Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan sihirin tsafina yafi naka sau bakwai kasani ni sima naci dubu sai ceto kuma abinda boka kailur ya fada maka gsky ne indai har kaje dajin mutuwa ka kashe dodo ragazalu to zaka iya tsira da ranka a hannun wadan nan ta gwaye idan koh ba kaje chan din ba kabari kayi gaba da gaba dasu to sai sun kashe ka dan haka sai kayi harama nemo hanyar inda dajin yake kasani a yanxun duk duniya babu Wanda yasan yadda za a yi aje dajin mutuwa face ni da wani kasurgumim boka dake zaune a birnin Hindu a yanxun haka shikadai ne yake da irin tsafina a duniya sabida haka shima yasan inda wannan hanya take kuma ina mai yi maka bishara da cewa gobe da safe jarumin jarumai tartsatsin wuta mai tarwatsa maxa a filin daga wato yarumi Aryan dan Babban makiyinka wato sarki uklan na birnin hairil salad xai shigo har cikin birnin ka ya yake ka ya daukemu dani da sabon mijina wato bawa rakib ya tafi damu birninsu a bisa umarnin sarki uklan idan ka is a ka hana shi tafiya damu tana kaiwa nan ta fashe da wata maukaciyar Dariya wadda ta cika dakin gaba daya da amsa kuwa amma abin mamaki acikin turakar ta ne kadai ihun ke tashi na waje ba abinda yakeji sabida karfin tsafi





Sarki dizlan ya tsaya yana kallon ta da tsantsar kiyayya sannan yace"ya ke sima ki sani nayi bakin cikin barinki a raye amma zan tabbatar miki cewa na gaba yayi gaba yana ida fadin hakan yayi kanta da takobinsa ya dagata sama ko Motsi batayi ba illa Dariya data ci gaba dayi kawai yana karasowa inda take yayi katantanwa sau biyu a sama ya kawo mata wani mummunan Sara a wuya da nufin ya tsige mata kai amma sai yaga takobin ta ratsa ta jikin wuyanta ta wuce kawai ba abinda ya same ta kafin yayi wani yunkuri ta nuna shi da yatsan ta aiko sai wata iska ta daukeshi tayi ta juyi dashi a sama saida ya fita a haiyacinsa sannan ta makashi da gini gimbiya sima ta fashe da dariyan keta daga baya kuma sai ta daure fuska tare da fadin "hb mijina na da ka je ka sake sabon shiri tukun na tana kaiwa nan ta yi girgiza ta bace bat daga gun ita da yayanta




Sarki dizlan ya Mike tsaye yana tafiya cikin kunci da takaici yana taba bakinsa yaji ruwa yana shafowa yaji jini kawai sai ya ta karkare ya kwara ta wani uban ihu sai yaji ihun nasa ma baya tashi kamar yadda dariyar gimbiya sima ta cika gun har tana amsa kuwa kawai sai ya fashe da kuka ya fita ya koma turakan Sa ya fashe da kukan bakin ciki kawai ,,,,,,wannan kenan




               🏥🏥🏥🏥🏥

Achan birnin hairil salad kuwa sarki uklan ne zaune shida dansa yana bashi lbrn irin yakin da suka sha shi da kuma shi bai daiba bashi lbrn ba yaga duk jijiyoyin jikin yarima Aryan sun kunburo sun yi burdin burdin Alamar bacin rai karara akan fuskan Sa zuciyarsa na tafar FASA ganin wannan yanayi da Aryan ya shiga ne yasa sarki uklan yace




Ya kai dana na Umarce ka da zuwa birnin kisra gobe da safe dan ka daukomin bawa rakib da kuma gimbiya sima da yan tagwayen ta wato aisar da jumaima ka kawomin su nan birnin dan su ci gaba da rayuwa anan dan nayi binchike a halarar tsafina naga cewa duk duniya ba mai iya kashe sarki dizlan inba makarinsa daya ne shan tsumin dodo ragazalu dake chan yama da birnin Istanbul yana zaune acikin wani daji mai suna dajin mutuwa a tarihin dajin nan tunda dodo ragazalu ya wanxu acikinsa bawan da ya taba shiga ya fito a raye koda aljani ne kuwa kai intakai cema duk duniya a yanxun ba Wanda yasan hanyar zuwa dajin mutuwa face gimbiya sima matar sarki dizlan da zakaje ka dauko gobe daga ita kuma sai wani kasurgumin bako dake birnin Hindu a yanxun duk duniya su kadai ne sukasan yadda za a yi aje dajin kagako indai ta gimbiya sima ne baxata fada masa ba saidai ya fada kai da wanchan bokan kuma daga nan ma Zuwa birnin Hindu tafiya ce ta kwana arba'in da bakwai aljani mai matukar karfin gudu ne kawai zai iya Zuwa a kwna talatin da biyar ka ga kenan akwai aiki a gaban sa yakai Dana kasani sarki dizlan shine ya kashe ka kan ka wato mahaifina a lokacin sarki dizlan shine sarkin yakin birnin kisra shiyisa nakeson daukar fansa a yanxun banda burin dayafi wannan sabida haka inaso kam in alkawarin ko bayan rains xaka kashemin sarki dizlan dan nasan zaki iya




Cikin tafasar zuciya yayi wa abban nasa alkawarin Saiya kashe sarki dizlan ko ta halin kaka ne kuma gobe da sassafe jaije har cikin birnin dan dauko su gimbiya kai kuji fah wai yaro ne dan shekara sha hudu da wannan alkawarin kodan yanada girman jiki ne




Was he gari da sassafe ya shirya ya dauki dokinsa ya nufi birnin kisra saida rana ta take sannan ya isa birnin a bakin kofar shiga ya tsaya sabida ganin ba kowa a bakin kofar kuma gata a wngale  ba masu gadin koh fah amma daya tuna shima fah sarkidizlan matsafi ne sai ya gane cewa yasan da Zuwan sa kai tsaye ya kunna kai ciki bai nufi koh ina ba sai gidan sarautar birnin ya isa gidan sarautar yaga dakaru kimanin mutum Dari biyar sunyi sahu sahu wata murya yaji ance Ku far masa kuyi gunduwa gunduwa da naman jikinsa







Gabaki daya dakarun sukayi kansa kamar kyankyasai takobinsa ya zare yayi Kansu da mugun gudu yana mai kwarara uban ihu mai tarwatsa maza a filin daga  suna haduwa kuwa ya FASA tsakiyar su ya hausu da Sara da suka cikin bakin zafin nama juriya da bajinta taban AL ajabi ta karfi da yaji yake tarwatsasu yana kara yin gaba dan kusan tar kofar gidan sarautar sukuma sai kukarin hanashi suke shi yan wanxu kuwa sai aikasu kiyama yake ihun maza kawai kakeji cikin dakika uku yakekai sara gabas da yamma kudu da arewa yana kuma bydawa kansa hanya .......................



YA KARSHEN WANNAN YAKI ZAI KASANCE

WANI IRIN KAZAMIN YAKI ZA A YI TSAKANIN SARKI DIZLAN DA YARIMA ARYAN

SHIN ZAI SAMU NASARAR DAUKAN SU GIMBIYA SIMA KUWA



dan jin amsar wadannan tambayoyi kubiyo a tartsatsin wuta page na gaba kubiyoni



Comments dinku shi zaisa na Dora typing



By fast class

🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com




Page 21to25


Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)



Sadaukarwa ga duk masoyan wannan book din


ZUWA GA MASOYAN WANNAN BOOK DIN

Dan Allah duk Wanda /wadda ta karanta wannan novel din idan tasan bazata iyamin comments yadda ya kamata ba to dan ALLAH indan thanks ne ngd ALLAH yabr kuna Ameen thumma ameen




DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI






Lokacin da ake gwabza wannan kazamin yaki tsakanin jarumi Aryan da dakarun sarki dizlan Ashe sarki dizlan yana ganin duk abinda ke faruwa ta cikin madubin tsafin sa xuciyar sa sai tafasa take faman yi sabida tsabar bacin rai idanunsa sun kada sunyi jazur takobin sa y dauka ya durfa fi kofar fita daga fadar wazirinsa ne ya tare shi yana fadin






Haba ya shugabana wannan dan ta tsitsin yaron idan kayi gaba da gaba dashi ae saidai uwarsa ta haifi wani ka bari su Kansu da kakarun ma sun ishe shi idan ya gama Dana bakin kofar ai akwai na ha rabar gidan kabari y shigo yadda zamuji dadin kashe shi ma





Da wannan kalami ya yasamu sarki dizlan ya hakura da fita ya bari ya shigo amma zuciyarsa kawai tafasa take faman yi





Achan wajen fadar kuwa jarumi Aryan ne a tsakiyar dakarun nan sun yanyameshi kamar kiyasai suna kokarin kaishi kasa amma dayayi wata katan tanwa saidai kaga maza na zubewa kasa amma kafin ya kara gaba sun kuma yan ya meshi dayaga wanki hula na Neman kai shi dare kawai sai ya kwala wani uban ihu mai mugun karfi ya hausu da Sara da suka cikin bakin zafin naman da shi kansa baisan yana da shi ba Sara yake kaiwa ta ko ina hagu da dama baya da kuma gaban sa kuma bai daina ihun da yakeyi ba sai gashi yana dara su ta karfi da yaji yana samun hanya gadan gadan ya durfafi kofar gidan sarautar kawai ya kusa kaiwa kenan suka kuma yan yameshi kawai ya kalli kofar ya kallesu yaga gashi ga kofar amma zasu bata masa lokaci kawai sai ya kwarara uban ihu ya tarwatsasu yana is a bakin kofar yasa kafa ya banke kofar sai gashi ta fada kasa rikica wohoho kai ka duba girma irin na wannan kofar ita kadai ma sai karti majiya karfi ashirin sun hadu suke iya budeta amma duka daya yamata ta fadi kai jarumta tayi idan ka gada ka huta dan shima baban sa wato sarki uklan haka yayi zamanin sa,






Kufar na faduwa ciki ya yayi arba da wasu dandazon dakarun a tsaitsaye suna muxurai kamar zasuci babu adadinsu ya ninka wadan chan sau uku amma koh dar baijiba yayi kansu da mugun gudu yana ihu mai tarwatsa maza a filin daga ya isa gunsu ya ratsa tsakiyarsu yana gudu yana saransu da kai suka ta ko ina kaiwa ni lokacin ma idan ya tashi sama sai ya fille kan dakarun kimanin mutum talatin yake dirowa akan kafafunsa yaki gaba da gashi yana gudu yana saran su da kai suka tako ina cikin bakin zafin nama juriya da bajinta taban mamaki cikin abinda baifi Rabin sa a ba ya kashe kaso daya acikin ukunsu amma kamar a sannan zai fara yakin da sukaga ba sarki sai suka fara cika wandonsu da iska wata katantan was yayi ya cire kan wasu dakaru kimanin su goma Sannan ya diro akan kafafunsa tare da kwalla ihu ya daki kirjinsa Alamar yarda dakai Sannan ya baki cikin daga murya yace






Kana ina yakai wannan kaskan taccen sarki ka fito yau ga maza visa kanka yau sai naga abinda ya turewa buxu nadi idan zaka iya dakatar dani to kafoto muyi gaba da gaba idan ka isa nikuma zan nuna maka cewa dan zaki ya girma zan nuna maka cewa sabon jini ba karya kafin ya gama sufe bakin sa yaji andaka masa tsawa sannan aka tuntsire da wata mahaukaciyar Dariya sai da aka dade ana dariyar kamar baza a daina ba daga bisani kuma sai ta dauke kamar ba a taba yinta ba sannan yaji anfara mgn kamar haka






Kai kaskan taccen yaro kasani ka kawo kanka gidan mutuwa badai ka fita a gidan nan ba saidai adauke gawarka a kaiwa wanchan kaskan taccen uban naka na rantse da gemun ubana saina kasheka n wulakanta gawarka ta yadda wanin ka ma bazai shaidaka ba aka sa Dariya hhhhhhhhhhhhh kai yaro ga maza nan bisa kanka yau zan gwdama tson kashi ba daya yake da sabo ba kafin yayi wani yunkuri yaga wata iska mai karfi ta sauko daga saman gidan sarautar sai ji yayi andankara masa naushi a kirji yayi baya taga taga zai fadi amma sai ya cije kawai ya gyara tsayuwarsa kawai






Shiko sarki dizlan tsabar mamaki ne ya hanashi Motsi dan a tarihin jarumtarsa bai taba yi was jarumin irin wannan naushin ya tashi da wuri ba amma yau gashi dan karamin yaro Wanda baifi shekara sha hudu ba ya shanye har yana gyara tsayuwarsa ma dan su fafata dashi kawai sai ya boye mamakin sa yayi kan jarumi Aryan yana mai kwalla ihu ya daga takobinsa sama shima Aryan yayi kansa yayi yana NASA ihun amma shi saiya sukuyar da takobinsa kasa tana kartan kasa ta tada kura suna haduwa suka ruguntsume da wani azababben yaki suka tashi hankalin kowa a gurin Sara suke kaiwa junan su ta ko ina bani ba gani cikin bakin zafin nama juriya da bajinta ta ban AL ajabi saida suka shafe sa a daya da rabi suna fafatawa amma ko daya bai samu nasarar ko da laukutar jikin dan uwan sa ba bisa dole sunana da baya suka yi cirko cirko kamar zakaru suna hararar juna





Shi dai sarki dizlan tsananin mamaki ne yake cin sa shi a tarihin sa ma bai taba yin sa a daya yana gumurzo da jarumi ba batare da ya kai shi kasba amma gashi har sa a daya da rabi yana fafatawa da wannan karamin al hakin bai kai shi kas ba kawai sai yayi shawarar chanja salon gadan sa






Shima a bangaren jarumi Aryan hakan ce ta faru mamakin yadda akayi suka Dade haka batare da ya kashi ba yake yi amma daya tuna maganar abban shi ta cewa




Ya kai Dana kayi sani cewa har abada bazaka taba samun nasara akan sarki dizlan ba indai ba tsumin dodo ragazalu ka rugsashi mallaka ba jagoran ka a gurin zuwa dajin muwa kuwa ba kowa bane face yarima aisar da kuma gimbiya jumaimah wato wadan nan tagwaye su kawai zakaje daukowa kasa katsaya kace zaka kashe sarki dizlan dan bazaka iya ba haka shima bazai iya kashe ka ba kawai kayi abinda ya kaika ka dawo gida





Wannan kalamin kawai yake tunawa ya daina mamaki kawai shima sai yayi shawarar chanza salon fada yana kaiwa nan a tunanin sa yayi kan sarki dizlan da mugun gudu tamkar tauraruwa mai wutsiya ba shuri shima sarki dizlan yayi kansa suna haduwa suka kuma kachamewa da sabon yaki amma wannan karon sai koswannen su ya rika hadawa da kai naushi da bugu Kuma yana tsalle tsalle.........





YA KARSHEN WANNAN YAKI ZAI KASANCE?


INA LABARIN GIMBIYA SIMA WANI HALI SUKE CIKI ITA DA TAGWAYENTA?



TSAKANIN SARKI DIZLAN DA YARIMA ARYAN WAYE ZAI RIGA ZUWA DAJIN MUTUWA DAN DEBO TSIMIN DODO RAGAZALU?




dan Jin amsar wadannan tambayiyi kubiyoni acikin wannan novel nawa mai suna TARTSATSIN WUTA



by fast class

🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

Page 26to30

Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)




Dedicated to HAJIYA MARYAM SAKATARE ALLAH YABAR KAUNA





lokacin da sarki dizlan da jarumi Aryan suka kuma kachamewa da azababben yaki sai gashi sun fara jigata Kansu a sanadin wannan sauya salon fadan da suka sauya nan take suka fara hadawa junan su jini da majina yaki suke suna naushin junansu gaba daya sun galabaita kuma gashi karfi yazo daya dan da sarki dizlan ya samu nasarar naushin jarumi Aryan sai yaga shima ya rama kalan Wanda ya masa abinda ya bashi mamaki kenan kuma ya da da bata masa rai hannunsa ya kai kan hancinsa jin wani Abu kamar ruwa jini yaga ni a hannun Sa ba shiri ya Kuma rikicewa tare da sauya salon fada sai yaga duk kalan fadan da zaiyi to Aryan ya iya shi ko da ganin haka sai ya shammaci jarumi Aryan ya dankara masa naushi a kirji da duk kan karfinsa saida yayi katan tanwa sau uku a sama kamar andau keshi da majajjawa sannan ya duro da rubda ciki ko Motsi baiyiba koda ganin wannan nasara daya samu sai ya takarkare ya tuntsire da Dariya saida ya Dade yana yin dariyan sannan ya turbune fuskarsa kamar an aiko masa da sakon mutuwa sai ya hau yiwa kansa kirari nine sarkin duniya maiji da kansa nine murucin kan dutse ban fito ba saida na shirya ina mazan suke ne ga namiji yana kira nine ki gudu nine mai raba uwa da danta na raba uba da dansa ko yana so koh bayaso nine sarki dizlan mai birnin kisra naci dubu sai ceto hhhhhhhh yasa wata jakar Dariya sannan ya yi kan Aryan da ke kwance magashiyan kamar gawa da mugun nufi ya isa gurin nasa da nufin ya gididdiba shi yadda naman jikin Sa ma bazai amfanu ba





Ba zato ba tsammani sai gani yayi Aryan ya tashi sama kamar an janye shi da igiya kawai sai ya damki wuyan sarki dizlan da hannu daya ya daga shi sama ya juyashi daga bisani kuma ya fyada shi da kasa saiga sarki dizlan yana aman jini ta baki ta hanci sannan Aryan ya Kuma daga shi ya rika naushin bakinsa da hancin Sa saida ya ga ya suma sannan ya yar dashi kamar tsumma ya dauki ta kobin Sa ya durfafi cikin gidan sarautar a wannan lokacin duk inda ya gifta bashi hanya akeyi dan kowa tsoronsa yake ji hatta sarkin yakin kasar kuwa Wanda a girman jiki ma ya ninka Aryan sau uku amma shima faduwa yayi ya mika wuya a haka ya cikin yan dube duben Sa ya hango turakar gimbiya sima kai tsaye ya shiga ganin kofar a bude muryanta yaji ta cika dakin da amsa kuwa tana cewa





Lale marhabun da sadauki uban sadaukai jarumi uban jarumai na wannan  shekara wato ARYAN IBN UKLAN  kada ka damu nasan da batun xuwanka jarumin jarumai ka jirani ganinan zuwa domin tafiya burnin naku tana rufe bakinta yaga ko wacce kofah da window na dakin sun kulle Kansu ko ina yayi duhu koh tafin hannunka baka iya gani Zuwa wasu yan daki Ku kuma sai komai ya dawo dai dai duhun ya yaye haske ya bayyana





Wata matashiyar budurwa ya gani tsaye a gaban Sa tana masa murmushi a bayan ta wasu ta gwayen yara ne ta Goya su tayi ga garumar shigar yaki mai matukar kwarjini  wannan budurwan ta kalli Aryan tace barka jarumin jarumai ni sunana gimbiya sima mata ga sarki dizlan na birnin na da kake ciki wato kisra dan haka saimu gaggauta zuwa kurkukun garin nan dan kubito da rayuwar mijina na gobe wato bawa rakib





Bata tsaya jin abinda zaice ba ta fice daga cikin turakar tata ta nufi wani bangare daban na gidan sarautar ba shiri ya bita da sauri har suka ko ma suna tafiya kai da kai saida sukayi tafiya mai dan tsaho sannan suka fito wani fili fetal ba komai a gurin sai bargan dawakai sai Harbin iska sukeyi da alamu an Dade ba ayi gudu dasu ba cikin xafin nama gimbiya sima ta daka tsalle ta dira akan wani bakin doki shima yayi koyi da abinda tayi amma shi akan farin doki ya dira suka sakar musu linzami kai tsaye yama da birnin suka nufah suna masu tsala gudu kamar ba gobe tafiyar Rabin Sa a ta kaisu kurkukun da akayi was lakabi da suna SAUTUL MAUT dan a tarihin wannan kurkukun ba a taba daure fursuna a ciki ya tsira ba saidai ya karaci rayuwarsa a ciki wahala ta kashe shi amma indai aka kaika to agun kowa ma ka mutu koh da agun mahaifiyar ka ne to ta manta da kai Dan kaxama muri gayi to gashi dai yau bawa rakib zai tsira ne koh bazai tsira ba muje zuwa






Suna isa kurkukun suka iske dakaru kimanin mutum dubu uku a tsaitsaye suna gadi su basu ma San mai ke faruwa a cikin garin ba suna ganin su Aryan cikin shigar yaki sukayi dauki Kansu dan Dama basu gane gimbiya sima ba sabida rufe kanta da tayi da hular karfe su Aryan suna ganin dan daxun AL ummarnan sunyi Kansu suma sukayi Kansu suna masu kwalla ihu maisa mai tsohon ciki nakudar dole suna haduwa aka kachame da azababben yaki mai matukar muni dan wadannan dakarun na musan man ne sun karbi horo sosae akan na gidan sarautar birnin shikuwa Aryan Sanin dayayi akwai yan tagwaye a bayan gimbiya sima sai ya rika tsayawa a bayan ta dan basu tsaro suna yakin a haka






Ita gimbiya sima da wani arnen mashi take yakarsu da dukkan karfin ta duk inda takai duka saidai kaga karti na zubewa kasa amma kamar sufiri xakaga sun mike ancigaba da artabo idan kuwa takai suka saita tsire mutum ashirin a lokaci guda ta zubar dasu ta kade wadan da suka yan ya meta aci gaba da gashi






Shikuwa Aryan da rantsatstsiyar takobinsa yake yakarsu yana kai Sara da suka tako ina baji ba gani maza kawai yake zubar was duk inda yasa gaban Sa saidai kaga maza na zubewa kasa matattu abinda zai baka mamaki shine yadda Aryan ke sarrafa takobi da hannu daya kamar jikin Sa bana jini da tsoka bane ba haka aka yi ta wannan gumirzun saida Sa a daya da rabi tayi sannan suka samu nasarar kashe kaso daya acikin ukun dakarun da suka ga sauran zasu bata musu lokaci sai suka rika yakin suna matsawa gaba suna durfafan kofar kurkukun da dakarun suka gane mufinsu sai suka rika kokarin hanasu amma sai kaga suna tarwatsasu suna karawa gaba har suka kai kofar shi ga kurkukun wohoho mai karfi sai ALLAH ya isa zo kaga bajinta a gurin Aryan kofar kurkukun nan ita kadai ma abar kallo ce dan da zallan bakin karfe akayi ta katti majiya karfi dari ne ke bude kofan da rufe ta amma Aryan duka daya ya mata da kafarsa ta fadi kasa rikica suka kunna kai ita kanta gimbiya sima saida tayi mamakin irin wannan sadaukanta kar ta Aryan bsu sha wahala gurin nemo inda ya ke ba nan ma Aryan ne ya balle kofar ya fito dashi suka fito wajen kurkukun amma me dan dazon dakaru suka tarar a gurin wadanda adadinsu takai kimanin mutum dubu hdu ga sarki dizlan a kan gaba ruke da zabgehiyar takobinsa a hannu....................





WOHOHO TO WAI MAI XAI FARU NE FANS KUDAI KUBIYONI



KUDAI KAWAI COMMENTS DA SHARHI ZAKUYI KUGA NEST PAGE IDAN BANGANI BA ZAKU JINI SHURU NIMA






by fast class

🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


Page 31to35


Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)





Kallon kallo aka farayi tsakanin su Aryan da su sarki dizlan wani gyatsine fuskar sarki dizlan takeyi yana muzurai kamar zaici babu sannan ya kalli su gimbiya sima yace"ya Ku wadan nan maciya amana kuyi sani cewa ni sarki dizlan nayi alkawarin indai kuka ga kunfita daga birnin nan to bana Raye idan kuwa kuka bari na kama Ku to kai tsaye hukuncin kisa ya tabbata akan Ku daku da wannan makaskan cin dan makiyin nawa






Kafin ya rufe bakinsa gimbiya sima ta tari bakinsa tana mai daka masa tsawa sannan tace kai tsohon azzalumi kasani cewa tabbas ni da sabon mijina da kuma yaran mu harma da wannan sadaukin saimun fita daga wannan birni idan ka isa ka hana ina tabbatar ma ka da cewa indai na samu nasarar fita a wannan birnin na kisra to a ko da yaushe ka jira zuwan yarana sabida koh ba Dade koh bajima sai sun dawo sun dauki fansar ran kakanninsu daka kashe





Wata mahaukaciyar Dariya sarki dizlan yasa saida ya dade yana yi sannan daga bisani ya turbine fuska kamar Wanda aka aikowa da sakon mutuwa yace lalle yaro baisan wuta ba saiya taka to Ku gwada mugani koh zaku iya tsira kisani koh a chan da wannan dan yaron ya samu nasara akai na ban ankara bane amma yanxun sai dai ayita ta kare yana gama fadin hakan ya yi wa wadannan dakaru inkiya da su far musu aiko gaba dayan su suka taso musu sna ihu da kururuwa duk sun tashi kura





Jarumi Aryan ne ya kalli bawa rakib yace ka iya yaki yace a a baima taba fita filin daga ba sai Aryan yace to duk runtsi duk tsanani kada kabar bayana duk inda nasa kafata to kai ma yazama na taka ta na gurin yace angama  Aryan ya kalli inda sima take yace kin shirya tace eh yace to muje koh





A tare sukayi dauki kan wannan dandazon dakarun suna masu kwalla ihu irin na manyan sadaukai suna isa dab da dakarun sai Aryan ya shamma ce su dukan su ya suri bawa rakib ya

Please Login or Register in order to submit comment