Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

kallan pics in amma bamuga karshen su ba hk yasa muka koma wani bangaran. Da nace aje videos amma Maryam kwata kwata taki amincewa. Hk yasa na kyale ta badan naso ba ta kamo games nan ma mukata bugawa ni dai na nace a kan sai an shiga videos nashi. Uwar naci kin cika naci da yawa wllh ke da almajira ce da masu house sun shiga uku wllh. Bari a shiga videos in"


Mu kam sai shagalin mu muke yi ba ruwan mu mun ma manta da a dakin wa muke bamu damu ba mun sha'afa. Nan maryam ta nufi folder videos ni kam nayi mamakin yanda ta iya computer hk ma domin nasan bata da hkn yasa na tambaye ta a ina ta koya tace a laptop din yaya deeny mana. Direct ta shiga bude videos. Video farko ya ruda mu gaba daya jikin mu ya fara rawa a tare tuni muka kankame juna domin kuwa abunda muka gani ne yafi karfin tunanin mu...


"' anney tayi zugum ta saki baki sai sauraren lbr take yi. Gani tayi halema na waige2 sanda taga ba kowa sannan tace. "" ta yi kasa kasa da murya sosai sannan take cewa anny wllh in gaya miki annesah yazeed ne a videon ya rike wuka yana yanqa mutum. Kuma dan yaro Gashi nan jage2 duk jini shi kuwa sai yanka sasan jikin wannan yaran yake yaro ne fa dan shekara dudu baifi 7 old years ba. Ganin hk ya firgita mu da gudu muka tashi a tare ni da maryam da niyar muyo waje.ko laptop in baku wani tsaya kashewa ba abun mamaki. Ina kama kofar when ya yazeed shima ya turo da niyar xai shi go'"


Karki so kiga yanda mukayi baya a wani firgice ni kam bansan
Lokacin da na shiga basa hkr bama maryam kam tuni ta tsorata tama fara kuka. Shi kam da ya shigo tsayawa yayi chak ya kare wa dakin kallo yaga duk an bincike mar daki can ya hango laptop dinsa a kunne tana kallo. Daga jin sautin video ya gane ko wanene. Hk yasa shi kulle dakin da key ya kuma can gefan katin fansa ya jawo computer ya kashe tukun. Ya hada hannuwa biyu ya dara a goshi alamun yana tunani kenan..

"anney in takaice miki lbr wllh ranar mun daku domin samun mu yayi kamar yayan sa ya dinga lafta yana fadin zaku kara muna kuka muna aa sanda yayi mn dukan tsiya sannan yace muyi shiru. Ya zazare mn ido tare da cewa wllh muka sake muka kuskura wannan magnr ta fita duk sai ya kashe mu kuma duk sai ya yaya kammu. Hakika mun tsorata.


" ba yanda muka iya hk ya bude mn kofar muka dawo parllo muka sha kukan mu tukwanan du da hk sanda ya dawo ya kara mn kashedi a kan karmu kuskura zancan nan ya fita.


" kinga zancen nan dana fada miki ko to wllh ba wanda na fadawa ko ummana da abbana basu sani ba domin nasan wannan mugun zai iya aikata komai. Halima da tazo nan ta juya ga maryam. Ke ko kin taba gaya wa wani. Ni wace ni ni nama isah. Inji maryam. Ai tun lokacin na kama baki na nayi shiru gidama da naje mama tayi kokarin gane miye ya same ni amma naki fada mt nace ba komai. Anney ta rike baki tare da girgiza kai chabb!! Wllh idan nice sai na tona asirin sa a kan me. Ke rufawa kanki asiri idan kika fada akaje kuma ba'a kama sa da hujja ba ya xaki ce?

Jikin anny yadan yi sanyi. U see ba muda mafita ne. Kawai kedai ki bari rana dubu ta barawo rana daya ta mai kaya ko ba hk bane. Hk ne inji anney sannan ta miki matar yaya xo ki dan rakani mn .inji anney take fada mawa maryam. Maryam ta mikr tare da cewa ina. Dakin yazeed mn da sauri maryam ta koma ta zauna tare da cewa ba dani ba. Ai kuwa duk suka kyalkyace da dariya."


Deeny kuwa yana can sai fargaba yake shi kam yama rasa me ke mai dadi domin yasan jiki rinsa nada mumunan hatsari indai har yazeed ya sama damar tafiya da abban sa wancan gidan tabbas akwai matsala. Domin kuwa dodansu za'a bawa shi. Gashi yawa yan sandan nan bayani amma ina sunki sauraran sa wai kawai basu yarda dashi ba muna fiki ne.

Shigowar dpo ce ta dansa zuciyar sa ta danyi sanyi............................gud morng



πŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½ πŸ‘‘king boy πŸ‘‘na gaisuwa


Bi wannan line din domin join na grp dinmu ko ka/yi search insa BIGBOY ISA NOVELS

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628
















BANI NA KASHE TABA πŸ˜«πŸ”«.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR ✨✨ ASSOCIATION*

.


​5 star'sβ€‹βœ¨βœ¨ ​online writer's associationβ€‹πŸ‘Œ


.
Part 40








can yaji shigowar dpo hkn tasa ya sama yar natsuwa. sanda suka mawa dpo in bayani tukwanan ya nufi wajan deeny. shi kuwa dama kamar shi yake zuwa yana isa deeny ya gaida shi ya amsa tare da karewa deeny kallo. kai gaskiya wannan ba mugu bane hk ya fada a zuciyar sa. tare da zuwa gab da deeny ya tsuguna a cikin cell din.


" kalle ni nan ina so ka fada min gaskiya who ar u?

deeny da hawaye tuni sun cika mar ido ya fara bayani sunana zahradeen kaza da kaza dai ya fada mar kaff labarin sa har mutuwan halima dama yanzu tserowar sa . dpo ya yi wani gwabran nunfashi sannan yawa deeny wani kalan kallo yace. do u sure? dpo ne ya tambaya deeny. yes am sure sir. i can't tell u lie. ok yanzu kace yazeed ya bayar da mahaifin sa mawa dodo ko? kwarai da gaske kuma yallabai jinkirin mu ma ba karamin hatsari bane ya kamata muje ka tabbata da kanka.

bai gardama ba yace a kunce deeny. wani kurtun dan sanda ne naga yaje ya cire mai aunkwa din dake sanye a hannunsa. sannan dpo din ya dauki mutum 4 daga cikin yaran sa banda shi da kuma deeny. suka hau mota dirct suka nipo gidan su haleema. shikam deeny godewa allah yake tayi da dpo nan ya fahimce sa. a zuciyar sa da yana tunanin ko dpo in mugune amma ynz kam yaga sabanin hk..



yazeeed kuwa yana fita daga parllo ya nufi gun da su dad insa suke a xaune su uku ne suna hira. wato da baban sa da kuma wan babansa sai kuma baban aliyu wato kawu. hk yaje cikin ladabi (kunsan ance mai san kayan ka yafika dabara) yaje ya sama dad insa yace dad na shirya. ok mu tafi kenan a cewar dadyn yauwa ai kuwa ina ganin gwara kawai mu tafi mu duka tunda kaga wadan nan suma iyayan ka ne ya nuna su kawu. lokaci daya yazeed ya bata fuska yaji ana shirin bata mai plan. aa dady kawai gwara dai mu tafi mu biyun kasan mai gidan nawa bai cika san hayaniya da yawa ba. abban haleema ne ya kalle sa tare da mai dakuwa uku ka nace wato mune zamu mai hayaniyan ko to dai mu nan duk uwayan kane kaji na gaya maka. sun kuyar dakai kawai yayi. wayar alhj sanusi ne tayi kara ganin wanda yakira ne yace to ni ga ma kira ya shigo wayana kuje kawai domin wani abokin kasuwanci nane kuma zamu dade muna waya. ahj bashir ya tashi yana murmushi to ai shikenan bari muje yanzu zamu dawo isha'alah. suka nupi motar yazeed ya hau sannan aka bude musu gate suka fita.



can bangaran kuma isah ne shida a liyu a zaune da yake gidan fadede ne kowa harkan gaban sa yake yi. suma hk zaune suke suna hira nan aliyu yake tambaya ko an zabawa anneesat miji ne. isah kuwa yayi farin ciki da wannan zancen domin kuwa yasan ba a banza aliyun zai mar wannan tambayar ba.
"aa ba wani tsayaye ko a can kauyen ma" gud. aliyu yace yayi shiru kuma. ko da wani Abune isah ya taimbata. aa wllh ba komai kawai na tambaya ne. hmm to shikenan tunda kaki fada .



jiniyar motar police suka ji ta parka a kofar gida nan take dpo ya fito ya sako deeny a gaba sukayi slma suka shigo gidan mai gadi kam da yaga police ne kuma ga deeny a gaban sa yayi mamaki sosai na ganin deenyn. hk shima kawu ya mike yana kallan deeny duk gaba daya matan dake cikin gidan du sanda suka yo waje maman deeny kuwa suman tsaye tayi dan farin ciki na ganin yaran nata amina ce tayi kanta a kidime. ba tare da bata lokaci ba dpo yaje ya bawa alhj sanusi hannu suka gaisa sannan yabawa kawu ma deeny kuwa idan sa a kan mahaifiyar sa yake wanda yana gani ta zube ta wane fanni a tsorace yake"


kwayar idansa ce ta kai ga masoyiyar sa wato halima al'amarin da yayi matukar bashi mamaki kenan' shin wai wannan halima tace ko dai idona ne yake min gizo sanda ya kara sa hannu ya murza idan don ya tabbatar da hkn. bai tabbatar ba saida yaga ana ta faman citan ummansa da ita. alhj fatan dai kasan wannan yaran a gagauce. kwarai kuwa wannan deeny kenan shi muke ta faman nema ma a hlin ynz. alhmdulilah inji dpo a hlin ynz ba lokacin batawa ina yazeed da kuma abbansa. yazeed ai ynz suka tafi







Inalilahhi wa'ina ilaihi raji'un 2 su deeny suka kama fadi ba'ayi wata2 ba suka juya tare da cewa alhj ya biyo su ynz ba lokacin yi masa wani bayani. Cikin sauri suka hahau mota dpo in shike driving Nash














BANI NA KASHE TABA πŸ˜«πŸ”«.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR ✨✨ ASSOCIATION*

.


​5 star'sβ€‹βœ¨βœ¨ ​online writer's associationβ€‹πŸ‘Œ


.
Part 41








innalilahhi wa'ina ilaihi ra'jiu abunda ke fitowa daga bakin su deeny kenan. ya kara nana tawa ya tafi.officer yace alhj zamu iya tafiya yi sauri biyo mu ba lokacin batawa'" lfy ya fara tambaya. no alhj lfy lau jinkirin mu shine zai zama ba lafiya ba. da sauri alhj yabi bayan su inda su kuwa tuni sun juya nufi motar su. wannan karan ma dpo ne ke drivering nasu deeny kuwa na nuna mar hanya. a 360 suke gudu dake sun saka jiniya shi yasa motoci ma basu hanya suke.

can sunyi nisa sun kusa fita da gari sai suka hangi motar yazeed sai uban gudu yake ba saurarawa. da dpo yayi niyar suje su tare sa amma. deeny yace kar ayi hk gwara dai aje har gidan nasu a toyashi ma in yaso dama akwai yan sandanku da aka hadani dasu biyu na nan amma dayan wato ogan su tuni an yankasa. innalilahhi kawai dpo ya fada tare da cewa allah ya gafarta mar. a nan ne alhj ya dan fahimce su yake tambaya su fada mai me ke faruwa ne.


"dpo ne yace yayi hkr a ynz ba halin yin hakan a hankali suke bin bayan motar yaxeed shi kam baima lura da wata motar police ba da yake ya dan basu tazara." abban sa kuwa gani yayi ana taba tafiya dashi har za'a bar cikin gari a yanki daji amma ba'a zo ba. kai yazeed wai ina ne nan zaka kaimu" dad ai mun kusan karaso wa ba nisa. can bayan sun sake yin wata tafiya mai dan nisa dady ya kara tambaya domin guraran shi baiga alamar gari bama. dady nace ka kwantar da hankalin ka mun kosa zuwa" kai bana san shirme wannan wace kalar shiririta ce tun nan baya da 20mint kace min ankusa zuwa sai ynz ka kara cewa an kusa. kaga ni bansaka dole ba in dama karya ne kake min baka da wani uban gida to gwara ka fada sannan ka juya mu koma domin ni zaman motar nan ba wani kaunarsa nake ba. im very tired. ganin baban nasa zai kawo mar matsala ne yasa shi fiddo da wata yar kwalba ya fisa mar. ba'afi 30sec ba abban nasa ya hau barci ba kakaftawa..



su kuwa su deeny a baya suke suna biye da su. deeny ne yake bawa dpo shawara a kan a karo ma'akata in so samu ne har sojoji ma a kira wo domin na tsorata da kalan kartan wajan. dpo yace hmm deeny ke nan zaka nuna mana aiki mune. aa yallabai ni kawai shawara na bada. kafin deeny ya rufe baki ne suka hangi motan yazeed can zata gangare daga kan titi. ta nufi wani daji.

nan ne fa dpo ya fara gaskata maganar deeny nan take kuwa yasa a kira babban office dinsu dake nan cikin garin kano ya bayyana musu abunda ke faruwa tare da fadi musu address in gun da suke a yanzu. sanda suka bari can yazeed ya mika tukun suma suka gangaro motar tasu suka bi bayan sa shi kam duk abunda ake bai ma san akwai mota na biye da shi ba. dad sa kuwa nan ya kwanta ya dingi barci na fitar hankali..

bangaran maman deeny kuwa da aka dauke ta aka kaita daki suman da tayi. bayan tafiyan su deeny kadan ta farfado ba abunda take kira sai. deeny2 ashe dama kana raye ina ka tafi ka barni. duk wanda ya ganta a wannan halin tilas ya tausaya mata ko dan domin abubuwan da take fada nan ta fara cewa wai ina deeny ko dai dama idona gizo yake nuna min ne. maryam ce ta ruko hannunta aa itama hawaye take. itama sai lokacin ta fahimci ashe yaya deeny baya gida boye musu ne kawai akayi. mama kiyi hakuri sunje su dawo tabbas deeny ki ne. nan dai suka shiga lala shin ta. haleema kuwa wane farin ciki take na ganin sahibin nata ita kam gani tayi ma ya kara kyau yayi haske yama fi da. hakan yasa ta. tashi ta tafi dakin ta ta fada kan bed sai wani kukan dadi take. nan ta hau thinking in sa....


aliyu da kawu kuwa duk hankalin sune ya tashi sun rasa abunyi. ba'a musu bayanin abunda ke faruwa ba. "malam nifa ina jin kamar ba lafiya ba ace har ynz su anney basu dawo ba. ni kam ba babana nake jiwa ba domin ai shi namiji ne zai iya zuwa ko ina ba tare da wata fargaba ba amma ita fa anney ita nake ji malam.

haba ke kuwa zuwaira me yasa kin cika garaje ne kuma ke da zaki dinga musu addu'a ai addu'a zaki yi ba ki tsaya ki dinga zarge2 ba kinsan dai isah yaro ne mai natsuwa bazaiyi abunda zai saka mu a damuwa ko ya bata mn raiba. ni banyi tunanin zai kwana a can bama to amma kika sani ko lokacin da sukaje dare yayi ne kuma iyayan yarinyar suce sai sun tsaya sun kwana.'" to allah dai yasa a dace kuma allah ya kare mn su. ameen kinga da tun farko ma haka kika ce. to ai malam abun ne da ban tsoro yanzu fa kaga karfe 10... da wani abu amma, yaran nan basu dawo ba. ki kwantar da hankalin ki zasu dawo isha'allahu ya fada lokacin da yake mikewa. to ni zan fita kuma sai na dawo zan biya wajan kaka daga nan in bata sako domin kinga jia an barta ita kadai a gida. to malam allah yasa a dace a gayar min da kakar. to zata ji isha'allahu...




yazeed na gaba suna binsa a baya can da suka hangi gidan kuma suka lura nan ya dosa sai suka kara gudu wato dan su isko sa. amma ina tuni ya riga ya karasa domin ya musu nisa. a guje suka karasa. tun kafin motar ta tsaya yan sanda suka fito kowa da gun a halannunsa. suka nufi gidan. nan deeny kuwa ya shiga gayawa abban halima abunda ke faruwa...............

good morning oll my frnds πŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½ πŸ‘‘king boy πŸ‘‘na gaisuwa


Bi wannan line din domin join na grp dinmu ko ka/yi search insa BIGBOY ISA NOVELS

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628









BANI NA KASHE TABA πŸ˜«πŸ”«.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR ✨✨ ASSOCIATION*

.


​5 star'sβ€‹βœ¨βœ¨ ​online writer's associationβ€‹πŸ‘Œ


.
Part 42










abba yayi mamaki sosai ya jinjina kai zuciyarsa cike da tunanin irin wannan yaro wato yazeed duk biyayar da yake wa abban nasa karshe kenan dama duk kudin da yake da su ta hanyar da ya tara su kenan. banyi tunanin yazeed zai iyawa yaya hk ba ban ma taba tunanin yazeed zai iya kashe ko kwaro ba balle ma ace wai mutu. hmm ko da yake dan adam ne. abba to ai shine yayi yunkurin kashe su haleema ma da bakinsa naji yana fada lokacin da nake a tsare a gidan. inji deeny. ya allah.abban halleema ya fada tare da dafe kansa da yaji yana irin wata juywa dama yazeed fadan da suke da halima ba iya nan ya tsayaba yanzu ita daya tal da nake da ita yayi niyar hallaka min kai amma da ya cuce mu gaskiyq a duk family's namu baxa mu taba yafee wa yazeed abunda ya aikata mana ba allah ya isa tsakanin mu da kai yazeed.

" direct gate din gidan suka nufa cikin irin sallan su na ma'aikata wanda suka san aikin su bibiyu suka kasu inda shi kuma dpo ya bi bangare daya daga cikin su a hankali suka tura gat din guda daya ne ya fara kutsa kai can ya hangi motar can amma wayan ba kowa a cikn ta . nan ya daga wa na waje hannu a lamun su shigo bayan ya leka ko'ina baiga kowa ba. haka suka shiga a hnakli suke tafiya cikin sandobda tako nasu irin na ma'aikata . wani daga cikin sune ya tura dakin sa kafarsa keda wuya sai sukaji shoot anyi harbi ba dan yayi gagawar dukewa ba da sai ta same shi da sauri yayo baya. sunyi mamaki matuka ta yanda akayi yazeed ya san da zuwan su shin dama ya gansu ne ko kuwa. hkn suka fara tunani..



BAYA...

yazeed tunda yaga abba ya fara barci ya fara tukin sa a hankli kwance yake tuki abunsa. can ya lura da motar police amma kawai sai ya basar a cewarsa ai shi ba wani laifi yayi ba me ruwansa da su kuma ma dan yaga tabbas din hakan sai ya dinka rage sauri domin wai suzo su wuce du dadai can nesa da shi suke abun mamaki kuma du sanda ya rage gudu suma sai yaga sun rage haka dai ake ta tafiya ana cikin hakan ne yaji wayan sa na Ring yana dubawa yaga dad wato wancan dad in nasa matsafi nan yake fada mar cewa daya daga cikin wa'inda muka kamafa ya gudu yazeeda yace garin ya bayan ba wanda ya taba guduwa daga cikin gidan nan ya haka ta faru. dad din yake gaya masa cewa ko ka manta ne sai wanda yaci abincin gidan ne bazai iya fita ba to yaran taurin kai ne da shi ba yanda bamuyi da shi ba a kan yaci amma yake. ok dad yanzu miye abunyi domin ga wata motar police nan ina kyautata zatan kuma ni suke bi to amma ni bansa ya akayi ba domin ni kam ban karya dokan titi ba tun tahowata. ok kadai kara kula kuma ka lurs sosai yanzu kuna tare da dad din naka? tsohon ya tamabya" eh muna tare gashi nan ma wllh sanda na sa mar powder barci tukwnan domin naga ya fara ganowa. ohhh sbd me kasa mar ai da baka sa mai ba domin kasan dokar gunki mu bazai karba kyautan nan ba ko kuma zai raina ne anma da ka kawo shi a hk kasan fa muna da kartai ko da karfi ne da sai mu turasa ga ogan. srry dad ai ina tunanin ma kafin in karaso ya tashi domin bamai karfi bace sosai. ok sai kazo be carefull " ok dad.



