Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dan tasan ba fada mata zatayi ba,

Momi na fita dinah tayi ruf da ciki ta fashe da kuka.

Washe gari karfe 8  dinah ta fito dakinta cikin gown sari Brown colour tayi rolling din kanta da bakin gyale.

Rataye da jakarta dayan hannunta kuma  rike da takardu . Ta nufi dakin momi.

A hankali ta tura kofar dakin fuskarta dauke da murmushi tace ” gud mrn momi “!

momi dake kishingide saman gado ta dago ta kalleta tace ” mrn dinah hw ws ur ngt “? Dinah tace ” so 9ce momi ni zan wuce makaranta ” momi tace ” yau kuma da wuri haka za aje ” ” aeh wlh momi karfe 9 zamu shiga lacca ” tashi momi tayi zaune ta bude bedside drower ta dauko #1000 da key din mota ta mika mata tace ” Allah ya tsare ya bada sa ah ”

dinah ta karba tana murmushi tace ” amin momi ”

Har takai bakin kofa sai kuma ta juyo tace ” yau momi zan dan kashe wayata dan zan dan shiga library karki kira kiji kashe hankali ya tashi “,!

Momi tace ” tohm a dawo lafiya ” dinah tace ” Allah yasa ni na tafi “, kai kawai momi ta daga mata ta juyo ta nufo downstairs,

Tun kamin ta karaso parlor taga zainab na safa da marwa, dinah na karasa saukowa tace ” Zainab lafiya “? Da sauri ta riko ta fuskarta cike da damuwa tace ” inason muyi magana dinah “. Dinah ta rikata suka zauna tace ” inajinki ”  saida ta kara duba parlor taga babu kowa sannan tace ” Dinah jiya aka turo min text wai karna kuskura na fadawa yay malik komai koda ya tambayeni wai saidai ke in kinfada masa dan kanki ” dinah tace ” to ke in banda abunki mieye abun tashin hankali a ciki “? ” dinah kinsan yanzu yay malik yana iya sani gaba kan sai na fada masa kuma in ban fada ba mu samu matsala in kuma na fada na shiga cikin matsala ni bansan yadda zanyi ba “? Dinah tace ” kara ki samu matsala da yay da ki samu da wannan aljanin dan zai iya cutar dake dan ni yanzu na yarda aljanine ” zainab ta daga mata kai tace ” ke ba aturo mikiba ” ” hmm taya zai turo min bayan tun jiya na kashe wayana ” zainab tace ” miyasa “? Dinah ta kwashe labarin duk abunda ya faru ta fada mata ” shiyasa na kashe wayana dan sai in tana bude zan turo min sakon ai ” Zainab tace ” ni wlh ki samu kara bani tsoro to miyasa ni yake turo min bayan ke yake so kuma “? ” wane irin so kuma zainab kin taba ganin anyi soyayya da aljani ” ” to miyasa yake nuna miki so in baya sonki mie zaisa ya yi miki haka har yaji kishin yay malik ki duba fa “? Dinah ta tashi tana fadin ” kedai kika sani nidai nayi makaranta ” bata jira mi Zainab zatace ba ta fice.



Vote
[11/16, 10:16 AM] Khadeeja Candy: 12:30 na bugawa dinah suka tashi lacca tare suka fito ita da kawarta maryam. 

Kai tsaye wata balcony suka nufa har suka isa dinah wata tafiya take kamar marar lakka suna zaunawa maryam ta kalleta tace ” ni yau dinah sai na ganki shiru2 kamar mai damuwa “shiru dinah tayi sannan tace ” hmm a a ni babu abunda yake damuna  kawai dai yanayi ne kinsan rayuwa wata rana sai a hankali ” maryam tace ” hakane Allah ya sauwake ” Dinah tace ” amin ” ta shiga duba takardun dake hannunta 

Sunyi minti 10 a haka babu wanda ya sake cewa wani abu.

ganin haka yasa maryam ta shiga danne2 a wayarta can kuma ta kalli dinah tace ” dinah bari naje na karbo abu na dawo ” kai dinah ta daga mata tare da murmushi itama ta mayar mata da murmushi ta tashi.

   Kallo dinah ta bita dashi saida ta bacemata da gani sannan ta kawarda fuska tana sauke ajiyar zuciya.

Batayi minti 5 da tafiyaba wani yaro ya nufo dinah rike da leda a hannunsa daga ganinsa almajiri ne sai faman sauri yake har ya iso gurin da take.

