Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwance sintir tsirara tana gamawa ta sheke da dariya tace zama dani dolanka, inba hakaba kaci ubanka Wallahi zan aje wayan nan dan tarihi takama gabanta.

Mai shariya duk ya cinye tumatar din gabanshi kimanin kwanan shi biyu, bai k'ara ganin ko waba yanzu haka duhun mangariba yafara kawo kai,gabanshin sai faduwa yake dan wani irin masha hurin sanyi ake!
"cikin kuka yace wannan bawa ka zalinceni kaci amanata kahanani duk wani jin da6din duniya karabani da matata damuke zaman lfy ka kawoni cikin lambu sai d'urama cikina tumatar nike, haka ya kwale halittu ya saki fitsari kamar kafuri,yafashe da kuka tare da cewa Allah ya isa tsakanina dakai soja kamar wasa yaji an'dallah mai mari tare da sakin kuka, zuwa cen kuma yaji dariya fahhhh! fahhhh!! ba iakkutawa.

Kyarma jikinshi ya fara tare da d'ad'd'aga kanshi sama amma baya ganin komi.
Ta cikin gib'in bakinshi yaji ana zubamai abu mai gumi tare da matse bakinshi da maseefa ya hade, sakati ya aki jin mugun zauri yakawomai karo,saida aka dauki dogon lokaci kana yaji an daukeshi da maruka, ihu ya kurma yaji an danne bakinshi take wurin yafara gilgiza ba k'ak'k'au tawa,cikin lokaci yaji wata gigitatta murya a'namai magana .

"Wayasa kaima Kumbusu da Kudriyya da Munbakiku fitsari aka suna cikin wasan su."?

Salati mai SHARI'A yasaki tare da cewa Wallahi bansani ba mai gida a'ina nagansu?
yafada yana kallon sama.
Ta gefenshi yaji an'dakamai tsawa tare da cewa mu.ba bil'adama bane zamu mayar dakai jariri sabuwar haihuwa gobema saika k'ara fitsari duk inda kaso da mangari ba, dan iskanci tin ��azu bakayi ba sai yanzu damuka fito muna shakatawa?

Kuka mai shari'a yasa tare da rintse idonshi gam yace kuyi hakuri bakuganin a k'ulle nike?

"Ohooo mukake fadama magana?tsaya kagaa.

"Shuuuuu wata iska ta gifta ta gaban shi take komi nashi yatsaya.
," ihu mai shari'a ya fara kurmawa dakyal yasa hannunshi cikin wandonshi,salati yasaki ganin cikin lokaci yanda halittarshi takoma" kuka yasaki tare da fad'in nashiga ukku wannan wane irin maseefa ne! daga wannan sai wannan mizancema Baby tah! dami zan gamsar da ita.!,
Tin yana kuka har ya gaji yayi shuru .

Bayan Sallah isha su Saif na tsaye Asibiti wajen Aysha tana nan yanda take.
" Saif na basu labarin yanda sukai da USTAZ da yanda iyayenshi suka cemasu."
"Rai a'�ace
" Umma tace au hakama sukace? aiko zasu sani wallahi dan sai sun kwammace kid'a da karatu, harma suna da bakin cewa haka !dan Allah dan Annabi Saif ina meneman alfarma akan ka da k'ara sake komawa wajen su, suje su rike takarda nikuma zan ruke yarinyata,kwara ta zauna bata sake aureba, har abada wallahi"

"Abdul yace gaskiyane Umma koda zata koma kwara a'kwatar mata yancinta.

Umma ta sakarmai harara.
"tare da cewa takoma gidan ubanwa? ai an'riga an'wuce wurin.

Karfe goma sanyi ya bugi USTAZ ya tashi ad'imauce yana salati, hankalinshi bai tashiba saida yaganshi tsirara!
" cikin mamaki ya tashi ya rarrafa da hannu ��aya ya d'auki jallabiyarshi yanason sawa amma yakasa sawa, duk yanda yaso yasa yakasa da sauri yayi ��akin Khadija ya isketa kwance ba kaya ko d'aya a'jikinta, waya a'gefenta alamun waya take bacci ya kwasheta, kafafuwanta duk abude."
Bacci take tana sakin munshari abun ba tsari.

Tsayawa USTAZ yayi yana kallonta! take yaji yanason yad&an huta da iyalinshi ko yane,harya fara k'ok'arin haurawa akan gadon ya fara duba agwago yaga goman dare da sauri ya sauka yafara k'ak'aniyar sanya rigarshi yakai kusan awa kana yasanya,duk ya jigata yaje yayi Alwallah ya biya bashin sallolin dake kanshi, yana gamawa ya fara neman abinda zaisama cikinshi dan muguwar yunwa yakeji, gashi bai iya komi ba itama khadija bata iyaba.
Dakyal ya gano key din kiching din wajen kayanta ya bude daga tsaye yafara cin dublan yana hadawa da cincin." saida yaji yashake kana ya tarba bakinshi wurin pampo yasha ruwa.

Yana gamawa ya sauke ajiyar zuciya.
" tare da cewa wallahi dolema a'maidoman matata! haka kawai kwana na nawa banci komi ba wai nan da sunan inada iyali har mace biyu gaskiya Aysha tayi akwai tsafta da kula, jibi cefanan da nayo gashinan yanda yake ko ��aukeshi ba ayiba" mtsss yayi tsakai yafita".
1/13/22, 09:55 - Buhainat: Ke da kata agidan ubanwa ya aureki bai maki ko mi ba, kijiman yal banzar yarinya kamar tantabara sai iskanci,kije mana munkyaleli cewar Hajiya"
Khadija tai banza da ita ta kyale tai zaune tana taunar dublan tana cikamasu kunnuwa da taune-taune .

Kar6cet Saif suke kwasar gudu har suka isa unguwar Malali quarters! kusa da gidan Umma inda wani babban fili yake suka kutsa hancin kawunan motarsu ciki, bakomi a'ciki sai manyan itacen kayan lambu, anan suka sakko mai SHARI'A suka d'aure shi suka bugama motarsu iska sukayi gaba ba tare da kowa yace mai komi ba .

Kuka mai SHARI'A keyi sosai kamar dan i,ahayi babban tashin hankalin shin kodai yan kidnapped ne? ko-ko wani ya turosu su muzan tashi ne, gashi an'barshi cikin itatuwa shiba Rakumi ba, ga d'an karan sanyin da ake bugawa, tin yana kuka harya gaji ya daina, da yaji yunwa na neman la'han tashi yasa baki yana cizgar tumatarin dake gabanshi yanaci, ya nayi yana hawaye!da yanzu shinkafa da naman kaji zaici mai rai da lafiya .
"Cikin kuka ya'ce baban takaici nama yau da nasai kan Rago nace a'yimin Waina,a'had'aman dashi! ya allah ka jiyo da hankakin bawan nan ya kwanceni in koma gida cikin iyalina muci gaba da kyakyawar rayuwar mu! I miss you my wife.
1/13/22, 09:55 - Buhainat: "Wallahi Alhaji bazan saki matata ba kuma sai ya maidoman ita..

Cikin b'acin rai Alhaji ya mike tsaye yace kai yaro ba shege kashi har sai ya fiddoma takaddar yar uwarka ,shege mai bakin hali inama am'fani! "ke kuma tashi mutafi yace da hajiya da kanta ke k'asa tama kasa magana.

Hajiya kunyar duniya ta;kamata tayi kokarin mikewa amma ta kasa, saida yaranta suka kamata Alhaji" yace kuwuce mutafi nakuma kara ganin gidan wani daga cikin ku ,ko ke kinyo abinci kin kawoma wannan dan isakan Allah ya isa yafita afusace.

Cikin kuka ustaz yace yazakuman haka! Dan Allah iyayena kuyi hakuri abinda Allah ne bayaso taya da ilimina zan yi saki.

Alhaji yayi gaba suka kama Hajiya suka sata a'mota tana shiga ta fashe da kuka" Alhaji yace kad'anma kika gani wallahi indai son kai ne halinki,bayan takaddamar da yakasha kamin aure, mammakun yacika dan halak ya rike sai yabkasa.
Fada yakema Hajiya sosai harsuka je gida ko kala takasa cewa.

