Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

take faɗa, cikin ƙarfin hali yace "But i love You so much, i love You to the rest of my life Shona ina son ki Maimunatou, ina ƙaunarki Moonlight Aliyou Eneye Ahuoyza loves you Shona" kallonsa kawai take da ace Dad ɗinta na shaye-shaye yau zata iya cewa a make yake, yadda yake Kallonta yasa tace "I knew Dad? I understand all your love for me, and I'll love You too Dad you're my hero" lumshewa idanunsa yay yana jin yadda kalmomin ta suke ratsa masa jikinsa, ƙara kifa kansa yay a saman ƙirjinta yana jin zani ciwon kai dake ƙoƙarin raba masa kai gida biyu ga wani zazzafan zazzaɓi dake shirin kamasa, uwa uba matsanancin fellings ɗin dake shirin tarwatsa masa mara, can ƙasa yace "Am your husband Shona, ni mijinki ne ba mahaifinki ba Moonlight so stop calling me for that name please" shiru tayi and she try to remembering wasu abubuwa da suka faru a shekarun baya,ita dai yanzu burinta bai huce ya bayar da ita makaranta ba,domin ta gagara fahimtar dukkan abinda yake son faɗa mata,tana binsa da yadda yake so ne,ta yarda tayi amanna Dad ɗinta bazai taɓa cutar ta ba, jin yana rawar sanyi gashi duk ya shige jikinta tasa tace "Dad are you ok? Meke damunka?" Kamar bazai kulata ba sai kuma yace "kina son sani, can you help y?" Da sauri tace "why not?" Idanunsa a rufe ya sauke numfashi a hankali ya kama hannunta ya muza tafin hannunta, cikin dabara ya nufi waist ɗinsa da hannunta bai sauke hannunta a ko ina ba sai a saman Manhoon ɗinsa,wacce take da dripping ita ɗaya, tsoro da kuma firgicin data shiga yasa tai saurin ƙanƙame ta tare da kwarara ihu,wanda ba ita kaɗai ihun ba hadda Aliyou a ihun sbd yadda Moon ta matse masa Monhoon ɗin sa, clamly yay tare fesar da numfashi haɗi da fidda wani sexcy sounds a zuciyarsa yake faɗin da matsala babba kenan ko yaya zai da ita lokacin sucking Hq dintai ohhhu, ƙilan tai masa fitsari a baki ai, hannunta kawai ya zame tare da mirginawa gefe ya shiga fesar da iska daga bakinsa kusan 30mins suna a haka ita ta kasa ko mutsi ne sbd tsoro shi kuma yanayin da yake ciki yasa ya kasa kallan inda take,ganin lokacin na tafiya yasa ya miƙe a hankali sai tangaɗi yake ha nufi cikin bathroom ruwa ya sakarwa kansa kana ya sanya bathrobe a jikinsa direct kitchen ya nufa da ɗan sauri ya haɗa ruwa mai zafi a cup kana ya sanya lipton guda uku ciki ya matsa lemon tsami daya gani, da zafinsa ya fara sha yana ƙona baki a haka ya shanye ruwan lipton ɗin da ko suger babu ciki, yana nan tsaye ya harɗe hannayensa a saman ƙirjinsa yana jin yadda lemon tsamin ya fara masa aiki a jiki, maganarta ya tuna "No Dad he just hold my hand and he told his love me ba abinda yay min" iska ya kaiwa naushi ya riƙeta da hannunsu amma tace wai babu abinda yay mata Uhm, ficewa yay daga kitchen ɗin ya nufi bedroom farar singlet kawai ya saka a jikinsa sai wando 3gauther a haka ya fito parlour'n gashin kansa duk ya manne a farar matarsa ya sauka har wuyansa, a tsaye ya sameta sanye da hijab ɗin ta,tana ganinsa tai saurin sunkuyar da kanta ƙasa, ba tare daya mata magana ba yay gaba abinsa ganin haka yasa tabi bayansa duk da irin tsoransa daya gama cika mata ciki, a zaune ta samesa cikin mota tsayawa tayi tsaki yaja yace "Wlh kika sake na ƙara 5minutes sai dai ki kwana nan gidan" da sauri ta shige motar jikinta na rawa,motar yaja da gudu zuwa makarantar su, suna isa ya juya yabar makarantar dan ko ciki bai shiga ba,da sauri ta ƙarasa hostel ɗinsu tana zuwa ta faɗa bed ɗin ta,kuka ta saki wanda ita kanta bata san dalilin yinsa ba,kawai ta samu kanta dayi, Feenerh tace "ikon Allah! Badai tafiya ya kuma yi ba" cikin kuka Moon tace "na shiga uku Feenerh,na shiga uku na kasa fahimtar komai" cikin tashin hankali Feenerh tace "me kika kasa fahimta? Keda waye ne?" Kuka take sosai a jikin Feenerh ta riƙeta sosai, "wai meye haka Moon? Ko tada min hankali kike son yi?" Girgiza kai Moon tayi tace "Am sorry" "ok mrs sorry ke da waye" miƙewa Moon tayi tace "Nothing" da kallon kin rai namin hankali Feenerh ta bita. Washegari ya kama Monday Moon tun asuba bata koma bacci ba sai juyi take da tayi tunanin Dad ɗinta yay kissed nata sai taji zuciyarta yay mata zafi, wai ita taji ɗan ɗanon bakin Dad ɗinta mene hakan? Meke shirin faruwa da ita, tayaya mahaifinta zai zama mijinta kodai ba shi ne real Dad ɗinta ba,idan bashi bane to waye? "Am your husband Shona ni mijinki ne" tuna wannan kalmar yafi mata komai zafi, har wajan 7na safe tana cikin hostel taƙi fita duk wanda yay mata sai tace bata jin daɗi, after last subject ɗinsu Faizak ya tsaida Feenerh yace "Ina Maimunatou?" Amsa ta bashi da "Bata jin daɗi" shima yace "How long?" Tace "Jiya zuwa yau" kai ya jinjina yace "Okay you can go" tafiya tayi shima ya nufi office ɗin principal zaune ya samesa yana duba wasu files kallonsa Principal yay yace "ka shirya tafiyar ne?" Sosa kai Faizak yay yace "Uhm zuwa anjima" ajjiye pen ɗin hanunsa yay yace "Allah ya kaimu sai kuma yaushe" miƙewa tsaye Faizak yay yace "zuwa next week,daman na kusa kammalawa na tafi baki ɗaya ai" "Oh! i almost forgot,idan ka shirya let me know" waje Faizak yay yana faɗin "Ok" yana faɗin hakan ya fice daga office ɗin.



_🔥🔥An kusa my guy's i knew most of them kuna jiran lokacin fara *SIRRIN MU* yayi, to saura ƙiris You can start your payment now 400 for nrml grp, 600 for vip zasu samu more than 1 update a kullum, masu son all paid book ɗina zasu bada 1k as promo but is 2k account number 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616_

Damus ne zaune gabansa system ce da alama he's busy talking with someone, yadda ya bada attention ɗinsa ha mutumin dake cikin system wanda suke vedio'n call dashi zaka gane cewa ba ƙarama magana bace, kallon mutumin dake cikin system ɗin Damus yay yana sanye da baƙaƙen kaya fuskarsa sanye da face mars idanunsa cikin wani baƙin glass, babban mutum ne mai tsayi da girma ga wani faɗi da yake dashi, hannunsa riƙe da wata gun ƙarama yana ɗura mata bullet, cikin kakkausar murya wacce zan iya cewa ba lallai ta zama mallakinsa ba yace "Are you sure Damus?" Jinjina kai yay yace "Very sure Oga Taju, wannan dalilin yasa tun last week nake son yin magana dakai ban samu dama ba sai yau" jinjina kai Oga Taju yay yay mmki sosai bai taɓa expected Deen zaici amanarsa har haka ba,ya rantse da Sarkin da yake busa masa numfashi saiya ƙarar da duk wani familyn sa, cikin ƙarfin hali Oga Taju yace "now i understand, that why ya ɓoye min muhimman abu a tare da shi,ni ba wawa bane ina sane da cewa Aliyou ɗan gidan sarkin Katsina na ne, yanzu kuma ya zama king of Nufaz i can't believe sai da naga vedio'n komai na ɗurasa akan Sarautar,he betrayed me amma kansa yaywa,ya jama kansa bala'i" cike da mmki Damus yace "waye kumar Aliyou?" Kai tsaye Oga Taju yace "Deen nake magana na fara zargin sa dan haka I'll keep my eyes on him,kaje inda kake tunanin za kaga yarinyar ka ɗauko min ita,zan turo da private jet ya ɗauke ta daga nan zuwa Pakistan,nasan zai kawo min kansa idan yaji labarin tana waje na" cikin girmamawa Damus yace "zanyi yadda kace" Oga Taju yace "Salam Damus" Damus kuma yace "bye" daga haka suka katse vedio'n call ɗin. Moon ce ta kalli Feenerh tace "what is this?" Kafaɗa Feenerh ta ɗaga tace "i have no idea" ware farar paper tayi rubutu ga gani ba mai yawa ba tare da wasu photo na guda biyu, fara karantawa tayie kamar haka;

_You will be surprised and shock,how the you feel idan nace maki wanda kike tunanin shine mahaifinki shi maƙiyinki wanda ya kashe maki iyaye kuma ya ɗauke ki,Tabbas Aliyou Eneye Ahuoyza Deen he's the person daya dace ace kin tsana,ya wargatsa maki rayuwa ya kashe maki iyayenki wanda suke mutuwar son ki da ƙaunarki, abun mamakin kuma yana son mai daki dadironsa nasan yanzu kinyi hankali,zaki fahimci dukkan abinda nake gaya maki, da Capital letter Aliyou is not your real father, bashi da aiki sai WOMAN TRAFFICKING, SAFARAR MATA yake haka kema dalilin daya sanya aka ka maki kenan zai maida ke karuwarsa,idan baki amince ba ga photo nan ki kalla, Salam_

Wata zufa ce ta shiga karyowa Moon jikinta Duk rawa yake, idanunta ya kaɗa yay jaa, photonan ta duba taga lokacin da aka kashe mata real father ɗinta, Sannan kuma ka lokacin da wani ya ɗauke ta fuskarsa a rufe, so is that true Dad ɗinta shine ya kashe mata ihu, glass ɗin idanunta ta cire nan da nan ta fara gani dishi dishi, wani uban ihu ta kwarara sai kuma ta kwasa da gudu tai waje, lokacin duk students da teachers sun tafi Mosque Domin yin Sallah,kai tsaye gate ɗin school ɗin ta nufa,ita kanta bata hayyacinta da alama dai abokanta suka kawo mata ziyara. Tunda ya shawo corner makarantar yake jin gabansa na faɗuwa yana driving yana lumshe idanunsa tare da ɗan jan sajen fuskarsa mai tsayi,ya kasa hqr da rashin ganin matarsa hqrs ya gaza,fesar da numfashi yay kafin ya cije parking sa, tun a bakin gate ɗin yake ganin securities da shugabannin Makarantar, taɓe bakinsa yay tare dayin parking duk abinda suke yana kallonsu yana jira yaga ta inda Moon zata fito, kasa daurewa yay ya buɗe motar ya fito,yana fitowa Principal na zuwa wajansa tare Feenerh wacce take ta kuka kamar ranta zai fita,kallo ɗaya yay masu ya ɗauke kansa, tsaki yaja cikin zafin rai yace "Wai meye ne?" Bakin Principal har rawa yake yace "I don't know how to explain, am scared ban san yaya zaka ɗauka amma kasa ni bana da laifi" pouting lips ɗinsa yay yace "meye" kai tsaye Principal yace "Maimunatou' missed" da ƙarfi Deen yace "What? My Queen? Queen Maimuny missed?" Baya Principal ɗin yay yace "Sure! i don't have no idea where is she,duk an duba cikin makarantar da wajan makarantar babu ita,wasu kuma sunce tana fita wasu suka ɗauke ta a mota" wani ihu Deen yay tare da shaƙar wuyan Principal ɗin yace "If anything happen to my Queen you'll regret" Yana faɗin hakan yay cilli da Principal ɗin yay waje da gudu kamar zai tashi sama....
9/12/21, 5:42 PM - Buhainat😝: *MOON*


_✍�?53-54_

Tunda Deen yabar cikin makarantar yake faman yawo a gari, yama manta yana da wata mota wani lokacin da ƙafafuwansa yake shiga lungu da saƙo,wani lokacin ya hau Taxsi.
Duk inda yake tunanin his Queen ɗinsa babu ita babu labarinta, zubewa yay a tsakiyar titi yana mai da numfashin wahala, idanunsa ya shige ciki sbd tsabar fargaba, bai son ace harsha shensa ya zama gsky akan ɓatan Queen Maimunatou Aliyou Eneye Ahuoyza, idan har abinda yake tunani gsky ne ya rantse babu wanda zai bari da rai.
Zabura yay da sauri yana kaiwa iska duka kafin ya samu taxsi ya hau zuwa gidansa,yana zuwa ya fara fatali da dukkan abinda yaci karo da shi, gaba ɗaya ya hargitsa parlour'n shima duk ya yanke a hannun,banda kiran Maimunatou babu abinda yake ya zama wani iri,daman yasan cewa Moon itace weakness nasa, Aliyou bai taɓa shiga halin daya shiga a yanzu ba ji yake kamar rayuwarsa ya rasa baki ɗaya.
Da sauri ya haura upstairs yana fesar da iska daga cikin bakinsa a haka ya ƙarasa ciki kai tsaye bathroom ya shige tare da sakarwa kansa ruwa mai sanyin gaske.
Da sauri ya sauya kaya hanunsa riƙen da wyarsa yana magana da wani kana ganin yadda yake magana a ɗan hankali kasan very important ce, yana gama maganar yace "Ok I'll be there soon,just get ready" yana faɗin haka ya kashe kiran,ya fice daga gidan baki ɗaya kai tsaye makaranta su Moon ya koma yana zuwa ya nufi office ɗin principal zama sukai baki ɗaya yana sauraren abinda Principal ɗin yake faɗa "na gama yin report a wajan ƴan sanda,duk an baza securities in sha Allah she'll be save" jinjina kai Deen yay yace "You don't have to worried, kaje ka janye report ɗinka" da mmki Principal yace "kamar ya?" Deen na fita waje yace "kamar yadda nace" yana faɗin haka ya fice daga cikin Office ɗin, can gidan sa ya koma a nan duk yabar motarsa yana gama komai ya nufi airport babu jimawa jirginsa ya ɗaga zuwa Katsina.
Moon tun data baro makarantar take gudu ashe lokaci ɗaya suka fito da wata yarinya, Moon sai da tayi gaba sosai sannan ɗaya student ɗin ta fito a kuma dai-dai lokacin motar Damus tai parking bai tsaya ɓata lokaci ba ya kama yarinyar da yake tunanin mooni ce,duk da cewa ya ɗauki shekaru masu yawa bai ganta ba,suna saka yarinyar a mota suka ja da gudu tare da barin wajan.
Ashe duk abin ke faruwa a idanun Faizak wanda ya fito zai nufi airport sbd gida da yake san komawa, ganin mutanan yasa hankalinsa ya tashi kuma ya tabbatar Moon suke son kamawa sbd photon daya gani a wajan ɗaya daga cikin su, kuma yana da tabbacin zasu iya dawowa da zarar sun san ba Moon suka kama ba, da sauri yasa mai taxsi ɗin da yake ciki ya tsaya,fita yay zuwa inda Moon ta kwanta da alama mutananta ne suka jefar da ita a wajan, yana zuwa yasa hannu ya ɗauke ta motar ya shiga cikin taxsi da sauri mai taxsi ɗin yaja suka nufi hanyar airport ɗin, wajan motoci guda biyar ne jere suna jiran zuwan Deen cikin airport ɗin ya gama shirin komai Adyan wanda ya kasance abokin Deen ya kalli Deen yace "Am coming" bayansa Deen yabi domin yasan Adyan da shegen surutu yanzu sai yaje yayta zuba bayan ga abinda yake gabansu, kai tsaye Adyan wajan Faizak ya nufa wanda yake jingine jikin Taxsi ɗin,Deen bai ƙarasa ba sbd kiran ake masa a waya,ganin sunan Besty yasa yaƙi yin answering call ɗin gaba ɗaya kansa turiri yake bai zai iya wani long talking ba.
"Wlh Yarima baka da kirki gaba ɗaya, rabuna dakai tun a U.S sauran abokan mu kam nasan tun a primary school ka manta dasu" murmushi Faizak yay yace "Wane ni? Ai kune manya" baki Adyan ya riƙe yace "Abin harda cin mutuncin ashe? Tuba nake Yariman Barno" Faizak yace "baka rabu da abin dry,ykk dai yanzu Meta kawoka nan?" Adyan yace "Allhamdulillah! Meya kawo ni nan wannan kai zan tambaya kasan yanayin aikin namu" Faizak yace "haka fa, ni nayi N.Y.S.C.E ne a nan makarantar kwana, kuma yau gida zani daman dai saura kaɗan na gama" Adyan yace "ma sha Allah" leƙa taxsi ɗin yay yaga mace kwance kamar mara rai ga kayan makaranta jikinta yace "Who is she?" Kallan motar shima Faizak yay yace "Ohh! she's my sister" jinjina kai kawai Adyan yay yace "Nima zamu Katsina ne, but ƙilan mu hau jirgi ɗaya fa" daga nan dai sukai sallama kowa ya kama hanyarsa.
Harara Deen ya watsawa Adyan yace "Fuck You" dry Adyan yay yace "Afuwa you'll be surprised idan nace naga friend childhood ɗin mu harda sister ɗinsa" taɓe baki Deen yay baice komai ba ya nufi hanyar shiga jirgin da yasa aka kawo masa tun ɗazo, sosai Adyan yay mamakin ganin jet ɗin domin bai san dashi ba haka dai yabi bayan Deen, Faizak da hannunsa ya ɗauki Moon wacce take ta bacci bayan Aljanun sun saketa, har cikin jirgin ya shiga ɓangaren vip kwantar da ita yay sannan ya zauna idanunsa na kanta a haka jirginsu ya tashi kusan lokaci guda da jirgin Deen.
Damus a fusace yay bal da yarinyar dage gavansay bashi kaɗai ba hatta Ovasi yay mmkin ganin yarinyar, Nana khadii kam ta kasa mutsi domin duk abinda yake faruwa yanzu sun sani, tana addu'a Allah ya kare Moon daga sharrin su, zubewa tayi a wajan da sauri Salmerh ta riƙeta domin kowa na gidan ya fahimci cikin dake jikin Nana khadii wanda yake bata wahala ga wata jaraba da cikin yasa mata indai bata kasance tare Ammar ba hankalinta baya ɗaya, Eki ita da Salymat suna gefe ɗaya cikin takaici itama tace "Deen na ɓata maku hankali, i have an idea why baza kuyi bincike akan family nasa ba ƙilan ko samu wata mai makon moon,kaga dole yazu gareku" kasa cewa komai Damus yay can yaji wayarsa ta fara ƙara a karo na farko kenan da Oga Taju ya kirasa tunda yaga haka yasan lamarin ba ƙarami ba ne, Answering call ɗin yay a zafafe Oga Taju yace "ka ɗauki duk ƴan matan wajan nan ku fice daga gidan Emmediatly, zan turo private jet gaba ya ɗauke ko zuwa Pakistan no more questions munyi kidnapped grandma ɗin Aliyou" yana faɗin hakan ya katse wayar da sauri ya shiga tattara ƴan matan gidan zuwa cikin mota, Granny wacce take kwance babu lfy Damus ya kalla ganin babu wani aiki da zatai masu yasa ya ɗauki bindigarsa ya harbi Granny da ita nan take kanta ya fashe ya shiga malalar da jini, ihu Nana khadii ta saki sbd akan idanunta komai ya faru jikinta ya ɗauki rawa da sauri tai wajan compound ɗin gidan tana zuwa motar Ammar na parking a karo na farko sbd ya kirata har babu adadi bata ɗauka, tana ganinsa ta faɗa jikinsa tana sakin kuka,bai tsaya jiran menene ya sameta take kuka ba,kawai ya ɗauke ta gaba ɗaya ya sanya ta cikin motarsa da wani irin speed yabar cikin gidan.
Baƙin ciki yay Damus yawa da sauri gaba ɗaya suka bar gidan suna zuwa airport ɗin jirginsu na sauka, shiga sukai cikin ƙaramin lokaci jirgin ya ɗaga dasu zuwa sararin samaniya su Damus Pakistan tayi kira.
Deen basu samu damar kaiwa Katsina ba sai a Barno suka sauka, motoci Masu yawan gaske ne a airport ɗin kana gani kasan na gidan sarauta ne,a hankali Faizak ya fito hanunsa ɗauke da Moon zuwa lokacin ya fara tsorata sbd har yanzu bata farka ba, Bafadawa ne suka rufa masa baya sai kirari suke masa, Tsaki Deen yaja wanda yake gefe guda shida Adyan domin babu abinda ya tsana sama da Kirari, ganin abinda fadawan suke yasa ya ƙara jan tsaki yana shirin shiga mota idanunsa ya sauka a hannun Faizak dake ɗauke da Moon, ya daɗe yana kallon Moon amma ya kasa gane wacece domin banda hannunta babu abinda ake iya gani, cikin mota ya shige yana shiga wayarsa nayin ƙara, kamar bazai duba ba sai kuma ya duba. Notification ne na istagram da sauri ya duba account ɗin Oga Taju ne bai taɓa sanin yana da account a I.g ba sai yau,vedio ya gani dan haka yay download ɗin sa, wani ihu yay sbd arba da yay da Yayinda an ɗaure ta jikinta duk jini sbd dukan da akai mata ko mutsi ba tayi,ana gama nuna masa sai aka hasko fuskar Oga Taju wanda yake ɗauke da manyan guys da bom masu hatsarin gaske, dry yake ta ɓaɓɓakawa cikin kakkausar murya yace "You're mad Aliyou, yanzu saika zaɓa Your grandma or your wife, na baka nan da awa goma ka bai yana a gabana kai da matar taka idan ba haka ba zai kashe kakar taka,sannan na ƙarar da family naka,the choice is yours" Deen ya huci yace "i promise wlh billahi tallahi sai naga ƙarshen ka, kafin nan da cikar awa biyar Ni Aliyou Eneye Ahuoyza indai auren sunna akai aka haifan saina bai yana a gabanka tare da Queen Maimunatou, you have nothing to do, gani nan zuwa Pakistan ni dakai shege ka fasa".
Yana faɗin haka yay dailing number Besty ringing ɗin farko Besty yay answering yace "Aliyou kana ina?" Kai tsaye yace "ok stay there kaje gidan Sarkin Barno,kafin kaje I'll tell him everything nan da awa guda zanzo".
Deen bai tsaya jiran wani abu ba ya shiga mota shida Adyan suka nufi Gidan Sarkin Barno,dry Adyan yay yace "for the frist time aboki zaije gidansu abokinsa Wow" banza Deen yay masa yaci gaba da driving cikin ƙonar rai a tsakiyar gidan Sarkin Barno sukai parking da kansa Sarki Aliyu Al'amin ya tarbi Deen rungomesa yay yana faɗin "wlcm takwara na,wlcm the king of Nufaz place" ƙarfin kawai Deen yake kafin yace "Thank you Abba" idanun Deen ne ya sauka akan Faizak wanda yake sanye da farar Alƙyabba yay kyau sosai, tsayawa yay yana kallonsa haka kawai yaga kamar ya sanshi ga kuma kamar Queen Maimunatou a fuskarsa, Murmushi Sarki Aliyu Al'amin yay yace "badai kun manta juna ba?" Cikin barkwanci Adyan yace "Allah ya taimaki sarki da alama Yarima Faizak Aliyu Al'amin ya manta Yarima Aliyou Eneye Ahuoyza" waro idanu sukai a tare cikin farin ciki kuma suka rungome juna,domin sai yanzu komai yake dawo masu, daga nan kuma kowa ya fara burin kunya sbd duk sunga juna a makarantar su Moon, dry Faizak yay yace "Albishirinka" idanun Deen akan waya yace "faɗi kawai" Faizak yace "No dole kaban wani abu dole zaka fi kowa farin ciki" taɓe bakinsa yay abu biyu zai sashi farin ciki a yanzu ai ganin Queen Maimunatou sai Yayinda, ganin babu komai wajansa yasa Sarki Aliyu Al'amin ya ɗauki wani zobe mai tsadar gaske a hanunsa ya bawa Faizak yace "gashi ni na fanshesa" karɓa Faizak yay yace "Your daughter is with me" da sauri Deen ya kalli Faizak bakinsa har rawa yake "are you serious friend?" Jinjina kai yay yace "eh, tana wajan Fulani" jikin Deen na rawa ya kama hannun Faizak zuwa cikin place ɗin yace "please kai ni wajanta" bayansu Adyan yabi shida Sarki Aliyu Al'amin yay, babban parlour suka sami Fulani da kuma Yakumbo sai Jadakadiya Asifa, tunda suka shigo Deen yake kallon Fulani wacce babu abinda ya rabata da Moon,tana zaune sanye da Alƙyabba hannunta riƙe da casbawa idanunta yay ja,da ido kawai take bin Deen har suka gaisa, daga nan kuma suka nufi flat ɗin fulani..
Zaune take sanye da riga da wando masu kyau an tufke mata gashin kanta,tunda ta farka ta hanaka kowa zuwa inda take banda kuka babu abinda take, da ƙyar ta bari Fulani ta shiryata amma ko abinci taƙi ci, a bakin ƙofa Faizak ya tsaya Deen kuma ya shigo tare da rufe ƙofar da key, a hankali ya fara takawa zuwa inda take tsaye,jin kamar tsaiwar mutum yasa ta ɗaga kanta arba da tayi da Deen yasa ta fasa wata gigitacciyyar ƙara jikinta ya fara rawa, ci gaba da tafiya Deen yay duk inda tayi yana biye da ita,harta ƙarasa jikin bango,rufe idanunta tayi sosai har lokacin jikinta rawa yake lumshe idanunsa yay yana fesar da numfashi, hankali a kuma taushashe yace "Lolly" girgiza kawai take tana son tace am not ur Lolly amma bakinta ya kasa faɗar komai, hanunsa ya miƙa zai taɓa ta tayi sauri janye a hankali kuma tace "don't touch me" manyan idanunsa ya ware kamar wanda bai gane me take cewa ba yace "mene?" Shiru tai masa lokacin da wani kuka ya kwance mata ta shiga faɗin "Dad why? Me yasa zaka dawo gareni? Kashe min iyaye dakai bai isa ba saika dawo kai na? Ko nima burinka ka kasheni? Ok ashe bana buƙatar kisa a gareka burinka ka samu jikina ka aikata zina dani ka mai dani ƙaruwar..," bai bari ta ƙarasa maganar ba ya sauke mata wani ƙyakƙyawan mari a saman fuskarta, kuka ta saka tana faɗin "ko zaka kashe ni ba zan fasa faɗin abinda nai niya akan ka ba,ashe dalilin daya saka kake cewa ni matar ka ce ko? Sbd ka ɗauki niyar mai dani dadironka" da sauri yasa hannu ya damƙi sumar kanta yana huci yace "stop

Please Login or Register in order to submit comment