Yanayin sallama ta jabura dan tayi nisa cikin tunaani ” wa alaikassalam ” tana amsawa ya mika mata katuwar ledar dake hannunsa yace  ” wai gashi inji maryam tace komai kika gani ciki kici wai gatan nan zuwa “,

Karba tayi tana murmushi tace ” yauwa kamar tasan inajin yunwa na gode kaji ” ” tohm sai anjima ” ya juya da sauri ya tafiyarsa 

Dinah ta aje takardun dake hannunta gefe ta dora ledar saman balcony,

Ta shiga kwancewa nonon ayaba ta fara fiddowa sannan ta ciro wata katuwar robar ice cream tare da pack din  cake mai zagayen heart ta sake fiddo wata silver kula yar madaidaiciya mai kyau, da fork lake a gefenta an nade shi cikin tissues sai kuma bottle din ruwa.,

Shiru Dinah tayi tana kallon kayan kamar mai tunani sai kuma naga daga kafadunta alamar bata damuba tana murmushi ta shiga bude kular, farfeson kayan ciki ne romuwar tayi wani ja ga mai ya kwanta sai kanshi take,

Da sauri dinah ta warware fork ta tsoma ciki ta faraci. Sai lumshe ido take tana kasar baki tace ” uhnnn delicious ” saida taci kusan rabi sannan ta rufe kular.

 ta bude ruwa tasha sannan ta yage Cardboard din cake ta fara ci sai kuma ta aje ta shiga bare ayaba.

Tana tana ci.

Dariyar classmates dinta ne ya dago hankalinta ta kalli inda suke Abdul-rashid ne da aliyu faruk sai kuma hindatu suna tsaye jikin mota sai dare2 suke.

Tsaki tayi ta kawarda fuskarta ta cigaba da cin ayabarta, jin basu daina dariyarba kuma dariyar tasu ta kara yawa yasa ta sake kallonsu taga ita suke kallo till suna dariya aliyu harda rike ciki. Murguda musu baki tayi ta jefa musu bawan ayaba, aiko kamar ita suke jira duk suka nufo.

Kusa da ita suka zauna kusa da ita aliyu da abdul-rashid suka zauna faruk da hindatu suka zauna gefenta aka taka ta tsakiya.

Wani mugun hade rai tayi ta kwashe kayan ciyeciyenta ta maidasu gabanta. Abdul-rashid ya kalleta yana murmushi yace ” tun dazu nake ta nemanki in tusa miki karatunki ” harara ta watsa masa tace ” to ce maka akayi ban gane ba hala mtsss ” 


Abdul-rashid yayi dariya yace ” to ai nasan ba ganewa kike ba kuma ina laifina dan zan miki rihazal ” aliyu yasa hannu ya dauki ayaba yana fadin ” nidai kinsan basai kin taya minba ” harararsa tayi ” bafa tawa bace ta maryam ce kuma komai bata ciba “, hannu faruk yasa ya dauka yace ” kice abun namu ne maryam ai tawace ” ta dan sha mur tace ” kaifa faruk yayana ne kuma wanda nake ji dashi dan haka inajin kunyarka ” hindatu tace ” ai dama dole kice kina jin kun yarshi tunda an kawo ga ci ” abdul-rashid yasa hannu ya dauka ya mikawa hindatu ya sake daukar wata yana shirin farewa yace ” ae wai wasa tare ci banban yar hadama kawai ji kanta ” duk suka sa mata dariya aliyu yace ” gaskiya kan dinah akwai rowa kuma fa bama ita ta sayaba na maryam dinmu ne qundaruwa kawai ”      hindatu ta kalleta tayi fuskar tausayi tace ” ayyah dinah har kinban tausayi kowa ya raina ki dan Allah friends ku raga mata mana “

Dinah ta harareta tace munafuka kawai ai harda ke ” ta kalli Abdul-rashid ” wai miya kawo ku nan dan Allah ki ku tashi ku tafi ” abdul-rashid yana kokarin daukar cake yace ” to ai sai ki dauke mu ki mayar wannan cake dinma na masoyana kike ci mata abu kida bakima part din masoya fitinanniya kawai ” cije baki tayi tana harararsa tace ” waikai Abdul ba munyi fadaba kuma har muna gaba miyasa kayi min magana “? Ya kalleta yana dariya yace ” nima ban saniba wai ko wani abun kika minne dan sonki yana min yawa har fa kasa bachi nake ” duk suka kwashe da dariya.

Suna haka suka hango maryam tafe faruk yace ” yauwa gama sweetie nan zuwa muci abun sai mun koshi babu zancen rowa ” tabe baki dinah tayi ” kaidai kasani nidai inajin kunyarka tohm ” hindatu tace ” hmmm in fa kaji an kunya2 to akwai so aciki “.

 Abdul-rashid yace ” haba to nifa kinsan fa ina sonta da yawa ” ? Dinah tayi murmushi tana girgixa kai tace ” kudai kuka sani wickeds din makaranta ” duk suka kwashe da dariya., daidai nan maryam ta iso fuskarta dauke da murmushi tace ” yau kuma liyafa ake mana a makaranta duk waya kashe mana kudi haka koda yake naga abdul kila masoyiyarsa ya sayo ma “? 

Wani irin sannan jikikin dinah yayi jin abunda maryam tace duk da tasan ta saba yi mata wasa murmushi karfin hali tayi tace ” hmm kaji maryam bake kika aiko min dashi ba kike zolayata “? 

Faruk yace ” sweetie zo nan ki zauna tun dazu wannan dinah take mana tsiya ” ta zauna saman wani dutsi tana fadin ” tsiyar mie sweetie “? Aliyu yace ” tun dazu da mun dan taba wani abu cikin kayan ciye2 sai tace naki ne tayi ta mana matsifa ” hindatu tace ” kinga fa harda cake dinki na soyayya ta ci ita da abdul ” maryam tace ” nifa ban gane abunda kuke nufi ba ” aliyu yace ” ke dan Allah mai kwakwalwar kifi ai duk daya kuke babu abunda kuke ganewa ” 

Maryam ta bude ledar awarar da take hannunta tana fadin ” kai ai kana ganewa computer kawai nidai ga gala in zakuci ” duk suka sa hannu suka dauka banda dinah da tun dazu jikinta a sanyaye yake a hankali ta kalli maryam tace ” dan Allah maryam bake kika aiko da kayan nan ba"?
[11/16, 10:16 AM] Khadeeja Candy: Maryam tace ” ni zanyo wannan sayayya dinah kina dai boye musu kawai ” dinah tace ” wlh kinji na rantse wani yaro ne yazo ya kawo min yace injiki kuma kince komai nagani naci ” maryam tayi murmushi tace ” wasa kikeyi dai “? 

” wlh maryam da gaske nake bakiji na ran rantse ba ai bazanyi rantsuwa kan karya ba ” ? Maryam ta taso da sauri ta shiga duba kayan cike da mamaki ta kalli dinah tace ” wlh ba ni banice ni fa daman awara zan siyo shine kikaji nace miki bari na karbo abu “! Dinah tace ” wlh na dauka saurayinki ne ya siyo miki kika aiko min kamin kizo “? Aliyu yace ” wai wai da gaske kike nufi maryam ba naki bane kuma ke dinah ba naki bane “? Faruk yace ” lailaikan ku fada mana karku rikita mana hankali inma wani salon rowane ” 

Maryam tace ” ba wasa bane ban aiko da komai ba ni wlh ” dinah ta tashi tsaye tana fadin ” inna’lillahi wa’inna ilaihi’raji ” hindatu tace ” to waya aiko “? Abdul-rashid ya daga kafadu ” maybe wani ne kuma ma ko wanene ai ji zakiyi “? Faruk yace ” lailai kan ki kwantarda hankalinki sweetie abdul ” 

Koma wa tayi ta zauna jikinta sai bari yake.

Duk suka sa mata dariya hindatu tace ” ashe dina tsoro ne dake duk da iskancinki ” maryam zatayi magana wayarta tayi kara alamar sako ya shigo saida takai awara bakinta 

Sannan ta shiga bude text din ganin tayi an rubuta 

             ” MARYAM 

INA SON KI FADAWA MY HRT DINAH NI NA AIKO MANTA DA WANNAN KAYAN CIYE2 DAN NAGA TUNDA TA FITO DAGA GIDA BATA CI KOMAI BA NI KUMA BANA JIMIRIN GANINTA HAKA

 KUMA KI FADA MATA TA TASHI CIKIN MAZAN NAN BANA SO RAINA YANA BACI IN KUMA BA HAKA TASAN KOMAI 

KUMA TA KULAMIN DA KANTA “

Cike da mamaki maryam ta kalli dinah tace ” waye wannan “? duk suka tambayeta minene 

A fili ta karanta musu wasikar.!!

Abdul-rashid ya fashe da dariya yace ” koma wanene tasan shi kuma ya san ku ” maryam tace ” wlh bansan shiba saidai ko ita inta sannan shi kuma ya akayi ya samu numb na “? Faruk yace ” muga numb ban “? Ta mika masa wayar tana fadin ” kwara biyarce fa ” hindatu ta kalli dinah tace ” wanene wannan dinah saurayinki ne ko “? Dinah batace da ita komaiba ta tashi da sauri tana hada ta kardunta ta rataya jikarta jikinta sai bari yake.

Da sauri maryam ta rikota tace ” dinah fada min wanene kuma ke kika bashi numb na “? 

Kai ta girgixa mata tace” aljanine maryam bani na bashi numb kiba ” duk suka sa mata dariya banda maryam da itama jikinta a mace nake dinah bata kula suba. Ta nufi hanyar da zata fitar da ita parking space. 

Maryam ta kallesu cikin yanayin damuwa tace ” guys wannan fa ba abun dariya bane ku duba abun nan plz ” aliyu zaiyi magana suka ga dinah ta zube kasa!! 

Da gudu suka tashi suka karasa inda take ba suma tayiba jikin nata ne a zube kamar marar lakka.

suka dagata suka sata innuwa suna mata fita maryam da hindatu suka fashe da kuka ita kuma sai hawaye take kamin kace kwabo duk daliban makaranta sukayo kanta. 

Tare da wasu malamai kowa sai tambayar ba asi yake. Babu wanda ya iya cewa ga dalilin, malaman makaranta sukace akira yan gindansu a fada musu ko kuma a dauketa akaita gida. 

Girgixa kai tayi tace ” no plz mutum daya ya iya ya kaini gida ” A hankali ta kalli maryam tace ” plz maryam keda abdul-rashid ku kaini gida ” wani malamin yace ” zaki iya tafiya “? Kai ta daga masa ta shiga kokarin tashi tsaye maryam ta rikata suka tashi tare,

Abdul-rashid ya rika jikarta da takardu suka nufi motar abdul-rashid ganin ita zasu shiga yasa ta kalleshi tace ” plz abdul mu shiga motata ga ki nan hannun maryam plz ” kai ya daga mata ya karbi key din ya nufi motarta.

Baya suka shiga ita da maryam shi kuma ya shiga driver seat yasa ma motar key.

Malamai na musu Allah ya sauwake ya tsare suka fice!! 

Maryam na rungume da ita har suka isa abdul-rashid yayi horn mai gadi ya bude musu gate.

Yanayin parking ya zagayo suka fito da ita ta kalli maryam da abdul-rashid tace ” plz karku fadawa momi kawai kuce faduwa nayi karku cd mata komai plz ” abdul-rashid yace ” saboda mie “? Maryam tace ” nima shi na gani ai kara afada din ” ta dafata ” no plz friends kumin wannan favor plz nasan yadda zan fuskance ta ” abdul rashid ya daga kafada yace ” nidai ba za asamu matsala daga gareni ba saidai ko maryam “?

Maryann tace ” nima haka ” dinah tayi murmushi tace ” tnx u ol ” abdul-rashid yace ” nvr mnd dear ”

Suka nufi parlor. Maryam na rike da ita da sallama suka shiga momi na zaune ita da yan aiki suna hira. Suna amsa sallamar suka yo kanta suna fadin ” lafiya miya sameta “?

zaunar ita sukayi saman kujera momi ta taso tana fadin ” maryam miya sameta “? Maryam shiru tayi tana kallon abdul-rashid bakinta sai motsi yake .

abdul-rashid ne kalli momi yace ” kawai ganin mukayi ta fadi shine sai akace a kawota gida ” momi ta kalli dinah ” dama bakida lafiya ne “? Tayi murmushi tace ” a a banci abinco bane shiyasa sai naji jikina babu kwari ” momi girgixa kai tayi tace ” yayi kyau karki daina ” abdul-rashid ya kalli momi yace ” momi ayi hakuri mu zamu wuce dan munada lacca ” momi tace ” tohm na gode Allah ya saka. Muku da alkhari ”

Sukace ” amin” suka mata sallama suka fice yan aikin suka shiga mata fada wai tana son ta kashe kanta, !!!

Haka dinah ta ni yini momi na fushi da ita da dare dinah ta shiga dakin momi tayi ta ma momi magana momi ta kyaleta babu irin hankurin da bata bata ba amman momi taki ta hakura.

Haka yasa dole dinah ta hakura ta dawo dakinta

saman gado ta fada ta shiga shefarda pillow tana ya musar zanen gadon tana hawaye can kuma ta koma kasan carpet ta zauna tana ta sake sake cikin ranta har bachi ya dauke ta

Washe gari dinah sai da ta cika cikinta sannan tayi shirin makaranta ta nufo dakin momi

Ta dan dade bakin kofa tsaye sannan ta sauke ajiyar zuciya ta shiga.da sallama,

Ciki ciki momi ta amsa mata kanta a kasa tace ” morning momi ” ” morning hw ws ur night “? Dinah tace ” cool momi zanje makaranta ” ” no dinah kin daina zuwa makaranta daga yau ” waje tayi da ido ” but why momi “?

Momi tace ” haka kawai sai in nayi tunani ” dinah tace ” plz momi dn’t do dis to me wlh ba zan karaba momi plz “? Momi ta daga ta kalleta tace ” no na riga na yanke shawarane kuma bana son jin wata magana ki fice min daga daki ” dinah ta matso kusa da ita ta rika hannayenta tace ” momi plz karki min haka wlh bazan karaba ” momi babu alamun wasa a fuskarta tace ” naace miki ki fice ko “?

Kamar ta fasa kuka ta taso ta baro dakin,

Koda ta shigo dakinta har hawaye sun fara mata zuba tana shirin zaunawa ta ga farar takarda saman gadonta daukarta tayi da sauri ta jifar ta windo taja ta rufe.ta zauna gefen gado ta rafka uban tagumi.

Sai dare dinah ta fito dakinta kai tsaye dakin momi ta nufa tana shiga ta fada saman godon momi ta shiga murje2 tana kuka

Momi ta kalleta a fusace tace ” ke dinah ki tashi daga samn gadon nan dan ban daukar miki wannan abunda kike ko abul-khair ba yayinshi ke dai ba yarinyace ” ” wlh ni bazan tashi ba sai kince kin yafe min shikenan kin hanani zuwa makaranta kuma kina fushi dani dan kinga abbah baya nan ” momi taja tsaki ta cigaba da cin abincinta aiko dinah ta cigaba da kuka kamar karamar yarinya har momi ta kare cin abinci ta shiga bathroom ta fito.

Dinah bata dainaba  tun abun na bata haushi har ya fara bata dariya

Ta zauna kusa da ita tace ” tashi yi shiru na yafe miki amman fa bazaki makaranta ba sai abbah kin ya dawo ” dinah ta tashi tana share hawaye tace ” naji nidai ki daina fushi dani ” ta dora kanta saman cinyar momi

Momi tace ” shikenan na daina yar baba wadda bata san ta girma ba ” dariya tayi tace ” ai in ba haka na mikiba bazaki yafe min ba ” momi tace ” naji tashi kije kici abinci ” tashi tayi ta dauki kwanukan da momi taci abinci ta fice.

Tun daga lokacin dinah bata da matsala da momi saidai har yanxu ta hana ta shiga makranta shina kuma bai dame ta sosaiba dan tasan da abbah ta ya dawo zai barta ta koma.kuma gashi sauran kwana biu ya zo

Da dare dinah tana zauna parlor ita da nafisa da zara da zulaiha

suna kallon mbc 2 ana wani horror film

kamar wadda aka tsikara ta tashi ta nufi kitchen

Tea ta shiga hadawa tana yan wake wakenta har ta gama tana shirin fita taga farar takarda a kasa yi tayi kamar ta wuce sai kuma ta tsaya ta dauka ta bude

       ” HI LOV

NASAN ABBAH KI ZAI DAWO RAN FRIDAY KUMA TARE ZASU ZO DA MALIK KUMA U KNOW BANA SON KINA SHIGE MASA DAN HAKA KI KAMA KANKI KUMA KIBAR JEFAR MIN DA WASIKA SAI KIN KARNTA OK “

                     #KISS

sakin kofin tayi ta fito da gudu tana ihu ta shige jikin nafisa

Zulaiha tace ” lafiya “? Dinah tace ” aljani a kitchen “

Duk suka tashi suka wasa da gudu stairs har ita.
[11/16, 10:17 AM] Khadeeja Candy: Yau tun safe momi da yan aikinta suka shiga girkawa abbah abinci dan tasan duk zai zo karfe 3 zuwa 4 na rana yake zuwa

Koda 2 tayi sun kammala komai saida momi ta shirya masa duk wani abu da tasan zai bukata a part dinsa sannan ta dawo part dinta ta shiga wanka.

Dinah da zara tun dazu suka shirya suka tare garden tare da Zainab dan nafisa ta tafi makaranta. 

Dinah shiru2 take kamar marar lafiya sai kalle2 take kamar mai tunani

Zara da Zainab ne kawai keta fira suna dare2 

Suna haka sukaji anyi horn da gudu gudu zainab da zara suka tashi suka nufi gate cike da far ah.

Driver bansa nayin parking suka bude masa mota suna ” welcome daddy ” ya fito yana dariya yace ” da fatar na same ku lafiya “? Zara ta rumgume shi tana fadin ” lafiya kalau abbah “

 malik dake tsaye jikin mota ya kallesu yace ” dan kunga abbah kuka manta dani ko shiyasa nake son dinah ta wlh ina take “? 

Zara tace ” tana garden ” abbah yace ” bataji na dawo banw “? Zainab tace ” kila Maryam tace ” ni zanyo wannan sayayya dinah kina dai boye musu kawai ” dinah tace ” wlh kinji na rantse wani yaro ne yazo ya kawo min yace injiki kuma kince komai nagani naci ” maryam tayi murmushi tace ” wasa kikeyi dai “? 

” wlh maryam da gaske nake bakiji na ran rantse ba ai bazanyi rantsuwa kan karya ba ” ? Maryam ta taso da sauri ta shiga duba kayan cike da mamaki ta kalli dinah tace ” wlh ba ni banice ni fa daman awara zan siyo shine kikaji nace miki bari na karbo abu “! Dinah tace ” wlh na dauka saurayinki ne ya siyo miki kika aiko min kamin kizo “? Aliyu yace ” wai wai da gaske kike nufi maryam ba naki bane kuma ke dinah ba naki bane “? Faruk yace ” lailaikan ku fada mana karku rikita mana hankali inma wani salon rowane ” 

Maryam tace ” ba wasa bane ban aiko da komai ba ni wlh ” dinah ta tashi tsaye tana fadin ” inna’lillahi wa’inna ilaihi’raji ” hindatu tace ” to waya aiko “? Abdul-rashid ya daga kafadu ” maybe wani ne kuma ma ko wanene ai ji zakiyi “? Faruk yace ” lailai kan ki kwantarda hankalinki sweetie abdul ” 

Koma wa tayi ta zauna jikinta sai bari yake.

Duk suka sa mata dariya hindatu tace ” ashe dina tsoro ne dake duk da iskancinki ” maryam zatayi magana wayarta tayi kara alamar sako ya shigo saida takai awara bakinta 

Sannan ta shiga bude text din ganin tayi an rubuta 

             ” MARYAM 

INA SON KI FADAWA MY HRT DINAH NI NA AIKO MANTA DA WANNAN KAYAN CIYE2 DAN NAGA TUNDA TA FITO DAGA GIDA BATA CI KOMAI BA NI KUMA BANA JIMIRIN GANINTA HAKA

 KUMA KI FADA MATA TA TASHI CIKIN MAZAN NAN BANA SO RAINA YANA BACI IN KUMA BA HAKA TASAN KOMAI 

KUMA TA KULAMIN DA KANTA “

Cike da mamaki maryam ta kalli dinah tace ” waye wannan “? duk suka tambayeta minene 

A fili ta karanta musu wasikar.!!

Abdul-rashid ya fashe da dariya yace ” koma wanene tasan shi kuma ya san ku ” maryam tace ” wlh bansan shiba saidai ko ita inta sannan shi kuma ya akayi ya samu numb na “? Faruk yace ” muga numb ban “? Ta mika masa wayar tana fadin ” kwara biyarce fa ” hindatu ta kalli dinah tace ” wanene wannan dinah saurayinki ne ko “? Dinah batace da ita komaiba ta tashi da sauri tana hada ta kardunta ta rataya jikarta jikinta sai bari yake.

Da sauri maryam ta rikota tace ” dinah fada min wanene kuma ke kika bashi numb na “? 

Kai ta girgixa mata tace” aljanine maryam bani na bashi numb kiba ” duk suka sa mata dariya banda maryam da itama jikinta a mace nake dinah bata kula suba. Ta nufi hanyar da zata fitar da ita parking space. 

Maryam ta kallesu cikin

Please Login or Register in order to submit comment