Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayansa suka kife akasa suma suka mace Take
Sarauniya Kaifiyya tasa hannu tadauki Kaskon Jin dumin
na Dodo Ujibu tadaga sama tace yaku taron maxaje
munmallaki kaskon yanxu sai mutunkari Jabalul Maut
domin samo wutar tsafi dakaru suka barkeda ihu
Sarauniya Kaifiya takada kandokinta tai kudu dakaru suka
rufamata baya sunaihu saida sukai tafiyar Kwanaki darida
ashirin badare barana sannan suka isa Dajin Jabalul Maut
nanfa suka fara dauki badadi da miyagunhalittu da
Shaidanun aljannu sunyigwagwarmaya kuma anshafama
anrasa rayuka marasa adadadi amma akarke
sunyinasaran dibo Wutar tsafi daganan Sarauniya
Kaifiyya tajagoranci runduna suka nufi Kasar Shiraf
domin kone Ruhin Sarki Masruf bn Masruf domin
mallaka kasar shiraf da jama,arya don sutunkari Kabilun
yamako sui musu Kisarkiyashi acankuwa daji Surim
bayan Su Yarima Umkara sunyi galaba,akan Matsafiya
Manduriya saisuka tunkari FariN tsauni domin samo
fararan duwatsu saida sukai tafiyar Kwanaki takwas arana
natara sukaisa Farin tsauni lokacinda suka isa Farin tsauni
suka dagakai suka kalli girmansa da tsawonsa sai
hankalinsu yatashi domin ko aljani hawa wannan tsauni
xai masa wuya suka rasa abinyi saidasuka kwana su uni
suna xagaya tsaunin koxasu sami wuri hawa amma
sukarasa can Sai MADUBIN yarima Umkar
yamotsadasauri Yaciro sai ga tsohuwa huxiyya tabayyana
acikin madubin bakidayansu suka gaisheta Ta,amsa
hankalinta atashe Yalina tace kaka yanaga hankalinki
yafina koyaushe tashi Tsohuwa tace kusani jikokina lallai
bala,i natunkaro jama,armu tabbas kabilummu nadabda
watsewa aduniya domin ahalin yanxu makiyammu
nadabda mallakar Kasar Shiraf kumamutukar su mallaki
wannan kasa tofa saisunyi galaba akammu yarima Umkar
yace aa kaka indai ina numfashi baxai yuwuba sadauki
Shaukib gimbiya Yalina Jarumi Sauban suka hada baki
sukace tabbas Kaka Mutukar muna numfashi aduniya
mune xamuba kasarmu da jama,armu cikakken kariya
lallai muna rantsuwa dakima dadarajar Kabilammu
baxamu bari tatarwatseba Tsohuwa tace kaiyya yara
Kaddara tariga fata bakin alkalami yabushe takardan
rubutu takone lallai kusani tarwa tsewammu wajibine
amma dagewa mutabbarta bamu bace aduniyaba
wannan shine aikinku sai tace ku karantawadannan
kalmomi bayan bacewata xasu taimakeku wajan hawa
wannan tsauni bat tabace take sukama karanta kalmomin
Surkulle da tsohuwa tabasu kamar tsutsaye haka
sukatashi sama sai gasu asamantsaunin dankari wani
katon Filine maigirma fadi da tsayi asaman tsauni nanfa
sufaradube dube koxasuga fararen Duwatsu can sai suka
hangi Duwatsun guda hudu kowanne an ajeshi akan wani
akushin Xinare mai kyalkyali Dutse na Farko Wani gawur
taccen mahaukaci kumama yunwaci xakine ke kaikawo
akusadashi tabbas xakin shike gadin wannan dutsen sai
Dutse na biyu kuwa wani murjejen gwaggon birine
girmansa yawuce misali tsawo tamkar xaitabo sama
yanarike da wata narkekiyar guduma tabakin karfe
tabbas tunkaran birinnan tamkartunkaran mutuwace
gadaga sai Dutse na uku inda wata tafkekiyar macijiya
girmanta da tsawonta tafi girman katuwarr rimi saiwani
kumbura take tana saccewa tana feshida ruwan guba duk
abinda ruwannan yataba take yake konewa fuskantar
Maciyannan daidai yake da fuskantar ajali sai Dutsena
@hudu inda wani wani kasurgumin bakin aljani mara
kyan gani mai hannaye hudu kai biyu kowani hannu
narikeda miyagunmakami sai kawo yakeyi ajinkin dutsen
yana jiran mai karan kwana yakusanci dutsennan,
Tabdijan Yarima Umkar Gimbiya Yalina sadaukiSauban
sadauki Shaukib sukaremamiyagun halittunnan kallo
sutabbatax akwai tsiya Sai yarima Umkar yadaga murya
yace yan,uwana domin mumallaki fararen duwatsu dole
sai muntunkari Halittunnan mun gogo artabu lallai
mutunkaresubatareda tsoran Mutuwaba domin ita
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cfce alokaci guda suka xare takubba Sutunkari
Halittunnan da niyyar amutu ko airai INAMASU SON
MAGANINTSAWONRAI TO KURIKASHAN SHAYI,SAU UKU
ARANA BAXAKA MUTUBA SAIKWANANKA YAKARE#MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf PART ~~ 5 I~~ Lokacinda dajinnan
yadau duhu maitsoratarwa sai Sarauniya Kaifiyyatakwara
ra ihu tace maxaje kada wanda yakara koda takudaya
lallai xai hallaka cik akatsaya dankari ai suna tsayawa sai
abarka wani sakaran ihu akaitsawa da walkiya kayyaai
abinda Walkiyannan tahaska shi yasa dakaru dayawa
sukama ihu wasu suka fadi matattu inda wasu sujuyada
baya aguje To adaidai wannan yanayinne hasken rana
yagauraye ko,ina mugayen Dodannin subaiyana su biyar
Dodo ujibu shida yaransa hudu kowannensu yanarike da
guduma ta bakin karfe idanunsu sunyi jawur kaida
ganinsu kasan sunxone dashiri daukan Fansa dakarfi
Sarauniya Kaifiyya tace maxaje lallai yau xa,ayita takare
domin ga dodo Ujibu dakansa yafuskancemu lallai
mujajurce domin ganin munyi galaba akansa shida
yayansa aitana rufe baki sai Dodo ujibu shida yayansa
suka kwarma ihumaikarfi suka afkama mutane daduka
da guduman hannunsu kayya kashe maxaje suke kamar
kiyashi suna tattakesu Sarauniya Kaifiyya tafuskanci Dodo
ujibu ita da dan,uwanta Sarki kifyan nanfa yaki mai
tsanani yakullu suka xamemai alakakai domin
suntakurashi gamida kuntatashi Inda Sarki Elkana da
Sarauniya Zurkamu da Tagwayen Sarakuna Marsus da
Marxush sukataru sukashe dodo daya daga cikin yayan
Dodo Ujibu wannan lamarine yajawo yakin yakara
tsamari gamida ta,azzara inda Dodannin suka haukace
suka rika kashe mutane bakangado abangaran Sarki
Kifyan kuwa da Sarauniya Kaifiyya sunhada karfi da Karfe
suka dunkule aguri guda surikida suka xama iska inda
suka shigi Sassan jinkin dodo Ujibu tako,inatake yakama
kwarara ihu gamida sowa yana Kumbura can jikake
daram Dodo Ujibu yatarwatse yayidaga daga hakan na
faruwa yayansa suka kife akasa suma suka mace Take
Sarauniya Kaifiyya tasa hannu tadauki Kaskon Jin dumin
na Dodo Ujibu tadaga sama tace yaku taron maxaje
munmallaki kaskon yanxu sai mutunkari Jabalul Maut
domin samo wutar tsafi dakaru suka barkeda ihu
Sarauniya Kaifiya takada kandokinta tai kudu dakaru suka
rufamata baya sunaihu saida sukai tafiyar Kwanaki darida
ashirin badare barana sannan suka isa Dajin Jabalul Maut
nanfa suka fara dauki badadi da miyagunhalittu da
Shaidanun aljannu sunyigwagwarmaya kuma anshafama
anrasa rayuka marasa adadadi amma akarke
sunyinasaran dibo Wutar tsafi daganan Sarauniya
Kaifiyya tajagoranci runduna suka nufi Kasar Shiraf
domin kone Ruhin Sarki Masruf bn Masruf domin
mallaka kasar shiraf da jama,arya don sutunkari Kabilun
yamako sui musu Kisarkiyashi acankuwa daji Surim
bayan Su Yarima Umkara sunyi galaba,akan Matsafiya
Manduriya saisuka tunkari FariN tsauni domin samo
fararan duwatsu saida sukai tafiyar Kwanaki takwas arana
natara sukaisa Farin tsauni lokacinda suka isa Farin tsauni
suka dagakai suka kalli girmansa da tsawonsa sai
hankalinsu yatashi domin ko aljani hawa wannan tsauni
xai masa wuya suka rasa abinyi saidasuka kwana su uni
suna xagaya tsaunin koxasu sami wuri hawa amma
sukarasa can Sai MADUBIN yarima Umkar
yamotsadasauri Yaciro sai ga tsohuwa huxiyya tabayyana
acikin madubin bakidayansu suka gaisheta Ta,amsa
hankalinta atashe Yalina tace kaka yanaga hankalinki
yafina koyaushe tashi Tsohuwa tace kusani jikokina lallai
bala,i natunkaro jama,armu tabbas kabilummu nadabda
watsewa aduniya domin ahalin yanxu makiyammu
nadabda mallakar Kasar Shiraf kumamutukar su mallaki
wannan kasa tofa saisunyi galaba akammu yarima Umkar
yace aa kaka indai ina numfashi baxai yuwuba sadauki
Shaukib gimbiya Yalina Jarumi Sauban suka hada baki
sukace tabbas Kaka Mutukar muna numfashi aduniya
mune xamuba kasarmu da jama,armu cikakken kariya
lallai muna rantsuwa dakima dadarajar Kabilammu
baxamu bari tatarwatseba Tsohuwa tace kaiyya yara
Kaddara tariga fata bakin alkalami yabushe takardan
rubutu takone lallai kusani tarwa tsewammu wajibine
amma dagewa mutabbarta bamu bace aduniyaba
wannan shine aikinku sai tace ku karantawadannan
kalmomi bayan bacewata xasu taimakeku wajan hawa
wannan tsauni bat tabace take sukama karanta kalmomin
Surkulle da tsohuwa tabasu kamar tsutsaye haka
sukatashi sama sai gasu asamantsaunin dankari wani
katon Filine maigirma fadi da tsayi asaman tsauni nanfa
sufaradube dube koxasuga fararen Duwatsu can sai suka
hangi Duwatsun guda hudu kowanne an ajeshi akan wani
akushin Xinare mai kyalkyali Dutse na Farko Wani gawur
taccen mahaukaci kumama yunwaci xakine ke kaikawo
akusadashi tabbas xakin shike gadin wannan dutsen sai
Dutse na biyu kuwa wani murjejen gwaggon birine
girmansa yawuce misali tsawo tamkar xaitabo sama
yanarike da wata narkekiyar guduma tabakin karfe
tabbas tunkaran birinnan tamkartunkaran mutuwace
gadaga sai Dutse na uku inda wata tafkekiyar macijiya
girmanta da tsawonta tafi girman katuwarr rimi saiwani
kumbura take tana saccewa tana feshida ruwan guba duk
abinda ruwannan yataba take yake konewa fuskantar
Maciyannan daidai yake da fuskantar ajali sai Dutsena
@hudu inda wani wani kasurgumin bakin aljani mara
kyan gani mai hannaye hudu kai biyu kowani hannu
narikeda miyagunmakami sai kawo yakeyi ajinkin dutsen
yana jiran mai karan kwana yakusanci dutsennan,
Tabdijan Yarima Umkar Gimbiya Yalina sadaukiSauban
sadauki Shaukib sukaremamiyagun halittunnan kallo
sutabbatax akwai tsiya Sai yarima Umkar yadaga murya
yace yan,uwana domin mumallaki fararen duwatsu dole
sai muntunkari Halittunnan mun gogo artabu lallai
mutunkaresubatareda tsoran Mutuwaba domin ita
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cfce alokaci guda suka xare takubba Sutunkari
Halittunnan da niyyar amutu ko airai INAMASU SON
MAGANINTSAWONRAI TO KURIKASHAN SHAYI,SAU UKU
ARANA BAXAKA MUTUBA SAIKWANANKA YAKARE;#MUTUWA; ;#DOLE; ;PART; ;5 J; Lokacinda Suka tunkari
miyagun halittunnan Sai yarima Umkar yatunkari
Murgujejen Zakinnan dashirin ayita takare sai Zakinnan
yarika gunji yana wani kaikawo can yahangame baki
yaiwani ruri yayo kan Yarima Umkar aguje shima
yarimaUmkar yairuri yatunkari Xakinnan dawata xuciya
maikarfi saida sukusa haduwa saisudaka tsalle suka
dunkule asama sukameda Fada kamar mutum da mutum
suka fado,akasa sukai gungure atare kuma aTARE suka
mike Xakin yakafa kunbunansa agadan bayan Yarima
Umkar yahuda bayan jini yafara kwarara tsananin xafi
Yarima Umkar yakwarma ihu amakance yadunkule
hannu yagabxama Zakinnan naushi xakin yai tsalle yabaje
akasa afusace Xakin yamike yai waniruri yanufo Yarima
umkar afusace yadaka tsalle yarima Umkar yacafeshi
sucigabada dibar darga Shikuwa Sadauki Shaukib da
yatunkari Katon gwaggon birinnan sai birin yakwarma
ihu yajijjiga gudumar hannunsa yakifo aguje yashiga
kaima Sadauki Shaukib mahaukatan Duka idorufe
Shikuma yarika tsalle yana kaucewaanacikin wannan
bakin artabune sai birinnan yainasan makama Sadauki
Shaukib Gudumannan abaya Yagantsare birin yasakafa
yabankeshi Saida Saukib yaiSama yafado akasa Birin yasa
kafa yatakeshi Tsananin karfin takun daxafi Shaukib
yarika Kwarara Ihu yana aman jini amma sai Birin yaci
gabada taka Kirjin yana murxawa tsanani wuya saida
Sadauki Shaukib yasuma koda birinnan yaga haka sai
yaiwani kara yakwarara ihu yadaga makikiyarGuduman
yajijjigata yakawoma Sadauki Shauki duga da ita tsanani
karfi da Iskan tahowar dukan shine yafarfado da Sadauki
daga suman dayayi yana bude ido yaga tahowar
guduman dasauri irinna walkiyaYagungure gefe
Guduman tadaki inda yatashi kasa taigirgixa Kamar
mashihaka sadauki Shaukib yamike dahanxari irinna
walkiya yasokama Birinnan tsinin mashi a idon take idon
yafashe yatsiyaye tsanani xafi daradadi birin yarafka ihu
yahaukace yarika kawoma Sadauki Shaukib duka tako
ina, Shiko SadaukiSauban da yatunkari Sharbebiyar
macijiya mai aman Guba sai taiyo kansa afusace tarika
fesomai dafi yana kaucewa duk abinda dafin
macijiyarnan yasama iyagirmansa sai yanark ko
yakamada wuta, tana kaimarduka dakanta fada
maitsanani ya auku inda Sadauki Sauban yainasaran
tsirama macijiyarnan tsinin mashi atsakiyarka
yafasamatakai tai wani ruri tasa katon kanta tamakeshi
saida yaisama kafin yafado kasa tahangame baki daniyyar
hadiyeshi Sururuf sadauki Sauban yashige bakin
macijiyar tamkar tahadiye kwayar gero yawuce cikin
macijiyar kayya lallai yaro baisan wutaba sai yataka
domin lokacin da Sadauki Sauban yatsinci kansa acikin
maciya aisai yajishi acikin wata duniya tsanani masifan
xafida wari kamar xai sheda dankari maxakenan amma
ahaka sai yaxaro wani karamin gatari kakkaifa
yashigasaran kayan cikin macijiyannan wohoho wuya
koda magani badadi domin tuni macijiyarnan takama
buryaya tana neman Sauki tarika watsida jini lallai
tahadiyi bala,iii Itakuwa Gimvbiya Yalina uwar maxaje sai
sukai gabada gaba da narkeken aljaninnan mai hannu
hudu kafa hudu kawuna biyu amanne Saialjani yadaka
mata tsawa yace ke marar kunya lallai yau keda yan
uwankixaku mutu ahannuwammu Yalina tabusheda
dariya akarke tadaure fusaka tace kaiwawa lallai kasani
mu yankabilin yamako sam ba,amana baraxana da
mutuwa domin abokiyar wasammuce tun muna yara
tadaga murya gamida nunashida tsinin takobi tace lallai
tunda mukai ido biyu da wadannan duwatsu tofa sai
munkwashesu Kayya aljani yakwarma ihu yanufuta
afusace itama taikansa sukame da yaki maitada hankali
domin aljaninnan yasha mamaki Yalina taxamemar
alakakai ta addabeshi tarikitashida miyagun harehare
harsaida ta yanke hannun aljanin guda daya aljani
yakwarma ihu yasakafa yamake Yalina taibaya amma
bata fadiba aljaniyakwarara ihu yafallo aguje inda itama
Gimbiya Yalina taikansa saurakiris su hada Sai Yalina
takwala ihugamida daka tsalle taxabgamar Sara akafada
tuni ta aske hannaye,biyun lokaci guda maimakon
tadawo kasa amma Sai gimbiya Yalina tataka kafadar
aljaninnan takwarma ihu tasokama aljanin Takobi
atsakiyar kai tuni aljani yasulale akasa matacce Gimbiya
Yalina tafadi agaban Akushinnan da farindutse kecikinsa
Sumammiya Shiko Sadauki Sauban dayake cikin macijiya
tuni yaikaca kacada kayan cikin maciyannan yaburma
cikin yafuto itakuwa tacigabada biryaya akarsheta daina
motsi ta mutu Shikuma yakife agaban akushinnan
sumanme haka shima Sadauki Shaukib bayan dauki
badadi dabakin Gumurxu yayi nasaran sare kan katon
birinnan Birin yafadi Matacce Shikuma Sadauki Shaukib
yafadi gaban akushinnan asume Shikuwa yarima Umkara
dambarwa sukaci gabada diba shida xakinnan inda xakin
yaimasa kaca kaca Xakin yadamki kafar Yarima umkar
yagatsa kuma yaki Saki burinshi kawai yagutsire Kafar
Yarima Umkar yakwarara ihu yakama habar xakin
Samada kasa dakarfintsiya yabara bakin xakin biyu
yakuma yaga xakin gida biyu yawatsar yakwarara ihu
yaciro Salkanruwansa yakafa abaki yakwalkwala sannan
yakwararama yan uwansa wadanda suke Sume atare
kuma alokaciguda suka farfado saiko wannensuyasuri
farin dutsen dake gabansa,acan kuma Su Sarauniya
Kaifiya sun,isa Birnin Shiraf inda suka shamamaki domin
sunyi kicibisne da dakarun Kasar Shiraf Sunyi dandaxo
sunkewaye Birnin Nanfa sujadaga afara kallon kallo
dankari ai saiga Sarakunannan su bakwai yan uwan juna
madu gabada juna sun foto sunfuskanci Su Sarauniya
Kaifiya nanfa mamaki yakamasu Kayyfiya inda suFara
tunani to ya,akai wadannan Sarakuna dabasa xama inawa
daya sukahada kansu Lallai za,ayita DominKafin susami
damar isaga kujrar Mulkin Sarki Masruf sukone Ruhinsa
Sai anyi BARI JINI,SHAYI YA,ISOMUTUWA DOLE
Littafi na Biyar 5
Na Ibn Abdullahi Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.
MUTUWA DOLE
Littafi na shida 6
Na Ibni Abdullahi Abdullahi
Ebook created by Shuraih Usman
Publish @ www.hausaebooks.com.ng




;;;;;;#MUTUWA DOLE PART 6::::::A
Lokacinda Sarakuna bakwai masu gabada juna suka
fuskanci rundunan Su Sarki Kifyan sai aci gaba da Kallon
kallo Sarki Safran daya daga cikin Sarakuna bakwai
yakwararaihu yace kai tsinannu tambadaddu kunji
mamakine kungammu kammu ahade tokusani duk
tsananingabardake tsakanimmu baxamur wani bare yai
mulkin kasar Shiraf ba lallai koda xamu kare baxamu bari
kushiga cikin birnimmuba yadaga murya yace sannan
kunada xabi biyu kodai kumikomana Wutar tsafida
kudebo domin kone Ruhin kakammu ko kuma
mukarkashekumukarba dankari wadannan kalamai sun
harxuka Sarauniya Kaifiya takwarara ihu mai raxanarwa
akarke dadakama Sarki Safran tsawa tace kai yaro lallai
kasani koda xakudawo da iyanku mata guda bakwai
wadanda sune jigon kasar shiraf Sannan koda xakudawo
da makiranmata bakwai Kakanninku wadandaSune sukai
ajalin iyayanku sukunna wutar gaba atsakaninku to yau
sai muntarwatsa gayyarku kuma saikundawo karkashi
ikommu tadagamurya tace lallai xan baku xabi biyu kodai
kubarmu mushiga Birnin Shiraf cikin Salama kokuma
mushiga da karfin tsiya tai ihu gamida tsawa tace maxaje
lokacin yaki yasoma take tanuna wani yanki nadakaru
kasar shiraf take kasa tarufta dasu suka hallaka wohoho
ainan yaki yakullu maxaje daga kowani bangare
sukwarara ihu gamida jinjina makamai suka afkama juna
nanfa guguwar yaki tasoma masifa tawanxu mutuwa
tarika shawagi asaman maxaje tana sunkutan masu karan
kwana tana turasu kiyama Sarauniya Kayfiyya tarika
tarwatsa mazaje tana sassabe kawunansu Kamar barnan
iska haka maxaje kekisan maxaje guri yaturnuke da kura
ihun maxaje da karan takubba yacika ko,ina jini yarika
kwarara kawuna naxuba gawawwaki su yawaita masifa tai
masifa wuta takama afilin yaki Awannan yakine
akasheSara kunanan Bakwai yan uwan juna masu gabada
Juna aifaruwan hakan sai dakarun birnin Shira sukajada
baya suka rika huci sarauniya Kaifiyya taketa tacikinsu
tashiga Fadar Shiraf tafuskanci Karagar Sarkin Shiraf
tafoto da kaskon wuta tawatsama karagan take wuta
takama karagar bakidaya tarikaci balbal tsawo dakika
sittin sannan wutar talafa sai ga karagan takara girma
takara haske kaitsaye Sarauniya Kayyfiya taje taxauna
akan karagan Kawai Sai karagan tajijjige taisama taiwaje
tadira atsakiyar Filin yaki a,idon maxaje aikoda Tarin
mayaka daga kowani bangare suga Sarauniya Kaifyya
abisa Babban karagan mulki nakasar Shiraf Sai bakidaya
Jama,ar dake gurin maxa da mata talakawa damasu
mulki dakaru jarumai da sadaukai bakidayasai sukaxube
kasa sukai sujjada ga Sarauniya Kaifiya Tamike tsaye
takalli tarin jama,a akasanta saita bushedadariya sannan
tafara magana tanacewa yaku jama,ar duniya lallai kusani
wannan magana danakeyiduk duniya babu inda ba,ajin
muryata saboda haka lallai xamu xauna xaman jiran
sarakunan duniya,domin anan xamu xauna tsawon
makwanni biyu domin dakarun mata damaxa muhadu
sannan mutunkari Yanki kabilun yamako domin
mutarwatsasu mukashesu mukone duk wani mahaluki na
wannan yankin lallai kaxa na wannan yanki baxamu barta
tarayuba domin rayuwan mutundaya awannan yanki
hadarine ga jama,ar duniya domin Bokayen duniya
suntabbatar mana wadannan kabilun mutukar,bamu
kaudasu adoran Duniyaba nangaba xasu yawaita sannan
xasu canxa addininsu daga bautan wuta xuwa bautan
Allah daya to bokaye suntabbatar mana cewa mutukar
sukarbi wannan addini sai sunyaki kafurci sunkawardashi
sannan sai sun fatattaki xalunci sai sunkafa tutar adalci
akowani yanki akowani longu akuma kowacce kasa
Sarauniya Kaifiya tadaga murya tace Dan hakanne
mutukar muna raye baxa muri yafaruba tace maxaje
kuje kuwasa takubba kumotsa jikinku kushirya kyata da
muguta irin wanda kugadama natsawon Makwanni biyu
muyi xamman jiran maje sannan mutunkari Kabilun
yamako da balbabalin bala iii bakidaya Jama,a subarkeda
ihu sannan sukawatsu ako,ina maxaje sukarika motsajiki
gamida wasa makamai da kera sababbi domin gamawa
da kabilun yamako Acan kuwa dokar daji Yarima Umkar
Gimbiya Yalina sadauki Shaukib Sadauki Sauban tunda
sukabaro Farin tsauni inda suka samo Fararen duwatsu
suka haye kandawakansu gudu suke tsulawa kamar
mutuwa tabiyosu basa saurarama karamin rami ko
babba tsallake koramo da mayan goguna sunahaye
tsaunuka da manyan duwatsu duk wata masifa ko bala,i
da yafuskancesu kuwa to kamar shanruwa suke
gamadashi domin basa tsayawa aljani ko mutun dabba
ko dodo,indaibaiguduba tokuwa kwanansa,yakare
basuda waniburi face sugansu akasarsu na Yamako
tabbas lokaci yagato masifa tadanno domin
sunadatabbacin sarakunan Duniya nadabdama Kasansu
dirar mikiya tabbas sunsa anfi karfinsu takowani fuska
hatsabibanci jarumta yawa to amma abinda sukai
rantsuwa sannan sukai imani lallai baxasu bari aimusu
kisan kiyashiba tabbas kota wani hali sai suntabbatar
akalla wasu tsuraru daga cikin Jama,arsu maxada mata
suntsira awannan yakiDomin cikan mafarkisu na
MulkanDuniya nangaba , Acan kasar Shiraf kuwa tundaga
ranan da Sarakunnan duniya sukaima Sarauniya Kaifiya
muba,ya,a sai tawagatawaga na mayaka sukarika
barkowa kasar shiraf hatsabiban Sarakunada gagararrun
jaruman Fama naduniya sukarikama Sarauniya Kaifiya
mubaya,a tsawon,Kwanaki goma Sha hudu
rundunarmayaka maxada mata matsafa dabokaye
nashigowa Kasar Shiraf dankari yawan jama,a yafikafin
lissafi tsananin yawa baka iya ganin iyakar maxaje
Sarauniya Kaifiya tai umurni da ashirya tafiya take
maxaje sukai sahu mara iyaka sannan runduna takada tai
yamma domin riskan yankin Yamako Duuu kamar tashin
Duniya sai ihun maxaje dakidekide ketashi WAYYO
NATAUSAYAMA KBILUN YAMAKO BARI INSHA SHAYI
INKAIMUSU DAUKI,ZA,AYITA#MUTUWA DOLE PART 6B
Cincirundon tarin dakarune fiyeda miliyan barkatai suka
xagaye kauyan kabilun yamako karkashin jagorancin
Sarakuna dubu goma yawam maxxaje mata da maxa
yawuce misali baka ganin komai sai wulkawan miyagun
makamai Umurni kawai dakaru kejira su,afkama Kabilun
yamako amma shiru can sai Sarauni Kayfiya tadaga
murwa tace yaku taron dakarun gamayyar kasashen
duniya lallai kusani munkewaye wayannan tsinannu
kabilunne badan komaiba saidan mushafesu abayankasa
lallai bama bukatan koda bera nawanna kauye yaci
gabada rayuwa atare ko ina kuma atoshe ko,ina bayaro
ba babba kuma komai tsufam mutum kukasheshi kusani
barin mutun daya tak araye xai haifarma daduniya
babban matsala domin kurika tunawa aranku yayin
dakuke kashesu maxansu da matansu cewa Bokayan
duniya sun tabbatar dacewa mutukar ba,abatar da
wadannan kabilu adoron duniyaba tofa watarana xasu
yadu kuma xasui yawa sannan xasu hada runduna
tamaxje matsananin karfi sutunkari sarakunan duniya
dayaki daya bayan daya sai sunkashemu sannan
sukawarda addinin iyaye da kakanni sukawo Bautar Allah
daya sukauda xalunci sukafa tutar adalci akowacekasa
afadin Duniya Sarauniya Kaifiya tadaga murya takwarara
ihu akarke tace maxje kushirya take Dakaru suka jijjiga
makamansu sannan tace ku afkama tsinannun
kabilunnan kukashe kowa kar kuma kukyaleKomai atare
kuma alokaci Guda Dakarun gammar duniya sukwarara
ihu da kururuwa sukai yunkurin fadama Kauyan yamako
domin suimasa kurunkus Kwatsam sai asaki wata
shahararriya tsawa gamida karada kururuwa da Furgita
maxajeda Dawakai, inda dakai sukai turjiya suka rika karo
da juna suna xubewa kasa gari yai duhu Sama tai
taijawur kamar xai ai ruwan wuta Kaiya Sai wata
mahaukaciyar Wuta takewaya ilahirin kauyan Yamako
tarikaci balbal tana wani rimi tana balbal Sarauniya
Kaifiya takwarara ihu tace da dakaru kaimaxaje lallai kada
wani yakuskura yaratsa wannan wuta xai halaka cik
dakaru sukaja linxamin dawakansu amma duk dahaka
saida wusu suka shiga aituni suka kone Kurmuss Sai
tsohuwa Tasusu tabaiyana asararin Samaniya tadakama
Gayyar Sara kunan duniya tsawa tace kai gayyar tsinannu
la,anannu lallai kusani lokaci yayi Sannan Kaddararmu da
taku tatsaya lallai kusani iya Kokarinku naganin kun
hallaka daukacin Jama,armu tobaza ku,iyaba lallai
xakuimana illa xakuma kui mana kisan kiyashi to,amma
kukarar da xuriyarmu aduniya baxaita yuwoba tabbas
kokunaso ko bakoso kaddara tariga Fata Mulkin duniya
sai munyishi Lallai nangaba kadan dolene daukacin
Sarakunan duniya sufadi agabanmu sutaba kafafunmu
domin neman sucigaba darayu tsohuwa tadaga murya
