Maza sun tabe ta kowa bashi jikinta take,Mummy tace Kai Dan uwarka wacce macece baka taba ba,ko iskancin da kake an fada Maka bamu sani bane,mene baka yi zinace zinace,Misam yace ba komai zan miki biyayya amma sai dai na auri mata biyu amma ni bana son Wahida Kuma ba abinda zan mata a bawa Rafeeq mana shine baida budurwa a bawa Rafeeq ita Dan Allah Mima ni wlh Ina da wacce nake so idan taji baza ta aure ni ba,Mima tace Kai ka sani Kuma saura kaje ku hada baki da yan uwanka da Yan uwanka da ubanka ka sani ban yafe ba indai baka aureta ba,Yace yanzu akan wata zaki min baki,ki bari naji da abinda yake damuna mana amma ki min baki akan wata mace,ai banyi Maka baki ba nace idan baka bi umarni na ba,tashi yayi ya fice kawai ya bar gidan.

Ransa a bace kamar zaiyi kuka,Yana Fita Mima tace wlh cikinku ko Rafeeq ko Kai dole sai kun auri Wahida uwarta tana prison yarinya me kauna ta ai sai a taimaki uwarta taji sauki a ranta tunda yarta kenan mace sauran Maza ne.
Misam Yana fita yace bari na tafi wajen gagararre Spark ko zai samo min mafita sai ya wuce gidan Spark,shi Kuma Rafeeq Mayen Malama yana can Yana faman bauta,tasa ya dauketa a mota sai tace ya kaita waje kaza ya kaita waje kaza Yana ta faman gantali da ita a mota,shi wani dadi ma yake ji kamar kar su rabu tunda Malama ta iya sakin zance shi lafiya Lau.

Misam ya shiga gidan Spark afjajan suna bedroom suna soyewa sai faman kwalawa Spark kira yake,Spark.....Spark.....Amarya.....Naila....Aunty....shuru suna jinsa ma,Spark yace rabu da shi Misam ne, Misam zama yayi Yana jiransu shuru shuru sai da suka gama abinda suke yi suka fesa wanka suka fito,Naila tace yau ma zafin ya Kara ragewa saura kadan,ya dauketa Yana murna yace na yau yafi na kullum yanzu nasan ni Ango ne,Kai ban taba Jin dadi irin na yau ba,Naila tace na rasa Wanda yafi Maka dadi kullum sai kace na ranar yafi dadi,Goyata yayi a bayansa suka karaso, Spark yace ya aka yi kake ta kwala min kira,ai dama Kuna kuna jina? Ina jinka mana Ina can Ina ta Sparking ya zan kulaka,menene haka kamar anyi mutuwa?.

Naila ta sakko daga baya suka gaisa ta shiga kitchen ta kawo Masa abinci da kayan Sha,yace na gode,tashi tayi ta koma Sam sabo da idan Dan uwa yazo ya kamata ka bar su suyi sirrinsu.
Spark yace ya aka yi? Yace Mima ce tace sai na auri Wahida ko Kuma Bata yafe min ba,Spark yace ba wani Mima baza ta iya yi Maka baki ba,duk tafi sonka fa ai ko ni da bama shiri baza iya min ba bare Kai tab,Misam yace tace wlh sai an daura,Dan Allah share zancen nan Kai kamar baka da wayo kace ka yarda a daura da mata biyun ranar sai taji an daura da daya tal,wai yarinya ita bata da samari ne sai mu,dama Dan iskan Nan aka likawa Rafeeq,Misam yace tab ai tasan da kyar ya dawo ma Yana zuwa gidan tana cewa ya aureta zai daina zuwa baza su sake ganinsa ba.

Wa kake so Kai to dama Manemin mata Yana soyayya? Misam yace bana son wulakanci Chikar gayu nake so,Kake sha'awarta dai,idan Dan sha'awa ce wlh bazan aure ba,Ina da matan da suka fita ma,amma shi so na daban ne,Kai ni duk matan da nake kulawa ma babu kamarta ciki a dalilinta ma na rage kula mata sai na Dade banyi sex ba,sabo da tsoro nake ji kar ta kamani,Spark yayi dariya yace tsoro? Chika din? Yace wlh sai naga kamar zata ganni hankalina baya kwanciya tsoronta nake ji ni dai.
Spark yace Kai dai baka son Wahida? yace ae yace an gama ba a boye ma za ayi ba Kuma Mummy da kanta zata hakura ni na fada Maka zanje gidan.
Misam yace har naji dadi ya fara cin abincinsa.

Annoor yana zaune a Office dinsa yana shegiyar yangarsa da ya Saba yaga Yan sanda sun cika Masa Office,ko dagowa ya kalle su baiyi ba,Dan sanda suna cewa You are under arrest amma ko kulasu baiyi ba,wani a ciki yace Malam da Kai ake magana Wayarsa yaci gaba da latsawa,tsawa suka Masa ko gezau,wani a ciki ya daga hannu da niyyar marinas Annoor ya rike hannun ya kwashe dan sandan da Marika har biyu,yace ni zaku rainawa hankali kuje zanzo,waya suka yi aka kawo musu motoci da Yan sanda,mutane suka cika makil a Private hospital din nasa,yaki yarda a kamashi,mutane aka taru ana bashi baki akan yaje kawai kar su tozarta shi,yace shi ya Isa yace wai zai min aski Ina askin banza doka ta Bada dama ayiwa wani aski haka kawai,Tara suma da kitso haramun ne? In nayi laifi ka kamani amma wai batun kace min sai mun Maka aski bai taso ba,ko uban waye bai Isa ya min aski ba,yanzu duk akan aski kake wannan masifar cewar Dpo yace ae ai rainin hankali ne,idan laifi nayi quietly a kamani amma zaizo yace zai min aski ubansa ne ya fito min da gashin,Yasan irin kudin da nake kashe Masa,kasan man nawa nake shafawa? Inama ya taba min gashi ya gani,kamani a kamani na yarda idan laifi nayi amma na mene zasu shugo suce za a min aski burar.....Shaver....shaver taci kut....hour suka kwashe Annoor Yana bala'i akan sumarsa,sai da mutane suka dinga Bada Baki sannan ya hakura yabi Yan sanda Station dan shi bai San me yayi ba kawai dai ya gansu a Office dinsa.

KARSHEN BOOK 1
MU HADU A
BOOK 2

MASU SHARHI INA MATUKAR GODIYA

ZAMU HUTA NA KWANA UKU KO BIYAR ZAN DAWO MU DORA DAGA INDA MUKA TSAYA

Book 2
TANTIRIYA A GIDAN YARI
YARAN JAURO

Bangaren su Misam duka za aci gaba.





AsmaBaffa

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment