Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hb ae kai yaro ne kabari iyayen gidan ka su gwada mana koh da gama fadin haka sai ya koma gefe daya yana mai bawa yaransa umarnin su farwa su sadauki Aryan aiko kamar jira sukayi suka yi Kansu suna kururuwa aiko sai aisar ya zaro addunan bayan Sa shima Aryan ya zare rantsatsiyar takobinsa a tare suka kalli juna sai kuma suka kalli jumaima dake hannun wannan basamude sai wutsil wutsil takeyi dan koh shi kansa basamuden abin kallo ne dan ya kusa tsayin bishiya ga fadi da kwanji







A tare sadauki Aryan da sadauki aisar suka yi kan wadannan dakaru suna masu kwalla ihu aisar ya daga addunan Sa sama shikuma yasa takobin Sa a kasa tana kartan kasa kura na tashi saida ya rage saura taku uku su hadu sai aisar da Aryan suka daka tsalle suka FASA dan dan da zon wadannan dakaru suka haysu da Sara da suka cikin bakin zafin nama juriya da bajinta wata irin katan tan wa aisar yake yi a tsakanin dakarun saidai kaga ya tarwatsasu wasu hannu na fita wasu wuya sai da aka shafe Sa a biyu da rabi suna wannan bakin artabu amma kamar a lokacin a ka fara yakin dan koh gajiya basaji a jikin su ana cikin wannan yaki ne sadauki aisar ya shammaci dakarun ya daka wani wawan tsalle kamar an wullo shi daka cikin baka bai dira a ko ina ba sai a gaban dakarun yana dira ya dage ya zabga masa wani uban naushi a goshi ai bashiri ya saki jumaima sakamakon wani mugun zafi da yaji lokaci guda idanun Sa suka rufe sadauki aisar kuwa daya ga ya samu wannan nasara kawai sai ya dauke jumaima suka Kuma daka tsalle tun a saman jumaima tayi wani juyi ta zare addunan ta suna dira a tsakiyar dakarun suka hausu da Sara tako ina baji ba gani aiko nan labari ya kuma chanzawa dan ragargazarsu sukayi kamar ana sassabe a gona ana cikin wannan bakin artabu ne jumaima ta kalli inda aljani damgaskus yake a daure kawai sai sarkar data daure shi ta kunce kanta aiko shima ya taso ya Sa hanu a yakin koh da dakarun suka ga ba sarki sai ALLAH sai suka cika wandon su da iska saida ya rage saura shugaban dakarun da ya tsaya yana mamakin sadauki aisar dan shi a rayuwar Sa ma tunda yake fita yk ba a taba samun jarumin daya iya dykan Sa ba sai yau kawai sai ya zare takubban Sa yan tagwaye ya fuskan ce su hudun yana mai gyara tsayuwar Sa koda ganin haka sai aisar yayi musu inkiya da subarshi dasu nan kuwa mamaki ya kuma rufe shugaban dakarun kawai sai yayi kan aisar da mugun gudu







Wai ina maza ga namiji da ace kana gurin nan kaga yadda aisar ya tari wannan basamuden katon sai kayi mamaki Mara misal tuwa suna haduwa suka ruguntsume da masifaffen yaki suka wanzu suna masu kaiwa junan su Sara da suka tako ina ana fara wannan gumurzu kuwa aisar ya raina kansa dan tako ina anfi karfinsa kawai yan dabaru yakeyi dan idan ya kawo masa Sara dakyar yake tare wa ya maida martani nan ma nadan yana da zafin nama ba da bazai iya maida martanin ba sai da suka kusa Rabin Sa a suna wannan gumurzu nan take aisar yaji ya fara gajiya shikuma ma kamar a sannan ya fara yakin koh da shugaban dakarun ya fuskanci halin da aisar yake ciki sai ya kara kunta ta shi ta ko ina ya wanzu yana kaima Sa Sara aiko nan ya samu nasarar dan kara masa Sara a gefen hannunsa na hagu aisar ya kwalla ihu kafin ya dawo haiyacin Sa ya Sa hannu ya labta masa wani wawan naushi a kirji saida aisar yayi katan tan wa sau uku a sama snnan ya zube kasa koh shurawa bai ba.....................






Ohoho kudai kubiyo ni fans muje ga nest page



Idan naga comments din daya birgeni zan dora typing asha karatu lpy




WhatsApp number 08143314152



By fast class
🏀🏀🏀🏀🏀🏀
      🏀 🏀🏀🏀🏀
            🏀🏀🏀🏀

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏀🏀🏀
     🏀🏀🏀🏀🏀
🏀🏀🏀🏀🏀🏀

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
Β Β  (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*πŸ’¦{Arewa ginshiΖ™in al'ummah}πŸ’¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


Page 71to75


Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)






Lokacin da wannan basamuden yaga ya samu wannan nasara akan sadauki aisar sai ya tuntsire da dariyar murna kuma ya nufi inda aisar yake a kwance cikin mugun nufi yana isa ya tsaya ya raba kafafunsa a kansa ya sunkuya da nufin ya kama kansa ya cizge kwatsam ba zato ba tsammani sai gani sukayi wannan basamuden ya kame kam sakamakon wani arnan duka da aisar yayi masa a yan marainan Sa cikin bakin zafin nma sadauki aisar ya mike ya fito ta osin Sa ya daka tsalle ya dira akan cin yarsa kawai sai ya kama gudu akan ya nufi kan wuyan Sa koh da jin haka sai basamuden ya wanxu yana mai kawo wa aisar Chaf ta koh ina da mangari da nufin ya kado shi kasa amma sai hakan ya gagara sakamakon zullewar da sadauki aisar ya ke yi sai da suka shafe Rabin Sa a suna Abu daya a sannan aisar ya iso kan kafadar basamuden yana dira ya daka tsalle y kirba masa naushi a kunnen Sa na dama saiga jini yayi tsartuwa a dayan kunne kawai sai basamuden ya tafi luuu ya xube akan gwuwar Sa yayi mutuwar many an mazaje kawai sai sadauki aisar ya diro kasa bisa kafafunsa ya tako yazo gurin yar Uwar Sa wato jumaima yana isa ya budi baki dakyar yace badai abinda ya sameki koh tace ba komai dan uwana kawai yace to yanxun tafiya zamu ci gaba da yi dan ba tsayawa mukaxo yi ba koda gama fadin haka kawai sai aljani damgaskus ya rankwafah suka haye gadon bayan Sa ya tashi sama dasu ya ci gaba da tsala azababben gudu









Achan bangaren sarki dizlan kuwa sai da ya shafe Sa a biyu a sume sannan ya farfado yana tashi yaji kansa ya masa nauyi sakamakon buguwar dayayi y kalli gabas da yamma kudu da arewa chan ya hango aljani shabrul jinbge ya kishin gida yana hutawa shi bama abinda ya dameshi cikin fushi sarki dizlan ya mike ya nufi gunsa yana isa ya daka masa tsawa yace kai banza mara tunani kai wane irin mahaukaci ne kana gani ana Neman kasheni amma kai koh a jikin ka da na mutu fah





Cikin biyayya aljani shabrul ya kalleshi yace hb ya shugabana shin koh kamanta da ka idata ne nifah bana shiga abinda ba ruwana da mika fito wannan tafiya bakai min mgn akan zan kareka daga sharrin komai ba kawai bin wadannan jaruman kasani kuma ina cika umarnin ka






Koh da jin haka sai jikin Sa yayi sanyi an an ya zauna ya shafama ciwonsa mgn yadan kishin kida kamar wani mahaukaci haka ya tashi ya dauko madubin tsafinsa ya shafe shi abinda ya gani b karamin girgiza shi yayi ba wato ganin boka kailur tare da aljani rabxik da kuma lbrn abinda su sadauki aisar suka fito nema wato wadannan kayan yakin cikin tashin hankali ya mike ya fara safa da marwa agun gumi na tsatsafo masa tako ina tunani yakeyi yaje ya fara kashe boka kailur da wannan aljani koh kuma kawai yaci gaba da bin su aisar daga baya ya kashesu duka ya dauke kayan yakin sai da ya kusa Sa a daya yana tunani daga karshe ya yanke shawara ci gaba da bin su aisar din daga baya yasan abin yi yana idawannan tunanin kawai yaji an sureshi an tashi sama dashi da mugun gudu aljani shabrul ne ya dakeshi sabida hango aljani damgaskus yana tashi sai ga aljani rabxik ya rufa masa baya haka suka wanzu sunana MASU tsala gudu tafiyar Sa a biyu ce ta kaisu birnin damaska anan bayan gari aljani damgaskus ya yada zango inda sukuma suka dirfafi birnin kai tsaye batare da shakkar komai ba







Suma su sarki dizlan da boka kailur a nan bayan garin suka yada zan go dan jiran su sadauki Aryan ............






