Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta fara al'ada ya zama yinta na yanzu shi ne ganin al'adarta na farko a rayuwarta, to abinda dake kanta zata zuba idone ta ga kwanaki nawa zauka kafin ya yanke, ta yadda ba zai wuce kwanaki sha-biyarba, idan ko ya wuce sha-biyar to abinda ya doru akan kwanaki sha-biyar bai zama al'adaba, kenan mafi yawan kwanakin da zata saurara sune kwanaki sha-biyar, amma zai iya daukewa kafin hakan, abin nufi in ya wuce to ya zama (Isthala) cuta sai a nemi magani, anan nake cewa iyaye su kara sa ido akan 'ya'yayansu mata su dungu tuntubarsu suna fahimtar da su tun kafin lokacin ya yi domin kada lokaci ya yi yarinya ta ga jini ta fashe da kuka, ko makamantan haka, wata babbar macece amma bata san menene jinin al'adaba ita dai kawai tace tana ganin jini a wani lokaci bayan wasu kwanaki kuma sai ta daina ganinshi.

2. Wacce Ta Saba: Abinda ake nufi da wacce ta saba itace wacce ta gabatar da al'ada sau uku a adadin kwanaki guda, misali wacce ta yi al'adar farko a kwanaki biyar, da ta sake yi sai ya yi mata kwanaki biyar da ta yi na uku shima kwanaki biyar, to wannan sai muce sunanta wacce ta saba domin ta saba akan kwanaki sanannu. Amma idan ta yi al'adar karo na farko kwanaki uku karo na biyu kuma kwanaki biyar karo na uku kwanaki shida to ba za'a kira wannan wacce ta saba ba, domin ba ta da tsayayyun kwanaki.[5] Ita wacce ta saba wato wacce take da sanannun kwanakin al'ada to wadannan kwanakin sune kwanakin al'adarta, idan kwanakin suka cika al'adar kuma ta dauke sai ta yi wanka ta ci gaba da gudanar da ibada, amma idan kwanakin suka cika al'adar kuma bata daukeba sai ta kara kwanaki uku, haka zata dinga kara kwanaki uku har kwanaki shabiyar su cika, misali idan al'adarta kwanaki biyarne sai kuma jinin bai daukeba a kwanaki biyar din sai ta kara kwanaki uku na sauraron daukewar sun zama takwas kenan, idan ya dauke shikenan sai wanka, idan kuma bai dauke ba sai ta kara uku akan wadancan takwasdin sun zama sha-daya idan bai daukeba sai ta kara uku sun zama sha hudu idan bai daukeba sai ta kara kwana daaya, ya zama goma sha-biyar kenan, sai ta yi wankan kammala al'ada ko ya dauke ko bai daukeba domin kwanakin al'ada makurarsu shine kwana goma sha-biyar kuma sun cika, abinda ya ci gaba da zuwa ba sunan shi jinin al'ada ba sunanshi jinin cuta (Istihadha) sai a nemi magani.

Adukkan wadancan kare-karen kwanaki da aka yi inda ace bayan ta kara kwana uku na saurare sai ya dauke a kwana na daya cinkin hukun shikenen sai ta yi wankan tsarki. Mu sani kamar yadda bayani ya gabata shi jinin al'ada bai wuce kwanaki goma sha- biyar ga wacce ta fara da wacce ta saba.

