Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*DESTINY LOVE*





*Story and writing*



Oum yasmeen



*Ina masoya novels ɗina wannan ba irin wanda na saba kawo muku ne ba yasha ban ban da sauran ƙar ki yarda ayi tafiyar nan babu ke kudai ku biyoni awannan littafi DESTINY LOVE bana son kana nan maganganu ku dai 🤐*


*Kar ku manta kuyi following ɗin channel ɗina domin samun cigaba sa*

https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k



*KING AND Queen WRITING CHAMBER*


Perfectly pen's 🖊️ 🖋️*






*EPISODE 1-5*


_____________________________________________________________________________________________



Wata iriyar iska ke kadawa gari yayi duhu estate ɗin yayi shiru bakajin motsin kowa sai kukan tsuntsaye bishiyoyi sai rangaji suke sun sami kyakkyawar ni'ima da guri kafin kace me ruwa ya tsuge kamar da baƙin ƙwarya tuni duk wanda ya buɗe window ɗinsa ya rufe wani yarone ya fito fari tas da shi kyakkyawa yana ruƙe da sanda da alama makawo ne duk da ruwan da ke yawa da bakin kwarya ko ajikin sa tafiya yake yazo dai dai kofar da zata sada shi da shashin uncle din sa ya saki wata ƙara wacce tayi amsa kuwa a estate ɗin duk kuwa da ruwan da ke faɗuwa yayi jini ya fara mulala ko da suka jiyo ƙarar nan kasan cewar ana ruwa ba wanda ya fito ko ba'a ruwa dabi'ar family ne ba ruwan wani da wani tamkar bajini daya ba wata iriyar kaddararriyar rayuwa suke me ban mamaki da tsoro haka ya samo asali daga iyayen su sun nuna son ya'yansu dan uwanka be isa ya tsawatar wa da ya'yan dan uwansa ba na ruwan wani da wani

Allah ya jarrabesu da wata irin kaka kanta kadai ta sani ga son duniya da mulki hakan ya samo asali kasan cewar ta jinin mulki uwar attajirai duk wanda ta tsana tofa ya shiga ukku tun tasowar shi besan mahaifiyar sa ba sai mahaifinsa hakan ya samo asali da irin haihuwar sa da akai wani irin ruɗani ke cikin zuri'ar NADER wani irin boyayyen sirri ga sarkakiya dake cikin gidan NADER bankaɗowarsa dai dai yake da tafiyar da numfashin wasu da dama

koma dai mene kudai ku biyoni

ɗib ruwa ya ɗauke sai sauran yayyafi da ba'a rasa ba wata mota ce baƙa yar gidan Benz tinted mirror ne a jikinta dan haka bazaka iya gano wanda yake ciki ba parking yayi a dai dai shashinsa saboda takardar da yazo ɗauka buɗe motar yayi fararan kafafuwan sa wanda suke cikin half-shoe Black color kallo daya zakai mai kasan ankashe kuɗi wajan siyan sa meroɗi roɗin fatar kada farin yaɗine a jikin sa expensive filtox


me wani irin laushi sai zabga ƙamshi yake kai kai kace ɓarar da turare akai kallo daya zai kai mai ka ƙasa ɗauke ido daga kansa saboda kyen sa farine tas sexy eyes ɗin sa yasa medical glass wanda ya ƙara mai kyau ga wata iriyar saje sai sheƙi yake tafiya yake tamƙar wani ɓauna ko zaki lallai yaci sunan nasa king of lion ko kuma king of journalist duk wani dan jarida inde a Nigeria yake ya biyo bayan sa


chak ya tsaya yayin da gudun zuciyarsa ya ƙaru Sultan shine sunan da ya faɗa bakin sa nawani irin rawa wayar sa ya ɗauko hannunsa na rawa bugu daya ya ɗauka daidaita natsuwarsa yayi yace


"Hello commissioner kuzo gidan mu tare da motar jami'an tsaro anyi ƙisa yana kai wa nan ya katse be tsaya jin me zai ce ba ana haka abbey ya fito daga shashin sa da alama yau beje aiki ba bakin sa narawa yace


"TARÉÊK ,

be juyo ba sai zuciyarsa da ta ƙara tushewa fusƙarsa tayi ja alama yau an kaishi bango kafin ka gane me wanna ƙamilal fuskar me take ciki to ƙana da aiki domin shi ba wanda yake iya fuskantar halin da yake ciki Allah yayi mai juriya

tun yana ƙaramin yaro jirgin kwalekwalan rayuwa yake juyi da shi a cikin ruwa wani irin duhu ne a tare da shi har abbey ya ƙaraso gun ya ƙiɗima ganin Sultan a kwance ba rai duban sa yayi yace


"Waya kashe shi?,


be ce mai ƙala ba sai ma ɗaga kafa da yayi alamar shima be sani ba sanin halin sa abbey ya fara kiran yan uwansa kafin kace me duk sun taro gawar aka ɗauka aka kai floor sa dayake nan ya fi kusa iya dukiya an kashe dukiya wani ƙato frame ɗine a hanyar dining room ya rungume Sultan suna dariya duk wannan fuskar shanon da yake da ita in ka gansa yana wasa sai ka fara tamtama anya kuwa mutum ne domin shi kamar wahainiya yake gurin can zawa komai na floor fari ne da golding

Sitti ce ta shigo cikin shigar alfarma wani swiss lace ne a jikin ta sai zabga ƙamshi yata ba zaka taɓa cewa ita ta haifi zaratan mazan nan wato ABDULKARIM ABDULNUR ABDALLAH NASIR

safna ke take mata cikin riga armless da three-quarter kanta yaci kalbar ta gashin doki har duwawunta dark purple ga uban eyelash zara zara wani hill ne a ƙafarta jika ƙe ƙas ƙass tana taƙa tilles ɗin yana bada wani sauti akan gawar ta tsaya sitti kuma ta hau kan luxury royal sofa ta ɗora ƙafa daya kan daya tana girgizawa ana haka jami'an tsaro suka zo da dr binkican gawar suka shiga yi a guje aunty Ayesha tazo duk irin jinin da ke zuba haka ta rungume gawar Allah sarki uwa kuka take yawa ranta zai fita duk me imani sai ya tausaya mata

Gefe yaja ya tsaya nesa da motanan gidan gidan idanuwansa be suka kaɗa suka ji harda hannu wansa yayi a kirjinsa ya zuba wa gawar kyawawan idanuwansa ko kibtawa bayayi yawa me shirin gano wanda yayi kisan jami'an tsarone suka haɗa gawar za a kai wa likitoci suyi binkice domin sai anyi binkice sosai



wanda yayi kisan yasan takan mugunta bebar alama ko daya da za'a gane ba ja da baya ta fara barrister Nasir ne ya rungume ta kwanciya tayi tana sakin ajiyar zuciya har suka fita da gawar zareta yayi daga jikinsa ya bisu sukuwa su aunty sakina zama sukai a floor suna ƙare mai kallo kowa da abin da yake zuciyarsa ganin kamar masu warkewar makanta yayi gyaran murya aikuwa duk suka juyo banda safna da take ɗaukar pic ko a jikinta duk da tsoron sa da take ji yau dole ta girgiza yan media da fans ɗinta

Cikin isa ya taƙo har gunsu yace



"Zan kulle guna,


Cikin isa sitti tace



"MUHAMMAD ta faɗi full name ɗinsa korar mu kake ?,


Ko ajikin sa domin shi yadade da dena tsoran wannan maƙirar tsohuwar aunty ameena da zuciyar ta ke kusa tace


"Sitti bar shi ae wannan faɗan da mu yake ba dake ba baki ga ba tunda muka shigo nan ba yawa an shigo fadar sarkin sarakuna sai hura hanci yake dade ba musan asalin unguluba sai muce daga misira take dan ai kafin ta ƙarasa ya daka mata tsawa yana wani huce yace


" I said get a out,


Ganin yar da ya koma musu zaki suka tashi suka fita takarɗarshi ya ɗauka ya bar gidan


__________________



Sitti nidai wallahi lion nake so glass cup ta ɗauka na tatatcan apple takai bakin ta tana kallon jikarta ta wacce akewa kallon me mental problem yo inba hauka ba me za ai da taréëk mutumin da zuciyar sa duk a huje take mutumin da kowanne lokaci zai iya mutuwa mutumin da dan love ne ajiyewa tayi akan Centre table ɗin gaban ta tace



"Ashe daman safna baki da hankali mene abin so a jikin tareek kyauhu dai yana da shi daman kinsan ya'yan zina badai kyau ba ga kafurar zuciya zai tayi baya ta kwanta ajikin armchair ɗinta tace


"Sai dai na yarda kwaɗayin dukiyar sa kike saboda shi rich man ne nima hanyar da zan mallaketa nake nema sai ta saki wani ƙayatatcan murmushi tace


"Kece tsanin nawa dan nasan komai zaki iya yanzu taƙen wasan zai fara,

Cikin rashin fahimta safna take dubanta buɗa baki tayi zatayi magana sitti ta tashi tace


"Lokacin saninki be ba ,

Ganin haka itama ta tashi ta fito kai tsaye shashin mazan gidan ta nufa ba kowa dan haka tayi dan waige waigenta ta shiga samunsa tayi ya lulluɓa da blanket da alama duk abin da akai besan anyi ba komawa tayi ta kulle ƙofar dan tamanta ta barta a buɗe da yake tana da key ɗin gun komawa tayi ɗakin ta haura saman gado tare da buɗe shi daga shi sai boxer ba komai a jikinsa hannu ta zura cikin boxer ɗin sa aikuwa yana jin baƙon yanayi ya tashi murmushi ya saƙar mata mai da mai da martani tayi rungume ta yayi ya haɗaga rigarta sama shan breast milk ɗinta ya fara yana jan nipple ɗin ɗayan cikin jin dadi tace


"Salim baka san yau an kashe Sultan ba ,

Cikin nuna halin ko in kula yace



"Daman daya shegen aka kashe bashi ba ya mai da kansa ya ci gaba da sha ganin wasan yafi ƙarfina na zare yan matan kafafuwana nayi gaba Allah ya shirya mana zuri'ar mu

*Jirgina zai daga zuwa*


PALESTINU BIRNIN GAZA


Palestine 🇵🇸🇵🇸🇵🇸🇵🇸

garin zirin gaza


Wata iriyar iska ke kaɗawa yayin da garin yayi wata iriyar ni'ima kasancewar basu da nisa da gaɓar kogi wata irinyar ƙara aka saki yayi da ihun mutune yayi yawa gini sai rushewa yake wasu na gudu wasu kowa ya danne su wata wani mutum ne ya cillo yarinyar sa waje ihu tasa tana kuka tana abbu abbu girgiza mata kai yayi ya saƙar mata murmushi yana ɗaga mata hannu domin ƙofar ba zata kai ya fito ba ginin ne ya kusan waɗowa ƙara tasa aguje zatayi gun ruƙeta akai tanajin kalmar mahaifinta ta karshe wato kalmar shahada zubewa tayi a ƙasa tana kuka jami'an tsaron ne suka zo gun




Palestine da Isra'il



Arabic shine yaran palestine Hebrew yaran yahudawa

Zirin Gaza yana da tsawon kilomita 41 da fadin kilomita 10 tsakanin Isra'ila da Masar, da kuma tekun Bahar Rum.

Zirin Gaza matsuguni ne ga kusan mutum miliyan 2.3, kuma tana ɗaya daga cikin yankuna mafi yawan cunkoson jama'a a duniya.


Gabar Yammacin Kogin Jordan da Gaza, wadanda aka fi sani da yankunan Falasɗinu, da kuma Gabashin Kudus da Isra'ila duk sun kasance wani yanki na ƙasar da aka fi sani da Falasdinu tun zamanin Romawa.

Waɗannan kuma ƙasashe ne na masarautun Yahudawa a cikin Littafin injila kuma Yahudawa suna ganin su a matsayin tsohuwar ƙasarsu.

An ayyana Isra’ila a matsayin ƙasa a shekara ta 1948, kodayake waɗanda ba su amince da ’yancin wanzuwar Isra’ila ba na kiran ƙasar da Falasdinu.

Falasɗinawa kuma suna amfani da sunan Falasdinu a matsayin Yammacin Kogin Jordan da Gaza da kuma Gabashin Kudus.



Zirin Gaza kamar yadda sunansa ya nuna, wani ɗan zirin yanki ne da ke gaɓar tekun mediteranian, wanda yake a ƙarƙashin mulkin ‘yan Hamas. Garin ya yi iyaka da ƙasar Misra daga kudu maso. yamma da kuma ƙasar Isra'ila ta ɓangaren Arewa da gabas. Gaba ɗaya tsawon garin bai wuce mil 25 ba, faɗinsa kuwa bai wuce mil 4-8 ba. Hukumar Falasɗinawa suna ikirarin mallakar wanannan ziri a matsayin wani, ɓangare na Falasdinu

Yakin zirin Gaza kowa kagani hankalinsa ba akwance yake ba ko wannen lokaci dakarun Isra'ila zasu iya farmusu mutane ne a zaune duk gidan su ya rushe wasu ba lafiya wasu sun sami rauni jami'an tsaro sai fito da kawarwaƙin da gini na yadanne ihu wata yarinya ta saki abin tausayi ba zata huce shekara goma ba ana ruƙe ta tana nufar gun kawarwakin da aka fito da su duk wanda ya ganta sai ya tausaya mata duk da in da sabo sun saba kullum cikin kashe su ake ba ƙasar dake temaka musu ko tasa baki akan kisan kiyashin da ke musu ga yunwa fusgewa tayi ta nufi gun gawar da ka ajiye ƙara ta kwallah ganin yar da yan uwan ta mahaifin


hawayene suka shiga sunturi a fuskar ta gigicewa tayi ga ɗimuwa rasa ina zata sa kanta tayi wata baiwar Allah ta rungume ta kuka take tana fusge fusge cikin sa'a ta kwace wa matar da ta ruƙe ta kan gawar ta nufa rungume sa tayi tana kuka da ƙyar ka kwace gawar ko wanka ba ae musu ba sai yayyafa musu ruwa da aka aka kai su gidan su na gaskiya


*KANO*




Horn yayi me gadin gidan Radio ya buɗe mai iya tsaruwa ta tsaru Kai ka ce a gidan television na Al-Jazeera kake inda aka tanadar domin parking nan yaje ya baka motar sa ya fito kai tsaye reception ya nufa yana zuwa wata class lady ta tashi daga kan silver chairs ɗin da aka tana dar domin zaman baƙi masu jiran wani tana sanye da atamba Ingila green color


An mata adon maroon ɗinki strength skirt ya matsai ta da bubu tasa mayafi dark maroon ga wani ƙaton glass da tasa ya cin yemata rabin fuska wayar sa ce tayi ringing ganin baƙuwar number yayi banza da kiran jaya ƙaramin tsaki cikin salon jan hankali budurwar dake zaune a kujera tana danna labtop tace


"Barka da shigowa king,


be kalle ta ba a hankali ya motsa bakin sa yawa me ciwon baki yace


"Yauwa ganin zai huce wannan budurwa ta bishi tace Taréëk cikin mamaki ya juyo ya zuba mata manyan idanuwansa da sauri tayi ƙasa da kai domin ba zata iya kallon sa ba yayi mata kwarjini cikin dan inda inda tace



"Sunana lubna nazeer ni masoyiyar ka ce ina kaunar program ɗin ka ,


ɗan sakin fusƙarsa yayi yace


"Thanks ya fara tafiya wannan budurwar sai cika take tana batsai wa ganin tana shirin yi mata shamaƙi da masoyinta da sauri lubna tace


"Please king zaka iya bani number ka kuma ɗan Allah ina so muyi photo,

Chak ya tsaya ya juyo ya cije lips ɗinsa na ƙasa baya son hulakanta dan adam dan haka yace


"Iya pic kawai bana bada number ta ,


Cikin jin dadi tace


"To ngd,


wayar ta taciro iPhone 7+ ta ɗauke su pic dan annuri ya aro yasawa fuskarta pic ta ɗauka tace ta gode sosai daka mata kai kaɗe yayi zai tafi jamil yace


"King of lion,

Kallon jamil yayi ya basa hannu suka gaisa lubna ta tafi ganin ta tafi cikin shaƙiyan ci suna tafiya yace


"Wannan class lady ɗin fa gaskiya gayen nan Allah yayi maka farin jini dan ma naga surayyah na kore maka su ashe shiyasa ka dade baka shigoba kana nan kana cigar fure muku ma muna nan muna jiranka lokacin program ɗin har ya gota,

baza yayi mai dan shi mutum ne ba me magana ba handle din gurin da zai gabatar da program ɗin ya murda suka shiga tarar wa yayi shi ake jira zama yayi yasa earphones 🎧 yasa ya daidaita microphone cikin deep voice dinsa yace


"Assalamu alaikum jama'a barkan ku da sake kasan cewa dani a cikin wannan shiri na sharyin jarudu zakuma mu gayyato Wakilin jaridar nan ta jajsab daily trues ni me shiryawa da gabatarwa Muhammad TAR̃ÉÊK NADER inda zamu shiga wannan shirin gadan gadan saboda lokaci ya fara ja ,


_______________________
_______________________
__________________
__________________


Inna inna dagowa dattijuwar matar tayi ta dubi jikarta tace


''Lubna anya kanki ƙalau kuwa ba sallama kin a shigo a guje?,


zama tayi ta cire matafiyata jakarta ta buɗe ta ɗauko wayar ta tace


"Inna yau ga tareek da koda yaushe kike jinsa yau Allah ya nufa munyi photo daga gidan Radio nake,


Baza tayi mata tadaɗa sautin Radio 📻 ta tana so taji yarda yirar zata kaya tsakanin matashin dan jaridan da wakilin gidan jaridar jasab ganin kamar inna bata gane ba yasa lubna tace


"Inna kalli ni da shi mukai photo,

Amsa inna tayi da sauri ta tashi zaune tace


"Lubna masha Allah kyakkyawa dashi,


Murmushi lubna tayi tace


"Ki tayani da addu'a Allah ya mallaka min shi,

Cikin fada tace


"Ungo wayar ki yaran nan na zamani baku da kunya anki ayi miki addu'a ki nemi xaɓin Allah ba zaɓin ki ba ,

Amsa tayi ta zunburo baki ta bar gun mai da hankali kan Radio 📻 ta tayi inda yake cewa

"Faruq a safiyar yau gidan jaridar jajsab shafin farko kun wallafa irin ta addancin da Isra'ila take wa Palestine shin ina da karun hamas bayan ita take mulki a kasar me yasa musulman duniya ba zasu kawo musu agaji ba ?,


Dariya faruq yayi yace


"King of journalist wato duk yarda ka dauki abun yahuce nan Isra'ila suna da karfi da makamai sannan sun sami haɗin kai da wasu ƙasashen duniya har yanzu fadan da suke inhar Palestine BA xata kalle su a matsayin kasa ba to suma baza su daina yi musu lugudan hutaba Isra'ila tana da karfi a kasar domin ita take da ikon sama wato na shiga da fican jirgi sannan amma bana ga kana shirin tafiya project ba zaka ga komai,


Dan muskilin murmushi yayi yace



"To gashi hira ta dau dadi lokaci yayi mana tsiya sai a dakace mu zuwa satu na gaba inda hirar zata kaya faruq m Aliyu ayiwa masu sauraro sallama,


Sallama yayi shima yace ayi hutun karshen mako lafiya daga nan wani ya amshe shi ya fito kai tsaye mota ya shiga ya nufi gida ransa duk ba dadi inya tuna yau ba Sultan Kamar ya dauki waya yakira uncle yaji ya akai sai kuma ya fasa yau da ace shi jami'in tsaro ne da sai ya kwatarwa Sultan hakkinsa amma duk da haka jininsa bazai tafi a banza ba cikin nutsuwa yake driving yana ji wayarsa na ruri yayi banza da ita har ya nufi unguwar su gadan ƙaya jerun wasu manyan mayan gidaje ya shiga inda yayi ɓarin hannun damansa

wani tamfatsaitsan estate shiga yayi har yan zaman makoki sun taro ana shirin yimai sallar sun gama binkican su parking yayi ya fito cikin sassarfa kar sallar ta huce shi alwalah yayi ya shiga sahu akai salla mota ya dauka domin raka shi gidansa na gaskiya a hanyar da wowarsu wato mota tayo kansa danna burki yayi amma ina sai da.......✍️






*~_-_Perfectly Pen's_-_~*✊ 2024


*~_-_Perfectly Pen's_-_~*🤟


*Team One.*


*🌹 perfectly Pen's ✍️✊*


*Our Ongoing Book's...✍️*


*1_SHIRYAYYIYAR ƘADDARA.*
*paid 500*
*Season one Free. BY: Queen Kainaat.*


*2_RANAR BIYAN BUƘATA.*
*Free Book. BY: Nainarh KD Nkd's.*


*3_DESTINY LOVE.*
*FREE BOOK BY: Oum Yasmeen.*



DESTINY LOVE



Oum yasmeen


Free book





Karku manta kuyi following ɗin channel ɗina


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


EPISODE 6-11


Amma ina garin kaucewa ya bugewata mota cikin sauri ya fito ya tsaya kusa da motar me motar ne ya fito nesa ba kusaba tareek ya girme sa zallar hutu da jin dadi suka zauna mai ganin irin kallo da yake wa tareek ya haɗiye wani miyau me ɗaci yace



"Dan Allah kuyi hakuri ban luraba na buge ka,


Cikin fusata yace



"Kai wanne irin mutum ne mahaifiyar mu na ciki kana ƙoƙarin bugemu ni wallahi ban zan damuba inni naji ciwo ammafa mahaifiyar mu da yan uwana wallahi da wani abu ya same mu da bazamu taɓa yardaba sai munyi Shari'a da kai,


Rumtsai idanuwansa yayi ganin ƙaramin yaro nagasa mai magana yace


"Nima ai ba'a son raina zan bugekuba tsautsayine tun da Ubangiji ya nufa sai anyi kuyi hakuri hurin da ya lotsai zan kai a gyara muku in hakan be muku ba ku fadamin kuɗinta in siya muku wata tunda na lura sabuwa ce ,

Kallon hadarin kaji ya shiga yiwa tareek yama raina musu hankali tab ya buɗe baki zai magana yaga mahaifiyar su na kokarin fitowa ya ja bakin sa yayi shiru


ganin irin ja'injar da akeyi da ɗanta ta fito sanye da lufaya wata buɗurwa na bayanta bata tsaya ta kalli wanda yayi musu wannan ta'annatin ba tace


"Aisar shigo mu tafi kyale shi ,


Four eyes sukai da tareek yace



"Dan Allah kuyi hakuri,

Bata tsaya bashi amsa ba ta shiga mota shima ganin ta shiga aisar ya shiga ya ja su shima shiga yayi ya fara tafiya a hankali saboda ciwonsa na gab da tashi buɗe baki yayi tari ya sarke shi da sauri ya jawo tissue paper ya goge bakinsa aikuwa sai ga jini guda guda parking yayi cikin wahala ya kifa kansa a sitiyarin matarsa wayar sa ya shiga lalubowa cikin Sa'a ya ganta cikin fitar hayyaci ya shiga contact ya lalubo wata number bakinsa na sarkewa yace


"Kazo kabuga ka daukeni ya sake wayar domin ciwon yayi tsanani cikin yardar Allah sai ga jamil nan ya kiɗema da yaga halin da abokin sa ke ciki kama shi yayi ya mai dashi baya ya kwantar kai tsaye asibitin da ake duba shi ya kai shi cikin gaggawa suka rufa akansa har numfashinsa ya dai daita



____________________


Ɗurƙusawa yayi cikin ladabi yace


"Sitti gani,


Gyara zama tayi yarda zai dau maganar da mahimmanci tace


"Ubaidullah daman maganar yaron nan ne an kyelesa ba aure ina so inhada shi da yar uwarsa ta rufa mai asiri safna ta aure shi da kyar na shawo kanta ta amince ,


Da sauri abbey ya ɗago kai cikin ladabi yace


"Sitti banƙi tataki ba amma da a kƴele shi lokacin da yayi niya

Please Login or Register in order to submit comment