Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a wajan ya sanya ya durƙosa dai-dai tsayinta yace "meye?" Jikinsa ta faɗa da saki kuka,wani abu ya haɗiye a cikin maƙoshinsa yama rasa me zai mata banda haushinta babu abinda ya keji a rasa,sabida ita ɗaya yaje wata ƙasa ya zauna har kusan watanni baƙwai zuwa takwas,tsaki yaja kafin ya sanya hannu ya rungome ta a jikinsa ya shiga shafa kanta yayin hakanne sabida securities ɗin da yaga suna kallonsa,wani daga cikin securities ɗin ne ya ƙarasu wajansa,cikin harshen turanci yace "meke faruwa?"
ba tare da Deen ya kalli security ba yace "she is sick" security yace "meye haɗin ka da ita?" Wani kallo Deen ya watsawa security domin har zcyarsa ta harziƙo a ransa yace " fuck You! you mumu" a fili kuma ya fesar da wani numfashi ta cikin hancinsa mai zafi kafin ya gyarawa Moon gashin kanta yana kallon cikin idanunta da duk suka sauya kala yace "jini nace ita,i mean she is my daughter" da sauri Moon ta buɗe baki zatai magana yay sauri rufe mata bakin ta hanyar bata wani light kiss kafin ya ɗaga ta cak ya nufi cikin reception da ita.

Renaissance Dhaka Gulshan hotel,babban hotel ne wanda yawanci manyan mutane suke sauka cikin sa,dukkan abinda mutum zai yi babu ruwan wani dashi kamar yadda wasu suka maida hotel ɗin gidan su hakama su Deen dukkan yadda kake tunanin hotel ɗin ya huce haka _(bari nai maku bayanin hotel ɗin yadda komai zai tafi dai-dai)_

Property Description
Renaissance Dhaka Gulshan Hotel has a restaurant, outdoor swimming pool, a fitness center and bar in Dhaka. Boasting family rooms, this property also provides guests with a sun terrace. The accommodations features a 24-hour front desk, room service for guests.

The rooms are fitted with air conditioning, a flat-screen TV with satellite channels, a fridge, a kettle, a shower, a hairdryer and a desk. At the hotel rooms are fitted with a wardrobe and a private bathroom.

Guests at Renaissance Dhaka Gulshan Hotel can enjoy a good workout at the fitness center, or treat themselves at the spa facilities. A 24-hour front desk can assist with travel arrangements and meeting facilities. Airport shuttle services are also available at a surcharge.

The hotel’s 5 different restaurants will serve an array of authentic local and international cuisines. Room service is also available.

This super stylish all day dining international restaurant has captivating chandeliers 2 private dining areas with playful thread work design in color green, yellow & red throughout. Enjoy international cuisine at BAHAR. The Gulshan Baking Company offers freshly brewed coffee, variation of teas, salads as well as our in house selection of gelatos, a deli that serves easy to grab food options including delectable desserts, as well as fresh-baked bread. SEAR is a specialized fusion cuisine restaurant that showcases a distinct selection of offerings from across the globe. Guests can enjoy the city-view from SEAR, located on the 18th floor. Open from the morning until late in the evening, the pool side bar offers refreshing cocktails, mocktails, home-made styled iced teas and other refreshing beverages.


A reception ya samu Ovasi da Nana khadii suna zaune saman kujeru,suna ganinsa suka miƙe tsaye,dire Moon yay ba tare kuma da yace komai ba ya nufi wata hanyar da zata sada shi da rooms na hotel ɗin,da sauri Moon tabi bayansa tana kuka tare da kiran "Dad"
Sosai lamarin Deen ya bawa Nana mamaki domin iyakar tunaninta ta ɗauka ƴarsa ce musamman farar fatar da taga sun haɗa, ƙarasawa tayi wajan Moon tare da kama hannunta cikin muryarta tace "ohh baby why are you cry? No stop stop kinji" Moon ta kalli Nana ba tace mata komai sai kuka da taci gaba dayin durƙosawa tayi ta ɗauke ta duk da nauyin da Moon ke dashi haka ta jure tace "ohhyaa muje na baki chocolate and sweet" Moon ta kalli Nana kana ta kalli hanyar da Deen yabi tace
"Mummy Dad"
Murmushi Nana tayi tare da faɗin
"Yanzu zan kaiki wajan Daddynki beauty"
Shuru tayi tana sauraran abinda Nana ke faɗa har suka isa wani ward na musamman key Ovasi ya sanya ya buɗewa Nana wani room mai number 111 da sauri kuma ya fice daga ciki room ɗin ya nufi wanda ke kusa dashi, Deen ya samu tsaye daga shi sai three gaiter gaba ɗaya surar jikinsa ta bai yana,musamman faffaɗan ƙirjinsa wanda yake a murmurɗe kana ganin 4 part of his chick ,gaba ɗaya gargasa taiwa farar fatarsa ƙawanya,ga gashin kansa daya sauka har baya kallo ɗaya zakaiwa Deen kansa cewa ruwa biyu ne, kyakkyawa ne ajin farko yana da tsayi tare da faɗin ƙirji,komai na jikin sa a murɗe-murɗe yake irin mazan nanne ma jiya ƙarfi,sam Deen baya ɗaga ƙarfe amma yana training safe da yamma duk ranar daya kasance baiyi ba ranar babu lafiya zaita ciwon jiki wani lokaci har cuta yake zabe masa, yana da kewayayyir fuska (oval face) tare da dugun hanci kuma siriri wanda ya sauka a tsakiyar bakinsa,yana da madaidai cin laɓɓa wanda suka kasance jajaye kamar anshafa janbaki,yana da fararan idanu wanda lokacin guda ƙwayar idon ke juyewa zuwa blue Sakamakon blue eyes balls ɗin da yake sakawa cikin idanunsa, Deen bai son hayaniya da samunsa ne ma dukkan wanda zai masa magana yay masa ɗaya biyu,abu ko mai muhimmanci ne indai za'a ja lokaci bai yinsa,bai son shiga sabgar jama'a kamar yadda yake prvt life shima haka ya keson jama'a su dinga nesa dashi,abu guda zuwa uku Deen ke girmamawa a rayuwarsa aikinsa da iyayensa,sai kuma addininsa dukkan inda ya shiga baya shayin bai yana addininsa da kuma a ƙidarsa, Deen ya iya masifa ko waye kai idan kai masa baya iya control kansa sai ya sauke maka gwandon bala'i yake jin daɗi,sam Deen bai san wani abu wai shi kuskure ba(mistake) baya ƙaunar munafurci da ƙarya hakan tasa dukkan wanda suke tare dasu suke kiyaye hakan,domin sun san halinsa sun kuma son wanene shi,dan a gabansu sai da ya karya mutum a ƙafa.

Girgiza kai Ovasi yay tare da faɗin "sir what about the durgs?,Oga Damus na jira a can Area ɗinsa tare da yaran,tun da muka sauka yake kira,kuma...,"
Da sauri ya dunƙule hannunsa ya daki jikin bango tare da kallo Ovasi yay ƙwafa ya shige cikin bathroom dake cikin room na hotel ɗin


Yana shiga bathroom ɗin ya sakawar kansa ruwan sanyi duk da irin sanyin dake garin,yana wanka yana sakin huci tamkar kumurcin zaki,Moon ta kalli Nana tace "Mummy zansha tea"ta gumi Nana tayi tare da zuba mata ido, fuskar tayi jaa sabida kuka idanunta sunyi jajir ga yadda wuyanta ya faɗa, miƙewa tare da ƙarasawa jikin fridge ɗin data hanga a ɗakin,cikin Sa'a da damu fresh milk mara sanyi da kuma mai sanyi,jin yanayin garin yasa ta bata mara sanyin tare da wani cake data gani,cikin sauri Moon ta fara shan fresh milk ɗin tare da cake,sai da ta cinye tass sannan ta kalli Nana tace "Mummy water" gorar ruwa ta ɗauko shima marasa sanyi ta bata kafin ta miƙe tare da leƙa cikin bathroom,ganin tsaf komai a killace yasa ta haɗa warm water, sweater dake jikinta ta cire ta ajjiye a saman bed kana taja hannunta zuwa bathroom,a cikin Jacuzzi ɗin ta sanya ta tare dayi mata wanka ta gasa mata jikinta,Bayan ta gama ta rasa wandon da zata sanya mata,haka dole ta hqr ta shafa mata lotion ɗinta a jiki tare da busar mata da gashin kanta,ta cire ribbon guda a nata ta ɗaure sumar tare da yi mata kalba guda biyu manya masu tsayi, Moon tayi shiru sai raba fararan idanunta da suka fara washewa take,kafin a sanyaye ta kalli Nana tace "Mummy kema Dad ne Dadynki?" Cikin rashin fahimta Nana tace "kamarya?" Moon tace "Mummy ki kaini wajan Dad na can gida,ba nan ba" baki Nana ta buɗe zatai magana taji an banko ƙofar ɗakin an shigo da gudu Moon ta sauka daga saman bed ɗin ta nufi inda Deen yake tsaye tana zuwa ta faɗa jikin sa wanda tsayin ta bai huce waist ɗinsa ba,wayarsa ce tayi ƙara alamar kira ya shigo da sauri yay picking call ɗin,daga can ɓangaren Damus yace "idan ba zaka zo a cire drugs ɗin daga cikinka ba ka zauna suyi maka illah har ka mutu,ni damuwata naga ka kawomin yaran wajena aƙwai sauran ƙwayoyin da zan basu yanzu wanda za'a fara aiki dasu a jikinsu kafin mu gama sauran aikin,kasan dole sai mun juya tunaninsu,daga babbar har yarinyar duk a yau zamu ɗura masu drugs ɗin (hudar iblis da cocaine e.t.s)"
Gyara tsaiwa Deen yay tare dasa hannu ya hankaɗe Moon daga jikinsa ta faɗi ƙasa da sauri kuma ya juya ya fice daga cikin room ɗin..






_let's play a game kuna ganin a cire drugs ɗin dake cikin Deen? Ko kuma a cire a bawa su Moon drugs ɗin,idan yana cikinsa ya daɗe rayuwarsa tana halaka,idan ancire aka bawa su Moon rayuwarsu na halaka😟 drop ur opinions my fans🥰🥰🥰_

_Akwai gasa wacce ake a duk littafan dana rubuta free, ina da manyan groups guda biyu aƙwai gidan Moon ɗin kansa wato *MOON FANS GROUP* sai kuma gidan littafai na wato *NIMCY'S LIBRARY* ko wanne GROUPS mallakina ne kuma ina alhafari dashi, zamu buga Quiz ne dukkan group ɗin da yafi wani COMMENTS da SHARE aƙwai ƙyauta mai yawan gaske dan haka GUYS a kakkaɓe zani a gyara zama👯🏻‍♀️_

WATTPAD
Naku nada banne domin kafin naiwa kowa update nai maku,burina naga kuna vote da COMMENTS domin shine zai kankaro mutuncin littafin📚✍�? ina maku sahihiyar ƙauna leg's go 🤾🏻‍♀️🤾🏻‍♀�?

Masu buƙatar littafin UNCLE NE zaku biya 300 domin ku samu damar karanta book 1,2,3 Number asusu ,0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616




SARAUTA👑
9/12/21, 5:34 PM - Buhainat😝: *⚡MOON�?*

_✍�?15-16_





Duk saurin kukan Moon a wannan karan da ido kawai take bin Deen dashi,bata da wani shekarun da zai sanya ta tsaya tayi nazarin mene hakan? Ko kuma mene yasa yake mata hakan?sannan ina yakai mata Mummy da Daddynta? ajjiyar zcya ta sauke tana mai ƙara juya fararen idanunta a ƙofar daya fita domin gani take kamar zai ƙara dawowa ya ɗauke ta, Ita Nana abin nasa ya fara daina damunta domin ta fahimci kamar haka ɗin yake,uwa uba kuma bashi da sabo,domin tunda suka tawo bai taɓa nunawa yasan tana tare dasu ba bare har tayi tunanin zai kira sunanta,abu ɗaya ke damunta idan yaywa kowa haka ta yaya zaiwa ƴar cikinsa haka?tana wannan tunanin Ovasi ya shigo cikin room ɗin,yana kallonta yace ku tashi muje,bai jira ta cewarta ba yasa hannu ya ɗauki Moon kana ya fice daga cikin gidan, Nana trolly ɗinta ta ɗauka ta gyara zaman mahaifinta tabi bayansu,gani tayi har sun kusa fita daga ward ɗin, da sauri da sauri ta mara masu baya har suka isa reception, Ovasi tsayawa yayi yana magana da wani sun ɗan ɗauki lokaci kafin su gama,har tsakiyar compound suka ƙarasa suna zuwa ya nufi wata motar hotel ɗin,shiya zauna matsayin drever Moon a gefensa sai Nana da trolly ɗin ta a baya,a haka yaywa motar key tare dayin reverse suka fice daga hotel ɗin.

TEJGAON AREA

*Tejgaon (Bengali) is a thana of Dhaka District in the Division of Dhaka, Bangladesh. It is in the centre of Dhaka, the capital. In 2006, the boundaries of the thana were redrawn when Tejgaon Industrial Area Thana was created out of the former larger area[3] and again in 2009 when Sher-e-Bangla Nagar Thana was created.[4]*


_(This is an important area of Dhaka city as the prime minister's office is here. It is bounded by Mohakhali to the north, Old Airport Road to the east and Moghbazar-Malibagh to the south and Dhanmondi to the west. It consists of several localities, including Tejgaon Industrial Area, Kawran Bazar, Nakhalpara, Shaheen Bag, Arjat para, East Raja Bazar, West Raja Bazar, Tejturi Bazar and Tejkunipara.)_

A gaban wani tabfatsetsen gidan mai motar ya tsaya,gida ne na keta raini daga wani yana da tsayin gaske ga kuma wasu ƙayoyi da aka sanya wa ko wacce ƙarshen katanga,kai tsaye ya danna horn babu jimawa wasu manyan mutane majiya ƙarfi suka buɗe masa babban gate ɗin,a hankali Ovasi ya cinna hancin motar ciki,waro idanu nayi i through daga wannan gate ɗin sai harabar gidan,sai me wani babban gate suka ƙara tararwa wanda girmansa ya ninka na ɗazo,nan ma horn ya danna a ɗan jima kafin a buɗe masa sabida gate ɗin yana amfani da fingerprints,ana buɗewa ya kusa hancin motar ciki,da sauri Nana ta waro idanu sabida duk yadda ta fasalta gidan a ranta ya huce haka,ƙofofi ne tako ina a gidan wanda hakan ke nufin aƙwai parts a gidan sama da goma, Moon kam babu wani abu daya mata sha'awa domin ta zauna a gidan da yafi wannan komai,ita raba idanun da take bai huce taga ta ina Deen zai fito ba,wannan shine kawai a ranta,motar mata tsaya ba sai da akaje bakin wani ƙaramin gate Sannan yay parking ya fito,da sauri Nana tabi bayansa sabida yanayin girman gidan ba ƙaramin firgitata yayi ba,sai dai gefe guda kuma yana da ƙyan gani musamman kurayen furanni da sukaiwa gidan ƙawanya banda ƙamshi babu abinda yake, Ovasi na gama riƙe da Moon a hannu wacce take sanye da sweater iya laps ɗinta (cinyoyinta).
Sosai suke tafiya cikin part ɗin banda flowers babu abinda suke shigewa a haka har suka yi wani corridor shima suka ƙarayin ƙwana,a haka har suka ƙarasa wajan wata ƙofa suna knowking wata maid ta buɗe masu,da idanu kawai take kallonsu har suke shige cikin parlour'n,ma dai-dai cin parlour ne wanda aka narkar da dukiya wajan tsarasa dukkan yadda zan masalta maku ya huce haka,(just imagine) wata ƙofar suka nufa nanma Ovasi yay knowking a nan kuma namiji ne ya buɗe ƙofar,tirƙashi a nan kallo yake domin babban parlour ne na hutawa domin a yanayin gidajanmu na nan aurewa parlour'n zai iya ɗaukan ɗakuna manya guda biyar ciff ko sama da haka,shima bazan iya maku labarin yadda parlour'n yake ba (😂kawai dai kuyi tunanin irin finafinan zee world,like king of heart,mahek,zahra's nikka,begusarai, Young dreams,Juda and akbar, twist of fate,this is fate da sauransu).
Tsayawa Ovasi yay sabida tafin da yaji a nayi direction da tafin ya biyo yabi sai a lokacin ya kula duk suna parlour'n kamar jiran zuwansu daman suke,DAMUS dake tsaye da wata shiga tasa irin ta kiristoci wando iya gwuiwa,sai riga da kuma wata shegiyar sarƙa wacce a ƙasanta akai tambarin Cross a jiki,tafi ya ƙara yi idanunsa akan Moon yace "WOW! what a beautiful girl, seriously she's very beautiful more than I thought,any way ur wlcm darling,ohhyaaa come closer" ya faɗi hakan yana ware hannayensa wanda suka sha sarƙa,abinda bai sani ba tuni Moon ta fara kukan zuci sabida har ranta DAMUS tsoro ya bata sabida tunda take a rayuwar bata taɓa ganin mutum mai girma kamarsa ba,ganin taƙi tawowa yay tunanin if she doesn't understand English fa? Hakan yasa cikin bagwariyar hausar sa yace "yaro zo..nan.." sarai Moon ta fahimci abinda yake faɗa,domin koda batai makaranta ba,her parents teaching her how to speak, kusan zata iya cewa babu maganar da baza ta iya yinta da English ba,since he talking Nana ta tsoro masa idano tana son ta fahimci meye haɗin ta da waƴan nan ƙartin she wish ace ba'a cikinsu zatai aiki ba,ganin Moon taƙi yarda ta kalli ko inda Damus yake yasa yay baya tare da zama a saman sofa mai 1 seater,yace "thank you! Thank you so much for giving me this opportunity,ka ban lady mai ƙyau and beautiful baby,ohhhh! Thanks for that" ya faɗa yana kallon wani daga gefensa,sai lokacin na fahimci Deen hannunsa riƙe da wine speeding a hankali cikin bakinsa,baza ka taɓa fahimtar halin da yake ciki ba amma a hakan kana iya jiyo saukar numfashin sa dake fita da sauri ga yadda gargasar jikin da duk tabi ta miƙe, jijiyoyin kansa sun fito sunyi raɗa raɗa a saman forehead ɗinsa,tulin sumar kansa ta bazo zuwa saman fuskarsa hakan tasa indai ba saninsa kai sosai ba da wahala ka san cewa shine.

Wani daga cikin mazan wajanne mai suna Qasim yace "come in" ya faɗa yana mai kallon Ovasi, ƙarasa shigowa ciki yayi tare da neman waje ya zauna, Damus ne ya ƙwalla kiran sunanta wata mata,babu jimawa wata magidanciyar mata ta fito wacce ba zata huce shekaru 35 ba,kallonta yay yace "Eki ga baƙuwar nan,saiki fara naki aikin,soon mukeson komai ya tafi" kallon Nana tayi ba tare kuma da tace wani abu tai magana tace "just follow me" jin haka yasa Nana kama hannun Moon,da sauri yace "No!! Barta nan" ba dan taso ba tayi bayan matar wacce aka kira da Eki, kwaɓe fuska Moon tayi tare da fasa ihu haɗi da kwanciyar a wajan ta fara birgima,gaba ɗaya wajan suka ƙura mata ido,yadda take ihu da kuka yasa Deen saurin miƙewa tsaye,kamar jira take ta tashi da gudu ta nufi inda yake tsaye tana zuwa ta shige jikinsa ta rirriƙesa, idanunsa yaja ya lumshe yana jin yadda zuciyarsa ke masa lugudi kamar zata faso ta ƙirjinsa, Shuru yayi shi bai tafi ba shi kuma bai zauna ba, Damus shima ya kalli Deen wanda yake ƙoƙarin janyeta daga jikinsa yace "talk to her,and ka sarrafa zcyarka kai kaɗan ta sani,kuma ta hanyar yardar da tayi maka za'ai mata komai cikin sauƙin"wani lalataccen murmushi gefen baki Deen yayi kafin ya durƙosa dai-dai tsayinta,narkakkun idanunsa wanda suka ɗan janye ya sauke a samar fuskarta,kafin ya fesar da wani numfashi mai zafi,shi sam bai saba bai kuma ta inda zai fara wani rarrashi ba,can ya sauke tagwayen ajjiyar zcya yasa tattausan hannunsa ya tallafo haɓarta a hankali kuma yasa ƙaramin yatsansa ya fara goge mata hawayen fuskarta cikin ƙasa da Murya yace "stop cry,if not I'll leave you alone" da sauri ta tsaida kukan tana girgiza kanta can kuma ta kwaɓe fuska haɗe da turo baki tace "Daddy ina jin tsora,ka tafi dani"hannu yasa a kansa tare da maida sumar kansa baya,cike da mugunta yace "kallesu, they're all my siblings so kada ki tsorata"ya ƙarasa maganar yana sauke wani wahalallan numfashi sbd tsayin da maganar tayi masa,cikin muryar yarinta tace "Dad! Mummyna and Daddy ka mai dani ina son ganinsu" gaba ɗaya wajan suka kyakkyata dry,wani banzan kallo Deen ya cilla masu da sauri kuma suka tsoge bakinsu,ba tare kuma da yay magana ba yaja hannunta zuwa wani part,yana zuwa ya buɗe ya shige cikin bedroom ya ajjiye ta a wajan,kafin ya juya ya nufi wani sashe daga cikin part ɗin,can ya dawo da teddynta a hannunsa yana daga tsaye ya cilla mata, cikin sauri yake komai haɗe da ɗan gudu sam Deen bai iya tafiya a hankali ba,gani yake kamar ɓata lokacin ne, fridge ya nufa ya ɗauki free milk da soyayyen kifi wajan ya dawo da sauri kamar zai kifa kanta ya ajjiye,nan ma bai kulata ba ya nufi waje yana shirin fita yaji tace "Dad!, Mummyna" hannu ya dunƙule kamar zai kai doka sai kuma ya saki hannunsa yace "bari na kawo maki su" cikin murna Moon ta washe fararan jerarrun hqranta tace "okey! Bye Dad" baiko juyo ba yay ficewarsa yana fita yasawa ƙofar key ta waje kana ya cilla key ɗin bayan sofar dake cikin parlour'n,kai tsaye key ɗin ya shige cikin ramin kujerar,da gudu gudu yabar cikin part ɗin gaba ɗaya.


Nana tana zaune saman wani lallausan gado wanda yasha bedsheet, italian bed kenan,tana zaune tana kallon kayan da Eki ta bata a matsayin kayan da zata saka,bawai kayan ne ba zata saka ba,mamakinta ne mene haɗin ta da kayan?kayan banda matan aure wanda suke ɗakin masa zajensu babu masu sawa sai kuma prostitute (karuwa) with soo much surprise ta dinga bin kayan da kallo har taji an buɗe ƙofa, kaita ɗaga ta kalli Eki, murmushi Eki tayi mata,itama ta mayar mata da kalar nata smile ɗin,da mamaki Eki take kallon kayan kafin tace "so what are you waiting for? wear it" jiki a sanyaye Nana ta sutale bathrobe ɗin dake jikinta wacce ta sanya bayan ta fito daga wanka,wata Italian gown pitted red color ta sanya mai ƙaramin hannu,tunda daga ƙasa Eki ta fara kallonta har zuwa saman inda ta sauke idanunta ƙirjin Nana,sosai halittar ƙirjinta ya bata mamaki,tasan Oga Damus ya ganta babu wanda zai bawa ita sai manyan alhazawa,wanda suka san gabansu, miƙewa tayi tace "WOW! What a beautiful lady,kayan ya amsheki, lemme snap you" kafin Nana tai magana Eki ta fara sakar mata wasu zafafan photona da wayarta mai ƙirar iphone,daga maya ta fara ɗaukan ta vedio, duk abinda Eki take da ido kawai Nana ke kallonta,sai da ta gaji dan kanta tace "ohyyyaa muje kici abinci,sannan ki gaida ƴan gidan" wani babban vail ta ɗauka zata yafa a kanta, Eki tayi saurin riƙe wa tare da faɗin"haba zaki ɓata dressing ɗin"sai lokacin Nana tace " bana iya fita haka,ke baki ga yadda kayan suka kamani ba ne?"dry Eki tayi tace "Please just for 2hours" ajjiye vail ɗin tayi ta ɗauki wani black ɗin hula mai red ɗin flowers ta saka, Eki tace "Ahhha! Ko kefa" tana faɗin hakan tace "muje" gaba tayi Nana ta fita a baya, downheart ɗinta banda breathing babu abinda yake,a haka suka fito parlour'n ɗazo babu kowa sai securities,wata ƙofa tabi tana shiga tai knowking aka buɗe, babban parlour suka shiga ta sauri Nana ta tsaya sabida wasu mata data gani a parlour'n sama da ashirin,ko wacce ta kalar shigar ta,wasu na kallo wasu na chart wasu na snaps,kefe guda kuma wata dattijuwar mata ce wacce a ƙalla zatai shekaru 80 zuwa 85 ta tsofa amma yanayin hutu yasa jikin ba sosai ya sauya kala ba,fatar ta fresh take babu ya mutsewa,tana sanye da wani farin lace mai toch ɗin green,ta yane kanta da mayafi, gabanta cike da kayan kala-kala,tunda suka shigo take kallon Nana har Eki tazo wajanta ta zauna tace "granny gata"matar da aka kira da granny tace "wacce sallamiyyarce zata je ta tawo da ita iki?" Murmushi Eki tayi tace "kin san new comer ce,dole zata nuna rashin sabo" jinjina kai granny tayi tace "Allah na tuba zata goge ne,yooooo muda haka muke ne akace mata?" Wata daga cikin ƴan matanne tace "kee wlh granny kina da damuwa,da zaki mutu da mun huta" da sauri granny ta miƙe tace "kiga mutuwa a kanki ba ni Zuwaira ba, shegiyar yarin da ƙirji kamar allon sha" gaba ɗaya ɗakin suka sanya dry,kamar a mafarki Nana take kallon abun nasu,shin Anya nanne wajan aikin nata?ko kuma wani ɓangare ne daban ba wannan ba,idan har nanne Tabbas aƙwai matsala,domin ba zata iya rayuwa cikin wa ƴan nan muta nan ba,wata budurwa dake zan gefe guda ta zabga ta gumi idanunta cike da ƙwallar baƙin cikin rasa abu mai muhimmanci da tayi a rayuwarta, shikenan ta rasa mutuncinta,bata san yaya akai hakan ta faro ba,sai ganin kanta tayi tare da mutum a ɗakin hotel,tabbas rasa budurci a jikin ƴar mace tabbas ka kasheta da ranta ne, numfashi ta sauke tana kallon Nana,da hannu taya fitota,ganin tana da hankali da kuma nutsuwa ta ƙarasa gareta tare da zama a gefen kujerar, murmushi da yafi kuka ciwo tayi kafin ta numfasa tace "sunana Salmerh kefa?" Nana tace "sunana Khadijertou ana cemin Nana khadii ko Nana" Salmerh tace "just Nana yafi daɗi" jinjina kai tayi kafin Nana tace "sister Please na tambayeki mana?" Salmerh tace "go ahead" Nana ta gyara zama tace "duk nan suma aiki suka zo ne?" wani murmushi tayi kafin ta miƙe tsaye tace "time nacin abinci yayi let's go" tana faɗin hakan ta kama Nana, lokacin duk ƴan matan sun tashi gaba ɗaya aka hallara a babban danning Area ɗin kowa yaja kujera,wasu maids biyar suka fara yin zuba masu lunch ɗin.


Moon tun tana wasa da teddyn ta,har ta gaji da zama ta fara zirga-zirga a makeken ɗakin,gaba ɗaya zama ita kaɗai ɗin ya gundireta,a hankali ta fara kuka tana kiran sunan Dad,tun tana kuka har ta rasa bakin kukan sai ajjiyar zcya take saukewa a jajjere,sai da ta shafi 3hours ita ɗaya a ɗakin tana faman sauke ajjiyar zcy ta kiran sunan Dad,a haka bacci yay gaba da ita,abu kamar wasa Moon na ƙwance saman floor ita ɗaya taja teddynta ta rungome,duk da cewa bacci take amma hakan bai tana ta sauke wasu wahalallun ajjiyar zcya,a haka har akai

Please Login or Register in order to submit comment