3. Mai Juna-biyu (Mai ciki): Galibin mata masu juna biyu basa al'ada, sabo da haka da zarar mace tana da juna biyu (ciki) sai kuma ta ga al'ada to kada ta yi sakaci wurin tuntubar likita . Idan al'ada ta zowa mace mai junabiyu to idan cikin ya kai watanni uku zuwa biyar zata iya yin al'ada ta kwanaki sha-biyar zuwa ashirin, idan kuma cikin ya kai watanni shida to al'adar zata iya daukar kwanaki ashirin zuwa ashirin da biyar, kada a sha'afa wurin tuntubar likita idan ana da juna biyu kuma aka ga jini. Tanbihi Na Daya: Idan mace jini yana mata wasa wato ya zo yau gobe sai kuma ya dauke bayan kwanaki uku sai kuma ya dawo to abinda zata yi anan shine, ta tsaya ta yi karatun ta natsu, sai ta lissafa kwanakin da jinin ya zo sune kwanakin al'ada sai kuma ta ware kwanakin da jinin bai zoba sune kwanakin tsarki domin da hakane zata cika kwanakinta na al'ada, misali kwanaki tara; sai ya zo a rana ta farko da ta biyu sai bai zoba a rana ta uku da ta hudu sai ya zo rana ta biyar amma bai zo ba a ta shida da ta bakwai sai ya zo a ta takwas da ta tara. To anan sai muce ta yi al'adar kwana biyar a cikin kwanaki goma, wannan matar ita ake kira (Al-Mulaffiqa) alarabcin mata masu al'ada. Idan ya zama an sami tazarar kwanaki takwas ko sha-biyar tsakanin daukewarsa da dawowarsa to na biyun zai zama sabon jinine kenan, ba na dane ya dawaoba. Alamar Daukewar Jinin Al'ada: idan jinin al'ada ya dauke akwai alama da shara'a ta sanya domin ya zama shine manuniya akan cewar al'adarki ta dauke, wadannan alamu sun kasu gida biyu kuma kowacce tana cin gashin kantane, sune kamar haka:

STORY CONTINUES BELOW

�?
1. Bushewar Gaba: Abinda ake nufi anan shine mace ta shigar da kyalle ko auduga cikin gabanta ta fito da shi busasshe ba wani jini a tare da shi, to da zarar ta ga haka to ta tabbata al'adarta ta dauke.

2. Farar Kumfa: wannan wani ruwane fari mai laushi da yake zuwa karshan al'ada, idan mace ta ga irin haka a karshan al'adarta to ta sani ta kammala. Wadannan alamomi su suke nuna daukewar al'adar mace, idan mace bata taba ganin al'adaba sai a wannan karon sai ta fara ganin bushewar gaba to kai-tsaye ta samu tsarki ba sai ta jira farar kumfaba, amma idan wacce ta saba ganice sai ta ga bushewar gaba to malamai sukace zata zata dan saurara kadan domin jirar faran kumfa, amma jinkirin ba zai kai ga fitar zababban lokacin sallah ba. A dunkule dai kowanne daya daga cikin wadannan abubuwa guda biyu yana nuna samuwar tsarki ba lalle sai sun hadu alokaci gudaba, da zarar alamar ganin tsarki ta tabbata sai ta yi wankan tsarki domin ta ci gaba da ibada, domin idan bata yi wankaba ko da jinin ya dauke mijinta ba zai sadu da itaba ba kuma zata yi sallaba, da dai sauransu. Idan mace ta ga ruwa fatsi-fatsi ko diddiga-diddiga bayan daukewar jinin al'ada to kada ta damu ta ci gaba da harkokinta na ibada, dama matsalar idan ta ganshi a farkon jinine, amma idan a karshen jinine to wannan ba komai, Ummu Atiyyah medakin ma'aikin Allah (Tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi) tace: ((Mun kasance bama lissafa (Ruwa) fatsi- fatsi da diddiga-diddiga bayan tsarki da cewa wani abune)). Abu Daud Hadisi Na: 307, Nasa'i, Hadisi Na: 368, Ibnu Majah Hadisi Na: 647, Darimi Hadisi Na: 865. Mace ta dinga duba samun tsarkinta a lokacin da zata kwanta bacci da kuma lokacin sallar asuba, amma ba'ace ta tashi cikin dareba domin ta duba.

Idan mai al'ada ko mai biki (jinin haihuwa) ta ga tsarki kafin rana ta fadi to sallar azahar da la'asar sun hau kanta, hakanan kuma idan ta ga tsarki kafin hudowar alfiji to tabbas za ta yi sallar magariba da lisha. Abubuwan Da Basu Halatta Ga Mai- al'adaba: Anan za'a lissafa abubuwan da basu halatta mai al'ada ta yi su ba ko ayi mata ba, wadannan abubuwane guda goma:
+

1. Sallah: Bai halatta mai al'ada ta yi sallaba farilla ko nafila, idan kuma tayi ta yi ba'akarba ba sannan kuma ta yi laifi, sannan bayan ta kammala al'adar ba zata rama sallolinba.

2. Saki: Baya halatta matar da take al'ada a saketa, wannan ya sabawa karantarwar musulunci, saboda haka koda yana son ya saketa to ya bari sai ta kammala al'ada kafin ya sadu da ita sai ya saketa, kuma dai idan ya saketa tana jinin al'adar to sakin ya yi amma za'a tilasta shi ya mayar da ita idan sakin bai kai ukuba.

3. Dawafi: Bai halatta mai al'ada ta yi dawafin Ka'abah, amma zata yi sauran dukkan abinda maniyyaci yake yi, kamar tsaiwar Arafah da kwanan mina dana muzdalifa da jifa da Labbaika, da daidai sauransu.

4. Zama A Masallaci: mai al'adah ba zata zauna a cikin masallaciba, domin sauraron karatu ko karantarwa ko taro da dai sauransu.

5. Azumi: Bai halatta mai al'ada ta yi azumi na farilla ko na nafila, idan ta yi kuma bai yiba, saboda haka zata lissafa azumin da ta sha bayan watan ya wuce sai ta ramasu. Ba'a ajiye azumi domin tsammanin gobe al'ada zata zo, amma dazaran ta zo to dazaran ba azumi, dazaran bata zoba to dazaran akwai azumi, ko da kin ji tafiyar jinin ajiki amma bai fitoba to biki fara al'adaba, sai ya fitane za'a fara lissafi.

6. Daukaa Alkur'ani: mai al'ada bata dauka Alqur'ani kasantuwarsa littafi mai tsarki sannan kuma ita bata da tsarki, amma wannan baya hana idan ta ganshi zai fadi ta daukeshi ta gyara masa wuri.

7. Karatun Alkur'ani: mai al'ada bata karanta Alkur'ani, dudda cewa wadansu malamai suna ganin ya halatta ta karantashi da ka domin kada ta manta sabanin dauka.

8. Saduwa: Bai halattaba saduwa da mace tana al'ada, idan ta ki yadda da mijinta ya sadu da ita domin tana al'ada ba za'ace ta sabawa Allah ba asalima ta yi biyayyane ga reshi, bai halatta a sadu da mace tana al'adaba har sai al'adar ta dauke kuma ta yi wankan tsarki, kenan koda al'adar ta dauke amma batayi wankaba to bai halatta a sadu da itaba. Ya halatta miji ya taba duk inda yake so a jikin matarsa alokacin da take al'ada bayan ta yi kunzugu inbanda daga cikbiyarta zugwiwarta wannan kan bai halattaba har sai jinin ya dauke kuma tayi wanka, hakanan itama ya halatta ta taba ko ina a jikinsa duk da tana al'ada.

9. Tabbatar Da Rashin Tsarki: Al'ada tana tabbatar da wacce take da ita bata da tsarki.

10. Wajabta Wanka: Al'ada tana wajabta wanka, wato dukkan matar da ta yi al'ada kuma al'adar ta dauke to wankan tsarki ya wajaba akanta. Daga wadannan bayanan da suka gabata ya bayyana a fili cewa lalle jinin al'ada bakaramin hukunce-hukunce yake da shi ba, kuma lalle idan aka kyalleshi yadda ake sakaci tsakanin maza da mata akan abinda ya shafi wannan al'amari to lalle abin yanada ban tsoro.
Allah ya datar damu yasa mu dace. Allah shine mafi sanin.

Gaba ɗaya suka jinjina kai alamar gamsuwar da bayanin da Dr yay masu,gdy sukai masa daga nan ya haɗa kayansa yabar cikin gidan. Babban club ne baka jin komai sai ƙarar D.j dake tashi, wasu na karta wasu na shan shisha wasu kuma na rawa haka dai,zaune yake saman wata kujera da kulbar win a hanunsa, yana sanye da wando 3gauther da wata ƙaramar riga sai ƙatuwar sarƙa a wuyansa,ya sanya wani baƙin glass a saman idanunsa, wani dake gefensa yace "Og yanzu mene abinyi tayaya ka tabbatar Deen yana raye?" Dry Farouk yay yace "kana wasa dani, Deen yana raye bari kaji abinda baka sani ba, akwai wata yarinya mai suna Salmerh ɗaya daga cikin yaran dasu Oga Taju sukai safarar, tana son Deen sosai kasan akwai yarona a cikinsu wato Ovasi, shike gayan komai, to a lokacin da bom ɗin ya kusa tashi ita Salmerh ta fita daga cikin ɗakin da aka ɓoyesu da gudu ta fita ta shiga cikin tana shiga ta samu Deen ya lumshe idanunsa banda kalmar shahada babu abinda yake, tana zuwa ta fara ƙoƙarin ɗauke dutsen cikin Sa'a kuma ta zare dutse miƙewa Deen ganin saura 50seconds bom ɗin ya tashi yace "let's go Salmerh" Murmushi tai masa bata nuna masa ƙarfen ɗaya riƙe mata riga ba tace "i love You so much ban san yaya zan gaya maka son da nake maka ba, kullum ina ƙoƙarin danne abinda ke zuciyata a game dakai,hakan yasa yau na yanke nuna maka tsantsar soyayyar da nake maka,babu lokacin ya kamata kamar wajan nan" kafin yay magana tasa hannu ta hankaɗa sa ta cikin window'n dake kusa dasu a dai-dai lokacin kuma bom ɗin ya tashi da Salmerh dukkan wani part na jikinta sukai pecies....

To be Continued...
9/12/21, 5:44 PM - Buhainat😝: *MOON*

_✍�? Nimcyluv_
63-64

ELEGANT ONLINE WTITERS



Jan gemunsa Farouk yay yana sakin Murmushi wanda kana ganinsa kasan na mugunta ta ne kana yace "Lokacin hutawarsa ne yanzu, kaje ka huta King Aliyou Eneye Ahuoyza Deen"Wanda ke kusa dashi yace "Oga yanzu yana ina? Babu da sauran time kafin ace ya dawo gareta yana da kyau musameta ko?" Baya Farouk yay idanunsa akan wata budurwa dake rausayawa yace "A.j kasan dole zan san inda Aliyou yake,banyi niyyar kashe fa shiyasa har na bari aka taimakesa,a lokacin da bom ɗin ya tashi ni masa Ovasi ya ɗauke sa sbd duguwar sumar da yay,abinda basu sani ba duk wannan faɗan da ake nima ina cikin ƙasar, bayan Ovasi ya ɗauke sa ne ya kaisa can bakin ruwa inda manyan masu kuɗi suke hutawa,amma inda ba za'a a ganshi ba, bayan ya kaisa ya dawo yake faɗa min ya kaisa to a nan Ovasi ya kamamu nida budurwa sa ganin babu yadda zanyi kawai ɗauke masa numfashi da bindigar dake jikin, to kafin na ƙarasa wajan Deen wasu Mutane sun ɗauke sa a mota,nabi diddigi kuma na gane inda suke" murmushi A.j yay yace "gsky Oga kana da brain ba duk kai ba serious" murmushi Farouk yay yana jin daɗin ƙudirinsa na shekara da shekaru na gaf da cikawa, gyara zama yay yace "bari na baka labarin waye Farouk Bashir Yahya gidan iko..

#flash back.
Sunana Farouk Bashir Yahya gidan iko, nine frist Born wajan iyaye na sai ƙanwata Yasmin,daga nan iyayenmu basu ƙara samun wani ɗa/ƴar ba,ina da Shekara goma a duniya a primary school muna zaune bayan an fita breakfast, wani abokina mai suna Khamis ya bani sweet, girgiza masa kai nayi nace "No thank you!" Ɓata fuska Khamis yay yace "why" nace "haka nan" kamar zai kuka yace "please kasha ko sau ɗaya ne" ganin yadda ya sauya fuska yasa na amsa na sha,tofa wannan wannan sweet ita ce silar jefani halin da nake ciki a yanzu,ashe mahaifin yaron ɗan mafiya ne shike bashi alawa yana rabawa friends ɗinsa,kwana nayi kai na nayi mani ciwo cikin dare zanji shawo na yawo saman bedroom ɗina yana kiran sunana, na shiga tashin hankali sosai sbd ban saba dajin hakan ba, kwanci tashi naje makaranta Lokacin ina ss3 bayan an tashi wata mota tai parking gaba na, banyi wani musu ba na shiga motar daga nan kuma ban ƙara fahimtar komai ba sai farkawa nayi na ganni a cikin wani babban ɗaki tare da tarin maza da mata sanye da jajayen kayan ga wasu manyan ƙoƙona a hanunsa ɗauke da jini.
Wani babbansu wanda yake saman kujera yay dry tare da faɗin "wlcm Farouk Bashir Yahya gidan iko" nidai tsaye nai ina kallonsu kafin na kalli aboki na Khamis da sauri ya janye idanunsa,a nan dai suka faɗa min abinda suke so kasa yi masu nai a take a wajan kuma nace na bada cikin dake jikin mahaifiyata.
Tun daga nan komai ya lalace kusan rabin familyn mu na bada jikinsu mugwayen kuɗi nake samu bana wasa ba, kuma kai na ya ƙare wayewa,bayan kamar shekara huɗu haka aka ƙara kiranmu meeting, nan dodo ya bada izinin a samo masa wata yarinya kuma babu wanda aka bawa aikin sai ni, photon yarinyar aka ban tare sunanta a jikin photon aka rubuta MOON da jan jini, aikin da hatsari da kuma sharaɗi dole ni zan kawota idan har ban kawota ba za'a fanshi jinina bisa nata da aka rasa, idan na sameta san zama shugaba gaba ɗaya a nan jahar Kano, a lokacin kusan 100.m aka bani..," murmushi Farouk yay yace "Tayaya kake ganin zanbar wannan dabar da barni,abun mmkin yadda mahaifina bai taɓa tambaya ta komai ba,hakan yasa wata rana da aka kira meeting na gayawa dodo damuwata,dry yay sosai tare da yin wani ihu,cikin ƙaramin lokaci ya buga wani abu sai ga vedio'n Abbana ya bai yana a tsakiyar wasu mata suna ta shafasa,mmki ya cika ni,ban bar wajan ba sai da aka gayamin dukkan abinda Abbana yake,sai naji farin ciki shima yana aikata hakan bare ni,san da su Moon suka tare a gidan dake farcing namu farin ciki ya kamani sai ban nuna sosai ba sbd nasan mahaifina nada buri a kanta, infact bai san nasan na ganta ba,haka akai lokacin da Deen yazo kallo guda nai masa nadan cewa ba asalin aikinsa kenan ba,akwai manufar data kawosa gidanmu,yin duniya Abbana yaƙi korar Deen, Aliyou Eneye Ahuoyza yana da kaifin basira fiye da tunanin mai tunani, duk yadda kakai da gane mutum da wahala ka fahimci inda Deen ya dusa gane asalinsa da abinda yake shirin yi shine Abu mai wahalar gaske tabbas, wannan dalilin yasa na ƙara sanya idanuwa na a kansa, nasan soon or later I know everything about him tabbas,dalinsa na ƙarar da dukkan familyn namu domin duk sanda aka buƙaci Moon nace a ƙara min lokaci to dole sai na bada jinin wani matsayin toshiyar baki".
Jinjina kai A.j yay yace "tabbas abun babba ne basan san lamarin ya kai haka ba wlh" ka faɗa Farouk ya ɗaga irin whatever ɗin nan... Yakumbo ce ta kalli Sarki Aliyu Al'amin tace "nikam gani nake yarinyar nan kamar bata son haɗin da kakeso kayi na shekara da shekaru" gyara zama Sarki Aliyu Al'amin yay tare da sakin lallausan murmushi kana yaja numfashi yace "Na lura da wannan amma yaya kikeso naiwa Faizak kina sane da irin son da yake mata ai?" Yakumbo tace "Allah ya ƙarawa Sarki lfy, amma ya kamata aji ta bakinta domin ba za'ai mata auren dole ba, ko Fulani?" Girgiza kai Fulani tayi tace "A'a Yakumbo duk abinda kuke dai-dai ne" Murmushin jin daɗi Sarki Aliyu Al'amin yay domin ya yarda da karamcin matar tasa, miƙewa Fulani tayi tace "Na barku lfy" daga nan ta bar turakar Sarki,ganin babu kowa yasa ta nufi ɗakin Moon zaune ta sameta a gefen gado tana taje sumar kanta, Murmushi tai mata tace "wanka kikai?" Kanta a ƙasa tace "Eh" shiru Fulani tayi can kuma tace "kin gama prioud ne?" Kasa bata amsa tayi hakan yasa fulani yin Murmushi tace "look! Am your mother babu buƙatar ki ɓoye min wani abu, idan ban san abinda ke ranki ko yake damunki ba wane ya dace ya sani? So sharing your feelings with me kin gane, kin gama al'ada? Ma'ana farin ruwa ya biyo bayan jinin?" Kai Moon ta ɗaga kamar zatai kuka duk ta marai-raice fuska tace "eh" "ok kwana nawa kikai? Kin iya wankan ai?" Kwaɓe fuska tayi tace "Ammi" haɗe fuska Fulani tayi tace "bana son shashanci Maimunatou" da sauri Moon ta runtsa idanunta sbd sunan Maimunatou da Fulani ta ambata, duk sanda akace Maimunatou sai ta tuna gwarzon jaruminta wanda ya salwarta da rayuwarsa a kan tata, hawaye ne suka fara taruwa a cikin idanunta, lokaci ɗaya taji zuciyarta ta fara zafi da raɗaɗi haɗi da ƙona, shiru Fulani tayi domin tasan abinda yake damun yarinyar ta ta, numfashi ta sauke tana gyara zaman Alƙyabbar ta tace "Yayinda kike jini ki kiga kumfa wata farin Ruwa ya fito Wannan alama ce take nuna jinin ya tafi saura wankan tsarki, idan kin iya wankan to idan ba kiyi ba yanzu dai zan maki bayani;

YADDA AKE YIN WANKAN HAILA DANA JANABAH

Idan Mutum ya shiga Ban-'daki (bathroom) Zai fara ne da wankewa Najasar dake tare dashi.
Ma'ana, Zai Fara wankewa Al'aurarsa. Da kuma duk Guraren da Maniyyi (ko jinin) ya taba ajikinsa.
(Misali tun daga Cibiyarsa har zuwa cinyoyinsa).
* Kuma Zai Qulla niyyah ne yayin da yake wankewa Al'aurarsa.
* Sannan Sai ya wanke Dukkanin Gabobinsa na Alwala. Amma sau dai-dai.
* Idan kaga dama zaka bar Qafafunka, Sai akarshen wankan.
* Sannan Sai Wanke Kayinka Sau Uku. (tare da Wuyanka da Fuskarka gabadayanta).
* Sai ka Wanke Tsagin Jikinka na Dama. Har Zuwa Kafarka ta dama.
* Sai kuma Tsaginka na Haggu, ka hada har Qafarkata haggu din.
* Ya zama ka chire zobe daga hannayenka (Idan ya matseka) kuma dole ka Tsetsefe Dukkan yatsunka na hannu da na Qafa.
* Ka chuda Kafarka sosai. Musamman ma in har kanada kaushi.
* idan kazo wankewa kowanne tsagi, ka tabbatarda cewa kana Chutchuda Bayanka sosai.
* Idan kuma hannunka baya iya kaiwa, sai ka samo wani Tsumma ko Kyalle mai tsafta, Ka Jiqa-shi, Sannan ka Chutchuda dashi.
* dole ne ka chutchuda Ko ina ajikinka. Musamman ma idan kana da Qiba.
* Dole ne Ka wanke Duburarka sosai tun farko. Kada kayi la'akari da cewar"Ai ba ba-haya kayi ba".
A'a. Ai nan dinma jikinka ne. Idan baka wanke ta ba, to wankanka bai yiwu ba.
* Ka kula da Ramin cibiyarka. Ka tabbatar cewaRuwa ya shiga har nan.
* Ya zama dole 'yan uwa mata su tabbatar cewa Ruwan ya ratsa har cikin Kitsonsu yayin wankan.
* idan kuma kana da gemu, to lallai ne ka tabbatar cewa ka Tsetsefe shi komai Kaurinsa da duhunsa.

~~ ~~ ~~ ~~ ~~ ~~ ~
NOTE: Zaka iya amfani da wannan alwalar wacce kayiyayin wankanka. In dai har baka sake ta'ba al'aurarka ba bayan kayi alwalar.
HAKA AKE YIN WANKAN JANABA, HAILA, NIFASI, DA KUMA WANKAN SHIGA MUSULUNCI.

"Daga nan saiki fara sallah azumi riƙe Kur'ani, tana faɗin hakan ta miƙe har taje ƙofa ta tsaya tace "Abbanki yace ki shirya za'a fita ran gadi dake". Tana faɗin hakan ta fice zuciyarta cike da tausayin ƴar ta.... Tsaye yake da shadda ruwan madara yay kyau ba kaɗan ba, ya ɗura jar dara a saman kwantacciyar sumar sa wacce ya ɗaure ta da ribbon, hanunsa sanye da agogo Patek philippe, lumshe idanunsa yay tare da jin gina da jikin dressing mirror a hankali kuma ya sanya hannunsa a saman forehead ɗinsa yana ƙoƙarin tuna wani abu mai matuƙar muhimmanci a rayuwarsa amma ya kasa, jin kansa na sarawa sosai yasa ya fesar da numfashi a hankali kuma ya juya a tsaye ya ganta tana sakar masa Murmushi, Kallonta kawai yake yana ganin kamar akwai abinda bai gama cika a jikinta ba,farin glass ɗin daya gani yasa ya ɗauka tare da maƙala mata a fuska, sakin murmushi yay wanda ya haddasa bai yanar dimples ɗinsa, can ƙasa yace "kinfi kyau a haka Maimunatou" dry tayi tace "No ban so" juya fararan idanunsa yay yace "basshi sbd ni,kuma ai kin saba sawa ko?" Kallonsa tayi tace "eh yanzu ne kawai naji bana so,but zan barshi sbd kai" Jinjina kai yayi hannu ta miƙa zata riƙe nasa yay saurin yin gaba yana sakin Murmushi mai sauti.... Shirye shiryen tafiyar Moon Paris ya kan kama, domin ya gama shiri tsaf yau jirginta zai tashi da Misalin biyar na yamma..biyar dai-dai kuma suka isa airport Sarki Aliyu Al'amin Yakumbo, Mai babban ɗaki, sai Faizak idanunta cike da hawaye ta maƙale jikin Sarki Aliyu Al'amin sai shasshekar kuka take,kanta ya shafa yace "Afuwa Mamana Soon Zaki dawo ai" kuka ta sanya masa da ƙyar ya lallashe ta, Faizak kam baka gane halin da yake ciki domin harga Allah baya ƙaunar tafiyar Moon, kallonsa tayi yay saurin ɗauke kai, itama batai yunƙurin zuwa wajansa ba, a haka ta shiga cikin jirgi ya tashi da ita zuwa Paris.

Paris
Paris, France's capital, is a major European city and a global center for art, fashion, gastronomy and culture. Its 19th-century cityscape is crisscrossed by wide boulevards and the River Seine. Beyond such landmarks as the Eiffel Tower and the 12th-century, Gothic Notre-Dame cathedral, the city is known for its cafe culture and designer boutiques along the Rue du Faubourg Saint-Honoré.

Ƙasa ce ta ƴan gayon gaske masu ji da kuɗi ilimi,sun haɗa komai da komai, alrdy an gama mata dukkan wani cike cike, hatta hostel an kama mata..washe gari da safe misalin 10:30 ta fito sanye da wata shiga ta alfarma green ɗin lace ne a jikinta na ubansu kana ganinsa kasan an kashe kuɗi wajan siyansa, yana da milk ɗin torch ta sanya veil milk sai flat shoe milk hannunta riƙe da wayar da faizak ya siya mata, kai tsaye cikin makarantar ta nufa Université de Cergy-Pontoise,tana zuwa ta nufi office ɗin exam officer,a nutse take tafiya tai kyau kamar ka ɗauke ta, a sanyaye ta tura ƙofar ta shiga, wata budurwa ta gani wacce zasu iya zama age mate, Murya a sanyaye ta gaida Exam officer ɗin,shiru tayi kafin tace "Sir yau zan fara ɗaukan lectures" jinjina kai yay yace "wanne cous kenan?" Shiru tayi tace "Low" abubuwa ya fara dubawa yace "your name please" kaita ɗaga tace "Maimunatou Aliyou Eneye Ahuoyza Deen" da sauri budurwa dake kusa da ita ta ɗaga kai sai

Please Login or Register in order to submit comment