Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

anney ta tsaya a tsaye sai kalle2 take ji dallah kamar wata baffalata na ki zauna mana. Hmm abun hada ba'a ko haleema. Nan dai tayi dariya ta fada toilet din. Anney kuwa kama baki tayib tace ah wai dama halima cikin wannan dollars din take amma har ta iya rayuwa a gidan mu wai hada cin abinci. Hmm gaskiya na jinjina miki. Tashi tayi taje gaban mirror tana kallan kayan make-up kala2 tym din halima ta fito daure da towel.anney Ta kalli hallima nifa wllh mamaki kiki kara bani wai dan allah ya kika ji dan zaman gidan mu da kikayi. Haleema tayi murmushi tace to ke me nufin ki ai ni dan banbanci kadane na gani. Hmm kadan fa kika ce? Nan dai sukai tayi. Da suka gaji da surutun sune anney ta shiga toilet itama domin yin wanka.


BANGARAN DEENY KUWA:


Karfe 11:00 PM

masifar yunwa da yake ji tayi over hk yasa shi tashi ya duba ko 'ina na dakin da suke amma baiga komai ba domin a wannan halin ko abincin gidan nan ma ya samu ci zaiyi. Kamar ance yaje ya taba kofa. Ya nufi kofar kmr wasa yana murdawa ta bude kuwa. Lekowa yayi ya duba ko 'ina baiga kowa ba. Ya juya ya kalli abokan nasa wato yan sandan nan sunci abinci sun koshi sai barci suke hada minsharin su. A hankali cikin sando ya karasa open din door in ya fito kamar ba kasa yake takawa ba dan sando shine har parllo yana yi yana waige waige. Wajan makeken kofar fita ya nufa zuwa yayi ya kama kofar da niyar budewa bisa mamaki sai ji yayi.......................sis abullee ta kore ni .lolz

good night to oll my fans


King boy ne

Bi wannan line din domin join na grp dinmu

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628













🔫.BANI NA KASHE TABA 😫🔫.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU SARAKUWA TA ama alhj kabir allah ya barku tare da mijin ki sannan allah yasa ya kara mik.........*

.


​5 star's​✨✨ ​online writer's association​👌


.
Part 36



KUYI HKR FA YAU BAN SAMA DAMAR POST DA SAFE BA BECAUSE OF BUSY




Wata mahauka ciyan dariya yaji an barke da ita "hahahaha" can kuma ya hahanga bai hange komai a gurin ba hkn ta kara basa damar sake kama kofan da niyan open inta. Amma kmr dazu dariyar kartai kawai yaji ya juyo kuma baiga komai ba. Hkn ya basa damar budewa duda yaji dariyan amma yasa hannu biyu iya du karhin sa ya ja kofar. Ai kuwa ta bude. Waige2 ya dinga a tsakiyan wannan makeken gidan baiga komai ba. Da gudu ya karasa gate in gidan su dama wai a ka idar wannan gidan sai wanda yaci abinci ne bazai taba tserewa a gidan ba kuma basa kulle kofa domin tarkon ne su a gunsu barin gidan a bude. Irin dai darkon da su deeny suka fada.


Yana fitowa daga gidan yayi wata hamdala Alhmdulilah'" ya juya ya kalli gidan ya waiga ko i'na amma baiga koda alamun gida ba' yunwa yake ji matuka. Hk ya rinka tafiya jiri na daukan sa. Domin yau kwanan sa 3 baisa komai a bakinsa ba. Barks ya ringa ji a bayan sa. Sai matsowa suke. Ai kuwa kafin kace me. Washi nada2 karnuka ya hango sai haushi suke sun nufo shi. Gasu bakike. Ai kuwa yace kafa me naci ban baki ba" take yaji wani saban karfi a tare da shi tuni yaji yunwar ta bace wani masi fafan gudu suke yi.....




Bayan gari ya washe

Tun 5:00 su alhj bashir suka dau way dake alhj sanusi ya fada musu tun yesterday cewa halima ta dawo. Shi yasa shike ta zumudi domin su zo taya dan uwan nasa murna.

Ban garan su halima kuwa tun a daran ta shaidawa su abban nata cewa tare da yayan anney suke su sun wuce gidan su maryam ne shine ya tsince ta. Sunji dadi matuka hk dai suka cewa yar tasu taje ta huta domin tana bukatar hutu ita kuwa duk ta damu tunanin deeny take kuma har ynz ta tambaye su yafi a irga amna basu bata lafiyayan answer ba domin suma basa da amsar .

Haka shima bangaran su maryam

Aliyu kam kamar can dama abokai ne shida isah domin night din jia ma a gado daya suka kwana. Maman deeny tayi farin ciki sosai sai dai kuma in ta tuna har now batasan inda deeny ta yake ba. Sai kuma taji bakin ciki a can under her heart. Maryam tun da suka dan natsu take ask ina brox inta wato deeny. Amina ce ta kwantar mata da hnkli tace ta bari ba ynz ba tukun sai gobe sayi mgn.



Tun safe kafin su karya alhj sanusi ya aiko da mota yace yana bukatar ganin kowa da kowa na nan gidan kawu. Kawun deeny da yace a bari suyi breakfast mn . amma dan aike alhj sanusi yace. Yace A gaya muku ya tanadar muku abun breakfast a can. Hk driver ya tsaya ya jira su suka dan kin2 tsa tukwanan suka tafi.

Ba'a bar kowa a gidan kawu ba.


A parllo aka hadu gaba daya aka shin fida tabarma a sanan carpet in kayan breakfast ne kala2 gasu nan an jejera da sai abunda mutum yake san yace a zazaune suke suna jiran su maman deeny. Cikin 30 second sai gasu sun iso ko wane cike da farin ciki fall a zuciyan sa. haleema kam sai dubawa take amma bataga gwanin nata ba. Wato deeny. Hk suka je aka jejeru kawu da alhj sanusi saiti daya suke. Hk maman deeny da maman hleema da amina maman aliyu suma gefan su daya a kan carpet suke a zaune a hk suma su haleema grp dinsu daban suma su isah hk sun daiyi abun sha'awa kamar dama family ne dama duk anyi gaishe2 . Alhj sanusi ne ya fara mgn: to yan assalamu alaikum. Kowa ya amsa. Yace to a gaskiya baxan iya bayana muku farin cikin da nake ciki ba a yanzu. Sakamakon wannan al'amari mai ban al'ajabi da ya faru wato batun mutuwar haleema. To a hakikanin gaskiya wannan jaraba wace daga allah sannan idan......


Wayarsa ce tayi ringing ya fiddo da fara'ar sa ya daga ganin wanda ke kiran nasa. Wato yayan sane alhj bashir da suka taho daga abuja. Yace gasu nan sun karaso cikin kano motar su ce ta dan sama matsala a turo driver ya dauko su. Cikin farin ciki. Abba yace to shikenan yaya gashi nan ynz zai zo ya dauko ku kuna daidai ina ne? Ya kwatan ta musu. Nan da nan aka qira driver ya tafi dan dakko su yazeed.. Jin sun taho ne alhj sanusi yace ayi breakfast kafin su karaso. Sai muyi duk abunda ya dace. Ba gardama nan akahau ciye2 da shaye2 su ya isah kuwa sai satar kallan maryam yake dan kayan da tasa sun mata mugun kyau dan saida ta dawo kamar yar china hghhhhh lol.




Deeny kuwa gudu yake kamar me dan tsabar gudu ko gaban sa baya tsaya wa kallo daga ya juyo sai ya ga kamar karan zai kama kafar sa sai ya kara wuta. Sanda suka share kusan raibin sa'a suna gudun tukwana deeny ya waiga yaga ba karan. Sannan ne ma ya lura da wai har ya kawo bakin titi gaskiya ko shi yayi mamaki domin yanda ya tuna irin nisan da sukayi. Tsaye yake bakin titi ya kai 20mnt a gun baiga ko wuce wan mota daya ba. Tukwanan ya hango fitulun mota ta nufo inda yake kamar ya gudu ko me ya tuna kuma sai ya tsaya. Motar in police ne yaga ta farka godiya yayi ga allah a tunanin sa ga masu taimakon sa nan sun kara so.

Abun mamaki wani kurtu en sanda ne ya fito dauke da qulkin a hannunsa bai tsaya wata2 ba ya fara kwadar deeny a kwabri yana fadin sir daga ganin wannan mugu ne shi kuwa deeny da yake ta faman kare duqa kira yake wllh yallabai ni ba mugu bane ka saurare ni yallabai.ai ina kawai kwadar sa yake sanda suka mar likis tukwanan suka daukar suka jefa sa a bayan mota yan sanda uku ne 2 suka hau baya wato inda deeny yake dayan kuma yayi driving nasu.. Basu zame a ko'ina ba sai a office in su.... ayya srry deeny.




Tuni driver ya kawo su. Hk suka nufi cikin gidan gadan2 yazeed ne yaji kirjinsa na bugawa da sauri2 ya rasa dalilin hk gashi kuma sai karuwa abun yake. Su hjy saratu ne a gaba. Wato alhj a gabanta shi kuma yazeed bayan umman nasa. Baban yazeed ne ya fara shiga da sallamarsa. Gaba daya yan cikin parllon du idanu sukayi kan door. Ganin mai shigowa ne yasa ahj sanusi washe baki yana wata kalan dariyan farin ciki. Sanda du suka shigo. Yazeed tsayawa yayi tsitt yana kallan wani abu. Sannan gaban sa na dada bugawa da sauri.



Halima ce da maryam yake kallo shi kam abun gani yayi kamar a mafarki. Sanda ya ji tna gaida su abban nasa sannan ya tabbatar ita ce ba mafarki yake ba. dama haleema na raye dama su mugu karya suke ashe basu kashe haleema da maryam ba. hmm tabbas bai cancanta su mugu su kara koda 1second a duniya ba. ko gaishe da su abba bai tsaya yi ba direct dakin sa ya wuce bai ko kalli su abba ba ya shige dakinsa dake a gidan. ................... Turkashi yo ai hikenan


good night to oll my fans


King boy ne

Bi wannan line din domin join na grp dinmu

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628












🔫.BANI NA KASHE TABA 😫🔫.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR ✨✨ ASSOCIATION*

.


​5 star's​✨✨ ​online writer's association​👌


.
Part 37







Yana shiga dakin a fusace ya duba cikin wata as schoobag ya dauko wata Pistol sanda ya bude ta ya arngen in bulet in sannan ya sakata a tsakanin bel din sa da wando. Hk ya sake futowa a fusace sannan cikin hanzari yaxo ya wuce har ya kama kofa zai bude sai abbansa yace: yazeed miye hk ina zaka kake sauri hk ko gaida abbanka bakayi ba.dady ina zuwa kawai abunda ya fada kenan bai jira wata amsa ba ya bude kofa ya futa. Gurin motoci yaje yasa key in motar ya warce ta kamar wanda zai tashi sama....ko ina zasa oho.





Deeny kuwa cikin cell na hango sa yayi tagumi duk an bubuge mar legs insa. Tunani yake tayi kala kala a zuciyarsa a gaskiya idan ya makara fa yazeed zai kai kawun haleema gidan can wato wa gunkin su. Shi isa du ya matsu da su sallame sa amma ina sunki wai shi mugu ne sai sunyi bincike a kansa. dpo suke jira kuma wai shi sai 9:30 yake zuwa.







Wani makeken gida yazeed ya parking tare da yin hoon mai gardi ya leko yana ganin yazeed ne da sauri ya bude gate in dake shima yasan yazeed. A millon ya shiga gidan motar bata ma gama tsayawa ba ya bude morfin motar ya fito a fusace ya nufi cikin parllon. Ko wani knock bai tsaya yi ba. Ya tura door in ai kuwa ta bude. A dinner ya iske su mugu suna breakfast shayi da bready ne da wainar kwai sai indomei. Da suke ci. Ko sallama baiyi ba tsaye cik yayi yana kallan su. A zuciya yana cewa wato na baku aiki bakuyi ba kun min karya kuma gashi sai holewa kuke abunku. Oga ne ya dago kai. Yazeed ya gani a tsaye ya zuba musu na mujiya fuska a murtike ba ko walwala a fuskarsa..

Ah mai gida yazeed barka da zuwa kana tafe ashe kuma shine ko call babu ai da mun tanadar maka special break da munsan zaka zo. Sai a lokacin ne su mugu suka lura ma da yazeed din take duk suka tsare shi da kallo suna mai wani dan murmushi wai farin cik...

Shi kuwa maganar ce ta ogan ta bata mai rai yaji wani tiririn bakin ciki yake ji a zuciyar sa. Wata zuciyar tace ya shooting insu kawai me yake jira da su wata kuwa zuciyar tace. Ya tambaye su yaji me zasu ce karya zasuyi ko kuwa..




Karku min karya. You tell me haleema and maryam was died?


Dukkan nunsu saida hantar cikin su ta kada domin duk sanda suka firfirgice domin kuwa sun san tambayar nan ba a banza ba ruwa baya tsami banza kuma ga sun san yaxeed ba imani a tare da su duk shiru sukayi suka kasa cewa komai. Duk sun shiga saban thinking. Oga cikin sune ya katse tunanin da yin wani dan murmushi da gefan lips in sa suka dan bude kadan. Hmm oga yazeed kenan kaga ya daga hannu.'im kill Halima An m....

3 Shooting kawai naji sai dubawa nayi naga su duk a kasa waigowa nayi yazeed ne tuni ya juya da gun a hannunsa tana wani tiriri. Tuni ashe ya fusata ya sheqesu. (Sister nadis na juya ina nema domin kuwa tunda akayi harbin banga inda ta nufaba a kasa na hangota shame shame ta sume ni kuwa da yake namiji ne dan fitsari ne shima dan tsirit ya kwace min a wando lol.)



Fita yayi da waya a makale a kunnan sa : gud morng dad shi ne abunda ya fara furtawa dake mu Journalisms in zamani ne har mgnr wancan in naji. Morning hw ur day shine abunda yce: im 5yn: dad haleema an maryam they ar living. Me kake cewa kasan me kake fada kuwa.yes srry dad wllh nayi da nasani sa su mugu aikin da ni na aikata da duk hkn bata faru ba amma saukin abu ba alamun cewa sun fadi abunda suka gani.gud ka take care of ur self. Ok dad bye. Ya kashe wayan sannan yi shiga motan sa yazo gate yayi oda da nufin mai gardi yaxo ya bude mai gate amma ina yaji shiru.


Abunda bai sani ba shine mai gadi yana jin shoot yayi waje da gudu. Dole ce tasa sai shi yazeed ya fito a motan yaje ya bude gate in. ( ni kuwa nace wa sis nadis ko dai mu tsaya mu bincike komai nq gidan ne domin kinsan wannan yan daban barasu rasa kudi ba a gidan nan nasu. Hannuna ta kama taja ni da karfi wai mu tafi bangaran deeny.Ni ce kash ynz gidan nan shikenan hk za'a barsa ko a group in nan akwai mai so? Lol?






Can gidan su haleema tuni an gama breakfast kowa ya kama harkokin gaban sa su alhj bangaran su 1 su uku yau dai kawu an kashe mai zuwa kasuwa du da yaso ya fita amma hk bai samu ba su alhj sanusi sun hanashi dole tasa shi hkr. Yanayi yana musu surutu a zuciya hmm wato ku masu kudi ko kun tara ku bar bawan allah ya fita ya nemo na kansa amma kunki ku barni..



Hk shima isa yayi niyar jan yar kanwar sa su nufi gida in yaso sai ya dawo batun mgnr auran merry amma alhj ya hana yace dole ya bari sai gobe domin akwai special gifts da zaiyi mai na ban mamaki. Hk ya hakura gashi aliyu ma ya fita ya barsa shi kadai ne a wajan yayi zuru sai kale kale yake dake a garden ne. Ji yayi an rufe mai ido daga baya da wasu tatausan hannaye wani sanyi ne yaji ya ratsa duk kanni jikinsa. Baiji anyi mgn ba murmushi kawai yayi tare da cewa hmm sis anneey.... To na gano ki. Shiru yaji ba'a tanka ba kuma sai yaji abun zobe a hannun nan ya tabbatar da ba anney bace domin yasan ita bata da zobe............
Yo ay hikenan

good Morning to oll my fans


King boy ne

Bi wannan line din domin join na grp dinmu ko ka/yi search insa BIGBOY ISA NOVELS

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628












🔫.BANI NA KASHE TABA 😫🔫.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR ✨✨ ASSOCIATION*

.


​5 star's​✨✨ ​online writer's association​👌


.
Part 38





Wata zazakar murya ce yaji ta daki dodan kunnan sa wace ta shiga cikin kwakwalwarsa ta inga mar yawo. Tabbas baxai taba mantawa da zaxakar muryan maryam ba wace tama zarce sarewa a gare sa. Hmm my merry yace. A cikin sexy voice insa wace ta haifarwa da maryam in wani kasala. Hmm taya ka gane nice lokacin da ta sake shi tana zagayowa ta zauna a bench in da yake a zaune. Hb tayaya ne zan ji muryan abar so na in kasa gane wa ai da bakiyi mgn bane shine sai in kasa gani wa. Smile yayi tare da cewa ya isah baka gayawa su umma abunda ke tsakanin mu ba kuma dazu kake cewa wai zaka tafi. Dan marairai cewa yayi tare da cewa ai ko na tafi ma to annesah zan kai in dawo gare ki sahibata. idan ka aure ni a wane gari zamu zauna.


Tabbas ta debo babbar mgn. Shin ynz shi mema zaice mata ne yasan shima kansa ba san zaman wancan kauyen yake ba balle ita da take dama yar birni kai gaskiya dq sake to ynz ya zaka ce mata. Yna cikin yan sake2 ne.yaya isah shine ya dawo dashi daga duniyar tunanin da ya afka. Yaya isah ina sanka so na gaskiya kasani cewa ko a village inku zamu zauna xan aure ka ya isah.


Wani murmushi yayi wanda ya kara bayyano kyawansa. Baice komai ba kallan ta. Hada ido sukayi sun dade a hk suna kallan juna. Hmm a hk dai na barsu..





Yazeed ne ya shigo ya park motan sa kafin ya fito sanda yayi control in kansa sbd tsaro da murmushin sa ya fito ya nufi inda su abban suke ya gaida su amma da kawu wato baban aliyu sannan yake gayawa abban sa ya shirya ynz zasu je domin yaga gun aikinsa da kuma mai gidansa. alhj bashir ya kalle sa yace to ai a shirye ma nake yi sauri ka zo mu tafi. Amma ina kaje ne naga kana hanzari hk ko karyawa kuma bakayi ba ka fita inji dadyn nasa.

Dady naje wajansa ne domin ya kira ni namai wani dan aiki ne. Ok to allah yama albarka tashi jeka. Tashi yayi ya nufi parllo. Haleema da maryam da anney su duk ukun suna zaune a parllo sun kunna kallo sunayi hade da hira sama2."

Baima bi ta kansu ba direct room dinsa ya nufa. Ina kwana. Ya yazeed. Yaji ance. Juyowa yayi bisa mamaki yaga ai haleema ce. Lfy lau yace har ya juwa zai bude dakin ya karaji. An gaida shi da murya biyu. Maryam da anney. Ne suma hk dai ya cije lips nasa ya amsa. Sannan, ya wuce dakin nasa kan bed insa ya haye yana jin wani tiriri da zafi a zuciyar sa""

Wanni bangaran kuma tunani yake taya zai hallaka su tun kafin su tona mai asiri domin tunani yake sun san ko shi waye. Amma yayi mamaki da basu fadawa kowa ba. Hakan yaji kmr ya kyale su hallarcin da suka mai na kin tona mai asiri. Saidai kash!! Lokaci ya kore dole ya kashe su domin kuwa a duniya banda su ba wanda ya san ko shi waye sai yan kungiyar su.


Mutanan gari a yaro mai ladabi mai girmama na gaba da shi. Mai kyauta. Da san addini .da Kyakyawar tarbiya kawai suka sanshi. Ba wanda yasan mugun abunda yake aikatawa. Kuma ya shafe sama da shekaru 4 a cikin wannan kungiya. No! No ! I'll kill them Necessary. Domin nasan ko ba yauba u can show my Secret.

Dan hk ya zama dole in kashe ku."

Tashi kawai yayi rai a bace. Ya fito da phone nasa yayi Dial in wata number. Hup ur ar ready cus I'm coming with my father. Yes we ar ready" kawai a ka fada ya tsinke wayan ya shiga toilet in dake cikin daki . yayi brush tukwanan ya dan watsa ruwa ya fito ya chanza kayi. Jeans baki yasa. Sai wata riga T-shirt mai lines blue. An white. Yayi kyau sosai sanda ya taje hairs insa yayi kyau sosai tukwanan yake fitowa a dakin.


Su haleema da ke xaune a parllo suna shiriritar su. Tun kafin ya karaso gunsu kanshi ya cika su. Gaba daya kamar hadin baki suka juya suna kallan sa shi kam ko damuwa baiyi da su ba ya wuce outside abunsa. Haleema kam yayi mata kyau yau. Tace wa maryam kinga mutu yau anci gayu ko dai zance zashi. Kinga ba ruwana kinsan dai halin mutumin ... Hhhhh dariya halima tayi au ashe baki manta ranar ba. Maryam ta kama baki tare da cewa hmn wane ni in tuna.Anney kuwa tambaya ta shiga yi wai me akayi wancan ranar. Suka share ta. Domin Domin su shiriritar su suke yi sai can halima ta dago ta kalli anney"" ohh sorry sis anneesat aniyi fishi kiyi hkr wllh we ar enjoyed.😜 bt bari in gaya miki abun da ya faru wancan rana🤔...."


Kamar kullum duk weekends maryam na kawo min ziyara ko ni in kai mata............ .........💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽 👑king boy 👑na gaisuwa


Bi wannan line din domin join na grp dinmu ko ka/yi search insa BIGBOY ISA NOVELS

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628












BANI NA KASHE TABA 😫🔫.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR ✨✨ ASSOCIATION*

.


​5 star's​✨✨ ​online writer's association​👌


.
Part 39


HALIMA TACI GABA DA BAWA ANNEY LBR:
Ranar wata Sunday maryam ta kawo min ziyara:
Kamar yanda kika ganmu yanzu to hk muka zo parllo muka kuna kallo sai hira muke abun mu kasan cewar gidan ba kowa: haka yazeed yana gidan wato ya kawo ziyara:

Maryam ta tambaye ni miye tsakani na da yazeed da muke faman fada da shi hk. Nace mata wai kawai dan na shiga dakin sane kinsan ya hana. To miye a dakin wai shi da yake hanawa naga dai ba komai ne a dakin gwaro ba daga kati fa sai jakansa. Inji maryam. Nace mata to shi wannan ba hk yake ba domin shi abubuwa sunyi yawa a dakim nasa domin hada wani abu na gani ma a rufe da wani zane. Hk nake gayawa maryam a lokacin: ita kuwa kin ganta nan da karan bani tana jin haka naga ta mike..

Nake tambaya ina zata: tace wai dakin ya yazeed. Wai in taso muje tunda baya gida nacr mata wllh ni bazan je ba kuma kema ban goya baya kije ba idan kika je duk abunda ya same ki toh no my water inside: tace ita dai wai yaseen sai taje ta bincike dakin taga wai miye da yazeed baya san a shiga.:

Ai kuwa kamar wasa maryam ta nufi dakin ya yazeed ni kuwa kallo ya dauke min hnkali ;

Ban kula ba har ta bude dakin ta shige ba tare da fargabar komai ba domin nace da ita baya nan. Nidai ina nan sai kallo na nake nama manta da maryam ta shiga dakin."

Ita kuwa bincike2 ta hau yi chan ta hango laptop insa ai kuwa taco sa'a ba password a jiki hk ta haye mai kan bed ta ta dane2 abunta."


"Ganin shiru shiru maryam bata fito ba yasani tashi na bita abu mkki a kan katifa na ganta da kwampyuta sai wangale baki take bata ma ko kula da na shigo ba hkn yasa naje da sauri ke maryam wai me kike yi ne hk kinzo kin wani zauna a dakin mutum bayan kinsan idan ya dawo ya tarar dake sai ya wulakanta ki gashi kuma kinsan mum bata nan wllh duka xai miki. Yayin da nake karasa wa wajanta.ta dago min wani pic dake jikin laptop in ya yazeed ne cikon wasu red clothes wasu iri fuskan sa du ya shafe ta da wasu zane2 bt duk da hk yayi kyau abunsa bisa mamaki nima na biye mata."


Nan muka yada xango a kan bed insa muke ta kallan pictures insu shida wadan su abokan su. Mun kusan share 30mints muna
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment