Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma tace "wlcm takwara am Maimunatu Khalid" Murmushi kawai Moon tai mata, exam officer ɗin ne yace "Top 10 Best Pre-law Majors (see also: what did most law school students major in?)
Political Science - 9,612 admitted. ...
Other - 2,917 admitted. ...
Psychology - 2,960 admitted. ...
Criminal Justice - 2,220 admitted. ...
English - 2,564 admitted. ...
History - 2,657 admitted. ...
Economics - 2,373 admitted. ...
Philosophy - 1,858 admitted." Moon na gyara saman glass ɗin idanunta tace "okey! Sir" daga nan ta miƙe bayan ya gama yi mata bayani, tare suka fito da Takwararta Maimunatu Khalid, tana mata hira ƙasa², tunda suka fito Moon taji gabanta na faɗuwa sai rutsa idanunta take, suna gaf da shiga hall ɗin da zasu ɗauki lecture a ciki taga Maimunatu Khalid ta tsaya, itama tsaya tayi kafin ta lumshe idanunta sbd ƙamshin daya daki hancinta,can dai ta buɗe ido slowly idanunta ya sauka a kansa wata gigitacciyyar ƙara ta saka tare faɗuwa a wajan....



_RANAR KUKE JIRA YAU GASHI TAZO💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽INA MASOYA LITTAFIN MOON INA MASOYA NIMCYLUV YAU RANAR KU CE TA NUNA MIN ƘAUNA, DUKKAN WANI MASOYA MOON YANA DA KYAU YAY PAYMENT SABON LITTAFI NA *SIRRIN MU* NASAN DA YAWA KUN FARA KARANTAWA KUNJI YANAYINSA TO BA KUJI KOMAI BA DOMIN KO RABIN LABARIN BAMU SHIGA BA,SOYAYYA YAUDARA CIN AMANA ZANMA CIKIN AMINCI DUK ZAKU SAMU A LITTAFIN_

*PROMO*
YAU 2/SEPTEMBER/2021
DAMA GA MASOYA MOON DUKKAN WANDA YAKE DA BANK ZAI IYA TURA MIN 300 MAI MAKON 500 IDAN KUMA BAKA DA BANK SAI KA BADA KATIN MTN NA 500 WANNAN DA MACE GARE KU KAFIN NA KAMMALA FREE PAGES😍 PLEASE WANDA YAKE DA ACCT KAWAI SHI ZAI BADA 300 WANDA BASHI DASHI 400 RANAR DANA GAMA FREE PAGES KUMA NA GAMA PROMO NA.

ACCT NUMBER
0116886423
SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616 GA MUTAN NIGER SAI SUYI MGN TA WANNAN NUMBER 84506476 a nuna min soyayya masoya💋
9/12/21, 5:44 PM - Buhainat😝: *MOON*


#NIMCYLUV

FINALLY HER DAD IS BACK😍



Dafe kansa yay sbd yadda yake feeding yatsarsa har tsakiyar kansa yake jin abun, da sauri da sauri kuma ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa.
Gaba ɗaya jijiyoyin kansa sun fito sunyi raɗa raɗa a saman kansa, cikin zafin nama kuma ya zare yatsarsa daga cikin bakinta, tare da shigewa mota ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa bai tsaya jiran wani abu ba yaja motar da gudu yabar wajan ba ki ɗaya, zubewa tayi a wajan ta shiga rera kuka iya kar ƙarfinta, jin an dafa ta yasa ta juya wanda ta gani tsaye a kanta yasa ta saki wata gigitacciyyar ƙara....

*👇🏾SIRRIN MU*
Kuna ina masoya duba da yadda kuke ta ƙorafi akan littafin SIRRIN MU kan cewa kuɗin yay yawa to Allahamdulillah cikin ikon Allah yau nai Mmki sosai anyi min kyautar data faranta min wacce ban taɓa tunaninta ba, SIRRIN MU ya dawo #300 yadda kowa zai iya biya💃🏽🤙🏽👌🏾 wasan yanzu aka fara kada ka sake ayi babu kai, na janye #500 bisa farin cikin da nake ciki dan haka yanzu ya dawo 300 kacal👌🏾ga acct number zan bada nasan kun huce kayan sata dan haka kuyi ƙoƙarin mallakar naku kafin dama ta huce ku littafin nada banne kammar yadda akace *FITACCE🔥* ta haka ɗin ne idan kin karanta *MOON* ba ki karanta SIRRIN MU to ba ki karanta komai ba Hajiya🤙🏽🤙🏽.