yazeed bai tabbatar da su deeny shi suke bi ba sanda ya shiga dajin nan can yayi nisa ya hango su suma sun biyo sa lokacin da har zai waske yayi wani gun kuma sai ya fasa ya sake call in dad nasa ya sanar da shi cewa police din shifa suke bi. dad yace ba damuwa zasu shirya kafin karaso warsa kawai yazo ba damuwa. haka kuwa yaje ya shiga gidan ya park mutansa sannan ya kira wasu suka taimaka masa aka dauki dad da yake faman barci kamar na mutuwa aka sashi daga ciki.


tuni karti gidan kowa yayi shiri tare da mugayan bindigun su a hannu. bt suna ciki wato a parllo ba su fito ba sbd tsaro. can su kuwa yazeed da ogan tsafin sa kokari kawai suke na su tada dad wato alhj bashi domin su bawa gunki sa domin kar lokci ya kure dan idan lokaci ya kure basu bawa dodan nan abunda yake bukata ba duk sai sun moto a wannan ranar ba wanda zai tsira shi yasa ma basa wasa da du umarnin da ya basu. nan dai suke ta iya kokarin sa amma ina yaki ya farka sun kwara mar ruwa sunyi2 yaki ya farka balle su jefa sa cikin dakin dodan. suna cikin hakan ne suka ji anyi harbi hakan ya dada tabbatar musu da cewa yan sandan ne suka karaso. nan suka kara azama yayi tashin alhj bashi a baccin.



CI GABAN LBR...


su dpo kam da sukaga hk komawa sukayi da baya suna tunanin taya zasu jewa wannan mutanan gasu su biyar ne kawai hkn tasa ya sake Dialing in number shugaban su a kan suna bukatar taimakon gagawa fa. deeny da sirikinsa da aka bari a cikin mota ba abunda suke sai addu'a allah ya fito musu da alhj bashirlfy ba kamar alhj sanusi yanda ya damu shi kam kamar ma ya shiga da kansa dan cetan dan uwan nasa. su dpo kam jinkirtawa sukayi anan suna tunanin wane tsari zasuyi dan shiga gidan nan kai saidai fa kuma mu biyar ne gashi bamu san ko su nawa bane a ciki sannan bamu san yanayin makaman su ba dole dai mu jira wa'ina aka turo mn su karaso. wane police ne daga cike yake cewa sir baka tunanin zasu iya cutar da alhj kuwa idan mukayi jinkira. to ynz ya kake tunanin xamuyi kasan fa cewa duk wanda ya shiga parllo nan sunan sa shekake domin kaga fa, yanda akayi harbi kalan karan gun dinma na daban ne ya kamata mu kula. good night oll my frnds πŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½ πŸ‘‘king boy πŸ‘‘na gaisuwa


Bi wannan line din domin join na grp dinmu ko ka/yi search insa BIGBOY ISA NOVELS

https://m.facebook.com/groups/1232550283531628








BANI NA KASHE TABA πŸ˜«πŸ”«.



Na big boy isah


. *DEDICATED TO YOU 5STAR ✨✨ ASSOCIATION*

.


​5 star'sβ€‹βœ¨βœ¨ ​online writer's associationβ€‹πŸ‘Œ


.
Part 43










al'amarin barcin dady yazeed fa zuwa yanzu ya fara basu haushi to shi wai wane irin maganin barci ne wannan domin sunyi yan dubarun su na ya tashi amma ina har ruwa mai sanyi na frigid suka dinga kwarara mai amma ko motsi yakiyi hakan yasa suka shika mai allurai masu kashe
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment