Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

k'ofar yafita! motarshi ya hau yafita har zuwa lambun daya aje mai Shari'a.

Anan yaga su Bala !da sauti ya k'arasa wajansu yace kai wallahi namanta! kukuma bakuyi min magana ba,anama bashi abinci kuwa?
"Bala yace aa yallabai ba abunda mukabashi, ai'naga akwai kayan lambu yadan damal malama bakinshi...

Wata irin dariya Saif yasaki yace nanma duk cikin horone.

Atare suka shiga ciki suka hango mai SHARI'A tsaye yanda yake kamar tsohon Rago, inda yake duk ya lalace sai mugun wari yake."

Saif ya k'arasa wajenshi yace haka kadawo kamar karyayya dabba, kazamin banza duk ka lalata wuri.

Cikin jigata mai Shari'a yace dan Allah dan annabi kamin rai yallabai! wallahi tallahi na wahalta na nakasa duk awajan nan, dan Allah kataimakaman ka sakeni..

Saif yacema Bala kwanceshi?

Bala ya kwance Shi yana Dad'e hanci.

Saiga mai Shari'a yabaje gaban Saif ya fad'i, dan yakasa mikewa ma.

Kuka ya fashe dashi saif yayi saurin Dade hanci. "yace ubanmi keyin wari haka."?

Mai Shari'a ya sake sakin kuka" yace bakinane Wallahi bakina ke wari yallabai, kason ka nakas taman hakora, kuma ko gashi ban masuba sai da tumatar".

Dariya saif yayi yace kason miyasa namaka haka.?

Mai shariya yace aa.
Saif yace na farko dai kai din azzalumin kanwatane, ta dalilinka kaja mijinta yaganamata wahala duk dakason anama mace,dan akuntatamata yamata, daga karshe ya fasamata Kai, tare da karyamata hannu..

Mai Shari'a ya zaro ido yace badai USTAZ ba?
[1/7, 6:49 PM] Amina Dahiru Book: Mari saif yakaimai" yace au kamasani kenan, to bayan naganamai wahala shine yaman kwatancen shagonka yace kaima inzo mugaisa dakai, shiyasa kaga namaka hakka..

Kuka mai Shari'a yasa "yace amma Ustaz akwai mats,iyaci maci amana yo inbanda yana jahili da karatunshi bai am'fana mashi komi ba, sai ya'd'auki abunda ba Allah da manzonsa yasa ayiba. Wallahi sai naci mai uwa ashe shine ya turoka.

Saif yamai banza dashi ya kyale .

Bala yace kamin in kilga goma ka yi maza kabarmana lambu, inba hakaba wallahi zamu rufeka anan har abada dan gobe zamuwuce kaduna.

Karcet mai Shari'a ya fara rarrafe yana tafiya har yabar lambun, yakasa mik'ewa. Yadade yana rarrafe kana yasamu kafarshi ta fara d'aukarshi.
Tafiya yake yara na janshi sunamai wakar mahaukaci.

Dakyal yafita bakin titi duk abun hawar daya tsaida kasa tsayawa suke, kasa ya k'arasa gidan shi.

Yana zuwa ya iske gidan cike da mutane da yan uwan matarshi da nashi .

Mata naganinshi suka fara darewa ana ga mahaukaci ya shigo gidan, ciki kuwa harda matarshi Safiyya da tasha abaya da casbaha, tayanka d'aki karcet, mata wasu busa wasu haka sukaita ihu suna ga mahaukaci.

Bakin cikin abunda sukecewa yasa mai Shari'a yimasu tsaye bakin kofa ya kasa cemasu komi .
Duk wadda ta juyo tahyanahi saita sake lutsawa k'asa.

"Dayagaji ya dakamasu tsawa safiyya ta dago ahankali ta zubamai ido.

Da suri ya karaso wajenta ya jawota ya rungume tare da tura bakinshi cikin nata yana i miss you my wife......
1/18/22, 20:15 - Buhainat: 6��_/Q2��_/Q&6��_/Q3��_/Q

Abdul ya Rungume Usman yana dariya.
" tare da cewa D'an Uncle Saif kenan wannan duka halin Uncle ��inshi garai Wallahi, da alama shima Soja za ayi,gadai USTAZ cen ya nuna sadeeq dake zaune baice komi ba."

"Umma tace Allah dai ya gwadamana girman su lafiya."

"Abdul yace Ameen umma nah."

Umma" tace gobe fa su kawunku zasuje gidan su Bilkisu insha Allah,kuma wata biyu za asa sukace."

Cikin farin ciki.
" Abdul yace shikenan Umma an'gama."

Aysha ta fara dariya tana zaulayarshi da Ango! Ango!!.

" kunya tasa ya ruga da gudu yana latsa wayarshi yafita.."

"Umma tace Auta kin koranma yaro fa."

Aysha tayi dariya" tace Umma waishi yah Abdul kunya, yah Saifullahi ya fishi wayewa Wallahi".

"Umma tace yo kowa da kalar halinshi ai ake halittar shi."

"Aysha tace umma zuwa lokacin nawarke Dukama ko?

"Umma ta'ce insha Allah! Aysha ga hannunki nan garas kamar bakiyi ba, sai dan zafin da bazaki rasaba, furgicin kuma yanzu ai da sauki ko?

"Sosai ma kuwa Umma AYSHA tace."

Yawwa to ALLAH yajaramana lafiya baki d'aya.
"Ameen UMMATA tace."


Gidan USTAZ

Zaune yake cikin d'akin khadija ta hakimce akan kujera shikuma zaune k'asa,kanshi akan wayatai, hannun shi an'kwance d'aurin amma asagale yake alamun bai K'arasa warkewa ba.

"Tsawa Khadija ta dakamai tace bakaji minace ba ?katashi muje in kaika ka tsaya kana wani latse-latse banza da bazai am'faneka da komi ba.
1/18/22, 20:15 - Buhainat: "USTAZ ya d'ago jajayen idanu wanshi yace khadija ittakillah ! kiji tsoron Allah, miyasa kika zab'i wannan rayuwar? ni mijinki kike kuntatamawa?
Khadija tinda na aureki baki taba bani kwanciyar hankali na wuni d'aya ba, Khadija dan Allah yajarabceki da Aljannu shine kike am'fanin dasu kike azabatar Dani,kalli yanda kika sanya hannuna ya baule! kin kwanceman d'auri batare da likitoci sun amince ba danmi ? Kin kwasheman kud'i kin sai mota,in maki magana kitada Aljannu ki hanamu zaman lafiya, nida gidana zaki sanya a'yimiki girki mai rai da lafiya amma bakya bani khadija, sai dai kiban garin kwaki! jibifa yanda na koma, kibar ni ko fita inyi amatsayina na namiji, inga yanda har kar kasuwancina ke tafiya, ga ai.."

"Kai dakata malam kaji dan rainin wayo! harni zaka cema inji tsoron Allah azzalumi dakai,to minaima da Allah zai sakamaka? Ina cewa duj abunda zan amsa wurinka hakki nane a'matsayina na matarka.

Kai kace ba kacin abun Dad'i saboda cuwul wuta, dan nabaka garin kwaki kuma shikenan baimaka ba,ba irinshi kake soba? Wanda bazakayi cuwul wutana?

WALLAHi USTAZ bantaba Son ka dai-dai da rana d'ayaba ! Duk abunda kakeman acen baya sane nike kuma duk cikin tarkone Wallahi shiyasa na kyaleka, amma kar nike kallonka kafinma in fita saina tabbatar wannan gemen naka mai kama dana zakara saina askeshi Wallahi, dan kagama tara geme kana lakabama kanka suna USTAZ kana zalinci mugu kawai.

Da sauri tashiga d'aki sai gata da reza da.omo mai yawa tayi wurin USTAZ sosai yake matsawa tana binshi har ya hakura ya tsaya,ta dirzanai omon har cikin kofofin hancinshi tasanya reza ta kwashe dan gemen da baifi guda talatin ba .

Kuka ustaz yafashe dashi yana yah Allah! yah Allah!! ka kawoman karshen maseefar nan, ya rabbil a'lamina ka dawoman da matata yar arziki, ya Allah kayafeman laifikan danayi ya Allah, banba iyalina ba masu mutunci da martaba, ga yar duniya na hadu da ita sai kwasheni take ya Allah kafitar da bawanka abdullahi daga wannan mugun kulli da nike ciki, abu harya kai ga ki tusaman omo cikin hancina dan kinga banda hannun da zan kwaci kai na.....

"Dariya khadija tayi tace kad'anma kagani! kuma Wallahi ka k'ara minti goma bazaka fita ko nan da get ba yawwa..

"Da gudu USTAZ ya tashi yana tallabe hannushi ya fito, hannunshi d'aya rike da mai ciwon,yazo wajen get yayi tsaye wani irin farin cikine ya kamashi yaushe rabonshi da tako nan,duk sadda zaizo nan sai wasu halittu sun furgitashi,tin ranar da akatafi akayomai d'auri baikara fitaba.

Khadija ta k'araso wajen tace bud'emun get ��in mana...

Ustaz ya kalleta yace taya zan bud'eshi bayan bani da hannun da zan iya.

Tsawa ta dakamai had'e dacewa to dawo gida na fasa kaika wajen gyaran hannu, komo nacema! Ta fa��a cikin tsawa ...

Da sauri ya samu yasanya kafad'arshi yatura kad'an kana yasanya bayanshi ya karasa turashi da karfi.....

"Aguje ta fito da sabuwar motar da ta siya" .
"USTAZ ya daka tsalle ya koma gefe dan takusa bi takan yatsun kafarshi....
1/18/22, 20:15 - Buhainat: 6��_/Q4��_/Q&6��_/Q5��_/Q

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Innalillahi wa inna ilaihirraji un!!!
Kalmar data dinga fitowa daga bakim USTAZ kenan ,yayin da yaji wato ai'nafin kalamul khabihi daga bakin Malama Maryam.

Hankalinshi tashe zuciyarshi a tafashe gangar jikinshi ta d'auki karkarwa jin koke koke da kuma tsukuwar dawakin polo da akemai abayanshi,hannu asabule yamaida wayarshi Aljihu tare da mikewa tsaye Addu'o i yahau yi masu tsayi kamin cikin kuzari yafara tafiya cikin dakiya da jarumta.
Sosai haniniya da akemai take furgitashi amma ko alama tsayawa baiba .

Cikin faduwar gaba yafad'a masallacin dake kusa dasu ya zauna ciki tare da dafe kanshi dake saramai, sai yanzu yasamu sawaba ihun da akemai AKA daina, "wai mike damuna ne"? ya tambayi kanshi!

Kenan AYSHA dama soyayyar wannan d'an tatsitsin yaran na kwance aranta, shi ta rainama wayo kenan shiyasanya take yawan am'batamai kalmar kiyayya da nuna rashin so da kulawa,saboda wancen shine muradinta! kai inaaaaa!!! yas aki ihu da karfi "cikin sauri ya zaro wayarshi yafara latsawa !amma baida kati, tsaki ya saki hade da kara hawan on-line da yaje duba status din Maryam sai jikinshi ya hau rawa, number mujaheed ya lalubo cikin ikon Allah yaga yana on-line
1/18/22, 20:15 - Buhainat: Cikin mamaki Mujaheed yafara bashi reply ta voice din shima.

"Kayi hakuri USTAZ bazan iya zuwaba gaskiya, saboda inada abu mai mahimmanci da zanyi, rabon ma muyi magana yasani aje aikin da nikeyi namaka magana,kana iya kiran abokin arzikinka mai sonka da nunama hanyar data dace sai kamashi magana da ka keso, amma ni a:matsayin wa? kaga saukata sai anjima ya sauka baki dayama on-line din ranshi a bace ..."

"Kai USTAZ ya dafe hade da fadin Allahumma ajirni fi masibati wa Akhlifni khairan minha."

Karabani da kowa mai sharia, kowa ya tsaneni babu mai sona ba mai ganin mutuncina,katusaman matsiyaciyar mace mai bakin hali katafi ka barni da jidali,ya Allah narokeka kabani hanyar fita daga masallacin nan lami lafiya ya rabbi.

Wayarshi yasake d'auka Nafi'u ya yimai please call me...
Ya kwashi mintina da yawa kana ya kirashi.
Da sauri USTAZ ya d'auka yana fa��in gidan" ubanwa katafi sai kiranka nike ka kyaleni .?

"Nafiu ya'ce mai gida gani nai kamar in kaine bazakaman please call me, ba nace kila yarane yanzuma hakanan nakira."

Hmm nidama yaran miye banbancinmu ! kayi maza kazo nan wurin gidana kason Masallacin dake kusa da gidana ko?

"Eh nasanshi."
Cewar Nafi'u.

To kazo yanzu ka daukeni zanje wani wuri Ustaz yace cikin isa.

Ayyah mai gida kayi Hakuri bana gari nazo Abbah sayayya, yanzu hakama ina cikin kasuwa mota zan fita in hau,atayamu Addu'a kason hanya ta lalace!.
1/18/22, 20:15 - Buhainat: "Tana fita ya fara k'ok'arin mai da get din amma abu ya gagara, duk iya k'ok'arin shi yakasa, tsaye yayi bakin kofar get ��in yama rasa a'bunda zayyi .
"Cikin tsawa khadija tace bazaka rufebane in wuce wata."?

"Ustaz yace nakasane bazan iyaba Wallahi".

Ok to kabarshi hakanan mana, ko ka koma gida kajirani sai nadawo, bance kuma kafitaba! ta kunna motarta tayi gaba...

"Salati USTAZ ya sanya ganin yanda tayi gaba gashi ta bad'eshi da kura! takaici yasashi kin komawa gida ya d'auki wayarshi ya yiwa Najib please call me, bai jima da yiba ya kirashi.

"yana d'auka USTAZ ya fashe mai da juj6a tare da fa��in yanzu shikenan haka A'ish zataiman ta tafi?
tabarni cikin kuncin rayuwa Najib dan girman Allah ka taimakaman kabani Maryam muyi magana dan Allah.
Wallahi Aisha itace rayuwata, rasata bakaramin tashin hankali bane aguna, kafad'amata halin da nike ciki ni mijinta uban yayanta wallahi inason ta, kuma a'wannan karan komi tace inyi zanmata, bantaba sanin Aisha abincin ruhina bace sai yanzu data gujeni,itace sirri na ,banga macen dazata maye man gurbin Aisha ba, inama
zansameta? babu ita duk fadin Najeria da Duniyar mu baki D'aya, ku taimakam kaida matar ka Wallahi nason kason inda take Najib...

"Najib ya'ce to wallahi bansaniba,kason muna nan kaduna bata yanda za ayi inson gidansu Wallahi, amma bansaniba ko Maryam din tasani kai bazakaje bane?.

Ustaz" yace to kabata wayar dan Allah, in magana da ita.mana, taya zan iya tafiya gidansu yanzu ahaka.

Najib yace bana gida amma in kana WhatsApp ka hau online zanturomaka number ta sai kuyi wayar."


Godiya USTAZ ya hau yimishi kamar yamai wata kyauta! shi harya ma manta dawani hawan what's app da sauri ya hau online dan yana da wadatar ta data! message nagama shigowa saiga number Najib , da sauri yayi save Number Maryam din, saikuma ya tino da bashi da kati gaya baya da ko sisi,duk yawan kudinshi khadija ta kwashesu tass.

"Najib yama magana akan bayada kudin da zai kirawota.

Najib yace kayi save din number tata sai in mata magana zatamaka magana yanzu ta online.

Ustaz yace nayi kaimata magana Dan Allah.."

Najib da suke tare da Aunty's Maryam suka kwashe da dariya aunty maryam tace Alhamdulillah mutuminka yafara gano gaskiya,2 nima yanzu zanyi save number tashi zaikauga abunda zai haukatashi.

Najib yayi dariya tare da cewa adai rangwantamai Dan Allah.

Maryam ta karbi number USTAZ tayi save kana ta D'ora sabon status tamai Sallama .

Cikin sauri ya amsa tare da gaidata yace dan Allah kicema ayshay ta dawo yau ,gani nan kofar gida ina jiranta....

Dariya mai sauti Maryam tayi "tare dacewa ikon Allah tadawo kawai.ko?
%���
USTAZ yace eh dan Allah maryama.

Maryam tace toshi sakin dake tsakanifa ko zaman kanku zakuyi?

Auzubillahi mina shaid'anir rajim ya Maryam, hakika wannan kalamul khabihi ne kikai, matatace ta Sunna, auran Sunna zamuyi bamu bazaman bariki har abada insha Allahu..

Maryam tace to naga dai aikasaketa kuma mizatazo tamaka, any way Aysha takusa aure! iddarta kawai zata gama akwai tsohon saurayinta Musty shizata aura, ka duba status din danamata yanzu natayata murnar samun farin cikin ruhinta datayi, tana gama cemai haka ta sauka online hade da kwashewa da dariya.....
1/18/22, 20:15 - Buhainat: Da sauri yamishi "Sallama".

"Wslm "
Mujaheed yace zuciyarshi cike da mamaki ganin number wayar Ustaz A wayar shi yaushe rabo.

USTAZ.
"Abokina kwana biyu ko jajena bakayi,gashi na karye hannu bakazoba, kuma baka kirani ba.."

Mujaheed

A'llah sarki bangane mai magana ba naga bakuwar number?

Salati ustaz yasanya hade da tallabo hannunshi dakemai azabar zafi yarike, amma ba Dad'i duk da haka yajiba ya daure yace.

"Ustazu Abdullahi bin ABBA mai jama'a ne".

Mujaheed .

Ok Abdullahi kana lafiya?

USTAZ

Alhamdulillah.nace na karye yaushe zakazo?

Mujaheed
Allah yabaka lafiya ban saniba ai,amma zanba myai shari'a sakon gaisuwa ya kawomaka..

USTAZ.
yazaro ido yafara mai voice.

"Dan girman Allah da Annabi Allah dana iyayenka Mujaheed kadaina man maganar wannan tanbad'ad'd'an d'an asarar azzalumi maketaci,mujaheed akwai maganar da nikeso muyi dakai mai mahim manci, kar inta D'ura ashar cikin masallaci,saboda zuciyata zafi takeman komi zan iya furtawa, kataimakan kazo ganinan masallacin kusa da gidana muyi magana"
1/18/22, 20:16 - Buhainat: 6��_/Q0��_/Q&6��_/Q1��_/Q

Ihu safiyya ta sanya jin wani kidahumin warin da yakawomata ziyara!
Sosai take k'ok'arin kwace halshenta amma mai Shari'a yarikeshi sosai,daddagewa tai takaimai naushi a ido.
" Azaba ta sashi sakin halshenta da karfi ya koma gefe yana salati.

Wani irin jiri-jirine ke kwasar safiyya take ta fara kwarara amai kamar zata fitar da babu..

"Ganin haka yasa yayarta tace safiyya waye wannan?"

Safiyya ta d'ago idonta dake cike da hawaye ta zubama Mai Shari'a da ke dafe da idonshi d'aya! ya wage wawulonshi yana sakin murmushi.

Afusace safiyya ta tashi tace kaine wai ko gizo ka keman?

Mike damunka haka? daka dawo tamkar mahaukaci?

Bakin kane ke fitar da wannan d'oyin ko kashi kayi?

Cikin kuka mai shari'a yace dukama komi wari yake.

Juyowa yayi inda matan suke kowacce daga kwance ta ziramai ido!! ya dakamasu tsawa tare da cewa ku ficceman daga gida.

"Da gudu suka ficce yan uwan safiyya da nashi suka fita kofar gida sukayi tsai-tsaye suna Al'ajabi to ko haukatashi akai.?rashin samun amsa yasa sukai shuru suna nazarin miyakamata suyi.

Safiyya ta juyo ta kalleshi "tace ka koresu ya akai."?

Mai Shari'a ya fara k'ok'arin matsowa .
"tace daga nan ma ya isa."

Ido ya d_ago ya kalleta yace haba Soopy bai kamata ko wani hali zan shigaba ki kyamaceni! ina soyayyar da muka gina akan tubalin so, da kauna,da kuma amana?

Kai da kata Malam mizaka fad'aman ne dan Allah,miye ya mayar dakai haka nace?
Ka cikaman d'aki da wari kasa cikina sai hautsinawa yake, ba gaira ba sabar ..

"Mai Shari'a yasaki halittu yana kallonta! zuwa cen ya fara koramata labarin komi amma bai fadamata had'in AURAN USTAZ da khadija ba, wannan sirrinshi ne, ya daicemata USTAZ yasa akamai wannan wulakancin ......


Mamaki sosai yakama Supy ta tashi tana kyabe baki tace muga yanda suka mayar maka da gaban naka.

Da sauri mai shari'a ya tashi ya cire kayanshi tare da cewa yawwa Soopy tah nason yau wankan ma baki daya ke zakiman.

Ido Soopy ta rintse da karfi hade da gwalo ido illahihirin jikinta rawa ya d'auka!" da sauri tace mayar-mayar ina zuwa bari infara goyo Ayrah kana."

"MAI SHARI'A yayi tsaye yana murmushi hade da cewa ki doraman ruwan gumi in gasa bakina.."
To tace jikinta na rawa da sauri ta shiga bedroom bisa gado taga yarinyar na bacci ta goyota ta kwashe komi nata da kudinta tasa A'jikka tashiga ta kofar bayan su, ta b'ullo ta kiching tafito daga cen tace kacire kayan to.

"To Mai shari'a yace yayi zigidir ".

"sauda ta tabbatar yacire kana tazo wajen k'ofar tayi tsaye tace to abu wani sarkin bani ba, Wallah ni bani kuma iya zama dakai har abada, saboda kazama nakasashe dami zaka biyaman bukata inaaa bazan iyaba, tayanka da gudu ta ficce .

A'guje mai Shari'a ya biyota amma ina harta ficce ganin bakomi jikinshi yasa yaja burki yana maida numfashi! hannu ya d'ora akai yana yazakimin haka? in rabu dake in zauna da wa.?

Ganin ta aguje yasa sauran yan uwanta da nashi dake tsaye yankawa aguje, sosai suke gudu,sai da suka isa titi kana suka tsaya suna maida numfashi, tambayarta sukai miyafaru?.
. ta'ce Wallahi Abban Muhsin ne ya haukace nima yanzu ina cikin dafa mai ruwan wanka naji ya kasheni da mari, shiyasa na fito.

Salati suka d'auka tare da cewa kwara kam dakika fito Wallahi,ai daganima kason ba hankali anan, suka tsaida adai-daita suka tafi shima nashi dangin suka hau sukatafi.
Bayan wata ��aya.

Aysha ce kwance cikin ydakin Umma tazama fara tass -ass har wani yellow -yellow farinta keyi,kwance take da bakar jallabiya tayi rolling din kanta fuskarta tayi fresh tayi likui bawani make up tayi ba illa kwalli datashafa da man lebe, bakinta sai shining yake photo tayi da wayarta photo yayi mahaukacin kyau ,tana cikin yi wayarta ta fara Ring," d'auka tayi cikin farin ciki tace to sarkin azarb'ab'i ai yanzu nayi gashinan zan turomiki hau WhatsApp din kigani".
Dariya tayi tace kai aunty maryam nidai ba ruwana da gulma takashe wayar tana dariya.

"Umma ta fito tai tsaye tana kallon diyar tata da ita kanta burgeta take, tace miyasa diyata farin ciki haka?

Aysha tayi dariya tace nida k'awata mana wai saina turamata photo nah taga yanda na koma.

Dariya Umma tayi" tace keda Maryam aibata baci kituramata mana, yaushe ne zasu dawo.?
.
Aysha tace taceman nan da sati biyu,wai shine takecewa USTAZ nata damun mijinta da waya wai ina muke.

Take fara'a fuskar Umma ta d'auke tace ke rabu dasu Wallahi, ai bazasu tab'a sanin inda kike ba! aini naji dadin barin mu wancen gidan Wallahi,gashinan natsuw ta safkar maki, bakiga yanda kika koma ba kamar balarabiya .

Dariya Aysha tayi tace ai Umma nason Aunty marayam bazata tab'a nunamishi inda mukeba Wallahi, sabida nason ta fiki tsanar halayyar USTAZ.
Sunacikin maganar saiga su Usman sunshigo cikin natsuwa murya kasa-kasa sukai Sallama!

"Oyoyo Umma tace dasu ."

"Da sauri Usman ya jiyo ya rufe bakinta had'e da d'ora yatsanshi bisa labbanshi yacen shitttt Ummy nah bata son hayaniya..."

"Dariya suka kwashe da ita su duka harda Abdul dake shigowa hannunshi rike da waya, yaba AYSHA tare da kama hannun yaran yana dariya yace wato mukoma rayuwar kurame ko?tinda UMMY ku batason hayaniya.


Usman ya lumshe Kyawawan idanuwanshi yace haka ya dace Uncle, kason banason damuwar first love dita.
Aysha dake waya da yarinyar da abdul zai aura kanta saida tai murmushi jin abunda Usee yace.

Sosai suke dariya Abdul yace wallayhi usee wani sai yayi tinanin rad'ama magana ake, to in kace haka nikuma first love din tawa tinda tanason hayaniya ya zamuyi kenan?.

Hannunshi yagwadamasu alamun su shiga bedroom mana.

Sosai
Yaran ke burge Umma. Abdul yace shikenan kam sai mubar UMMY ku ita kad'ai mukuma sai mushige musha firar mu ko?.

Usman ya kad'a kanshi yace ai akwai waya a hannunta ko, tare da cire kayanshi yace zanshiga wanka UMMY nah.

AYSHA ta aje wayar tace to wai kai bazaka bari Umma tamaka bane ?

Ido ya lumshe tare da kallon Umma ta k'asan ido ya kad'amata kai.

"Umma tace ko bakaiman gargadiba nima bayimaka zanba, miskilim banza kafi mahaukaci ban haushi ,ko wankan za amai sai kaga yanata wani cin magani ko wandonshi baya cirewa.
6��_/Q2��_/Q&6��_/Q3��_/Q

Abdul ya Rungume Usman yana dariya.
" tare da cewa D'an Uncle Saif kenan wannan duka halin Uncle ��inshi garai Wallahi, da alama shima Soja za ayi,gadai USTAZ cen ya nuna sadeeq dake zaune baice komi ba."

"Umma tace Allah dai ya gwadamana girman su lafiya."

"Abdul yace Ameen umma nah."

Umma" tace gobe fa su kawunku zasuje gidan su Bilkisu insha Allah,kuma wata biyu za asa sukace."

Cikin farin ciki.
" Abdul yace shikenan Umma an'gama."

Aysha ta fara dariya tana zaulayarshi da Ango! Ango!!.

" kunya tasa ya ruga da gudu yana latsa wayarshi yafita.."

"Umma tace Auta kin koranma yaro fa."

Aysha tayi dariya" tace Umma waishi yah Abdul kunya, yah Saifullahi ya fishi wayewa Wallahi".

"Umma tace yo kowa da kalar halinshi ai ake halittar shi."

"Aysha tace umma zuwa lokacin nawarke Dukama ko?

"Umma ta'ce insha Allah! Aysha ga hannunki nan garas kamar bakiyi ba, sai dan zafin da bazaki rasaba, furgicin kuma yanzu ai da sauki ko?

"Sosai ma kuwa Umma AYSHA tace."

Yawwa to ALLAH yajaramana lafiya baki d'aya.
"Ameen UMMATA tace."


Gidan USTAZ

Zaune yake cikin d'akin khadija ta hakimce akan kujera shikuma zaune k'asa,kanshi akan wayatai, hannun shi an'kwance d'aurin amma asagale yake alamun bai K'arasa warkewa ba.

"Tsawa Khadija ta dakamai tace bakaji minace ba ?katashi muje in kaika ka tsaya kana wani latse-latse banza da bazai am'faneka da komi ba."USTAZ ya d'ago jajayen idanu wanshi yace khadija ittakillah ! kiji tsoron Allah, miyasa kika zab'i wannan rayuwar? ni mijinki kike kuntatamawa?
Khadija tinda na aureki baki taba bani kwanciyar hankali na wuni d'aya ba, Khadija dan Allah yajarabceki da Aljannu shine kike am'fanin dasu kike azabatar Dani,kalli yanda kika sanya hannuna ya baule! kin kwanceman d'auri batare da likitoci sun amince ba danmi ? Kin kwasheman kud'i kin sai mota,in maki magana kitada Aljannu ki hanamu zaman lafiya, nida gidana zaki sanya a'yimiki girki mai rai da lafiya amma bakya bani khadija, sai dai kiban garin kwaki! jibifa yanda na koma, kibar ni ko fita inyi amatsayina na namiji, inga yanda har kar kasuwancina ke tafiya, ga ai.."

"Kai dakata malam kaji dan rainin wayo! harni zaka cema inji tsoron Allah azzalumi dakai,to minaima da Allah zai sakamaka? Ina cewa duj abunda zan amsa wurinka hakki nane a'matsayina ���� 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~�na matarka.

Kai kace ba kacin abun Dad'i saboda cuwul wuta, dan nabaka garin kwaki kuma shikenan baimaka ba,ba irinshi kake soba? Wanda bazakayi cuwul wutana?

WALLAHi USTAZ bantaba Son ka dai-dai da rana d'ayaba ! Duk abunda kakeman acen baya sane nike kuma duk cikin tarkone Wallahi shiyasa na kyaleka, amma kar nike kallonka kafinma in fita saina tabbatar wannan gemen naka mai kama dana zakara saina askeshi Wallahi, dan kagama tara geme kana lakabama kanka suna USTAZ kana zalinci mugu kawai.

Da sauri tashiga d'aki sai gata da reza da.omo mai yawa tayi wurin USTAZ sosai yake matsawa tana binshi har ya hakura ya tsaya,ta dirzanai omon har cikin kofofin hancinshi tasanya reza ta kwashe dan gemen da baifi guda talatin ba .

Kuka ustaz yafashe dashi yana yah Allah! yah Allah!! ka kawoman karshen maseefar nan, ya rabbil a'lamina ka dawoman da matata yar arziki, ya Allah kayafeman laifikan danayi ya Allah, banba iyalina ba masu mutunci da martaba, ga yar duniya na hadu da ita sai kwasheni take ya Allah kafitar da bawanka abdullahi daga wannan mugun kulli da nike ciki, abu harya kai ga ki tusaman omo cikin hancina dan kinga banda hannun da zan kwaci kai na.....

"Dariya khadija tayi tace kad'anma kagani! kuma Wallahi ka k'ara minti goma bazaka fita ko nan da get ba yawwa..

"Da gudu USTAZ ya tashi yana tallabe hannushi ya fito, hannunshi d'aya rike da mai ciwon,yazo wajen get yayi tsaye wani irin farin cikine ya kamashi yaushe rabonshi da tako nan,duk sadda zaizo nan sai wasu halittu sun furgitashi,tin ranar da akatafi akayomai d'auri baikara fitaba.

Khadija ta k'araso wajen tace bud'emun get ��in mana...

Ustaz ya kalleta yace taya zan bud'eshi bayan bani da hannun da zan iya.

Tsawa ta dakamai had'e dacewa to dawo gida na fasa kaika wajen gyaran hannu, komo nacema! Ta fa��a cikin tsawa ...

Da sauri ya samu yasanya kafad'arshi yatura kad'an kana yasanya bayanshi ya karasa turashi da karfi.....

"Aguje ta fito da sabuwar motar da ta siya" .
"USTAZ ya daka tsalle ya koma gefe dan takusa bi takan yatsun kafarshi.... "Tana fita ya fara k'ok'arin mai da get din amma abu ya gagara, duk iya k'ok'arin shi yakasa, tsaye yayi bakin kofar get ��in yama rasa a'bunda zayyi .
"Cikin tsawa khadija tace bazaka rufebane in wuce wata."?

"Ustaz yace nakasane bazan iyaba Wallahi".

Ok

Please Login or Register in order to submit comment