Book 1 & 2
Amount #300
0116886423 sulaiman Na'ima s union bank evidence of payment
08119237616

Ga ƴan Niger suyi mgn ta nan 84506476 muje zuwa💃🏽Masoya MOON a mutsa.


SARAUTA 👑
9/12/21, 5:44 PM - Buhainat😝: *MOON*



_✍�?67-68_


Please Subscribe my YouTube channel *Nimcyluv T.V* https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA


SIRRIN MU love and romantic story it's 300 via
01168864230 Sulaiman Naima s union bank




Dafe kansa yay sbd yadda yake feeding yatsarsa har tsakiyar kansa yake jin abun, da sauri da sauri kuma ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa.
Gaba ɗaya jijiyoyin kansa sun fito sunyi raɗa raɗa a saman kansa, cikin zafin nama kuma ya zare yatsarsa daga cikin bakinta, tare da shigewa mota ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa bai tsaya jiran wani abu ba yaja motar da gudu yabar wajan ba ki ɗaya, zubewa tayi a wajan ta shiga rera kuka iya kar ƙarfinta, jin an dafa ta yasa ta juya wanda ta gani tsaye a kanta yasa ta saki wani kuka mai taɓa zuciya, shi ne dai ya dawo inda take durƙoshe har ya huce yaji bazai iya ba shiyasa ya nemi excuse wajan m.k yay parking motarsa ya fito, tunda ya tawo gareta yaji gabansa na faɗuwa har ya iso inda take durƙoshe tana kuka kasa ce mata komai yay sai dafa shoulders ɗinta da yay.
Kallon kallo aka shigayi tsakanin Moon da Imam, ajjiyar zuciya ya sauke a hankali kuma yace "who are you? Who is that Dad are you talking about?" Moon ji tayi kamar ta sume a wajan domin sai yau ta taɓa jin maganar sa, jikinta ne ya ɗauki rawa ta kasa tsayawa waje guda sbd ruɗu da fargaba, lura da hakan yasa a sanyaye ya miƙa hannunsa tare da zare glass ɗin idanunta jajayen ƙwayar idanunta ya ƙurawa ido kamar mai na zarta wani abu daga gare ta, cikin Muryar kuka ta kama hannunsa tace "Please you'll my Dad pls" kamar bazai magana sai kuma yace "ok! Okey stop cry" girgiza kai tayi tace "pls go with me ka tafi dani wajanka" kallon motar dake tawowa wajansu yay yace "Enough, kije gida zuwa gobe" da sauri tace "zaka dawo?" Shima yace "why not?" Yatsarta ta miƙa masa tace "promise" hannunta yabi da kallo musamman Ring ɗin hannunta, da sauri ya dafe kansa yana faɗin "promise" yana faɗin hakan ya juya ya nufi wajan motar domin yasan m.k ce ta gaji ta jira ta biyosa, ganinta mazaunin driver yasa ya shiga seat ɗin gaba batai masa magana ba yaja motar suka bar wajan.Yasmin ce ta kalli yayan nata tace "bro yaushe zaka dawo gida da zama ne,wlh gidan ba daɗi tun bayan rasuwar Daddy, ga Umma kullum bata sakewa" mug ɗin hannunsa ya ajjiye yace "don't worry soon komai zai zo ƙarshe" tace "Allah yasa" Kallonta yay yace "baki gayamin furniture ɗin da kikeso ba, na kusa barin ƙasar kuma sai gaf da bikin ki zan dawo" dry tai tace "kai bro duk wanda ka zaɓa yayi but color ɗin ya kasance ash and milk" jinjina kai yay yace "ok". Karatu ya ɗauki zafi babu laifi ta saki ranta sbd suna ɗan gaisawa da Imam, gefe guda kuma ana zuwar mata daga gida, gidansu m.k duk an santa tashin hankali ta ɗaya da taji wai Mai kama da Dad ɗinta shine zai auri m.k takan shiga ɗaki tai ta kuka ita ɗaya,wani lokacin ma har mutananta su tashi ita ɗaya zatai ta bige bige harta dawo dai-dai, sunyi Exam ɗin frist samister result ya fita yadda take so, haka masa second samister komai yay mata dai-dai, a lokacin ta ƙara buɗewa sosai fiye da da, farinta da asalin kyanta na fulani sun fito,ga diri mai ɗaukan hankali ta zama kamar wata labarabiya, abu guda ke damunta wanda yake ɗan zata rama shine Dad ɗinta komai take cikin dauriya take yinsa.
After 7mnt.
Tana zaune riƙe da system ɗinta a hannu daga ita sai 3gauter da vest dake weekend ne bata zuwa makaranta, wayar hannunta ce ta ɗauki ƙara Kallonta dake zuwa ga number ganin number ƙasar ce yasa tai ta mmki, har wayar ta gama ringing tana zaune tana kallon wayar, wani kiran ne ya ƙara shigowa a hankali ta answering call ɗin tare da saita bluetooth ɗin kunanta, cikin ƙaramar muryarta tace "Assalam alaika/ki" daga can ɓangaren aka sauke ajjiyar zcy kana akai shiru kamar ba za'ai magana ba sai kuma akace "uhm" number ta ƙara dubawa taga dai Tabbas ta ƙasar ce can ta kuma cewa "Hello!" Ƙara sauke ajjiyar zuciya akai da ƙarfi sai kuma aka katse kiran, kasa ci gaba da abinda take tayi hakan yasa ta kwanta lamo zuciyarta cike da tunani bacci yay gaba da ita. The next day ya kama Sunday tana zaune a parlour hannunta riƙe da mug tana speeding tea sanye take da riga half body ta tufke gashinta wanda ya tsaya har bayanta, wayarta ce ta fara ƙara da sauri ta duba sbd tana tunanin ko m.k ce domin sunyi zata so anjima, again number ta gani ta ƙasar sharewa tayi har kiran ya katse a kira na wajan uku ta ɗaga, Ajjiyar zuciya ya sauke yace "na kusa mutuwa cutie, sarautar sai a kaina kuma zata tashi sbd Allah?" Kwaɓe fuska tayi tace "Yaa Faizak" murmusawa yay yace "en matan Yaaya" tace "wannan number b" dry yay mata yace "Malama come and open the door" ware manyan idanunta tayi tace "Serious?" Shiru yay sai kuma yace "kedai buɗe" miƙewa tayi gaba ɗaya ta manta da kayan dake jikin ta rabon da taga wani nata harta manta, wayar tana maƙale a kunanta ta isa wajan ƙofar ta buɗe tsaye ya ganshi a doorway kafin yay mgna tai saurin bashi side hug tace "wlcm Yaa" Kallonta ya shigayi frm head to toe yana mmkin yadda lokaci ɗaya ta ƙara buɗewa ta zama babbar mace, gsky Allah yay halitta a nan ga wani beautiful shape mai ɗaukan hankali,boms ɗinta kan kamar zasu tsaga riga su fito, haka nan waist ɗinta yay mahaukacin buɗewa,ganin kallon da yake mata yasa tai saurin Juyawa tare da ɗaukan hijab ta sanya a saman jikinta, lokacin data juya kusan mutuwar tsaye Faizak yay domin bai tsammaci tsarin halittar ta ya kai haka ba, sauke numfashi yay kafin ya ƙarasa shiga cikin parlour'n, a saman sofa ya zauna yana lankwasa ƙafafuwansa like Prince did, a hankali tace "Evening Yaah" hular kansa ya zame kaɗan sumar kan ta bai yana yace "Evening, how are you cutie?" Kanta a ƙasa tace "Allahamdulillah!" Yace "wunya na keji fa" dry tasu kamata tace "Yaah! Yaushe kazo ne har kake jin wunya" shima dryar yake yace "ban wani daɗe ba,daman wunyar tun a gida na kwaso ta" "wajanwa kazo?" Kallonta yay yaga da gaske dai tambayarsa take "Amayarta nazo zaɓawa kayan ɗaki da lefe" shiru tai bata ƙara mgna ba, sai shine yace "yanzu a sama min abu nacin ko kizo muje Restaurant" miƙewa tayi tana ɗan haɗe fuska ba tare kuma da tace komai ba ta shige kitchen, babu wani jimawa ta haɗa masa fried indomie with fish sai lemo, zama yay a ƙasan carpet ya fara ci a hankali, turo baki tayi ta shiga buga ƙafa tana faɗin "Yaah nifa?" Yace "kaji fa? Keda akazo gidanki meye dan kinyi abinci sai kinci" turo baki tayi ta shiga kwaɓe fuska zatai kuka yace "ohhh ni ɗan gidan Abbana sakko to" da sauri ta sauka ƙasa tare dayin bisimillah ta fara ci da yatsunta guda huɗu, Kallonta Faizak yay yace "why hannu?" Lumshe idanunta tayi sbd tunawa da abubuwa da tayi tace "Haka Dad ɗina ya kuyan shima haka yake" shiru yay mata domin ya fahimci wanne Dad ɗin take nufi,a haka suka gama cin abinci sukai shira har magrib yana nan sannan yay mata sallama ya nufi hotel ɗin daya sauka. Washegari kamar yadda yace ya shirya cikin manyan kaya masu kyau kasancewar yau Monday yasa kai tsaye ya nufi cikin makarantar zama yay har ta gama second lecture ɗinta suka fito tare da m.k suna tafe suna shira kusan rabin shirar m.k ce keyinta,tun daga nesa yake kallonta harta ƙarasu wajansa tace "wlcm" m.k tafe "mrng Yayanmu" idanunsa akan Moon yace "ykk?" Tace "Allahamdulillah!" Miƙewa yay yace "Am coming" ya faɗa yana nufar cikin motar da yazo,bayan tafiyarsa suka koma ƙasan wata ƙaramar bishiya mai kyau suka zauna, abu ne ya faɗo mata aka kai tsaye kuma ya shige cikin rigar ta, da sauri ta miƙe tsaye tana karkaɗa rigar jikinta, da gaske taji abu yana binta a dai-dai kuma lokacin motar Imam tai parking da dukkan muryarta ta shiga ƙwala masa kira "Dad!! Dad!! Dad!!" Gaban sane ya faɗi sai ya kejin kamar an taɓa masa irin wannan kiran a baya,da sauri ya buɗe motar ya fito yana nufar inda suke jakar hannunta ta saki ta nufi wajan da gudu,kansa ya shiga girgiza mata musamman da yaga kallon da m.k take masa ga kuma mutanan da suke wajan, tana zuwa wajansa ta faɗa jikinsa dukkan jikinta rawa yake lokacin abun dake mata yawo har ya zo ƙirjinta.


*Show me some love to pay my book SIRRIN MU it's 300 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga ƴan Niger suyi mgn ta nan 84506476, kada ki bari ayi babu ke za kiji yadda uwa take son ɗan CIKINTA🙇🏻‍♀�?*


Dafe kansa yay yana sauke ajjiyar zcy da sauri Moon ta kama hannunsa tana faɗin "Dad zai cire min nipples, Dad cizo na yake" ta ƙare mgnar tana sakin kuka mai ratsa zuciya dukkan jikinta kuma rawa yake tsoro da fargaba sun gama shige mata, ganin yadda numfashinta ke sama Alamar gaf take da sumewa yasa hannunsa gaba ɗaya ya ɗauke ta cak zuwa cikin motar kafin m.k ta ƙarasu tuni yaywa motar key ya fita da gudu..
Tsayawa tai tama rasa mene zatai dan baƙin ciki yana fita motar Faizak na shigowa a rikice take faɗa masa abinda yake faruwa motar ya koma yace "enter" tana shiga yaja motar da gudu, wani mutum ne a can gefe ya ɗaga waya yana faɗin "lokaci yayi saka iya farawa" yana faɗin haka ya kashe wayar baki ɗaya shima ya shiga mota ya mara masu baya mota uku kenan suka hau tsere a tsakiyar titi.
Faizak ta madubi yaga mutumin dake bin bayan motarsa sosai gabansa ya faɗi da ganin mutumin hakan yasa ya ƙara gudun motarsa, fesar da iska yay lokacin daya samu damar tura hannunsa cikin rigar ta tare da ciro abun da yake ciki,wani ɗan ƙaramin maciji ne green sai ɗaga kai yake sama cikin ɓacin rai yay wurgi dashi ta cikin glass ɗin motar, cikin nutsuwa kuma ya shiga shafa masa wajan daya karceta, Ajjiyar zuciya ta sauke tana jin wani iri kamar lokacin da take tare da Dad yana shafa mata nipples ɗinta, duk abinda yake dauriya kawai yake kansa sosai yake sarawa masa yana jin wani iri a lokacin kuma gani yake tamkar ya taɓa kasancewa da ita, Lumshe idanunsa yay and he try to remember something past.
Bayan motarsa da yaji an buga da ƙarfi yay saurin dawowa hayyacinsa tare dakai Kallonsa ga madubin motar,tsuro yaywa mutumin da sukai ido biyu dashi, da sauri Moon ta miƙe daga jikinsa fargaba tsoro ya saukar mata, murmushi cin nasara Mutumin yay tare da zaro bindiga ya saita ƙirjin Imam, da sauri Moon ta faɗa jikinsa ta rungomesa cikin rashin Sa'a bullet ɗin ya sauka a bayanta, wata firgitacciyar ƙara ta sanya sbd zafin daya ratsa ta nan take kuma jini ya fara zuba a jikinta, kafin yay wani abu an ƙara sakar mata wani harbin a hannunta ko mutsi ba tai ba, ana shirin yin wani harbin aka hankaɗa motar Farouk can gefe ta gangara, driving kawai yake a hankali kuma abubuwa da yawa suka fara dawowa cikin brain ɗinsa idanunsa ya runtse tare buɗe baki da ƙarfi yace "Queen Maimunatou!!....


Na faranta baku??? To pay MY book SIRRIN MU, please na rasa grps ɗina dan Allah kuyi share ɗinsa please fisabilillahi 🤲🏼



SARAUTA 👑
9/12/21, 5:44 PM - Buhainat😝: *MOON*

*_Nluv💞_*
_✍�?71-72_



Da sauri² Zuciyar Moon ta fara halbawa sbd tsoran daya gama cika zuciyarta, infact ma batai tunanin ganinsa yanzu ba, mene yasa yazo? Waya kirasa? Bayan ance mata sai ranar kilisa zaizo, ana igobe ɗaurin auren Yaah Faizak, runtsa idanunta tayi sosai tana jin yadda ya shige jikinta amma duk da hakan bai hana ta sauke numfashi fa,ita kanta tasan tayi missed Mijinta,kewa ba ɗan kaɗan ba, idanunta tane duk ya cicciko da ƙwalla bakinta na rawa tace "Dad!!" Lumshewa idanunsa yay tare da sanya dukkan hannayensa ya juyo da ita gabansa muryarsa can ƙasa yace "Ohh wow! Say ita again" shiru tai masa sbd ya fara firgita ta, tsoranta ɗaya kada Fulani ko Yakumbo ko kuma Jakadiya Salifa tazo ta kanta a haka, yana murza faffaɗan west ɗinta yace "say my name Queen Maimunatou, just say it nasan zaifi daɗi abakin ki fiye dana kowa, yeah! All ears Sarauniyar Nufaz" ƙara runtsa idanunta tayi sosai sbd yadda sukai kusanci da juna gaba ɗaya ya gama firgita da yanayinsa jin tayi shiru yasa ya fara ƙasa da hannayensa zuwa West ɗinta da sauri ta riƙe sa tana faɗin "leave me please Dad!" Idanunsa a lumshe yace "Uhm can You understand how happy da nke ciki, Soon matana uwar gidana amaryana zata tare da fadarta zaki dawo ƙarƙashin inuwar Aliyou Eneye Ahuoyza, dukkan ɗawainiyarki zai dawo under King Aliyou" kwaɓe fuska tayi tace "toka sakeni mana,idan na shirya zan fito ai" ware gajiyayyun idanunsa yay a kanta yace "Ko?" Da sauri ta ɗaga masa kanta tana ƙara matsu ƙwallar shagwaɓa, sosai ya shigar da ita jikinsa yana sauke mata numfashi gaba ɗaya ya daina mata kallon Lollynsa or Dolly yasan she's still a young girl amma sam idanunsa da zuciyarsa basa mata kallon hakan, damuwarsa ɗaya da addu'ar sa Allah yasa ta iya ɗauke dukkan buƙatunsa, domin yasan shi ɗin mabuƙaci ne wanda a koda yaushe kuma a ko wanne lokaci zai buƙaci matarsa, jin yay Shiru yana fesa mata Numfashinsa yasa ta fara ƙoƙarin zame jikinta amma ko mutsi ta kasa sbd mugun riƙon da yay mata, Idanunta na kawo ruwa tace "Dad let go of me" idanunsa a rufe yace "Uhm just say my, that's what i wanted" turo baki tayi gaba tace "To Dad" idanunsa ya buɗe tare da saukewa a kanta Muryarsa harta fara sauyawa yace "Meye?" Kai tsaye tace "Dad" idanunsa ya lumshe yace "Olright" ya faɗa yana ƙara tura hannayensa a cikin towel ɗin data ɗaura a jikinta, bakinta na rawa tace "Ohhh..okey zan faɗa but stop this frist" tsayawa yay da abinda yake tace "to ai ban san me zance ba,Ni Dad na sanka dashi tun ina ƙarama" wani ƙawataccen Murmushi yay wanda ya ƙara fidda zallar kyansa yace "Ohhh! my Queen, yanzu kin zama big gal kin samu big boms and bombom and you still called me Dad Wow!" Washe baki tayi tace "Ai You are my Dad since before" hannunsa guda ɗaya ya zame tare da sanyawa a haɓarta ya ɗan ɗago kanta kaɗan shi kuma ya ɗura forehead ɗinsa a saman nata, cikin ƙasa da Murya yace "Uhm Say my name now" ƙirjinta na harbawa tace "Da...," Kafin ƙarasa yay saurin sanya mata tongue ɗinsa ba cikin bakin, datse bakinta tayi shi kuma yasa hannu ya matse gefen cikinta, ƴar ƙaramar ƙara ta saki hakan ya bawa bakinta damar buɗewa da sauri ya cafke bakinta ya shiga bata wani hot kiss na yaushe gamo, domin baƙin cikin hanashi tarewa da matarsa yasa ya bar ƙasar baki daɗin da ɗawa da kuma laifen da zai mata, haka nan kuma ya sanya a sauya launin Masarautar yay kyau sosai, shine fa a ranar daya dawo ko gida baije ba ya tsaya a nan garin kayan kuma za'a kai har gida, yana shigowa bai tsaya a fada ba kai tsaye ya shiga cikin gidan a nan parlo ya samu Faizak yana shirin zuwa Paris wajan Amaryarsa, sai ranar ɗaurin aure zai dawo tare da matar da yamma kuma a tafi dinner, kallon Faizak yay yace "Hello" Faizak ya saki Murmushi yace "wlcm basai ka tambaya kaci sa'a tana flat ɗin ta so you can go" jinjina kai yay ba tare kuma da yay mgna ba, ya nufi cikin flat ɗin bai tsaya ko ina sai cikin bedroom ɗin ta shine ya risketa a haka. Zare bakinta tayi da sauri tana maida numfashi tare da kwantar da kanta a ƙirjinsa riƙeta yay sosai ya na maida numfashi shima yace "say it now?" Runtsa idanunta tayi da ƙarfi tace "Nifa kunya na keji" bakinta ya kalla yaga yadda lips ɗinta ya ƙara Shinny ga wani kyau da kauri daya ƙara yace "Au haba? So ki fanshi kanki da small touch ɗin da zan maki" riƙesa tayi tace "No! Zan faɗa" yace "all ears" kamar zatai kuka tana jin wata faɗuwar gaba bakinta na rawa tace "HAY...HAYDAR.." kallonta kawai ya shigayi ko ƙiftawa ba yayi bai taɓa tunanin sunan da zata bashi ba kenan, but yaji sunan har tsakiyar kansa Musamman yadda taja sunan daga ƙarshe sai yaji duk tsigar jikinsa ta tashi, rungome ta yay tare da sumbatar forehead ɗinta kana ya juya da sauri yana faɗin "wear your clothe am waiting for you ok!" Ya faɗi hakan yana ficewa daga cikin ɗakin dan baya jin zai iya ƙara wani second a ɗakin ba tare da yay mata wani abun ba, zubewa tayi a bed ta shiga maida numfashi,harga Allah yanzu tsoro yake mata. Kasancewar Moon dana aureta yasa ba wani sabon Aure za'ai ba sai manyan event da aka haɗa, yauta kama Soldiers day, da misalin karfe 10 hall ɗin Meena event ya cika maƙil da manyan sojoji ko ka kalli p.cap ɗinsa za kaga an rubuta M&A matan wajan sun sanya amy color ɗin wando with p.cap maza ma haka, waje ya cika sosai da mutane ENEYE AHUOYZA shida SARKI ALIYU AL'AMIN suna zaune a manyan kujeru kowa yasha Alƙyabba amy color da white ɗin rawani, sunyi masifar kyau haka ma matansu, waje ya rage zuwan amarya da ango kawai ake jira, bayan an gama taron yau za'a hau jet zuwa Paris domin halartar dinner ɗin da m.k suka haɗa, Misalin 10:30 m.c ya fara Sanarwa a shirya ga iyayen gayyana nan, kowa ya miƙe domin girmamawa, wani sound aka saka mai daɗi a hankali suka fara shigowa cikin hall, Yana sanye da Manyan kayan sojoji asalin na gsken ga wasu guns a cikin aljihun gaba da baya gaban rigar sa akwai Rang na girmamawa ya cike dukkan wasu ƙa'ido shirya sanya dukkan rang ɗin ɗin ya cike su, ga ƙwantaccen gashin daya sauka har baya wanda yasha saloon ya ɗura p.cap akan sumar sai ya zamana ya rufe wajan rabin fuskarsa sai jajayen laɓɓansa kawai ake gani, amma kallo ɗaya zakai masa kasan cewa Tabbas yakai ƙarshe wajan kyau da kuma tsari, MOON na gefensa itama tana sanye da wando sojoji kamar na Deen, sai farar rigar wacce daga baya da kuma gaba aka sanya MRS Captain Aliyou, sumar kanta an ɗaure ta yadda p.cap ɗin kanta ya samu zama, yanayin yadda hips ɗinta ya bai yana sosai sbd belt ɗin da aka ɗaure mata wandon yasa Deen da kansa ya nema mata wata amy color ɗin Alƙyabba mai ratsin fari a saman uniform ɗin sojojin, itama an sanya mata wata ƙatuwar bindiga tai kyau, mmki ne ya kusa kashe ni lokacin da naga wanda suke mara masu baya manyan marubuta suma suna sanya da uniform ɗin sojoji, layin farko M.shakur sai Real Smasher sai Nu'ayymerh Abdul, ga maman fareesa (LADINGO) gefe guda ga Autar manya sai BABYLUV writer ɗin Amir rockstar, ga Feenerh matar soja, daga can gefen Billygaladanci with Billynabdull ga Hafsat Rano, daga ɓangaren matasa kuma ga Nana khadii sai Heroine, Nanatou Ayushacool, suna tafe cikin nutsuwa kowa yasha ado kamar su sukai kansu da kyau, bayan komai ya lafa amarya da ango sun zauna, aka nemi wata ta buɗe taro da addu'a sunan Aisha Aliyu garkuwa ya sanya kowa ya juya, wani side ne mata na zaune a nan naga ashe Fauziya d sulaiman ce da Garkuwa dai Sumayya t.kori, ga zuwariya gere with Nasir nid, dryar da akai a gefe yasa na juya ware ido nayi naga Nimcyluv tasha ado cikin white ɗin Lace ta ɗura red ɗin Alƙyabba a saman lace ɗinta, hannunta riƙe da p.cap ta sojoji tana tsakiyar fans ɗinta sai murmushi take kana ganinta kasan tana enjoy na duk shirar da suke mata, babu wacce ta cikata da mgna irin Sapna sai ta biyun ta Cutee Meeyrah, duk ƴan Nimcy's library da Moon fans sai Moon COMMENT SECTION, ga kuma SIRRIN MU vip yawancin shirar ta littafin SIRRIN MU ake wasu na faɗin har kuka sukai da mutuwar Airah

Please Login or Register in order to submit comment