Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sa a fara a saa,ka ga SEN ina kuma hope ka mika sako Na,

Goshi ya dafe sannan yace Mujaheed wlhy baka da hankali,ni a ina zan ga SEN Na ma zo barin hospital ne Na ji ihu...anan ya kwashe komai ya sanar da Mujaheed,

Idanu Mujaheed ya zaro sannan yace wai you mean Nadeeya Audu Waziri ne ke mental asylum in ku,wlhy nima abun ya bani mamaki sosai Mujaheed kai Na ma ya daure and da alamu ma ta kwana biyu a gurin,

Ikon Allah ke nan da gasken dai jifan nata aka yi,Allah sarki baiwar Allah toh Allah bata lfy,ka samu ka ganta ina,

Wlhy Mujaheed baka da hankali in ce ma an ce sai gobe a ina zan ganta beside kasan waye mahaifin ta so ba ma tare da sauran majinya ta take ba,a isolated room aka aje ta Wanda ban San a ina yake ba,kar ma ka tambaye ni a ina isolated room in yake ,

Dan dariya Mujaheed yayi sannan yace wlhy baka da dama Nameer,kai din ne ka cika tambaya ya bashi amsa cike da kosawa,nan suka cigaba da hirar Na su,

.........SEN RILWANU

Shigowan su part in shi ke nan,inda kallo daya zaka masa ka gano ranshi a matukar bace yake,

Jiki a sanyaye Afzaal ya ja legs in shi tare da zama a bakin kujera yana Jin gaba daya jikin shi Na ciwo,more especially fuskan shi,sakamakon dukan da ya sha a hannun Nadeeya,

Kallon SEN yake dake zagaye parlor in ya ma kasa zama,cikin muryan shagwaba yace haba daddy marin da ka mun dazu
was that necessary??

Juyowa yayi cike da bacin rai yace yes Afzaal Na ga alamun baka cikin hankalin ka ne,that slap nayi maka ne don ka dawo sense in ka,and ko yanzu ka kuma cewa a kashe princess sai ma kuma kwada maka marin da sai ya haukatar da kai,

Ban taba sanin baka da hankali ba sai yau in ce nan ni da kai nayi maka bayanin irin mahimmancin da Nadeeya take da shi a cikin rayuwa ta,and ka ce wai a kashe ta,in ka manta in tuna maka in har Nadeeya ta mutu to daga kai har ni Asirin mu tonuwa zai yi,aikin banza ya kare tare da Jan tsaki,

Tasowa yayi domin ganin ran daddyn yanda ya baci,a hankali yace am so sorry Dad tashin hakalin ka ne bana so ya sanya nace a kawar da Nadeeya in Na mance Ashe mutuwar nata tonuwar asirin ka ne,ko in ce mu baki daya,

Kallon Afzaal in yayi sannan yace is okay Amman kar ka Kara fadin Abu irin haka,baran Kara ba Daddy pls kar ka Kara Mari Na ka ji, ya kare a shagwabe tare da fadawa jikin daddy kamar zai yi kuka,

Bata mun rai kayi son Amman kasan ai da baran mare ka ba,ya kamata kana sanin Abu kafin ka fada,baran Kara ba shine abun da Afzaal ya fadi,(ni mamaki nake ganin yanda wannan katon mutumin ke zubawa SEN shagwaba domin a kalla Afzaal zai kai 33 years,yake Abu kamar Dan 6 years old),

Ciro shi SEN yayi daga jikin shi sannan yace now wat is the solution son,

Hmmm dad ni kai Na gaba daya ya kulle wallahi ban ma San me zan ce ba,

Dan shiru SEN yayi sannan yace okay ka kwantar da hankalin ka,i know what to do,Allah ya kaimu gobe dole zan je Kwara state,

Baki Afzaal ya zumburo sannan yace amamn tare za mu je ko,face in shi SEN ya shafa sannan yace capital no ni kadai Na zani kwana daya ko biyu zan yi Na dawo so ba sai mun je ba,bari Na shiga Na huta ka ce da Saa'eed yayi shiru sassafe za mu dau hanya domin a mota za mu je,sai ka samu ka shiga ruwan zafi ka gasa jikin ka ko za ka ji dadi,daga fadin haka ya wuce dakin sa,

Tun kafin ya rufe kofa ya shiga kiran layin Alhaji Kabiru sai da ya kira sau uku kafin nan ya dauka,murya duk a gajiye kamar Wanda ya gama aikin wahala,

Hello Senator ya kake ya fadi da kyar, tsaki SEN tayi sannan yace kana ina ne ina ta kiran ka,

Dan dariya ya sanya sannan yace ina ko zan ji kiran ka ina cloud 9 wlhy wasu zafaffan babies Na samu suke jiyar da ni dadi,

Tsaki SEN ya ja sannan yace kai dai wlhh Allah ya shirye ka,ya shirye mu tare Kabiru yace tare da tashi yana sanya bathrobe domin rufe tsiraicin sa,

Ina Jin ka akwai wani abun ne Na ji muryan ka wani iri,

Hmmm wlhy Kabiru ina cikin damuwa da rashin hankali kace da ni ina da mun sanya Nadeeya ta haukace shike nan komai ya zo karshe yau ba ka ga abunda ya same mu ba,nan ya kwashe komai ya sanar da Alhaji Kabiru, ikon Allah toh wannan abun gaskia babban Abu ne ya fara so ya fi karfi Na,

Haba Aboki Na ya zan yi ne wlhy kai Na duk ya kulle,ka taimake ni ban son asiri Na ya tonu kuma muddum ta cigaba da fade faden nan za ta iya tona mun asiri,

Hmm gashi kai kuma bara ka yarda a kashe ta ba ko,Kabiru ya kare yana dariyan iskanci,

Haba kai kuwa sai kace ka manta waye Nadeeya a gurina ai kashe ta ma is not an option,

Toh wannan abun kawai ka bar shi sai gobe ma tattauna in mun isa kwaran,tare za mu wuce ne ko in yi tafiya ta,

Aa kawai ka je abunka ni da Saa'eed za mu taho in sha Allah,to shike nan babu damuwa sai kun iso in,ka dai kwantar da hankalin ka ka samu ka mori rayuwar ka wannan yawan tsoro da furgicin duk ba naka bane,shine abunda Alhaji Kabiru yace kafin suyi sallama ya kashe wayan shi,shi wlhy har tsoron zuwa kwaran nan yake gobe,bayan tsoro kuma har ya fara tausaya wa kan shi sabida irin nisan tafiyar da za su ci,da haka ya gama duk abunda zai yi da wuri ya kwanta domin ya samu ya tashi da wuri goben,


..........Kwara state

Offa village

A can cikin wata kauye wai ita Offa da ke karkashin Kwara nake ganin shigewar manya manyan motoci,baka Jin komai sai karan wuce wan su,Wanda yan garin Sam basu da kwanciyar hankali in har wata ta kama,domin shige da fice kam har sai sun gaji,

Bin motar da ya zo wuce wa nai,Wanda ke ta tsala gudu,sai kutsawa cikin kauyen yake yi,tafiya ce taki karewa har na ga an fara barin kauyen an sauka a kan titi an fara bullan cikin dajika,Wanda kallon shi kawai abun tsoro ne duba da irin shirun da gurin yayi da kuma yawan bishiyoyi da kuma yawan kukan dabbobi da ake ji,

Saida aka yi kusan tafiyar one hour,sannan Na hango wata irin katon building, mamaki ne ya kama ni,domin irin katon duplex building ne me dauke da kalan ja da fari,domin gate in kofar gidan ma Ja ne,

Mamaki ne ya kama ni waye zai Gina irin wannan katafaran gidan domin gida ne da mutane dari biyar ma sai suyi rayuwa a cikin ta ba tare da sun takura ba,ko gidan waye wannan oho,

Kamar an ce in daga kai Na idona ya sauka akan rubutun da ke manne a cikin mannyeb harufa a saman gate in gidan,BLAZE HOUSE (gidan wuta) Na gani a rubuce tare da alaman wuta a ci a gaban rubutun,

Mamaki be karasa kama ni ba saida aka bude gate in,Ashe ban ga komai ba daga waje domin gida ne me girman gaske,tambaya ce fal rai Na ganin different kaloli da designs in motoci Na Alfarma sun kai guda dari biyu a Parke a tsakar gidan,

Tsoro ne ya fara kama ni a haka dai Na daure Na kutsa kai Na cikin gidan,Wanda mutane ne birjit a cikin katon Hall in taruwa sanye da jajjaye da bakaken kaya,

Mamaki be Ida kashe ni ba sai da Na hango wani tsungune a gaban wata kujera a wani sashi Na gidan a tube haihuwar uwar sa,yana jiran shugaban kungiyar ya bayyana domin ya samu ya isar da kukan shi,kamar an ce da shi ya dago karaf muka hada ido,salati Na sanya tare da wurgi da biron hannu Na sakamakon tozali da nayi da Senator RILWANU AUDU WAZIRI.......


Wannan shine ana dara ga dare yayi,mu je zuwa masoya Na yanxu wasan zai fara dadi๐Ÿ’ƒ๐Ÿป,

Ina matukar godia da irin kauna da goyan da kuke nuna mun group members ina,ina yi muku son so fisabillilah,

Masoya Na Wanda Na sani da Wanda ban son su,ina matukar godia da irin goyan bayan da kuke bani,Allah ubangiji ya bar zumunci,

Ina yi wa kowa fatan Alkhairi,

Sai gobe kuma in sha Allah ๐Ÿ™๐Ÿป
[6/21, 8:37 PM] My Best Best โค๏ธ: ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜”UBANA NE KO KISHIYA TA๐Ÿ’”๐Ÿ’”

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEY BEE)

......

My what's app link

https://chat.whatsapp.com/JYJvskgTzZICC4ksRfiMlK

Ina marhaban da kowa,ammman banda mutuane biyu,mara sa sharhi da kuma maza don ko kun shiga zan cire ku๐Ÿ™๐Ÿป,

Ga masu son a tallata musu hajojin su contact me via:

08100046388

.........
Page thirteen

***********

Assalamu Alaikum shine abunda SEN ya fadi bayan ya amsa wayan,murya a sake don sun Dan kwana biyu basu gaisa da Abokin Na shi ba,

Wa alaika assalam,SEN an wuni lafiya, Alhaji Salis ya fadi murya cike da annashuwa,

Wlhy Alhamdulillah yi hakuri fa ina ta so in kira ka zama ne ban samu ba kullum ina gurin yar ka a Asibiti jikin nata sam ya ki dadi wlhy,ya kare murya a raunane,

Allah sarki wlhy nima tunda muka je nake son mu koma da kai,zama ne ban samu ba nima,Allah ubangiji ya saka mata sannan ya bata lafiya, Amman cuta kam an cuce mu,

Kai dai Bari SEN yace yana girgiza kai,da zan kama Wanda yayi aika aikan nan ai wlhy da hannu Na zan kashe shi,Allah ya sauwaka shine Abunda Alhaji salis yace, SEN ya amsa da Ameen ya Allah,

Ni ka ga Na ma kusa manta abunda Na kira don in fada ma,zama SEN ya gyara sannan yace ina Jin ka ina kuma fata dai komai lafiya,

Dan dariya Alhani Salis yayi sannan ya ce haba dai lafiya kalau sai Alkhairi wlhy,Albishirin ka,

Kana son Kara aure ko,dariya Alhaji salis ya fashe da shi kafin yace wai me yasa babu wata albishir in da zan maka ni da Kabiru sai Na karin aure,shima SEN in dariyar ya sanya sannan yace yo ku din ne wlhy akwai son mata,Na ga kuma duk abun ku matan nan kullum haihuwar su ake kuma yi,

Hmmm ni dai babu ni cikin list in nan Na Kabiru ne kawai and bashi Na kira Na fada ma ba,yar ka dai Zahra ta sauka fa,

Cike da farinciki SEN yace kai Masha Allah barka Ashe ko dole Na tanadi babban goron albishir in nan,me aka samu aboki ko kishiya,

Dariya Alhaji salis yayi sannan yace wlhy kai aka samu Na miji ta haifa tana bude ido ta ganshi tace wannan big daddy ne wai sunan ka take son a Sanya wa yaron,


Allahu Akbar Allah sarki my daughter,kai wlhy Salis nayi murna Alhamdulillah SEN duk ya ma rude ya rasa me ma ya kamata yace,shi ko in banda dariya ba abunda Salis ke yi don ya San abokin shi da yaba kyauta ya san ba karamin dadi ya ji ba Jin sunan shi za a maida wa jinjirin da aka haifa,wannan shine jikan shi Na farko, and sam be yi bakin ciki ba da Zahra tace sunan SEN za a sanya wa Dan ta,a cewan ta tana son ya dauko kyawun hali irin Na SEN,

Kuna gida ne ko asibiti, Aa wlhy muna Rimi clinic duka duka bata fi 15 mints da sauka ba,don Alhamdulillah normal haihuwa ce babu wata complication,

Gani nan zuwa yanzu SEN yace tare da kashe wayan,farinciki lullube a cikin ranshi,

Tashi yayi cikin sauri ya canza kaya domin ji yayi gaba daya damuwar da yake ciki ta kau lokaci guda,

Yana kokarin fitowa daga dakin ne ko me ya tuna sai yayi saurin komawa tare da daukan wata oil ya mulke hannayen sa da shi,tare da sanya hand gloves a hannun sannan ya fito,

Tun a kofar part in shi yake kwala wa Sa'eed kira Wanda a guje ya rugo gudun shan mari,

Baka ji ina ta kiran ka shine abunda SEN yace tare da shigewa bayan mota ya zauna,

Am sorry sir ina toilet ne,kai ni Rimi clinic shine abunda SEN yace tare da daukan cheque book in shi,5mil ya rubuta tare da yagewa ya sanya a aljihun gaban rigan shi,

Ba su dau time ba suka iso Rimi,da sauri SEN ya bude kofar motan,a bakin asibitin suka hadu da Alhaji Salis in da ya masa jagora har dakin me haihuwar,

Mutane sun fara cika kasancewar haihuwar fari,daga dangin Salis har Na iyayen mijin Zahra duk sun hallara,

Gaisuwa Na mutunci suka yi da Sen ya Na sanar musu shine Wanda aka yi wa me suna,dangin uban jariri suna ta tsokanan sa akan to kuwa dole ya dauke nauyin komai Na sunan takwaran shi,shi dai dariya kawai yake musu domin ya matsu ya ga ya dau babyn a hannun shi,

Ko da suka shiga a zaune suka tarar da Zahra da mijin ta yana dauke da babyn a hannun shi an nade shi cikin farin towel Na yara,

Dankwalin ta ta gyara fuskan ta cike da faraa tace Big daddy sannu da zuwa ina wuni,

Zama SEN yayi sannan ya ce my daughter alhamdulillah Ashe an sauka ubangiji ya raya shi bisa sunnah, a kunyace tayi murmushi tare da amsa ameen a kasan ranta,

Gaishe shi AL_ameen mijin Zahra yayi,inda ya amsa cike da sakun fuska tare da yi mishi barka shima,

Mika masa takwaran nashi ya gani tun a hanya ya ishe ni baaban naku akwai son yara,Alhaji Salis ya kare yana kallon Mijin,

Tasowa yayi tare da nufo SEN da babyn har ya mika mishi,SEN ya mika hannu zai karba sai Alhaji salis yace wait,Aboki Na ya Naga hannun ka da gloves kuma,hope all is well dai,

Ohhh God kasan Na manta,ciwo dazu Na ji a hannun shine Na sanya magani,to gudun kar infection ya shiga ne Doc yace Na sanya gloves for at least 20 mints don maganin ya samu ya shiga,shine fa Na manta ban cire ba,ya kare tare da cire gloves in yana mika hannu wa AL_ameen domin karban Dan jinjirin,

Yana karban shi,kuwa yaron ya wani Mike kamar Wanda aka jona wa shocking sai kuma ya lafe ya kwanta luf,

Kallon shi SEN ke yi cike da kauna da soyayya yaron tabarakallah me kyau da shi fari sol,bakin gashin kanshi har goshin shi, masha Allah shine kalman da ya furta,

Murmushi Alhaji Salis yayi yace ka ga yaro sak uban shi ko,aa Aboki Na wannan yaron sak my daughter ne harta hancin nata ya dauko,saidai Allah sa kar ya dauko rashin Jin ta,

Baki ta turo sannan tace komai naka zai dauko big daddy saisa ma aka sanya masa sunan ka,

Allah miki Albarka ke da yaron ki my daughter Allah ya raya shi ya kare tare da yi wa yaron kiss a goshi yana mika shi wa Maman shi domin shi ba iya daukan yara yayi ba,

Cheque in 5 mil in ya mika mata tare da Kara zanga mata Albarka yana kuma bata hakuri kan be sani da wuri ba ya sanya be siyo komai ba tayi hakuri tayi managing wannan har zuwa ran suna,yanzu in ya koma zai aiko Saa'eed da raguna da saniyar sunan yaron,sannan zai dauki nauyin karatun shi tun daga kan nursery har sai in da yaron yace ya gaji da boko,and in suna bukatan wani abu kar suyi hesitating su sanar masa,

Godia sosai Zahra da mijin ta suka hau yi wa SEN, da sauri ya Hana su godia yace kar su sake ai duty in shi ne tunda duk su biyun yaran shi ne,Albarka ya sanya musu tare da barin dakin Salis Na bin shi a baya,

Har mota ya raka shi suna wa juna tsiya wai yanzu kam tsufa ya kama su sunyi jika,godia sosai Alhaji Salis yayi wa SEN kafin su rabu ya ce da shi don Allah in ya samu Alhaji Kabiru a waya ya sanar masa domin ya kira dazu wayan sa kashe,in sha Allah zan sanar masa granny ni Na wuce sai mun yi waya,da haka Sa'eed ya ja mota wani bari Na zuciyar shi fess yake Jin ta wani barin kuma yana Jin da be aikata abunda ya aikata ba,but bayi da wata option opportunity ne ya samu har gida toh ya zai yi dole yayi using in shi,

*************Doctor Nameer

Get out of my office pls shine abun da ya ce wa sister Kareematu ko dagowa be yi ya kalle ta ba,

Tashi tayi tare da juyi a gaban shi sannan tace haba Doc Nameer wai me na rasa ne don Allah,ka dago ko sau daya ne ka kalle ni,Allah ya hore mun am beautiful sannan ina da welcome ta kare tare da girgiza dukiyar fulanin ta,and I got bye bye ta kare tana shaking bom bom in ta,

Ko ya dauko balle ya ga haukan da ta gama,out yace da ita cikin kakkausar murya,

Haba Doc Na ji ko bara ka iya soyayya da ni ba wlhy zan yarda Na zamo karuwar ka,zan jiyar da kai dadin da baka San akwai shi ba a duniyar nan just give me chance plsss,ta kare tana hada hannaye,

Tassss ta ji saukan mari a fuskan ta,Wanda saida ta dafe kumatun ta,lalle Kareematu Ashe ke karya ce ban sani ba wani irin kula ne bana miki da har sai kin bi wannan sabon yaron da baki ma San shi ba ke wata irin jarababbiya ce eheyee,doctor Bashir ya kare yana Galla mata harara,

Kai Nameer ya girgiza tare da barin office in ranshi a bala'in bace wannan wata irin mayyar mata ce sabida Allah tun randa ya fara aiki take masa tayin kan ta suyi iskan ci,kila matar doc bashir ne ya sanya yake Jin haushin shi can musu dai yana kuma yi mata fatan shiriya domin ko da mutuwa zata yi ta dawo duniya don maita,bata ishe shi kallo ba balle har ya yi having affairs da ita don Sam bata da kamun kai,

Yana Jin yanda suke musanyar yawu da doc bashir kan akan me xe mare ta shi mijin ta ne,duk matan da yake be an ce masa bata sani ba ne,sai a sannan yake gane Ashe ba mata da miji bane, baya so yayi zargi tunda haramun ne da sai yace suna neman banza ne shine yake nuna kishi a kan ta,tas tayi mishi sannan ta ce da shi kar ya kara kula ta,bata jira cewar sa ba ta fito daga office in har tana bangade doctor Nameer daga gani ranta bace yake,

Shi dai Allah ya kyauta ya ce tare da fitowa cikin haraban asibitin,kujera ya samu tare da zama yana kare wa majinya tan kallo yanda suke hauka tuburan abun tausayi,

Kamar ance kalli can ya hango ta zaune ta sanya fuskan ta cikin cinyoyin ta gashin kanta duk ya yi buju buju,be san me ya sa ba sai ya ji yana son ganin fuskan wannan baiwar Allahn, and although ya gan ta da uniform in mahaukata sai ya ga she look calm and worried to him,ganin har kusan 3 mints bata dago ba ya sanya shi Mike wa tare da fara nufan inda take zaune, hannun shi da aka kama ne ya tsayar da shi,yana juyowa kuwa ya ga Habeeb ne,

Haba Doc Nameer since ka shanya ni ina ta jiran ka,mu je ka ga gidan mana tun dazu mutumin sai kira Na yake yi,

Don Allah kayi hakuri Habeeb wlhy mancewa nayi,Amman bani 1 mint pls zan same ka a mota,

Wlhy babu mint in da zan ba ka wuce kawai mu tafi,da ka yarda za ka zauna a gida Na ai da shike nan ko,Na ga alama baka gaji da zaman hotel bane,

Na gaji man habeeb in da ban gaji ba taya zan ce ka nema mun gida,sabida Allah kuma sai Na bika gidan ka Na tare ai babu tsari,

Ko ma miye mu je ya kare yana Jan Nameer Wanda hankalin shi Na aman baiwar Allahn da ta sunkuyar da kai,babu in da be yi da Habeeb ba ya tsaya pls Amman ina saida ya sanya shi a mota hankalin shi ya kwanta,

To miye kake ta wani bata rai,don zan maka gata,habeeb ya kare yana kallon doc Nameer,

Ni fa ba bata rai nake ba,kace a ina ne aka samu gidan Fadami madan ne ko miye sunan area in,

Dariya Habeeb ya kwashe da shi sannan yace Aboki na baka da dama wlhy,yanzu Fadaman madan ne kake kira haka,kai wlhy suna yen unguwan nun kun nan akwai wahala su Bakaro,su Yakubu wanka,Bakin kura ne ko bakin zaki,ga wata ma wai Fadaman mada don Allah ji fa GRA ne kawai me sauki da dadin fada,

Dariya Habeeb ya kwashe da shi sannan yace ai in dai sunaye ne kadan ma ka ki,Na Kd in kun ma haka kuke da tarukucan sunayen unguwan ni,

Eh koma dai miye,gwara namu sau dubu da Na ku,shi dai Habeeb be ce komai ba domin sam musu da yan Kano da yan Kd akan garin su to ranka ne kawai zai baci,

A haka har suka iso fadaman mada layin Maman isa yuguda, nan Nameer ya fara bin unguwar da kallo,but Habeeb are u sure za a samu me yin masa kusa kuwa,

Kai dai da wannan masa taka akwai me yi cikin dare ne kawai suke sauke tukunya and masan su akwai dadi yanzu dai mu je ka ga gidan in ya maka to,


***********SEN

Around karfe 12 Na dare har ya fara gyangyadawa ya ji zoben hannun shi Na juyawa tare da Kara matse shi sai kuma ta sake shi sai ga wani Jan haske Na fita daga zoben, Wanda ya farkar da Sen tare da mikewa zaune,

Dariyan samun Nasara ya saki domin ga dukkan alamu sacrifice in da yayi ya karbu and Odugwu yayi farin ciki da shi,yesssss yace tare da shiga zubowa Odugwu kirari Na kusan 5 mints sannan ya ja barko ya kwanta zuciyar shi fess tunda ya baiwa Odugwu abunda ya ke so to tabbas shima soon zai ga result me kyau, nan take bacci ga dauke shi cike da mafarkin ya zamo gwamman jahar Bauchi.......

Ina wa kowa fatan Alkhairi and ina fatan anyi weekend lfy,Allah ya sa hakan ,Ameen.


Ina matukar Jin dadin support in da kuke bani,you guys are making me to go further wlhy,thank u so very much Allah kuma ya bar mu tare,


Sai kuma gobe in me kowa me komai ya sanya mun kai.
[6/21, 8:37 PM] My Best Best โค๏ธ: ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜”UBANA NE KO KISHIYA TA๐Ÿ’”๐Ÿ’”

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEYBEE)

......

My group link

https://chat.whatsapp.com/JYJvskgTzZICC4ksRfiMlK

In har kin san ba comment bane zai kawo ki to dan Allah kar ki shiga, haka zalika maza kar su shigo don Allah group in mata ne zallah๐Ÿ™๐Ÿป,

Ga masu son a tallata musu hajojin su contact me via:

08100046388

...........
Page sixteen

*********** Doctor Nameer


Haka wannan ranar Doc Nameer ya bata shi gurin tunanin ta wani hanya ne zai shiga cikin dakin Nadeeya,haka kawai he is so curious ya san halin da take ciki,

And abun haushin shine be san taya zai samu access to her ba,domin shi ba sanin pin code in yayi ba,and the only way da zai yi finding out shine through Bashir or Kareematu,Bashir kuma ya san ko mutuwa zai yi bare fada mishi ba domin bayi da ma gaskia,while Kareematu kuma ba sai na fada muku ba,haushin shi take ji already,

Yana kallon yanda suke ta kai kawo a dakin nata,har lokacin tashin shi yayi but sam he is not willing ya tafi gida,ko ba komai yana son Kara ganin ta,

A haka har Magriba tayi mishi a cikin hospital in wanda zan iya cewa tun da ya fara aiki be taba kai wa hakan ba,ganin be da wani way out ne ya sanya shi yin give up har ya soma hada kayan shi domin barin hospital in,


Yauwa Kawata don Allah taimake ni mana,Kareematu tace da Zaituna da ke kokarin kulle jakar ta,

Juyowa tayi ta kalli Kareematun da ta sha kwaliya

Please Login or Register in order to submit comment