Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akwai dan banzan surutu kamar yadda saddi yake da shi,shi yasa tasu tazo daya da ita sosai.

Waqe ya fara yi mata na gobe ranar makaranta ce cikin harshen farasanci,bata waiwayo ta dubeshi ba bare ta kulashi,saboda bacin ran maina kawai yau ya isheta takaici.

Dakinta ta shige ta kulle abinta tayi kwanciyarta,ko madararta data zame mata qa'idar sha duk dare bata nema ba a yau,don batason ma yazo ya isketa ya sake shiga rayuwarta ya bata ranta.

Tana jin tanja me kula da ita ta musamman da aka ware mata na buga qofa tayi banza da ita. A qalla ta kusa minti talatin tana bugu akan ta bude mata zata shigo ta shirya mata uniform da sauran tarkacen kayan tafiyarta makaranta kamar yadda ta saba duk ranar Sunday war haka amma tayi kunnen uwar shegu da ita har ta gaji tace

"Idan ma bakison zuwa makarantar ne to ki tashi ga láit(madara)dinki,ki kuma yi wanka ki canza kayan kwanciya" hararar qofar tayi ta sake juyawa abinta tana riqe game dinta da kyau tare da sake shiga next level na game din.

Game ce da tayi mugun shiga rayuwarta,muddin kanason ganin nutsuwarta da walwalarta to idan tana yin game dinne,tana bata lokaci da nutsuwarta irin wadda karatunta bai samu koda rabin rabinta ba. Ganin da gaske ba zata bude ko ta magantu ba ya sanya tanja ta haqura. A hanya sukaci karo da bibi

"Ta kwamta ne mutunniyar?" Bibi dake fitowa a kitchen ita da ammara ta fadi tana duban tanja

"Wallahi bibi ta qiya ta bude koda qofar ma,ni zato ma nakeyi fa tayi bacci,da maina zan kira ko zata bude idan ta jishi"

"A'ah,barshi tanja,dama yau sun hau sama sun fado da ita" ido tanja ta zaro,ba ita bama hatta da ammara sai data zare idon itama,kowanne mamaki yana ratsashi.

"Dama akwai ranar da yaa maina zai sab'a da sultana?" Ammara ta riga tanja tambayar bibi. Kai bibi ta kada tana yin gaba,ita kanta ta jinjina al'amarin,koda fada bata zaci maina zai iya daukewa a yiwa sultana a gabansa ba,sai gashi har shine da sanya yatsunsa guda biyar saman fuskarta,abinda ba'a taba yiwa sultana din ba.

Yadda bibi tayi gaba bata amsa musu ba yasa suka kalli juna

"Tabdijan" ammara ta fada,sai ta soma takawa tabi bayan bibi riqe da plate din appale din da aka wanke aka dora siririyar wuqa a kai. Dole tanja taja qafafunta cikin tsananin mamaki itama tana bullewa zuwa babban boys quaters din da ya kasance muhallin 'yan aikin gidan.


*ZAFAFA BIYAR FAMILY*🫂🫂🫂🫂🫂

🔥 *me kike jira ne da har yanzu baki shige ahalin zafafa ba*

*_ZAFAFA BIYAR_*❤‍🔥🔥❤‍🔥🔥❤‍🔥🔥


❤‍🔥 *_SABUWAR SHEKARA_*

❤‍🔥 *_SABON TSARI_*

❤‍🔥 *_SABBIN LABARAI_*


❤‍🔥 *_TSUMAMMIYAR SOYAYYA_*

❤‍🔥 *_CAKWAKIYA_*

❤‍🔥 *_LABARAI NE MASU RATSA ZUKATA DAKE TAFE DA WANI IRIN SALO_*

❤‍🔥 *_SALON DAKE DAUKE DA ZALLAR GOGEWA DA QWAREWA WAJEN SARRAFA ALQALUMA_*

❤‍🔥 *LABARANSU NA MUSAMMAN NE DAKE DAUKE DA WANI IRIN SALO ME RATSA JIKI_*

*_KWANTAR DA ZUCIYA_*

*_CIRE DAMUWA DA SABUNTA SOYAYYAR MASOYA_*

*QAWATATTU KUMA TSARARRUN LABARAN 2024 DIN SUNE KAMAR HAKA*


*KWANKWASON JIMINA* _ME WUYAR TABAWA_ (miss xoxo)

*TSUTSAR NAMA* _ITAMA NAMA CE_ (Billynabdul)

*AMEENATU* (Mamuhghee)

*GUDUN K'ADDARA* _GUZURIN TARAS DA ITA_ (Huguma)


*_KOWANNE LABARI NA DAUKE DA SUNA ME HARSHEN DAMO,KAMAR YADDA GUNDARIN LABARIN KE DAUKE DA SALON DA ALQALUMAN ZAFAFA BIYAR NE KADAI ZAI WARWARE MUKU SHI_*

*_Biya naki ta wadannan lambobin domin ki zamo cikin ZAFAFA FAMILY HOUSE_*

*TSARIN SHINE KAMAR HAKA*


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*THANKS FOR CHOOSING US*🫂🫂🫂🫂
*_GUDUN ƘADDARA_*🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀️

*H U G U M A*

PAGE 05


*_MONDAY_*


Cikin katafariyar harabar qawataccen gidan fara sol din school bus din yaran gidance me tsaho,wadda ke dauke da rukunin mazaunai a cikinta har kashi hudu banda mazaunin driver. Lausasan gurin zama shimfidar lallausan carfet daga qasan motar gami da wasu qananun curtains a kowanne window dake cikin motar,wanda shine zai bayyana maka ainihin nauyin kudaden da aka narka domin mallakar motar da kuma sadaukar da ita domin jigilar karatun yaran gidan.

Daga waje kuma a rubuce baro baro hannun hahu da dama na motar rubutu ne da manyan baqi kamar haka MAYAK’i BUS SCOLOIRE.

Daya daga cikin dabi’unsu a kowacce safiya,hayaniya ce zaka sameta fal cikin motar,fadace fadace da juna da kuma sauran rigingimu da baa raba yara da shi,har zuwa sanda za’a sauke kowannensu. Amma a yau din akasin wanann dabi’ar itace ta maye gurbin waccan. Shuru motar take,kowa ya kama mazauninsa cikin nutsuwa da kamala,wasu daga cikinsu ma litattafansu ne a hannunsu suka sake dubawa saboda exams da zasu fara a yau din. Duk kuwa da cewa kowa bakinsa cike yake da magana da kuma qorafi amma ba wanda ya iya tankawa saboda gudun daga murya.

Dukka hakan yana da nasaba da wanzuwar Aliyyu maina a wajen. Qasan daya daga cikin bishiyun da suka zamewa harabar gidan ado. Saman wata kujera ta itacen bamboo da aka qawatata da cushion masu laushi don samun dadin zama.

Sanye yake da wasu baqaqen pyjamas da suka fidda samartaka da kuma tashen quruciyar dake tattare dashi. Sassanyan kyawun da quruciya da kuma tashen girma ke sake haskashi. Hannunsa riqe yake da wani qaramin littafi da ba lallai ka iya tantance na meye ba yana dubawa. Kusan wannan din dabi'arsa ce a duk sanda ya dawo daga motsa jikinsa daya zamar masa al'ada kowacce safiyar duniya. Sadai a yau din da biyu yayi zaman nasa,ya karbi key na school bus dinne zaya kaisu makarantar da kansa,yanaso a qalla ya zaga gari ya samu kyakkyawar iskar da safiyar litinin din ke fesarwa.

Kaman yadda tarin abokai basa cikin tsari da dabi'arsa,hakanan yawa ba dabi'a tasa bace,wannan ya sanya lokaci lokaci yakanyi sha'awar zagaye garin na maradi bisa rad'in kansa.

Najma ce mutum ta farko data fara sauke qaramin curtains din jikin motar tana sauke ajiyar zuciya

"Gaskiya muna gab da makara fa,babu wanda zai gayawa yaa maina zamu makara ne?,kuma sultana ma bata fito ba?"

"Waye yake da jarumtar tararsa ya gaya masan?,ko ke zaki iya wannan shahadar?" Aminata dake seat din gaba ta gada tana waiwayowa hadi da jifan ammara da tambayar.

"Ke ba zakije ba sai ni?,na rasa kuma qarar waye zankai sai ta sultana?,qarar sultana a wajen yaa maina saboda ganganci?" Najma ta furta tana nuna kanta,akwai alamun girmamawa maganar daga harshenta zuwa baki.

"Kuna tunanin yaa maina da sultanan da ne?,kunsan jiya jiya naji bibi na masifan yaa maina din ya mari sultanan?" .

