Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba shine wannan takobin ta hannunsu shine lagosu dan indai ba wannan takobin ba ba wata takobin daza ta iya ratsa jikin su har tayi tasiri sannan shi kansa sarki rukyan sune lagonsa indai ka iya wuce kofar birnin ka shigo to zaka Iya cin Sa da yaki Kuma gashi sun dauko takobin dakarun NASA sn rike yanxun hkn nan duk duniya ba makamin da zai Iya tasiri a jikin su sadauki aisar sai gatarin sihirin da sukazo ne ma




Yana gama wannan tunanin NASA zuba ta karyo masa dan yana tsaka mai wuya ako yaushe xa a iya cin Sa da yaki a rabashi da abinda ya gada iyaye da kakanninan da nan idanunsa suka kada suka yi jajur amma sabida zuciyar maza kawai sai ya mike ya shiga dakin bautar Sa dauko gatarin sihirin nan koh da ganin abinda sarki yayi sai hankalin kowa a fadar ya tashin ganin sarki da abin bautar su bai kallo kowa ba kawai sai yayi girgixa take kayan jikin Sa suka juye zuwa na yaki mai ban tsoro sai ya kalli mutanen Sa idanunsa da kwallah kamar yana musu bankwana ya bace bat kamar bai taba wanxuwa a gurin ba






Bai bayyana a ko ina basai a gaban su sadauki aisar koh da ganin sarki rukyan da kansa kuma da abinda suke nema sai sadauki aisar yasha jinin jikimsa ya gane cewa YAU akwai yaki a gaban su dan kauda wannan giwar a kwaci Abu a hannunta Babban aiki nehhh bai gushe yana wannan tunanin ba yaji sarki rukyan na cwa................






MUJE ZUWA FANS YANXUN AKA FARA




WhatsApp number 08143314152





By fast class
🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

page 110to115

Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)





Lakacin da sarki  rukyan y fuskanci su sadauki aisar yana rike da Gagarin suhiri sai ya kalle su fuskan Sa a murtuke kamar bai taba Dariya ba yace




Ya ku wadannan tsageran yara kuyi sani cewa yau kun kawo kanku gidan mutuwa na rantse da wannan abin bautar nawa saina shayar daku gidauniyar mutuwa wadda ba a taba yiwa wani mahaluki ba a duniya ku La anannun yara ga maxa nan bisa kanku yana gama fadin hakan ya yi fitar burgu daga inda yake yayi Kansu da gudun tsiya



Koh da ganin hk sai suma sukayi kansa SUNA kururuwa mai firgita abokin gaba suna haduwa suka tugumtsume da azababben yaki mai matukar muni da ban tsoro sai da suka shafe Sa a tara suna gwabzawa amma kowa ya kasa samun narasa akan dan uwansa




Sarki rukyan ya zame musu tamkar aljani a tsakiyarsu tamkar wani shaidani amma ya kasa samun koh da nasarar lakutar jikin daya daga cikin su gashi dai yafi su karfin damtse iya yaki da zafin nama amma ya kasa koh da saran daya daga cikin su wannan nehh ya abinda ya bata masa rai fiye da farko ya kwarara uban ihu a tsakiyarsu ya daka tsalle ya tarwatsa su  kowannensu yayi gefe daya taga taga kamar zai fadi amma sai suka dake suna kallon junan su kamar hadin baki sai suka kuma yin kansa a tare suna kururuwa shima ya Kuma taso musu amma yanxun mai makom yabi tsakiyarsu sai ya juya ya dirfafi sadauki Aryan da mugun gudu da gani gudun sihiri nehh



Koh da ganin hk sai hankalin aisar da jumaima ya tashi dan sun gane nufin Sa ai kuwa sai suka rufah masa baya a tare shima Aryan da yaga abin da ke faruwa sai ya kara karfin gudun sa yana mai fuskantar sarki rukyan cikin dakewar zuciya ya daga takobin sa sama



Sai da ya rage baufi saura taku uku ba su HADU sai sadauki Aryan ya daka wani wawan tsalle da nufin ya shallakeshi ai kuwa shima sai ya daka tsalle suna haduwa a sama sai ganin sadauki Aryan sukayi ya fado kasa yana mai rike kafadarsa da jini ya balle yana ta zuba sakamakon wawan saran da sarki rukyan ya labta masa






Shikuwa sarki rukyan diro wa yayi a kan kafar sa yayi da gatarin hannunsa ke digar da jini ya juyo a hankali yana murmushin nasara lokaci guda ya tuntsure da wata mahaukaciyar Dariya wadda amon ta ya amsa koh ina a cikin garin kana yace yaku wadannan kananun kwari kuyi sani cewa koh yanxun Kuka kasheni farin ciki zanyi dan nasan ba ni kadai xan mutu ba ku sani cewa wannan gatarin Dana sari dan uwanku dashi gatari ne na sirihi kuma duk wanda aka sara dashi sai dai uwarsa da haifi wani hk koh dutse ka Sara dashi sai ya tarwatse




Koh da jin hk sai bakin CIKI ya turnuke zuciyar jaruman biyu lokaci guda idanun su suka ciko da kwallah a tare suka kalli sadauki Aryan sukayi shima yana hawaye kamar karamin yaro kawai sai suka juyo a fusace suna wuci cikin bakin zafin nama suka ruga kan sarki rukyan suna gudu suna chanza bangare wannan y. Koma na wannan wannan ya koma na wannan cikin kankanin lokaci suka rikita shi ya rasa wa zai ni danshi a tunanin sa ya Kuma yin dabara ya tunkari daya a cikin su kamar yadda yayi daxun bai San da Zuwan su ba sai ji yayi an dan kara masa naushi a kirji yayi sama ya tafi luuu cikin zafin nama sadauki aisar ya tashi ya bishi kamar an wullashi ya taka masa ruwan ciki sai da suka je har kasa a hakan suna dira jaruma jumaima tayi wata katantan wa a sama ta dire guwowenta a kan girjin sarki rukyan a tare suka mike ita da sadauki aisar suna kallon sa suna murmushin nasa shiko sai kakarin mutuwa yakeyi yana tari a haka har ya fece suna kallon sa a tare sukayi ajuyar zuciya sannan sadauki aisar ya taka YA dauki gatarin da suka zo nema y hada ta da takobin nan ya daure ya rataye a bayan sa sannan suka ruga gun sadauki Aryan da dafin gatarin nan ya fara masa aiki dan duk jikin sa y fara yin tsutsotsi





Suna isa suka fashe da Kuka shiko ya rungumesu yana mai lallashin su tare da tayasu farin ciki da nasaran da suka samu akan wannan sarki yana gama fadin hakan sai idanunsa suka ciko d kwallah sakamakon burin sa daya tuna bai cika ba ga Iya lansa daya baro a gida kawai sai ya fashe da kuka suma suka fashe da kuka sai da suka jima suna kuka sannan sadauki Aryan ya bude baki zai yi mgn kawai sai numfashin sa ya sarke ya kame ya daina motsi koh da ganin hk sai sadauki aisar da jarumta jumaima suka fashe d kuka suma masu rungume gawar tasa sai da suka jima a HK sannan suka tashi dan daukar gawar suna rabuwa da jikin sa suka ga tsutsan nan ta kara karuwa tana cinye shi a haka har ta cinye shi duka ya face bat kamar bai taba wan zuwa ba suko suka juya suka fita a birnin suka koma inda suka baro aljani damgaskus





Suna isa suka bashi lbrn duk abinda ya faru shima sai da yayi kuka dan sun yi babban rashi nan dai suka tattara suka durfafi birnin damaska dan saduwa da sarki hashwan alani damgaskus na tashi sama sai aljani rabzik ya rufah masa baya yana dauke da boka kailur..............












Yanxun fah aka fara fahhh readers kudai muje zuwa




Gamai bukata tun daga farko sai yamin mgn a ta wannan number 08143314152




By fast class
🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com



page 115 ➡120






Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)






A 'amarin sarki dizlan da aljani shabrul kuwa saida suka shade Sa a Tara a gurin yayin da sarki dizlan ke bacci dan huce gajiyar da wannan macijiya ta Sa masa shikuwa aljani shabrul sai ya kasance cikin tunanin wai yanxun ka dubi girman halitta irin tawa amma na bige da bautawa wannan kaskantaccen sarki da koh kansa baya iya karewa kuma a kowanne lokaci yana dab da rasa sarautar tasa ma yanxun idan naso zan iya kashe shi na kara gaba amma idan na kashe shi bansan inda ya aje min allona ba dole gaban kabarin Sa zani nayi masa gadi a haka zan kare yana zuwa nan a tunanin Sa sai ya fashe da kuka amma daya tuna da wadannan tagwaye da suke bi sai yaji shi a cikin matukar farin ciki dan yasan sarki dizlan bazai Iya yakar wadannan tagwaye ba HK bazai iya kashe su ba batare da yasha tsumin dodo ragazalu b kuma shi a yanxun hk baiga ta yadda sarki dizlan zai samu wannan tsumi ba dan abinda za a samu aje dajin mutuwa ma Rabin su na hannun wadannan tagwaye yanxun SUNA mallakar wannan mashi sai sun iya juya duniyar ma baki dayan ta nan take yaji shi a cikin matukar farin ciki yana Cikin zancen zucinsa ne yaji sarki dizlan na kwala ihu sai kuma ya tashi firgigit yana mikewa ya dauko madubin tsafin Sa ya Shafa zufah na karyo masa abin da yagani ne ya matukar razana shi ba komai bane sai lokacin da yan tagwayen nan suka kashe sarki rukyan sarki mai karfin mulki da karfin dantse na gaban kwatance nan take yaji xuciyarsa ta buga da karfi zufah t ci gaba da yanko masa nan da nan ya Mike ya kwalawa aljani shabrul kira cikin sauri ya karaso har yana tuntube ya durkusa a gaban sa cikin izzah da jin kai kamar bashi ba yace kasani cewa abokan gabar mu sun sami nasara akan sarki rukyan kuma nasan kasan da hakan yanxun abu daya ya rage musu ba komai bane bace mashin sihiri dake hannun sarki hashwan na birnin Hindu kasani sarki hashwan baida karfin dantse amma gawurtaccen mayaki nehhh n gaban kwatance wannan yana da xakwakuran mayaka na aci babu kasani sarki hashwan ya kasan ce matsafi da babu kamar sa a yankin kasarsa kowa na tsoron sa sannan yana wulda da aljanu haka idan Babban yaji ya kusantoshi yana Neman taimakon aljanun da yaje da iko dasu lagon sarki hashwan daya ne a gurin abokan gabata lagon kuwa shine Indai ya sake ya yake su da wannan mashin NASA to sai sun yi nasara akan sa inkuwa ya barsu da mayakan to ba tabbas din su samu nasara akan sa










Kasani a yanxun haka sarki hashwan yasan da zuwan wadannan tagwaye kuma ya musu Babban shiri mai matukar muni kasani sarki hashwan shine zai jagoranci mayakan sa gurin wannan yakin yanxun ni abin ba bazan iya ba shine bazan iya tsaida sarki hashwan ba dan idan nace ya tura mayakan sa ma ba zai yarda dani ba shin koh kana da wata shawara da zamuyi amfani da ita gurin hanashi halartan wannan yakin










Koh da jin hk sai idanun aljani shabrul suka zazzaro yace ya shugabana kasani cewa ni kam banda wata shawara da zan iya bayarwa Akan wannan lamari amma mu bari muga yadda yakin zai kasance tukun idan yaso sai muyi tunanin abinda ya kamata muyi koh da jin hk sai sarki dizlan ya fada kogin tunani daga karshe sai ya yarda da shawaran bawan nasa ya ko ma gefe ya zauna







Abinda bai sani b shine aljani shabrul yasan abinda xa ayiwa sarki hashwan ya fasa halartan yakin yana sane yaki fada sabida yasa mashin nan yana zuwa hannun su sadauki aisar to ya bar karkashin wannan azzalumin sarki ya koma karkashin su shiyisa yaki fada yana gama wannan tunani me yaga giftawar aljani damgaskus kamar walkiya cikin xafin nama ya suri sarki dizlan ya dora a gadon bayan sa ya rfah masa baya






BIRNIN HINDU








Achan birnin hindu kuwa sarki hashwan nehh zaune akan karagar mulkin sa yana murmushi ga mashin sa daure a kafadarsa jama'a sun zagayeshi suna fadanchi shikuwa sai murmushi yakeyi dan shi kadai yasan abin ke faruwa daga shi sai waxirinsa idan ka duba fuskan wazirin kuwa duk hankalin sa a tashe yake ya rasa mai ke masa dadi a duniya yayi wa sarki hashawan mgn akan wadannan tagwaye amma yayi banza da mgnan kamar baisan abinda ke faruwa ba ana cikin haka nehh sai aka ga sarki hashawan ya daga hannu alamar kowa yayi shuru ae kowa kamar ruwa ya cinye su hk fadar ta koma cikin nutsuwa da kwanciyar hankali yaje kallon kowa kana daga bisani yayi nuni da yatsan sa zuwa jikin bango fadar take hoton aljani damgaskus ya bayyana yana mai tsala mahaukacin gudu ga aljani shabrul yana biye dashi sai aljani rabzik shima yanatake musu baya cikin yarda da kai yace ya ku jama'a ta kuyi sani cewa wadannan kananun kwarin birnin nan suka nufo domin su rabani da abin dogaro na a yanzun hk saura kwana daya d yini daya su karaso wannan birnin sabida hk yanzun zansa a hada dakarun mutuwa dan tarar abokan gaba ku sani nine zan jagoranci wannan yaki sabida hk kowa ya kasan ce cikin shiri yana gama fadin hk sai ya nade hannun sa gu daya ya rufe idanun sa ya karanta wasu dalasuman tsafi take fadar ta rike ta sararin samaniya ta chanza launi zuwa jajawur nan take fadar ta kama girgiza sai ga wano shirgegen aljani ya baiyana yana mai kece wa da mahaukaciyar dariya wadda amon ta ya cika fadar gaba ki daya kna yace ya shugaba kasani cewa duk naga abinda ya faru acikin tafiyar wadannan bil'adama kasani cewa yanzun nan zan debi dakaruna na taresu tun a hanya na gama dasu koh naman su baza a samu ba






Koh da jin haka sai sarki hashwan ya kece da dariya kana yace an gaisheka gurguje nasan aikin ka yana kyau kasani cewa dakarun azaba zaka diba na jinsin aljanu koh jinin su banso gani a doro kasa na sadaukar muku dashi








Aljani gurgujr yace gdy muke ya shugaba yana gama fadin hk ya bace bat ko mai ya koma dai dai kamar ba abin da ya faru







Koh da ganin hk sai sarki hashwan ya kuma kece wa da mahaukaciyar dariya sannan ya sallami kowa ya shige turakarsa dan hutawa....................





ANAYI INA JIN DADI KUDAI MUJE ZUWA







COMMENTS AND SHARED





GA MAI BUKATA TUN DAGA FARKO SAI TUNTUBI WANNAN NUMBER 08143314152







BY fast class
🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

page 121➡125


Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)








Aljani damgaskus nehhh ke ta tsala uban gudu a sararin samariya hankalinsa kwance kamar ba masifah yake tunkara ba yayinda sadauki aisar da jaruma jumaima a zaune a bayansa yayin da kowannensu yayi ta gumi yana tunanin kawun nasa wato sadauki Aryan suna cikin wannan yanayin ne kuka ya kwacema jumaima cikin zafin nama sadauki aisar ya matso daf da ita danshi a duniya idan da abinda ya tsana to bai wuce jin kuka yar Uwar tasa ba






Cikin sanyin murya yake tambayar ta yana cewa yake yar uwata shin mai Nene yake faruwa dake hk kisani idan kina kuka ni kike daga ma hankali ki daure kiyi shuru idan ba so kike nima nayi kukan ba







Lokaci guda ta dauke duf kamar ruwan sama dan ba abinda ta tsana sama da taga dan uwanta yana kuka sabida ita kwantawa tayi a kirjinsa tana mai yin shesheka suna cikin wannan yanayi nehh sukaga sararin samaniya ta sauya launi daga Kore ta koma jajawur kamar gaewashin wuta lokaci guda garin  ya fara sauya launi cikin sauri sadauki aisar ya dauko madubin tsafin sa ya shafeshi da hannun hagu sai ga wadansu jibga jibgan aljanu masu matukar kwarjini daban tsoro sun bayyana acikin madubin tsafin adadinsu ya kai Dari biyar suffarsu ta kwarangwal ce amma fuskansu tafkekiyace kamar faranti Kansu rabkeke nehhh idanu daya ne dasu a goshi sai wawakeken bakin su da yayi kaca kaca da jini suna da fuka fukai guda takwas hudu a hagu hudu a dama aljani gurguje ne akan gaba yana mai jagorantar rundunar tashi








Koh da ganin wadannan aljanu sai hankalin sadauki aisar yayi mugun tashi ya rasa mai ke masa dadi a duniya yana cikin wannan tunanin ne yaji jaruma jumaima na bawa aljani damgaskus umarnin yayi kasa cikin bakin zafin nama yayi kasa luuuuu ai kuwa yana yin kasa sai ga wasu kibbau na wuta sun wuce tamkar wucewar tauraruwa mai wutsiya cikin tashin hankali aljani damgaskus yake saukowa kasa







Acikin wani daji mai matukar duhu wowi ya sauko cikin firgici dajin yanada manya manyan bishiyoyi masu siffar mutanen farko suna da manyan reshina da yalwar ganye shiyisa dajin yayi duhu tamkar dare ne lokacin dajin ga matukar ban tsoro







Suna dira a dajin zuciyoyin jaruman suka buga da karfi wata kara suka fara ji daga sama tana yowa kasa a tare suka daga Kansu sama abinda suka gani ne ya matukar kasa firgita su wadannan aljanun ne suke saukowa kasa a lokaci guda suka yi musu kawanya suna masu bude bakunan su








Aljani gurguje nehhh yayi nuni da hannun sa Zuwa inda aljani damgaskus yake take wata iska ta yi fitar burgu tayi kansa koh da ganin haka sai aljani damgaskus ya juya da gudu da nufin ya gudu dan karta sameshi amma ina kafin yayi wani yunkuri tuni ta cimmasa ta fara daga shi tana buga shi da kasa lokacin guda ya fita hayyacin sa cikin kankanin lokaci ya suma a gurin koh da ganin haka sai aljani gurguje ya fashe da wata mahaukaciyar Dariya mai amon sautin kukan kare sai da ya Dade yanayi sannan ya tsuke bakin sa kamar wanda aka aikowa da sakon mutuwa cikin murya mai sautin kukan damusa yace








Yaku wadannan kaskantattun nayi kuyisani cewa yau kun shigo tsaka Mao wuya dan yau kisani cewa kuna hannun sarkin mayu na aljanun duk duniya kisani cewa an bani umarnin na kasheku baki daya na kai kawunan ku gurin mai gidana kusami cewa mai girma hashwan ya wuce sanin tunanin ku ina mai tabbatar muku da cewa yau saidai uwarku ya haifi wani ba dai ku ba







Koh sa yaxo nan a zancen sa sai ya kalli rundunar sa yana mai yi musu inkiya da su afkawa abokan gaba







Gaba dayan su sukayi kan su sadauki aisar suna masu kururuwa da ihu na wani irin sauti Mara dadin ji koh da ganin mutuwa mararan na kusanto su sai suka yi sauri cikin zafin nama suka fidda makaman su suma suka afka musu sai kace zasu iya wani abun arxiki suna haduwa suka kachame fa azababben yaki mai matukar muni da ban tsoro







Su dai aljanun kohkari sukeyi su kamasu suyi sama dasu dan su gididdiba su susha romo dan har yawu ne ke dilala daga bakin su yayin da su kuma su jaruma jumaima suke ta kohkarin kare Kansu tare da maida martani amma a banza dan Sara da suka baya tasiri a jikin wadannan aljanu gashi idan sun sami nasarar naushin su ma ji suke kamar sun naushi dutse saida suka kwana suka wuni suna wannan artabu amma ba bangaren daya sami nasara a tsakanin su a wannan lokaci ne tagwayen suka soma gajiya yayin da sukuma aljanun sukejin kamar yanxun suka fara yakin







Aljani garguje na gefe daya ya zuba idanu yana kallon wannan gumurzu yana mai matukar mamaki dan shi tunda uwarsa ta haifeshi bai taba ganin mahalukimahalukin daya kai sa a daya da rabi yana yaki da wadannan dakaru nasaba tare da sun ya galgalashi sun sha jinin sa ba sai yau abinda yamatukar tayar masa da hankali kenan amma dayaga su sadauki aisar sun soma gajiya kawai sai yayi murmushin mugunta yana mai ci gaba da kallon gumurxun....................









Nidin ne dai naku masoyana har yanxun dai kubiyoni dan jin yadda zata kaya yanxun aka fara ma karkumanta akwai aljani ragazalu dahar yanxun bawanda yasan inda yake balle aje







Duk maiso daga farko sai ya yi wa wannan number mgn a WhatsApp 08143314152





By fast class
🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

page 126➡130



Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)







Ana cikin wannan bakin gumurzu nehhh wani aljani mai shegen naci ya shammaci jaruma jumaima ya ya kusheta da zaftareren farcensa a gadon bayan ta  lokaci guda gurin ya wani dare kamar an sare ta da takobi jini yayi tartuwa



Lakaci daya ta tsandara wani uban ihu ta tafi luuuuuu zata fadi sakamakon wani rikewa da bayan ta yayi ta kasa tsayuwa koh da ganin wannan nasara da wannan aljanin ya samu sai ya tsamdara wani uban ihu mai.Kama da kukan kurciya koh da jin wannan kukan sai gaba dayan aljanun suka yo kan jaruma jumaima koh da ganin abinda ke shirin faruwa sai sadauki aisar yaji hankalin sa ya yi masifar tashi musamman dayasan cewa shi kadai bazai iya da wadannan aljanun ba amma dai sai yayi ta maza ya kwallah uban ihu a lokacin da kwallah ta cika masa idanu dan gani yakeyi kamar karshen su yazo cikin bakin zafin nama na gaban kwatance ya tafi da gudu tamkar gudun tauraru wa mai wutsiya ya ratsa ta tsakiyar aljanun ya hausu da Sara da suka tamkar yanxun ya fara yakin gaba daya zuciyar sa takekashe ga barin jin tsoro ya kudurce a ransa koh shi koh su ai kuwa sai gashi yana iya tarwatsasu sabanin da gaba daya ya hanasu isa inda jaruma jumaima take cikin halin suma koh mutuwa






Iya kar karfinsa yake yakin da dukkan kwarewar sa amma har yanxun ya kasa samun nasarar kashe koh da guda daya daga cikin su gashi karfin sihiri baya tasiri a jikin su abinda ya Kuma daga masa hankali kenan ya Kuma haukacewa tako ina Sara yake kaiwa yana tarwatsa su su Kansu aljanun sunsan yau sun gamu da gamon su sai d suka shafe sa a bakwai da rabi suna yakin nan amma har yanxun ba wani chanji abinda ya kara harzuka dakarun kenan suka kuma kara kaimi gurin farautar sa nan take kuwa suka kunta tashi har wani aljani ya samu nasarar karyan sa a kirjinsa gurin ta dare jini yayi fitar burgu ya tsandara ihu amma duk da hk sai yaki yar da yaje kasa ya cigaba da yakin a HK kuma yana koh Karin hanasu isa inda yar uwarsa take ana cikin hk wani aljanin ya kuma dan kara masa sara a cinya ya Kuma kwala ihu wanda yafi na da nan take ya durkushe a kasa amma yaki yarda makamin sa a HK ya Dora yakin sai da suka shafe sa a daya da rabi a wannan yanayi sannan jiri ya kwashe sadauki aisar ya tafi kasa lu ya xube akan yar uwarsa da har yanxun ba ta farfado ba koh da ganin haka sai aljanun suka yi caaaaa akan su dan su gididdiba su wata Uwar tsawa aljani gurguje ya daka musu suka kame agu daya sannnan ya ratso tsakiyarsu ya zo gaban su sadauki aisar ya tsaya yana murmushin mugunta a ransa yana mai jin matukar farin ciki ya durkusa ya tallafo kan sadauki aisar a ransa yana jinjina irin jarumtakarsa









Sai da ya gama kallon kyakykyawar fuskarsa sannan ya zaro wani katon gatari a bayan sa ya kawo wani katon dutse ya sa kan sadauki aisar akai.tare da jaruma jumaima da nufin ya datse su a lokaci guda sai bawa dakarun sa gangar jikin sy sha kodumo dasu sai da ya rage saura kadan ya ida nufin ya kwatsam ba zato ba tsammani sai ganin wata kibiya sukayi ta cake a idanun shugaban su nan take ya sulale kasa matacce koh da ganin haka sai

Please Login or Register in order to submit comment