Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

maryam da kin bari ku yan birni ai wannan ba aikin ku bane. Maryam tayi murmushi lokacin da take shinfida bedsheets lah mama kenan to wllh wasu yan birnin ma aikin da suke in kika gani sai kin rike baki...aa maryqm ai bazaki hada ba da nan da can kinga mu fa nan ko dakan fura aka barki da shi ya isheki balle ke zaki jawo ruwa kuma ki zo kiyi girki kuma fa wani lokacin ke xaki surfa ki kuma daka ..


Gabanta taji ya dan fadi lokacin da ta tuno da dan guntun san isah dake makale a zuciyarta to shi wannan dan mutumin idan ya aure ni a nufin shi ina xai ajiye ni to al qur'an nidai bazan zauna a kauyan nan ba wannan uban aiki .

To dama jan ruwa zanji ko dakan ko girki. Wai fa nan ma ba su kadai bane aiki wuni. Mama ce ta katseta daga thinking din da ta ke yi..


Umman anney din ta danyi murmushi ko dai abubuwan ne nan uku kadai dana lissafa sune har suka saki dogon tunani . ta dan zaro ido mama bayan wannan harda wasu ayyukan kuma. Sosaima ai wannan wai wanda suka xama dole ne kawai na fada miki amma ai akwai saura da yawa ma ko in lissafo miki . aa barshi wllh mama karki dada tsorata ni wllh. Ai sai ynz ma na fahimci matan birni hutu kawai suke kinga ba kowa take girki da ice ba wasu cookrgas ma suke aiki da shi...amma a hk ma sai shegen korafi. Kuma kinga ruwa mai gida ke saya haka ma idan kina san fura shi xai sayo.


Mama tace kwarai kuwa kinsan fa muma munyi zama a cam kusan shekarar 9 a can..

Lah allah mama kuma me ya dawo daku wannan kauyan..


Mamar tayi shiru kadan sannan tace kai maryam gaskiya fa yau kina ji da surutu. Dama hk kike ashe. Maryam ta dan rufe ido wai alamun kunya mama kenan.


Nine nace sis nasmat wllh ina san sanin abunda ya koro su umman anney kauye?


Sis nasmat tace hmm kishine kawai fa wai daga abba na niyan aure lol.

1:00
Yanzu

An sallamo maman deeny Likita ya rubuta musu magun guna sannan yace musu su kiyaye kuma a guji abunda zai batawa ita rai ko kankani ne. Ya sallame su suka koma gida gidan kawu kenan gidan su aliyu.




Yanzu karfe 2:00



Yazeed ya isa garin abuja ya tsaya hanya ya danyi sayaya tsara ba kenan sannan ya karasa gida. Yana shiga su siyama sukayo kansa. Wato kanan sa ne su biyun dake sun san duk zuwan da zaiyi sai ya kawo musu tsaraba saida ya bawa kowa nashi tukun ya karasa ya gaida mum dinshi. Take tambaya lfy yace wllh lafiya kalau kawai na dawo yin wani abune ina dad. Bai dawo ba inji hjt saratu wato mamansa kenan. Ok ya fada sannan ya tashi ya nufi up stairs...




Su maman anney kuwa da maryam suna daki sai hira suke abunsu lokacin sallah har yayi. Maryam ta fito ta tarar da su anney har sun kusa kamala girki wato abincin rana. To uwar surutu kin gaji ko ai muna jin surutun ki har nan halerma ce ta fada. Cuno baki tayi tace anyi din yar sa eyes kawai. Zanyi maganin ki ai yarinyar nan wato ina aunty ki amma kike fadan wannan mgnr ko dan baki da kunya. Eh din anyi ta harare ta sannan ta juya ga anne budurwr dan mai gari in gaisuwa fa idan yaxo hira yau a mika min gaisuwata. Anney kuwa daga jin hk ta gane mama ce ta fadi mt Tashi tayi ta bita da gudu da kara a hunnu suka hau xagaya gida. Sallamar da sukaji ita ce ta tsaida su..............King boy ne

Bi wannan line din domin join na grp dinmu

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628







🔫.BANI NA KASHE TABA 😫🔫.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR ✨✨ ASSOCIATION*

.


​5 star's​✨✨ ​online writer's association​👌


.
Part 32


My friends i need u duha'a mura ta shake ni ku mun addu'a allah ya rabamu da ita domin bansan me nai mata ba lolz.


.
Abban su anney ne ya shigo shine yasa su tsayawa cik daga inda suke suka daina guje gujen. Abba ina wuni kmr hadin baki duka suka fada ya amsa lfy lau sannan ya kalli anney ke me yasa bakya ji ne kingani ko ai shi yasa nama hana ki ki bi su dan karki je ki kama yi musu rashin jin a can..



Kwalla ce ta cika mata idano aa wlh abba xan natsu wllh abba.

Abba dan allah ka barta mu tafi tare.Inji haleema kafin yayi magana maryam ma tace abba dan allah ka barta ta bimu tunda yau yaya isahn zai dawo sai su dawo tare. Jin hakan abba yadanyi jin kadan sannan yace to shikenan ba komai xata iya rakaku.


Wani kalan murna da farin ciki ne ya ziyarci zuciyan anney bata san lokacin da ta daka tsalle ta kamkame maryam tana dariyar farin ciki da shewa.

Au kun gani ko kunga abunda nake gaya muku. Ayya abba farin ciki ne fa.anney ta natsu.

Wai ina yayan naku ne. wllh har ynz dai bai shigo ba abba. Ynz fa 1:30 kunga kuyi sauri ku shirya sannan kuyi sallah sai ku tafe can domin kuyi bankwana da gwaggo to abba..




Bangaran deeny kuwa..

Katan yana shiga deeny yaji gaban sa na faduwa gadan gadan kuwa ya nufi inda deeny ke zau ne tray din abinci katan ya dire a gaban deeny ko mgn baiyi wa deeny ba kawai ya bata rai yana hararan deeny da jajayan idanonsa. Ganin deeny ya dake ko dan firgita baiyi ba yasa katan nan ya kara turo abinci gaban sa. Ci dan ubanka.da wata basamudiyar murya yayi mgnr wacce idan . nasmat ce akawa sai tayi zawo lol.nan deeny ya fara tunanin wanne abu tabbas akwai lauje cikin nadi to su miye damuwar su dan naki cin abinci to wllh bazan ci ba. Hk ya fada a zuciyar sa. Bazan ci ba.hk kawai ya furta. Katan kuwa ya fusata ai nin wata kalan tsawa ya dakawa deeny wace saida tasa duka parllon ya rude sauran police din kuwa su biyu kan kame juna sukayi hade da sa hannu suka toshe kunnuwa domin karan bana wasa bane. Deeny kuwa ko kallan sa baiyi ba saidai kawai rufe kunnan da yayi..


Kai wllh badan ance kar in dake kaba da yau saika dandana axabar da baka taba ji ba a rayuwar ka dan iska kawai wato kai har wani jiji dakai zakawa mutane ko oya zanje in dawo kuma wllh ka tabbatar ka cinye abincn nan ya ya bude door in daki ya fita shi kuwa deeny kallan sa kawai yayi yace ai kuwa zaka zo ka dauke abunka yanda ka barshi domin ni azumi nake ma .




Su anney tuni an shirya jin ance za'a da ita yasa ta yin wanka nan taje ta fara make up duk da ta zauna a birni amma hk baisa ta daina haukan kwaliya ba Ta dan iya kwaliya hk ta zo ta lafta uwar Powder ja aka zo aka kara da wani janbaki shima ja ga uban eyes shadow an maka kai abundai abun dariya.maryam na shigowa ta kwashe da wata mahaukaciyan dariya sannan ta shiga kiran haleema wai ta zo ta gani su anney anyi kwalliya dariya take sosai. Ita kuwa anney murguda mata baki ta shiga yi ina ruwanki yar sa eyes kawai lokacin ne haleema ta shigo dakin itama dai abun ya bata dariya amma kawai sai ta basar taje ta ce sis anney kyale waccan yar adawa ce. Nan haleema ta dan gyagyara mata. Wow masha'allah maryam ce ta fadi hk da tayi tozali da fuskar anney kinga yanda kikayi kyau kuwa annesah ai yanzu ne kike annesah amma da anney. Sukayi dariya. Hk suka fito suka hau zagaya gari ko ina sai kallan su ake can suka hango wani saurayi ya nufo su. Nan take anney ta wani daure fuska gabaki daya ta chanza fuska.

Maryam ta fahimci hkn to amma ta rasa dalilin da yasa anney bata rai hk. Sun danyi gaba maryam ta dawo baya inda taga wani saurayi wanda zaikai 15 years hk take tambayarsa wancan waye ta nuna saurayin da anney ta gani ta bata rai. Dan mai gari ne mn sunan sa ado. Kai amma naji dadi wllh amma kaci sa'a bani da ko kwandala amma da sai nama kyauta. Ta bisu a guje. Tana kai ku tsayani mn duk haukan anney yau dai kam ta sarawa maryam domin abunda take yi yau yafi karfin anney ma.



Isah ne a labe ashe yana kalan maryam yana binsu a baya duk abun da take yana gani duk sai yaji ta kara shiga rayuwarsa yaji santa ya kara shiga zuciyarsa da sauri ya bisu domin shi a yanzu ji yake baya so ya rabu da ita daidai da 1 second............. Yo ai hikenan good morning oll my fans


King boy ne

Bi wannan line din domin join na grp dinmu

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628















🔫.BANI NA KASHE TABA 😫🔫.



Na big boy isah


. *THIS PG DEDICATION TO YOU AISHATU S MAKWAYO NINGi RUKKAYA ALHAJI MARYAM SHEHU AISHA HAYATUDEEN WITH MY LOVELY SIS MARYAM KD LOVE U OLL THANKS 4 UR PRAYER TO ME*

.


​5 star's​✨✨ ​online writer's association​👌


.
Part 33







Gida ya bisu saida suka shiga sun dan jima sannan ya bi bayan su. Maryam ce sai zuba uban surutu take domin yau yan hk ne a kan nata.

Salama sukaji anyi..

Salamar da tasa maryam yin shiru a dole isah ne ya shigo can nesa da su kadan ya sama wani tsohon tirmi ya zauna sanye yake da white t-shirt mai kyau ta kama jikinsa sai wando black jean ya gyara sumar kansa tayi luf luf duk da yake shi ko aski ba a kauyan nan ake mai ba yasha gyaran fuska abundai gwanin sha'awa. To ai sai ku gama bankwanan ko ma tafi ya duba agogon dake makale a hannunsa

Oh kunga fa ynx 3:30 to wllh 10mit na baku.

Maryam da take uban surutu daga shigowar sa taja baki tayi tsit daga eh sai aa kawai take iya cewa ita gaba daya kunyarsa take ji. Kowa ya fahimci hk amma duk sai suka kyale.


Isah ne daga can yace haleema wai ni kam me nawa maryam ne kinga daga shigowata taja baki tayi shiru bayan tun daga waje nake jin sautin ta...

Anney tayi farat Kunyarka take ji..

Ya harare ta ke kuma ina tuwanki . ah su sis annisa anyi wanka ina za'aje ne.


Yo ai dane za'aje baba bai gayama ba ta wangale baki.
Nifa ince kwaliyar nan ba'a banza ba inji kaka..

Haleema ce tace kai gaskiya anney an canfa ki da yawa wllh ke kowa yasan bakya wanka.

Kuwa ya kama mata dariya ita kuwa ta wani sha kunu..


Maryam dai kadan2 take satar kallan ya isah.

Shima din kallan ta yake daga sun hada ido kuwa sai ya sakar mata wani murmushi wanda ke karya mata hantar zuciya.

Nan dai sukayi bankwana da kaka ta kawo uwar tsaraba irin tasu ta kauye ta basu sukayi godiya da maryam har tace a barshi ya isah ne yayi mgn shine yasa tayi shiru.


Hk suka koma gidan su anney can ma aka yo musu tsaraba irin ta kauye har makwabtan su duk sun kawo kayan alheri kunsan dai tsarabar kauye bata wuce irin kayayakin gona

Su gyada soyaya yakuwa su goriba taura magarya. Ai kuwa duk da yaya isah na kallam maryam hkn bai hnata cin goriba ba saidai tanayi tana boye fuska.

Su haleema Sunyi mamaki matuka ganin irin karar da yan kauyan nan suka yi musu gaskiya ko nan sunyi abunda yan birnin ma baza suyi ba.. tafiya suke sun nufi hanyar da zata kaisu wajan hawa mota. Maryam a can gefan take gefan dama. Ya isa kuwa yana gefan hagu amma saida yayi dabarar da ya koma can gefan da take. Yau kam Alhmdulilah sun danyi hira da ita saida ya kasan ce su anney da halima suna hirar su dabam itama maryam da ya isah hirar su da ban yaji dadi kwarai ynd ta sakar mai fuska yau. Sun dan yi tafiya mai nisa tukwanan suka isa wajan hawa motar...... Karfe 4:00 daidai suka shiga. Motar kano. Dake dan kauyen nasu ba mutane saida suka danyi jira akayi lodi tukwanan...



Bangaran deeny..


Deeny fa ya fara jin maza domin ji yake kamar diyan hanjin sa zasu fado dan yunwa tsabar yunwar da yake ji tasa ya fara sallama rayuwarsa ma..



Abuja kuwa..

Yana zaune shida yan kannansa a parllo suna kallo shi kuwa yana tunanin ya zaiyi yaja dady gobe zuwa kano kuma inma sunje ya zaiyi domin ya kaishi gidan tsafi tunda ya riga yayi kyauta da shi. Salamar abba ce ta dawo da shi daga tunanin da yake yi. Cikin fara'a ya tashi ya tarya abban.


Hjy saratu tazo ta karba jakar hannun alhj wato baban sh yaxeed shi kuwa hannun yaran nan shi ya kamo suka zo suka xauna yazeed ya durkusa ya kwashi gaisuwa. Sannan ya tashi ya koma kan kujera.

Kai kuwa yazeed me ya dawo dakai wannan karan kai da kake yin kwana2 or 3 wllh dad na manta wani abu ne amma gobr zan koma kuma sannan ina so goben in ba damuwa mu tafi tare domin mai gidan mu yace yana san ganin ka..

To masha'allahu nayi murna sosai kuma naji dadi domin kuwq na dade ina san in san aikin ka wato dayan busines din da kake kaga kuwa gobe ko inada aiki dole in barsa mu tafi tare tunda ba dadewa zqmuyi ba ai har momyn ka zamu iya tafiya da ita ya kalli hjj saratu yace ku shirya gobe zamu tafi kano domin kuwa kinga batan halleema yau kusan 6 days bamu je ba kullum sai faman waya. To allhj allah ya kaimu kawai tace shi kuwa yazeed wani irin farin ciki ne ya lulube zuciyar sa domin kuwq ya sama hanya mafi sauki da zai ja abban shi gidan sheqewa............

Karfe 7 su maryan suka iso garin kano Alhmdulilah sun zo lafiya.. ............ Ni kuma nace bani da lfy ba yo ai hikenan

Naku big boy pls prayer 4 me my friends wllh mura ta shake ni da yawa https://m.facebook.com/groups/1232550283531628












🔫.BANI NA KASHE TABA 😫🔫.



Na big boy isah


. *THIS PG DEDICAT TO YOU MY SISTER ANEESAHT
.


​5 star's​✨✨ ​online writer's association​👌


.
Part 34




A tashar mota suka sauka. A daidaita suka hai basu zame ko ina ba sai kofar gidan su deeny. Wani irin farin ciki ne da azarbabi ke azalzalar haleema tun kafin su sauko da zata ruga cikin gidan yau fa 6 days rabona da gidan nan. Mai zuwa sukayi suka kwankwasa gidan daga ciki mai gadin ke tambaya waye. Haleema tace nice..


Sautin haleema ne ya daki dodan kunnan sa amma shi ya karyata hk domin shine yaga gawar haleema wata zuciyar tace mai haleema ce wata kuma tace mai wannan mai kalan muryar tace. Kara bubugawan da akayi ne ya dawo dashi daga tunanin da yake. Su anney kuwa ana tsatsaye sai waige waige take domin anguwar masu kudi ne komai a tsare yake a anguwar..

Dan bude wa yayi a hankali. Ganin haleema a tsaye tana kallan sa yasa yin sauri ya tura kyauran ya rufe da gudu ya nufi cikin gida yana kiran fatalwa2 su ahj sanusi ne da kuma maman haleema a parllo ya kunna kallo wai dan ya dan kore musu kewa amma ina ai duk lokacin da ta tuno yar tata sai ta fara zubar hawaye alhj ya hau lalashi..


Adamu mai gadi ne ya shigo a sukwane domin masifar gudun da yake abun ya baci da kyar da alhj ya daka mai tsawa ya hadawa kansa birki..


Kana da hankali kuwa adamu ya zaka shigo mana gida hk da gudu kuma ko sallama babu.

Wllh alhj abun ne ya tsorata ne alhj fatalwa na gani yau kiri kiri da ido na alhj.


Kai bana san shirman banza a ina kaga fatalwar.

Alhj wllh wllh karku je fatalwa ce tayi shigar yar ku haleema ta zo gidan nan domin ni nasan ba haleema bace haleema tuni ta mutu...

Jin an anbaci haleema jikin maman haleema ya dau rawa duk ta kidime tana ina muje ka kaimu tana fada cikin wata murya mai gargada.

Alhj wllh karku je.... Yi mn shiru matsoraci kawai sai yau nayi ladamar daukar ka aiki ita kuwa maman hallema tuni ta fita waje ta nufi gun gate..


Shiru shirun da sukaji ne yasa gaba daya maryam ta kosa taga mahaifiyar ta dole ta takura musu da ita fa tafiya xatayi in yaso da safe zata zo. Ya isah kuwa da jin hk yace to ynz yanda za'ayi su su tsaya a nan kafin azo a bude mu muje gidan naku. Hk aka bar anney da haleema a gun. su kuwa suka tafi gidan su maryam dake anguwar ba nesa. A tsakanin su. Tafiya suke suna hira ya isah ne keta jadada soyayyar sa a gareta ita kuwa ba abun da take so a yanzu da ya wuce taga mahaifiyar ta. Tun daga nesa ta hango gidan a rufe alamu dai ba kowa kenan.basu tabbatar da hakan ba saida suka karasa suka iske gidan a garkame da kwado. To ina mum ta tafi kuma ma ai ya kamata mu iske ya deeny a gida domin a gida yake yin sallahr maghriba. Shidai isah ya tsareta da kallo sauraran zazakar muryar ta yake ji yake kamar karta daina domin kuwa bazai gaji da jin muryarta ba.



Kallan shi tayi duk da dare ne hkn bai hanata gane ita kawai yake kallo ba dake akwai fitulu a layin nasu. Murmushi tayi ya isah wannan wane irin kallo ne hk kamar baka taba gani naba sai yanzu. A kunyace yace ina wani tunanine maryam idan na rasaki a matsayin mata bansan wane hali zan tsinta kaina a ciki ba bama wannan ba. Abunda yake kara bani tsoro shine ni fa dan kauye ne kuma a halin ynz ma bansan ya matsayina yake a gunki ba..


Hakika zantukan sa sun sata jin tausayin sa. Ya isah kasani cewa tun haduwar mu ta farko dakai na gane cewa kaine mijin da zan aura badan komai ba ma ko dan faduwar gaban da naji a lokacin. Ya isah duk abunda ake nema a jikin namiji ka mallakr sa sannan duk macan da ta same ka ta wuce gori tabbas ina sanka har cikin zuciyata ba wanda ya isah ya rabani da kai ya isah kai kadai ne kuma namijin da ya fara furta kalmar so a gare ni ba shakka ina sanka in kuma kaunarka.


Wanni farinci ki ne da baya musaltuwa ya ziyarci zuciyar ya isah bai san lokacin da hawayan farin ciki ba daga idanon sa. Sun dade a tsaye sunawa juna kallan kauna sun kafe juna da idanu. Sai can maryam tace yaya isah muje gidan kawu nasan maman mu baya wuce tana can. Murmushi yayi tare da cewa to muje. Ko...



Da sauri tazo ta kama gate tana kakar2 tun bude wa. Alhj ne ya karaso waje hb safiya ya zaki zo ki dinga kokarin bude mana gida bayan baki san ki waye ba kisawa zuciyarki natsuwa mana. Suna cikin haka ne sukaji an kara buga gidan tare da cewa ado ka bude mn nice haleema ce fa. Jin muryarta ne ya kara rikita gaba daya iyayan nata sai ya zama ana rige rigen bude kofar ma. Suna budewa haleema ce alhj wllh ita ce ko dai gizau take wa idanona hjy ce ke fadan hk lokacin da take nunawa alhj sanusi. Abun tausayi yanda hjy safiya ta kidime da ganin yar tata halerma itama kukan farin ciki ta fara da sauri ta zo ta rungume maman nata tasa kanta cikin jikinta tana kuka tana cewa mama nice fa. Ta kasa cewa komai kuka kawai take. Aneesah dake gun ita kanta saida tayi kwalla shima alhj hk......nima hk ku kuwa fa?

Yo ai hikenan bigboy ne ku tarye ni da anjima ♥ luv u oll my fans

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628














🔫.BANI NA KASHE TABA 😫🔫.



Na big boy isah


. *THIS PG DEDICATION TO YOU MY SISTER ANEESAHT
.


​5 star's​✨✨ ​online writer's association​👌


.
Part 35






Haka suka shiga gida rungume da juna sai kukan farin ciki suke yar da aka fidda rai da ita gashi ta dawo murna ai yau a gurin su hjy safiya bata faduwa hk shima alhj. Anney dai bayan su tabi kawai wanda su basu tambaya ko wacece ba hk itama bata fada musu ba...




Direct su maryam gidan su kawu suka nufa ita kam maryam duk da dai tana cikin zullumin ganin ummanta hk baisa ta share isah ba hk suke tafiya a jire sai fira suke irin ta masoya kamar dai wanda dama can sun shaku da juna. Sunzo wuce wa ta wajan wani mai lemu ne isah yace bari a sayawa umman mu tsaraba ko. Uhmm kawai tace. Lemun 300 ya saya aka zuba a leda sai kuma na hannun shi wanda yake sha yayi2 ta karfa tasha amma ina kunya ta hanata karfa. Basu dade suna tafiya ba suka karaso layin su kawu.


Maman deeny yau jiki yayi sauki zaune take a kan tabarma a tsakar gida ita dai yau ta rasa me yasa gaban ta ke faduwa time 2 time hk dai ta wuni yau tun tana tsammanin wani abu yanzu har ta daina ta kammala sallar isha'i tayi addu'o'i ynz maman aliyu ce take jira domin suci abinci karya huce.

Su maryam sun karaso kofar gida shi isa yace bari in tsaya ki shiga idan kin sanar da su sai in shigo ko. Tace ok dear. Hakika yaji dadin sunan domin da ta shige saida yayi dan tsalle dan murna.


Assalamu"alaikum; karima wato maman deeny kafe mai sallamar tayi da ido lokacin da take kokari tashi. Itama maryam daga inda take ta tsaya cik tana hawaye dan farin ciki. Haka dai sukayi cirko cirko kowa sai sharar hawaye yake. Ita dai maman deeny bata gaskata abunda idanuwanta ke nuna mata ba. Shi yasa ma bata karasa gun maryam ba. Suna cikin haka ne amina ta fito a dakin lokacin da ta gama prayer. Daga inda take ta tsaya. Hade da cewa wa zqn gani hk maryan kece kuwa. Lokacin ne ma maman deeny ta fahimci idanuwanta ba karya suke mata ba. Mama aminq nice. Hb a lokaci guda maman deeny ta taho da sauri2 gudu2 tayi hug in maryam tare da fashewa da wani kuka mai tsuma zuciya tana fadin maryam ashe kina raye maryam ina kika tafi kika barni cikin kuka take mgnr.. Itama maryam kuka take yi mai tsanani tare da farin ciki. Amina ma zuwa tayi ta rungume su hk suka kankame juna ba abunda suke sai kukan farin ciki..


Isah dake kofar gida a tsaye tuni shi yafara gajiya da tsayuwa ba abunda yake ji sai sautin kuka ciki2 dake tashi a gidan. Shi yasa ya yanke shawarar cewa idan yaga yaro ya aika shi ya kirawo maryam..

Ana cikin hk sai ga aliyu da ya dawo daga wajan friends dinsa ya iske mutum a kofar gida yama isah sallama sannan ya mika mar hannu suka gaisa har aliyu ya juya zai shiga gida sai isah yace yauwa dan allah brox idan ka shiga kace anawa maryam mgn. Cikin rashin fahimta yace wace maryam kuma ai mu bamu da maryam a gidan nan. Eh ba yar nan gidan bace ai zuwa tayi. Bai ce mai komai ba yasa kai ya shiga cikin gidan.yayi sallama yaji shiru sai sautin kuka ciki2 Ganin halin da suke ciki ne yasa shi karasawa da sauri maryam Alhmdulilah ya fada. Bari in shigo da bakon ya kika bar shi a waje. Lokacin ne ya fita ya shigo da shi..



Haleema kuwa sun gama koke koken su taja halleema ta nufi dakin su tace bari in shiga inyi wanka tukun. Sis anney ta amsa to halima gani tayi
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment