Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shiga uku,domin babu Wanda zai yarda SEN ne ya sanya shi ya haukatar da yar cikin shi,babu Wanda zai ma yarda da maganar don hankali ma ba dauka zai yi ba,wat if yaron nan ya fada wa yan sanda da gaske a prison zan kare rayuwa ta,nan take ya ji wata irin zazzabi ya sauko masa,abunda fa ya shigar da shi dakin Nadeeyar ke nan fa jiya don ganin ya mance kwalbar aluran haduwar shi da Nameer shi ya mantar da shi abunda ya shigo yi,ashe shegen yaro dauka yayi, yayi danasanin tsanan yaron da yayi tun farko ma,

Zaga office in shi ya hau yi yana Jin zuciyar shi kamar zai fito tsaban tsoro, kalman Na shiga uku kawai yake maimaitawa,ganin tsayuwa ba inda za ta kai shi ne ya sanya shi fitowa daga office in shi ya nufo office in Nameer in har yana kusan faduwa tsaban sauri,

A zaune ya tarar da au shi da doc Habeeb suna ta dariya da alamun hira suke yi, ganin yanda ya fada musu a fujajan ne ya sanya su mikewa suna tambayan doc Bashir lafiya??

Haushi ne ya kama Bashir in ganin harda Nameer yake tambayan wai yana lafiya, ji wani tambayan rainin hankali, Amman sai ya matse tare da gyara tsayuwar shi yace lafiya klau doc Nameer na dan gan ka mana don Allah, jin hakan ne ya sanya doc Habeeb excusing kan shi tare da ficewa ya bar musu office in.....



Yooooo

Saura 1 page to go in sha Allah

Ina godia da kaunar ku a Gare ni ubangiji ya bar zumunci,

Sai kuma gobe in sha Allah

Ina yi wa kowa fatan Alkhairi.
[6/21, 8:37 PM] My Best Best ❤️: 😭😔UBANA NE KO KISHIYA TA💔💔

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEYBEE)


.......

My group link

https://chat.whatsapp.com/JYJvskgTzZICC4ksRfiMlK

In har kin San ba sharhi bane zai Shigo dake to don Allah na hutar ki Kar kiyi joining,haka zalika Maza stay far away from my group domin na Mata ne xallah🙏🏻,

Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me via:

08100046388

..........
Page twenty-two

***********

Saida ya fito harabar gidan ne Jin an ki tsayawa da bugun kofar ya Sanya gaban Shi faduwa,Kar dai an gano Shi ya dauko Nadeeya,ji yake kamar Kar ya ma Bude kofar coz Allah ya gani be shirya wani drama da safiyar Allahn nan ba,

Aro jarumta yayi tare da nufan gate in yace Waye,Jin muryan Habeeb ne ya amsa da cewa Bude Mr handsome ni ne,ya Sanya shi sakin ajiyar zuciya,tare da Bude kofar,

Da kallo Habeeb ya bishi sannan yace dan wulakanci sai yanzu Ka ga daman Bude mun ke nan tun dazu nake tsaye,

Tsaki Nameer ya ja sannan yace bara Ka gane ba wlhy bacci ne ya dauke me,ko wanka fa ban yi ba,

Kallon Shi Habeeb yayi cike da kulawa sannan yace are u sure lfy kake kuwa doc,

Murmushi Nameer yayi sannan yace yeah gajiya ce kawai,by the way lafiya na gan Ka da sassafiyar nan,

Wlhy mafarkin Ka nayi wai wani mummunan Abu ya faru da kai har ta Kai Ka ga jinya ya sanya hankali na ya kasa kwanciya,ina yin sadaka nace sai dai na zo na ga lafiyar Ka,

Murmushi Nameer yayi yace Kai Habeeb shine Ka fito sassafen nan,AI mafarki ba gaskia bane Banda abunka,

Wlhy Nameer I was so scared ne na kasa samun peace of mind Saida na zo na gan Ka you are safe and sound Alhamdulilah toh,matsa mun na shiga na sha ruwa na Jira kayi wankan mu wuce hospital,

Har Nameer na kokarin matsawa sai ya tuno akwai Nadeeya a cikin gidan fa,da sauri yace AI kayi tafiyar Ka kawai babu ruwa a gidan nan,

Da kallon tuhuma Habeeb ke bin Shi da Shi sannan yace wani irin ba ruwa,yau lafiyar Ka kuwa to matsa na fasa shan ruwan mu shiga Ka samu Ka shirya mu wuce Kar muyi late,

Kai doctor Nameer ya sosa sannan yace kawai Ka je abun Ka zan biyo bayan Ka akwai abunda nake son na gama tukun na,

Mamaki ne ya kama doc Habeeb da Jin abunda abokin nashi yace,ganin Nameer in na kokarin komawa cikin ne ya sanya Shi ce what are you hiding ne,

Me,me zan boye kawai dai I don't want to waste your time ne just go I will soon meet you a asibitin,thank you so much for the concern bye bye,da haka ya rufe kofar abun Shi,tare da sauke ajiyar zuciya ya koma cikin gidan,

Da Ido Bude Habeeb ke bin kofar gate in,anya lafiyar Nameer kuwa,kafadu ya dage tare da shige wa motar Shi tare da fadin koma miye ne in tayi tsami za mu ji,


Toilet Kai tsaye ya fada a gurguje yayi wanka tare da shiryawa cikin kananun Kaya Wanda suka amshi jikin Shi,Saida ya gyara gashin kanshi ya feshe jikin Shi da designers in turaruka masu dadin kamshi, sannan ya fito ya shiga Kitchen,da sauri ya hada tea tare da saisatawa inda bare Kona wa mutum Baki ba,sannan ya fito da ya koma dakin da Nadeeya ke kwance,

Hamdala yayi ganin idanun ta a Bude suke,alamun ta tashi daga baccin ke nan,

Murmushi ya Mata sannan yace morning my naughty naughty girl,an tashi ke nan oya time for breakfast,ya kare tare da Aje tray in da cup in ke Kai a bedside table in dakin,har ya zauna ya mike Dan dariya yayi sannan yace sorry my bad Ashe ba ayi brush ba Zan Baki abinci,daga haka ya shige toilet in Shi,Sabon toothbrush ya dauko tare da matsa toothpaste a jiki sannan ya dauko bowl da soft towel ya fito,

Cike da tausayin ta ya dago ta Saidai sam jikin nata is not responding kamar wata vegetable,a haka dai da dabara da komai ya samu ya dan jingina ta a jikin Shi tare da support in jikin Shi da na pillow in da ya jingina Mata ya Fara wanke Mata baki a nutse a kuma hankali yanda bare ji Mata ciwo ba,

Towel in ya manna Mata a wuya sabida inda ruwan ke zuba daga bakin nata,while yayi using dayan gurin tsomawa a ruwa ya goge Mata ciki da wajen bakin,tunda ba iya zubo da ruwan za ta yi ba,

A haka dai ya samu suka Gama brush in sannan ya maida ta kwance ya mike tare da xubda ruwan,ya kuma Ibo sabo,

A nan kwance ya samu ya daura Mata alula,duk da ya san ba iya sallahn za tayi ba,sanna ya zauna ya shiga bata tea in a hankali da karamin spoon,inda ta shiga sha Sosai hakan ya tabbatar mishi da yunwa a jikin ta, Saida ya ga ta koshi sannan ya goge Mata baki tare da maida ta kwance,

Sannan ya shiga tattare wajen,Yana tunanin ya zai yi ba zai yu ya Kula da Nadeeya ita kadai ba, domin ba muharammar sa bace,dole tana bukatan wanka in tayi fitsari a gyara ta Wanda Shi kuma ba zai iya Mata ba,ya Zama dole ya samu Wanda za ta taya Shi Kula da ita Amman kafin nan Bari ya samu ya tafi hospital don yau kam ya Gama yin latti,da haka yayi Maza Maza ya gama shiryawa tare da Kara duba Nadeeyar Yana Jin kamar Kar ya tafi ya bar,ta Kar ta bukaci wani abun ba kowa Kusan ta, duk sai ya ji wani iri,


**********Doc Bashir

Kanshi ya rike da yake ji Yana barazanar fice masa sakamakon farkawar firgicin da yayi,a hankali ya shiga Bude idanun Shi da suke masa dishi dishi,da kyar ya Bude su tare da rike kanshi da hannu biyu Yana kokarin tuna me ya faru da Shi,

In har zai tuna dai ya Shigo cikin dakin nan domin kashe Nadeeya don har pillow ya dauka ya daura a fuskan ta Saidai daga time in be tuna komai ba ya dai ji sharp pain a wuyan Shi Wanda ya Sanya Shi sakin pillow in,

Idanu ya zaro sosai tare da saurin mikewa tsaye
Nadeeya shine kalman da ya Fadi a tsorace kafin ya shiga bin dakin da kallo,

Tsoro ne ya kama Shi ganin babu Nadeeya babu alamun ta,Na shiga uku ni Basheer Nadeeya ya kwala mata Kira Yana sa ran Jin ta amsa😂😂,

Tsoro be Gama kama Shi ba Saida ya leka ko ina ya ga dai babu ita babu alamun ta,AI wani irin jiri ne ya dibe Shi a take ya zube a kasa don Ji yake kafafuwan Shi sam sun gaza daukan Shi,

Da hannu biyu ya kama Kai tare da kwala wani irin Ihu Fadi yake na shiga uku na lalace shike nan yau karshe na ya zo ina kike Nadeeya kuka yake hawaye biyu biyu Yana sumbatu,

Jin ihun Shi ne ya sanya sauran staff's in saurin shigowa,ganin Shi a durkushe ya Sanya doctor Jameel nufan Shi tare da dafa Shi Yana tambayan lafiya doctor,

Da sauri ya dago idanun Shi jige da hawaye hanci duk majina,ya samu ya mike da kyar Yana Jin jiri,Amman gwamma jirin nan da abunda zai fuskanta a gurin Sen,

Cikin muryan kuka yace Jameel Waye ya Shigo dakin nan ya dauki Nadeeya,

Cike da mamaki suke kallon sa,kamar ya waya Shigo ya dauki Nadeeya Waye ma Nadeeya doc Haneefa tace tana hararan Shi,

Yarinyar Sen Rilwanu da na killace a cikin dakin nan babu ita Waye ya dauke ta cikin Ku,

Tsaki Haneefar tayi sannan tace Ka ji mun maganar banza Kai ma kace Wanda Ka killece ni tunda nake ban taba ganin fuskan yarinyar ba Ka nanike ta a daki kullum ko waje bata fitowa Shan iska,beside duk asibitin nan daga Kai dai Kareematu na ga ke shiga cikin gurin ta,domin na ga harda pin in munafurci a kofar dakin nata,toh idan ma dauke ta aka yi saidai in ko Kai ko Kareematu ya Ku yaku kuka yi abun Ku za ka zo kana wani ihu da kuka kana neman daga mana hankali,ta kare tana hararan sa,

Ke kika tsaya Kula Shi Haneefa,Shi daman haka yake Baya son Zaman lafiya da uban wa yace Ka boye ta daki Ka Hana kowa ganin ta,tunda Ka ga uban ta na da zagi da maiko nan kace da mu kowa yayi staying away from her Kai za Ka yi handling case in ta so yanzu am very sure wannan in ma you can handle it,Mr handler ,doc jabir ya kare yana Dariyan shakiyan ci,

Haba Ku kuwa Ku Bari mana,abun nan fa duk ya shafe mu kun Riga kun San Waye uban ta wlhy batan yarinyar nan baraxana ne ga mu gaba daya,

Allah sauwaka Jameel wa dai Shi wlhy be shafe ni ba,tunda tunda aka kawo ta daga Shi sai Kareematu ke shiga gurin ta bara a daura mun gawan da ba ni na kashe ba,in za su bazama neman ta ma gwara sun fara,kafin uban ta ya samu labari,in kana iya taya Shi toh Allah ya bada lada,ni dai Ka ga fita na ina da abun yi AI daman Kuda gurin kwadayi yake mutuwa,daga haka ta Sanya Kai za ta fice Jira ni Haneefa mu hada hanya domin ban ga amfanin Zama na a nan ba,


A nan kasa Bashir ya kwanta Yana kuka kamar karamin yaro,sai yanzu ya ga wautan Shi da be barin kowa ya rabi Nadeeya daga Shi sai Kareematu gashi yanzu babu Wanda ya Isa yayi blaming,wa ma ya Isa ya daura wa laifi bayan duk haushin shi suke ji gani suke ya kannenade komai ya Hana kowa dangwalan arziki a jikin Sen,

Ka kwantar da hankalin Ka Bashir in sha Allah za a same ta mu samu mu je gurin securities ko sun ga wani Abu,

Cikin shesheka yace haba Jameel a taya kake tunanin hankali na zai kwanta wlhy yanzu haka ban jin zan iya mike wa don Allah taimake ni Ka daura mun drip ko zan dan samu sauki,

Ba musu kuwa Jameel in ya ja Shi zuwa gadon Nadeeyan ya kwantar da Shi tare da daura masa ruwan,

Idanu ya lumshe zuciyar Shi na tsanan ta bugawa domin ya san tabbas Sen ya ji maganar nan ya mutu ya lalace,wata zuciyar ce ta rayo masa what of Afzaal in ya ji Nadeeya ta bata bayan Ka karbi makudan kudadan Shi don kashe ta me zaka ce masa,

AI sai ya fashe da kuka me karfi,na shiga uku na lalace wayyo ni,ya Fadi Yana daura hannu a Kai,

Haba Bashir miye haka sai kace yaro karami behave yourself mana,wlhy Jameel bara Ka taba gane halin da nake ciki ba don Allah cire drip in nan Ka rike ni mu je gurin securities in nan yarinyar nan ta bata wlhy asiri na ya tonu,ya kare Yana kokarin mikewa,

AA Ka dai yi hakuri ruwan ya Gama shiga jikin Ka tukun na,zai taimaka maka sosai,

Jameel Ka cire mun ko ni na cire Shi da kai na,amfanin me zai mun bayan na San ni mutuwa ta ta Kusa,ya kare Yana hawaye ba karya ya san tabbas in ba a ga yarinyar nan ba toh Sen sai ya kashe Shi,

Ba musu kuwa Jameel ya cire masa drip in,inda ya bashi daman tashi Yana Jin jiri da komai Amman haka ya daure suka fitowa,kallo daya za Ka masa Ka gane Yana cikin tashin hankali domin lokaci daya har ya fada,

Gurin securities in suka je tambayan duniya ya musu Amman sun ce sam su Basu ga wani bakon mota ya fita da kowa ba,ba yanda Bashir be yi ba Amman be samu komai ba karshe kuka ya Sanya tare da rufe su da duka Yana zagin su wai Basu iya aiki ba,da kyar Jameel ya ja Shi suka koma cikin asibitin,

Haka dai kafin kace me labari ya karade cikin asibiti an nemi yar gidan Sen Rilwanu Audu Waziri an Rasa ta,duban duniya sun yi cikin clinic in ga Amman sama da kasa an rasa Nadeeya,Banda kuka babu abunda Doc Bashir ke yi,sam ya Rasa gane garin yaya yarinyar nan ta bata,ita da ba tashi take ba balle ace guduwa tayi,dole shigowa aka yi aka dauke ta to Waye,a iya sannin Shi dai daga Shi sai Kareematu ne suka san pin in shiga dakin nata,toh Waye haka yake neman jawo mishi mutuwa,

Ana haka doctor Nameer ya iso asibitin,ganin inda duk aka yi carko carko ya Sanya Shi tambayan Habeeb lafiya kuwa,

Wlhy Nameer Bari kawai yarinyar isolated room in nan ne aka neme ta aka Rasa, subhanallahi Kar dai Nadeeya yar gidan Sen,

Wlhy Nameer ita fa,an wayi gari an rasa ta, subhanallahi toh tana ina,

Waya sani dazu dai da na Shigo na ji Bashir na cewa wai an Rasa ta ,toh kasan ance fadan da babu ruwan Ka dadin kallo gare shi daman can ya Hana kowa zuwa gurin ta to Ka ga Wanda ya Ibo da zafi bakin Shi sai yayi aikin neman ta,kowa madallah yake masa,

Ikon Allah toh wai taya za a ce babu ita ta bata,kuma har securities an tamabya ,wlhy dazu ma da zagi suka rabu da su wai su Basu ga komai ba,

Murmushi Nameer yayi sannan yace Abu Sam be yi dadi ba gaskia toh ubangiji ya bayyana ta Bari na je gurin Bashir in,

Ameen fa AI da kyar Ka gane Kan Shi domin sai Suma yake Yana farfadowa tun dazu,shege Ashe dai mara kunyar karya ne Yana tsoron zuwa prison,dariya Nameer yayi sannan yace Kai dai Baka da dama wlhy ni dai Bari na je in na dawo zan same Ka a office in Ka,da haka ya wuce office in Doc Bashir zuciyar Shi fes babu Wanda ya ganshi yana fita da ita jiya Ashe.....

Ayi mun afuwa na jina shiru jiya hakan ya faru ne sabida dalili🙏🏻,


Ina yi wa kowa fatan Alkhairi na gode sosai da kulawan Ku gare ni.
[6/21, 8:37 PM] My Best Best ❤️: 😭😔UBANE KO KISHIYA TA💔💔

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEYBEE)

        Assalam
           Masoyan
               Asali❤💖

Before i begin to say anything, before wani ya riga ni, i want to be d first to wish beautiful pure souls like all of u guys,

Ina so in fara da gode wa Ubangijin mu, mahallicin mu da ya bamu aran tsahon rai da lafiya har muka shiga wannan wata me tarin dumbin falala lfy, cikin aminci da yardar sa lfy, kuma ya nuna mana fitan sa lfy, wannan ba karamin arziki bane, duk da cewa Azumin Ramadanan bana ya zo ta daban kasancewar tsadar rayuwa da zafin da aka yi ta fama da Shi, amman duk da haka Alhamdulilah za muce, da har Allah ya nuna mana ranar Karamar Sallah,

What a happy year har yanzu muna raye  Alhamdulilah, Allah muna kara mika godia a gare ka da ka kara ba mu aron rai har muka yi Azumin watan Ramadanan muna masu koshin lfy, kuma muka ga fitan ta lfy, ya Allah ba dan mu ba muna rokon ka ka karbi ibadun mu na gari, ka yafe mana kurakuran mu, ka sanya muna daga cikin yantatatatun bayi da aka yanta cikin watan,

Gaskia I have to admit it that I have missed u guys a lot, in nace a lot i really mean irin sosai in nan fah, kamar yanda nima nasan kun yi missing ina together with Nameer &Nadeeyah 😋 right, but maganar gaskia wa kuka fi missing Ni ce koh Su Nameer amman gaskia ya kama ta ya zama ni(lol)

Kar na cika ku da surutu, ya kuke masoyana, ya ibada, ya aiyuka, ya rayuwa kwana da yawa, one whole month ba mu ji juna ba, Allah i missed u fah ji nai kamar nai kuka 😥😥😥,

But Alhamdulilah i am back, and ina fatan duk kuna cikin koshin lfy,

Happy Eid Al Fitir,

To All my lovelies i love u guys, ubangiji ya sa mun yi karbabbiya sannan ya Kara mana lafiya da nisan kwana,Wanda suka Riga mu gidan gaskia ya gafarta musu,ya Sanya sun huta in namu ya zo ya kyautata karshen mu,

Thanks a lot for ur support guys, i really do appriete it, and I love each one of u with pure one heart,

❤❤❤💖💖

.......

https://chat.whatsapp.com/JYJvskgTzZICC4ksRfiMlK

In har kin san ba comment bane zai Shigo da ke to don Allah Kar ma ki Shigo na gode,haka zalika Maza should stay away from my group don ki sun shiga Zan cire mutun, group in Mata ne xallah🙏🏻,

Ga masu son a tallata musu hajojin su contact me via:

08100046388

............
Page twenty-one

***********

Faduwar da doctor Bashir yayi ne ya bayyana Nameer dake tsaye a bayan Shi da sirinjin alura a hannun Shi,

Wani irin kallo me cike da tsana yake bin doc Bashir da Shi,ya kasa yarda wai Shi Bashir ya so fooling,so all those tears da rokon duk pretence ne, wow Dan Adam me wuyan gane hali,Banda son zuciya har akwai amount in da za a biya Ka Ka dauki ran dan Adam da shi ko kunya babu a cikin idanun sa,yo in ya kashe Nadeeya ya je gaban Allah aka taimabe Shi me tayi mishi ya dau ranta miye ne amsan da zai bada,tunda a iya sannin Shi bata taba cutar sa ba,ko ta taba ba Shi ya bashi daman daukan ran ta ba,

Har yanzu he is still shocked da maganganun da ya ji a suka yi dazu a office in Shi,kallon Nadeeyah yayi da ke kwance,wani irin tausayin ta ne ya kama Shi Wanda be san time in da tears suka zubo mishi ba,

Wato daxu Allah ne ya aiko Shi office in Doc Bashir ya je domin yi mishi magana game da case in Nadeeya,kamar zai shiga sai ya ji magana abunda be taba ba evesdrop ya tsinci Kan Shi da labewa ya ji me suke Fadi,ashe taimako ke Kiran Shi,

In sha Allah yau ce ranar karshen wahalar ki zan taimake ki daga hannun wayan nan mugayen Wanda babu Allah ko kadan a cikin ran su,

Tsalleke Doc Bashir yayi da yake yashe magashiyan a kasa,Wanda garin haka har yatsun Shi ya murje,saidai sabida aluran baccin da yayi mishi ya Sanya be ji zafin ba,

Gaban gadon ya je tare da tsungunawa ya zuba Mata idanu, bacci take hankalin ta kwance,sai ya ji ta kuma bashi tausayi,

Cikin soft voice yace I don't know if wat am about to do is the right thing ko aa,I just don't know what to think or who to trust kuma,how on earth your own husband is willing to pay huge amount of money don kawai a kashe ki,

You got an innocent face dake nuna bara ki iya hurting ko da ant ba balle Dan mutun,saidai I don't know why ake neman rayuwar ki,

I don't know why Nadeeyah ji nake kawai ya zame mun dole na taimake ki, although ban san komai game da ke ba,but ba zan iya barin a cutar da ke ba,ya kare yana girgiza Kai, tare da mikewa,

Astaghafurillah yayi a cikin ranshi domin he is about to carry her,he got no option Banda ya dauke ta daga wannan asibitin kafin mugayen nan su kashe ta,

Daukan ta yayi cak kamar baby bayan ya cire Mata chains in hannun ta,farin takartar sakin ta ya dauka tare da sanyawa a aljihun Shi sannan suka fito daga cikin dakin Yana me jin kamar ya rufe doc Bashir da mugun duka,

Allah ya rufa mishi asiri dare ne so ba mutane a haraban asibitin,addua yayi ta yi har ya Isa motar da,a bayan mota ya shimfida ta sannan ya shiga ya ja sai gida,

********Sister Kareematu

Tsaki kam ta ja Shi ya Kai cikin kwando ta cika tayi tsam kamar ta fashe tsaban bakin ciki,ji take kamar ta kashe doc Bashir dan wahala tun dazu take ta Kiran Shi yaki dauka,ya Sanya ta ta shiryo ta zo hostel Amman yaki zuwa, Kusan hours in ta biyu,wayar ma tun tana Kira tana samu har ya daina shiga,

Tsaki ta kuma ja a bayyane sannan tace wannan akwai dan iska daman ya san be zuwa ya Sanya ni Shaye shayen magun gunan Mata to wai nayi yaya,

Mikewa tayi tana me hararan kofar dakin duk mostin da ta ji dauka take Shi be,wlhy Bashir ya cika Dan rainin wayo,don ya ga ma ina Kula Shi ne ya sanya yake mun Bura uban da ya ga dama,

Tsaki ta kuma ja tare da daukan jakan ta domin babu amfanin ta cigaba da Zama a cikin dakin ita kadai,

Fitowa tayi tana tafe tana kare wa Bashir zagi tare da alkwarin sai ta ci uban Shi muddum yayi Mata magana gobe,

Key in ta watsa musu suna tambayan madam lafiya,ko kallon su bata yi ba ta fito burin ta kawai ta nemi Wanda zai dan rage Mata zafi muddum ta kwana haka toh za a samu matsala,toh wa ma za ta samu,duk abokan shashancin nata ta sanar musu yau tana gida throughout Kar wanda ya Kira ta,domin haka Bashir ya sanya ta cewa yayi yau akwai till down Shi da ita(wa'iyazubillah)

Tafiya take tana hade hanya a harabar hotel in Allah Allah take ta Isa motar ta,bata da option da ya wuce ta koma gida gurin Abdul,buguwar da tayi ne ya sanya ta yin Baya zata fadi da sauri Alhaji Muhammad Jidda ya taro ta,

Jin ta a kirjin mutun ya Sanya ta Bude Ido cike da tsiwa,saidai arba da tayi da fari kal in mutun tsaye a kanta ya sanya ta shan Jinin jikin ta,wato ba karamin kwarjini yayi Mata ba wanda ya sanya ta saurin zare idanu daga kallon Shi,

Na gode ta samu ta Fadi da kyar domin daga kallo daya wannan magidan cin ya saye zuciyar ya kuma tafi da imanin ta,

Dariya ya Dan yi Wanda ya bayyana farar hakorin makkan da ke manne a bakin Shi,sannan yace haba babu komai ai yarinya me kyau,

Jin abunda ya Fadi ne ya sanya ta Kara wani gyara tsayuwa tare da murmusawa tace Allah Alhaji

Shima dariyar yayi tare da shafa tumbin Shi Wanda ke nuna kudi sun zauna sannan yace kwarai kuwa ya aka yi ne Yan mata muna shigowa kina fita,

Da sauri tace AA daman mantuwa nayi zani daukowa a mota ba tafiya xan yi ba,

Dadi ya ji a ranshi ganin cikin sauki ya samu kan yar banza,toh ya za mu je ne ki taya ni hiran dare ya kare yana

Please Login or Register in order to submit comment