Waiwayo sukayi kowa ya zuba mata ido,wasuu baki bude suna kallon yasmine,maganar na shiha kunnuwansu tamkar labarin qanzon kurege.

"Ah lallai na yarda,bibi ta fara rikicin tsufa,ya maina dinne zai mari sultana,sultana fa?,bibi anzo gangara......." Maganar kaltoum kenan ta fada cikin jinjina maganar,abinda ya sanyasu sakin dariya gaba daya,dariyar kuma data dauke dif lokaci guda sanda aminata dake a gaba gaba tayi musu alama na tahowar maina,sai dukkansu suka shiga nutsuwarsu.

"as tu fini?(kun gama?' ya jefa musu tambayar cikin tataccen faransancin nan dake saman harshensa,wanda yayi mugun gwanancewa kai kace yaren uwa da uba ne yake yarawa

"Sultana ce kawai......" Yasmine tayi namijin qoqari hadi da qarfin halin furtawa. Saidai ita dinma kasa qarasawa tayi sanda ya watso mata idanunsa.

Duk da ta kasa qarasawar amma tuni ya hasaso me takeson fada. Sakin murfin motar yayi yaja baya a hankali

"vous êtes très stupide,saboda baku kishin kanku ba kuma damu da karatun ba shi yasa kuka kasa sanarmin" Ba wanda ya iya tanka masa a cikinsu,shi dinma ba jiran amsarsu yakeyi ba,sai kawai ya zube hannuwansa ga aljihun wandonsa ya fara takawa zuwa cikin gidan a nutse.

Bisa hanya yake sarrafa abun cikin ransa. Daga zuwansa kawo yau ya fahimci ita daya ce tal take makarar dasu a makaranta,kullum case din nata ne,da gasken da akace masa bata qaunar karatu ko qanqani haka ne?.

Karo na kusan shida tanja ta sake shigowa dakin,takai dubanta ga lunch bag da sauran tarkacen kayan makarantar sultana din dake ajjiye yana jiranta.

Kai ta girgiza tana sakin qofar gami da qarasa shigowa dakin. Wata baiwa zata iya cewa ko meye zata kira hakan?,har yau bata tabajin da haushin sultana ba,kokuma taji ta qosa da halayyarta ba ko guda daya.

"Sultana" ta kirayeta cikin lallabawa. Shuru babu amsa kamar yadda ta zata,duk da tayi imanin idanunta biyu,saboda tana hango hasken mayatacciyar game dinta data jinginar a jikin NINI dinta tana yi. Sake kiran sunan nata tayi a karo na biyu,wannan lokacin bata damu data amsa ba tace

"Kin sandai lundi(monday)yau,sannan kuma examine zaku fara,yanzu haka nasan kowa yana can ke yake jira" sosai ta tura baki gaba tana ji har cikin ranta tanja ta dameta ainun ta kuma uzzura mata,saidai bata tankawa tanja din ba sai shura qafafunta da tayi taci gaba da game dinta

"Sultana"

"Don Allah tanja ki barni,na riga na gayawa bibi bani da lafiya,kuma nasan zata gayawa kowa haka,bazanyi wani examine ba ni"

"Ai shikenan" tanja ta fadi tana miqewa. Iyakar qoqarinta itama din tayi,tana jin sultana kamar jininta dukka silar nafessa,ba zata tabawa mantawa da nafessa ba kamar yadda batajin zata gajiya da sultana da kuma dabi'unta.

Tana jan qofar taku biyar kacal maina ya sanyo kai. Tadan rabe gefe suna gaisawa. Ba ma'abocin son gaishe gaishe bane, gaisuwa daya tak ya tambayeta

"Ina sultana?"

"Tana ciki,amma bata da lafiya" bai qarasa jin statement dinta ba ya zare idanunsa daga kanta ya doshi qofar dakin,saboda a cikin jikinsa yakejin bai gamsu da rashin lafiyarta ba.

Cikin zumudi ta qara speed na game din nata,saboda tana stage na qarshe a game din data dauki dogon lokaci batakai wannan stage din ba,mintuna qalilan ya rage mata takai gidan qarshe.

Tayi mugun nisan da bataji shigowarsa ba,ba kuma lallai da idanu ta ganshi ba,saboda ta nutse sosai cikin comforter tana buga game dinta hankali kwance.

Gyara tsaiwarsa yayi sosai yana kallon yanayin kwanciyarta cikin comforter din. Yana da wani irin kaifin ji da kuma kaifin gani,saboda haka yana iya hangen haske ta cikin comforter din. Mamaki yaso saukar masa,me yakai haske cikin abun rufarta?, tambayar da ta sanyashi miqa hannu yana yaye comforter din,dai dai sanda motsin bargon yayi silar faduwarta a game din,cikin sakannin duka ta hasala ta bude bakinta cikin tsaiwa zata sauke kwandon bala'i dukka a tunaninta tanja ce

"Wai nikam ana dole tanja?,nace bani zuwa meye ne naki a ciki idanb........" Gaba daya maganar tayi wani irin juyi ta tsaya mata a maqoshi. Dukka idanunta biyun dake wani irin haske da sheki cikin taqaitaccen hasken dakin ta zuba masa su cikin matuqar tsoro da razanar yadda ya risketa.

Sauke idanunshi yayi ga gadon,ba komai saman bedsheet din sai tarin ledojin madararta bila adadin. Biscuit da chocolate masu dan banzan zaqi da suka raineta da su kuma har yanzu suke ci gaba da bin jini da kuma rayuwarta.

Zare idanunsa yayi daga 'yar kallo kallon da sukewa juna tsakanin idanunta zuwa shinfidarta wani bacin rai yana lasar zuciyarsa ya maida kan tanja dake shigowa dakin kanta a qasa,tana jin nata laifin na idar da abinda ba haka bane zabi ne na sultana din kawai

"Na bata minti biyar kacal ta fito,ki bata lunch bag dinta ta fito da ita kamar kowanne yaro" ya qarasa fadin maganar yana fita a dakin ba tare daya waiwayo ta ba.

Wani uban tsalle ta daka tana direwa tsakiyar gadon nata

"Ke kika kiramin shi,kuma Allah ko meye zaiyi bazanje ba,ni ba tsoronsa nakeyi ba" abinda sultana din ta sake fadi kenan tana juyawa zata koma gadon. Tarota tanja tayi,cikin lallashi hilata ta samu ta shawo kanta da qyar ta watsa ruwa tunda already tun asuba take nata wankan,ta fara shiryawa tanayi tana mita,baki abun magana,abinka da mutum me baki kwata kwata taqi yin shuru.

"Sultana,kinfini sanin halin kawunki,idan yayi magana baya canzata,kibar ganin yana sonki yana nuna miki fifiko cikin yaransa,to amam kada ki manta ainihin halayyarsa tana nan fa,bashi da sauqi muddin akan harkar karatu ne" ita kanta ta dade da haddace wannan saidai ta yiwa wani tuni. Amma a yau din maganar ta zama kamar tunasarwa ce a gareta,tilas ta gama shirin ta kuma dauki lunch bag din da tsabar gata kullum kwanan duniya sai an rakata da ita,amma yau yaa maina din yace baison ganin wannan. Gaba daya a taqaice maina din yana son zame mata wata barazana kenan?. Ta yiwa kanta tambayar dai dai sanda ta isa gaban motar.

Yadda kowa ya tsirata da idanu ya sake hassalata,wannan ya sanya tana sane tabi takan qafafunsu ta kuma tsallake kowa sannan ta zabi seat din da yayi mata. Kowa a cikinsu yanason yayi qorafi amma hakanan yaja bakinsa ya kulle saboda maina din,wanda ya tashi motar ya kuma figeta da gudun nan nasa dake sawa mutum nutsuwa koda bai shirya hakan ba.



*Yar uwa kinsan illar dake tareda infection kuwa?**,*to bari kiji kadan daga cikin illar da infection yake da ita*,*kinsan cewa infection*

*yana hana haihuwa*

*yana hana ma'aurata jindadin mu'amala*

*yanasa warin gaba kowane irin tirare kika sa bazai hana wannan warin fita daga jikin kiba*

*fitar farun ruwa*

*kaikayin gaba*

*tusar gaba duk suna daga cikin illar da infection yakewa lfyr ki*

*Ina masu fama da* *ulcer,Asthma,sickle,ina matar dake fama da fibriod,matsalar rashin haihuwa ko bushewar jiki da fata shin kiba kareki kikeso ki koma yar chas chas ko tumbi ne ya hanaki gayu ku garzayo kuma ku kwada ku gani da ikon Allah da izinin Allah,munada blood circulature machine vip chais kedai kira number nan domin karin bayani ku tuntubeni kai tsaye ta nan*

https://Wa.me/2347035275119

*Masu tambaya muna maraba daku*

09113542209

*Mun gode*
*_GUDUN ƘADDARA_*

*H U G U M A*

PAGE 06


Sai da ya ajjiye kowa,ita kadai tayi saura cikin motar amma yana ankare da ita sam babu damuwa a tattare da ita bare gudun kufcewar lokaci ya dameta. A nutse cikin sassanyan muryarta ma take bin waqar dake fita ta radion motar wadda suka sako bayan kammala labaran safiya daga radio alheri.

A hankali ya sanya hannunsa ya kashe radio din gaba daga. Sai tayi d'if tamkar me nazarin wani abu,kafin daga bisani ta tabe baki ta kuma maida dubanta kan titunan da suke wucewa wanda ke da qarancin zirga zirgar jama'a ainun.

Da kallo ya bita sanda ya sauketa,har zuwa sanda ta shige sashen gine ginen ajujuwansu. Janye idon nasa yayi,kana ya sanya hannu ya zare belt din jikinsa sannan ya kashe motar ya kuma bude murfin ya fito.

Hakanan kawai yaji yana da buqatar bincikar motsinta da duk wani performance nata na makaranta.

Kyakkyawar tarba ya samu daga office din principal din saboda sunsan waye shi daga kuma wanne gida ya fito. Cikin ban girma principal din ya gabatar masa da document na sultana kamar yadda suke da tsarin ajjiye document na kowanne dalibi tare da rubuta abubuwa da suka shafi rayuwarsa cikin makarantar,sannan ya dauki wasu takardu ya fice don ya bashi damar dubawa a nutse.

Tun kafin ya kammala dubawa ransa yayi qololuwar baci,ya sauke document din daga fuskarsa yana ajjiyeshi saman table din. Tsai yayi a wajen tamkar bazai tafi ba sai kuma ya soma takawa yana fita a office din ba tare da ya jira ko ya nemi kowa ba.

A gaggauce yake tuqin saboda zuciyarsa da ta motsa. Baiga komai na kirki cikin karatu da shaidar da sultana ke samu a takardunta ba,komai nata poor,babu wani abu da yake EXCELLENT idan ka dauke tsaftar uniform dinta.

Sanda ya isa gidan kai tsaye sassan bibi ya wuce. Baiko kula da gaisuwar hadiman bibi din ba ya zarce dakin sultanan.

A hankali ya murda qofar dakin ya kuma turata. Duk da haske bai wadaci dakin ba amma yana iya kintacen yadda aka gyare dakin tsaf kamar ba shine dakin dake hargitse dazu dazun ba. Hannu ya sanya ya kunna fitilun dakin,haske ya gauraye ko ina.

Wannan dakin na sultana wanda shi da ita suka rayu tsahon shekaru tara a ciki yana kula da ita,yana rainonta,yana mata ginin da yake da tabbacin zata zama cikakkiyar mutum kamar kowa,cikakkiyar mutum data banbanta kuma da kowa din,amma a yanzun yana ganin take take na idan baiyi da gaske ba tabbas mafarkinsa zai gushe ne ba tare da ya maidashi cikin zahirinsa ba,burin nafessa kuma zai shafe kamar yadda a yau ya shafe daga doron qasa.

A nutse kuma a hankalce yake qarewa dakin kallo. Cike yake da teddies tako ina tamkar don su take rayuwa. Baby doll kala kala. Daga can wani table din kuma tarin games ne iri iri,tab da spare din wayar hannu.

Qarasawa yayi qaramar drawer dinta ya sanya hannu ya bude. Tarin biscuit da chocolate kamar wani qaramin store. Ya matsa yana buda fridge dinta qarami dake dakin. Madara ce kamar ko yaushe danqare a fridge din tun daga sama har qasa. Tamkar wata ruwan sha,tamkar ba madara bace me tarin daraja da tsada wadda sai anyi takakkiya tun daga niamy an kawota ba.

Rufeshi yayi,ya qarasa ma'adanar litattafanta ya fara saukesu a qasa. Zaman dirshan yayi saman lallausan carfet din dakin yana bitarsu daya bayan daya

"Ya salam.......ya ilahee" shine abinda bakinsa dake motsawa kadan kadan yake furtawa.

Kusan za'a iya cewa ba komai a cikin litattafan nata me bare a iya ganin me ta shuka,tabbacin bata note bata assignment bata kuma homework ko class work. Shafukan da ya dace da samun rubutu kuwa ba wani rubutun arziqi bane a ciki. Komawa yayi kan litattafanta na islamiyya. Nan ma dai duka sammakal,sai ya tattara litattafan ya jayesu gefe yana dafe da goshinsa zuciyarsa na wani irin bugawa cikin zallar bacin rai. Wato tana rayuwa ne a duk yadda taso kenan?,babu wani me monitoring dinta?.

Kamar Bibi tasan tambayar da yake yiwa kansa kenan ta murda handle din qofar ta shigo. Idanu ya bita da shi kamar yadda itama.ta bisa da nata idanun

"Tanja tacemin kana ciki tun dazun" kansa ya gyada mata a sanyaye yana lumshe kyawawan idanunsa da suka dan sauya launi kadan. Daya daga cikin alamun dake nuna yana cikin bacin rai kenan

"Bibi...." Ya kirayeta yana tusa kalaman da zaya gaya mata kada zafin dake ransa yasa yayi maganar da bai dace ba,don ba kasafai ya fiya control din kansa akan dukka issue din da ya shafi sultana ba

"Lafiyarka Aliyyu?" Bibi ta tambayeshi tana kiransa da ainihin sunansa

"Anya zamu iya sauke amanar sultana dake wuyanmu?" Yayi mata gajeriyar tambayar me dauke da tarin abubuwa masu yawa.

Da idanu ta tsirashi tanason warware maganar tasa

"Kamar yaya maina?" Ta tambayeshi tana sauqaqewa kanta dogon nazarin da kwanyarta ta tafi yi

"Komai na sultana ba daidai yake tafiya ba bibi,komai ciki harda karatunta" ya fada yana miqa mata daya daga cikin litattafanta da yafi bata mata rai. Ta zauna shafi bayan shafi ta rubuceshi da waqar wani shahararren mawaqi a nan nijer dake waqar hip-hop da harshen faransanci.

Bin littafin tayi da kallo don ba karatun boko tayi ba,saidai tana da ilimin muhammadiyya sosai

"Tabbas sultana batason makaranta bata kuma qaunar karatu nasan wannan,amma ina dukka bakin qoqarina wajen ganin tayi karatun tunda nasan wannan shine burinku daga kai har nafessa" shuru yayi na wasu daqiqu,iya qoqarin tarbiyya da saita yara gidansu ya samu wannan shaidar,amma jarrabawar iyayensu yana kyautata zaton akan sultana take.

Bai sake cewa komai ba ya miqe ya fara tattara dukka wasu teddies da games nata dake dakin. Sai daya rabata da dukkan wasu kayan wasa ya kammalesu guri guda sannan ya fita a dakin.

Nannauyar ajiyar zuciya bibi ta sauke zuciyarta tana karyewa. Batasan me yasa duk sanda ta yunqura da nufin yiwa sultana hukunci me tsauri take kasawa ba,tana jin yarinyar har tsakiyar zuciyarta da wani irin zallar tausayi da soyayyar da batajin cikin jikokinta akwai wadda ya rabauta da kwatankwacinta.

Kamar yadda take mutum ta qarshe dake fitowa ta shiga motar makaranta,hakanan ita ke kasancewa mutum ta farko dake fara fita a motar duk sanda aka iso gida. Tamkar motar tana cizonta haka take bude motar a gaggauce ta fice tana waqe waqenta,bata damu da qafar waye ta taka ko ta buge ba,saboda duk wanda yayi qorafi ko wani abu makamancin haka bakinta baya mutuwa,koda kuwa ita ke da laifi ba zatayi shiru ba sai inda qarfinta ya qare. Bata da wani qarfi ko na sisin kwabo,amma dukka qarfinta da qoqarinta ya tuqe ne a zuciyarta. Tana da wani irin taurin kai da kafiya wadda da qyar ake iya tanqwarata ko juyata.

Yau dinma itace ta farko data diro daga motar,ta kuma wuce cikin gidan sassan bibin hankalinta kwance tana janye da jakarta. Tun daga falo kamar ko yaushe ta fara jefar da jakarta da qanqanin qanqanin hijab din da suke saqalawa. Cireshin kuma ya bawa lallausar

Please Login or Register in order to submit comment