Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

suka kwaranyo haka haleema ma da take kwance kwakwalwarta sai juyawa take cike da tunani iri iri tama rasa wanne zatayi shin waye mai neman hallaka mu shin wanee hali deeny na ke ciki shin umma da abba ya xasu ji na rashina bayan basa san yi nesa dani ko kadan idanon ta cike da kwalla ta tashi zaune ganin maryam a gefan gado ta zuba uban tagumi maryam maryam inji haleema tunanin me kike. Tuni maryam ta dago tare da sa zane tana goge hawayan fuskarta. Nan haleema ta fahimta cewa duk ashe daya ne halin da muke ciki... Ta dafa kafadar ta haba my sis ki saka dangana a zuciyar ki mn mu barwa allah komai shi zai yi mn maganin wannan al'amari ba kuka ne abunyi ba... Aneesat ce ta shigo ganin su a wannan yanayi ta fahimta tunanin gida suke yi.duk da sun so su boye wa anne anma saida ta fahimta haba yan uwana nan fa kamar gidan ku ne ku kwantar da hankalin ku dama ynx daga wajan maman mu nake shawara muke yi yanda za'a maida ku gida ku kwantar da hankalin ku... Tabbas sunji dadi sosai da jin kalaman anney gaba daya hmm sis anney kenan hb ba komai amma gsky muna so muga iyayan mu domin basu san ko wane muke ciki ba kinga in sun gammu hankalin su zai kwanta... Yaro ya shigo da salamar sa anney wai ana kiran maryam bata tsaya ko jin waye ba tace . je kace gata nan domin anney tuni ta kyaro su wato tana lura da abunda ke faruwa tsakanin maryam da kuma isa. Ya zaki ce gani nan bayan baki san kowa ke sallama ba shin waima cikin gari nan waya san ni da har zai aiko kuma wai ace maryam tazo ma.. Anne tayi murmushi ai sai kije ki gano mn ko wannan abun mamaki tare da nunawa alamun bata san ko waye ba cikin zolaya kanwar mu ah gaskiya kinzo kauyan nan a sa'a kinga shikenan sai mu barki anan. Suka sa dariya gaba daya. Inga ko waye tunda kun matsa ta ce anney ara min hijab dinki gashi can a akwati na dauko. Ya mata daidai kuwa kamar dama nata ne..


A tsaye ta iske shi ya harde kafafu ya sai kara da ya rike a hannun hagu yana wasa da shi hannun daman kuma yasa shi cikin aljihun wando..

Assalamu alaiki ta fada wani irin sauti mai dadi yaji a zuciya yace dama hk muryar yarinyar nan yake ashe..


Amin wa'alaiki salam warahmatul lahi taa'alah wa barakatuhu: sanda ya cika amsa salamar cif cif.


Gefe daya ta samu ta tsaya nesa da shi kadan ita kam ta kasa dagowa da kanta domin this 's first time nata na tsayawa da wani da namiji ..



Maryam kenan sarkin kunya shin ko dai kema yar fullani ce kamar mu amma ai ke kunyar taki tayi yawa ma..

Murmushi kawai tayi domin ta gane yaya isah ne shi isa taki ma dago kanta domin tsoran abunda take ji in ta hada ido da shi wato faduwar gaba


☺ pls sis dago kanki ki kalle ni ya fada yayin da ya dan kara matsowa kadan kusa da ita.


A hankali ta dago kai wow handsome dama haka wannan bawan allah yake da kyau ashe duk ganin da nake mai zaije farauta ne amma duk da haka yana da kyau saidai kayan da yasa sun karq fito da zallan kyawan sa wanda haka yasa ta kafe sa da ido shima dai abun ya daure mai kai ta tsaya sai kallan sa take...

Um dama so nake in gaya miki... Kuma sai yayi shiru ka fada mana a zuciyarta ta fadi hakan gani ya kalle ta tayi saurin sunkuyar da kai ashe yaji abunda tace...


Maryam ba wani abu bane dama ina so in gaya miki ina sanki ina kaunar ki tunanin ki ya hanani sukuni ko ina naje bana jindadi in ban ganki a gunba idan na rufe ido ke nake gani nayi tunanin cire hk a zuciyata sakama kwan ni dan kauye ne ke yar birni ce kinga kuwa auran mu bazai yuyu ba amma dai yanda sanki ya addabi raina yasa ni dole in gaya miki ko naji dan sauki...


Farin ciki ne ya ziyarci zuciyar ta hakika taji dadin kala man sa wannan ne na farko da namiji ya taba cewa yana santa abunda ko da wasa ba'a taba gaya mata ba kalmar so kenan yayin fadarta sai bakin ka ya fara bari duk jarumtakar ka bama kamar first time haka duk macen da aka furtawa a take a waje sai taji chanji lalai so halitar allah ne juyawa kawai tayi da niyar tafiya ita duk kunya ta dabai baye ta..


Maryam tsayawa tayi chik baki ban amsa ba zaki tafi pls ki taimaki zuciyata karta fashe mn... Juyowa tayi ta sakar mai tatausan murmushi mai dauke da sako saidai shi bai iya karanta iri words din jikin murmushi ba kawai cikin gida ta juya ta shige............. ..............



https://m.facebook.com/groups/1232550283531628

Bigboy isah ne♥♪













🔫.BANI NA KASHE TABA 😫🔫.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR ✨✨ ASSOCIATION*

.


​5 star's​✨✨ ​online writer's association​👌


.
Part 28


.

Cikin rashin gamsuwa isah ya koma gida yana ta tunane tunane shin me yarinyar nan ke nufi ai a so baa dole idan bata so na ba saita fada ba kawai a wuce gun isah ne shi kadan yana tafiya yana zancan zuci....


Maryam kuwa tana shiga dakin duk suka gyara zama wato haleema da anney wai sai ta fada musu waye yazo gunta fur taki fada sukayi sukayi anma tace kawai bata sanshi ba. Anney tace to ai nasan dole ya fada miki sunansa to ya sunansa ai nasan ko wane saurayi a duk fadin garin nan. Bai fadi min suna ba... Suka hau dariya wai bata da gaskiya hk dai suka ta zolayar maryam wacce ita kuwa tunani ne duk ya addabe ta..


Ina kwana umma lfy lau aliyu a cewar mamar tasa sannan ya juya ga maman deeny suka gaisa.. Wai aliyu har ynz ba batun ko daya daga cikin su ne? Wllh mama babu wani lbr a cewar aliyu haka makarantar su maryam ma sun ce bata je ba ranar. Maman deeny ta yi shiru hawaye ne suka fara zarya a idanon ta a bun tausayi kanta ne ya fara sarawa da karfi dafe kanta tayi tana inalila hii sakamakon kanta da taji yana juya da sauri juwa ta dauke ta luwww ta dauke wuta.. Da sauri sukayi kanta a kidime suka kwasa sai asbiti akayi Emergency da ita duk a gigice suke sun ma kasa zamq da kyar aka lalashe su da cewa jinin tane ya hau ynz tana bukatar hutu anjima zasu iya shiga domin ganin ta ....



Ban garan yazeed kuwa

.


Naman suka hau ci kallo daya xaka musu ka fahimci ba imane a tattare da su gaba daya yanda suke cin abinci da sasan dan adam a ciki amma su ko a kansu tsohon cikin su ne yace gaskiya badman man kayi mana asara kasan fa ogan mu wato dodan asirin su yafi bukatar jinin yan mata amma ka bari su mugu suka kashe su. Dad ba haka bane a duk cikin yaran ba wanda su mugu suka sama damar kubuta da su a inda suka iske su a nan suke sheqe su.. That gud. Kasan fa allah ne ya kawo mn dakwale har hudu police 3 da kuma wani 1 dan karamim cikin su.dad kace meat in police ne shi isa na gansa da baki baki. Lolz. Hahaha sukayi wata irin dariya tasu ta marar imani wacce suka saba when mugunta. Tashe muje ka gansu inji tsohon nan. Ya kalli wasu dake tsaye kmr bayk yacekuje ku kaiwa wadan can naman abinci mn ko so kuke sai sun rame sun zama kashi ne.






Su yazeed ne suka shiga dakin ajiya wato inda su deeny suke kallan deeny yake kamar yasan shi saidai ya rasa a inane gaba daya kan yaZeed ya daure to shi a ina yasan wannan. Zuwa yayi gaban deeny ya tsuguna yana so ya tuna wani abu amma ya kasa kai kamar na sanka.. Denny kuwa kallan sa kawai yake. A ina. Inji deeny. Shiru kawai yazeed yayi dai2 lokacin ne aka shigo musu da abince plat uku ne aka bawa deeny daya suma sauran aka arajiye musu nasu. Kamar jira suke dama suka fara aika abincin nan deeny ne ya yi kokarin da katar da su pls stop an eating this food. Ya fada wata irin harara dan sandan ya dakawa deeny almun ya kyale su dai deeny kuwa da ya karewa abincin kallo tsaff sai ya ga akwai nama mutum da sauri yasa kafa ya hankadar da abincin ya zube ..







Assalamu alaikimm. Suka amsa mai gaba ki daya yan majalisan. Zagayawa yayi bangaran abokin da wato salmanu ya zauna kan dan guntu iccan da yake a xaune abokina waya tabo ka ne naga duk ka wani canja fuska ya tambayi isah. hmm abokina zo muja gefe ina san magana dakai salmanu ba gardama kuwa ya tashi suka koma gefe isah ya kwashe duk abunda ya faru tsakanin sa da maryam tun daga A haf Z yace to amma naga alamun yarinyar ba sona take ba jifa yanda na dame ka a kanta ko da yaushe tunani na gareta ne amma kaga fa abunda ta saka min da shi kenann.. dariya salmanu ya kyakyace da ita hada su rike ciki. bana san haka fa kai wato nazo na fadama damuwata wato abinda zaka min kenan ko kasan fa na tsani dariya isah ne ke fadan haka. Salmanu ya dafa kafadar sa yace Could down abokina nasan baka fahimta bane kawai amma a hakika nin gaskiya congratulate abokina domin i sure her accept ur.. Wanni irin dadi yaji baisan ma lokacin da ya rungume salmanu ba dan tsabar murna. Ur sure. Yes aboki domin kuwa murmushi ta shinr tabbacin hk sannan ba yanda xa'ayi in mace bata sanka ta maka murmushi a tym din da ka furta mata so saidai ma ta bata rai. Yaya isah wai ance in kira ka. Wani yaro ne dan makwabtan su aka aiko. Wake kirana isah ya tnby yaran . abban ku .ok jeka ce gani nan zuwa . yauwa salmanu ina godiya da jin wannan gagarumin albishir naka sannan ynz taya zan gane hk gsky ne idan naje gidan..

Kawai abunda zakayi shine ka mata murmushi in kuka hada ido sai kaga kalan martanin da zata dawo maka dashi inji salmanu. Nan sukayi bankwana. Isah ya nufi gidan nasu.



Assalami alaikum3 ya maimaita amma shiru kake ji gidan kamar ba mutane. Saida ya zo wucewa upstairs sannan ya fahimci akwai mutum a armchair dake living room din wato parllo. Ta dora hannuwa biyu. Haba hajara miye haka me yasa zaki dorawa kanki damuwa da yawa bayan haka allah ya kadarta haka yayi niya ya faru gare mu kisawa ranki dan gana mana.sai lokacin ma tayi farat ta dago alhj ashe ka dawo tana goge hawayan da su. Haba maman deeny ynz dama duk wannan kugin da nake faman yi bakya jini hakika nin gaskiya ta bashi tausayi domin yanda take ji da yar tata rabuw da ita dole yasa ta cikin rudu. Rungumota yayi a jikinsa yana share mata hawaye kamar yarinya. Ita kuwa sai shesheka take tana cewa yanzu shikenan haleema na yanzu shikenan.. Ta kara kakame alhj tare da kuka mai tsuma rai shi kuwa yaci gaba da lalaban ta yana lalashin ta...




Maman deeny kuwa jiki yayi dama dama amina ce zaune kusa da ita kowa tayi shiru ba mai cewa uffan a cikin su. Lokacin ne sukaji an bude door din room din da suke ciki aliyu ya shigo dauke da....... .. .






https://m.facebook.com/groups/1232550283531628

Bigboy isah ne♥♪










🔫.BANI NA KASHE TABA 😫🔫.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR ✨✨ ASSOCIATION*

.


​5 star's​✨✨ ​online writer's association​👌


.
Part 29







.

Aliyu ne ya shigo dauke da ledoji guda biyu a hunnunsa. Ya ajiye ledojin tare da dagowa yace mama ya jikin maman deeny. Da sauki ai Alhmdulilah saidai doctor yace ta rage tunani cus. Duk shi yake kara zafin ciwan .



Yaja nunfashi tare da cewa to allah ya bada lafiya ga abinci nan ai sai ki bata ko kema ga naki ya mika mata ledojin sannan ya mike ya fita maman deeny kuwa duk ta wani rame tana jin su duk abun da suke kuma idan ta a bude amma bata iya cewa komai ba...



Deeny kuwa tunanin tserewa yake domin kuwa yaji yazeed yace zai kawo baban sa. Yace a ransa ai gwara in fita ko ba komai da zan taimakawa kawun haleema kuma zan sake ganin ummina ko sau daya ne kafin a zartar da hukunci a kaina. Juyawa yayi ya kalli yan sandan nan yaga sai barci suke abunsu kamar dakin uwarsu shi kam kwana 2 da yayi a gun ko gyan gyan di baiyi ba.. .



BAN GARAN ISAH KUWA..



shiga yayi dakin baban nasu da sallama abban nasa ya amsa. Bayan sun gaisa yace mai dama ba wani abu ne yasa nace a kiraka ba illah in fada maka maganar da mukayi dazun muka tatauna da mahaifiyar ka a kan maganar yaran nan kaga yau kwana 2 kenan bamu san wane hali iyayan su ke ciki ba ya kamata mu maida su ga iyayan su dan haka ina so zan baka kudi gobe da yamma ka kaisu gida domin suna cikin hayyacin su zasu ganne gida. Isah kuwa gaban sa ne ya fadi ji yake ai shikenan zai rasa maryam dinsa idan suka koma domin shi har ya sakan kance ma dan baiji ana mgnr koma war su ba. Dan hk sam shi baiji dadi ba da magnr abba.


To abba yace. Sannan yace baba kabar kudin ka ai ina da kudi zan sa ynz su shirya goben sai mu tafi.

To allah yamaka albarka yanxu tashi ka kira min mahaifiyar ka tare da su yaran.

To baba ya tashi ya nufi dakin umman nasu ya isar da sako sannan..


Ya nufi dakin anney su maryam da suke zaune sun gama cin abinci sai hirar duniya suke maryam ce aka bari a kwano sai sude kwano take wai miyar tayi dadi wato taji daudawa lol.


Hmm ni wllh wani abu ke ban mamaki


Anney tace miye kuma wannan maryam.

Wai wannan baiwar allahr mn ta nuna haleema da yatsa cewa tayi fa bata cin tuwo miyar kuka in ba nama. Zumbur haleema ta tashi daga dan ringisawar da tayi kiji yarinya da sharri to waye ya gaya miki yaushe mukayi dake.


Kai haleema kiji tsoran allah kin manta ranar da kika zo gidan mu nace in zubo mn kika ce wai bakya ci. Ko dai ranar a koshe kike.


To ai ni ba wannan yake ban mamaki bama ji fa yanda kuka ware kuna cin tuwo amma fa ni gani nake ba dan allah kuke cin abincin garin nan ba sai dan yunwa inji anney.


Gaba daya suka kwashe da dariya. Gaban maryam taji ya dan buga shi yasa ta sasauta dariya 5sc after sai suka ji sallama wannan ya sasu rage dariyar amma duk da haka a cikin dry suka amsa salama isah ne ya shigo dakin ya tsaya yana kallan sarauniyar tasa so yake ta juyo ya aika mata da sako amma taki juyowa sai su anny ne suke gaishe shi...



Ya amsa itama sai daga baya ta gaishe sa ina wuni yaya isah a cewar maryam cikin wata sweet voice dinta. Su haleema ne suka hada ido alamun dai akwai wani abu kenan a kasa. Shima kam cikin wata sanyayar murya ya amsa mata tare da cewa sis anney an sama kawaye wato ba ko futa dandali ko.


Smile tayi tare da cewa my broz kamar ka sani kuwa domin ni har nama manta da fita zuwa dandali zuwairah ma kaga taki biyo min ni kwana biyu ma bansan me na mata ba taki zuwa nan gidan...


Ai ke da ita baa san waye mai laifin ba domin kuwa ke ya kamata ki neme ta domin kinsan tallah take ko yanzu ma tana can ta fiddo tuwo tuwo a dandali...


Haleema tace wai me ake a dandalin dan allah yaya isah ka kaimu mu gano yayi murmushi. Me kike ci na baka nq xuba bayan ga masu dandalin nan a kusa dake.


Ya nuna anney. Ya dan dafe kai itafa wannan kawar taku bata mgn ne. Tana mgn mana wannan hmm uwar surutu kenan inji haleema maybe kunyar ka take ji shi isa taki mgn. Maryam ce ta dakawa haleema uwar harara.


Ah ai wllh gaskiya ta na fada kaji min yarinya. A cewar maryam.


Kinga kyale ta bari inzo ni kusa da ita in tmbye ta me ya hanata mgn. Zuwa yayi gab da maryan inds take zaune ya tsuguna.
Yace.................... King boy ne

Bi wannan line din domin join na grp dinmu

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628













.BANI NA KASHE TABA 😫🔫.
Part 30 & 31


Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR ✨✨ ASSOCIATION*

.special thank 2 ur sis maryam kd. Queen ameena. Sadeeya ak nasir with fatima musa. .ina godiya a gare ku naji dadin addu'ar ku allah ya bar zumunci 😍


​5 star's​✨✨ ​online writer's association​👌


.
Part 30






hjy maryam kenan laifin me nayi kuma da ba'a min magana. Idan laifi nayi ai gwara a fadan dan in gyara laifina ko.

Maryam dan kauda kai tayi gefe cike da kunya bakayi laifin komai ba bro..


Yauwa hb har naji zuciyata ta dan sama sukuni...


Su halema da suke ta kallan su abun ya bawa Haleema sha'awa nan ta shiga tunanin deeny ta allah sarki.


Anney kuwa hannuwa tasa ta toshe baki ta bushe da dariya. Shima isah dagowa yayi cike da kunya yayin da ya tashi ya nufi kofa cike da kunya. Har zai fita kuma sai ya waigo ni har na manta ma wllh duk kun jani da hira... Baba na kiran ku ku duka.





. dukan su sun halara gaban abban su isah. Suka kwashi gaisuwa sannan ya dora da bayani. Ba wani abu bane yasa na kiraku sai dan in sheda muku cewa gobe zan hada ku da isa ya maida ku gida domin bamu san ko wane hali iyayan ku suke ciki ba a yanzu Kunsan dai ku ba yara bane. Ya kalli inda su halleema suke yace fatan kundai ji abunda nace...



To baba yaushe zasu tafi kuma dan allah baba zan raka su inji anney.



No ai gobe da yamma zasu tafi dan haka kuje ku fara shiri ma tun yanzu sannan kuma ke aneesa badake za'aje ba.


Ayya dad dan allah ka barni inje sai mu dawo da yaya isah.


In banda abunki annisah ai ba yanda za'ayi ki bisu duk da dai kun shaku da juna amma ai sai ki bari wataran kyaje.

Hakika ita dai bata so haka ba domin bata jayaya da iyayan nata shi yasa taja bakin ta tayi shiru.


To mun gode abba ba abunda zamu iya cewa sai dai allah ya saka muku da alkhairi. To ameen ku tashi kuje sai da safe ko. Kai kuma isah goben ka shirya da wuri fa to abba.



Ku tashi ku tafi..


Yazeed ne yayi shiri tun da safee ya fito a shirye a dinner ya iske su abba yaje ya zauna bayan ya gaishe su. A nan yake fadawa abba zai koma gida amma inaga kwana biyu zanyi. In dawo domin ko kaya bazan dauka ba. Abba yace to ai hikenan amma jiya ina kaje ne har na dawo ban iske kaba sai maman haleema ke gaya min kazo. Yadan sosai sosa kai eh wllh dad abokanaina ne suka tsare ni. Hmm yazeed kullum in kazo inamaka warning a kan bad friends ka kiyaye abokai marar sa tarbiya domin ba abu mai kyau bane. To dad ai abokan kasuwanci nane. Nace sis zeesa kasuwancin me. Tace na sheqe mutane mn lol.


Karfe 8;00 tuni sun kammala breakfast

8:30 yazeed ya daga


Deeny kuwa tunanin hanyar tsira yake yace tabbas dole in bar gidan nan yau ko ta halin yaya. Hannu ya daga yana add'ua ga yunwar da take cin sa domin shi kam yaki yarda yasha ko ruwan gidan.

Kamar kullum yauma haka aka shigo karfe 9:00 aka kawowa su deeny breakfast amma shi ko kallan abincin baiyi ba.


Mai kawo abincin ne yaje yake gayawa tsohon nan cewa yaran nan fa yaki yarda yaci abinci kuma a dokar wannan gidan sai wanda yaci abinci shine ba zai tsira ba. Ya juya ya kalli wani dake can tsaye kato ne duk jikin sa a murmurde baki ne wul wul da shi kamar gawaye bashi da riga shi isa na hango kirjin sa sai sheqi yake kmr an shafa mai. Kallo daya zakama katan nan ka tsorata domin indai ta bangaran girma da murdewa ne sadauki to lalai wannan gardin ya cika sadauki.
Ya kira shi da wani suna yace kaje ga daya daga cikin yaran can yaki cin abinci kuma kasan cewa a tarihin nan gidan ba wanda ya taba shiga ya fita in ba yan kungiya ba. Maza kaje ka tsorata shi kuma banda duka ko ka tusa mai domin idan kayi hk ma a banza dole sai in mutum ne ya dauka abincin yaci da kansa tukun. Ok sir kawai gardi said. Ya juya ya nufi dakin da su deeny ke ciki...






9:30 su anney ne ke wanke wanke suna tadi to mu da ake cewa mu shirya bayan ko kaya sai wanda suke na jikin mu. Lah kaji min yarinya to da ace bamu wanke na jikin mu din jia ba to da fada min how. Inji maryam. Ke ki kiyaye ni fa wllh na kusa change 2 ur aunt cus daga mu koma za'a dare mu nida brox in ki. Tsaki taje tare da cewa to ke anney kinji fa wai so take ma ta tsere wato wai taje taga masoyin ta. Hmm kyale ta dai nasan irin zaman da zanyi dake wllh ta nuna halleema da hannun yauwq anne wai ke baki da saurayi ne a duk fadin garin nan ko dai babu mashin shinine. Hhhhh yar sa ido kawai. Inji haleem. Haleema kyale ta yau tsokala take ji ita da xata tayani miss kuma mgnr saurayi ke dai tunda kin sama naki kin zo kin dauke smart din garin ba shikenan ba. Wata kalan harara ta dakawa anney waye? Hmm kedai kika sani. Lokacin da suke tattara kayan wanke wanke. Yauwa sisters dan allah ku taimaka min ku lalabi abba mybe in kune zaiyi hkr ya barni in biku tunda dai yau yaya isah zai dawo. To eh mun yarda amma sai kin zagaya damu wannan rigar taku tinda kinga har ynz bamuyi yawo da rana ba. Au dan wannan ne ai ba matsala bane yanzu dai kuyi wanka tukun na. To ke fa yaushe zaki yi wankan. Tabb to ni da ba dani za'a ba wankan me zanyi aradu banayi ba.


Dariya suka hau yi kamar me... Mama Wai annest bazatayi wanka ba sai za'a je anguwa. Maryam ce ke fadi wa maman


Part 31


Hmm ai kadan ma kuka gani ko dandali idan zata kwaskwarima kawai take sai uban jan baki da take laftawa wai amma a hk har samari ke bibiyar ta. Hhh to inna amma naga tunda muka zo ba wanda ke zuwa ai ni har nama farq tunani ko ba mashin shinine.

Hmm ai in gaya miki abun nan ahn ahn maryam kike toh wllh duk wanda yaxo korar shi take wai ita dan mai gari take so. Maryam tasa hannuwa biyu ta matse dariyar da ta taho. Ai kuwa inna.bari in taya ki gyaran dakin nan inje inta tsokalan ta.ah ah
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment