Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

ji nine na aiko da wannan wasika amna ta wani bangaran ba abun mamaki bane domin shi so baya buya kuma so makawo ne. daga karshe dai ina kuma jadada miki so da kaunar da nake miki i love u aneesat. from aliyu to u.... i waiting reply 4r u bye2... nan fa anney kunya duk ta cika ta kai ta totsa cikin blanket. tana dariya. zolaya dai ba irin wace basu mata ba daga baya suka natsu. maryam tace to ynz fda mana. kina san sa ko aa. haleema ce tasa hannu ta dan bigi maryam tare da cewa ke ina ruwanki. maryam tabe baki tayi sannan tace to miye laifi na ai gwara a fada mn domin musan matsayin mu. hka dai sukata surutan su ita kam aneey bata sa baki ba bata ce musu ko uffan ba. nan suka gaji har suka kwanta bata basu amsar eh ko aa ba.



washe gari tunda sasafe bayan anyi breakfast wajen karfe 8:00 kowa ya taru a katan parllo kawu ake jira kawai ya karaso................

ayi min afuwa ban sama damar post ba jiya..

afternoon to u oll my frnds 🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽 👑king boy 👑na gaisuwa


Bi wannan line din domin join na grp dinmu ko ka/yi search insa BIGBOY ISA NOVELS

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628












BANI NA KASHE TABA 😫🔫.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR ✨✨ ASSOCIATION*

.


​5 star's​✨✨ ​online writer's association​👌


.
Part 47








bayan kamar minti sha biyar sai ga kawu ya iso baya sun gaisa da abba da kuma alhj bashir. sai kuma su maman deeny da su maman haleema suka gaishe shi. sannan suma su deeny da su anneey suka gaishe su. toh bayan anyi gaishe gaishe ne kuma guri yayi tsit ana jira aji abunda abba da alhj zasu fada domin sune suka kira taran. abba ne yayi sallama kowa ya amsa sannan ya zarce da bayani. to da farko dai ina so ku sani cewa duk abunda ya sama mutum na dadi ko kuwa sabanin hk to kaddara ne da kuma jarabta daga allah allah shi yasa ake san musulmi a ko'ina ya kasance mai hkri da juri. sannan ina bawa yayana alhj bashi gashi tare da matarsa hakuri bisa rashin dan su da sukayi wato yazeed domin kuwa yazeed a halin yanzu ba abunda yake bukata daga gare mu sai addu'a duk da cewa yazeed ni sanadiyar shigar mu wannan hali hkn bazaisa muki masa addu'a da kuma fatan samun rahama a wajen ubangiji. jawabin abba yasa kowa natsuwa a wajen kuwa yayi tsit. ya kalli isah yaci gaba da cewa hakika batan yarmu yasaka mu damuwa sosai bama kamar mahaifiyarta da ta dinga nema ta fita a hayyacin ta. hkn tasa nayi alkawarin gagarumar kyauta ga duk wanda ya kawo min di'yata. haka zalika har yanzu alkawarin nanan bai tashi ba. dan haka karbi wannan ya miko mar key da kuma wasu takardu. hade da cewa wannan kyauta ce daga gare ni wannan takardu na daya daga cikin manyan gidajenane dake nan baya. wannan kuma makullin mota ne shima na baka sannan ina so ka zaba kalan sana'ar da kake so ni zan baka jari. bayan nan ka zaba matar da kake so a nan ko a can garin ku ni zan shige maka gaba. ko yar gidan waye. dago kai yayi daga sunkuyan da yake ya kalli maryam yayi da suka hada ido murmushi ya sakar mata. itama murmushin take. to abba na gode2 allah ya saka allah kuma ya kara karewa. nan dai yata mar godiya kala2 tare da addu'o'i. abba yace ba ya isa hk ai kai xamu wa godiya tare da duk ahalinka domin haleema ta bamu lbr irin rikon da iyayan ka suka musu ita da maryam. ko ta nan mun tabbatar da mutanan kirki ne da zasu yarda ma da sun dawo nan abunsu munci gaba da zama. isah murmushi kawai yayi ranshi cike fall da farinciki ynz burinsa ya kusa ciki zai auri maryam dama abunda zai hanasa auranta shine idan ba'a nan garin zai zauna ba.. nan dai yata tunani yana murmushi hade da mika godiyarsa ga allah...



bayan an danyi shiru ne kuma alhj bashir shima ya mike kamar hk shima kyautar katan gida yayi wa deeny bisa cetan rayuwarsa da yayi. sannan ya taimabaya su aliyu suna da wa'ina suke so ne? kunya ce ta ishesu. sai deeny da yake murmushi ganin sun kama yan nuke nuke. a zuciyarsa yace wllh ynz zan tona asirin kowa. matsawa baya yadanyi. yana dariya yace abba ai dukan su yan matan nasu suna cikin gidan nan. a cikin rashin fahimta alhj yace ban fahimta ba fahimtar dani. nan deeny ya dan natsu yace shi dai wannan kanina ne wato shi maryam yake so shi kuma wannan brox din wato aliyu zurfin ciki ya hana ya bayana cewa yana san aneesat. ai kuwa dariya kowa ya fara yi aliyu da isah kunya ce ta cika su hk suma su maryam.kunya..aliyu kuwa sai hararen deeny yake. bayan an dan saurara ne alhj ya juya kallansa zuwa ga anney yace yata kinji dai abunda ake ciki to ynz ki fada mn gaskiya karki boye mana muma a matsayin iyayanki muke shin kina san aliyu ne ko kuwa akwai wani a wanda ya riga sa a fada mai ya hakura. aliyu kuwa gabansa ne ya fadi cike da fargabar amsar da anney zata bayar. babu kowa. kawai ta fadi hade da rufe kanta da mayafi ta tashi ta ruga dakin haleema cike da kunya. dariya tabawa mutanan gun. shi kuwa aliyu wani farin ciki ne ya lulube shi nan ya kama hamdala yana godewa allah.
alhj ne yace to alhamdulilah yanzu dai abunda ya kamata shine ya kalli isah kai kaje ka shaidawa iyayanka duk abunda ya faru. domin kaji ta bakin su idan suna so su dawo nan to idan kuma acan suke san zama to duk dai zabi ya rege gare su. mudai muna neman diyar su wato aneesah sannan muna rokon allah ya kara hada kawunan mu ya kuma sa mu dace. ameen kowa ya amsa. alhj yaci gaba da cewa ni gudun muwata a wannan biki ga amare ne ni na dauke wa iyayan su nauyin kayan daki gaba ki dayan ku ku uku. alhj sanusi ne yace ah abun haka ne ko to ni kuma na dauke wa duka angunan sadaki da kuma gidajan da zusu zauna duk kan su ukun. nan suka hau godiya da sa albarka kawu ma yayi farinciki sosai domin dauke mai nauyi da akayi har uku wato deeny da maryam wanda shine kanin mahaifin su ga kuma aliyu. nan yayi godiya sosai ga alhj sanusi da kuma alhj bashir nan aka dan taba hira sannan isa ya tashi ya shirya domin yaje ya sanar da iyayansa. anney kuwa umma ta hana aje da ita wai a barta nan za'ayi gyaran amare ba. inda zata hk dai isan ya hakura ya tafi shi kadai domin sanarwa iyayen nasu kuma yaji hukuncin da zasu yanke.............

.. bigboy isah ♥














BANI NA KASHE TABA 😫🔫.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR ✨✨ ASSOCIATION*

.


​5 star's​✨✨ ​online writer's association​👌


.
Part 48 to END







batun yazeed kuwa da aka tafi dashi dake dare yayi cikin wani daki aka saka shi wanda ake saka masu laifi. da safe da suka zo suka duba tarar da shi sukayi ya mutu bakin sa na zubar da wani kalan abu baki kirin kamar an daka tawada haka kuma ya wani kun bura kamar zai fashe. basu shugaban sojojin dpo ya kira ya sanarwa da hakan cikin gagawa ya nufi gidan alhj sanusi. ganin yanda gidan ya cika da farin ciki da murna yasa bai fada musu halin da ake ciki ba suna gaisawa ya juya zai koma nan alhj ya kira sa ya mai kyaututuka. nan ya fahimci su tuni sun ma manta da dan nasu shi yasa ma bai fada musu abunda ke faruwa ba dan karya tayar musu da hankali.


washe gari bayan isah yaje ya bayana wa iyayansa duk abunda ya faru sannan ya bayana musu mgnr auren sa da kyaututuka da abba ya mishi da kuma auren shi da ma batun anney sannan kuma ya nemi su da su koma birni tunda ba abunda suke yi a kauyen har kaka zasu tafi.
iyayan isah kuwa sun amince da zasu dawo birnin ummansa ne ma da taki yarda daga baya kuma da suka bata baki saita amince. duka sun tarka to yan kayan su. a gidan da abba ya basu nan suka sauka. gida ne isashe ba laifi ya isa suyi iya rayuwarsu nan suma suka gode wa abba. bayan sunyi wanka sun huta ne isah ya dauke su a mota da yake dama ya iya da ita yaje dauko su ma a kauye yan kauyan sun taya shi murna sosai suma.


nan ya kaisu gidan alhj ya gabatar da su anney tayi murna sosai ganin mahaifiyar tata da kuma kaka. nan isah yake bayyana wa abba cewa iyayansa sun amince sun dawo nan domin ynz na kwaso kayan su ma mun dawo nan. kowa yayi farin ciki sosai da jin haka. nan aka tashi yaran wajen ya koma sai iyayen. nan akaci gaba da tataunawa mgnr aure. nawa za'asa shi. kawu yace hh tunda dai yara nasan junan su kuma iyaye duk mun amince dan haka ba sai an dauki wani tsawan lokaci ba kawai asa auran nan sati daya kafin nan kowa yayi abunda ya dace. kowa ya amince da mgnr kawu nan aka shiga shirye2 aure amare kuwa sai gyara ake musu. kafin sati ya cika a kwana a tashi ba wuya wajen allah yaune sati ya cika kuma yau ta kama asabar daurin aure. anyi taro sosai anyi sha gul gul. wanda lokaci bazai bani damar bayana muku irin abubuwan da akayi a cikin wannan sati ba saidai in yanke muku gun kawai sbd tsaro...
anyi komai anyi taro iya taro an daura aure amare uku su duka ukun kaya kala daya suka saka. ba abunda zai burgeka sai ma kaga gida jen da abba ya basu a jere suke daidai wadaida du su ukun. fenti da komai da tsare2 gidan du kala daya ne. kutt haka ko wace kawayen ta suka rakata gidan ta. kai al'quran na gaji hhhhhhh lol. gida dai ya kara girma ya cika da farinciki zaman lfy ya suke su duka ukun suna shan soyaya abunsu. ":;/




ALHAMDULILLAH!!!!!

A nan wannan labarin yazo karshe ina fatar masu karatu kun samu darussa, nishad'i a ciki.Wannan littafi na BANI NA KASHE TABA.
Sadaukarwa ne gareki
NADIS my only one allah ya bar kauna.

KU KASAN CE DANI A SABAN LITTAFINA MAI SUNA ♥ SAN GASKIYA♥
.


KASAN CEWAR WANNAN SHINE LITTAFI NA NA FARKO NASAN DOLE NE NAYI KURA KURE DA YAWA A CIKI DAN HAKA SAI DAI IN BAWA READERS HAKURI A KAN HAKAN SANNAN INA SO SHAWARA A GARE KU ABOKAINA. DOMIN RUBUTUN YANZU AKA FARA
DOMIN BANI SHAWARA
WHATSAPP NUMBER = 08096831009
OR
INBOX ME
OR CALL ME 08096831009


bazan manta daku ba masoyana masu kuma san ci gabana.
yan groups din face book da na whatsapp=
JINJINA A GARE KU:

PHARIDA KAMSHI NOVELS

SAME KHAIRI NOVELS

HOME OF NOVELS

HOME OF HAUSA NOVELS

FILIN LITATTAFAN HAUSA

HAUSA NOVELS

3STAR HAUSA NOVELS BY KING BO

HAUSA NOVELS BY KING BOY

HUSNAT NOVELS


360novels

kai dama duk sauran groups wanda na fada da wanda ban fada ba.. king boy na gaisuwa

BAZAN MANTA DA KU BA

ZEESA NASMAT AMA ALHJ KABIR AND NADEEYA .

MARYAM

MARYAM SHEHU ADAM

RUKAYYA ALHJI

Aminu Tajuddeen Suleiman


Fatima Adamu

Muhammad Nura

Mardiyyatijjani Mardiyyatijjani

Amnat Bashir Lere

Maimuna Madara

Nanah Muh'd

Rahmatu Gimbiya Umar


fauziyah salami


dama duk wanda ban anbata ba
naku har kullum kingboy ko kuce bigboy isah sai mun hadu a post na gaba
LUV YOU OLL

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment