Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

wannan ta barcin amma ina shuru yaki ya farka hakn ya fusata wannan tshon shi isa yata dura mar allurai iri2 ba sasauci su abunda ba su sani ba tuni ya suma domin sinadaran da suka hada mai sun yi yawa. yazeed kam tashi yayi ya jigina kai jikin bango bakin ciki ya cika shi. kamar ya karasa kashe abban nasa yake ji sai dai ba halin yin hk... dole suka kyale sa suka nema gu suka zauna a cewar su saiya fardado..



su dpo ne hade da sauran yaransa sun tsaya sai zurga zurga suke domin su rasa abunyi. hk shima abban haleema addu'a kawai yake shi baima iya daurewa ba sanda ya shigo gidan ya tambaya wane hali ake ciki yanzu shi duk a firgice yake kar a hallaka mar dan uwa wanda shine ya rage mai dan uwa na jini a halin ynz. aka sanar dashi cewa ya kwantar da hankalin sa ba abunda zai faru amma ynz akwai ma'akata da aka turo mn da su ynz sun kusan karasowa. sannan dpo yace dashi ya koma mota domin bamu san irin plan dinsu ba...


suna cikin maganar ne sai sukaji karan motoci hk ya tabbatar musu cewa ma'ikatan ne suka karaso hkn yasa gabaki daya sukayi waje. sojoji ne da police kuma kowannan su mota 5 cike da yan sanda da da sojoji cikin shirin yaki. hk suka fara dira daga saman mota tun kafin a tsaya nan take duk suka zazagaye gidan inda su kuma sojojin da zasu kai kimanin 12 sune suka nufi cikin gidan sanda dpo ya musu bayani tukwanan suka tsaya suna tunanin yanda zasu biyowa da al'amarin. ciki kuwa kato ne sama da 50 ko wane rike da mahaukaciyan bindiga yayi target na kofa lalai kam duk wanda yayi gangancin shigowa parllo in nan zai zama sheqaqe domin duk a lalabe suke a cikin parllan...


Command wa mutu 3 su shiga allah sarki da yasan me zai faru da bai aikasu ba. shiga sukayi kai tsaye cikin parllon cikin sanda da dabara irin tasu amma ina lokaci daya sai ganin mutun sama da goma sun fito kafin suyi wani yunkuri tuni an hallaka su duk da rigan bullet in dake jikin su. tabbas suma kartin nan ba'a banza suke ba sunyi training mai kyau. sannan sun san salon yaki.


suna waje sukaji karan fitar harsashin can kuma sai sukaji shiru ko motsi basu kara ji ba. hkn yasa aka kara umartan mutum biyu da su shiga. ba garma ma kuwa suma suka kutsa kai.akwakwance suka is iske abokan aikin nasu wannan yasa sukayo baya saidai a lokacin ne kuma sukaji kartan nan sun fara shooting nasu. nan dai suma suka fara kokarin mayarda martani hade da gocewa sun ci nasarar. harbin mutum daya. daga cikin kartan bt an kashe daya suma dole tasa dayan juyawa da kyar yasha. a tsiyace ya fito da gudu. nan yake sanarwa da shugaban nasu irin shirinn motanan nan. ogan nasu yayi ajiyan nunfashi. yana tunanin ta wace hannya kuma za'a shiga gidan nan..


dpo ne ya kawo shawara cewa hanya biyu ne kawai dole a turo mn da kartafila ko kuma tank domin gidan nan saidai a shige sa ta hanyar rusawa haka ne kawai mafita. no ba sai anyi hk ba inada abunyi.....



maman deeny kam tuni an rarashe ta ta hakura ta dawo hayyacin ta sai dada godewa allah take yi na bayyana mata du ya'yan' ta bayan da har tama hkr da su. kaddara kenan. maryam kuwa saida taga hnklin umman nasu ya kwanta tukun ta fito domin tana kewar ganin isah. tare da yaya ali ta gansu zaune a garden sai hira suke. suna ganin ta suka fara tambaya ya jikin umma. da fara'arta ta basu amsa umma kam jiki yayi sauki. ya aliyu ashe kuna nan. eh wllh sis maryam muna nan muna dan hutawa bakwan naku ne ya takura a kan wai shi tafiya zaiyi shine nake bawa hkr. maryam kuwa bata fuska tayi jin ance wai ya isah shirin tafiya yake.to ya zaimin hk sanda ya sace min zuciya tunanin sa ya hanani sukuni zai tafi ya barni to in ya tafi ma yaushe zai dawo. maryam data sunkuyar dakai tana ta zancen zuci. ya ali yace sis yadai naga kin dan bata rai dan ance zai tafi ko dai bakwan sirikin mune ya fada cikin tsokana. dago kai tayi ta kakaro murmushi kai ya aliyu ka cika zolaya ni ina ruwana da shi ya tashi yata tafiya mn idan har zai bar mn annisat din mu.isah da baice komai ba har a lokacin kallanta kawai yakeyi yace ok hk kika ce ko to ai shikenan indai anney ce gata nan ai sai kucinye an bar muku. ya kalli ya aliyu lokacin da ya mike. bro tashi ka rakani in hau mota mn tunda kaga dai korar mu ake a garin naku. aa ba'ayi hk ba gsky mu kam mun isa mu kora sirikin mu ai mu bamu isa ba. aliyu ya fada yana dariya. maryam kuwa ganin aliyu ya gano komai yasa ta rugawa ciki cike da kunya tana dariya...


ohh kace kazo zaka dauke mana sis mu ko. aliyu yake zolayan isah. ai wannan abun baza mu yarda ba kuwa sai dai ayi chanje. isah murmushi kawai yayi baice komai ba amma kmr ya so ya gane wani abu a cikin zancen aliyu hk shima aliyu yaso yayi mai mgn. domin ya tabbatar mai da cewa shi fa yana san sis sa amma sai yayi shiru. baiji dadin shirun ba.




shugaban sojojin nan kuwa wasu ya aika mota domin su kwaso tiagass....................

yo ai hikenan..good morning oll my frnds ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ ๐Ÿ‘‘king boy ๐Ÿ‘‘na gaisuwa


Bi wannan line din domin join na grp dinmu ko ka/yi search insa BIGBOY ISA NOVELS

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628













BANI NA KASHE TABA ๐Ÿ˜ซ๐Ÿ”ซ.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR โœจโœจ ASSOCIATION*

.


โ€‹5 star'sโ€‹โœจโœจ โ€‹online writer's associationโ€‹๐Ÿ‘Œ


.
Part 44






๐Ÿ‘ฎ๐Ÿป๐Ÿ‘ฎ๐Ÿป๐Ÿ‘ฎ๐Ÿป๐Ÿ‘ฎ๐Ÿป๐Ÿ‘ฎ๐Ÿป๐Ÿ‘ฎ๐Ÿป

tiagass aka kawo inda shugaban ya bukaci kowa ya zo wato yan sanda da kuma sojojin nan ya fada musu wasu yan mganganu ni dake ina nesa da su dan tsaro๐Ÿ˜Ž banji ko me suke cewa ba tiagass din nan naga an rarabawa wajan mutum 5 inda suka nufi kofar parllon direct tun kafin su shiga suka fara aika tiagass ta ko'ina na cikin gidan hade da wulla wani abu nan take dakin ya wani gauraye da hayaki ga kuma tiagass ba abunda kake ji sai tarin kartai inda suka fara jin nunfashin su na neman dauke wa hkn yasa su kidimewa ko gani ya gagare su.daga jin hk masu harba tiagass din sai sukayi baya a guje ganin kartin sun fara yowa kofa. wow su kuwa yan maza cika sukayi da farin ciki. kuwa yayi target din gun insa. duk katan da ya fito sai dai wani ba shi ba. su ka dingi fitowa a guje su kuwa yan maza na sakar musu harsashi ta ko'ina. kafin kace me an kashe sama da kato 30. su kuwa su yazeed da suke can dakin a lungu duk wannan abun da ake bai kai musu can ba. su ba abunda ya dame su illa kin fardadowar da dad yayi..


sojojin nan ji sukayi tsit kartan nan sun daina fitowa saidai ga wanda aka kashe nan birgik a bakin parllo. dpo ne yake bada command kan a afka ciki. shugaban sojajin ne yace wait ku dakata tukun nan. dpo a tsawace yayi mgn. taya zakayi stopped nasu bayan kasan zasu iya kashe shi a ko wane lokaci. shi kam shugaban sojojin sai lokacin ma ake sanar da shi cewa abban yazeed na ciki kuma zasu iya hallaka sa a ko wane lokaci. nan take ya fusata. ran shi ya baci. tiagass din ya dauka tukun ya saka wata hula da wani a fuskansa irin wacce suke sawa dan kare tiagass din nan take suma wasu daga cikin su suka sa har dpo shima yasa. nan ya bada command a kan wasu su tsaya wasu kuma su biyo shi ciki sannan yayi gaba. kallo daya zaks mar ka gane ba mutunci ba sani ba sabo..



kai tsaye cikin parllo ya nufa ya fara harba tiagass ta ko'ina sauran mutanan da basu fito ba ba arziki suka dinga fitowa su kuwa duk wanda ya fito ba dage sai a harbe sa hk suka ta fitowa daga mabuyarsu a cikin gidan nan. su dpo aiki kawai suke baji ba gani abun in kagani sai ya baka sha'awa. dakuna suka fara dudubawa a bude wannan aga wayam abude can aga wayam ana hana haka har aka kai ga wadan nan police din guda biyu gabaki daya an aske musu kai alamun dai an kusa asha romo su kuwa abincin da suke ci da naman mutu yasa su sunyi kiba sun wani kara kyau saidai daga ka gansu kasan sun fita a hayyacin su ba'a cikin hayyacin su suke ba nan aka hada su da soja biyu. domin a kawo su waje. sannan su kuma su dpo sukayi gaba suna ta leka dakuna...




sunyi tafiya mai nisa a cikin gidan nan dakuna ne sun kai 200 haka dai suka ci gaba da tafi ya a dakunan ba'a samun komai sai wani dakin aske jini jage2 wani kuma kayan mutane amma ba mutanan. a cikin tafiyan su ne har suka isa kitchen inda suka iske abubuwa a cikin sa ba kyan gani sasan jikin mutu kala2 na yara da manya mata da maza. nan take shugaban sojojin ya umarci wasu da suje su da dauko galuluwan petur su wawatsa a ko'ina na gidan ba gardama kuwa mutun 3 suka koma baya. domin ai watar da abunda aka umarce su...





wani daki suka iske wanda kofarsa ma shi wannan dakin ta babanta da sauran haka yasa suka yi tunanin cewa lalai a nan su yazeed suke nan take aka rarabu a hankali wasu left wasu kuma right. shugaban su ne ya umarci wani daga cikin su a kan yasa takalmi ya tura kofan da yake a bude take kuws yana sa kafa ya tura da gudu suka na gefe gefan suka shigq ciki. yazeed da dadyn sa na tsafi a zazaune suke sunsa alhj bashir a gaba shi kuwa da har yanzu a sume yake. kafin yazeed yayi wani yunkurin fiddo bindiga tuni wani soja ya sa kafa ya bangaje shi can ya fadi. shi kuma ya bishi cikin hanzari ya danne .inda shi kuma wani police yazo yasaka mar ankwa. hk shima tsohon nan ba yanda ya iya aka mayar mai da hannuwa baya aka saka mar ankwa. su dpo kuwa kan alhj sukayi. wanda yake a sume da sauri dpo ya sabe shi da gudu yayo waje da shi inda a lokaci masu zuba fetur tuni sun zo gun haka aka daga dakin gunki ma saida aka mai sharaff da fetur sannan aka cinns mai wuta. da bissimilah. wani kalan kuka2 ne ya dinga tashi a ciki da wani hanani2 dai abubuwa kala2 nan aka tura kyayar su yazeed anayi ana ball da shi. kafin azo waje tuni an kunkumbura mai kafafuwa. dpo yana fitowa da alj bashi motan da su deeny suke ya nufa ya saka shi a cik bai ko jira ba ya hau motan yasaka jinia ya take motar da gudu. alhj sanusi da shine a kujeran baya inda aka saka saka baban yazeed jijiga sa yake yana kiran yay yaya amma ina shiru sai ma jikinsa dake dada yin zafi hk tasa shi juyowa a firgice yanawa dpo mgn a kan yayi sauri ya karasa hospital dan cetan rayuwar dan uwan nasa.

shugaban sojoji nan ne yasa yazeed a mota suka nufi Barracks da su. sauran police din nan kuwa sanda sukawa gidan nan kurmus tukun suka bar gun........................kuyi hkr da wannan am busy bt maybe gobe in karasa muku... love u oll my frnds ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ ๐Ÿ‘‘king boy ๐Ÿ‘‘na gaisuwa


Bi wannan line din domin join na grp dinmu ko ka/yi search insa BIGBOY ISA NOVELS

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628















BANI NA KASHE TABA ๐Ÿ˜ซ๐Ÿ”ซ.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR โœจโœจ ASSOCIATION*

.


โ€‹5 star'sโ€‹โœจโœจ โ€‹online writer's associationโ€‹๐Ÿ‘Œ


.
Part 45












suna isa asbiti aka yi saurin karban dad akayi emergency da shi domin bashi taimakon gagawa. abba da deeny kasa zaune sukayi tsayuwar ma gagara tayi sai zirga zirga da suka hau yi. a can kuma cikin gidan alhj tsit kake ji ba wani mai kuzari a cikin su domin alhj sanusi ya kira ya shaida musu halin da ake ciki shi yasa dui suka damu wasu na kuka wasu na jimami hajia saratu kam kuka take yi sosai bata taba tunanin wai danta zai iya kashe ko kaza ba balle mutum uwa uba ma wai yau dadyn sa zai bayar. cike take da takaici iri iri. su haleema kuwa dake sun san komai dama basu wani wani ji mamaki ba aneey kuwa lokacin ta tabbatar da lbr da suka bata gaskiya ne haka dai gidan ya kasance har yamma shiru kake ji ba wani mai walwala a cikin gidan. su dady kuwa suna asbiti jikin alhj yayi sauki sosai domin sun hadu da kwararun likitoci tuni suka magance matsalan. shidai kawai tsitar kansa yayi a gadan asbinti a kwance gashi baiji wani gu a jikin sa na mai ko alaman ciwo bama.hkn yasa da abban haleema suka shigo ya fara aika musu da tambayoyin cewa wai me ke faruwa da shi me ya kawo shi hospital ina yazeed nan suka shiga kwantar mai da hankali a kan ya natsu bayada lfy yana bukatar hutu.. amna shi ina shifa lfy sa lau yake gaya musu. lokacin ne wani doctor ya shigo hannun sa dauke da wasu takardu nan yake sanar musu cewa an sallame sa zasu iya tafiya dama ba wani abu ke damunsa ba kawai alluran da aka mar ne abun ya wuce ka'ida. nan dai sukayi du abunda ya dace. suka taho gida duk abunda akeyi dpo na tare da su...



bangaran su yazeed kuwa ranar sunsha azaba iri iri wacce ma basu taba tunanin kalarta ba domin sojojin nan kalan abunda suke musu sun gwammaci mutuwa ma a kan haka. lokaci daya duk aka canza musu kamanni. gaba daya baraka iya gane yazeed ba. haka suka sako shi a mota suka nufo gida da shi.

su abba kuwa a babban parllon gida suka hadu kam jama'a gidan nan dpo ya mike yaki. musu jawabi a kan duk abunda yake faruwa tun daga lokacin da suka kama deeny har zuwa ynz. sannan deeny ya mike shima yayi salama. farinciki cike a ransa. nan ya fara basu labarin duk abunda ya faru duk yan wajen saida suka tausayawa deeny mahaifiyar sa kuwa sai kuka take tana dada tausayawa yaran nata. hk itama haleema abun ya kasace. nan deeny yake fada musu duk abunda yaji a bakin yazeed na cewa shine ya sa a kashe su haleema da kuma kyautaf dadyn sa da yayi ga dodo. alhj yayi mamaki sosai da jin wannan zance wato ynz dama yazeed duk tarbiyar da muka mai a banza kenan ta tashi ynz dama kudin da suke shigo mai yna fakewa da kasuwanci ashe dama ta wannan hanyar yake samun su. hk dai yaci gaba da tunane tunane. nan shima isah ya mike ya bayyana komai dangane da tsintar halima da yayi hk kuma abun da deeny ya fada shima daidai ya fade shi bai ko saba ba. nan dai kowa yaci gaba da bada lbrn sa duk aka cika da mamaki sai dai har ynz an rasa wane laifi ne su haleeman suka wa yazeed har da ya kudarci daukan fansa da ransu. haleema kam tsoro taji ya kara shigan ta ta kasa fadar gaskiya lokacin da aka tambaye ta meye suka mai. maryam ce tayj bayanin komai cewa dakinsa suka shiga alhalin ya kuma suka dauko laptop dinsa to anan ne suka gane cewa ba mutumin kirki bane taci gaba da cewa kafin mu fito ya ritsemu a daki sannan ya mana duka hade da kashedi karmu kuskura mu bayyana idan ba haka ba kuma duk zai hallaka mu shi yasa duk muka tsorata muka ki fada.



kowa ya cika da mamaki a gun. ba'a fi 3mint ba sai ga yaxeed sojoji sun shigo da shi kallo daya xaka mar ka gane cewa ya lakadu .




durkusar dashi sukayi a gaban jama'a a cewar su wai suyi bankwana da shi. maman sa kuka ta shiga yi ganin halin da dan nata ke ciki sabanin dadyn sa da yake jin wata tsanarsa kmr yaje yasa bindiga ya harbe shi a gun jama'ar wajen kowa yayi allah wadai da halin yazeed shima yazeed sai a lokacin yake nadama shiga wannan kungiyar bayan bai rasa ci ba bai rasa sha ba kudi suna shigo mai ba laifi amma san zuciya da san tara makudan kudi yanzu sun kaishi ga halaka. a lokacin duk wanda ya kalli yazeed zai gane yana cikin ladama. ko bakayi niyar tausaya mai ba sai ka tausaya mai cikin kuka da wata murya ciki ciki yake cewa ku yafe min dan allah ku yafe min nasan na jefa rayuwar ku ku duka cikin wani hali amma sai yanzu nake cike da ladama wanda nasan ko kun yafe min ba lalai ne in sama rahamar allah ba amma yafiyar kawai nake nema a gare ku. wajen tsit yayi kowa ya tausaya mawa yazeed domin yayi nadama.



halima ce ta fara daga baki tace ni dai na yafe maka duk abunda kamin ya yazeed allah ya yafe mn ga baki daya sanda hawaye suka kwaranyo mata. kowa yayi mamaki a gun shi kansa baiyi tunanin halima ce zata fara yafe masa ba. daga jin haka maryam itama ta daga baki tace ta yafe duniya da lahira. wannan ya faranta ran yazeed sosai. hk yasa kowa ya ta yafe masa. duk kowa ya yafe har ummansa itama dsdyn sa ne kawsi yayi shiru bai ce uffan ba.


abba idan baka yafe min ba bansan halin da zan kasance ba. bana so in tafi ba tare da yafiyar ka ba dady ni nasani cewa tawa ta kare domin kuwa koda ace basu kashe ni ba ni nasan cewa yau bazan kwana ba domin ka'idar kungiyar mu kenan mun karya alkawarin dan hk bazai kyale ni ba duk wani dan kungiya dole ne yau ya bakunci lahira.......................

TAMBAYA IDAN KAINE DADY ZAKA YAFE KO KUWA?????? nidai nace.....

morng to u oll my frnds ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ ๐Ÿ‘‘king boy ๐Ÿ‘‘na gaisuwa


Bi wannan line din domin join na grp dinmu ko ka/yi search insa BIGBOY ISA NOVELS

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628
















BANI NA KASHE TABA ๐Ÿ˜ซ๐Ÿ”ซ.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR โœจโœจ ASSOCIATION*

.


โ€‹5 star'sโ€‹โœจโœจ โ€‹online writer's associationโ€‹๐Ÿ‘Œ


.
Part 46









hakika yabawa dady matukar tausayi baisan lokacin da idanonsa suka ciko taff da kwalla ba nan ya dinga tuna abubuwan da yazeed yake musu na alkhairi wannan kawai sharrin shaidan ne. na yafe maka yazeed allah ya yafe maka. hk ya furta yayin da tuni hawaye sun gangaro fuskansa sanda yake kallan yaran nasa. cike da tausayi. cikin wata irin murya mai karkarwa yake cewa na gode dady sannan ya fashe da kuka a wajen ba wanda bai tausayawa yazeed ba. nan wani soja yace kana da mgn ko kuwa ka gama. na gama yallaba ynz abunda zance shine ya kalli dadynsa. sannan yace a kwashe kaf kayan dakin can sanda ya nuna dakin da yatsa wato dakinsa yace gaba daya a toya hk ma dakina na can abuja shima a kwashe kayan kaf a toya. yana gama fadin hk chamaf wasu sojoji biyu sukayi sama da shi suka fara tafiya. yana kuka yana tsulle2 ake tafiya da shi. hk itama mahaifiyar sa kuka take sosai tana wa dan nata kallan karshe. ( rayuwa ka aikata mai kyau duk wuyan sa duk dadi idan kayi sharri kai zaka girba abunka a lokacin zaka ji dadi sosai saida lokaci yana zuwa wanda zakayi kuka. allah yasa mu dace ameen. )





gaba ki daya dai gidan hk ya wuni ranar nan ko abincin kirki ba wani wanda ya sama damar ci saidai tattabawa.

aliyu kam zaune yake shi kadai ya rasa meke mai dadi shifa a gaskiya san anney yake gashi ya kasa gaya mata karfa yayi zurfin ciki. nan ya dafe kai yana tunanin shi ya zaiyi ya bayyanawa wannan yarinyar yana santa domin kuwa idan ta koma kauyan su baya tunanin zai sake ganin ta gashi yana ji yayan ta ya takura shi gida yake so ya koma. tashi yayi da sauri ya nemo paper da bairo ya rubuta wasika. yar aikin gidan yabawa ta kai mata sannan ya kwatan ta mata anney yace ta bata a sirince kar ta bari wani ya gani. ta karba.



deeny ma fa haka al'amarin shi duk wannan al'amarin baya damunsa tun dazu bayan sun hadu da maryam da mamansa yaji wani fayau ba abunda ke damunsa ynz masoyiyar sa kawai yake san gani saidai ya rasa ta hanyar da zai kirawo ta domin su hadu da juna bayan uban missing inta da yake ciki. itama hk taji ba abunda take so ynz sai ganin deenyta cikin parlloo suke zazaune sun kunna tv amma ba wanda hnklinsa ke kan tv kowa ta tasa yake yi. halima sai yan kifce kifce take hakan yasa ummanta ta gano ta. tace uhm wato gurinsa kike so kije shine kika kasa fada ko to ai ni na ganoki tashi kije wa zai hanaki ganin deeny kuwa. fuska ta rufe ciki da kunya tana murmushi ta yo waje bisa mama ki a kan wani dan dakali ta tarar da deeny inda dama sun saba haduwa a gun nan fa aka sha hira irin ta masoya. an dade ba'a hadu kuwa yana nuna kalan damuwanda ya shiga dalilin rabuwa.

karfe 10 sukayi bankwana kowa yayi bangaransa.


isah kam yaso ya koma gida yau amma ganin halin da gidan yake yasa ya hakura amma yasan cewa iyayansa barasu ji dadi ba kawai dai yasan idan ya fada musu abunda ya faru zasu mai uziri. kwance yake yana wannan tunanin a cikin dakin da suke shi da aliyu da kuma deeny. sai ynz yama tuna da ya hardace number salmanu cikin hanzari ya tashi aliyu yace ya aro mai waye. shima aliyun bai yi barci ba tukun yana nan sai tunanin sahibar sa yake. nan ya miko mar wayan. yayi dial din number salmanu amma is switch off.hk ya hakura yabawa aliyu wayarsa shima ya kwanta.


anney kuwa har ta kwanta kuma sai ta tuna da wasikan da aka kawo mata cikin hanzari ta tashi ta dakko ta tazo ta tashi su halima wai su karanta mata. kai anney wllh bakya jin mgn ynz bazaki barmu muyi barci ba mu hutawa ranmu. inji maryam .sannu matar yaya kwanta kiyi barci ni nama isa in hn aunty na barci. pillow din dake wajen ta ta dauka ta wurga wa anney hade da cewa wannan kanwar tawa bata jin mgn. suka yi dariya gaba daya. anney ta mika mawa haleema pepar karanta min wannan. haleema ta karfa takardan miye wannan lokacin da take warwarewa. kedai kawai ki karanta. hmm tace sannan ta fara karantawa kamar haka. (( assalamu alaiki bayan gaisuwa mai tarin yawa tare da kin wani cikin koshin lafiya gimbiya aneesat farar mace alkyabar mata yar mutunci da kima. halima ce ta dan tsaya da karatun ta kalli anney tana mata murmushi. ita ma martani ta mayar mata. maryam ma haka ta matsokurkusa dan jin waye ya aiko wannan later. sannan halima taci gaba da karanta musu. a hakikanin gaskiya na fada katan kogin kaunarki tun kallan farko da namiki nake tunanin ni dake mun dace tarbiyarki da natsuwarki da sanin ya kamatar ki sun mini aneesat. saidai bansan ko zan sama masauki wato gurbi a zuciyarki ba. ki bani dama in nuna miki so da kauna da kulawa ina san ki zama mallaki na uwar yayana ki zamo mai share min hawaye na karki sa su zubo aneest. nasan zakiyi mamakin
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment