Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yaran sunata safa da marwa, sosai yabata tausai dan daga ganinshi baida hayani, ta'ce" malam Abdul mizai hana kaje gida ka kaima Umma su, ko ka zo da ita nan.

Abdul Ya'ce" banaso umma tasani Wallahi, hankalinta zai tashi ne".

Aunty Maryam ta'ce" sai Hakuri dole ne ta sani, duba da yanda AYSHA ta samu matsala ba yau zasu sallameta ba gaskiya.

Abdul Ya'ce" to "yaja yaran suka fita ita kuma ta koma �akin da ake duba AYSHA.

Bayan sun isa sabon gidan dasuka koma wanda a'kaba Abdul yayi parking bakin tangamemen get din ya fiddo su Sadeeq suka shiga ciki, yaran suka fara raba ido Usman Yace" inane nan uncle"?

Abdul ya shafa kanshi yace sabon gidan Umma ne .?

Usman ya'ce wancen fa?..
Abdul yace an siyar dashi my son.

Sadeeq ya'ce" yee umma tayi sabon gida yafi namu kyau."

Usman ya dakamai tsawa Yace" bazakai shiru ba, UMMY mu bata lafiya kake dariya, ka daina sai ta warke sai muyi murna sosai.

Sauran ka��an kuka ya kwacema Abdul, dan matukar tausayi yaji yaron sunbashi, wato har yason farin cikin mahaifiyarshi kenan, Allah ya tada kafa��arki AYSHA.

Usman Yace" amin Uncle! dama muyi zaman mu anan kaita siyomana kayan da��i mubar Abbah acen shi ka��ai ko.?

Abdul ya ka��a kanshi yace" haka za ai."

Sunatamai surutu harsuka iso part din Umma, dan tangamemen gidane part biyu, suna shiga Abdul ya kwankwasa kofar Umma ta taso ta bu��e" ta'ce wai harka dawo .?"
Abdul" Yace eh."

Usman Yace" ina kwana.

Umma ta kallesu baki sake tace kai daga ina kuke haka? banma lura da kuba,ina UMMY ku?


Usman ya'ce" UMMY na Asibiti Abba ya karya mata hannu inji Aunty Maryam, ya kuma fasamata nan" ya nuna kanshi..

Salati Umma ta d6auka jikinta ya ��auki rawa ta'ce" haba-haba nidai nason ba lafiya Auta ta take ba Wallahi, tinda na tashi zuciyata tacika da tinaninta, gashi duk bayan lokaci gabana na fad'uwa, yanzu haka shirin da nike Wallahi yau gidanta nace zani in ganota, ta fashe da kuka ta'ce" Abdul miyafaru.?"

Abdul ya fa��amata yanda Usman ya fa��amai.

Umma ta jawo Hijjob inta ta'ce" muje "haka suka rufe gidan suka fito har bakin get din, kana suka hau mota sukayi Asibiti, hankali tashe Umma ke sauri sauri tana Abdul ina �akin?.
Abdul Ya'ce" basu fito da itaba inaga, ya lalubo wayarshi ya kira Maryam ta ��auka tare da fitowa ta gaida Umma, tare da jajanta mata ta'ce" Umma dama babban likita nason ganin �ba�banta.

Umma tace ai harda nima za a'tafi an fiddo AYSHA ne.?

Maryam ta'ce" aa tukunna dai,shidai ya fara fitowa."
Abdul Ya'ce inane office din nashi.?

Maryam ta masu jagora har inda office ��in yake, suka nemi izini suka shiga.
Likitan na zune suka gaisa ya ��ago ya kallesu yayi shuru.
Umma tace ya jikin ��iyata ne?

Likitan Yace" Alhamdulillah, amma gaskiya akwai damuwa, duk da bamu tabbatar ba sakamakon buguwar datayi gaskiya jini yataba kwalwarta ka��an, in allah ya taimaketa sai ta tashi garas, in Allah yaso ta tashi da mantuwa, in Allah yaso ta tashi kwalwarta ta bugu,ga karaya ta samu a hannu, yanzu duk wani Aune-Aune munmata amma result zai fito nan da sati biyu, dan lagos nikeso akaishi sun fimu Wada tattun kayan aiki, Dan haka k udage da Addu'a Allah ya kiyaye gaba ya bada lafiya, ku kuma rabata da mijin nan nata dan nasamu cikaken bayani wajen sst Maryam, zamu barta nan da sati biyu mugani .

Kuka sosai su Umma keyi.shiyasa ta dauki waya ,takira Sa'id ta�ashi umarnin raunana USTAZ.

Suna zaune aka fito da Aysha kamar gawa akayi wani d'aki da ita, bayan an'kwantar da ita Aunty Maryam ta fito ta sanar ma Umma, suka shiga suka ganta kuka sosai Umma keyi ganin yanda fuskar yarta ta koma, suna zaune Maryam ta dawo tace ana bukatar jini, Abdul ya shiga aka auna nashi akaga ba matsala, aka ��iba aka samata, bayan sun fitone Saif ya shigo fuskar nan jawur kamar )�osai, cikin tafiyar sassarfa ya fara magana cikin sauri, ya'ce"ina AYSHA?.
Da yake Aunty Maryam ce cikin sauri ta gwadamai ��akin, ya shiga ya iske Abdul zaune shida Umma, gasu Usman akan cinyoyinsu, sosai Saif ke safa da marwa hannunshi goye a'bayan shi !

Ya'ce" umma wai tinda AYSHA tai aure take cikin wahala bansani ba?

Umma tace aa Saif in mukace haka bamu gode Allah ba, a'gaskiya da babu laifi akwai jajirtaccen a'bokinshi daya tayashi neman Auran ta wato Mujaheed, yana ma yawan zuwa gaidani, shiyayi tsaye akan lamarinta yake ganar dashi Abdullahi abubuwan rayuwa saboda shi mutum ne mai a)�ida ,to saikuma lokaci guda ya zubda wancen mai �orashi akan dai-dai da ganar dashi gaskiya, yaha��u da wannan wanda ya bashi diyar yar uwarshi, ta kwashe komi ta fa��amai....

Rai a'�ace yace saima yanzu na fahimci mikike nufi, a��azu da ina hora mijin AYSHA naji yanaman maganganu akan wanda ke �orashi a'turbar gaskiya,nayi tinanin cikin haukanshine amma bakomi ina zuwa.

Kan umma tayi magana Saif ya fita suka hau motoci dan sarai yasan shagon Abdullahi, haka suka isa buya guda cikin kasuwa ,sai kallonsu ake cikin sassarfa ya fa��a shagon Abdullahi tare da shak'o yaran shagon! ya'ce" gwadaman shagon mai SHARI'A, a'bokin mai gidan ka, cikin rawar jiki Nafi'u yace to yallabai yabar shagon wangale suka tafi jikinshi na rawa ,, haka har suka isa shagon mai SHARI'A suka iskeshi da wata yarinya da ganinta sai a'hankali,sunata kwasar Dariya kamar ba gobe .

Nafi'u ya nuna mai SHARI'A yace wannan ne ranka ya Dad'e .

Turashi Saif yayi ya fa��a shagon yayima mai SHARI'A shaka ta mutunci,wadda tasa idanuwan shi baki daya fitowa .

Cikin zafin rai Saif ya'ce ashe haka kake ma D'an guntu da���� 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~�kai kamar battery, sai ha��in bala'i, ��an haka dakai kamar maruru,sai hada fitina ko, zakasani,zakason kai ba kowabane Wallahi a fagen hada sharri,sai na nunamaka ni ubanka ne, zan iya had'ama tuggun da har kabar duniya bazai taba warwarewa ba, a'yanzu inna so zan iya jefamaka bindiga a'hannu in maka photo in watsama Duniya ince kai dan ta addane, kanaji kana gani zansa al'umma su dora maka taya a'babbakaka kayi kurmuss dan uban ka, in naso in'hadama balai in dakanaji kana gani za a'ratayeka, in kana cin k'asa ka kiyayi ta shuru, wuce muje salin alin inba hakaba a'yanzu a'kasuwar nan sainai ma tsirara, insa a'bani barkono na dan naka ciki Wallahi..

Mai shari'a ya ��ago kanshi ganin mutane duk sun cika shagon, yace yo miye nayi ne da zakazo har masana'antana kana gayaman magana, dan dai ku babu wahala kujama mutum sharri, aiko baku fa��aba, duniya tason ku mashar'rantane, ko kana ganin har abun arziki ne zakayi dan ka hadaman sharri, basai in barka da Allah ba, tinda shi baya zalinci, ka ganni nan ba hukumaba ko uban hukuma bani tsoro Wallahi, kawani sanyo kayan sodoji dan ka tsoratani ko,wato wasu suka ��auki hayar ka kenan dan kazo ka muzantank, toni nan ba tsoro ba ja da baya, wanason nama laifi balle in furgita, in bala'in kake so mu fita waje mana, aikin banza kawai mtssss......
1/13/22, 09:55 - Buhainat: 4��_/Q4��_/Q&4��_/Q5��_/Q
Mutanan dake wurin da dama hannu suka d'aura aka dan sun lura da irin kyarmar da jikin Saif yake! wasu kuma Dad'i sukeji dan akwai.wayanda suka tsani mai SHARI'A da dama a'cikin kasuwar dama ,saboda iyayinsi da kuma hada bala'i da maseefa.

Hannu ��aya Saif yasa ya d'ago mai SHARI'A kamar tiran kwa-kwa, haka ya rikoshi ya fito dashi dai-dai inda kowa zai iya kallan shi, fitoo Saif ya saki wasu garadan sodoji suka yo wurin shi cikin sassarfa hannunsu d'auke da wani a'kwati ma dai-dai ci, suka iso d'aya ya d'akko kujera ya ajema Saif ya zauna tare da sako Mai SHARI'A daga sama, ihu mai gigitarwa mai SHARI'A yasa tare da cewa wayyo lakkar bayana nashiga ukku na lalace amma idonahi kyam bako d'igon hawaye .

Saif ya cema sodoji nan kud'an bashi kwa-kwa kad'an, kamin muwuce yaman bayani.

Kamar mazajen zakuna haka suka d'auki mai shari'a suka aje gefe suka fara laftamai bulalar waya, saida sukai mai takai goma amma Dan karya kunyata ya daure ko uffan bai cewa.

Sosai Saif ya k'ara gasgata girman kai irin na mai shari'a.
Yace kudaina ku shafamashi kwallin tsohuwa.

Jin abunda ya'ce yasa jikin mai SHARI'A ya fara rawa, cikin dauriya da son bud'awa ya'ce" ai ajeni kasuwa kana zalinta bashi bane mufita,mufita waie mana! akwai lungu kaci uwaka muje cen nida kai mana, kana tinanin dan kayiman haka a'gaban mutane zanyi kuka? hahahah badai mutum ba wallahi gani kukan Mai SHARI'A, saidai ko gyatima! ya k'arasa muryarshi na rawa dan burunshi Saif ya yarda su fita wajen ya bashi hakuri ya tambayeshi abunda yamashi .


Saif ya kaimai mari tare da wani bahagon naushi a'baki,take hakoranshi biyu suka fito, ihu mai shari'a yasa yama manta da wasu mutane,ganin hakoran shi ajikinshi kamar Masara ba k'aramin d'imautashi yayi ba.

Bulala biyar Saif ya had'a ya yima mai SHARI'A, d'aya ihu yasa, anan yafara sakin kuka bai kyaleshi ba saida yamai bulala goma ,sosai mai shari"a ke burgima yana tab'a k'afafuwan mutane yana neman tai'mako, duk wanda ya tab'a kafarshi bazaka k'ara ganin shi wurin ba,dan sosai tsoron Saif ya shigesu matuk'a, kowa tambayar dake ranshi mai yati akemai haka? mamaki yakusa kashesu ganin Saif ya ciremai riga ya d'akko gishiri cikin kwalba mai mahaukacin yawa yafara bin sahun bulala da yamashi yana zubawa, ihu mai SHARI'A yaketa kwararawa baji bagani.

Wasu dattijaine suka yo cikin pilin sukayo wajen Saif! D'aya ya'ce" haba yaro kayi Hakuri mana, Da komi ya maka, ba ai'ma d'an adam irin wannan horon ,saboda daraja garai.

Saif ya sunkuyar da kanshi k'asa ya'ce" Baba yashiga shirgin ma'aurata ,harya b'ata kyakyawar a'laka dake tsakani,daga baya yayi sanadin an'mayar da yar uwata marar lafiya k'arfi da yaji, ya guji tab batuwar a'bunda likita ya fad'aman,Wallahi muddum yar uwata ta haukace saina sanya kulki na yima kawunan su mugun duka, su haukace gabaki d'ayansu bani da asara, ya faday cikin karaji...

D,'aya yace dan Allah kayi hakuri,hakika bai kyauta ba,saboda lamarin Aure bai kamata ko iyaye suna shiga ciki ba,indai ba gyara zasuyi ba, amma kayi hakuri...

Saif bai ce masu komi ba, sai wucewa da yayi! da hannu d'aya yaja mai shari'a da keta kuka ya jefa shi bayan mota yaran shi suka shiga suka wuce,mutanan dake wurin suka fara gudu suna bin motar,haushi ya sanya Saif daga cikin motar ya d'aga bindigarshi yayi halbi har ukku, kankace mi kowa ya dare wasu sunfad'a shaguna jiki na rawa suka b'oye.

Gidan USTAZ.

A'yashe USTAZ yake yana kuka sosai, khadija ta shareshi ta shige d'aki tare da d'aukar wayar ta babba data b'oye tana chart, dan mai SHARI'A ya bata shawarar ta b'oye! hannunta dafe da mararta sai mutsu-mutsu take, da taji kukan USTAZ zai da meta ta fito ta sama k'ofar key tai kwanciyar ta, tabarshi akan baranda yana zazzaga kuka kamar Tsohon zakara.

Yana haka sai ga su Hajiya a'gigice da k'annan shi maza su Aliyu sun shigo, Hajiya tayi kanshi ganin shi asheme k'asa kamar marar galihu, cikin rashin sani ta yayumo hannunshi mai ciwon tana son tadashi,ihu ya saki tare da sulalewa ya sume.

Hajiya ta fara kuka tana ina matan naka Dan Allah suka barka haka a wulakance! a'guje tayi part ��in Aysha ta iskeshi arufe,ta dawo inda Ustaz yake kwance ta part din khadija ta iskeshi shima a'rufe,kuka ta sanya tana ina sukatafi ba wadda zata fad'aman miyasamu yarona.

Alhaji ya d'ebo ruwa a pampo ya zubama USTAZ , numfashi ya kawo tare da b'are baki zai fara kuka, Hajiya ta'ce" duk ina matan ka.?

Ustaz ya'ce" Dan Allah mahaifiyata ku samoman mai d'auri, wallahi hannuna ya kare

Alhaji ya'ce" muje asibiti to .".
Ustaz ya zaro ido ya'ce" ai Alhaji kashe ku��i za'aitayi akan d'auri, kwara ka kiraman malam mamman nan ko malam musa yazo yamin.

Alhaji ya daka'mai tsawa tare da cewa wannan wane irin mahaukacin haline da kai, kan na kama ma sai kai mai bakin ciki, sufa am'fani ku��i kaci Mai kyau kasha mai kyau, ka kula da lafiyar iyalinka da cinsu shansu suturar su, ka bada zakka kaje Aiki hajji ka tallafi marasashi,amma saboda maseefar son ku��i Abdullahi kai kankama sai kace wai sai an'maka d'aurin gida? daurin da zai iya kai ka watanni biyu ukku baka warke ba, ga wanda za a'maka in Allah ya taimaka maka cikin wata daya ya had'e, ka fara harkokin ka kamar da.

USTAZ yayi shuru baice komi ba.

Alhaji ya cema su Aliyu ku ��aukeshi mana muje.

Haka suka kwashi USTAZ rab'e-rab:e suka fita dashi!sai cewa yake ku ruk'eni sosai kar in fashe kai,kaina ba gashi ko daya an'man aski dan Allah, D'umumuwa yake tayi kamar zararre har suka sashi mota suka tada sukayi Asibiti.

Khadija na jin fitar su dan duk haukan da suke tana lafe a window tana kallon su, ta lallaba ta fito ta rufe gidan baki daya tare dayin ��akin Aysha ta iske ��akin a'rufe, tai tsaki ta koma nata, ta fara laluben key ��in dakin ustaz dakyal ta ganoshi cikin ajjihun rigar USTAZ, cikin farin ciki ta fita ta fara gwada na k'ofar da'kin shi daya fidda cikin falonta, dan tsabakin son kai, cikin sa'a k'ofar ta Bu��e tsalle ta daka tare da shiga ta mayar da k'ofar ta rufe, bakomi cikin ��akin Sai k'aramar katifa sai wasu a'kwatina guda biyu,d'aya na saman ta fara dubawa, takaddune zube d'aya ta dauka ta fara dubawa taga na filayene dana shaguna na gidaje sosai ta tsorata da irin dukiyar da USTAZ ke dashi, tace lallai ma wannan matsolon munafukin,ashe mai Mai Arzikine shine yaki bani kaya ko kala d'aya, saboda masefar kwadayin abun duniya ko kazar a'marcin da duk talaucin mutum sai yasaima matar shi ta daran farko,amma ni banciba, sai ya nunama duniya ni ba budur wabace,Allah ka had'ani da abinda nike so zakasha mamaki.

Sosai ta fara bincen ko ina harta hakura zata juyo, idonta ya fada akan gudan a'kwatin da bata dubaba, da sauri ta fara zugeshi ido ta zaro ganin wasu mahaukatan ku��i wayanda ba na nan bane, sosai ta rikice ta fara d'agasu d'aya bayan d'aya,a'kasansu taga akwai namu na Najeria, cikin murna ta kilgi dubu d'ari biyar ta mayar dasu yanda suke, dan kar ya 'gane,ta fito tana sand'a ta rufe tayi D'akin ta...


Wayarta ta d'auka ta kira ma'aruf! cikin muryar yan iska yace yane Baby ?

Khadija tace kai maza-maza kazo wannan mai kan kamar Yalo baya nan Wallahi, Dan Allah kazoman da kaza kason ko ta a'marcin bansamu ba, kana kayi had'in da zamu nishad'antu kaji masoyi .?

Ma'aruf ya saki Dariya ya'ce" shegiya Harija tah, ni nason inba niba babu dan kwal ubar da zai iya miki, ni ba wannan ba yanzu ganinan ina shansharewa da wata cika,in kinson an'samu bugun Abuja in faso, in watsar da wannan.

Kuka khadija tasa tace kana nufin kaida wata kake Ma'aruf ? miyasa duk yanda nikema K'ok'ari baka gani? na had'aka da Allah kabar kula kowa sai ni, wallhi na isheka kuma duk wata k'ishirwar dake damunka zan iya gusar ma da ita.

Ma'aruf ya kwashe da Dariya ya'ce" ke dalla can yar rainin wayo!wato saboda kin d'aukeni Baho sai in'zaune ke kinacen kina walwashewa nikuma ko oho, ina kwana ina buga mafalki ina tashi da asuba ina wanka ga sanyi ana busawa,to baki isaba gaskiya,sai dai tafiyar ta watse.

Khadija ta share hawayenta ta'ce" naji to kayi Hakuri kaimaza kazo dan Allah,dan karya dawo,

Naji bani minti biyar yacema Khadija.

Cikin sauri ta fad'a wanka ta d'auki tirare ta sanya tana gamawa taji wayarta na ring, d'auka tai da sauri ta kanga ga kunne ta'ce" yawwa ka iso?"

Ma'aruf yace eh nazo.

Khadija ta'ce khaduba sosai ba mai ganin ka ko?

Yace in ana ganina zanzone har in tsaya.

Allah yabaka hakuri my Boo.

Yace Ameen inda gaske kike, ki fito ki budan in d'an jajjefamiki zan wuce ne.

Da sauri khadija ta fito ta budemai ya afka suka shige.

Abunda basu sani ba duk abunda suke akan idon Najib mijin Maryam, dan ya karyo kwana kenan yaga Ma'aruf tsaye, ya tsaya cen nesa yana �Y'aremai kallo, in bai mantaba tare da Amaryar USTAZ ya sanshi,daga nesa yatsaya yanamai photo har sadda khadija ta leko daga ita sai rigar bacci fara,ya had'asu ya masu photon da sadda suka shiga gidan suka rufe, dariya Najib ya kwashe da ita yace yanzu zakason kayi aure Ustazu..

Bayan shigar su khadija Ma'aruf ya fara k'arema gidan kallo sosai, ya'ce" ke ashe ba laifi gidan yadan bad'a ma'ana, kinson cikin dare na ganshi, duk da baikai wanda zan mana ba ni dake in nai ku��i.

Khadija ta washe baki tace Allah ?..

Yace eh mana baikai ba ko kad'an! ahaka suka fada d'aki khadija6 ta zagayo ta baya ta rungumeshi tare da fara shafa sajenshi,tai zaune a'cinyarshi tana kallonshi tana murmushi, Allah na gani ina sonka malami nah, banta b'a son wani hallita a'duniya ba daga iyayena sai kai, dan Allah ka soni koda kwatan kwacin son da nike maka ne.
Ma'aruf ya lumshe idonshi yace karki damu kinji,ina sonki nima fiyae da son da ki keman bani kudin nason dai baza a'rasaba.
.

Khdadija tace akwai sosai mana tafada tana lumshe ido tare da fara k'ok'arin shafa kason wando shi, da sauri ya rike hannunta yace aa nazone dan ki ganni kawai in'ganki inji Dad'i, kodan kinji awaya na maki magana ai karya nike, bazan had'ama kaina laifi biyu ba, inda munyi baki da nawin kowa, amma yanzu akwai Aure a'kanki, ki:daina kinji Baby tah, ya fad'a yana sakar mata kiss a'goshi.

Khadija ta saki kuka ta fara k'ok'arin lalubo zef din wandon shi a'karo na biyu,ya kwace yace nace ki daina mana.

Kuka ta saki tana shagwaba tana diddiramai yan matsakaitan Brea's dinta, tana Wallahi sai kaban,ni nafison naka bana wancen farin zomon ba.

Dariya yakwashe dashi tare da rugawa itama ta bishi, dai-dai nan sukaji tsayuwar mota tare da bubbuga gidan da mugun k'arfi.......
1/13/22, 09:55 - Buhainat: 4��_/Q6��_/Q&4��_/Q7��_/Q

""Salati khadija ta saki.
"Tace Ma'aruf kaji buga gidan nan kuwa"?.

"Kafad'a ya d'aga tare da cewa maza bani a'binda zaki ban in haura mana."

Da mugun gudu Khadija ta shiga ta kwasomai duka ku��in ta bashi .
"Farin ciki marar musultuwa ya kamashi har bai son sadda ya Rungume ta ba".

"Da sauri ta kwace tana nunamai hanya saman motar USTAZ ya hau zai kama katangar gidan, ido nshi ya sauka akan Najib, ga kuma motar su USTAZ tsaye, rikicewa yayi bai son sadda ya diraba ya kwasa da gudu.

"Karcat Najib ya bishi amma ko sama ko k'asa bai ganshi ba, haka ya dawo yana nishi .
"Ustaz da aka nan Nad'ema hannu sai nishi yake kamar mataccen Rago.
"Yace mine kabi haka"?

"Najib yace share kawai! ya juya ya shige gidan shi yana mamaki iskanci irin na Khadija, amma yayi Alkawarin sai ya tona masu a'siri.

"Hajiya USTAZ ta sake ��aukar babban dutsi ta cigaba da bugun gidan a'fusace! tana shikenan kuma yar hutu ba zaki zo ki bud'e gidan ba,kuma bazaki bar Amaryar ta bud'e ba".?


Khadija da jikinta ke rawa ta ��akko zane ta d'ora akan yar rigar dake jikinta, kai ba dan kwali kamar na mahaukaciya haka ta fito ta bud'e .

"Mamaki ya kama Hajiya ta'ce kai Abdullahi yar aiki kuka samu banda labari ne"?

USTAZ da kanshi kemai ciwo saboda kukan da yasha "ya d'ago kai ya kalli Hajiya idonshi ya sauka akan khadija! ido ya zaro tare da saurin kallon su Aliyu da Alhajin su, da duk idonsu na kan Khadija! da sauri ya fito har yana bude hannun shi dan karsu ganta sosai! hannu ��aya yasa yana tura khadija part dinta har tashiga ya turata da k'arfi tare da binta da sauri ya dinga shidemata maruka kala-kala a'fuska .

Cikin karaji ta d'ago tana kallonshi "tace uban mi nai maka da kake marina?

Ido ustaz ya zaro.
" yace ni kike zagi?"

"Eh na zageka akan mi kwana biyu kawai da kawowa ka mareni, in kaman suturar zank'i sawane!matsaolo kawai mtssss".

Salati Hajiya ta saki tare da sanya kuka.

" tace wai kai kam wane irin mata kake cin karo da su? ita kuma wannan haka take?
"Ina Aisha"?


"Yace Yayan ta ne yaman wannan dukan! kana ya tafi da ita".

Hajiya ta gwalo ido gaba ta tambayeshi ba'asi!
" USTAZ ya fad'amata cewa dan ya tambayeta kawai waye yamata manyan suturu shine sanadi."

Fa��a sosai Hajiya ta fara tare da cewa zataje gidan dole abi mata hakkin yaron ta da aka zalinta!.
1/13/22, 09:55 - Buhainat: Ke da kata agidan ubanwa ya aureki bai maki ko mi ba, kijiman yal banzar yarinya kamar tantabara sai iskanci,kije mana munkyaleli cewar Hajiya"
Khadija tai banza da ita ta kyale tai zaune tana taunar dublan tana cikamasu kunnuwa da taune-taune .

Kar6cet Saif suke kwasar gudu har suka isa unguwar Malali quarters! kusa da gidan Umma inda wani babban fili yake suka kutsa hancin kawunan motarsu ciki, bakomi a'ciki sai manyan itacen kayan lambu, anan suka sakko mai SHARI'A suka d'aure shi suka bugama motarsu iska sukayi gaba ba tare da kowa yace mai komi ba .

Kuka mai SHARI'A keyi sosai kamar dan i,ahayi babban tashin hankalin shin kodai yan kidnapped ne? ko-ko wani ya turosu su muzan tashi ne, gashi an'barshi cikin itatuwa shiba Rakumi ba, ga d'an karan sanyin da ake bugawa, tin yana kuka harya gaji ya daina, da yaji yunwa na neman la'han tashi yasa baki yana cizgar tumatarin dake gabanshi yanaci, ya nayi yana hawaye!da yanzu shinkafa da naman kaji zaici mai rai da lafiya .
"Cikin kuka ya'ce baban takaici nama yau da nasai kan Rago nace a'yimin Waina,a'had'aman dashi! ya allah ka jiyo da hankakin bawan nan ya kwanceni in koma gida cikin iyalina muci gaba da kyakyawar rayuwar mu! I miss you my wife.
1/13/22, 09:55 - Buhainat: "kibar shi Hajiya an'jima zanje in karb'i matata! akwai wanda ya isa ya rabani da itane, ai babu shi Wallahi tinda dai igiyar aure na na kanta, kuma hakkina yafi k'arfi akan nashi dake kanta, dana uwayen tama baki ��aya.

"Hajiya ta'ce aini da kabi ta kaina da duk ka au'namasu takadda na zab'oma kyawawa masu asali d'iyan mutunci, ba irin wayan nan mahaukatan ba".

"Lah Hajiya ba zanso ace nayi saki acikin iyali naba, zan dai Hakuri saboda su mata dama karamar kwalwa garesu,bakomi suke gane waba.

"Hajiya tace uwaka hardani? "

"Shuru Ustaz yayi bai tanka ba.

Khadija ta gifto ta wajensu da shigarta ta ��azu tashiga kiching dan mahaukaciyar yunwa ke damunta! Tin jiya ba tasama cikinta komi ba!
Bincike ta fara ba komai agidan sai garar da aka kawomata, sosai taji Dad'i ta debo diblan guda biyu da cin-cin akan flat ta fito tare da sanyama kiching din key ta tura acikin bra.
"Ustaz yace ke jeki deboman ki kuma d'eboma Hajiya".

Aa makka zan d'ebomawa ba Hajiya ba! haka kawai kai d'anta ka kasa ciyar dani saini wanda aka kawoni dashi daga gidan ubana kace in bata,in baka, wallahi bazan bayar ba..."

Ke dakata agidan d'an nawa kike manwannan iskanci?yo a'shema gwara Aisha cen dake, dan ita ko ido bata had'awa dani,sai dai kabar ta da girman kan k'in zuwa gaishe ni da rashin son shiga sab gar yan uwan Abdallah, amma ke a'gabana kike abinda kikaga dama cewar hajiya."

"Eh Tsohuwa kiyi Hakuri a'gaban naki! Saboda yaron ki baida mutunci baida adalci,daga kawoni gidan shi ko kaza baiban ba,yazo ya kusanceni abanza batare da ya gasani ko ya tarairayeni ba,yaje ya jawo sodoji suka lakad'amai d'anyen duka har cikin gida! gashinan an karya mai hannu!dama Allah tin duniya yake sakayya, hakki nane ya fara binka, kamin ka jirayi na ranar lahira da Allah zai tadaka b'arin jikin ka a'shanye.

Kuka USTAZ yasa yana nuna kanshi tare da fad'in khadija nikeke ma wannan alkaba'in? miyayi zafi!kuma mi nayi maki?

"Kafi kowa sani USTAZ! kayiwa matarka kaya na kece raini niko ko fallan a'tamfa baka bani ba, amma ita jibi abinda kamata anan kayi adalci? kana mitake saidawa da zakace ita tayiwa kanta? ko kanaso kaceman yan uwanta suka mata? bayan yanzu suka baka kashin wulaknci akanta.
1/13/22, 09:55 - Buhainat: 5��_/Q0��_/Q&5��_/Q1��_/Q

Khadija tayi tsaye tana huci.
" tace matsiyaci dama ai shi k'uda garin kwa-kwa yake macewa!wato kai ga tsohon kwarto shine zaka lallab'a ka kawoni ka kwashi gara,baka bada ko sisin ka ba, ka keso ka mallakeni saida kaci saura Wallahi.

Duk USTAZ na jinta amma azabar da yakeji yahana ya fahimci mi kalamanta je nufi, haka yay ta murza ido har bacci ya kwashe shi.
" khadija tabi a'hankali ta ciremau kayanshi tass tamai photo yana

Please Login or Register in order to submit comment