Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayi attacking in ta,

Dan numfashi ya ja sannan yace sir zan iya sanin miye kuka mata da zafi har haka duk da tana cikin hauka ta kasa mantawa,domin ga dukkan alamu yarinyar nan zalintar ta kuka yi,

Baki a bude SEN ke bin bashir da kallo kafin can yace,lalle Bashir ka mance da waye kake magana,yanzu don asaraa a zuriar ku ta kare ni ne zaka kalli tsaban idona kace Na zalunci yarinya ta Na sanar da kai me muka mata,Dan uban ka har kayi girman da za ka fada mun wannan maganar banzan,ya kare tare da nufo kanshi,Wanda tsoro ya cika basir dam domin har fitsari ya fara digawa a wandon Shi, don ya ga alamun bugun bura uba SEN zai yi masa a cikin office in nan,

Afzaal ne yayi saurin riko shi Wanda shigiwan shi ke nan saman kan shi dauke da bandeji,

Take it easy dad kar ka ji masa ciwo,sake ni son Dan bura uba ni wannan matsiyacin ke fada min maganar da ya zo masa,Dan uwar shi dan Kabiru ya kawo shi ya ci arziki,saisa ni Sam ban so nan din ba Amman Kabiru ya nace,ka sake ni in samu in fasa wa Dan iska baki,

Gam Afzaal ya rike shi yana daddy pls try to control ur anger mu samu solution domin Na ga anya Nadeeya tayi hauka kuwa,I can see so much hate in da take mun daga cikin idanun ta,

A gaban SEN doc Bashir ya zube yana me rogon SEN afuwa kan ya yafe masa yayi kuskure,da kyar aka samu SEN ya hakura bayan ya kafa wa Doc last warning kan ya tsaya iya inda aka aje shi,

Duk shiru suka yi kowa Na tunanin ta ina ne mafita domin kan SEN gabadaya ya kulle gani yake da daga inda aka haukatar da Nadeeya matsalan shi ta kare,zagi da cin mutuncin da take masa zai kare,Amman me abun da tayi yau din nan ba karamin dada tsorata shi tayi ba ,although an ce tayi haukan but abun Na ranta wanda wat if wataran ta fada a inda be dace ba fa shike nan ta tona mishi asiri fa,kai ina bare yu ba shine abunda ya fada yana me girgiza Kansa,

I got an idea shine abunda doc ya fadi,go on dad yace da shi,cike da farinciki kila treatment zai canza mata,

Dan shiru yayi don be san yanda SEN zai karbi idea in nashi ba

Hmmm ranka ya Dade duba da nayi Nadeeya barazana ce a cikin rayuwan ka why not kawai a kau da ita,wat I mean hers is why not a kashe Nadeeya kawai ka ga shike nan hankalin kowa zai kwanta,

Ai ko be kai ga rufe baki ba ya ji saukan yatsu tassss a fuskan shi,wannan karan saida ya saki Kara sabida azaba,

Both daddy maganar Doc Na kan hanya duk abunda zai baka ciwon kai kashe wannan abun shine zaman lfyn ka since ai Na fada maka ka bari a kashe ta kawai ko ma samu mu huta Afzaal ya kare yana turo baki,

Tassss ya ji saukan Mari a fuskan shi Wanda cike da mamaki ke kallon Daddyn,

Ku Ashe mutanan banza ne mutanan wofi ban sani ba,wai Nadeeya muke maganar a kashe ka,kai Afzal ka mance Na fadin maka Nadeeya ita ce rayuwa ta,ko nesa da ni baran bari ta je ba balle ace ta bar duniyar,

Dole Nadeeya ta zama a raye,and wlhy wannan ya zamo Na karshe da za ku Kara yin irin wannan tunanin ko kuma wlhy ku kare rayuwar ku a cikin prison, wawaye Wanda basu da amfanin komai, shike nan ni da kai Na Na san mafitar da zan dauka,wuce mu tafi yace da Afzaal yana fita daga office in,

Idanu taf da hawaye Bashir ya bi bayan SEN da shi Allah ya isa na,mutum yayi ta Marin ka kamar uban ka,ya San yana son yar tashi ya kawo ta nan in haukatar masa da ita,sannan yanzu ya zo yana ta faman marin mutane, akan me,(ni ko nace son duniyar ka ai duk me kwadayi yana tare da wulakanci, kadan ma ka gani),

**************Doctor Nameer

Sister don Allah ihun Ms nake ji ne hka,and daga ina ihun ke fita haka,ya tambayi wata nurse da ta zo wucewa,

Hmm kila kai bako ne a hospital in nan,daga IR ne ihun nan ke fitowa,

Kallon rashin fahimta yayi mata sannan yace pls miye IR kuma,Dan dariya tayi sannan tace Isolated room, mamaki ne ya kama shi shi sannan yace kar ki ce Na fiye tambaya waye a IR in,

Baki ta Dan taba sannan tace eh wlhy Na ji dai an ce wai Yar gidan SEN ce a cikin dakin Nadeeya Audu Waziri,ta kare tare da barin gurin,

Wani irin mamaki ne da al'ajabi ne suka Kama Doc Nameer, domin shi wlhy tun Randa suka yi hira da Mujaheed ga me da case in su be kuma matsa wa kan shi sai ya San abunda ke wakana,domin shi duk daukan abun yake akan acting ne don ya samu sympathy in mutane,a haka ya fito ya shige motar shi don komawa masaukin sa,zuciyar shi cike da tarin tambayoyi kan me ya kawo Nadeeyan gidan mahaukata......


A cigaba da sharing ana commenting ina yi muku son so fisabillilah🙏🏻❤️
[6/21, 8:37 PM] My Best Best ❤️: 😭😔UBANA NE KO KISHIYA TA💔💔

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEY BEE)

........

My what's app group link

https://chat.whatsapp.com/JYJvskgTzZICC4ksRfiMlK

In har kin San bara ki Na comment ba toh don Allah kar ma ki shigo,domin ko kin shiga zan fidda ki,haka zalika maza ma kar su shigo group in nan,domin group in mata ne zallah🙏🏻,

Ga masu son a tallata musu hajojin su contact me via:

08100046388

........
Page eleven & twelve

************

Odogwu Na shiga uku na lallace asiri Na ya dab da tonuwa a bai nan duniya,ka taimake ni in baka rufa min asiri ba ban San yanda zan yi ba,duniya za su yi mun tofin Allah tsine, komai da Na mallaka zai kare,sanin kan ka ne bani da burin da ya wuce na samu kujeran takaran gwamma na jahar Bauchi,SEN ya kare cike da kuka zufa duk ya wanke mishi fuskan shi kanshi a kasa ya hade Hannaye guri daya,

Wanda ake kira da Odogwu ko pimmm be ce ba illa wata katuwar maciya da ke gefen shi da yake shafawa,

Dago da idona nayi tare da kare masa kallo,ya subhanallahi Na furta domin wani irin mummunan halitta da nayi arba da shi,baki ne wuluk munannanne irin manyan mutanan nan Wanda kallo daya za ka masa kasan shi da tausayi da imani sun yi hannun riga, yana sanye da kaya kallan fatan damisa,fuskan shi a matukar daure daga ganin alamun sa kasan baya cike da farinciki sannan daga ganin shi bare yi tausayi ba,

Ganin be ce da shi komai bane har na tsahon lokuta ya sanya SEN ya shiga mishi kirari da yarbanci,yana yabon shi yana masa kirari da nuna tsantsan mulki irin nashi,fadi yake ya taimake shi kar ya gaji da shi,in har be taimaka masa ba waye zai masa,shine me amsan dukka rokon shi sannan ya share masa dukkan hawayen shi,in har ya juya masa baya,toh tabbas rayuwan shi zai daidaice,

(Waiya zu billahi,kai mutane mu ji tsoron Allah sabida neman duniya mu saida imanin mu har ka ji mutum Na daukan hakkin Allah yana baiwa wanin shi abunda Allah kadai ke iyayi Amman sabida jahilci ka dauka ka mika wa wanin shi,ubangiji ka tsare mana imani da mutuncin mu, Allah ka tsare mu da aikata shirka🙏)

A gadaran ce Odugwu ya dago tare da kare wa SEN da ke durkushe a gaban shi kallo,me cike da tsantsan bacin rai,kamar bare yi magana ba kuma sai Na ga ya bude baki,

Cikin muryan mara dadin sauraro da hausan da bata ishe shi ba,yace RILWANU ya tabbata baka Jin magana,and Na ga alaman you are trying me ne wlhh,

Cikin sauri yace Odugwu ba haka bane Na tuba wlhy ni kai Na ban san yanda aka yi Nadeeya ta ji mu ba,

Wata irin tsawa ya daga wa SEN Wanda saida ya sanya shi kusan sakin fitsari,duk irin Dade war sa da irin kyautata wa Odugwu da yake yi a kunyar nan ba shi zai Hana in ya dan kuskure ya ci uban shi ba wani zubin harda punishment yake masa,

Sau nawa zan yi warning in ka,akan kar ka kuskura kana kira mana sunan God anan,kasan da shi ka zo nan,ko ba bukatun ka muke biya maka Wanda shi ya kasa biya ma ba,(ya salam jahilci be yi ba sam wlhy),

Cikin sauri SEN ya daga kai yana me bawa Odugwu hakuri,

Tabbas kayi babban kuskure da ka bari yarinyar ka ta san halin da kake ciki,Wanda bata da buri da ya wuce ta ga tonuwar asirin ka,Wanda tonuwar asirin ka ya shafi duka yan kungiyar BROTHERHOOD gaba daya,

Kuskure aka samu Na tuba Odugwu kai me rahma ne ka taimaka ka yafe ni sannan a san yanda za a yi kar yarinyar nan ta tona mun asiri,

Wata irin dariya me karfi Odugwu ya sanya Wanda saida dakin gaba daya ya amsa sannan yace,dole kashe ta za a yi,yau cikin dare zan sanya aje a ibo mun Jinin ta in baiwa dodon tsafi zai yi farinciki da kai sannan ina maka albishir in kai za ka ci zabe,tashi ka tafi matsalan ka ta kau,

Zabura SEN yayi tare da kwanta wa yana me rike kafafuwan odogwu cikin kuka da be ma san yaushe ya zo masa ba ya hau rokan sa,ka taimake ni Odugwu kar a kashe Nadeeya,yarinyar nan has suffered a lot,and kai kan ka kasan rayuwar ta shine cigaba Na,

Dariya ha kuma yi sannan yace duk wannan ba matsala bane ko tana raye ko bata raye in har kana tare da mu,za ka cigaba da shahara da daukaka,

Odugwu banda kashe Nadeeya ita ce rayuwa ta,ka mun rai ayi wani abun daban ba wannan ba,

Wani irin hangade shi yayi saida snake in jikin shi ya fadi tare da nufan Sen rai a bace yana neman kai masa Sara,idanu SEN ya kamkame bugun zuciyar sa Na karuwa domin ya San muddum snake in nan ya sare shi shike nan ya rasa rayuwar sa,


Hannu ya daga sai ga snake in ya tsaya,da kanshi ya sauko tare da daukan snake in,kanshi ya shafa tare da masa kiss a baki,sannan ya koma gurin zaman sa,

Dan shiru ne ya biyo baya kafin can Odugwu yace ya kake so ayi yanzu,you are one of my favorite costumers,domin kana baiwa kungiya abunda take bukata,saidai at times kana bani ciwon kai Rilwanu,ya kare yana kada kafafuwa,

Da sauri ya matso ganin shugaban nasu ya fara sauko wa,Na san tabbas in har Nadeeya ta bude bakin ta ko ta samu dama guduwa za tayi,sannan tonuwar asiri Na ya zo ke nan,duniya za tayi tir da ni ,ina so ayi mata aikin da baxa ta iya guduwa ba,sannan duk yanda za ayi bara ta iya magana ba,ya kare yana me addua a ran shi Allah ya sa shugaban nasu ya yarda da abunda ya ce,


Dan dariya yayi me razanar wa sannan yace kai mutum ne ne tsatsan son kanshi a kowani irin hali,ya sanya da ka tashi zaban hukuncin da za a wa Nadeeya ka zabar mata ma fi sauki,

Hmmm well tunda kai da kan ka ka zabi hakan Na yarda Amman dole kasan akwai paying price kafin aikin ka yayi right,and baka isa kace bara kayi ba,

Cikin sauri yace Na yarda koma miye zan yi odugwu just say it,am ready in yi koma miye,ya kare zuciyar shi Na bugawa domin shi har yau ya kasa sabawa da irin abubuwan da shugaban ke Sanya su,

Zama ya gyara tare da cewa well,this time around you have to make Sacrifice,

And wannan karon blood muke bukata Na kuma new born baby boy wanda aka haifa kar ya wuce 1 hour da fitowa duniya,in har ka kaba za ayi farinciki da kai sannan aikin ka zai yi,

Gumi ne ya karyo wa SEN yo shi ina zai samu new born baby boy har ma ya bada Jinin nashi wa dodon tsafi,ya shiga uku,

Odugwu be jira cewan shi ba ya bar gurin yana taku kasan gurin Na amsawa domin irin dogaye manyanan mutane ne,kato ne sosai,kai tsaye cikin Hall in ya koma domin ganawa da sauran mutanan gurin,

Jiki a sanyaye SEN ya mike tare da haurawa sama,wani daki ya shiga Wanda ba komai a dakin sai wani katon gunkin Na miji a tube,

Faduwa yayi a gaban gunkin bayan ya gama maza kirari ya taba kafafun shi don neman Albarka, sannan ya kama private part in gunkin tare da tsotsa sau uku,sannan ya mike,bayyanar kayan shi a bayan gunkin ne ya tabbatar masa sakon gaisuwan da ya isar an karba,and ga dukkan alamu fushin da ake da shi ya sauka,dole yayi takatsantsan duk laifin shi ne da ya bari had Nadeeya ta san asirin shi,

Cikin sauri ya dauki ja da bakin kayan da ya gani ya sanya a jikin shi,sanann ya sauko ,da Alhaji Kabiru suka ci karo a bakin stairs in,hope komai normal koh ya tambaya yana kallon shi,

Mu je a gama taron nan Na baka labari, nan suka jero suka shiga gaisawa da mutane Wanda kowannan su,Na dauke da wata bakar zobe a hannayen su,hade babban yatsan su suke guri daya tare da murxa zoben juna haka ake gaisuwan,

Guri suka nema suka zauna,nan masu bukatu da masu sacrifice suka fara gabatar da shi a gurin Odugwu,

Kusan hours in su uku,sannan ya tafa hannu nan take maaikatan gidan suka fara fitowa da tray a hannayen su Wanda ke dauke da naman mutum akan plate da kuma Jinin mutum a cikin glass cup,nan suka shiga serving babu tsoron Allah kowa ya shiga ci hankali kwance,baka Jin komai sai karni jini da Hall in ke yi,

Saida aka ci aka koshi sannan kowa ya shiga goge bakin shi,tashi Odugwu yayi tare da Kara karfafa su kan duk wani damuwar su da matsololin su ko wace iri ce zai magance sa,sannan kar su sake duk Wanda aka bashi aiki yahi a bayyane ko ha kuskure,domin tonuwar asirin daya kamar tonuwar asirin duka yan kungiya ne,kowa kuma yayi kokarin yin aikin da aka bashi ko kuma ya hadu da fushin shugaba, suna iya watsewa sai next month kuma in lokaci ya kai,daga haka ya bace bat bayan sun rusuna duka domin nuna tsantsan biyayyan su,

Sama kowa ya hau tare da canzo kayan su,nan suka fito tsab kamar ba su ba,

Mamaki Na yi ganin manyan fuskokin yan kasar nan a wannan gida,ikon Allah gaskia tsoron Allah yayi karanci a duniyar mun nan, mutum can go to any extend don ya samu abun duniya,Allah ka tsare mana imani da mutuncin mu,

Nan da aka hau gaisawa da juna suna shigewa motocin su Na Alfarma, ana sai kuma an hadu next month, ana ficewa daga gidan,fuskokin su cike da faraa bara ka taba cewa wa'in nan responsible mutanan ne ke kungiyar asiri,coz dukkan njn su suna da cikar halitta,(babu kamar Na SEN ni duk ya fi bani mamaki ma,a fuska kamar mutumin kirki Bini Bini ya kira Allah Ashe Dan iska ne mushuriki),


A mota daya suka taho da Kabiru sabida amotar shi ya bar wa Sa'eed a can wata expensive hotel me suna G_PINNACLE,

Normally a hotel in suke sauka duk sanda suka zo meeting,sai ya bar Saa'eed su wuce da Kabiru,

Suna tafe ne suna Dan taba hira, Abokina ya kuka kare da Odugwu ne,hmmm wlhy Kabiru ka mance kawai Odugwu yana gab da daina daga mun kafa,domin shi da kanshi fa yace a kashe Nadeeya bayan yasan irin mahimmancin da take da shi a guri Na,

Dan dariya Kabiru ya sanya sannan yace kai kuma Nadeeya yar zinare ce ko da bara a kashe ta ba,Na ga ko baka baiwa dodon tsafi Jinin ga ba za ta dai mutu,ba ya fi ta mutun ba da irin wannan rayuwar da take yi mara yanci,mu yaran mu nawa muka bada,su ba ma son su su ne,

Are you talking about sacrificing in blood,kai kan ka sheda ne ne abubuwa nawa nayi sacrificing aa kungiyar nan,abubuwa nawa Na rasa,yanzu haka Nadeeya ta fa ke kwance a gadon asibiti mahaukata sabida ga San wani abu daga sirri Na,

Ganin ran SEN ya baci ne ya sanya Alhaji Kabiru maida abun wasa sannan yace to yanzu wat is the way forward ya kuka tsaya da odugwu, yace Na kawo mishi blood in new born baby boy ya San aikin da zai yi,kuma in yi making sure ban dau time ba,

Tab wlhy odugwu yana son ka inda wani ne yayi abunda kayin nan toh wlhy da uwar shi mahifiya za a ce ya je ya kwanta da ita sannan a bashi kyelle ya goga mata ya kawo wa dodon tsafi,

Baki SEN ya bude domin shi har yau in ya ji wani abun Na Brotherhood in nan sai zuciyar shi tayi raasss,

Hmmm kawai yace daga haka basu kuma magana ba a haka suka nufi hotel in,inda already Alh kabiru ya sanya an kawo mishi manyan matan yarbawa guda uku,yanda suka raba dare suna aikata sabon Allah, bayan sun gama ya faki idon su ya goga musu kyalle a gaban su bayan sun yi bacci, jaka ya bude tare da sanya wa ciki yana dariyar mugunta,ganin ya fi su wayo,sanin halin mutanan da ke zuwa offa ya sanya karuwan suka daina sanya pant don ibewa suke a bar su da jinya daga baya,

SEN kam be wani samu cikakken bacci ba,duk tunanin shi yanda zai samo Jinin new born in jariri yake yi,hakan ma wai Na miji, ga doc Bashir ba wai a gurin yan haihuwa ,balle ya kira shi ya bashi kudi,don ya San shi mayen kudi ne,da haka dai ya samu bacci ya dauke shi ,washegari sassafe suka dauko hanyan Bauchi bayan Alhaji Kabiru ya sallami babies in shi, su kuwa sun ga kudi harda basu no in wayoyin su wai in ya dawo next month ya neme su,karba kawai yayi suna barin gurin ya goge numbers in domin shi fa baya kwantawa da mace sau biyu, daman yana gamawa yake goga wa yarinya kyalle Wanda ke da haihuwa saida ki ji ana yi a makota,suna tafe tana yi wa SEN irin dadin da yaran nan suka jiyar da shi a daran jiya,Dan tsaki SEN yayi toh shi a ina zai ji tunda ba da shi aka ci uwar sabadan ba,don't worry my friend kaima ka kusa barin wannan abunda Odugwu ya sanya ka,a canza maka Na san ka gaji ko,hmmm wlhy ni Kabiru har Na saba, in ban yi ba bana Jin dadi,dariya Kabiru ya kwashe da shi sannan ya nufi kafadun shi yace shege Aboki na kace ka ji dadin abun Amman Na ga randa aka ce ka fara hankalin ka yafi Na kowa tashi, hmm bara ka gane ba nima one the Na zamo addicted,daga haka basu kuma magana ba kowa yayi shiru da abunda yake sakawa a ranshi,

.........
5 Days later

Doctor Nameer ya fara aikin shi gadan gadan,babu wata matsalan da yake fuskanta a Asibitin sai Na Doc Bashir da kuma Na Nurse Kareematu domin ba karamin shige masa take yi ba,haka in ta ganshi za tayi ta karkada tana wani farfari da idanu tana lankwashe lankwashen murya,saidai har tayi ga gama be masan tana gurin ba domin yi yake kamar be san da halittan ta ba,Wanda ba karamin haushi take ji ba ganin irin halin ko in kula in da yake nuna mata,sai kuma Doc Bashir da ke yi masa kallon wulakanci domin lokaci daya ya ji ya tsane shi domin ya ga alaman yaron akwai brain kuma yana da hazaka, in ka cire mutane 2 nan to baya fuskantan ko wace matsala aikin shi yake cike da kwanciyan hankali, saidai yana mamakin har yau da be hadu da Nadeeya ba domin haka kawai shi yake son ya ganta,

..........SEN

A kwance yake a kan gadon shi ya rasa duk abinda ke masa dadi,yau har kwana biyar sun wuce be samu ya yi aikin da aka bashi ba,shi sam wlhh be san inda zai samu Jinin yaron da ba a fi 30 mints da haihuwar shi ba,karan shigowar wayan shi ne ya katse mishi zurfin tunanin da ya fada,

Tsaki ya dan ja tare da janyo wayan domin ganin waye ke son takura shi haka,saidai kafin ya ga me kiran wayan ta tsinke,Kara shigowan kiran ne ya sanya shi Kara Jan tsakin tare da kallon screen in wayan, ganin Alhaji Salis ke kiran shi ya sanya shi gyara zama tare da daukan wayan..........

Asaalamu Alaikum,

Ina yi wa kowa fatan Alkhairi tare da ban hakuri Na rashin jina jiya da kuka yi,hakan ya faru ne sabida dan rashin lfyn da nake fama da shi, ina godia da irin kulawan da kuke nuna mun, Allah ubangiji ya bar kauna,

Na so Na ga ya fi haka Amman Allah be yi ba,so bare with this pls,sai kuma Monday in sha Allah,

A cigaba da sharing and commenting pls

Ina yi wa kowa fatan Alkhairi.
[6/21, 8:37 PM] My Best Best ❤️: 😭😔UBANA NE KO KISHIYA TA💔💔

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEEY BEE)

.......

My what's app group link


https://chat.whatsapp.com/JYJvskgTzZICC4ksRfiMlK

Ina maraba da duk me son shiga saidai in har kin san bara ki Na comments ba,toh don Allah kar ki shiga,haka zalika maza kar ku shiga pls wannan group in mata ne zallah akwai kuma matan aure🙏🏻,

Ga masu son a tallata musu hajojin su contact me via:

08100046388

.........
Page ten

********** Doctor Nameer

Har ya iso masaukin shi yana janjanta wannan alamari Na Nadeeya yar gidan SEN, ikon Allah toh ke nan da gaske dai haukan tayi to me ya hauka ta ,and akan me take yi wa uban ta mahaifi irin wanann zagi haka,dole akwai Abu a kasa,ruwa bata taba tsami banza,

Dole akwai boyayyan alamari da ke birne a kasa,haka kawai ya ji yana son sanin miye ke damun yarinyar nan like yana son ya sani miye ya same ta har ta haukatar ta haka,tun yaushe ne ma ta haukacen har da kai ta hospital in mahaukata,

And in har da gasken tayi hauka a irin kudi da taimakon SEN ai kasar waje ya kamata ya fidda ta domin nema mata lafiya ba wai a kawo ta asibitin Specialist ba,irin wannan tambayoyin ne ke ta masa yawo a cikin brain in shi,

Can kuma wata zuciyar tace da shi kai miye naka Nameer ina ruwan ka da ita ka san ta a ina da har kake Jin wani iri a game da abunda ke samun ta ka bi ka dage hankalin ka,ka San ta ne??

A fili ya amsa aa ni ko ganin ta ma ban taba yi ba sai a video ban San ta ba kuma babu abunda ya hada ni da ita,Allah ya bata lafiya shine abunda ya ce tare da Saurin cire tunanin ta a ranshi ya fito daga cikin motar bayan yayi parking,

Key in room in shi ya karba tare da hawa sama ya bude dakin,kai tsaye toilet ya fada ya watsa ruwa sannan ya fito, abinci yayi order domin ba karamin yunwa yake ji ba(ni ko nace kai dai ka ji mutan Bauchi an iya girki ya sanya kake haba haban cin girkin su,lol)

Saida ya gama cin abincin sannan ya kira Mama,gaisawa suka yi sannan ya bata labarin yau ya je asibiti yayi reporting an ce gobe ya dawo in sha Allah,

Ba karamin dadi ta ji ba,addu'oi tayi ta masa na fatan Alkhairi da kuma tsari,nan suka shiga hira har ta bai wa Haanan tayi ta yi masa gwaranci,yana dariya abun shi,kusan 1 hour sannan yayi mata sallama tare da kashe wayan, yana Jin missing in Maman shi da little angel in shi,

Kashe kiran ke da wuya kiran Mujaheed Na shigowa, dauka yayi suka gaisa cike da barkwanci,

Mutumina ya hanya hope ka isa lafiya,ya ka ga garin to,

Dan murmushi Nameer yayi sannan yace baka da dama Mujaheed duk irin tambayoyin nan ni kadai,wlhy Alhamdulillah Na isa,Bauchi kuma is a very nice city,Na ma yi reporting gobe zan fara aiki In sha Allah,

Toh Allah ya kaimu Aboki Na ya

Please Login or Register in order to submit comment