Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suna shirin zarcewa yasa Sumy faɗin "You guys be careful" da ƙyar Yasmin ta janye bakinta tana fitar da numfashi a wahalarce,kallon Head grill tayi tana jin wata soyayyar yarinyar na ƙara shigarta, numfasa tayi tace "Daughter idan time ɗin breakfast yayi meet me at my room" ɗan juya fararen idanunta Head grill ɗin tayi kafin tace "okey! Mummy i love You" ware idanu Yasmin tayi tace "sure?" Tace "yeah!" Kallonta tayi sai kuma ta haɗe rai tace "kin tabbatar bana da kishiya a school ɗin nan?" Head grill tace "very sure" daga haka ta nufi class ganin 7:30 yayi,a hanya Sumy tace "wlh son yarinyar nan nake" da sauri Yasmin ta ɗaga ido tace "wa?" Sumy tace "wannan new student ɗin mana, mai suna MOON" taɓe baki Yasmin tayi tace "sai me to? kawai kije mata a mutum idan taƙi kici ubanta kuma ki tsorata ƴar iska" Sumy tai shiru sai kuma tace "haba dai? kin san private school no punishment babu wannan takurar" harararta Yasmin tayi "tace banza emty head ke kuma bari zaki har wani ya gane? Wlh Daughter's ɗina suna da yawa a makarantar nan musamman a primary section, sannan nima ina da Mummy" murmushi Sumy tayi tace "ok I'll a solution yanzu ina buƙatar ki wlh tunda na rutsa yarinyar can na keji na a sama" kafin Yasmin tai magana sun hango wani teacher ɗinsu da sauri Yasmin ta zube jikin Sumy ta matsu hawaye tare da sakin numfashi kallonsu yay yace "what happened to her?" Sumy tace "sir she's serious sick wlh" jinjina kai yay yace "ok kuje clinic a dubata" "okay! Sir thank you" gaba yay abinsa su kuma suka ƙarasa clinic ɗin suna zuwa su kaga babu doctor a ciki,da sauri Yasmin ta miƙe tare da rufu masu ƙofar,gaba ɗaya suka cire hijab ɗin su suka fara aikawa juna saƙo, Sumy na fitar da numfashi domin nan da nan Yasmin ta gigita ta domin indai a wannan harkar ne Yasmin ta ƙware,ganin yadda Sumy ke jan numfashi tana ware ƙafa yasa da sauri Yasmin ta zare pat ɗinta tare da ƙafa kai ta fara zuƙar ƙasanta.




10:00 Moon suka fita breakfast kitchen area suka nufa suna zuwa kowa yaja kujera ya zauna,kamar restaurant haka wajan yake daga can ciki whethers nan suna ta aikinsu,suna zama kowa ya nuna pass ɗinsa aka shiga kawo masu breakfast,tea with bread sai arish da kuma dankali,kallon abincin kawai Moon take amma a zahira tunani ne fal ranta kusan duk subjects ɗin da akai masu ta ɗauke su a kanta amma Brain ɗinta ta kasa manta abinda ya faru da ita a cikin mosque gani take kamar ta karya al'ƙawarin Dad dinti, Amira ce ta kalleta tace "wannan fa wata rayuwar kika shigo daban,zata koya maki zama da mutane da kuma iya mu'amala,sai kuma ta koya maki sanin Mutanan ƙwarai,ba lalle ki fahimci abinda zan faɗa maki ba amma boarding school rayuwar ce mai zaman kanta,ki gode Allah private school ne babu takura babu punishment ba sai takurar senior ke ba noma zaki ba,ba mopping zakiyi ba,hatta wanki bake zaki ba,su kuma senior saiki nemi tsari dasu, nasan da wahala ace baki san addu'ar neman tsari ba da kuma addu'ar gujewa abokan gaba,dan ina da tabbacin baza su barki ba" tunda Amira ta fara magana Moon ke kallonta Murmushin ƙarfin hali kawai tayi mata tare da faɗin "Thank you" tana faɗin hakan ta fara shan tea ɗin kaɗan taci arish ɗin kana ta shanye one bottle water mai sanyi,suna gamawa suka koma class suka ƙarasa sauran subjects ɗin daya rage masu a ranar, misalin 1:00 suka fito daga cikin class kowa ya koma room ɗinsa a coner suka rabu da Amira take faɗin "saura kuyi late a mosque" murmushu suke mata gaba ɗaya kana suka shige coner su,a gajiye Moon ta faɗa saman bed ɗin ta tana sauke numfashi,dry Feenerh tayi mata tace "wa yaga ba sabun ba" shiru Moon tai mata,a hankali taja idanunta ta lumshe kalaman Dad ɗinta na dawo mata cikin ƙwaƙwalwa, murmushi ta saki lokacin da take shafa necklaces ɗin daya sanya mata,ganin tana kwance har Feenerh tayi wanka ta fito yasa da sauri itama ta zare uniform ɗin jikinta ta sanya Babban hijab wanda ya sauka har ƙasanta,kayan kuma ta ɗauka ta sanya su cikin wardrobe ɗinta, sharp-sharp tayi wanka tare da ɗaura alwala ta fito daga cikin bathroom ɗin,tana fitowa ta samu Feenerh harta sanya kayan islamiyya, shiryawa tayi ta sanya uniform ɗin ta mai ruwan ƙwai sosai sukai mata ƙyau wannan hijab ɗin nasu yana da ɗan tsayi ba kamar wancan ba,bata ɗauki komai sbd kayan karatun nasu yana wajan Ya mu'alim kai tsaye mosque suka nufa a can suka samu Amira tana ta gyara cikin masallacin,bayan sunyi Sallah suka nufi danning hall,a nan sukai lunch suka huce Area class a hanya suka hangi Sumy ita da Yasmin gaban Moon ne ya faɗi da sauri da shiga faɗin.
*_ اللهم إنا نجعلك في نحوره‍م�? ونعوذ بك من شروره‍م_*
_(Yaa Allah! Muna sanya ka a gabansu,kuma muna neman tsarinka daga sharrace-sharracensu)._

Tunda Sumy ta hango ta shiga lumshe idanunta tare da fitar da numfashi, haɗe rai sosai Moon tayi tare gyara tafiyarta,cikin nutsuwa suke tafiya su duka ukun Moon, Feenerh,Amira har suka ƙarasu inda su Yasmin suke ba tare da sun kallesu ba su ɗan durƙosa alamar gaisuwa ganin haka yasa Moon ta ɗan durƙosa kaɗan, da sauri Sumy ta miƙe tace "Daughter how are you?" Ba tare data kalleta ba tace "fine" murmushi Sumy tayi tare da sanya hannu cikin aljanunta ta ɗauko wata big chocolate tace "look! I got chocolate for you" girgiza kai Moon tayi tace "No! thank you" haɗe rai Sumy tayi tace "take it,and keep it for you" kallonta Moon tayi tun daga sama har ƙasa babu laifi tana da ƙyau amma rabin Moon bata kama ba Musamman yadda Moon take garin jiki nan da wani lokaci tsaf zata fita komai, cikin wata lafiyayyiyar muryar ta tace "thanks for the love of care, And please Anty stay away for me please" da mmki Sumy take kallon Moon kafin tai magana Yasmin ta ƙarasu wajan ta ɗauke Moon da wani lafiyayyan mari,kafi ta kalli su Amira tace "wlh wlh I'm warning you by mistake kukace wannan yarinyar tana wajanmu sai na farfasa maku jiki kun gane ai"tana faɗin hakan ta fara jan hannu Moon har zuwa coner su, Feenerh kowa kuka ta saki da ƙyar Amira ta lallaɓa ta tare da bata tabbacin in sha Allah she will be safe, Ƙofar room ɗin suka rufe da sauri Sumy ta nufi wajan Moon wacce tai tsaye tana kallonsu amma ƙasan zuciyarta wata faɗuwar gaba ce,basu tsaya jiran wani abu ba Yasmin ta hankaɗa Moon saman bed tare da kama hannunta ta ɗaure a jikin bed ɗin ita kanta sai da ta lumshe idanunta tare da faɗin "Wow! Baby dama kibar min ita" harara Sumy ta watsa mata ba tare da tace komai ba ta faɗa kan Moon ta haɗe bakinsu ta shiga iskanci da ita abindai very bad.
_(is that true har yanzu aƙwai wanann problems ɗin? And koma dai babu i want to use it sbd masu aikata hakan, alrdy kusan book ɗin yana magana akan abubuwan da suke faruwa a society namu, wahala for understanding me)_
Niger, tun ranar da Deen yakai Moon makaranta ko gida bai koma ba ya hau jirgi ya nufi Niger,tunda yaje bai tsinana uban komai ba, miskilancin sa ya kuma ƙaruwa fiye da baya, Musamman da yaga en matan Niger ɗin nada shegen kallo,bashi da wani aiki sai tunanin Lolly ɗinsa, sai dai tym to tym yana jin gabansa na faɗuwa ga yawan mafarkan da yake da Lolly hakan ya ƙara hai far masa da fargaba ya zama wani very weak, ko abincin kirki baya iya ci sai dai yay ta sanya cigarette a cikinsa kuma yasha Cork,sai yaji abun yay masa yawa zai ta Sallah cikin dare,shi dai tunda yaje NIGER ɗin ko hanyar da zai sai dashi da en matan bai yi ba bare a saka ran zai kawo su kamar yadda su Oga Taju suka tsara masa,daman tun ranar zuwansa Damus ya kirasa cikin tashin hankali yake shaida masa Moon ta ɓace ba'a ganta ba,shiru yay masa sai da Damus ya kuma faɗin "hello! Are there?" Fesar da numfashi yay kafin kuma ya ware bakinsa yace "to ubanka zance maka?dallah kada ka sake kirana duk wahalar da nayi ta tashi a banza ko?"yana faɗin hakan ya kashe kiran.

Kwanci tashi yau Moon ta kammala primary school a yau zasu shiga Jss 1 amma sunce jumping za su yi mata sukaita Jss 3 sai kawai ta zana jarabawar tafiya ss, bayan anty assembly pice principal ne ya fara Magana "muna da sabbin coupes da suka zo makarantar mu, muna fatan zaku basu haɗin kai kamar Yadda kuka saba" gaba ɗaya students ɗin suka amsa da "we'll sir" a haka kowa ya nufi class ɗinsu, Moon ita aka bawa head grill a class ɗinsu duk da ta tunana bata so, shiru class ɗin yay kowa yana duba littafansa ita ɗaya ce a gaba tana sanye da siririn farin medical ɗin ta wanda ya ƙara yi mata ƙyau sbd girman data fara, lumshe idanunta tayi rabonta da Dad ɗinta harta manta kullum sai tayi kuka ga sleepless da take samun kanta ciki, ƙamshin parfume ɗin da taji yasa ta ƙara lumshe idanunta kafin ta ware su akan wanda yake shigowa idanunsu ne ya sarƙe cikin na juna,fari ne shi tass yana da ɗan ƙiba ba sosai ba bashi da makusa ko kaɗan, idanunta ta ɗauke tare da sauke ajjiyar zuciya,cikin class ɗin ya shigo ya fara kallon kowa harya sauke idanunsa akan Moon ɗauke kai yay kafin a hankali yay gyaran murya yace "Maimunatou Aliyou M.A.D where are you?" Gaba ɗaya students ɗin suka kalli Moon ita kam kanta a ƙasa jin anyi masa shiru yasa ya ɗan ware manyan idanunsa yace "where are you?" Kanta a ƙasa tana wasa da yatsun hannunta tace "I'm here" ware idanunsa ya ƙarayi kafin yazu daf da ita yace "kene head grill but baki san aikinki na kiran teacher ba?" Shiru tai masa ita gaba ɗaya ma ta manta da wani kiran malam,ka faɗa ya ɗaga yace "anyway I'm FAIZAK ALIYOU AL'AMIN" da sauri Moon ta kallesa jin sun haɗa sunan Dad ɗaya,cikin ƙwarewa yasa kowa ya fara gabatar da kansa har yazu kan Moon,a sanyaye ta fara magana tunda ta fara magana yake kallonta yana lumshe idanunsa,haka ya fara yi masu subject ɗin English bayan ya kammala ya fita daga cikin class, Moon na class aka kirata akace mata tana da visitor wani tsalle tayi tare da rungome wata mai suna Shatuu da gudu ta fice daga class ɗin,tazu dai-dai jikin wata bishiya wani ƙaton ƙadangare ya faɗu mata akai,ihu tayi tare da ƙanƙame jikinta,da sauri Faizak dake nufar office ɗin ta ya ƙarasu inda take tsaye,kuka ta sanya masa haka yasa ya ɗan ji tausayinta a hankali ya kama hijab ɗin ta tare da fiscike ƙadangaren daga cikinta,cikin rashin Sa'a ya fiscike hadda hijab ɗinta,da sauri ta rufe ƙirjinta shi kuma ya lumshe idanunsa,horn sukaji an danna masu daga can bayansu kallonta dakai wajan idanunta ne ya sauka akan Dr Farouk yana sanye cikin milk ɗin shadda mai ƙyau,da hannu yay mata alamar tazu, taɓe baki Faizak yay tare da cilla mata hijab ɗin ta,a sanyaye ta saka hijab ɗin ta nufi wajan Farouk,tana gab da ƙarasawa wajansa taji anyi gyaran murya a gefenta,da sauri ta juya tsaye ta gansa sanye da wata black ɗin suit sai red half covert shoe ya sumar kansa ta sauka har wuyansa wata kuma ta rufe masa gefen fuskarsa,ya sanya farin bluetooth a kunansa yay wani masifar ƙyau ga wani fari daya ƙara tare da faɗi bakinta na rawa tace "Da....Dad..na"sai kuma ta juya ta kalli Farouk da Faizak taga duk kallonta suke juyawa tayi ta kalli Dad ɗinta wanda shima yana tsaye yana kallonta da rikitattun idanunsa mai makon taje garesa sai kawai ta durƙoshe a wajan tare da rushewa da kuka...




_😂😂😂 team Deen# Team Farouk# team Faizak# billahi kusan nai maku ƙoƙarin typing ko? To tabbas idan ba'a ƙyauta tamin wajan COMMENT da share ba bansan mene za kuyi min ba wallahi, share share share fisabilillahi_

_Masu complete LITTAFIN UNCLE NE su shirya payment domin a basu ducoment akan 400 kafin yakai 500 asusun biya 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616_


Gsky kun nuna min ƙauna, wlh har kukan farin ciki nayi naga share na LITTAFIN gasata kuma zan basu tukuci a yadda baku taɓa tunani ba ina alfahari da masoya na,a koda yaushe zaku iya min magana account ɗina na whatsapp, Nasan kuna sane da sunan littafin dana shiga gasa dashi mai suna RANAR AURE NA dan Allah a duk inda kike/kake idan kaga littafin kayi min share nasa,wasu sun karanta na farko to gaba ɗaya labarin zan sauya daga na farko zuwa wani daban fatan zaku fahimta please vote and COMMENT
9/12/21, 5:38 PM - Buhainat😝: *MOON*

_✍�?39-40_



*MG'A SKINCARE*
_Sabulun gyaran jiki ɗaya tamkar da dubu, bleaching kike fuskarki ta ɓaci?? Ko kuma gurajen fuska gareki??? Ko kuma tabo ne fuskartaki?? Koma menene ke samun fatarki Wannan sabulun zai maki gyara fiye da tunaninki ni kai na *NIMCYLUV* da *MG'A SKINCARE* nake amfani dan haka kada ko bari a barku a baya_

_Uwargida da amarya harma da yanmata kuyi kokari kuma kumallaki sabulunnan daya tamkar dubu wato mg's herbal whitening black soap kunemi naku kujaraba kugani domin sabulun yayine bakarya Yana_
_Repairing damage skin_
_Ina Mai fama d pimples_
Black spot
Sunburn
Stretch mark
Wrinkles
Black head
_Dama dukwani matsala daya danganci fata kunemi mg's kusha mamaki bazance komai b gani da ido ance yakoriji bama cika Baki jst gv it a try nd see for urself🥰 wise pupil nasan kunfahimci zncn👏 maiso yy mgn ta_ 08062991549
_Soap price:3k_

_Pls kayanmu bn bleaching bn organic ne zaifiddomuku d ainihin natural beauty dinkune bn bleaching bn ko bakida komai you can use the soap zaikara gogemiki jikine fatanki tayi fresh kita glowing wani zncn dai sai kungani da idonku zaku sheda_

_Team glow skin👯🏻‍♀️_
*_Masu buƙatar ai masu tallah suyi magana 08119237616_*






DEEN, FAIZAK, FAROUK Duk suka zuba mata idanunsu kowa da abinda yake saƙawa a ransa,a hankali ya lumshe idanunsa tare da sanya hannunsa a saitin ƙirjinsa yana murza dai-dai indai zucyarsa take beating vry fast, gajiyayyun idanunsa ya ware akan ya ganta still a durƙoshe tana kuka,wani abu ya haɗiye mai ɗaci a maƙoshinsa kafin a hankali yaja jikinsa ya shige cikin office ɗin principal,ganin shigarsa cikin office ɗin yasa Farouk barin jikin motarsa ya ƙarasu wajan ta yana kaɗa key car ɗinsa, taɓe baki Faizak yay ya shige office ɗinsa yana mai jin yaushin ai ko ƴan uwanta ne bai dace duk sunsu lokaci ɗaya ba,cikin ƙasa da Murya yace "Maimunatou!!!" Kanta ta ɗaga wanda yake cike da hawaye ta kalli Farouk tattausan murmushi ya sakar mata kafin ya miƙa mata hannunsa alamar ta kama ta miƙe tsaye,da sauri ta kalli direction ɗin inda Dad ɗin ta yake tsaye ganin babu shi yasa tayi saurin murza idanunsa cikin mamaki tace "am in dreaming Yayahhhh?" Juyawa idanunsa yay yace "mene?" Tace "Ba kaga Dad ɗina ya tsaya a nan ba"ta faɗa tana nuna masa wajan da Deen ya tsaya,kai ya girgiza mata yace "Are you at of your sense Moon?ni ɗaya ne a nan kuma ni nasa a kira ki" shiru tayi tana tunani kafin idanunta ya kawo hawaye tace "amma na ganshi fa a nan a tsaye"wajan ya kalla yace "ƙilan kin shashi a ranki ne,amma dai babu kowa sai ni" shiru tayi kamar mai nazari tana jin zan cansa kamar ba haka bane,amma idan har Dad ɗinta ne ai da ɗauke ta,idan Dad ɗinta ne ai da zai rungome ta yace "Lolly nayi missed naki"idan Dad ɗinta ne zai ce "Lolly where is your Ring?" Idan Dad ɗinta ne zai ce "Lolly please keep the promise on your mind" amma babu ɗaya daga cikin wannan ƙilan damuwa dashi da kuma mafarkinsa da take ya sanya take tunanin Dad ɗinta ne,idan kowa bashi bane Lallai tana buƙatarsa tana son ganin Dad ɗinta tana son jin ɗumin jikinsa kamar yadda ko wanne ɗa yake son jin ɗumin mahaifinsa she missed him a lot, leƙa fuskarta Farouk yay Yana sakin murmushi kafin yace "kunyi da Dad ɗin naki zaizo ne?" Baga kallesa ba haka kuma bata bashi amsar tambayar sa ba,can ya fesar da numfashi yace "wanne class kike yanzu?" Kanta a ƙasa tace "Jss3a" kai ya gyaɗa yace "Bravo,so how is your study?" Tace "Allhamdulillah!" Sosai yay mamakin yadda lokacin ɗaya ta zama babba gaba ɗaya shekara nawa yay bai ganta ba,tab wannan irin su ake cewa girma babu hankali,amma dai ita haɗa duk biyun da girman kuma da hankali, siririyar muryarta yaji tana faɗin "and why are you here?" Murmushi yay mata yace "am here to see,am coming just for you cutie" fararan ƙwayar idanunta ta juya masa kafin tace "to daman kasan ina nan ne?ko Dad ya faɗa maka?"girgiza mata kai yayi kamar yaro yace "Ni a'a,kawai dai nazu wajan wata" da sauri tace "wace?"kai tsaye yace "my sister Yasmin" zaro idanu waje tayi kafin tayi saurin dafe ƙirjinta da ɗan mmki yace "what again?"baya tayi zata bar wajan yay saurin riƙe hannunta jikinta ne ya fara rawa hakan yasa tayi saurin cewa "let's go on me" da sauri Deen dake jikin window'n office ɗin yay saurin runtsa idanunsa