Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fuska a dinke tsaf. 'yar dariya tayi tana watsa masa daquwa

"Ungonan ja'iri, gidanku"

"Oho......ni gaskiya kenan na fada ai" ya fadi yana samun gurin zama sosai.

Ya kusa awa guda gurin bibi din suna hira,amma ko motsin sultana bai sake ji ba har ya fita a sassan.

Ya samu ama da baqi wajen mutum hudu,kuma dukkansu dangin aba ne,don haka daga tsaye suka gaisa ya juya zai wuce sashensa,saboda yau din a mugun gajiye yake,yanason kuma yadan fita bayan ya huta

"Bikin ni'imatu akeyi fa aliyyu" ama ta fadi tana dan murmushi saboda tunawa da tayi da irin drama din da akayi akan ni'imatu din da maina. Tayi mutuwar sonshi kamar ba gobe,shi kuma yayi matuqar qin jininta,haka nan tun suna qananu. Yana da wani irin hali, zuciyarsa me girma ce ba kasafai soyayyar wata ke burgeshi ba.

"Allah ya sanya alkhairi" ya furta a taqaice yana gyara maballin wuyan rigarsa da hannu daya

"Zaka fito ne yanzu?" Ama ta sake tambayarsa

"Eh to,bacci ne a idona da yawa,wai da inason nadan kwanta"

"To qilan kafin ka tashi ka samu gidan ba kowa,don dukka zamu gurin kamun amarya"

"Okay,sai kun dawo,amma zan dauki key daya na mota da ita zan fita" sai ya qarasa yana daukan key din da ya gani saman table yana ficewa.

Yana yin wankan kuwa baccin yayi awon gaba da shi,bai farka ba sai bayan sallar la'asar,har sallar taso kubce masa. A gurguje ya daura alwala ya fice masallaci. Sanda zai dawo din yaga sun fara shirin fita,don masu mota a cikinsu sun fidda motocinsu daga parking space.

Ya samu ama ta bada abinci a kawo masa,amma sai baici ba,ya duba lokaci,ya tabbatar idan yakai dare wajen masu mishi gyaran gashi zaya samu layi sosai,don haka kawai yahau shiri da zummar idan ya dawo yaci abincin.

Cikin wani red shirt me gajeran hannu ya shirya,yayi kyau ainun,hakanan gashin da ake cewar za'a je gyaranshi ba wani alamun buqatar gyara sam a tattare dashi. Nannadaddiyar sumar nan me santsi irin ta asalin abzinawa buzaye. Wani boot ya sanyawa qafarsa,gwanin saka boot ne sosai ko don saboda kyakkyawar alaqar dake tsakanin aikinsu da takalmin?.

A dan gaggauce ya fito,mutanen gidan har sun fara fitowa,sai ya wuce abinsa kai tsaye yana duban key din motar da ya dauko yana nufar motar.

Ita daya qwallin qwal shigarta ta banbanta da dukka shigar sauran 'yan uwanta,cikin high tummy plazo me rawa take da wata riga mahadinsa me gajeran hannu. Wando ne me azabar kyau da tsada wanda ta hadashi da wani high Hill shoe me madauri wanda yake mahadin qanqanuwar handbag din data saqale cikin yatsunts. Wasu irin fashion earrings ta sakawa kunnenta,wanda bai zuwa da sarqa saidai abun hannu da agogo da kuma zobe. Gashintannan me azabar tsaho da santsi an masa wani gyara na musamman,wani ya duba gaban fuskarta yabi ta gefen kunnnenta,ta hade da sauran na bayan ta matseshi cikin band me kyau da qyalli. Kallon daya idan kayi mata zaka iya rantsewa da Allah daya daga cikin diyoyin celebrities na qasar india ne,don muddin ba baki ta bude tayi maka magana ba,zaka kafe ne da cewa ko zo na kasheki bata sani da kowanne yare ba idan na indiyanci ko larabci ba,don sakkk kamanninta suka alamta hakan.

Ba waje ba,iya cikin farfajiyar gidan kadai da ta tako dai data dauki hankalin kowa. Dai dai kuma sanda maina ke fiddo motar daga cikin jerin sahun motocin yana duba bayansa ta cikin madubin motar don ya fita da kyau ba tare daya taba kowacce mota ba idonsa ya sauka a kanta.

Dukkansu najma kowacce doguwar rigar atamfa ne gown a jikinta,harda siraran mayafansu,to amma sultanar ko hula bai samu arziqin sanyawa ba bare aje ga batun mayafi. Har yaja motar gaba kadan yana dauke idanunsa daga kanta wani abu daya darsu a zuciyarsa ya sanya ya tsaida motar

"Idan a baya baka da right,yanzu kana da cikakken damar da zaka hukuntata ka kuma bata kowanne kalar umarni da kakeso,babu me cewa don me,wannan abun da sukayi sun baka cikakkiyar dama ne a hannunka da zaka saitata yadda ranka keso ba tare da sunsan da haka ba" ya gamsu qwarai da wannan maganar,sai ya sanya hannu ya danne horn din motar tashi.

Dukkansu aminata dasu yasmine dake tsaye hankalinsu yayo gurin harda sultanar,amma sai sultanan ta dauke kanta. Hannu yasa ya kirayi aminata. Gabanta yadan fadi sai ta hau raba idanu,sannan kuma a hankali ta fara takowa

"Jeki kiramin SULTANA" ya fada yana bude aljihun gaban motar. Juyawa tayi da sauri ta koma gurin sultanan

"To me zanyi masa?" Ta fada tana bata fuska tare da murguda qaramin bakin nan

"Oho na sani?,sha'anin miji da mata?" Aminata ta fada cikin tsokana,uwa uba itadin tadan girme musu saboda haka ta fisu wayo a wasu abubuwan.

"Kinga aminata banason iskanci, don ni ba 'yar iska bace,kije ki gaya masa bazanje ba" ama dake dan gaba kadan dasu maganar ta sauka a kunnenta,tasan dama za'a rina,amma sai tayi kaman bata ji ba. Idanu aminata ta fidda

"Ni bazan iya ce masa haka ba wallahi".

"To sai kiyita tsayawa a nan" sultanar ta sake fada tana juya mata qeya.

Shurun da yaji yasan akwai walakin,don haka ya fito da kansa. Tun kafin ya qaraso suka dare daga wajen,banda sultana din dake tsaye,duk da zuciyarta nata faman bugawa amma ba zata nuna masa tsoronta ba har ya qaraso

"Ita bibi din tana kallonki kikayi wannan shigar?,wuce ciki ki saka atamfa ta mutunci kamar kowa" ji tayi duk duniya kawai ya gama raina mata hankali,ta yaya ta gama target dinta zaice ta wani canza shiga?,ita sam bataga ma ta inda zata cire wadannan kayan ba.

"Atamfa?,zafi fa akeyi,ni zafi takeyimin a jikina" ta fada tana tura baki gaba

"Zaki wuce ko sai na tattaka wuyanki a gurin?!" Ya fada cikin matsananciyar tsawar data sanya dole ama ta qaraso gurin,fon tasan tabbas akaci gaba da haka to zasu raba abun fadi a gurin,gashi akwai sauran mutane a farfajiyar gidan

"Ya isa maina,ke sultana jeki canza din kizo ku wuce,ki daina musu kai kuma ka dinga sassautawa fushinka" bata sake musantawa ba ta juya zuwa ciki din,abinda bata taba tunanin akwai wanda zai sakata tayin ba,sai gashi ta canzo atamfar. Haka kawai take masifar ganin kima da kwarjininta,tasan cewa kwata kwata bata cikin jama'ar dake takura mata cikin gidan,zaiyi wuya tace mata yi ko bari wannan ya sanya takejin ko meye tace mata tayi din zatayi shi.

Qin fita yayi kaman yadda yayi niyyar yi da farko,sai ya koma kawai cikin motar ya zauna yana monitoring dinsu,har suka kammala shigewa motocin suka fice. Haka kawai yakejin sai yayi da gaske,kuma babbar dama ce tazo hannunsa na saita komai,don haka ya kunna motar ya tasheta yabi bayansu.

Babban event ne me tsada girma kyau da kuma tsari,akwai babban majigi daga waje da zaka iya ganin dukka abinda ke faruwa a ciki. Sai ya samu gurin parking cikin motocin al'umma dake wajen ya ajjiye motar tasa,ya kuma sauke dukka glass din ta yadda zai iya ganin dukkan abinda yake faruwa da kai kawo a wajen.

Jinsa yake a takure gaba daya a gurin,kasancewar sam baya son hayaniya,kuma irin wadannan guraren ba wajen zuwansa bane. Kujera motar yadan kwantar kadan ya maida bayansa jiki,ta qasan ido yake ci gaba da kula da komai,har zuwa wani lokaci da yaji ihu sowa da kuma tafi sun cika wajen.

Dubansa ya maida ga allon majigi din dake waje,idanunsa kuwa sukayi kyakkyawan gani. Sultana a tsakiyar fili tana ta cashar rawa,mayafin da ya tilasta mata sakashi ma baya ko a hannunta bare kanta. Tsam ya tashi ya zauna yana dubanta,family and friends sun rude dayi mata tafi,masu liqi kuma sunyi,sai step din ya fara cika da mutane saboda ita. Wani irin salon rawa da tunda yake bai taba ganin irinta ba,bai kuma taba tunanin ta iya rawa haka ba.

Daga gefe ya hangi isowar ama,ta saka hannu a dabarance ta janyeta daga gurin. Hannunsa ya nutsa saman sumarsa yana rufe idanunsa,wani takaici yana cika mishi zuciya. Iska me zafi ya furzar yana ji har cikin ransa lallai tabbas dole ya dauki mataki tsatstsaura a kanta,matakai take buqata masu tsauri,baiga ta inda sassauci zai gyaro sultana ba,bayan kullum qara girma takeyi kuma sake sangarcewa takeyi.

A zafafe ya tayar da motar yana barin wajen ransa yana sake dugunzuma. Da irin wannan bacin ran ya isa wajen askin. Dama can bame yawan magana bane,don haka har akayi aka gama yabar wajen ba maganar da ta hadashi da kowa.
[4/18, 10:43 PM] C.E.O HUGUMA CLOSET: *_GUDUN ƘADDARA_*

*H U G U M A*

PAGE 29



Guraren tara da rabi na dare ya suka shigo gidan,yana jin sanda suka dawo gidan,yana zaune daha balcony din ama. Abinda ya qara masa takaici kowa da qafafunsa ya taka ya wuce ciki,amma ita sai da tanja ta rirriqeta saboda gajiya da bacci,ya dauke kansa yana jan tsaki sannan ya miqe yana sauka daga wajen.


**********K'arfe sha biyu na rana ya fito daga sashensa,sunata shige da ficen tafiya kamun amarya anjima kadan. Wadanda ba'a yiwa qunshi ba su najma suna sassan bibi ana musu.

Falon ciki ya wuce ya zauna,sai bibi din ta fahimci kaman yanason yin magana ne da ita,don haka koda ta fito daga kitchen sai tabi bayansa.

"Meye da meye yau za'a yi a gidan oncle issoufou?"

"Kamun amarya ne yau din ai,da dare kuma su wuce dinner,shikenan an gama don gobe zasu wuce ghana da mijin,babu batun rakiyar amarya" kai ya jinjina

"Koda ba'a gama bama,bana buqatar SULTANA ta sake fita ko ina,bawai bikin gidan oncle issoufou kawai ba,kowacce unguwa ma daga yau,daga makaranta sai gida........" Bai dire ba ihun kukanta ya ratsa gurin.

Sam bai ma kula tana wajen ba,ya waiwaya yana dubanta,shigowarta kenan sai ta watsar da abinda ta shigo dashi din ta shiga kuka da gaske kamar qanqanuwar yarinya.

"Wallahi sai naje Allah sai naje" ta dinga maimaitawa bakin fal da tsiwa da rashin kunya

Idanu ya zuba mata zuciyarsa tana tafasa,tabbas idan yaci gaba da zama a wajen zai mata mugun duka ne wataqila,kuma ama ta gargadeshi akan hakan,don haka sai ya miqe yana barin falon,amma cikin zuciyarsa yana tabbatarwa kansa tabbas yau zai mata gargadin da ba zata sake mararin maida masa magana ba.

Babu irin kukan da magiyar da bata yiwa bibi ba amma dukka suka taru suka bata haquri,tana kuka cikin falon bibi din tana jin tashin motocinsu suka fice suka barta,aka barta ita daya daga tanja sai deeja.

Da gudu ta diba tayi dakinta tana sake rusgar kuka,cikin zuciyarta fal tsana da haushin maina. Na meye zai hanata sakewa kaman kowa?,me ta tsare masa ne?,yabi ya damu rayuwarta cikin gidan sama da rayuwar kowanne mutum?. A duniya batajin akwai wani mutum data tsana sama da yaa maina a yanzu.

Tun tana kukan da sauti tanja na bata haquri har tanja dinma ta gaji,don bakinta kaman zaiyi ciwo,sai kuwa ta sauqaqe mata ta hanyar cewa

"Ki fitarmin daga dakina,ai harda ke aka kada baki,kuma wallahi bai isa ya hanani fita ba,ai ba ubana bane" ta fada da qarfi cikin zafin zuciya kaman tana gabansa. Juyawa kawai tanja din tayi tabar dakin,ta sani idan ranta ya baci komai ma zata iya fadi indai sultana ce.

K'arfe biyar saura na yamma ya dawo daga sallar la'asar da ya fita. Gidan ya dauki shiru,sai securities dake bakin aikinsu. Su dinma babu yawaitar kai kawonsu,saboda ganin yammaci ne,kuma babu yawaitar zirga zirgar al'umma cikin gidan bare unguwar da dama ba mutane ta cika ba.

Dakinshi ya koma ya aje wayoyinsa,sannan ya sake fitowa yana nufar sassan bibi da yayi imani zuwa yanxun bibi ta tsufa gidan biki.

Tun daga falon farko har na biyu ba kowa,sai na'urori dake ta faman aikinsu,ya kashe wasu ya wuce wasu har ya dangana da qofar dakin sultana,sai yadan dakata kadan,ya dage kaftan abaya dinsa ya zare belt din wandon jikinsa,sannan ya murza qofar dakin ya tura ya shige.

Tarwai dakin yake da haske,sai tarin ledojin madararta da Allah ne kadai yasan daga dare zuwa wunin yau guda nawa tasha. Yadda take bata muhimmanci sam abinci baya cikin tsarinta haka,da a rasa madararta gwara a daina girki a gidan ita a wajenta,komai nisan dare idan ta laluba babu ita to ko a ina taje sai an nemota,duk kuwa da cewa tafiyayya ce daga niamy ake jibge mata ita me tarin yawa.

Tana daga bari daya na gadon,kwance cikin kwanciyar rub da ciki wanda tayita ne daxu da tana kuka,daga kukan kuma ta zarce baccin. Hannunta daya ma ya sauko daga saman gadon,sumarta na barbaje saman filon,haka gajeriyar gown din jikinta ta tattare zuwa cinyoyinta.

Kadan yake ganin fuskarta,a hakan da take bacci zakayi tsammanin wata innocent ce,amma ba komai sai zallar fitsara rashin kunya da tarin raye raye da waqe waqe. Cikin ransa ya gama hango yadda zai firgitata,don haka ya matsa ya rage wutar dakin sannan ya tako a hankali ya tsaya a kanta.

Kamar wadda aka sanarma ko kuma taji cikin jikinta saita motsa kadan,tayi juyi zuwa hannun damanta dai dai sanda idanunta suka hango mata tsaiwarsa a gefen gado.

Razananniyar qara ta saki tana watstsakewa daga baccin ba tare data shirya ba. Ko gezau baiyi ba yana daga tsayen yana kallonta da lion eyes dinnanan nasa da suke da wani irin haske. Fuskarsa a dinke murtuk irin murtukewar da bata taba ganin makamanciyarta a tattare dashi ba.

Wani bugawa zuciyarta tayi bugun da ya kusa wucewa da numfashinta sanda zuciyarta ta raya mata wani abu,matsanancin tsoro rudu da firgici suka shigeta sanda tunaninta ya fara dawowa ta tuna cewa bibi fa bata nan,bama bibi ba,kowa na gidan baya nan,tana tunanin daga ita saishi

"Dalla malami ka fitarmin daga daki,kaga kowa baya nan ko?,to idanma FYADE kazo kayimin wallahi baka isa ba" ta fada da wani irin accent na zallar rashin kunya,rashin kunyar da take ganin itace kadai zat qwaceta

"Dalla malami?" Ya fada cikin tsananin bacin rai yana nufota

"Eh na fada din ba hak......" Bata sauke ba ya fidda hannu ya zabga mata mari. Qarar marin da a kunnuwanta suka tariyo mata kalaman wancan 'yar sandar

"Eh ai dama kafin suyi aika aikarsu saisun mammare 'ya'yan mutane sun bubbugesu da duka" maganar data tabbatar mata da gaske maina yazo ya aikata ne. Don haka tayi kukan kura ta miqe tsaye tsakiyar gadon ta fara ihun fadin

"Wayyo ku taimakeni,fyade zaiyimin,wai ba kowa?,tanja!.....tanja!"

"Shut up!" Ya fada da qarfi don tana neman cika masa kai da hayaniya ta kuma rudashi

"Wallahi bazanyi shuru ba,fyad......"

"Shut up stupid!" Ya kuma fada yana haurowa da zafin nama saman gadon. Kalmar fyaden idan ta fadeta yana jin kamar tana yankar zuciyarsa ne. Sai ya miqa hannunsa ya fincikota

"Shashasha mahaukaciya,bakisan fyade ba ko?,to zakisan yau me ake nufi da shi" ya furta yana ingizata saman gadon. Wani irin matsanancin fushi yakejin ya saukar masa,zuciyarsa na masa tariyar sanda ta fara jifansa da qazafin,yana jin idan ba maganinta yayi ya tabbatar mata da abinda kalmar ke nufi a aikace ba ba zata daina jifansa da mummunar kalmar ba.

Abinda yake shirin aikata matan bai sanya bakinta mutuwa ba,sai zagi data fara jifansa dashi ganin yana qoqarin rabata da gantalalliyar rigar jikinta. Yadda bakinta ya kasa mutuwa tsoro yaqi shigarta shi ya sake tunzurashi,ya kuma iza wutar fushin dake ruruwa a zuciyarsa. Sai kawai ya sanya mata dukka qarfinsa don ya nuna mata ya kuma TABBATAR mata da girman tazarar dake tsakaninsa da ita,ya fara yage rigar yana zubarwa. Nata qarfin ta sanya tana tunanin zata iya qwatar kanta dashi,saidai kuma inaaa.....wutsiyar raqumi tayi nesa da qasa,ba abinda dan qarfinta ke iya tabuka mata. Sake tattaro qarfin nata tayi don masa waigi daga shiga wajen da ya nufa din tana kiran masa Allah ya isa,Allah ya isan da yakejin kamar ta watsa masa wuta,hakan ya tunzurashi ya sake saka mata Mari kuncin hagu da damanta,marin da ya sanya labbanta na qasa fashewa,ya kuma dauke mata wuta gaba daya,wutar da bata tashi dawo mata ba har sai da ya soma shiga katangaggen shingen da ko kusa ko alama ba'a tsammaci budeshi ba a irin wannan lokacin.

Azababbiyar azabar da ta zarta ta marukan da tasha a hannunsa ya ratsata,tun daga tafukan qaffaunta har tsakiyar qwaqwalwarta. Kumburarrun idanunta da sukayi kwanciyar jini ta gefansu ta rintse tana jin numfashinta yana barazanar barin gangar jikinta a hankali,saidai duk da haka bakinta bai fasa fadin muggan kalamai a kansa ba,zuciya cike da tsana,gangar jikinta bata gaza ba tana qoqarin ganin ta dakatar dashi da sauran qarfin da takejin tana dashi har zuwa sanda ruhi da gangar jikinta suka gaza daukar lalurar maina,suka kuma gaza daukar girman nauyin da ya azawa qananun shekarunta numfashinta ya fara fusga a hankali,dukka kalamanta suka gaza,idanunta da ganinsu ya raunata ainun suka rufe,bakinta kuma yayi shuru kamar yadda numfashinta ya fice fit daga gangar jikinta,komai nata kuma ya tsaya cak,wanda duka wannnan maina bai lura dashi ba.

Wani irin abu da bai taba kwatanta jinsa cikin jikinsa ba yaji yana ratsashi,wani irin yanayi da bai taba cin karo da kwatankwacinsa ba,daga gangar jikinsa har zuciyarsa wasu mabanbantan al'amura ne ke tarayya cikin kowannensu,jikin da kuma zuciyar. Yayi wani ficewa daga hayyacinsa,fitar hayyacin da ta sanya yayi wata mummunar barna,wadda bai ankara ba sai bayan shudewar wani zamani.

Ya zare jikinsa daga na sultanan,hankalinsa da nutsuwarsa suna dawo masa sannu a hankali. Wani mummunan firgici ya tsinci kansa a ciki sanda ya dafa hannuwansa saman gadon ya jisu cikin damshi ainun. Koda ya duba sai yaga kalar ja,jar kalar dake alamta masa lalllai jini ne,jini kuma me yawan da ya sukurkuta masa tunani

"Jini?,daga jikin wa?" Ya fada muryarsa na wani irin rawa. Da mugun hanzari ya yaye dan blanket din da ya rufe sultana dashi,a nan ya samu ainihin amsar tambayarsa.

"Sultana!" Ya kirayi sunanta da wata razananniyar murya. Dukka hannunsan ya sanya ya dagota yana duban fuskarta.

Kowacce halitta dake fuskarta ta sauya kamar yadda gangar jikinta ya saki gaba daya. Ba wani abu dake motsi a jikinta,saima sandarewa da yaga tayi. Hancinsa da ma bakinsa yakai ga fuskarta,ba numfashi ba alamarsa,sai sanyi da fuskartata da kuma tafukan hannayenta sukayi.

"Ta mutu!" Ya fada a gigice bayan ya sanya yatsunsa biyu a jijiyar daya tabbatar a karatunsu muddin bata harbawa to batun rayuwa a tare da mutum

"Sultana!" Ya sake kiran sunanta wanda ya taho hade da gunjin kuka.

Kansa ya kifa saman tata fuskar ya saki kuka me qarfi,kukan da tsahon rayuwarsa bai taba yin irinsa,ya kashe musu sultana,da wanne ido xai kalli bibi?,da wanne ido zai kalli aba?,uwa uba da wanne ido zai kalli nafessa?. Ya kashe sultanar da ya raineta da hannunsa?,ya kashe sultanar da yaci kashi da fitsarinta?,da wanne ido zai kalli sauran mutane?.

D'il yaji harbawar jijiyar sau daya,abinda ya sanyashi daga kansa da sauri yana dubanta,ya kuma tattara dukka hanakalinsa da nutsuwarsa ko zai sakejin ta harba din amma bata harba ba. Hannunsa ya sanya ya dafe saitin zuciyarsa da qarfi wani kuka me ciwo yana sake qwace masa. Da sauri ya sauka daga gadon ya gyara mata kwanciyarta.

Cikin mintuna goma ya bata dukkan wani tallafi da zai iya sanyawa ta rayu,saidai bata dai bada wani reaction ba har ya gama. Amma kuma yana da cikakken hope akan taimakon da ya baiwa numfashinta da zuciyarta,Sai ya tattara komai nasa ya sake matsawa gabanta ya shafa sumarta yana jin kamar zuciyarsa zata fado.

Bazai iya tsaiwa yayi ido hudu da Bibi ba

Bazai iya fuskantar aba ba

Me zai cewa ama?. Sai ya sauke hannunsa da sauri ya juya yana fita daga dakin,wanda daga nan bai zarce ko ina ba sai dakinsa.

Ko minti biyar bai rufa ba a dakin ya fito,babu komai a hannunsa sai qaramar takarda daya soketa jikin qofar dakin nasa,sai wata qaramar jaka dake riqe a daya hannun nasa. Ya fara takawa yana barin ainihin ginin gidan yana dosar qofar fita a gidan. Zuciyarsa na wani irin fusgarsa,wata izuwa dawowa cikin gidan,wata kuma zuwa fita daga gidan,fita kuma da zata kawo nisan tazara me yawa,har sai ya tanadi amsoshin da zai baiwa ahalin MAYAK'I. walau SULTANA ta rayu ko kuma TA RASA RANTA,Ya tabbatar dole wataran ya fuskancesu,dole ya fuskanci abinda ya aikata a yanzun,saidai kuma a yanzunne bai shirya fuskantarsu ba.


*_ina Aliyyu maina ya tafi?_*

*_shin ya tafi kenan?_*


*_ya bibi ama da aba zasu kalli maina a yanzu?_*


*_meye zai biyo bayan rayuwar SULTANA da MAINA?_*

*_FAREWELL BUT A NEW CHAPTERS UNFOLD_*

*_YANZU MUKA KAMMALA SHIMFIDAR LABARIN,AINIHIN LABARIN SAI BAYAN SALLAH IDAN ME DUKA YA KAIMU_*

*_INA MUKU FATAN ALKHAIRI,TARE DA FATAN YIN IBADAR WATAN AZUMIN RAMADANA LAFIYA_*

*_INA ROQA MUKU ALKHAIRIN UBANGIJI TARE DA FATAN ZAMU

Please Login or Register in order to submit comment