Kiyi hkr da wannan ni kam banda time sosae amma indai naga comments zaku jini




By fast class
🏀🏀🏀🏀🏀🏀
      🏀 🏀🏀🏀🏀
            🏀🏀🏀🏀

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏀🏀🏀
     🏀🏀🏀🏀🏀
🏀🏀🏀🏀🏀🏀

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
Β Β  (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*πŸ’¦{Arewa ginshiΖ™in al'ummah}πŸ’¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

Page 76to80

Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)





Tafiyar rabin Sa a CE ta kaisu kofar birnin damaska suna isa suka tadda kofar a wangale ba masu gadi koh mutum daya abinda ya matukar basu mamaki kenan kuma ya dan basu tsoro nan take suka fahimci cewa ansar da zuwansu amma taya haka ta kasance alhalin ance sarki dujalu baya tsafi kuma tsafi baya cinsa abinda basu sani ba shine sarki dujalu yana da wani takadarin boka mai ji da kansa bokan ya kasance garjejen kato mai kirar mutanen farko aduk fadin yankin damaska ba boka kamar Sa sabida haka sarki dujalu yake ji dashi a yanxun nan haka bokan yana kallon su ta cikin madubin tsafin Sa haka sarki dujalu ma yana kallon su kawai jira sukeyi suga me zasuyi duk da sun San abinda ya kawosu birnin






Sukuwa su sadauki Aryan kawai kara kutsa kansu sukayi izuwa cikin birnin suna MASU dabe kufen takubban su sai da suka shafe tafiyar Sa a uku basuga wani Abu na cutar wa b kawai sai aisar yace kutsaya tabbas ansan da zuwan mu cikin wannan birnin kuma an mana kyakykyawan shiri kuma ina mai tabbatar muku da mun fada tarkon wannan takadarin sarki dan haka kowa ya kasan ce cikin shiri dan ako wani lokaci muna iya fuskan tar wani hatsarin





Ko da jin haka sai sadauki Aryan ya karbe yace tabbas maganar ka dutse ce amma koh idan hkn munyi gangancin shigowa kai tsaye batare da mun yi binchiken halin da birnin yake cikiΒ 







Jaruma jumaima tace eh gsky wannan shine Babban kuskuren da mukayi amma hakan ma duk daya ne duk mai tsoron a mutu ai shi yake rama kawai muje ayi ta ta kare cikin daga muryanta tace ya kai wannan sarki kasani yau ga maza a cikin birnin ka nasan kasan da zuwan mu kuma kanajin duk wani abinda nake fada sabida haka ko ka bamu abinda mika xo nema cikin sauki mu tafi koh Kuma mu kwata da karfin mu







Koda gama fadin hakan sai jaruma jumaima ta wuce gaba tana mai zare addunan ta koda ganin haka sai shima sadauki aisar yayi koyi da ita shima sadauki Aryan sai ya zare takobinsa suka rufah mata baya







Achan fadar sarki dujalu kuwa koda yaji abinda jaruma jumaima ta fada sai ya ji ransa ya baci zuciyarsa ta kama tafarfasa kamar zata kone kawai sai ya zare sihirtacciyar takobinsa ya yunkura da nufin ya taresu kawai ayi ta ta kare amma kafin ya fita sai wannan boka ya rike shi yana mai cewa ya shugabana kasani cewa fada da wadannan jarumai ba nasara dan idan Baku kwana kuna yaki dasu sai sun karbi wannan takobi ta hannun ka kawai kasan abin yi ni shine shawarata








Wata tsawa sarki dujalu ya buga masa tare da fadin to kabason nazama kolo kenan Ina zaune azo har birnina a rabani da abin dogaro na ina kallo ancini da yaki kenan ina bazai yuwu ba kasani tun kafin kasan da wannan rana nasan da ita dan tun sanda na mallaki wannan takobi an sanar dani cewa akwai wasu tagwayen jarumai zasuzo cikin wannan birni nawa dan rabani da wannan takobi idan sunxo na basu dan lokacin rabuwata da ita yayi







Cikin biyayya wannan bokan yace hb ya shugabana to kasan da wannan kuma kake kokarin kai kan ka ga halaka






Ko da jin haka sai kwallah ta cika masa idanu yace to ya zanyi inaji ina gani Kima ta ta zube kada kamanta koh ni wane ne fa koh da gama fadin haka sai ya fita a fadar kuma ya fadawa dakarunsa kada Wanda ya biyosa dan wannan yakin ba nasara banason nayi asarar dakaru a banza yna kaiwa nan ya hau kan dokin Sa ya fita a gidan sarautan ya durfafi inda su sadauki aisar suke saida yayi tafiya ta Rabin Sa a sannan ya hangosu suna tafe kowa yana ruke da makamin Sa wata kwallah ce yaji ta cika masa idanu kawai sai ya goge ta kuma ya murtuke fuskarsa dan shi har yanxun bai yarda za a iya karban wannan takobi a gunsa b dan ya yarda da kansa







Sai da ya rage saura taku goma su hadu sai kowa ya tsaya aka fara kallon kallo jaruma jumaima ce ta kurawa wannan takobi ta hannunsa idanu nan ta gane itace abinda suka xo nema kawai sai tace nasan sakona ya is a gareka ya kai wannan sarki shin kazo kayi biyayya ne ko kuwa





Ko da jin haka sai sarki dujalu ya daka mata tsaya yana mai fadin ke karamar Mara kunya kisani har yanxun ba a haifi wani mahaluki dazai iya rabani da wannan takobi ba idan kuma zaku iya to bisimillah Ku gwada yana kaiwa nan ya zare ta daga cikin kufen ta wani haske ya haskake gurin kawai sai ya gyara tsayuwarsa ........






Shin ya karshen wannan yaki zai kasan ce kudai mje Zuwa



WhatsApp number 08143314152



By fast class
🏀🏀🏀🏀🏀🏀
      🏀 🏀🏀🏀🏀
            🏀🏀🏀🏀

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏀🏀🏀
     🏀🏀🏀🏀🏀
🏀🏀🏀🏀🏀🏀

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
Β Β  (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*πŸ’¦{Arewa ginshiΖ™in al'ummah}πŸ’¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

Page 81to85


Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)




Cikin hadin baki sadauki aisar da sadauki Aryan da jaruma jumaima suka ruga da gudu kan sarki dujalu suna masu kwarara uban ihu shima sarki dujalu kansu yayi cikin dakewar zuciya kaji manyan mazaje suna haduwa suka ruguntsume da axababben yaki mai matukar muni da ban tsoro su uku suka rufar masa ska wanzu suna masu kai masa Sara da suka cikin bakin zafin nama juriya da bajinta ta ban mamaki ana fara gabza yakin suka tabbatar da sun gamu da gamonsu dan ana fara yakin sarki dujalu ya kuntata su tako ina sai da suka shafe Sa a biyu da rabi suna gabzawa amma koh lakutar jikin Sa sun kasa yi a wannan lokacin ne sukaji sun fara gajiya shikuma ji yake kamar a sannan ya fara gumurzun koh da ya fuskanci sun fara sarewa sai murna ta kama shi kawai sai ya kara kaimi gurin kai musu Sara a lokacin guda yake kare her harensu su ukun ya mai da martani ya kuntatasu ana cikin haka ya samu nasarar laftawa sadauki Aryan Sara a kafadar Sa ta dama ya kwallah ihu sakamakon tsananin zafi da zugin daya ji ya fadi chan gefe yana dafe kafadar Sa koh d ganin haka sai su aisar suka kuma dagewa gurin kai masa Sara amma duk a banza ana haka ya kuma samun nasarar dankarawa sadauki aisar wani wawan Sara a cinya saida gurin yadan yi rami jini yayi tsartuwa sadauki aisar ya kwallah ihu ya zube a gurin







Koda ganin abinda ya faru da sadauki aisar sai hankalin jaruma jumaima ya dugun Zuma kuma taji ranta ya mugun baci sakamakon abinda ya faru da dan uwan ta kawai sai ta kwarara uban ihu tayi kan sarki dujalu da mugun nufi suna haduwa suka kachame da kazamin yaki Wanda yafi na farko ita dai adduna ne a hannu ta guda biyu shikuma sai ya dauki takobin Sa ta sihiri ya kara da garkuwa







Sara da suka take kaima Sa tako ina iya karfin ta shikuma ya wanzu yana mai karewa tare da mai da martani duk sanda takobinsa ta hadu da tata sai dai kaga TARTSATSIN WUTA na tashi idan koh ya kawo mata sara ta kare sai saran ya dannata kamar ta kife sabida tsavar karfin saran kafin takai masa Sara dya ya mata biyar saida suka kusa rabin Sa a suna wannan gumurzu shi bai samu nasara akan ta ba itama haka aiko sai ta fara gajiya ya zama na cewa dakyar take iya kare saran nasa tama kasa mai da martani sukuwa su sadauki aisar tun sanda suka samu rauni suka suma sakamakon jinin daya zuba ajikinsu








Ana cikin wannan bakin artabu kawai sai sarki dujalu ya ba dabaya yana haki damar da jaruma jumaima ta samu kenan Ita m ta fuskance shi tana hakin gajiya haka suka zubawa juna idanu kowa yana tunanin irin fadan daya kamata ya sauya saida suka kwashi wasu yan dakiku a haka kamar hadin baki kuma sai suka xubar da makaman su suka ruga kan juna cikin mugun nufi suna haduwa suka kachame da masifaffen fada ana fara wannan fada jaruma jumaima ta raina kanta dan bata iya kare naushi da bugunsa lokaci daya ya had mata jini da majina ya galabaitar da ita hakan yayi dai dai da farfafowar sadauki aisar aikuwa sai gani yayi sarki dujalu ya xage ya naushi jaruma jumaima a baki nan da nan bakin ya fashe ya kuma naushin ta a baki sannan ya zage ya nausheta a ciki tayi sama sannan ta diro kasa sumammiya kohda ganin wannan lamri sai idanun sadauki aisar suka ciko da kwallah kawai sai ya hango takobin ya xo nema a chan gefe daya kawai sai yayi shuru ya motsa kafarsa yaji tayi nauyi kawai sai ya yaga rigan jikin Sa ya daure raunin sannan ya dauko wani magani ya zuba akan ciwon kawai sai ya mike kafin sarki dujalu ya Ankara dashi tuni ya daka tsalle sama kamar an halboshi acikin baka ya Dora a gurin da takobin take kawai yasa hannu ya dauka daukan takobin keda wuya kawai sai sarki dujalu ya juyo suna hada idanu sai sarki dujalu suka ciko da kwallah dan yasan ya rabu da takobin Sa har abada kawai saiya durkushe a gurin ya fashe da matsanan cin kuka kamar ransa zai fita kawai sai ya kalli sadauki aisar yace










Yaro kayi nasara akaina kuma ina taya ka farin ciki kasani ka rabani da farin ciki na a rayuwa sabida haka ni banga amfanin rayuwata ba mutuwa ce kawai sauki a rayuwata yana kaiwa nan a zancen Sa yayi wuf ya dauki wata adda ya chaka a makoshin Sa kawai sai ya kame agun yayi mutuwar manyan mazaje amma har a sannan hawaye bai gama zuba a idanunsa ba koda ganin haka sai sadauki aisar ya kalli inda abokan rafiyar Sa suke yayi girgiza sai suka bace bat kamar basu taba wanzuwa a gurin ba basu bayya na ako ina ba sai a dajin da suka baro aljani damgaskus yana ganimsu yayi sauri ya shiga basu taimakon gaggawa ya dinke raunikan yasa magani ita kuma jumaima ya bata wani ruwan mgn ta farfado bayan kwana biyu kowa ya sami lpy sai suka hau kan ajani damgaskus suka zauna shikuma ya tashi sama kadan takobin sarki dujalu na daure a kugun sadauki aisar aljani damgaskus ya tsaya acikin iska yana jiran umarni..... ......







Muje zuwa fans nakune dai ALIYU ISHAQ FAST class



WhatsApp number 08143314152






By fast class


🏀🏀🏀🏀🏀🏀
      🏀 🏀🏀🏀🏀
            🏀🏀🏀🏀

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏀🏀🏀
     🏀🏀🏀🏀🏀
🏀🏀🏀🏀🏀🏀

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
Β Β  (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*πŸ’¦{Arewa ginshiΖ™in al'ummah}πŸ’¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

Page 86to90

Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)









Lokacin da aljani damgaskus ya tsaya a sararin sama tare da su sadauki aisar sai y zama na cewa su kadai yake jira dan su bashi umarnin inda zai nufah






Koh da ganin haka sai jaruma jumaima ta yi kyaran murya sannan tace yanxun birnin kufa muka nufah dan yakar sarki RUKYAN mu dauko abin bautar Sa wato gatarin sihiri kusani sarki rukyan ya kasan ce gawurtaccen matsafi da babu kamar Sa a yankin birnin kufah haka kuma ya kasance Babban sadauki mai dakawa masa gumba a hannu karo da shi ba dadi dan ya ninka sarki dujalu karfi sau uku kuma wannan gatari NASA yana daya daga cikin abinda mika fito nema







Koh da jin haka sai sadauki Aryan yace to yanxun mene shawara tun da kinsan dai dole mu uku zamu shiga a wannan tafiyar ba abinda aljani damgaskus zai iya tabukawa dan sun sha kansa






Sadauki aisar yace shawara dayace kawai muje ai mai rai baya fidda tsammani gaba dayan mu ba Wanda yayi tunanin zai yi rai a hannun sarki dujalu kamar yadda muka samu nasara a akan wannan sarki hk zamu samu akan wanchan kudai kada Ku karaya duk kan mai nema yana tare da samu







Koh da jin wannan kalami na sadauki aisar sai duk kan su suka ni tsoro ya kau daga cikin zuciyarsu zuciyarsu ta fara tafarfasa sakamakon tune da abinda aka musu a baya da kuma burinsu da sukeso su cika nan take Aryan yayi wa aljani damgaskus izinin ya kaisu birnin kufah ba tare da bata lokaci ba aljani damgaskus ya kalli bangaren kudu ya fellah da azababben gudu,,,,






Achan birnin hairil salad kuwa sarkin yaki sima ta dibi dakaru kimanin mutum dubu daya da Dari Biyar dan tunkarar birnin kisra bayan tayi sallama da mijin ta ne sannan tayi da sarki uklan ta jagoranci wannan runduna






Da tsakar rana suka isa ganuwar birnin kisra SUNA isa sarkin yaki sima ta bada umarnin a afka garin duk Wanda yayi ba dai dai ba su kashe shi a wannan lokacin kowa yana harkokin gabansa a cikin birnin sai ji sukayi an wullar da kofar birnin ta fadi kasa rikicha nan take wadannan dakaru na sarkin yaki sima suka hau aikin su kisa suke yi baji ba gani tako ina daukan rayuka sukeyi dan sun sami horo na musamman basu gushe suna wannan yaki ba har suka isa fadar birnin ta karfi da yaji sarkin yaki sima ta tarwatsa dakarun dake gadin kofar suka afka ciki kai tsaye cikin tsakiyar fadar ta nufah achan sama ta hango muna fikin sarki ya baje a kujera ya saki baki yana kallon wasu tsala tsalan yan mata suna ta faman tikar rawa bai ma San abinda ke faruwa ba wata katan tan wa sarkin yaki sima tayi ta dira a kusa da karagar mulkin ta dauke kan Sa sai ga gan gar jikin ta fado kasa JINI na malala nan take kowa yayi mata muba yi a ta dare karagar mulkin washe gari akayi bikin nada ta mulki takeyi visa adalci da son talakawa kuma ga kyau manoma duk tasa an raba musu taki nan da nan labarin ta ya baza nahiyar baki daya shima sadauki rakib ya dawo birnin kisra da zama inda ya zame mata sarkin yaki na garin baki daya wannan kenan










Al amarin sarki dizlan da boka kailur kuwa suna ganin aljani damgaskus ya tashi suna suka yi fitar burgu suka rufah baya shima boka kailur ba a barshi baya ba ji yake ma kamar ya shammaci su aljani damgaskus ya ya yakesu ya kwace wannan takobi daga gunsu amma daya tuna batun sauran kayan yakin sai hankalinsa ya tashi haka yayi ta tunanin Sa shi kadai






Shi koh sarki dujalu madubin tsafinsa ya dauko ya shafeshi da hannun hagu sai ga hoton duk abinda wannan hadimi NASA ya masa ya bayyana kawo zuwa sanda ya masa juyin mulki ya kashe masa sauran hadimai hal zuwa sanda sarauniya sima ta kawo wa birnin xiyara ta kashe wannan hadimi NASA ta dare karagar Sa kuma ta ci gaba da gudanar da mulki bisa adalci da gsky koda ganin wannan Abu sai yaji duk ya ma tsani duniyar dan a yanxun baya da komai a duniya sai tsafinsa nan take ya takarkare ya kwarara uban ihu mai matukar ban tsoro kawai sai ya fashe da matsanancin kuka kamar wani karamin yaro saida ya dade yanayi sannan yayi shuru ya hau karanta wasu dala sumai na tsafi ya tofah akan madubinsa sai ga hoton sadauki aisar sadauki Aryan da jaruma jumaima ya bayyana anan take ya kurawa takobin dake rataye a kafadar aisar idanu zuwa wani lokaci kuma sai ya shafi madubinsa da hannun dama sai ga hoton tarihin

Please Login or Register in order to submit comment