Saif yama Ustaz shakar mutunci yanemi kaishi lahira amma Ustaz yaki sakin Aysha, haka saif yagaji ya kyaleshi yabar gidan da niyyar zai sake dawowa.

Ustaz kwanciya yayi akan kujera ya fashe da kuka khadija tafito tana kallonshi.
" tace ai yanzuma kafara kuka Wallahi, azzalumi ashe itama zalintar ta kayi kamar ni, Allah nagodema da Yayanta yakema wannan mugun dukan .

Ustaz ya dago a'fusace tare da tashi ya fara fallamata mari kota ina daga baya yafara kokarin zaro charger ya zaneta ta kwasa da gudu kiching ta dakko omo ta watsamai ga fuska, ihu USTAZ yasanya yana burgima ....
1/13/22, 09:55 - Buhainat: Maganin da Najib yabashi ya dakko yayi ��akin khadija!
" yanda ya barta haka ya isketa ,,yayi amfani da fitilar wayarta ya haska ta sosai idonyshi ya rintse gabanshi na faduwa, da sauri ya d'auki dan farin abun nan yaturamata"
" ido khadija ta rintse tare da bankarowa tace wash sannu kaji.
Tafada cikin magagin bacci.

Jikin ustax rawa yafara As'tagfurullah yace yana komawa gefe ya zauna har kusan ukkun dare kana ya bud'a ahankali ya fiddo .
*Kamas kenan acewar ustaz salati ya saki tare da furta Niiii Abdullahi na auri yar iska MATAR kwarto, inaaahhh! bazai tab'a yiyuwaba! ba wadda nataba yimawa Wallahi.
" da k'arfi yasa hannunshi ya kaima khadija duka acinya.

Ihu tasa tare dacewa "wayyo my love miye"?.

Ubanki ne my love bani ba! ubanwa ya ciki ya cinye ko saura bai bariba? dan uwar ki harni zakicemawa asiri
akaimaki, shine harda siffantama yanayin matata ta Arziki diyar mutunci dan kija in fara zarginta ko?

Ko alamar tsoro khadija babu jikinta saima dariya datayi.
"tace kai tsaya mai kan siminti kai bin dokar Allah kake balle kace wai sai kasamu yanda kake so.

To bari kaji babu a'lakar dake tsakanina da mai shari'a sai....
1/13/22, 09:56 - Buhainat: [1/5, 7:02 PM] Amina Dahiru Book: 5��_/Q2��_/Q&5��_/Q3��_/Q
Tsakanin mu da mai SHARI'A Mutunci!shine ya had'a uwata dashi, dan costomer shi ce ada ba yanzu ba yawwa. sauran labarin daga baya kaji.

Jikin USTAZ rawa ya fara ya kamo khadija zaifara duka da sauri ta lalubo wayarta tace tsaya-tsaya kaga! Wallahi tallahi hannunka nakai jikina Sai na watsama duniya shi ta fada tana kangamai video da tamai.

"Ido ustaz ya zaro cikin kid'ima da tashin hankali, murya na rawa yace ke ni kikama haka? ni mijinki?

," Eh namaka kuma kai kake d'aukarka a'matsayin mijina. amma ni yanzu kai bakowa bane a'wajena face abokin hamayya, da ATM d'ina,dan inaso in d'aga darajata ta ya mace a'wajen k'awayena, zaka siyamun mota, kabani kudin duk da na nema,inba hakaba zansaki Video nan karkuma kayi tinanin wai zaka an'she wayata ko kafasata! hahahaha ni ba wawa bace, tini na kaita ma'adana ta yanda ko kasheni kayi a'bayan raina wani zai zameman garkuwa."

"Tsoro mai tsanani ya shiga zuciyar USTAZ jin abinda tace!Salati ya fara Tare da fashewa da kuka!K'asa ya zauna tare da dafe kanshi" ya'ce yau ni wace irin macace na aura?ke wata irin azzaluma ce macuciya na aura.?
Na wulakanta mai sona na d'auki gaibu! yafashe da kuka sosai".
"Khafija na rokeki da allah ki goge photo nah bai dace ba ki nunama duniya tsiraicina, ni koma mi kikai na hakura zan zauna dake."

"Kayi Hakuri USTAZ bazan iya gogewa ba har sai kabiyaman bukatar duk abinda nacema "inba hakaba wallahi iyayenka ne farkon wayanda zanfara kaimawa,sai a'bokan kasuwancin ka. kai kason kunya kuma kai zata dama.
[1/5, 7:04 PM] Amina Dahiru Book: "Hakuri ya fara bata ta karkace tare da mik'amai hannu tace bani key din d'akin ka inaso inga miye a'ciki cewar khadija.

"Ustaz yace kamar ya inbbaki makullin sirrina.?"

"Ok hakane sirrinka ne USTAZ ka rike kaji! nima kuma zan yi abinda nayi niyya. cewar khadija."

Mamaki sosai ya kama USTAZ! wai wane irin baccine ya kamashi da har tamai wannan iskancin bai sani ba? kodai ya bata takardarta ta tafi? Ko-ko ya an'she wayar ta?tokuma tace akwai wajan wasu miye mafita.
Shikadai yakeD'iminshi babu mai bashi amsa.

"Khadija tayi kwance tare da cewa zo muraya Sunnah."

"Ba zan'zoba banza mahaukaciya mai siyar da k'imarta ta ya mace"

"Eh na siyar USTAZ! kuma nayi ciniki sosai, cikin masu saye kuwa harda kai Ustazu mijin AYSHA da khadija, kai ka d'auka abanza zan aureka? ko wankan arziki baka iyaba?hhaha kason mi hausawa kecema da rashin tayi a'kebarin Arha? AURAN ka danayi duk cikin kasuwanci ne kuma makaranta zanbud'ema ta musamman,wadda zaka koyi darasi aciki sosai.
[1/5, 7:04 PM] Amina Dahiru Book: " ke harkin isa ki koyaman darasi! bar ganin kin man wannan iskancin kiyi tinanin zanyi maki wani biyayya, ko sisina bazakici ba wallahi,saboda wadda ni na fasata a'kwalinta ma bataci kud'ina ba, ke jakka bazaki cisuba, ni namatab'a ganin budurwa a'wawake kamar Tsohuwar rijiya inba keba,kazama kawai dabba jibi yanda kike kwana? ba lallai bane in kinyi Addu'ar kwanci yaba mah, haka nan nasa tsarkakaken jikina a'naki Wallahi, mutane naci Aljannu naci,wajibinema inyi wankan tsarki yanzu. Nan .

Hahahahahahahah ta saki dariya mai amo! tare da durowa daga kan gadon da karfin bala'i ta yima USTAZ wata irin shak'a tare da sunkutarshi baki d'aya ta jefa akan gado.

Ihu ya saki tare da cewa baki da hankaline Kubra? da zaki kwasheni kamar kayan datti ki watsani akan karfen gado, baki tinanin karayar dake hannu nah?

Wata irin Dariya yaji an'dauka cikin d'akin baki ��aya! zuwacen ya farajin kuka-kuka .

Kyarma jikinshi ya fara ganin suffarta takoma wata iri marar kyan gani.
"Cikin muryar yara khadija tace lokacin wasanmu kake mana hayani bari kagani."

"Kan USTAZ yace wani abu yafarajin bulala kota ina!kururuwa yake ta neman agaji amma ina duk sadda zai doshi hanya da niyyar fita baya samu sai yaga ta canza,"

"Wattaba'una ma tutula shayad'ina ala mulku Sulaiman,ya fara karantowa! yanayi yana tsallakal Aya, har Allah ya taimakeshi ya samu hanya, karcet yayi kiching ya maida ya rufe.

"Zakacine kaima?"
Yaji an'fada a'bayanshi.

Ihu ya saki ganin wasu hakittu dukul-dukul kamar yara suna yo wajenshi
Kan su iso ya sume kasa.
[1/5, 7:05 PM] Amina Dahiru Book: 5��_/Q4��_/Q&5��_/Q5��_/Q

Sanyin Asuba ya bugi ustaz a'dimauce ya tashi yana kallon kicin din! babu abinda ya gani da sauri ya bud'e ya fita.
" A' palo yaga khadija ta sanya towel fari tai zaune tana latsa waya ."
"Satar kallonta USTAZ ya fara yanabi ta gefenta yanaso ya shige.

"Kayi waya akawoman Kaji ga mai aiki nan nayi waya za akawoman, cewar khadija".

Tsayawa yayi jin abinda tace.
" yace baza akawo kaji agidan nan ba,kuma mikika iya dafawa balle kiyi gadara a'kawomaki? kana a'tsarina babu wadda zatazoman gida da sunan aiki tai zaune ta saman ido tana ganin shigata da fitata, tana kareman kallo, tana lura da mu'amullah ta da iyalina, babu wannan magana.

"Ido khadija ta dago ta kalli USTAZ.
" Amman wuta yaga idonta nayi take firgice ya kamashi .
Tsawa ta dakamai wadda har saida tasa karfen labulan d'akin yayi tsalle ya fado bisa kan USTAZ!'' jikake kwal kamar an'bugamai kwalba."

Salati ya saki tare da durkushewa danshi yamasa Aljannune.

" ya'ce kuyi hakuri zanfita insiyo yanzu.

Bazaka fita ko inaba ka sanya akawoman abinda zan karya dakuma Kajin.

Cikin kyarmar jiki da irin yanda yakeji wasu sukuwa_ sukuwa a kanshi yace to to shikenan .
[1/5, 7:05 PM] Amina Dahiru Book: Cikin sauri ya d'auki wayar shi, ya yiwa Nafi'u waya.
" tare da cewa kayi sauri ka ka kawoman kaza guda zanba mayun aljannu.

Gigi taccen mari yaji an'daukeshi da shi wanda yasa ya saki wayar k'asa.

"Khadija ce keta wuci lafiya kau take a'siffarta. cikin tsawa tacema ustaz wacece mayyah?

Tashi USTAZ yayi yace
"Yawwa kindawo dai-dai? wai nikam mike damunki dama kina da Rauhanai?

Harara ta bankamai.
"tace dallah malam kakwomaj abinda na fadama kaji?

Bazan kawo ba.
" dama badan keba bakuma dan halinki ba sai dan mayun Aljannunki,da keson nama, kuma a'yanzu bazan baki komi ba...

Kan khadija tayi magana yaji an murd'emai hannunshi mai ciwo .

"Kuka ya sanya yana daddafe hannu.

"khadija tace ya kace zakasa akawo ko aa?

"Zansanya ya furta da karfi "take hannunahi ya saki.
Cikin sauri yasake d'aukar wayarshi yakira Nafi'u.

Cikin mamaki Nafi'u yasake d'agawa yace wai mai gida yau dakanka kace inzo gidanka..?

Kai dan ubanka kayi abinda nacema kaji.
"USTAZ ya fad'a da karfi ".
[1/5, 7:05 PM] Amina Dahiru Book: Insha Allah ganinan zuwa Nafi'u yace ya����������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������kashe wayar."

Cikin yan mintina Nafi'u ya kwashi ku��i yaje kasuwa yayo sayayya taban mamaki dan hakanan yaji kamar ana in gizashi ko kifi kwali guda ya siya, Nana kuwa rago yasiyo kato aka gyara shi ,ya lafto kayan tea saida ya kaso dubu d'ari biyu ya iso gidan USTAZ cikin napep,.
"da karfi ya buga gidan khadija ta fito ta bude murmushi ta sakarmai.
Nafiu ya sunkuyar da kanshi tare da fara fiddo kayan ya aje, .
"ya gyara k'ok'arin juyawa.
Tace katsaya zai sake ai'kenka.

Tashiga ciki ta iske USTAZ ya buga tagumi "tace zoka kwashe kayan."
kana yanzu nike buk'atar a'kawoman motar.

Ya ��ago a'fusace zai magana makoshinshi ya shake! da gudu yayi d'aki ya kwaso kudi ya bata , tafita tare da cema Nafi'u shiga da kayan ciki.

Yana shiga ta yima ma'aruf waya sai gashi ya fito tabashi kudin duka ta dawo cikin gida rai abace.

Ta zauna ta dora kafa daya kan daya tace yakamata kasaki matarka dan kai nawane ni kadai.

Ido USTAZ ya zaro yace aikuma awannan gab'ar baki isaba wallah, ubanama yace bai yi nasaraba,ba al'jannuba ko bishir kuka ce kam a'kanki bazan saki matar arziki ba,ke barifa ganin ina kyaleki wallahi tallahi yanzu zanyi maganinki.

"Irin murd'iyar hannun da a'kaimai dazu ita yasake jin an'mai,tin yana zaune akan kujera har ya fad'o yana WALLAHi bazan saketa ba, murd'arshi ake sosai zuwa wani lokaci da yaji za akasheshi yace na sakeki saki daya AYSHA, amma ina nan dawowa gareki.

Murya sama sama yaji khadija ta bushe da dariya tare da bashi takadda tace maza rubuta yanzu a'kaimata.

Cikin sauri USTAZ ya fara rubutu yana gamawa ya wurgamata..
[1/7, 3:44 PM] Amina Dahiru Book: 5��_/Q6��_/Q&5��_/Q7��_/Q

"""D'auka tai ta karanta ta sheke da dariya ta shige daki tai kwanciyar ta.

Hankali tashe USTAZ ya fara salati tare da istigfari "wai nikam mike shirin faruwa da rayuwata ne? nasaki Aysha? to in kama wa. inaaa bazai yiyuba, kwara in saki wannan yar iska !!!da karfi ya tashi tsaye tare da nufar d'akin khadija. amma yana zuwa bakin K'ofar aka dinga d'aukeshi da wasu mahaukatan maruka, karcet yadawo palo ya zauna, kuka ya fashe dashi tare da dafe kai."

Yana haka yaji sallama akanshi .

"da sauri ya d'ago kanshi wata zabgegiyar matace ya gani baki k'irin da ita! fuskarta sai maiko take kamar sabon k'uli !!
"Ina wuni "tace da ustaz.
Da sauri yayi k'asa da kanshi dan wani irin fad'uwa yaji gabanshi yayi.

" Mikike so" ?

MATAR
Tace bakomi ni zandingama Hajiya khadija aiki ne.

"Maza ki fita gidan nan banaso."cewar Ustaz

Kai awa da zaka hanata baccin kai kanka sai yanda akai dakai!kiwuce kishiga kimin falfesu da tea yasha kayan kamshi.

"To Hajiya matar tace ."

Khadija tamai tsaki ta wuce d'akinta ta kwabta taci gaba da surutu.

Saif na kwance yaji kimar an mintsineshi da sauri yatashi ya d'auki bindigarshi dan yayi alkawarin yau muddum USTAZ baiba Aysha takaddarta ba sai yafasa mai k'afa, singlet ce jikinshi sai 3quater duk wata kirar karfi ta bayyana a'jikinshi.

Da sauri ya fada mota ya figeta da k'arfi sai gidan USTAZ.
[1/7, 3:44 PM] Amina Dahiru Book: Gudu yake ba k'ak'k'autawa har ya k'araso gidan USTAZ! ko parking bai gamaba ya bud'e motar yafita" da k'arfi ya tura kofar ta bude ya afka ya kwad'a Sallama.
.cikin kuka USTAZ ya amsa Sallama.

Saif bai tsaya komi ba ya fad'a dakin fuska a'daure yace bani zan wuce.

Kuka USTAZ ya fashe da shi tare da cewa dan girman Allah yah Saifullahi kayi hakuri kabani matata ta Arziki, dagajiya zuwa yau ni ka��ai nason bala'in da nasha agidan nan, ashe Amaryata bishiyar tsamiya ke akanta, wallahi bantaba sanin mahaukaciya bace sai jiya, ko bacci banba kaji hannuna yanda ya sake kunburi, Dan Allah kuyi Hakuri ku fad'aman inda matata take, nayi Al'kawarin yimata duk abinda take so.....

"Kai dakata dan iska ya mukayi dakai jiya, khadija tace tana fitowa hannunta rike da farar takadda."

Saif ta mik'amawa tana kallonshi tana lasar baki kamar mayya! tace ungo jiya yaceman baya kaumar matar nan har abada, daga baya ya rubutamata wannan takaddar ya bata ko bahakaba.?
USTAZ yabude baki zai magana.
Ta da kama mai tsawa tare da zuramai idonta da suka koma bakake baki ��aya.
" Hakane "
Cewar Ustaz cikin gigicewa.
[1/7, 3:44 PM] Amina Dahiru Book: "Saif yace Masha Allah hakan ma yayi dai-dai sai nazo kwasar kayanta anjima yasanya kai ya ficce ."
Ustaz ya fash da wani irin kuka mai tsuma zuciya, yazo tashi ya fita Khadija ta mayar dashi da karfi ya zauna itama ta zauna tana huci.

Saif bai wuce ko inaba sai Asibiti! yana zuwa yaga su umma bakin k'ofa sunata kai kawo hankalinsu a'tashe.
Dasauri yak'arasa wajensu yace Umma lafiya.

Cikin kuka Umma tace "Aysha ta tashi tana ta buge-buge Saif ina tsoron abunda suka fada ya tabbata."

Take idon Saif yayi ja har wani shining suke ! yace Umma kodai inyi magana wajen aikina subani Albashina na tsawon shakera d'aya mu fitar da ita k'asar waje.

"Abdul yace ku��i ba matsala bane, tinda akwai ku��in Tsohon gidan mu kawai likitan yace ajirayi farfad'owar ta kana.
Suna haka likitan da yaje du bata y afito fuskarshi fall da fara'a "yace mama a'gode Allah abunda muke tinani zai faruwa Allah ya kiyaye, yarinyarki tadawo hayyacinta yanzu hakama ke take nema."

Alhamdulillah sukace su Duka! Abdul ya rungume Saif sai murna suke .

"Likitan yace kishiga kukuma kuzo zamuyi magana."

Da sauri umma ta fad'a D'akin..

Karar Bud'e
K'ofar yas anya Aysha dake zaune d'agowa da k'arfi ta fasa wani mahaukacin ihuuu...
[1/7, 6:48 PM] Amina Dahiru Book: 5��_/Q8��_/Q&5��_/Q9��_/Q

Salati umma tasaki da gudu tayi kanta

Aysha ta fad'a kanta tana sauke ajiyar zuciya.
Cikin gigicewa Umma tace lafiya Auta?

"Umma tsoro naji ashe kece! Cewar Aysha".

Mamaki ya kama Umma sosai .
"tace daga bud'e kyaure Aysha sai sakin wannan ihun! Kinji kuwa yanda kirjinki ke dukan ukku-ukku bakya tsoron ki raunata hannun ki?

"Aysha tace wallahi umma nima hakanan naji na tsorata.
Umma tace to Allah yasanya lafiya dai.

Ameen Aysha tace tare da sakkowa tace Umma zanyi Alwallah in wanke bakina, yaushe nazo nan?

"Umma tace to! yau kwananki biyar."

"Ido Aysha ta zaro tace kuma duk baki ta dani ba .?

"Umma tace kedai jekiyi Sallah kidawo kana, kinama iyayi kuwa".

To AYSHA tace tare da cewa zan iya da hannu ��aya, shigewa toilet tayi ta cire pant dinta kenan wayarta ta fad'i, wani irin ihu ta saki jin k'arar abu.

Aguje Umma ta shiga toilet din.

"Tace wai lafiya kike kuwa Aysha"?
Ko hannun kika fama?

Kuka AYSHA ta saki tace nima hakanan naji na k'ara tsorata, ba shibane .

Umma tace to miye ya baki tsoro?

"Da hannu ta nuna wayarta data fad'i k'asa.

"Umma tace to yaushe kika shigo da waya.

Aysha tace a pant d'ina take .
Umma ta kad'a kai ta fita ta jamata k'ofa.

A'hankali take komi dan batason miyasa batason k'arar komiba,har tayi wanka ta gama komi ta fito, tare da bud'e k'ofar a'hankali .

Ta gumi ta iske Umma ta buga .
"tace Umma miye"?

"Umma tace bakomi Aysha sannu."

"Yawwa inasu Usee" ?
AYSHA tace
Umma tace suna tare da uncle's d'insu..

Sallah ta kabara ta fara ramuwa Umma nata binta da ido zuciyarta fal tinani kala-kala..

Su Saif ne suka turo kofar suka shigo, yayi dai-dai da sallamewar Aysha ta kwaso da gudu tayo wurin Umma.

"Salati Umma ta d'auka dasu Abdul!" umma ta fashe da kuka tace kodai ��iyata tayi gamo da Aljannu ne .?

Saif ya k'araso wajen Aysha ya tadota tare da cewa "sannu y jikin."?

Da sauki yah saif ashe kune.?
"Eh "
Yabata amsa a'gajarce.

"Umma tace Abdul mike damun yar uwar kune? ka kuwaga yanda abu kalilan ke sata zabura!so ukku kenan fa tanayi....

"Saif yace haka likitan ya fad'amana cewa dolene in dai a'naso kwalwarta ta dai-dai ta a'nisantata da wurin hayaniya, dan ko k'arar cokali baza aso ya fad'i inda take ba, ko tv bai kamata ana kunnamata da volume sosai ba, saboda yanzu kwalwarta tata bata da wani kwari sosai sakamakon buguwar datai, saidai muyi wa Allah godiya ma da duk abunda suka fad'amana bai faruba.

Hakane Allah ya kawoman karshen abun nan, Amma yaron nan ya illatamana yarinya Wallahi.

Yaza muyi sai Hakuri ai cewar Saif ya fiddo takarda yaba Umma" yace gashi yabata.

Umma ta karba $ta'ce to masha Allah ai kwara haka dai."

Aysha ta kalleshi tace takardar miye ne?

"Saif yace wani abu."

"Aysha tace dan Allah takardar miyene.?

Abdul yace ta sakin kice ko bakiso ne.?

Wani irin yalwataccen murmushi suka gani a fuskar AYSHA" cikin natsuwa ta tashi tare da hawan kan abun sallah tayi raka'a biyu ta dayga hannu ta tindagayiwa Allah godiya tare.
"Ta juyo tace amma bazan bashi yarana ba ko?

"Yama isa! ai'bama zai son inda kike ba balle yace kibashi yara cewar Saif"

Yaranta ta Rungume cikin farin ciki bayan sungama murnar ta tashi da hannunta dake sargafe da kafadarta ta ida sallolinta Umma ta hadamata break tayi .
" saiga Aunty maryam ta turo kofar a'hankali k'afarta sanye da wasu slipas masu taushi .
Sallama tayi cikin k'asa da murya. Aysha ta d'ago ta kaleta ta sakarmata murmushi.

Itama maryam murmushin ta mayar mata, ta karasa wajenta kawai ta fashe da kuka. ta kamo hannun AYSHA mai lafiya tace Alhamdulillah mungode Allah da wani abu bai faruba AYSHA, kullum afurgice nike da halin da zaki falka a'ciki ,ko asibiti nadaina shigowa sakamakon zazzabin da nayi.

Aysa ta rungumeta.
" tace bakomi nagode sosai da kulawa Allah yabarmu tare."

Maryam tace Ameen.
" zanmaki allura fa.

Aysha ta yatsina fuska tace wallah banaso saidai a'hannu.

Maryam tace ba matsala ko akai kikace zanmaki.
"Dariya kad'an AYSHA tayi akamata alkur6a cikin lokaci bacci yayi gaba da ita.

Ajiyar zuciyar maryam ta sauke tace umma sai kikaja kuma matsala data biyo baya ko?

Umma tace bari kedai yar nan amma Alhamdulillah da ba babba bace, Allah ya yayemata itama da wuri, kuma Insha Allah muma zamu kiyaye.

Aunty maryam tace hakane ! Ameen suka dan taba labari ta fita.

Saif yaji wayarshi na ring ya fiddo tare da cewa yane Bala?

Daga cen bangaran akaimai maganar da banjiba, da sauri naga ya zira wayarshi Aljuhu yacema Umma ina zuwa.
A'hankali ya bud'e

Please Login or Register in order to submit comment