kafin ya dunƙule ya kaiwa bango naushi,da sauri principal ɗin yace "Are okay?" Wani mugun kallo Deen ya watsa masa da sauri principal ɗin ya fice daga ɗakin sbd tsoran Deen daya kamashi,shi kaɗai ya shiga fesar da huci yana sauke ajjiyar zuciya da sauri da sauri,kafin a hankali kuma ya farar tari yana riƙe saitin zcyarsa ganin tarin bazai barsa ba yay saurin shigewa cikin toilet, murza hannunta Farouk yay yace "har tafiya za kiyi?" Kaita ɗaga masa hannunsa yasa a cikin aljihu ya ɗauko mata wata ƙatuwar chocolate mai ƙyau kana ya bata,tuna ranar da Sumy ta bata chocolate tayi tag the same da wacce ta bata da kuma wacce yake bata yanzu,cikin sanyin Murya tace "no Thank Yaya"haɗe rai yay yace "Nasan ba lalle ki amshi wani abun ba,amma ki amshi chocolate ɗin" kamar zatai kuka tayi saurin girgiza kai tace "Yaya bana da appetite ne,ka bassa Ngd" da sauri ta juya zata bar wajan taji principal yana faɗin "Maimunatou!!" Muryar principal ɗin nasu yasa ta juya a hankali ta nufi inda yake tsaye tace "Yes sir" kallonta yay Sannan ya kalli Farouk dake ƙoƙarin shiga mota yace "Maimunatou Aliyou M.D.A Are you mad?" Da sauri ta girgiza kanta sannan yace "ok iskanci ne kenan?" Nan ma ta girgiza kanta idanunta na kawo hawaye domin bata san Abinda tayiwa principal ɗin ba, cikin rawar murya tace "Am sorry sir" da sauri yace " sorry for yourself Moon,tun ɗazo Dad ɗinki yazu amma kin tsaya kina surutu da wani kamar shiya kiraki,da kikazo mai makon kizo office tunda ni nasa a kiraki amma kika tsaya" gabanta taji ya faɗi ta shiga girgiza kai hawaye na fita daga cikin idanunta, juyawa tayi ta kalli inda Farouk yake taga harya shige mota ya nufi gate abinsa,bata tsaya jin abinda principal ɗin zai mata ta kwasa da gudu zuwa cikin office ɗinsa a bakin ƙofa ta tsaya tana maida numfashi kafin a hankali ta sanya kanta cikin office ɗin,tsaye ta samesa ya bawa ƙofa baya hannunsa harɗe saman faffaɗan ƙirjinsa sai huci yake fesarwa yana pouting lips ɗinsa,dukkan gargasar jikinsa ta miƙe banda rawa da tsuma babu abinda jikinsa yake,da sauri ta nufi inda yake tsaye ta rungome sa ta baya tare ƙanƙamesa kana ta saki kuka tana faɗin "Dad...Dad....dyna da gaske kai ne?"wata ƙaƙƙarfar ajjiyar zuciya ya sauke tare da lumshe idanunsa yana jin wani zafi ƙunci na taso masa a cikin zcyarsa, idanunsa ya kaɗa yay jajirrr sbd zallar bala'in dake damunsa a zuciya,ga abin faɗa amma babu halinyi sbd wani dalili,da ace wani ne ya kama hannun Moon ba Farouk ba wlh wlh sai dai a sanya masa hannu roba ko kuma uwarsa ta haifi mai kama dashi wanda yake da hannu amma tabbas da saiya gutsiree hannun,yana jin yadda take kuka sosai yay banza da ita domin idan yace zai juya ha kalleta lallai zai iya yi mata rauni sbd ita kanta haushinta ya keji,ganin yay mata banza tayi sauri komawa gabansa tare dasa hannunta zata haware nasa hannun da yake a harɗe yay sauri sanya ƙafa yay ball da ita,wani gigitaccen ihu ta saka lokaci da taji hannunta ya daki jikin sofa ɗin dake office ɗin principal,ba ita da taji zafin faɗuwar da tayi ba hatta shi sai daya runtsa idanunsa, Moon kam hannunta ta riƙe tare da ɗurawa aka ta fasa kukan a zaba ta faɗin "Wayyoooo! MUMMY hannuna zan mutu hannuna zai karye"kukanta ya keji har tsakiyar kansa wani tausayinta kuma ya ɗarsu a cikin ransa shi kansa bazai ce ga lokacin daya aikata mata hakan ba,sai bayan ya aikata ya fahimci abinda yayi, jikinsa a ɗan sanyaye ba can da kuzarinsa kuma ya ƙarasa gareta yana zuwa ya durƙosa dai-dai inda ta takure jikin sofa tana,cije bakinsa yay kafin a hankali ya ware manyan idanunsa a saman fuskarta wacce ta jiƙe sosai da ruwa hawaye hadda majinar a zaba,shi sam bai iya wani abu rarrashi ba bai san yaya ake yinsa balle yay mata,amma dolansa ya shiga makarantar koyan zamantakewa Musamman ga masu halayya irinta Lollynsa,cikin wata murya wacce bai taɓa sanin ya mallaketa ba sai lokacin yace "Am sorry Lolly" shiru tai masa tana ƙara janye jikinta sbd tsoransa daya kamata,ganin da gaske fushi tayi dashi yasa ya zauna akan ƙafafuwan sa tare da kallon fuskarta yace "Maimunatou!!!" kallonsa tayi sai kuma ta ɗauke kanta tana ƙara sakin wani sabon kukan, runtsa idanunsa yay ya dai fahimci da kukanta zata rama abinda yay mata sam baya ƙaunar jin kukanta bare yaga hawayen dake fita daga cikin idanunta,wata gigitacciyyar tsawa ya daka mata wacce yasa ta zabura da sauri zata bar ɗakin sbd tsaɓar tsoran daya kamata miƙewa shima yay tare dasa ƙafarsa ya taɗota ihu tasa jin zata faɗi shi kuma yay saurin zubewa saman sofa ta faɗa jikinsa,kokawa ta shigayi ita a dole sai ya sauketa dry ta kusa bashi duk da cewa shiba ma'abocinta bane rungome ta yayi sosai a jikinsa ya lumshe idanunsa yana jin yadda itama take sauke ajjiyar zuciya,few seconds ya ware idanunsa a kanta kafin a hankali kuma ya sanya mata ƙaramin yatsarsa a cikin bakinta cikin ƙasa da Murya yace "Take a sweet Lolly" datse bakinta tayi tare da turo yatsarsa daga cikin bakinta sai kuma ta kifa kanta saman ƙirjinsa ta sakar masa kuka, tashin hankali kenan tunda yaga taƙi shan yatsarsa kamar yadda ta saba yasa ba ƙaramin haushinsa take ji ba, shi kuma har ransa bai san yaya ne zai rarrasheta ta daina kukan ba, shirun da taji yasa ta ɗaga kanta zuwa fuskarsa haɗa ido sukai tayi saurin ɗauke idanunta tana turo bakinta gaba, taɓe bakinsa still kuma idanunsa na kanta, kasa daurewa tayi tace "Dad..."shiru yay mata da ƙarfi tasa hannunta taja dugun sajen mai masifar ƙyau sai sheƙi yake,fresh red lips ɗin sa ya taune da sauri yana faɗin "Auchhhhhi" dry ta saka masa sai kuma tace "Dad i messed a lot,i feel like naita kukan murna dana ganka,why are you leaving so long Dad!?" Fesar da numfashi yay kafin ya lumshe idanunsa ba tare kuma da yace mata komai ba sai kallonta da yake babu ko ƙiftawa,itama idanunsa ta kalla tace "Dad...naaaa" "Uhm" yace mata ita kuma tace "Dad mene a idanunka?" sarai yaji me tace yay mata shiru domin har yanzu idan ya tuna hannun da Farouk ya riƙe mata sai yaji wani baƙin ciki a ransa,sai data ƙara magana sannan ya kalli baby hijab ɗin dake jikinta a hankali kuma ya saka hannunsa ya zare hijab ɗin tulin gashin ta dake ɗaure ya kalla a hankali kuma yasa yatsunsa guda biyu ya zame ribbon ɗin ya fara shafa yalwataccen sumar kan

Please Login or Register in order to submit comment