tace tabbas wannan lokacinnakune ku kashe jama,armu
kisa kisan kiyashi tokusani nangaba lokacin namune dole
kubi tsarin mu addinimmu da koyarwammu tadaga
murya tace lallai watarana saikun xamo kuna rokammu
akan mubarku kurayu Hankalin Sarakunan Duniya
yatashi sukwarara ihu atare sukai Umurni da amma
tsohuwa Tasusu ruwan kibiya tuni maxaje suka fara sakin
kibau marasa adadadi amma wani abin takaic Kibaudin
basa iyakarisawa inda tsohu Tasusu take tsaye asararin
Samaniya Kawai Sai Sarauniya Kaifiya takwarma ihu tai
yunkuri taisama domin tariski tsohuwa asama amma sai
xafin wutannan dake xagayeda kasar yamako yamakota
tafado kasa Tsohuwa takece dadariya tace ke tsinanniya
kisani Xaki iya tsallakowa yankinane kawai bayan kunyi
nasaran kashe wutardake xagaye damu kuma hakan
ba,abu mai saikine agarekuba Kawai sai tsohuwa tabace
bat Sarauniya kaifiya tamike gamida kwararara ihu
takama Surkulle da tsatuba domin kashe wutarnan
amma saitasha mamaki domin Wutar saikara kaimi take
tana toroko Kaiyya Sarauniya kaifiya takwarara ihu tace
yaku taron matsafa fa da bokaye naduniya manya
dakanana lallai kowa yahimmatu wajen kokorin kashe
wannan tsafaffiyar wutan domin cikar burimmu dankari
Cincirondon matsafa da bokaye maxada mata suka
xagaye wutar suka hau Suburbudo karatun tsafi gamida
kalaman surkulle,acankuma cikin Kauyen Yamako
bakidaya jama,ar kauyen suntaru afadar Sarki Maxada
mata manya dakanana cikin shirin yaki Sai tsowa Tasusu
tabaiyana Tafara magana Yaku jama,ata lallai kusani
baxamu iya aikata komaiba har sai Su yarima Umkar
sundawo tabbas wannan yakin anfi karfimmu kuma
dolene aigalaba akammu domin kaddarar muce haka,
amma hakan baxaisa Mumika wuyaba domin kusani
bayan wannan kaddarar akwai wata kaddaran domin
tsirarummu xasu tsira kumaxasu rayu sannan nangaba
sune Shuwa gabannin duniya Tadaga murya tace asaboda
haka kowa xaiyi wannan yakine da xummar cewa shine
xai rayu acikimmu taci gabada cewa kuma kusani
naxagaye ilahirin Kauyammu da Wutar tsafi ,sannan
makiya baxasu iya kashetaba sainan da cikar sa,a uku
wanda Muna tsammanin kafin cikar Sa,a ukun
Jagororimmu Xasu dawo, tadaga murya tace lallai
dawowarsu shine galabarmu rashin dawo warsu kuwa
itace FADUWARMU tagirgixakai tace mutukar Su yarima
Umkar Basu iso nanda cikar Sa,a Ukuba Tofa mafarkimu
baxai cikaba domin Kaxa na wannan kasa tamu bafa xata
rayuba DANKARI aisai NAJE NASHA SHAYI KAFIN ISO
WARSU[#MUTUWA ¥¥¥ DOLE PART 6 C] Gayyar matsafa suka
dukufa wajan ganin sunkawo karshen wutannan inda
sukarika karanto kalmomin tsafi,gamida Surkulle
idanunsu yai Jajur jikkunansu yajike da gumi sharkaf
kamar wasu wanda aka tsamoacikin teku inda dakaru
keta xaryasunkosa akashe wutar su,afkama kabilun
yamako subaja kolin rashin mutunci da xaluncin
,anawannan haline sai Su yarima umkar sudanno
tundaga nesa Su hango tarin Dakaru sunkewaye birninsu
kamargayya tururuwa naduniya dankali Hankalinsu
yatashi domin sunsan lokaci yayi tabbas wannan
Kaddarasuce tatsaya Yarima Umkar yadubiabokan
tafiyarsa yace yaku yan uwana kusani yaxama dole
muketa wannan Sansani mushiga cikin Kasarmu domin
mune jagororinsu tabbas Jama,armu nacan suna
jirammu cikin tashin hankali sai yaxare takobi yace lallai
nayi imani dacewa mutuwa dolene amma awannan
yanayi kuma awannan lokaci baxam mutuba saina
dangana xuwa gaal,ummata dangina kuma,ahlina Tuni
Gimbiya Yalina ,sadauki Sauban Sadauki Shaukib, suma
suka xaretakubba sukace muma Muna bayanka
Yarimanmu lallai ruwa da IskaMutuwa da rayuwa kaifida
tsini basu isa sutsaida muba tabbas Sai mundangana
ga,ahlimmu atare sukwarara ihu gamida kururuwar Maza
suka saki linxaman dawakansu gamida falle takubbansu
suna jijjigawa dankari aikoda Sarki Kifyan yahango
tahowar Su yarima sai yakwarma Ihu yaitsawaga
jama,arsa yace kai maxaje kufarma tsinannuncen lallai
kada kubarsu surayu domin sunfi kowa hadari acikin
tsinannun kabilunnan kaiya aisai wani yanki nadakaru
samada miliyan arba in suka yanke sukayo kan Su yarima
Umkar suna ruri sukahadu atsakiya sukai kwaram,nanfa
masifa ta auku yaki maitsanani ya auku kaiya abin bakyan
gani kuma bakyan Fada domin wani irin datsa yarima
Umkar kema makiya duk wanda yasara tosai yarabasu
gida biyukamar Guguwar anoba haka yake fatalida
rayukan maxaje jini yarkawatsi Wohoho Gimbiya Yalina
tarika ruri tana gunji tana sauke kam makiya kasa
batabari wanikai facetasareshi haka batabarin wani tunbi
face ta farkeshiHaka Sadauki Sauban yakasance yana
kutsawa cikin makiya yana Gunji yana waftan rayukam
maxaje tamkar isakan annoba duk inda yajuya saikaga
Fili haka al,amarin yake ga Sadauki Sauba yakasance
kamar mahaukacin Xaki yarika rutama maxajeda yana
turasu kiyama kaiya tuni guri yahargetse sassan jikin
dan,adan sukarika tashi sama koda ajima ana wannan
yaki saifili bakidaya maxajennan sum mutu wohoho ai
hakan na faruwa saiwasu mayakan ninkinnada sukai Ihu
gamida kururuwa su tunkaro Su yarima Umkar suna Ruri
Yarima Umkar yace yan uwana musauka
akandawakammu take suka dire kasa yace mujada baya
atare suka jadabaya yace lallai kusani baxamu iyakarar da
mayakan dake wannan wajeba saboda haka Mui yaki
domin mu,isa cikin birnimmu Gimbya Yalina takalle
Sauban da Shauki tace ina fatan kunfahimci abida
dan,uwammu kenufi Sadauki Shauki yace yaki sama Sai
dan gado kawai sai suka kalli junansu sukai murmushi
sannan su fuskanci tarin dakarun dake tunkarosu afusace
suna ihu,Aisuma sai suka kwarara ih sufalfala aguje
sutunkariabokan gaba saida yarage saura kadan su hadu
Sai su yarima Umkarsukai wani Ihu gamida wani Yunkuri
kawai sai suka tashi sama kamar tsuntsaye dankari saida
sukai tafiya mainisa asama,sannan sukadira abisa
kawunan maxaje kawai sai sukarika falfala gudu
akawunan maxaje wani tsabar shu,umanci shine duk
wanda suka takashi kafin subar kansa sai sunkasheshi
wani su sokamar mashi atsakiyar kai wani susare wuyarsa
wani su soki kafadarsa wani kuma yan,uwansane
kekashesu garin kaima Su yarima umkar hari haka
akadinga dibar daru harsukai Wutarnan data xagaye
Birninsu wani abinda yadaurema Dagarun tarondangi Kai
shine damasifan gudu Su yarima Umkar ska ratsa
wutannan su wuce amma da wasu dakaru sukai kuskure
binsu sai suka babbake sukone Kurmus Sarauniya Kaifiya
takwarara ihu takama sambatu tazagi rana taxagi wata
tanacewa kai gayyar matsafa lallaifa mujajurce mukashe
wutarnan domin Sa,adayane yarage mana mutukar
mukasa kashe wutarnan to Duniyazata fuskanci bala,i da
masifan wadannan tsinannun kabilun,acan kuwa cikin
Kauye ana tsaye Jugum jugum kawai Saiga Su yarima
UMKAR sudira agaban al,ummansu batareda suncema
kowa komaiba sai yarima Umkar yace bamuda
lokacikowa yabiyo bayammu take YARIMA umkar
Gimbiya Yalina SadaukiSauban Sadauki Shaukib sunufi
Cikin gidan Sarautan kasan bakidayaJama,asukabi
bayansu suna shiga cikin gidan Sai sukabi wata siririyar
hanya bayan tafiyansu kadan Sai suka riski wadansu
dakuna Guda hudu iri daya daya agabas, daya yamma
daya arewa daya kudu Yarima Umkar yanufi dakin Gabas
yashigewasu jama,a suka bishi Gimbiya Yalina tashiga
dakin yamma wasu jama,a suka bita Shima Sauban
yanufi Dakin Gudu jama,arsa suka bishiShima Yarima
Shaukib yashige dakin Yamma shida jama,arsa bakidaya
kabilun yamako sama da dubu Goma Sunshige
dakunannan hudu kamar karya, To adaidai wannan
lokacinne Gayyar matsafa sukai nasaran kashe Wutarnan
Kai tsaye Sarauniya tai tsawa tace maxaje ku afka
bakidaya Dakaru suka fada cikinkauyen tsananin yawansu
sunfi karfin kauyen amma abinda yatama sara kunan
duniya hankali domin mutun daya basu ganiba Bayan
Maxaje sun rushe gidaje garin bakidaya amma babu
alaman ko motsinwohoho Sarauniya Kaifiyya takwalla ihu
takama Sambatu tana tana wani Dam tana ham tanacika
tanabatsewa takumbura tai tsawo tai bakin kirin
taxubama kasa Idanu Kawai sai aga taimurmushi takara
kallon wani guri takara murmushi saida takalle wurare
Hudu tana murmushi kawai Sai Sarauniya Kaifiya takama
babbaka dariyaTamkar taxare TOFA MEXAIFARU KUDAN
JIRANI INDAWO
;;;;;#MUTUWA DOLE PART 6D;;;;;
Lokacinda Sarauniya Kaifiyya tabushe dadariya kamar
xararriya saida tayi ya,isheta sannan tAdaure fuska kamar
wanda aka aikomata da sakon mutuwar ahalinta
bakidaya sannan takwarara ihu tasabi wasu sambatu tana
simi

Please Login or Register in order to submit comment