Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

rabu lpy danshi daganan gida yayi inko ba haka ba sai dai ya kasheta da abokin sa ya mallaketa dan yafishi Santa an an ta nuna rashi yarda ta yunkura zata gudu ya nuna ta da yatsan sa nan take wata ta zuko ta ta kawota har jikinsa yana Dariya suna kokawa har ya kai ta kasa sai ihun Neman taimako take amma ina bakowa a gurin haka ya rabata da kayan jikin ta ya keta mata haddi sannan ya kasheta daganan ya kira wani hadimin sa na aljanu ya daukeshi dan maidashi birnin kisra tunda kailur ya samu wannan lbr saida yayi sati baya ci baya sha kullum Kuka daga baya ne ya yi binchike ya ga abinda ya faru anan ya kwarara uban ihu mai firgitarwa kawai ya duka ya fashe da kuka tundaga wannan rana yayi alkawarin daukan fansa shima batare da sarki dizlan ya game shine ba tunda ya gano dizlan baida wato soko ne







Koda gsms bada wannan lbr kawai sarki uklan ya tashi ya tabi turakarsa tabar gimbiya sima da alhini dan har kwallah tayi tun daga wannan rana taci gaba da shayar da yan tagwaye har suka kai shekara uku ta yayesu bayan shekara hudu aka fara koya musu yaki da taimakon Aryan da alajani damgaskus tun suna yan shekara bakwai suke abin mamaki dan duk da kan kan tarsu idan suka kawo Sara Aryan ya tare ko aljani damgaskus ji suke kamar wani jarumin gaske ne ya kawo wannan hari bayan shekara uku aka fara basu takobin karfe a tsakaninsu su biyu sukeyin fada Ita dai jumaima ta kasance ba haguwa shiyisa saranta yake da wahalar faruwa shikuma aisar ba dame ne idan suna yaki abun gwanin birgewa ga wani kyau da ALLAH ya basu dan jumaima tun tana yar karama kyanta ya baza duniya haka shima aisar yayan sarakai mata da maza sai ziyarar Karya suke kawo wa birnin hairil salad dan suga wadannan tagwaye a wannan lokaci sunada shekara sha dai dai amma jarumta kuwa sai kace jarumi dan shekara ashirin da biyar kamar Aryan daya kara gogewa da taimakon aljani damgaskus








A wannan lokaci idan aisar ko jumaima suka sari bishiya duk girmanta sai ta tsarge gida biyu idan koh naushi ne sai ta babbako akwai sanda sarki uklan ya Tara karti majiya karfi mutum Dari biyu yace su yaki wadannan tagwaye kuma duk Wanda ya samu dama ya ji musu rauni duk illarsa aiko aka wasa su filin fadar ga jama'a ta garin kowa yana kallon ikon Rabbi ga jaruman nan sun taru sahu sahu ba jimawa saiga aisar da jumaima sun sun fito filin fadar gagarumar shigar yaki wadda ta dimauta kowa a gurin Kansu daya kalan su daya ba abinda ya Banban ta su hatta kayan yakin su iri daya ne kamannin su ma iri dayane suna is a filin fadar aka bada umarnin fara wannan gumurzu aiko wadannan jarumai sukayi Kansu kowa ya zare takubban sa kawai sai aisar ya kalli yar uwarsa ya mata murmushi kawai sai suka yi kan dakarun a cikin karfin gudunsu kamar tauraruwa mai wutsuya suna isa suka hausu da naushi da bugu tako ina wato su sun ma raina wadannan bazasu yakesu da makami ba aiko sai gashi suna bazar dan duk Wanda suka dausa saidai wani badai shima kawai karar karyewar kashi kakeji da ihun mazaje ya cika gurin cikin Rabin sa a suka bazar da dakarun ba Wanda ya rage aiko aka hau rafka musu tafi da jinjina makada na kodasu suka koma cikin gidan sarautar...... ....... ...




By fast class
🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

Page 51to55

Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)




DEDICATED TO
ANTI AMINA ALERO INA YINKI OBA SISTER





DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI








Bayan an kammala wannan gumuzu ne Kuma kowa yaga irin wannan tsananin jarumta irin ta aisar da jumaima sai kowa a gurin ya kamu da tsananin farin ciki musamman jarumi Aryan da yanxun yayi aure harda dan Sa guda daya dan shekara biyu ana ce masa sahir abinda ya fara zuwa kwakwalwar sadauki Aryan shine batun sarki dizlan yanxun ya kamata a fada ma aisar da jumaima koh dan me sukazo duniyar ma gaba daya kuma yanxun ya kamata su fara shirin tunkarar birnin Istanbul dan zuwa dajin mutuwa sabida kada lokaci ya kure musu dan yasan shima sarki dizlan baxai taba zama haka ba sai ya shirya wani abun haka yayi ta sake saken Sa







A bangaren gimbiya sima da mijin ta nawa rakib haka al amarin ya kasance mgn suke akan sarki dizlan da kuma dajin mutuwa anan suka yake shawarar Zuwa dan a zauna dasu da aljani damgaskus da sarki uklan da kuma sadauki Aryan dan asan mafita bayan tashi daga filin fadar ne sai suka kadaita a cikin turakar sarki uklan anan sarki uklan ya basu lbrn abinda sarki dizlan ke shiryawa nabin aisar da jumaima da kuma dansa Aryan dajin mutuwa visa jagorancin aljani damgaskus yace sarki dizlan ya samo wani takadarin aljani Wanda ya ninka aljani damgaskus sauku a na kiran wannan aljani da shabrul ibn subshan shidai wannan aljani ya kasance gabjejen kato kuma jarumi amma kusani bazai iya karawa da aljani damgaskus ba dan ya taba gwadawa yaji ba sauki kusa ni wannan aljani ne zai raka sarki dizlan zuwa dajin mutuwa dan haka sai musan abinda ya kamata muyi





Charab sai gimbiya sima tace kawai mu tura sun su tafi a haka tunda kaga sarki dizlan koh da wasa bazai tunkari aisar da jumaima ba haka wannan aljanin wato shabrul bazai yi gangancin Tarar aljani damgaskus ba tunda yasan yaci karfinsa kunga kenan zasuyi tafiyar su cikin kwanciyar hankali har su isa sabida haka nan da shekara biyu zasu tafi Zuwa dajin dan haka sai a fara shiri tun yanxun







Haka kuwa akayi nan take suka fara shirinsu kuma aka kara tsanani gurin bawa yan tagwaye horon yaki Takai ta kawo ma koh aljani damgaskus sai yayi da gsk yake kaisu kasa






                BIRNIN KISRA








Al amarin sarki dizlan kuwa boka kailur ne ya bashi wannan aljani wato shabrul kuma ya ja masa kunne akan kada yayi gangancin zuwa birnin hairil salad yanxun idanko yaje to burinsa zai yanke anan yake nuna masa gumurzun da su aisar sukayi a fadar sarki uklan  anan take yaji zuciyarsa ta buga dan koh Shi a tarihin jarumtar sa bai taba irin wannan jarumta ba haka ya yi ta mamaki kuma anan ya kuma yarda da abokin nasa Dari visa dari






           BAYAN SHEKARA BIYU





sarki dizlan ya shirya komai na tafi yar sa ya shirya kayan yaki da guzuri mai kyau kuma ya Nada wazirinsa akan mulkin kasar kafin ya dawo anan ya hau kan aljani shabrul suka tashi sama dan zuwa dajin sautil has anan bayan birnin hairil salad yake anan kuma zasu jira su Aryan dan su bi bayan su da zuwansu suka yada zango anan birnin sabida su huta da kyau kafin tafiyar







Lalle kam duk sammakon ka wani a tafe ya kwana Ashe duk abinda ya faru achan birnin kisra sarki uklan ya gani acikin madubin tsafinsa kuma ya nunawa su gimbiya sima har ma da jagoran tafiyar wato yan tagwaye suna gama ganin wannan abunne sai sarki uklan ya gabatar musu da Babban abokin gabarsu kuma ya fada musu abinda ya fito nema wato ransu da su da iyayensu nan take xuciyarsu ta fara tafarfasa kamar zata kuma sukayi alkawarin kashe sarki dizlan anan sarki uklan yake fada musu kada su tunkari shi yanxun har sai sunyi duk abinda ya sakasu  anan ya fada musu lbrn dajin mutuwa da tsumin dodo ragazalu kuma wannan hanyace kawai za abi a kashe sarki dizlan dan yana da sirrin tsafi mai karfi da bazai karyuba saida wannan tsumin kuma har yanxun ba Wanda yasan inda dajin yake acikin birnin Istanbul bincike ya nuna duk duniya su kadai ne zasu iya zuwa dajin mutuwa su de no wannan ruwa kuma gashi haryan zu ba asan inda hangar takeba amma akwai wani sirrin tsafi a gurin gimbiya sima d dashi kadaine zai iya nuna maka inda dajin yake kuma bincike ya nuna sirrin tsafin bazai yi tasiri akan kowa ba sai su sabida haka yanxun haifiyarsu zata basu duka sirrin tsafin ta dan agano hanyan nan take suka shiga daki su uku suka kulle kofa tace su kwanta akan gadon nan suka kwanta ta rufe idanunta tana karabto wasu dalasimai na tsafi nan take wani Jan hayaki ya fara fita a bakin ta yana shiga bakin su aisar da jumaima saida ya gama shiga gaba dayan sa kawai sai ta bingire ta fadi kasa sumammiya sukuma a sannan suka farka wani irin gagarumin karfi sukaji ya na shigarsu jisuke kamar idan aka daura musu duniya zasu iya yawo da ita








Koda gama wannan abun kawai sukaga dakin ya chanja kala kura ta turnuke dakin kofofin sun sa sakata da Kansu faruwan hakan keda wuya saiga wani dan karamin aljani ya bayya na a tsakiyar dakin shidai wannan aljanin tsayinsa bazai wuce dan yatsan hannu guda daya ba amma yana da kwalalen kai da manyan idanuwa kunnuwan sa yadda kasan faranti wata mahaukacuyar Dariya ya saki saida ya jima yanayi sannan ya tsagaita ya duka a gaban su yace ina miko gaisuwa ga sababbin uban gidana kusani ni sunana aljani barukul masnur yau shekarata dubu goma sha shida da dari biyar da kwana casain da biyu a duniya naga abubuwa kala kala ni kadaine na taba shiga dajin mutuwa na fito a Raye kuma nima a lokacin ina saurayi kusani yanxun ba Wanda ya isa yaje dajin mutuwa ya samu damar ganinsa face ya hada wasu makamai guda uku Abu na farko shine WATA SIHIRTACCIYAR TAKO TA WANI GAWURTACCEN SARKI MAI MULKIN BIRNIN DAMASKA shidai wannan sarki ya kasan ce gawurtaccen jarumi mai dakawa masa gumba a hannu kuma tsafi baya tasiri a jikin sa sai dai tsagwaron karfin damtse da iya yaki a tarihin wannan sarki ba a taba cin sa da yaki ba dan yana da zakwakuran mayaka abu na BIYU kuma shine WANI GATARI SHIMA NA SIHIRI NE ASALINSA MALLAKAR SARKIN ALJANU NA DUNIYA NE AMMA BAYAN RASUWARSA ne wasu arnan daji suka mallakeshi suke Bauta masa suna zaune a yamma da birnin kufa acikin daji sai Abu na uku wani mashine mallakar wani gawurtaccen sarki ne anan birnin Hindu asalin mashin wani takadarin aljani ne yaxo ya ajeshi a cikin gidan tarihin birnin yanzu shekarar mashin dari da sabain a cikin gurin saida wannan sarki yazo sannan ya San amfaninsa yake amfani dashi tabashi da wannan mashi kuwa a duniya dai dai yake da ka tabashi da ransa baki daya SARKI NA FARKO ANA KIRANSA DA SUNA DIJALU SHINE MAI MULKIN BIRNIN DAMASKA SAI RIKIYAN SHIKUMA YANA MULKIN BIRNIN KUFA SAI HASHWAN SHINE MAI MULKIN BIRNIN HINDU rba kowanne da makamin sa dai dai yake da a taro yakim duniya haka kuma duk Wanda ya mallaki wadannan Abu buwa sai ya mulki duniya dan yaci karfin kowa amma kana samunsu agu daya to sai kaje dajin mutuwa ka kashe dodo ragazalu inba haka ba kuwa shi zai xo har inda make ya kashe ka ya daukesu ya tafi haka suna zasu nunama hanyar zuwa dajin mutuwa indai ka hadasu da wannan nake muku bankwana yana gama fadin hakan ya bace bat kuma komai ya kuma dai dai kamar yadda yake na dakin nan take gimbiya sima ta farka...................





Idan naga ruwan comments da sharhi zan Dora typing inkuwa bangani ba to zan dakatar da typing dinsa sai azumi baki daya ngd




By fast class

🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

Page 56to60

Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)

I LOVE MY FANS





DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI




Bayan farkawar sima daga baccin nan kawai sai tace mu fita wake banason jin komai daya faru daku dan nima a lokacin Dana mallaki wannan sihiri naga duk abinda kuka gani nan take suka fito gurin su sarki uklan dake jiransu suna zuwa sai aisar ya kalli iyayensa Alamar bankwana nan take idan Sa ya ciko da kwalla ya rungume abbansa ita kuma jumaima ta rungume umminta suka Sa kuka bayan wasu mintuna sukayi bankwana da kowa na gidan sarautar suka fita wajen gari inda aljani damgaskus yake jiran su



Su uku ne suke tafiya a jere cikin gagarumar shigar yaki ta ban mamaki gaba day an su sun rufe jikin su da sulken karfe haka kawunan su ga wasu takubba masu tsini da kaifi sun saka a kugunsu Aryan ya rataya mashi a bayan Sa yayin da jumaima da aisar suka soke tagwayen adduna a kafadunsu dama su ka idar yakin su da  adduna sukeyi dan idan suka rike adduna hmmm ai kunsan zancen  renders idan koh ba adda sunfi jin dadin hannunsu takobi Bata wani damesu ba







Suna isa wajen garin sukayi karo da aljani damgaskus cikin gagarumar shigar yaki mai ban tsoro kamar Wanda zai yaki duniya yana ganinsu ya hau rafka musu tafi saida yajima yana musu jin jina sannan ya rankwafa suka hau gadon bayan Sa ya tashi sama kadan ya tsaya cikin iska yana jiran umarni



Aryan ne ya kalleshi yace ya kai wannan aljani ina dalilin tsayawarka a sama muda zamuyi gagarumar tafiya





Cikin biyayya aljani damgaskus yace ya shugaba ai Ina jiran umarni ne dan daganan ni bansan inda na nifah damu ba





Kidajin haka sai aisar ya budi baki yace maxa ka kaimu birnin DAMASKA dan mu yaki sarki dujalu mu karbo takobin gurinsa dan yana daya daga cikin abinda mukaxo nema




Koh da jin haka sai zuciyar aljani damgaskus ta buga da karfi cikin matukar tsoro yace ya shugabana kasan waye sarki dujalu kuwa hatsarin wannan takadarin sarki yafi na bakin ibilishi kasani raba sarki dujalu da wannan takobi dai dai yake da kace ka fito yakar duniya da wannan takobi tasa kadai idan yayi niyya saibya fito ya yaki duniya da ita yake kwana da ita yake tashi sarki dujalu koh aure baidashi dan bauyarda da mata ba gani yake kamar zasu iya rabashi da takobinsa ,






Wata Uwar tsawa jumaima ta daka masa tare da fadin mufa bamu ce ka bamu lbrn Sa ba dan ba abinda bamu sani ba akan Sa kawai ka kaimu idan koh ba haka ba ka saukemu mu muje





Koh da jin haka sai aljani damgaskus yace ki gafarceni ya shugabata amma Dana je fadar sarki dujalu kwara Ku kasheni tun anan







Aisar ne ya budi baki yace to muje inyaso sai ka jiramu a nesa da birnin muje mu dawo






Ko da jin haka sai farin ciki ya lullube aljani damgaskus yace eh na yarda sabida haka yanxun nan zamu karasa yana kaiwa nan ya luluka sama yana mai tsala axababben gudu tamkar tauraruwa mai wutsiya








Al amarin sarki dizlan kuwa basu jima da sauka a dajin ba suka ga guftawar wani Abu yayi yamma tamkar walkiya cikin matukar zafin nama  aljani  shabrul ya suri sarki dizlan ya wula sama ya rufawa aljani damgaskus baya suna masu tsala azababben gudu saida suka shafe Sa a daya da rabi suna tafiya a sararin sama batare da su aisar sun San ana binsu ba dan koh Aljani damgaskus bai ankare da su sarki dizlan ba










Wata iska naga ta gifts ta kusa da idanuna da mugun gudu kamar ba gobe ta rufawa su aljani damgaskus da aljani shabrul baya cikin lokaci kan kani tayi kusa dasu amma kowa wani matashin aljanine mai jini a jika mai suna rabzik yake binsu ba kowa ne akan aljani rabzik ba face boka kailur yana xaune tare da sandar tsafinsa cikin matukar farin ciki Ashe shi ma yasan amfanin kayan yakin da aka tafi samowa Kuma yayi bincike yaga bazai iya kwato su ba amma su aisar zasu iya yin nasara shine ya biyo su dan idan sun samo ya kashesu dasu da sarki dizlan ya dawo gida yayi shiri dan tunkarar dodo ragazalu......................








To ga wannan nan fans ina yinku oba idan naga comments zan dora typing idan banga yadda nakeso ba zan koma kan ra ayina wato sai azumi idan da rai da lpy naku ne dai kuma dan kaninku ALIYU ISHAQ FAST CLASS




MY PHONE NUMBER 08143314152





by fast class

🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


Page 61to65


Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)






Haka suka wanzu suna masu tsala azababben gudu a sararin samaniya saida suka shafe Sa a daya da rabi sannan jumaima tayi gyaran murya alamar tana da bukata aljani damgaskus yace mene ya faru shugabata tace akwai bukatar ka sauka kasa dan ina da bukatar inason zan kawai da ita cikin matukar fushi aljani damgaskus yace ae kaji shiyisa koh kadan banason hada sabga da Ku bil adama bakwa iya jure Abu musamman Ku mata da kinyi hkr tafiyar Rabin Sa a ce a gaba zamu isa dajin hushushul maut sai ki kawar achan kuma daga chan zuwa birnin damaska tafiya ce ta wuni daya jal





Tace to ai abinda zaka duba Ku daban mu daban sabida hk kawai kabi umarnina shine zaifi cikin biyayya aljani damgaskus yabi umarnin ta ya saki fuka fukan Sa yayi kasa luuuu bai sauka a ko ina ba sai a wani Daji mai ban tsoro dajin yana da dogayen bishiyoyi wadan da suka Sa dajin yayi duhu sosae haka aljani damgaskus ya sauka a dajin ita kuma ta yi saurin sauka ta nufi bayan wata bishiya dan kawar da bukatar ta,




Al amarin su sarki dizlan kuwa koda sukaga aljani damgaskus yayi kasa sai suma suka bushi kasan suka sauka a nesa dasu ta yadda bazasu gansu ba aljani shabrul n sauka sai sarki dizlan ya nufi wata korama dan yasha ruwa ya wanke jikin Sa yana kafa kansa bai Dade ba kwatsam ba zato ba tsammani sai jiyayi an janyeshi cikin ruwan yayi kasan koramar a tare da abinda ya jashi sukayo sama ai yana ganin ta yaji zuciyarsa ta buga da karfi wata mesa ce tabkekiya mai kwakelen kai idanuwan ta jajaye gata doguwa jelar ta tasa ta kawo masa wani wawan duka baisan sanda yayi wani uban tsalle ba ta wuce yana durowa a ruwan suka kachame da masifaffen fada mai matukar muni shiko aljani shabrul ya zuba musu idanu dan shi dama a tsarin s baya shiga abinda ba ruwansa sai anbashi umarni yake aikatawa to Kuma sarki dizlan yana t kansa ma yama manta da wani aljani shabrul a gurin haka suka rika fada acikin koramar tana xane shi da jela yana kwallah ihu amma yaki bari ta hadiye shi ta dannashi kasan ruwa yasha ya taso amma yaki sarewa dakyar da sidin goshi yasamu ya zaro wata yar karamar wuka a kuibin faman Sa ya caka mata a idanun ta wata Uwar kururuwa tayi ta daga jelar ta ta buga a ruwan aiko sai ga sarki dizlan yayi sama ya tafi lu ya gwaru da wata bishiya ya fado kasa sumamme ita koh ta rika haukan ta har ta karasa mutuwa,







Al amarin su aljani rabzik kuwa suma sauka sukayi kasa dan su huta suna sauka boka kailur ya dauko mudubin tsafinsa ya shafeshi da hannun hagu saiga hoton duk abinda ya faru da sarki dizlan dashi da wannan mesa har zuwa sanda yasamu nasarar kashe ta wani takaici yaji danshi ba haka yaso ba yaso ta kashe shi ta rage masa aiki amma hakan Bata samu ba ,





                    KISRA

Achan birnin kisra kuwa waxiri mugulun yana tafi da mulki visa zalunchi kamar yadda mai gidan Sa keyi amma shi har yafi na sarki dizlan dan shi indai zai ga mace koh matar aure ce indai tamasa to sai ya dandana kuma ya kashe ta ya kara haraji wa talakawa


Wata rana yana xaune a turakarsa suna fira da Matar Sa cikin nishadi kawai sai matar take cewa yakai mijina kasani sarki dizlan bai zama lalle yadawo ba dan ka fadamin tafiyar da yayi mai hadari ce yana tsakanin rai da mutuwa to mai zai hana muyi juyin mulki ma gaba daya anan ya auna mgnr ta ya Kuma amince a ranar ya samo hayar wasu dakarun yan fashi ya basu makudan kudade yasa suka kashe duk wani amintaccen sarki dayasan zai tsone masa idanu washe gari kuwa akayi kukan rashinsu kuma ya Nada NASA a mikamin su ya yayi lalata da Matan su Kuma ya kashe su suma masu yaya maza ma duk aka kashe yayan nasu idan kuma kana da babbar ya mace Ita ma ya laso ta ya kashe ta haka yaci gaba da zalunchinsa San ransa ba mai taka masa dan yana da matukar karfi na ALLAH ya isa dan koh sarki dizlan sai yayi da gsk yake kadashi,,wannan kenan



            BIRNIN HAIRIL SALAD


Achan birnin hairil salad kuwa sarki uklan da sima da rakib rayuwarsu sukeyi cikin kwanciyar hankali kamar basusan inda suka tura yayan su ba dan su sima ma soyayyarsu suke sha San ransu kuma kullum kara bawa dakarun garin horon yaki ake yi dan a yanxun ma sima ce sarkin yakin birnin kuma suna shirin su na zuwa birnin kisra dan yakar sarki mugukulus,,,






Al amarin su aisar kuwa lokacin da jumaima ta zagaya sai suka ji ta shuru kamar mate yaci shurwa jarumi aisar ne yanufi gurin dan dubota kafin ya karasa gurin bazato ba tsammani sai yaga wasu gungun yan fashi sun zagayesu yan fashin sunaa da kira irin ta mutanen farko gabza gabza ne wani katon basamude ne ya ratso tsakiyarsu ya fito jaruma jumaima na rike a hannun Sa sai wutsil wutsil takeyi ko ganin haka sai aisar yaji zuciyar Sa ta kama tafarfasa sabida ganin abinda akayiwa yar uwarsa.............



TO WAI YATAKE NE KU DAI MUJE ZUWA IDAN NAGA COMMENTS ZAN DORA INSHA ALLAHU

WhatsApp number 08143314152


By fast class

🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


Page 66to70


Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)








Lokacin da wannan shugaban dakaru ya fito tare da jaruma jumaima sai ya direta a kasa ya kallo su jarumi Aryan ya daka musu tsawa yace yaku wa dannan kananun halinta kusani kun shigo gidan mutuwa kuma hanyar tsirar Ku daya ce kawai Ku bamu duk wani abinda kuka mallaka mu sakeku cikin sauki Ku wuce idan koh ba haka ba mukasheku gaba daya kuma na tafi da wannan kyakykyawar budurwa ta debemin kewa koh na dare daya ne itama na sheketa yana kaiwa nan ya tuntsure da mahaukaciyar Dariya cikin sauti Mara dadin jia aiko sai yaran Sa ma suka dauka cikin matukar fushi sadauki aisar yace idan kaga ka tafi da wannan budurwa to ka tabbata sai dai bama numfashi Kuma nayi alkawari jikin ta ma daka taba ka bata wahala saina gana ma azabar da tunda kaxo duniya baka taba jinta ba







Ko da jin haka sai shugaban dakaru y daka ma aisar tsawa yace kai yaro kama bakin ka kasan a inda kake kasani irinka goma ma sun min kadan balle kai daya jal ni bazan ma shiga fadan Ku ba dan yarana ma kawai sun is a su gididdiba min naman jikin ku baki daya








Koh da jin haka sai aljani damgaskus ya taso cikin zafin nama da nufin ya tari shugaban daka run kawai sai ji yayi wata sarkar karfe ta tsafi ta daure shi ta mau ta yadda koh yatsan hannunsa baya iya daga wa koh da ganin haka sai shugaban dakarun ya bushe da dariya yace
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment