Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanda Ake musu daukan dai dai,

Ko da aka kawo ta sai da ya tambayi Kareematu ita ce wannan,cikin sauri ta amsa da ita,

Ba karamin kuka da tsinewa Kareematu Zaituna tayi ba Jin sharrin da take neman daura Mata,

Fadi take Amman wlhy ke dai Kareematu akwai yar iska ki Rasa Wanda zaki wa sharri sai ni,me na Miki yallabai wlhy sau daya na taba shiga cikin dakin kuma itace ta Fadi mun pin in shiga abinci kawai na Kai Mata,Amman da ke butulu ce ita ka ji abunda take Fadi,Allah dai ya wadaran ki Kareematu,

Ke dallah rufe wa mutane Baki sai dai ke Allah ya wadaran ki ba ni ba,sharri nayi Miki AI kin shiga dake da wannan shegen kune last in shiga gurin ta,

Tsawa Jabiru ya daka musu sannan yace a zo a maida su cell har yanzu Basu Gama cin uban su na more especially Zaituna a tabbtar an lallasa ta in tayi laushi za tayi bayani,tana kuka tana Ihu haka aka kwabe ta ko Dan kwali babu aka watsa ta cell aka hau kirba kamar an samu sakwara,


Kwanan ta uku a hannun su,Banda uban bugu babu abunda suke ci,kuka kam sun yi Shi har Basu son adadin Shi ba,doc Bashir abun ba karamin mamaki ya bashi ba sai yanzu ya tabbatar da iyalan Shi Basu damu da Shi ba kamar yanda shima ya ke watsar da lamuran su,domin tun sanda aka daure Shi ko kafar makocin Shi be gani ba balle na Yara ko matan Shi,tabbas yasan duk rintsi za su samu labari domin duniyar yanzu kana kwance gadon baccin Ka labari ke iso Ka,be taba sanin mugun Zaman na su ya Kai haka ba sai yanzu wato Basu damu ba ko a raye ko a mace yake,ikon Allah abunda ya fi masa ciwo ke nan duk rintsi dai a Kan idanun Shi mijin Kareematu da yaran ta ke ta sunturin zuwa ganin ta suna me kwantar Mata da hankalin in sha Allah za ta fito haka ma Zaituna Amman Shi kam wai ko aboki be zo masa ba,


*******Doc Bashir Ubaidullah

Shine cikakkiyar sunan dan asalin garin Bauchi ne a karamin hukumar Burkacuwa,mutum ne Shi me tsananin son Mata da kuma abun duniya,

Like Akan mace toh ranshi ma zai iya bada WA,matar Shi ta farko auran Hadi aka yi musu Wanda sam be kaunar ta amman aka dage da auran a haka ya aure ta ubangiji ya azurta su da Yara 4,sannan ya Karo ta biyu Wanda yake Kira zabin nashi,

In takai ce muku zance dai Bashir Mayen Mata ne Wanda ya sanya Shi aure da sake,domin ya auri Mata sun Kai 10 a rayuwar Shi,likita ne kwararai na kwakwalwa,wanda kila abunda ya dan taba Shi ke nan kun san in karatu tayi yawa sai a hankali lol,

A irin son matan Shi ne ya sanya Shi Fara bin staff's in Shi,watsatsu irin Shi su bada Kai wasu su ki,kamar na Doc Haneefa babu yanda be yi Kan ya tatile ta ba sam taki ya Sanya sam tashi da ita Basu zo daya ba ya tsane ta haka ita ma ta tsane Shi,

Kareematu tafiyar su ta zo daya ne ta hanya mugun son kudin ta Shi kuma irin macen da yake so ke nan ya Sanya ya maida ta kamar matar Shi kullum tana cikin cewa ta tafi night duty hospital alhalin suna can guest house in Doc Bashir suna tsabon Allah in da yake Mata barin kudi domin babu karya Yana samun satisfaction iya makura a gurin Kareematu,

Mind you ko don an canfa ne daman an ce liktoci akwai son Mata sannan akwai su da mako Basu rike iyalan su at all(am sorry ba wai na Fadi don cin fuskan doctors bane base on abunda nake ji kuma nake gani ne,so ayi mun afuwa pls,ba cin mutuncin doctors nake ba ko wani aiki akwai na kwarai akwai bata gari๐Ÿ™๐Ÿป),

Yaran Shi sun Kai 10 gaba daya in Ka gansu bara Ka dau uban su Yana aiki Yana daukan albashi na,ya sakar wa matan ragamar gidan domin kwakwaran cefane wannan ba yi yake ba balle aje ga biyan sch fees da kuma sauran abubuwan bukata na rayuwa,

Ko wace uwa ita ke fafutuka Akan yaran ta don ta samu ta rufa musu asiri,

Gidan da suke ciki wannan bara Ka dauka nashi bane,in kana son ganin bacin ranshi to Yana cikin iyalan Shi ko kuma sun yi demanding in abun kudi toh nan zai ta hada fuska Yana masifa,karatu kuwa be damu suyi ko Kar suyi ba,in uwar yaro tana da shawar boko sai ta Sanya Dan ta Amman Shi babu ruwan Shi,

Kudin Shi wa kanshi ne da kuma Matan banza,in one word doc Bashir dai MUGUN MIJI ne mara tausayi mara adalci sannan mara mutunci me tauye hakkin family in Shi,ya Sanya gaba daya ya fice musu a rai daga yaran gidan har matan gidan babu Wanda ke Jin dadin Zama da Shi gaba daya ya fice musu a rai,wannan ke nan,


Roka yayi Allah Annabi a Bude Shi ya je office in oga Jabiru akwai bayanin da zai mishi,domin bayan dogon nazari da yayi,gaskia Baya ji zai iya kara kwana daya a cell in nan ya gaji matuka gayya,burin Shi ya gan Shi ya zama free man shima,in har ya tuno kudadan da ke shake a cikin account in Shi sai ya ji Rabin azaban duk ya bar jikin Shi,Dan uban iyalan Shi Yana fitowa yau ko gobe in ya je asibiti ya dan karbi treatment sai airport bare zarce ko ina ba sai Los Angeles dole ya je ya samu kamar Sati biyu Yana hutawa a jikin fararan fata,


Da kyar da sidin goshi wani dan sandan ya Bude Shi bayan yayi mishi alkwari zai bashi kyautan 10k in ya fito,

Jiki a mace Yana jan kafafu ya nufi office in Jabiru,da sallama ya shiga,

In da ya tadda Jabiru zaune Yana Shan Maltina me sanyi ga namar suya a gefe Yana afawa,

Da tsawa ya ce kai uban me ya fito da kai,Saida Doc Bashir ya hadiye yawun kwadayi sanann yace yallabai na zo magana da Kai ne don Allah in bara Ka damu ba,

Be Jira amsan Shi ba ya cigaba da fadin yallabai jiya da na kwanta bacci nayi wani dogon tunani da nazari,tunda duk cikin mu ukun nan babu Wanda ya aika laifin nan toh tabbas na san shine zai aika ta domin tun zuwan Shi na ga alaman Yana yawan shige shige Yana son sanin komai ya kare Yana lashe Baki domin babu karya yawun Shi ya biya ,

Can in Jabiru ya aje tare da mikewa tsaye sanan yace Waye and for all this while Ka san Wanda ya aika laifin nan kake ta wahala mu har muna Shirin cike muku file mu aika Ku court ranar Monday,

Idanu Bashir ya zaro sannan yace yallabai na tabbatar ko da ba Shi ya sace ta ba toh dole ya san wani abu akai,

Waye Shi fada mun sunan Shi da hanzari kuma a ina yake,

Saida Doc Bashir ya nemi gurun zama sanan yace yallabai sunan Shi Doc Nameer ,duk tare muke aiki haka kawai zuciya ta bata yarda da Shi ba,kuma ina ji a jiki na kamar Shi ya dauke ta,

Da Ka san da haka Ka tsaya bata mana lokaci a ina za mu same Shi,

Yallabai ina na samu fuska gurin Ka kullum duka fa kake Sanya ayi mana,da Shi na ke breakfast nayi lunch harda dinner fa,Haba don Allah ba dole tunani na ya dauke ba,

Tsawa Jabiru ya daka mishi domin ganin ya Fara wuce Gona da iri,sallamar Shi yayi kan ya koma cell in Shi,za su koma asibitin yanzu domin bincike,da haka kuwa ya fice daga office in Yana me tsine wa oga Jabiru a ranshi na ranshin bashi suya da yayi,(ni ko nace kila Kai Ka Siya masa ai),

Nan ya tara yaran Shi babu bata lokaci be Jira ya sanar wa Sen ba ma domin Shi kanshi case in nan ya Fara fita masa a Kai,be taba Kai wa iyanzu Yana solving case babu solution ba sai this time around Yana adduar Allah ya sa zargin Bashir in ya zamo gaskia a rufe case kowa ya huta,

Ko da suka isa Kai tsaye office in Nameer suka nufa lucky them be Riga ya tafi gida ba,

Sama da kasa Jabiru ke kare masa kallon wulanci kafin cikin Isa da izza yace da Shi you are under arrest,

A nutse doc Nameer ya dago tare da kare wa Jabiru kallo sannan yace da Shi wa alaika assalam,

Kallon kallo Jabiru ke yi da yaran Shi kafin ya sheke da dariya sannan yace da kyau ustaz mike a Sanya maka ankwa mu wuce da Kai gidan Ka sauri muke,

Mike wa Nameer yayi tare da cewa wannan kuma shine impossible Kai look at me very well I know my right KO su Bashir da Kareematu da kuka kame su suka so suka kuma bar Ku,Amman ni kam na rantse da girman Allah Baku Isa kama ni ba domin babu abunda nayi,ya kare tare da koma wa ya zauna,

Kai Jabiru ke jijigawa domin ganin irin wannan confidence na yaron nan,Shi sai ma ya Fara bashi tsoro,irin wannan Ka tabo mutum ne Baka san Waye Shi ba,Amman sai ya daure yace,


Ka tashi mu tafi gidan Ka na karbo search warrant domin Bashir ya sanar mana Yana zargin Kai Ka sace Nadeeya,

Dariya Nameer yayi har hakwaran Shi suka fito kafin yace a taya zan sace Nadeeya miye Hadi na da ita,hasali ma ni ko haduwa da ita ban tunanin mun taba yi,kawai dai yayi cooking up stories ne koh mun je gidan nawa am very sure babu abunda za Ku samu so a shawarce Ku koma abun Ku domin Bashir ba isashen hankali yake da ba,don anjima ma zai iya cewa Shi Sen da kanshi ya sace diyar ta Shi,ya kare tare da sipping in bottle water,

Duk bayanin nan be gamsar da oga Jabiru ba Saida suka sako Nameer a gaba Wanda sam be yarda sun ci mutuncin Shi domin idanu ya Bude musu,a motar Shi suka bi bayan Shi har suka iso unguwar nashi,

Gate in ya Bude sannan suka Shigo cikin gidan,zuciyar Shi sake sam babu tsoro ko wani alamu da zai nuna bayi da gaskia,

Kofar palor ya Bude sannan yace da Jabiru mu kalli search warrant in da aka bada,nan ya mika mishi Saida ya karance tsaf ya ga ba cooking up stories suka yi ba sannan ya matsa yace su shiga,su bincike ko ina,Amman da sharadi ko tsinke nashi ya Rasa ko aka lalata mishi wanni abun in the process in neman ta wlhy tallahi sai yayi Karan su court,da haka suka wuce, oga Jabiru yace wlhy kowa yayi taka tsan tsan in mutum ya fasa Abu ko ya lalata uban Shi zai ci,

Guri Nameer ya nema ya zauna tare da daura daya kan daya ko a jikin Shi,

Nan ko suka shiga dube dube da ke ya musu warning ya Sanya Basu masa binciken hauka ba a sannu suke komai ko ina sun duba saidai Sama ko kasa sun Rasa,babu ma wani alamun da zai nuna Nadeeya ta taba rayuwa a gidan,

Bincike sukai sosai Amman duk a banza domin Basu Sami komai ba,a haka suka fito,

Ina take kila kun same ta Nameer ya tambaya cike da shakiyanci,

Kwafa Jabiru yayi sannan yace Allah ya taimake Ka ba mu sami komai ba da Ka yaba wa Aya zakin ta,domin yanda kake da yawan maganan cikin minti daya Zan Sanya Ka shiru na watanni guda,

Kai kawai Nameer ya girgiza sannan yace officers ga can kofar fita tunda har kun Gama abun da ya kawo Ku you guys should get going daman na fada muku indai zancen Bashir za Ka dauka toh gantali yanzu ya kama Ka,daga haka yayi shigewar Shi cikin daki,ba karamin ciwo Jabiru ya ji ba saidai babu yanda ya iya haka ya tasa Kan yaran nashi suka fice daga gidan tare da daukan alkwarin sai ya ci uban Bashir ya in suka koma police command.


A cigaba da hakuri da ni komai yar lafiya ce,

Ina godia da dumbin kaunar Ku da kuma fatan Alkhairi da kuke a gare ni ubangiji ya Saka da alkhairi ๐Ÿ™๐Ÿปโค๏ธ,

Sai gobe in me kowa me komai ya so,

Ina yi wa kowa fatan Alkhairi.
[6/21, 8:37 PM] My Best Best โค๏ธ: ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜”UBANA NE KO KISHIYA TA ๐Ÿ’”๐Ÿ’”

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEYBEE)

.......

My what's app group link

https://chat.whatsapp.com/FKZuWu1yj7VJ9L6izLqLhA

Don Allah in har kin San ba karatun book ina da commenting bane zai kawo ki toh Kar kiyi joining,haka zalika Maza Don Allah stay away from my group domin na Mata ne xallah๐Ÿ™๐Ÿป,

Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me via:

08100046388

.........
Page twenty- eight

***********


Doc Nameer******


A gajiye Nameer ke driver domin drama in da Sen yayi creating tun safe ma ya Isa gajiyar da su,Habeeb da ke xaune gefan Shi ke ta zuba mishi hira Wanda da eh ko aa kawai yake amsa Shi domin Rabin hankalin Shi na gurin Nadeeya,

Shoulder in Shi Habeeb ya taba Wanda ya sanya Shi saurin juyowa tare da cewa Nadeeya,

Da kallon mamaki Habeeb ke bin Shi da Shi,goshi ya dafe tare da yin parking sannan yace ya aka yi ne Habeeb,

Nameer wat the hell is wrong with u ne,I have been talking since Ka share ni and yanzu Ka Kira ni da Nadeeya,

Dan kallon Shi yayi sannan yace a yaushe Kai dai kawai sabida an wuni maganar ta ne ya sanya kake ji kamar na Kira sunan ta,

Hmm wlhy ko kaffara bazan yi ba Doc Handsome akwai abunda kake boye wa,and am very sure Nadeeya na ji Ka Kira ba wani kunne na bane,

Shi dai Nameer be kuma Kula Shi ba mota ya ja tare da nufan gidan Habeeb in,Saida suka iso sannan yace da Shi Bari ya koma,

Nan ko Habeeb yace be san zance ba ya Shigo Muhibba ta gama abinci su ci sai ya wuce,ganin yanda ya matsa ne ya sanya Shi bin Shi cikin gidan,

A nan parlor inta suka yada zango,nan ta fito da warmers a hannun ta sanye da fararan kayan nursing,alamu daga aiki ta dawo ko kayan bata Kai ga cire wa ba,

Har kun Shigo shine tace tana smiling tare da nufan dining area in su,aa my love kawo mana nan kawai wlhy gajiya ce jikin mu sosai,

Bata ce komai ba ta dawo nan gaban Nasu ta Aje sannan ta gaida doc cike da sakon fuska ya amsa Mata,tare da tambayan ina baby,Yana bacci shine abunda ta amsa masa tare da mikewa,

Ke dai Hibbaty har yanzu ba a cire uniform ba,wlhy Ka Bari kawai yau din nan Nima a gajiye na dawo yanzu nake son yin wanka na canza kayan,daga haka ta shige kitchen tare da karasa Ibo musu abubuwan da za su bukata na cin abincin sannan tayi shigewar ta daki,

Nan ko Habeeb ya ware hannu ya shiga cin tuwon semo da miyar vegetables da ya ji Nama da kifi ga cup cike da zobo me sanyi a gefe,

Doc Nameer dai ya kasa Kai ko Loma daya,Shi be ga wautar Shi ba sam Saida ya dauko ta,toh ba tsayawa yayi dogon nazari ba kawai ya biye wa abunda zuciyar Shi ta Raya mishi ne,gashi yanzu duk ya gagara sukuni,

Ganin har yayi Rabin plate Nameer ko loma daya beyi bane ya Sanya Shi tsame hannun shi,sanann ya ce doc Nameer don Allah tashi kayi tafiyar Ka tunda har ni Baka dauke ni da mutunci kamar yanda na dauke Ka ba,


Da mamaki Nameer yace haba dai ban gane me kake Fadi ba kamar ya,

Eh kamar yanda Ka ji ace tun yau da safe ne nake bi dakai Ka sanar da ni damuwar Ka for Allah sake ko ban zamo silan daukewar sa AI na taya Ka roko gurin Allah amman sam kaki,is like you don't trust me or ko kana ganin ban Kai in san damuwar Ka ba,Wanda hakan ba karamin batan Rai yake ba,yanda na dauke Ka bazan so ganin Ka cikin matsala ba,domin ni a dan uwan Jini na dauke ba not just a friend,but is like ni ba haka nake gurin Ka ba, whatsoever ke damun Ka I promise not to ask again ubangiji ya yaye maka damuwar Ka ya kare tare da mike wa,domin har ga Allah abun ya bata mishi Rai,bubu dadi kana tare da mutun kuma kana ganin Sarai Yana cikin damuwa Amman ya boye maka,sai Ka ga kamar be yarda da Kai bane,


Hannun shi ya riko sanann yace haba Kai kuwa Habeeb toh miye abun fushin,

Yaya baran yi fushi ba Nameer a problem share is a problem solve Kai kan,Ka san two heads are better than one,ni sakar ni in Ka ga dama Ka ci abinci Ka yi tafiyar Ka ni na tafi dakin Mata na,

Dan murmushi Doc Nameer yayi sanann yace in Ka tafin toh Waye zai yi solving problems in nawa come back and seat down let us talk man to man,

Habeeb be ce komai ba face dawowa da yayi ya zauna Kusa da Nameer in sannan yace ina Jin ka,


Actually ban san taya zan Fara maka bayani ba,I don't even know how to explain myself,and I don't know da wani Ido ko fassara za Ka yi mun but trust me wlhy nayi ne with pure intentions,

Da Ido Habeeb ke bin Shi kafin ni fa Ka Sanya ni cikin duhu go straight to the point,

Numfashi Nameer ya ja sannan yace Habeeb I do trust you saisa Zan sanar da Kai damuwa ta don Allah don't let me down,da Kai ya amsa Shi domin har ga Allah Shi ya ma Fara Jin tsoro toh me Nameer in yayi haka,

A hankali ya ce Habeeb Ni ne na dauki Nadeeya,a zabure Habeeb yace Whatttt,

Nameer Ka kuwa san abunda kake Fadi kuwa are u mad or something taya za Ka ce Nadeeya is with you ,how comes a ma tayaya a yaushe Akan me yasa,shine duk abubuwan da Habeeb ke Fadi,

Mikewa shima Nameer in yayi tare da dafe shoulders in sa sannan yace I can explain but seat down first,

Nan take ya kwashe tun farkon haduwar Shi da Nadeeya har zuwa jiya da ya dauke ta daga hospital tare da tsitatar da ita daga mutuwar dole da Afzaal ya Sanya Bashir yayi mata,

Baki Bude Habeeb ke kallon Shi kafin ya ja ajiyar zuciya sannan yace lalle wannan doc Bashir in Ashe Dan iska ne,

Tambaya ta a nan shine why Baka sanar da mahaifin ta ba and akan wani dalili zai Sanya miji ya so ganin bayan matar Shi me tayi masa,

That wat I want to know Habeeb haka kawai nake Jin rayuwar yarinyar nan Yana cikin hadari,and maganar gaskia at this point ban san who to trust ba,haka kawai nake Jin a jiki na kamar Shi uban nata shima son cutar da ita yake yi,kawai I don't know why nake Jin bazan iya trusting kowa da ita ba,

Shiru duk suka yi kafin Habeeb yayi breaking Shirin da cewa Nameer kana son Nadeeya ne??

Da sauri ya dago tare da nuna kanshi kafin yace haba haba nooo ba wannan maganar kawai dai ji nake kamar ya za me mun dole na taimake ta and I don't know why Is just like kamar ina da strong connection with her or something,ya kare yana shafa Kan Shi,


Dan murmushi Doc Habeeb yayi sannan yace ban taba ganin actor irin Ka ba,Ka dauke yarinya ka Sanya dan iskan can a wani hali,na san Yana can hannun su Jabiru wlhy uban Shi za su ci,ya Kare Yana dariya tare da haskako fuskan Bashir in,

Kai kawai Nameer ya girgiza domin Habeeb ba dai mugunta ba,kafin yace can you help me pls,

Say it out Allah ya sa Zan iya,

Madam za ka bani Aron ta,pls ta samu ta je ta yi wa Nadeeya wanka a samu a canja Mata Kaya tun jiya suke jikin ta,na san by now sun dame ta,

Sure Bari na Kira ta,AI dole su dame ta ina za Ka bar ta ita kadai,ya kare tare da shige wa dakin Hibban,ba dadewa suka fito da dan first aid kit in ta,tare da babyn su a hannun Habeeb in,mamaki ful ranta a yaushe Nameer in yayi aure ba ta sani ba,da haka suka shige mota har ya tada motar tace ya tsaya tai mantuwa,da sauri ta koma ciki tare da dauko simple brown gown me hade da cap in Shi sabo gal sai kamshi yake zubawa sannan ta dawo suka taho,


3 Days Later*******

Kwanakin ukun nan ba karamin azaba Ake ganawa su Bashir da Kareematu ba,oga Jabiru ya dage by fire by force sai ya samu information out of them,

Kareematu ba karamin kuka tayi ba barin ranar da Abdoul ya zo domin ya samu labarin abunda ya faru a asibitin su,babu yanda be yi ba Akan a bada bail In ta Amman sam Jabiru yace bare yu ba,karshe ma rashin mutunci ya karta wa Abdoul Wanda Saida ya sanya Shi kwalla da haka ya bar police command in tana kuka tana rokan Shi Kar ya tafi,Shi ya Rasa gane wannan rashin ji irin na Kareematu da ta daura wa kanta tun tana budurwa Allah yayi ta mace me shegen kadadi rawan Kai da shegen son abun duniya,abun haushin kuwa ubangiji yayi ta ba yar gidan uban kowa ba,sai shegen fadin Kai da hangen nesa,

Zai iya cewa kaddara da blind love da kuma rabon su Khairat ne ya hada auran su,domin rawar Kai kam ko kadangare nan ya ga Kareematu ya bar ta,

Aure na soyayya suka yi domin ya kasance Dan unguwar su ne wanda zai iya kiran sunan kaunar da yake Mata akan jarabawa,

Yayi matukar mamaki da ta saurare Shi tun ranar farko,wai gamon Jini daga Allah soyayya suka yi me tsafta domin Abdoul irin social uztaz in nan ne,sannan kuma malamin makaranta ne,

Haka ko da suka yi aure duk da rashin kunya da rawar kanta suna Zama lafiya har ta kammala karatun ta na Nursing wanda Shi ya tsaya Mata kai da fata domin har rancan kudin banki ya karbo duk don Faranta Mata,

Daga sanda ta samu aiki toh wannan lokacin suka yi sallama da farinciki don tunda ta Fara haduwa da doc Bashir ya Fara bude Mata idanu da fari ta ki yarda Amman ganin irin barin kudin da yake Mata,Wanda a lokacin samun Abdoul yayi Baya domin gidan da suke ciki ma Saida Shi yayi ya biya bashin bankij da Ake bin shi suka koma na haya,

Da haka Bashir ya siye zuciyar ta shike nan suka dinke ko bata da duty sai ta je hotel sun sheke Aya ita da doc Bashir,a sunan ta ta fi Night duty,Wanda Abdoul Sam be da masaniya kan irin wannan mugun dabia da Kareematu ke aikatawa,tun tana yi da Bashir har idanun ta suka kuma budewa ta Fara bin wasu Maza Jen can daban in har zaka bata kudi toh tabbas za ta Bude maka kafa,idanun ta gaba daya sun rufe neman duniya kawai ta Sanya a gaba,


Tsawa me razanar wa Oga Jabiru ya daka musu tare da fadin Ku wai ga Ku yan iska masu taurin Kai ko,bara Ku sanar mun yanda kuka kai yarinyar mutane ba,


Cike da kuka jiki duk tsami Baki duk ya kumbura,Kareematu tace yallabai wlhy tallahi iyakan gaskiar ke nan ni dai ina shiga duba ta time to time bisa umurnin doc Bashir amman ba ni na dauke ta ba,

Kin taba ganin criminal yayi confessing laifin Shi daman,har yanzu Baku bugu bane kila sai na sanya a tsinke muku gashin jikin ku ko an sanya muku shocking zaku samu Ku Fadi gaskia,


Cikin kuka doc Bashir yace yallabai kayi wa girman Allah Ka bar ni haka wlhy ko zama Bani iya wa sai kwanciya,

Dariya Jabiru ya sheke dashi kafin yace AI kadan Ka gani in har junin Ku taurin kai ne gaba kwanciyar ma kasa ta za kayi,

Sabida zarmewar zuciya ina Ku ina Satan yarinyar dan takaran gwammna,uban me za kuyi da ita,a taya ma zaku ba Ku bane dole a cikin Ku akwai mugun da ya dauke ta, domin duk asibitin sun Fadi daga Kai sai ita wannan

Please Login or Register in order to submit comment