Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

in ya tino yanda a'kasa ya yanke igiya d'aya dake tsakaninsu da matarshi, sai yaji duk wani k'uncin duniya yakawomai ziyara, tafe yake yanata tinani har yakawo wajen titi zai tsallaka, kamar daga sama yaji wata murya ance Abbah! Abbah!!.

Cikin d'imaucewa USTAZ yakai kallanshi ga wata dalleliyar motar dake parker gaban wani tangamemen shago, yarane zazzaune a'ciki, muddum idon shi ba gizo yamaiba yaran cen nashine, tabbas muryar sadeeq dinshine k'ara murza idon shi yayi yakara kallonsu sadeeq ne da Usman zaune gaban motar sun zubamai ido Usman fuskar nan a'hade ,shikuma mammalakin motar ya duk'ar da kai k'asa alamun wani abu yake, cikin tashin hankali yace Usman Sadeeq kune.

Da sauri Abdul ya d'ago kanshi jin muryar da bazai tab'a mantawaba. Yaran ya kallah yaga fuskar Usman a'tunkushe shikuma sadeeq sai cewa yake Abbah zo! Abbah zo!!.

Kamin USTAZ ya ,tsallako titi Abdul yasakarmai harara yaja motar da mugun k'arfi suka tafi.

Hannu ustaz ya d'ora a'kanshi yafara dibar gudu bisa hanya kamar sabon kamu, yanabin bayan motar Abdul, yace katsaya Abdul dan girman Allah, kamin yasha kwana ba motar Abdul ba ba alamunta, tsayawa yayi hannunshi akanshi yafara hawaye, wannan wace irin bakar rana ce, yau gashi ga yaranshi amma an nisantashi dasu.
1/31/22, 10:10 - Buhainat: 8��_/Q2��_/Q&8��_/Q3��_/Q

""" Zuba ma khadija mari yayi yace zube kasa Azzaluma kike sunkuyar da kanki,to kwartayenki ne ba wasu ba k'iba, aiba yau kika saba bad'ala da suba balle ki kasa kallonsu, in kunje cen sai kucigaba da walwashewarku cikin cell, gaki ga kwarata har biyu yar iska mai zubin Akuya,ace yar busassa dake haka wai namiji d'aya bayamaki, Wallahi kin cuceni .

Yallabai Dan Allah karka had'esu wuri guda basu tsoron Allah,inba hakaba Wallahi sai kuna zaune zakuga wurin yakama da wuta, kuma yanzu kamin ku wuce a'fara bani hakkina baki d'aya Wallahi ko sisina bazayayi ciwo ba..

Yallabai yayi murmushi "yace karka damu USTAZ dole subiyaka kudinka kuma dama bama had'e maza da mata ko wane da bangaranahi hakama kowane da hukuncin shi, yanzu zamubiya ya fiddomaka kudin ka,sai a'kawoma abunka insha Allah, sauran bayanai kuma sai munhad'u Azaman kotu...

Jin ya am'baci kotu mai shari'a ya saki kuka" yace dan girman Allah USTAZ kayi hakuri nayi nadama USTAZ bakason bala'in dayasameni bane shiyasa har kake ganin kwara akamani, amma Dan Allah kayi Hakuri kasa a'sakeni.

Ustaz ya mishi kallon tsana "yace yallabai afi cima wannan uwa, kuma a'hadamai da hukuncin kisa saboda yakaita an fiddamata ciki.

Jinjina kai yallabai yayi tare da cema nakusa dashi ya rubuta.

Kuka sosai Mai shari'a yakeyi da khadija duk sun gigice.

"Ustaz yace ni banma ki ka wuce dasu kotun Abuja ba Wallahi, dan anan basu adalcin daya dace.

Yallabai baice komiba sai kad'a kai da yayi yana sake yabawa kyab'o magana irinta USTAZ, duk yanda sukayi K'ok'ari baima ganiba kenan koda yake zaimai uzuri tinda ba a'hayyacinshi yakeba.

Haka suka tattarasu suka fita dasu, USTAZ yamaida gidan yarufe ya koma bakim baranda Aysha ya fashe da kuka, yace na cuci kaina daga cin Dad'i na ciwo bala'i ni ban mason ya zamu kaye ba in naje ganin likita wallahi,tinowa yayi da Najib da sauri ya lalabu number shi ya kirashi.

Bayan ya d'auka "ya cemai Najib ka taimakaman kazo kaiman awon k'anjamau yanzu kamun ta cinyemun garkuwar jiki.

Da Najib da Aunty Maryam jin banban bala'in da ustaz ya ambata ma kanshi yasasu fadowa daga kan gado .
"Kanjamau fa kace ustaz anya kana cikin natsuwarka"?

Najib ya tambaya.

USTAZ" yace rass nike Wallahi kanajin mace d'aya na tarayya da kwarata biyu taya za a'kisamun kanjamau jikinsu,ina tsarkakakena najawoma kaina bala'i.

Ajiyazr zuciya Najib ya sauke" yace ina zuwa bari inyi wanka zanfito muwuce Asibiti.

USTAZ' yace yawwa hadda awon Infection zakaman dan Wallahi ni inamajin kamar baniba, in duk wata jijiya gabana ta fara saki..

Dariya.Najeeb ya kwashe da ita" yace ba komi, koma na ciki kace ai'maka za amaka karka damu sai nafito.
2/2/22, 17:46 - Buhainat: 8��_/Q6��_/Q&8��_/Q7��_/Q
Bayan USTAZ ya koma gida yayi zaune wani irin k'unci yakawomishi ziyara, da yanzu da yaranshi a'gabanshi da matarshi mai hakuri, miyasa nayi amfani da shawarar A'boki banyi am'fani da abunda Allah yace ba?gashi nan Aboki da ba k'aunata ko kad'an aranshi yakaini ya baro, Innalillahi wa inna ilaihi rahiun, ya zama wajibi in'zama maison duk abunda iyalina keso, yanzu ace har Abdul yafini son yarana ,nida nayi uba-uban Gohon da aka haifesu duniya, kuka yasaki yatashi yana halhad'a kayanshi baki d'aya da hannu d'aya. ya zama dole yabar gidan nan saboda babu ranar da gidan zai mishi in babu iyalinshi, saida ya tabbatar duk wasu abu mai am'fani ya kwashesu tas ya kammala kana yayima Aliyu waya akan yazo gidanshi ya d'aukeshi.

Aliyu ya amsa mai da Insha Allah zaizo.

Bayan 30mint ya iso USTAZ yamishi iso har cikin gida" yace ya shiga ya kwasomai kayan daya had'a gidan Hajiya zai koma.

Aliyu baice komi ba ya kwasomai ya d'urasu a'mota, kana USTAZ ya fita suka rufe gidan suka tafi police station wajen yallabai dan karb'a ku��i.

"Ustaz ya karbi kudinshi baki d'aya tare da yima yallabai kyauta mai tsoka shida makarrabansa, kyautar da ko Aliyu yayi mamaki da yakasa b'oyuwa, dakyal yallabai ya karb'a, sukama USTAZ godiya yace masu bakomi shidai fatanshi a'musu hukuncin musulinci .

Yallabai yace bakomi Insha Allah munama gayyatar ka kotu dan ganema idonka aranar da za a'gurfanar dasu Insha Allah.

Ustaz" yace wannan ba matsalabane, Allah yakaumu lafiya sukai bankwana suka fito.

Aliyu ya kasa daurewa ya'ce" yah ustax kason nawa kuwa ka bayar wa yan sandar nan kuwa?

Ustaz yace nasani Aliyu dubu dari shidda ne, na yima kaina alkawarin nagama kuntata rayuwata, Data mutane, zanyi duk abunda nikeso da ku��i saboda baza a'mun matashin kai da suba a'cikin kabari, in wadata iyalina itama in koyamata kasuwanci dan ko bayan ba rai ita zata kula da yaran mu, zankuma yiwa iyalina iya iyawata.

Badan bayin Allah nan ba da shikenan k'attin banza zasuci kudin nawa ba gaira ba dalili, ni banciba banba iyalina ba, Aliyu inaso kamin in'gano inda Aysha da yarana suke gobe muje filayen dana saya shekara ukku data wuce nan G.R.A inaso in had'esu baki d'aya in farama Aysha katafaran gini,kwara tayi rayuwar farin ciki ko hakan zaisanya ta yafeman duk wani laifin da namata abaya.
2/2/22, 17:46 - Buhainat: "" farin ciki marar musultuwa yakama Aliyu" yace kenan ko mu yanzu sai munson ka canza?.
Ustaz yayi murmushi yace kuyi Hakuri yan uwana insha Allah duk zakuga canji, nason atare aka bud'emana shaguna amma cikin ikon Allah ni nafiku samayya to bakomi duk wani wanda keda wata bukata yamun magana za muson yanda zamuyi insha Allah.
Da��i sosai Aliyu yaji harda rungumeshi yace Wallahi tini mukeson ka koma haka amma yanzu da alama Allah ya amsa Addu'ar mu.

Ustaz yace hakane karka damu komi dama lokaci gareshi wata rana ma sai labari.

Sosai akiyyu yaji Dadi haka suka isa gidan Hajiya sunata labarinsu gwanin ban sha'awa sukaima Hajiya bayanin komi tayi tagumi" tace bakomi nidai kam bani da tacewa saidai abunda Allah yayi, amma gaskiya cike nike da jin kunyar matarka Abdullahi, aduk sadda tace Zata dawo banson ya zamuyi da itaba takarasa tana fashewa da kuka.

Ustaz'' yayi kasa da kanshi yace Allah ne kadaui zai yayyafama abun nan ruwan sanyi, amma nikaina Wallahi irin matakin da suka dauka akan Aisha harda barin inda na sonsu dan kar inje ya tsorata ni, amma inda rabo kuma gaba Hajiya komi zai wuce.

Hajiya tace hakane to Allah yataimaka ya bada sa'a.

Ustaz ya'ce ameen nagode ya tashi cikin natsuwa ya haye Tsohon d'akinshi ya kwanta ya fara latsama Nafi'u kira a waya.

Bayan ya d'auka suka gaisa yace Nafi'u katuroman number "BUHARI KWARAI".

Nafiu ya amsa da to insha Allah yakashe wayar .

Cikin lokaci saiga number tashigo USTAZ yayi save ya kira.

Bayan sungaisa yagabatar mai da kanshi tare da abunda yakeso, na son amai aiki mai maseefar kyau cikin wata biyu agama .

Kwarai yace ko cikin wata daya kakeso bakomi Yahaj muddum zaka bud'e bakin Aljihu.

Ustaz'' yayi murmushi yace baka da matsala da wannan Insha Allah..
2/2/22, 17:46 - Buhainat: Washe gari yakama ranar da USTAZ zai koma Asibiti k'arb'ar sakamako, tinda safe USTAZ ya tashi zuciyarshi nata tsinkewa, yarasama mike damunshi kodai karyaje ne yayi zamanshi haka?

Wata zuciyar kuma tabashi shawarar kwara yaje shida ke muradin iyalinshi sudawo gareshi in baijeba taya zai san matakin da yake ciki.

Akasalance ya tashi yayi wanka ya fito ya sama fuskarshi mai kawai dan bazai iya shafawa ko ina ba, da kyal ya sanya wando da farar vest sabuwar yar shara ta gizna dake goge cikin kayanshi fara tas ya ��auka yasanya,ya ��auki wata bakar hula yayi kyau sosai a'cikin kayan, wasu bakaken takalma yasanya da suka haska farar kafarshi, ��an gemanshi da baifi talatin ba yad'an taje tare da yin tsaki,yace Wallahi kubrah sai an'biyani diyya gemena da kika datsa, muguwa kawai, shi Yah Saif Yayan matatane dole in kyaleshi, bayan yagama komi ya d'akko turaranshi da rabon Daya fesa Shi harya manta. ya fesama jikinshi take D'akin ya ��auki ni'im taccem sanyi daya had'e da sanyin AC, sai D'akin yabada wani sanyin dad'i.

Bayan ya gama ya fito falon cikin natsuwa kamar ba USTAZ ba,da sai ya had'a step ukku yana cewa Nawa da shiririta sai mata.

Sosai Hajiya ta zubamai ido tana ganin ikon Allah, dama USTAZ ya dawo sanya kayan mutane kenan, ba sai jallabiyaba?ikon Allah lallai abu ya gawurta.

Bayan sungaisa yasha tea sama-sama suka fita shida Aliyu.

Addu'a sukayi sukayi ya tada mota suka tafi har Asibitin su Dr Najeeb.

Ustaz ya dafe kirjinshi sosai yanajin yana mishi wani dan banzan bugu ba gaira ba dalili,
Addu'a yayi" yace Allah ka tabbatarmun da ALKHAIRI .

Aliyu yace Ameen ya USTAZ.

Kai tsaye office din Najeeb suka nufa suka iskeshi rufe alamun bai k'arasoba .

.ustaz yace ko zamuje mudawone?

Aliyu yace aa ustaz mutsaya mugani ai tara ta wuce,nason yanzu yana hanya insha Allah.

Reception suka samu wuri suka zauna USTAZ ya d'ora k'afa d'aya kan daya yana gilgizawa, hadda samun siririn glass yasanya ya fara latsa wayarshi.
Bai jima da zamaba yaji
Wani sihirtaccen kamshin mai maseefar dad'i yakawoma k'ofofin hancinshi ziyara .

Daga kasa ya fara k'arema ma'aboci ni'imtaccen kamshin nan kallo har sama, wani irin zaro ido yayi a'furgice yana nunata da yatsanshi yace"...
2/2/22, 17:47 - Buhainat: 9��_/Q0��_/Q&9��_/Q1��_/Q

Umma da Abdul baki suka saki suna kallo da Jin ikon Allah.Amma USTAZ Dan duniyane, kuma ya shammacesu, amma duk da haka sai sun gwadamishi bashi da wayo .

Likitan dake duba Aysha yashigo yana murmushi.

"Yace sannu da zuwa madam! saboda ke nayi sakko da wallahi bazan shigoba sai bayan Azhar.

Murmushi Aysha tayi ta gaidashi a'mutunce ya amsa yana binta da wani maye taccen kallo,dan shi tinda yaji zancen sakin ta da akai yak'ara k'aimi wurin bata kyakyawar kulawa ta daban,tana masifar burgeshi, saboda tsarin rayuwar ta ya mishi.

.
Yah Abdul yaba hannu suka gaisa a'mutunce ya Duk'a har k'asa ya gaida Umma idanuwan shi a'kasa.

Umma ta amsa tana mai samai Albarka. tare da tambayar ya iyali da aiki?

"yace" Alhamdulillah umma, aiki da godiya iyali kuma ta Rasu shwkara biyu kenan,sai yarmu kwara d'aya da ta tafi tabari,sunanta Aysha! itama takwarace ga Aysha.

Umma ta jajanta mai take taji yabata tausayi, tamai gaisuwa tare da fatan Allah ya kawo ta gari da zata kula da Yarin yarshi .

Ya amsa da Amin yana mai farin ciki, danshi yason babu mai wannan aikin sai Aysha .

Ustaz na gefe yanata binsu da kallo sarai ya karanci abunda likitan nan ke nufi tin kan irin kallon dayakema Aysha, dan dai yazama dole ya b'oye ko wani irin kishin dake addabarshi dan samun matarshi ta dawo wajenshi sucigaba da Rayuwa.
2/2/22, 17:47 - Buhainat: "Innalillahi wa Inna ilaihi raju'un!Doctor ya fad'a yana dafe kanshi dayamai wani irin sarawa".

"Cikin rawar murya "yace kataima karkayi haka malam, saboda Wallahi kai baka dace da itaba, kai ba irin aurenta bane, kuma baka kai matsayin dayakamata a'baka Aysha ba, saboda har yau bakason miye so ba, baka kuma son miye k'auna ba, babau abunda ka iya a'ciki ,a'iya fahimtata nikuma nason Aysha kalatace dani ta dace,zanbata farin ciki mai d'orewa, a'takaice dai ina sonki Aysha tin ranar da aka kawoman ke nan bakya hayyacinki,banson sonki nikeba saida nasamu labarin mutuwar auranki, Dan Allah kisoni Aysha ki k'aunaceni kamar yanda nike miki, Abu nak'arshe kuma bazata tab'a komawa gidanka ba har saida amincewar ta, sabida babu dole azaman aure.

Ustaz da idonshi ya kawo kwallah jin yanda ake cimishi mutunci dan yayi wasa da damarshi"yace A'ish Natuba! Natuba!! Wallahi bazan sake miki abunda bakisoba, koma wane iri ne, kuma wallahi a'shirye nike da in'gyara kuskuran dana tafka Abaya narantse da Allah bazan sakemiki komiba, kibani dama akaro na biyu dan Allah Aisha,ko Allah ma muna masa laifi munemi yafiya awajenshi ya yafemuna batare da gajiyawaba, balle mu yan Adam da muka kasance masu Ajizanci.

Aysha" tace kai banason fa rainin wayo!taya zakusani tsakiya bakwa kojin kunyar iyayena kuna man maganganun banza, bazan auri kowaba acikin ku, kuma Wallahi AURAN daka maida kamaida banza dan ni nan dakake ganina bani ba k'ara wani aure har abada, karatuna zan koma ta fad'a a'fusace tana k'ok'arin shafasu ta wuce, kamin ma tayi wani motsi tini USTAZ da zuciyarshi ta tsaya da aiki ya sume.

Babu wanda yabi ta kanshi su duka kowane haushin shi ke cike da ransu.

Aysha kam tsaki tayi tafita Abdul da Umma sukabi bayanta suma suka fita.

likita nan yayi tagumi. "Yace Dan ubanka bazan taimakama ba kwara daga haka ka mace, inji da��in auran ta salin alin.

Aliyu na tsaye shida Hajiya da Alhaji da yamusu waya yafad'amusu abunda ke faruwa, saigasu sunzo sukayi tsaye inda sukaga Aliyu, sunkasa shiga dan kowane kunyar Aysha ce cike da idon shi.
2/2/22, 17:47 - Buhainat: Cikin zafin zuciya itiyn tasu ta gado, Aliyu yayi kanshi yayi mishi kyakyawar shak'a, tare da d'auke yar bakar fuskarshi da mari, afusace yafara mai magana cikin zafin rai.

Uban mi aka mishi Daya Fad'i? Azzalumi kabiye musu kun cutar mun da D'an uwa bayan yayi nadamar duk abunda ya aikata ko? an'fad'amaka cewa ku ka��ai yakemawa, tinda Allah yakawomishi shiriya ya gane kuranshi dan mi bazaku karb'i uzurin shiba? munafuki kamar kai ba likita ba, wato sunsayeka sunbiyaka shine kanaganin shi cikin wannan yanayin ka kyaleshi, gashi da rauni a'hannu ko wannan baisanya ka tausayamishi ba, likitoci da tausayi aka sansu da taimako da ceton rai amma banda kai matsiyaci.

Aliyu yasake fusata ya gwara kanshi da bango tare da sakinshi yayi k'asa yana tari.

Cikin kuka ya koma wajen USTAZ ya tallaboshi dukkanshi yafito dashi mankas kamar jinjiri.

Kuka Hajiya ta kece dashi kamar tsohuwar mota data hango Aliyu da Ustaz akafadarshi ya dososu yana hawaye.

Cikin kuka take fa��in shikenan, sunkashemun yaro hankalinsu ya kwanta ko Ali? sunkasheshi ko?


Alhaji yace ya dakamata tsawa yace Dan Allah kirufemuna baki! dakin sanya ido tun farkon lamarin nan kinsanar dani ai'da abun baikai hakaba.

Maryam da Najeeb suka shigo wurin suka ga an'riko babban mutum a'hannu.

Hankali tashe Najib" yace Accident yayi kuma ba akarb'esgiba? dan som baigane USTAZ ba.
2/2/22, 17:47 - Buhainat: 9��_/Q2��_/Q&9��_/Q3��_/Q

""""Suna tsaye saiga Aysha tafito ranta a'bace ta wuce, kasamata magana sukai har Umma tafito ita da Abdul zasu wuce Hajiya ta daure "Tace ina kwana Hajiya? ya bayan saduwa ?yasu Sadeeq da Usman?..

Umma ta juyo" tace Alhamdulillah" tayi gaba cikin sauri Abdul yabi bayanta .

Basu tsaya komi ba suka tada motarsu. Suka fice da gudu, Dan Abdul yaji Dad'i sumewar USTAZ, Dan baya fatan shi ko dan uwan shi yason muhallin da suka koma, a'cikin mota sukaita lallashin AYSHATU tare da cemata ta kwantar da hankalinta bazasu tab'a yarda ta koma wajen USTAZ ba.

Aikuwa taji Dad'i matuk'a harta saki fuskarta,suka biya suka d'auki yara kana suka wuce gida.

B'angaran su Hajiya kam sunshiga tashin hankali matuk'a da irin abunda su Umma suka musu, wannan ke tabbatar masu dacewa sun d'auki zafi sosai.

Aliyu "yace Hajiya toshi USTAZ miyasanya bai biyosu ba? miyake a'ciki?.

Hajiya tace Allah masani Aliyu kashiga ka duba muna mana.

Aliyu ya sanya kai cikin office ��in yaga D'an uwanshi kwance kcasa babu lumfashi,gashi ya taushe hannunshi mai ciwo .

Ihu ya saki yayi kan USTAZ da gudu ya tallaboshi yafara jijjigawa,amma USTAZ ko motsawa baiba..

Neme-neme Aliyu ya farayi na ruwan da zai zubamai,acen gefe ya hango likita zaune akan kujera tana ta lilashi yana kallon sama.
2/2/22, 17:47 - Buhainat: ""Yana yin raka'a biyu yafara kwararo ADDU'A zab'in Allah a'tsakanin shi da Aysha, in dawowar ta gareshi ALKHAIRI ne Allah kabashi Hakuri da juriyar duk abunda zatamai, In kuma bazasu sake kasancewa a k'alk'ashin inuwa d'aya ba, ya rabbi ka fitarmun da santa. sosai yake ADDU'A har rana ta iskeshi, yana haka yafarajin manyan motoci nayowa wurin da yake,shafawa yayi ya mike tsaye.

Masha Allah yace ganin yanda manyan motoci ke shake da kayan Aiki,ya Allah yanda kabani ikon fara aikin nan kabani ikon kammalashi lafiya.

Gabanshi aka fara aiki har yamma kana yakoma kasuwa, mutane natamishi jajen abunda ya faru, ya am'samusu a mutunce yashige shagonshi ya zauna yayi shuru yana tunanin kamar yaje ga Mujaheed , amma yana tinanin wace karb'a zaimai, Daurewa yayi ya tashi yafita har shagon Mujaheed. bayan yaje suka gaisa a mutunce kamar babu wata matsala, amma sai Mujaheed yaci gaba da aikin da yake batare da yacema USTAZ komi ba.

Ustaz ya'ce" Mujaheed nazo in'baka hakuri akan abunda yafaru Abaya, ina rokon ka kamar yanda mukema ubangiji laifi mu rokeshi ya gafartamuna ina rokonka kaima daka yafemun akan duk abunda namaka.
.

Mujaheed yamai kallon sama da kasa yace mike tafe dakai wata bukatar kakeso hala shiyasa kanemeni ko?
2/2/22, 17:47 - Buhainat: Cikin kuka Aliyu yace ku taimakan Dan allayh ku dubashi.

Da sauri Najib ya d'akko gado da kanshi yace d'orashi anan ?

Yana Azashi suka zaro ido a'tare shida Maryam sukace miyasamu USTAZ haka?

Aliyu yabashi labarin abunda yasani.

Aiko Ran Najeeb ya b'aci matuk'a, suka turashi wani d'aki akabashi taimakon gaggawa, bayan ya falfad'o yace ina" Aysha''?

Najib yace kai karabu da ita tinda ba autar matabace, kaje kaci gaba da harkarka agabanta akamaka wulakanci amma bata tankaba, tana kallo kafad'i ka suma amma bata tausayamaba, kai nifa banifason rashin adalci da rashin tausayi,kabarta Dan Allah USTAZ ka cigaba da harkarka kabarma Allah.

Ustaz yashare hawayen fuskarshi yace Wallahi bantab'a sanin Aysha ce rayuwataba saida na rasata, amma bakomi. insha Allah kamar yanda ka bukata na barta zankuma sanyama sarauta Allah ido,Duk abunda Allah yayi dani mai kyaune, in Allah ya nufa akwai sauran zama agaba tsakanin mu nason zata dawo, in kuma ALLAH yasanya karshen zaman ne yazo Allah ka yakicemun santa baki d'aya, yafad'a idonshi cike da hawaye.

Duk wani wanda ke d'akin saida yayima USTAZ hawaye, dan yabasu tausayi matuk'a.

Najib yashare kwallar data zubomai "yace shikenan A'bokina Allah ya ZAba ALKHAIRI, bari in koma office.

Ustaz ya ruko hannunshi idonshi cike da kwallah yace ya Alkawarimu?

Murmushi Najib yayi ya karkace yazaromai farar takarda yace Alhamdulillah komi Normal....
2/2/22, 17:47 - Buhainat: 9��_/Q6��_/Q&9��_/Q7��_/Q

""" AYSHA bayan sunkoma gida ta shige d'akinta ta kwanta tayi baccinta hankali kwance, har sai bayan azahar ta ta tashi fess da ita kamar babu a'bunda ya b'atamata rai.

Palonsu ta fito tana mik'a dan wata irin yunwa ke kawomata ziyara da takejin ko Sallah bazata iya yiba sai ta cika cikinta kana.

Hammarta ta katse lokacin da idonta yayi arba da abun mamaki .

Ido tazaro ganin yan uwanta maza yah Abdul da yah Saif da yaranta sunsha shaddod����������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������i iri d'aya sunyi maseefar kyau, ga falon an'kawatashi da wasu kananun fitili masu canza launin haske, subada blue! green! Read! Keta haskawa kota ina cikin palon ,gefe ta kallo cikin raba ido, Umma tagani zaune cikin dakeken lace kalar light green irin shaddar yaranta da yan uwanta.

Mamaki bai kashetaba saida taga Aunty Maryam ta fito daga d'akin Umma sanye da wani material light green tayi shegen kyau, hannunta d'auke da wani tafkeken cake, ido ta kashema Aysha taje ta azashi akan center table.

Aysha tama rasa mizatayi! tarasa kuka zatayi ko farin ciki! ita tama manta da wani walima da sukace zasu shiryamata,shine harda yah Saif d'inta, wannan wane irin sone yan uwanta ke mata, da basu da wani burin da yawuce suga farin cikinta, itakam tayi dace da yan uwa.

Yah saif da yasake cika yayi kyau, yayi fari fet kayan sunkarb'eshi yayi gyaran murya "yace babu oyoyo ne Dear?
2/2/22, 17:47 - Buhainat: ""USTAZ yace ko d'aya! ba wannan ne ya kawoniba , Ni a'yanzu nabarma Allah zab'i akan duk abunda ya shafi lamarina dana A'isha, fatana dai ka amincemun mu dawo amintar mu tadawo kamar yanda muka saba A'Da.

Murmushin Mujaheed yayi "yace karka damu nidama banrikeka da komiba ,allah yabamu ALKHAIRI zanyi aiki,ko zaka iya bani wuri""?.

Rai a'�ace ustaz yatashi yace shikenan! nason dai na sauke nawin ka dake kaina,kuma Allah ma shedane ,abunda kake tinani nazo nema bashine azuciyata ba Wallahi, Dan Allah nazo wurinka badan neman komiba, yanzu duk kowa najemai da niyyar ya yafemun sai ai'tamun kallon mahaukaci mabukaci, shikenan in sha Allah bazan sake tako k'afana shagonkaba balle kayi tinanin fad'amun duk abunda ka keso. ya ficce da sauri yana d'auke kwallar dake silalomishi.

Jikin Mujaheed yayi sanyin matuk'a! musamman da yaga hawayen da USTAZ yashare, gaskiya yakamata ya barkomi ya wuce sukoma kamar da , amma zai kyaleshi har sai had'uwa ta gaba.
2/2/22, 17:47 - Buhainat: 9��_/Q4��_/Q&9��_/Q5��_/Q

"""Masha Allah USTAZ yace tare da cire K'arin ruwan da akasamai.

"yace bari in wuce".

Najib "yace haba kai kuwa taya zaka fitar, baccin baigama shiga jikinka ba, ka barshi mana sai anjima Dan Allah in yak'are sai katafi.

Kai USTAZ ya gilgiza dan shikad'ai yason azabar da yakeji" yace bari in wuce dai kawai zaifi yemun" .

Najib yamai fatan ALKHAIRI yabasu takaddar Sallama suka mai bankwana suka tafi.

Hajiya tace su wuce gida.
" yace aa zaije kasuwa in yace ya zauna gida akwai damuwa".

Alhaji yace ta kyaleshi.

Sukamai fatan ALKHAIRI sukayi gida, shikuma yacema Aliyu suje cen filin nashi da sukayi magana akai jiya.

Koda sukaje ya iske duk masu dubawa sunje, ya fad'amusu tsarin dayakeso a'mishi.

Suma nan suka fad'amai abubuwan bukata .

Yace ma Aliyu yaje ya d'akko ku��in yabasu yau yajeso a'fara aiki.

Aliyu" yace to muje in ajekq kasuwa sai muwuce.

Ustaz yace aa yana nan sai yaga am'fara aikin kana, DA yamma zai koma kasuwa..

Aliyu yamai sallama suka tafi shida wayanda zasuyi aikin,bayan yaje yabasu kudin yakama gabanshi.

Ustaz cikin filin yashiga yasamu wuri k'asa ya zauna, A'iya tinanin shi baiga alamun wurin da zai samu ruwa ba kaf fa��in unguwar, kowane yayi bohol dinshi acikin gida ya binne abunshi,dagashi sai zuri'a shi.

Kai ya gilgiza"yace Allah ya shiryamu, yanzu kowa kanshi ya sani.

Taimama yayi kana yatashi ya kalli Gabas yafara Sallah.
2/2/22, 17:47 - Buhainat: """Aunty Maryam ta zaro wayarta ta latsa taba Aysha" tace kalla kigani".

Karb'a Aysha tayi ta duba ido ta zaro tace miye haka Aunty Maryam? Dama abunda yasa kikazo kenan?

Maryam tace dakata Aysha ba wannan ne yakawoniba, Abdul da kanshi yabani adrees dinki,kuma shine ya gayyaceni.

Aysha kiji tsoron Allah koda zaki hora USTAZ kar horon yayi tsanani, saboda baikamata dan mutum yamaka sharri ba kace zaka rama sharrin da yamaka, da son samune Alkhairi yakamata kimayar mai, tabbacin ke din yar halak ce, dan haka kiyi shawara da zuciyarki bance ki komamai ba! Amma kuma kisani a'wannan lokacin babu wanda yakamata ki aura kamarshi akaro na biyu, saboda yaranki ,dakuma rayuwarsu, bazanso ace kinje wani wurin kin haifi wasu yaran ba kin rabamusu mahaifi, dan wanima Namijin dan yab'atamaka rai kiri-kiri zai nunamaki bayason alakarki da yaranki,kwara kikoma ma wannan da Allah yabaki zuria tsakaninku, ko dan had'a kan yaranki baki d'aya kamar yanda Allah ya had'a kanku dana yan uwanki, tinda kinson dai su Umma ba kyaleki zasuyiba da yarintarki ki zauna gida ko?

Tsaki AYSHA tayi ta tashi ta shige toilet tafara kuka baji bagani, bata taba tinanin Aunty maryam batasontaba sai awannan lokacin,yanzu duk irin ukubar da tasha amma shine harzatazomata da maganar banza, hmma bani bake kam Maryam muddum kikace haka zakimun.

Sama da awa d'aya da bata fitoba yasa maryam gajiya tafito taima su Umma bankwana ta tafi gida, tana yaba taurin zuciya irin na Aysha, bata taba tinanin haka daga garetaba, lallai ka kiyayi fushin mai Hakuri.

BAYAN WATA SHIDDA .
2/2/22, 17:47 - Buhainat: Kamar jira take da gudu ta karasa wurinshi ta

Please Login or Register in order to submit comment