Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ilimin bautamasa Yalina tace kaka
taya to,kukasan dashi Tsohuwa tace tarihi yanuna cewa
kimanin Shekaru dari dara dacasa in anyi dasuka shude
anyi,wani Dan Sarki akabilun Yamako wandayatsallake
daji yashiga Duniyar mutane tobayan yasamu Shekaru
goma rabonsa da yankimmu Saigashiyadawo da wata
kyakkyawar macewanda yahadu da ita ayawan duniyarsa
itace tarabashida addinisa nagado tashigar dashi
addininta wanda wannanaddini shine addini uban gijin
Sama dakasa kuma tabbas shine addinin gaski tsohuwa
tai shiru Yalina tace Kaka toda yadawo cikin yankimmu
me yafaru dashi Shin ankarbeshine koko an koreshi
ayankimmu Tsohuwa tacekayya ailokacinda yarima
Sudum yashigo Kauyammu da matarsa Labariyya sai
mutane suka xubamar idanu tamkar basu taba ganinsaba
kaida ganin kallon dasuke masa kasan akwai matsala haka
yarima suduf shida Matarsa labariyya suci gabada tafiya
harsu Isa Fadar mahaifinsa Sarki Sudat mai mulki
awancan karnin koda yarima Sudum yashiga cikin
fadannan Sai bakidaya jama,an dake cikin Fadar suka
mike sunamai wani irin kallon rashin yarda Mahaifinsa
Sarki Sudat yamike afusace yadakama dansa yarima
Sudum tsawa,yana cewa kai fandararre lallai kaida
wannan annobar kutsaya anan domin mutukar kukaraso
gabana saina satakobi na sare kawunanku cak suka tsaya
sukame tamkargumaka fadatai tsit kamar mutuwa
taratsa Can Sarki Sudum yadubi Yarima Sudum yace Ka
aikata Zunubai guda uku wadanda zaiyi wuya muyafe
maka TO,DOMIN JIN WADANNAN LEFUKA SAI BAYAN
NASHA,FATENA ME XAFI ZAZZAGAWA KUMATSO KUSMUTUWA DOLE
Littafi na Daya 1
Na Ibn Abdullahi Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
MUTUWA DOLE
Littafi na Biyu 2
Na Ibn Abdullahi Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com




MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 2A
Afusace sarki Sudat yacigaba da maga kuma ahassale
yana cewa hakika dana kaci amanarmu sannan ka zubar
dakimarka da darajarka a idon jama,arka Yarima Suddu
yadubi mahaifinsa yace yababana shin wasu zunubaine
na aikatama kasata guda uku Sarki Sudat yace na Farko
Katsallake kasarka nahaihuwa,asalinka kabar iyayanka da
danginka da jama,arka kashiga Duniyar dabatakaba kaje
kai mu,amula da shaidanun mutane marasa tausaya da
imani masu yawan karya da cinamana sannan nabiyu ka
auri macen da bakabilarka ba addininku dayayaba
sannan Sai laifi na uku wanada shine laifi mafi girma
acikin zubanda ka aikata mana shine Kabar addininka na
iyayeda kakanni daka gada kashiga wani Sabon addinin
bautar Allah daya Sarki Sudat yadaga murya yace abisa
wannan manya Zunubai naka bazamu iya karbanka
amatsayin danmuba lallai kajuya kabar Kauyannan kuma
kainisa da yankimmu lallai idan harnaji labarinka
awannan yanki namu Na Lakcad todakaina xanyo hawa
inkasheka Sarki yakara daga murya gamida tsawa
yanacewa Katafi lallai kai ba dammu bane kuma mu ba
iyayankabane kamance damu lallai muma zamui kokarin
mancewa dakai Koda yarima Suddu yaji kalaman
mahaifinsa sai yabarkeda Kuka sannan yadurkusa bisa
guiwowinsa yafara magana cikin ladabi yana shekar Kuka
yanacewa yababana kasani ninabar wannan yankine
saboda xafin mutuwar yar uwwata kona Samu Sanyi
araina Sannan nahadu da wannan matanawa tafadamin
kalmomin ubangijinta tabbas ubangijinta Shine Allah
guda daya ubangijin kowa da kowa lallai shine
yacancanta abata masa da gaskiya ba wuta ko ruwaba
lallai kusani jama,ata nadawwo wannan yankine namu
domin inkiraku xuwaga addinina addinin musulunci
domin nidaku mutsira dankari ai Sai Sarki Sudat
yahassala yafusata yacika yabatse yakwarara ihu
gamidazare takobi yaikan yarima Suddu yana cewa
tabbas nine Sarki na Farkoda xankashe dana dakaina Har
Sarki Sudat ya isa inda Yarima Suddu yake Durkushi
Yarima bai motsaba hasalima rufe idanunsa yayi
yanajiran yaji takobin mahaifinsa taratsa Wuyarsa Kiri
yarage Sarki Yasare kan yarima Suddu sai akai wani tsawa
gamida ihu anacewa yakai Sarki Suddat kada ka aikata
babban xunubi cakSark yadakata gamida waigawa sai yai
ido biyu damai magana Shugaba gidan bauta Karmoto
tsomai tarihi a yankin Lakcad shinee dadtijo da yagirmi
kowa akayayan Domin yana shekaru dari uku da
hayaniya daya anamai Kallon aljanine shugaban gidan
bauta yace yakai Sarki Sudat lallai baicancanci mukashe
yarima Sudatba domin shine mutumin da yacecemu
daga masifar da ta addabemu Iyaye dakakanni tabbas
Jarumtarda Yarima Suddu ya aikata agwabxa yakinsa da
Dodanniya Jaujamada Yayanta guda bakwai Ba,abin
mamcewa bane atarihin Kabilar Yamako tso yadaga
murya yace yasaida rayuwansa yaceci rayuwar al
ummanmu alokacin da tsnanninya la,ananniyar
Dodanniya take kokarin rusamana tari himmu lallai kowa
awannan yanki yasani badan yarima Sudduba da yanxu
munwatse mun tar watse mundaidaici munshiga Doniyar
mutane Shaidanu kuma tsinannu maciya amana Shugaba
Karmota yadubi Yarima Suddu yace tabbas ka aikata
babban laifi dayakamata mukasheka amma saboda Ceton
rayuwarmu dakayi abaya Zamu baka Zabi guda biyu
Kuma aciki Dolene Kaxabi daya Afuwa abokaina UxuriMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 2B
Shugaban gidan bauta Karmota yadubi yarima Suddu
yace yakai yarima Mutukar kanaso mukarbeka amatsayin
danmu kumaxauna taredakai tosaidai karabu da matarka
takoma inda ta futo sannan katuba kabar sabon addinin
dakashiga kadawo cikin addninka nagado bautar wuta
ma,abociya ruruwa sai mui maka wanka akogin Nilo
shikenan kadawo cikin danginka koda yarima yaji zancen
Shugaba Karmota Sai yamike yakama hannun matarsa
labariyya yariketa dakarfi yace yaku iyayena lallai ni
Baxan iya rabuwa da matataba sannan kusani Baxantaba
komawa Bautar wanin Allah ba Allah ba yacigaba dacewa
baxan bautama abinda kuke bautama Sannan kubazaku
Bautama abinda nake Bautama lallai ni ina akan daidaine
kukuma kuna kan batane bayya nanniya Kai Sarki Sudat
yadakama dakaru tsawa yace kukamashi Kukaishi Filin
yanka tabbas Xanxamo Sarki na farko aduniya daxai
yayanka dansa Da hannunsa take dakaru suka damki
Yarima Suddu Shugaban gidan bauta yadaka musu tsawa
yace kusakeshi take suka sakeshi Sarki Yadubi shugaba
yace tayaya xaka hanamu hukunta wannan shaidanin
Shugaba yace Lallaine shi yataimakemu abaya alokacin
da dodanniya Jaujama da yayanta bakwai ke neman tar
watsamu toshine yatunkareta yasallama Rayuwansa
domin nama rayuwar lallai domin taimakon da yamana
yakamata yarayu Shugaba Karmota yadubi Yarima yace
yakai yarima lallai kadauki matarka kafuta akauyannan
kai nesadamu Kada kara shigowa yankinmu muma
baxamu kara tunakaba lallai daga yau kaiba danmubane
mukuma ba iyayanka bane yadaga murya yace wannan
Shine Hukunci nakarshe Komagana yarima baiyiba Sai
yakama Hannun matarsa yajuya yafuta afadar yatafi har
yabace adaina ganinsa Gimbiya yalena taceda tsohu Ke
shugaban Surutu kimbar labari abaya Tsohuwa tai
murmushi tace da Yalina Shaidaniya Wato kinaso kiji
Labarin arangamar Yarima Suddu da Dodanniya Jaujama
da yayanta ko Yalena tace kwarai kuwa kaka Tsohuwa
tace Kisani Tunka fin ahaifi Yarima Suuddu muna xaman
lafiya ayankimmu kwatsam Sai wata Shaudaniyar
Dodanniya tabayyana ayankimmu da yayanta guda
bakwai tahanamu Sakat domin duk wanda yafuta daga
KauyanMu yashiga daji tokuwa baxaidawoba sai
tacinyeshi tatakuramu tahanamu walwala itada yayanta
Sai muka hada tawaga na maxaje muka fuskanceta da
yaki wohoho itakadai Saida taimana kaca kaca dakyar
tsiraru daga Maxajemmu suka tsira tundaga rananda
Mukai mata wannan hari ita da yayanta sukama kawo
mana hari cikin kauyammu sukashe mutane sui tafiyarsu
tabbas wannan tsinanniyar Dodanniya takusa tar watsa
kabilarmu to awannan yanayinne aka haifi yarima Suddu
tunda yagirma yakai Shekara goma yake kokari afkama
Dodanniya amma sai ahanashi domin tun yana yaro
intakawo mana hari shibaya Guduwa saidai axo
adaukeshi aboyeshi to Yakasance yanada wata yar uwa
mai suna Sumirit kuma yamutakar Sonta fiye dakomai
arayuwansa Wata rana Dodanniya da yayanta bakwai
sufado kauyanmu sunama jama,a kisan gilla gamida
tattakewa alokacin yarima yana kwance yana barci kawai
sai ife ifen Jama,a yatasheshi yatashi afurgice alokacin
yanada Shekara Asshirin bakidaya jama,ar kauyammu
kowa yashige gidansa yakulle kofarsa sai Sumirita ne
tarage Dodaddninnan sunkewa yeta susata atsakiya Suna
kokarin hallakata sai ihunneman taimako takeyi anrasa
mai amsa mata dankari aikoda Yarima Yaji muryar yar
uwansa sai yararumi takobi yananufi kofar futa
mahaifinsa yatareshi yace yakai dana kasani lallai baxaka
iyama tsinannunnan komaiba domin kaifi da tsini baya
tasiri ajikinsu muma da wannan sirrinne sugagaremu
Yarima yace lallai kundade kuna Shiga tsakanina da
tsinannunnan tokusani yau bamai tsaidani domin baxan
Saurari kowaba Mahaifisa yace yaro xaka mutune kawai
Yarima Yace Ai MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfNE KO KAFUSKANCETA KO
KA BUYAMATA TOFA dole Saika Mutu Yakwarma Ihu yasa
kafa yabake Kofa yai waje Tofa Aisai Dodanninnan Suka
xubo masa idoda alama mamaki sukeji ganin
yafuskancesu da makami
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 2C lokacin da yarima Suddu
yafuskanci Dodanniya Jaujama da ya yanta su bakwai sai
akama kallon kallo dodanniya tairuri Sumirat dake
tsakiyar dodanninnan saita futa aguje tanufi Yarima
Suddu turkashi aisai dodanninnan suka bita aguje baki
Bude suna xubanyawu dankari koda Suddu yaga
Dodannin nan sunbiyo Sumirita dagudu sunaneman
kamata Sai yakwarara Ihu yafalfala aguje yatunkaresu
suna haduwa yadauke Sumirita yafuta aguje nanfa sukasa
tsere Da,dodanninnan yarima Suddu yatunkari gida yana
xuwa yabude kofa yajefa Sumrita acikin gida maimakon
shima yashiga ina ai yammaxa basa gudu,gudu sai dan
banxa kawai sai yajuyo yafuskanci Dodanninnan alokacin
sunkariso dafdashi yasakafa yadakikan dodo daya duk
girmansa saida yafadi kasa kamar giwa kura
tatashiyarima Suddu yakwarara ihu yanunasu da takobi
yace kai tsinannu kundauka ni,inaji tsorankune to lallai
yau sai kummutu domin karkenbarnan dakukemana
yazokarshe yadaga murya yace domin daukan Fansan
rayukan mutanena dakukakashe dolene saina yanke
kawunanku naratayesu atsakiyar gari domin suzamo abin
tunawaga yambaya Dodanniya da Yayanta sukai
rurisukatunkaroshi afusace tsananin karfinsu
kasa,hargirgixa takeyi tamkar xata kife Yarima Suddu
yaxare takubba guda biyu yagirgixasu yamaka ihu shima
yaikansu yana wani gurnani tamkar mahaukacin Zaki
suka hadu sukaikwaram kwatsam yaki yasarke tsakanin
Do dannin da yarima Suddu tabbas sunsha mamaki
domin suddu yaxamemusu alakakai tabbas kaifi
datsinibasa tasiri ajikinsu to ammafa shima yaxama
musu futina domin Sunkasa cutardashi ammashi duk
lokacin da yagabxama dodo naushi tosai yai sama xaibaje
akasa rikicimaitsanani yawanxu sudai DoDanninnan basa
amfani da makami domin hannayansu sunfi takobi
kaifikobishiya suka sara da hannayensutake suke
rabatabiyu anacikin wannanbakin artabunne wani Dodo
yakartama Yarima Suddu hannunsa agadan baya
tsananin xafi suddu yakwararaihu jini yabarke dodon
yasa kafa yabanke Suddu saidayai sama yafado kasa
fuskansa tadaki kasa hancinsa da bakisa suka Fashe
amma tsananin naci dajarumta Sai yarima Suddu yamike
yakwarara ihu Dodon yafuta aguje yatunkari Suddu
daniyyan rabashi gida biyu yana zuwa afusace yakaima
Suddu sara caraf yarima yadamki hannun dodon
yamatsa tsananinkarfin Matsan sai dodon yaji kamar
kashinsa xai fashe dodo yakwarma ihu suddu yadunkule
hannu yagabxama dodo akasan hammata saida dodo yai
sama yafadi akasa shiri dakarfin tsiya yarima Suddu
yakama hannun dodonnan yafigeta jini yabarke
dodoyakwarma ihu shima Suddu yakwarara ihu yai
ammfani da hannun dodon kamar takobi yadatse kan
dodon dankari Dodanniya Jaujama da yayanta sukwarma
ihu suruntumo aguje sunufi Suddu shima yaikansu
yanarike da hannu dodon da yakashe,amatsayin takobi
Haduwanfarko yasarekawonan dodo biyu sukaure dayaki
yafarke cikin daya yafadi matacce sauran suhassala sukai
ruri gamida gunji sukewaye Suddu sunakaimai
miyagunsara dasuka shima yahimmatu gurin karewa da
gocewa yana kuma maida martani bakidaya garin
yahargitse kasatarikagirgixa kamarxata kife gidaje sushiga
rushewa mutane dake boye acikin gidajensu sufuta acikin
hankalinsu dayawa sundauka tashinduniyane taxo bala i
yai bala i yarima Suddu yai wani ihu maikarfiwanda yasa
mutane dayawa SakinFutsarin tsoro yadakawani tsalle
yatashi samakamar tsuntsu cikin gwaninta yajuya jikinsa
asama saida yai juyi uku yasa makaminsa yasarekawunan
dodanni Biyu atare suddu yadire akas kafin Dodanniya
Jaujama da ragowar danta dasurage tagama jimamin
mutuwar yaranta tuni Yarima,Suddu yarke cikin ragowar
daya dan nata kayya Dodanniniya Jaujama takalli
yayantaguda bakwai abaje akasa matattu sai tahamgame
baki tatakarkare takwarara wani sakaran ihu wanda
yahaddasatashin gobara awani yanki nakauye wanda
kexauna yamike namike yafadi jama,adayawa
saikukasukeyi saboda tsanani raxana afusace Jauma
takawoma Suddu wawan sara tasameshi kirji take gurin
yadare jini yai tsartuwa yarima Suddu yakarma ihu
dodanniya tashaki wuyansa dahannu daya tadagashi
sama tana wani iri kuka mai bantausayi tsananin shaka
saida yafaraganin taurarin mutuwa tabbas yasallama
gamida cirerai da rayuwa domin shakar da Jaujama
tamai baxai iyakwacewaba duk wannan masifa,dake
Faruwa Sumirit tabude kofatana kallo aikoda taga
Dodanniya Jaujama tashake Suddu tana neman kasheshi
sai tai ihu tarugo aguje tarufe jaujama da duka
kosauraranta batayiba domin ita burinta taji Suddu
yadaina numfashi tadauki fansa rayukan yayanta Koda
Sumirit taga dodanniya batajin duka sai tararumi takobi
takama sarata amma abanxa hankalin Sumiritayatashi
lokacin datadaga kanta taga idanun yarima Suddu,sun
juye tabbas yanadabda mutuwa ai sai Sumirit tafada
duniyar tunanin hanyar daxata ceci dan uwanta can
tatuna lokacinda Suddu yayage hannun dodo yasare
kandodon da hannun tatuna dukkisan da suddu yaima
dodannin yakashesune da,hannun dan uwansu tuni
tararumi Hannun dodo tatsirama Dodanniya abaya
tsananin xafi da xugi dodanniya takwara ihu taijifa da
Suddu Sumirita takara sokama Jaujama makami jaujama
takara maka ihu tasahannu tamake Sumirita saida sumirit
tai sama tafado kasajini tabaki tahanci Suddu
nakwanceakasa yanamaida nunfashi dakyar sai yaga
Dodanniya tanufi inda Sumirt kekwwance kamartamutu
Dodanniya tanatafetana tsiyayarjini tana tangadi tanufi
SumiriTabbas burinta takashe Sumirit kafintafadi tamutu
domin atunaninta Suddu yamutu koda Suddu yagane
nufinta Sai yaiwani yunkuri yamike yakwararra ihu yafalla
aguje jaujama tadaga hannu xaya datsekaSumirit kai
Suddu yadaka tsalle Tuni yakillema JAUJAMAKAI
tomeye,yarabashidagida SHAYI YAISO
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 2D
Lokacinda yarima Suddu yasare kan Dodanniya Jaujama
sai jama,ar gari bakidaya sukayo waje aikoda suga Yarima
Suddu yasami galaba akan Dodanniya jaujama da
yayanta Sai suka barke da ihun murna makada susaki
Ganguna mawakaka suka fara rerama wakokin
nasarashiko Yarima Suddu lokacin da yasare kan
dodanniya Sai yaje kam yar uwansa Sumirit koda
yatabata sai yaji bata nummfashi yarungumeta yajijjigata
yaji ko,ina jikinta yasaki yatabbatar ta mutu sai yafashe
dakuka yamike yayinda mutane keta faman tikarawa
babu wanda yakomo takansa balle yar uwansa sai yakara
fashewa dakuka kawai sai yasulale yafuta akauyan
totundaga wannan Futa ba,asake ganinshiba sai gashi
bayan Shekara goma yadawo da mata yar wata kabila
bakabilar yamakoba yasake Sabon addini yabar addinin
iyaye da kakanni bautan wuta ma,abociya Ruruwa
tsohuwa taceda Gimbiya Yalinatokinji Nasaransa kuma
kinji faduwarsa Nasaransa shine Kashe dodanniya
Jaujama da yayanta Bakai Faduwwarsa kuwwa shine
Tsallake duniyarsa yashiga wata duniya da auran wata
Jinsi nadaban sannan uwa uba futa daga addininsa
yakoma wani Gimbiya Yalina tace tokaka me yafaru
bayan tafiyar Yarimasuddu damatarsa Tsohuwa tace
bayan Yatabbatarma da iyayansa cewa lallai baxai rabu
da matarsaba kuma baxai bar addininsa ba sai yakama
hannun matarsa yafuta akauyan Saida yai tafiyar kwana
arba in shida matarsa adokar daji sannan yatsaya
atsakiyar wasu taguyen duwatsu nan yai bukkansa
wadatacciya yaxauna shida matarsa tsawon shekara guda
har Matarsa tasami ciki tahaifi yammata tagwaye yasanya
musu suna Sabila Samliya bayan shekara guda takara
haifar yammata tagwaye suka xama sushida koda akara
samun shekara Sai Labariya takara hai huwar maxa hudu
cikin shekara Goma yarima Suddu yatara yara kusan
Shabiyar sannan yana horardasu yaki inda Sabila da
Samliya Sukaxama jaruman Fama jaruta tamkar
mahaifinsu Kwatsam sai bokan kasar yamako yasanarda
Sarki Sudat cewa lallai yarima Suddu yananan awannan
yankin kuma xuriyarsatafara yaduwatabbas zamansa
awanna yanki akwai hadari domin taurari da alkaluman
tsafi Sungwada cewa mutukar yacigaba darayuwa
awannan yankitodasannu xaidawa kauyan
Lakcadyasauyama mutane addini koda sarki yaji wannan
xance Sai hankalinsa yatashi yakwarara ihu yahada
tawaga tajaruma dari uku masu ji dakansu ajarumta
yaturasu yace lallai sukashe Yarima Suddu da iyalinsa
bakidaya lokacin dadakaru dari uku suka isa maxaunin
Yarima Suyarima Suddu sai sukai Sa,a bayanan yatafi
Farauta da yayansa maxa guda uku kanana Dakaru dari
uku Suka kewaye bukkan suna shirin kona bukka sai
Labariya tafuto tare da Sabila Da Samliya Samliya
takamusu tsawatace kai axxalumai Shinku Suwaye
mekuke Shirin aikata mana shugaban dakaru Dari
ukumesuna Darfa yace ke yarinya Lallai kisani mu
iyayankine Sannan kuma mu makiyankune domin
mahaifinku tsinannene akauyammu Kai Sabila tadakamai
tsawa tazare takobi tace lallai xaka mutu mutukar kakara
aibata mahaifimmu to saina kasheka Fau Labariya ta
kwallama yarta mari tace lallai wayannan ba abokan
fadanku bane domin iyayankune yan uwan
mahaifinkunesai,tanufi Dakaru dari uku tanacewa yaku
yan uwa lallai kusani babu wata gaba atsakanimmu kuma
sam bamu saba sharadin da akasamanaba tomenene
yakawoku kuke kokarin cutardamu Sai Darma yaidariya
yakarisa gurinta yakama gashin kanta yaxaro wuka
yaburmama Labariya acikinta taikwalla ihu tafadi kasa
dankari Sabila Da Samliyasukwarara ihu tareda kwarara
kabbara sukaxare takubba sufalfala damitsiyacin gudu su
afkama dakarudari uku dasara dasuka wohoho lallai aiki
Saidan gado domin haduwa farko suka suke mutu takwas
data kubbansu sara nabiyu suka tsinkema hudu kawuna
yaki yakullu mai tsanani domin saida akadauki tsawon
Sa,a uku Ana gwabza yaki maitada hankali amma
Dakarunnan Sunshamamaki domin tuni Sabila da
Samliya sukashe dakaru dari biyu da hammsin inda
Raguwar hamsindin Suka karaya gamida Sallamawa
sumika wuya suka durkushe bisa guiwowinsu atare
sudaga takubba suka sarema talatin kawuna saura ashiri
suna shirin sare kawunansune sai sukaji Mahaifinsu
nadaka musu tsawa suka dakata suka zubama dakarun
idanu suna mus kallon tsana lokacin da Yarima Suddu
yakariso yaga gawawwakin yan uwansa birjik sai
yakwarara ihuyaxare takobi yadubi yayansa yacekai lallai
yau babu makawa saina kasheku kamar yadda kuka
kashemin yanuwana Sarbila tace kakashema ya
babammu baxamui nadamaba amma kafin kakashemu
kaje kaga gawar mahaifiyarmu wanda yan uwankane
Sukawomana hari Sukasheta yajefar da takobi yaruga
agujeyarungumi Gawar Labariya yakwarma ihu saida yai
sa, hudu yana kuka kuma yana rumgume dagawar
matarsa sannan yamike yakalli yayansa yace lallai yayana
kunyi abin da yadace sai yatunkari Ragowar dakarunnan
ashiri yakare musu kallo yace kaiconku yan uwana Lallai
kunci amanata kunrabani da farin cikina lallai kusani da
hannuna baxan iya kashe dankabilataba kodako xai sare
kaina tobaxan iya dagamakami akansaba yace lallai
baxankasheku amma zambaku Sako inkun koma
kauyammu kugayama Sarakunammu da iyayena dakowa
da kowa nakauyammu lallai kunyi naran kashe matata
toku,shaida musucewa lallai daga yau zuwa shekara dari
susaurari masifa dabala indazata afkomusu lallai sai
kunkasace acikin bala i wanda kuma baxakutaba rabuwa
da wannan masifa face kun watsu aduniya kunnimi
yayana ko jikokina sunsanardaku addinin gaskiya kuma
sune xasu taimakeku sukubatardaku daga
farmakin,abokan gabarku Sai yadubi yayansa yace yara
kushirya kayanku lallaidaga yau zamubar yankinnanhar
abada baxamu kara kusantarsaba Tsohuwa tace to kinji
tarihin yarima Suddu SHAYI YA,ISOMUTUA DOLE PART 2E
lokacin da tsohuwa tagamaba gimbiya Yalina labarin
yarima Suddu Sai Yalina tace lallai kakannimmu sunyi
kuskure suncutarda mutumin kirki sunkashe mace tagari
wanda takawo musu alkairi tanemi gusar musu dasharri
tsohu tace ke yarinya menene Sharri dake tare damu
Kuma menene alkairin da Lamra takawo mana yalina
takalli Tsohu tace ke uwar kini bibi kema kinsan wannan
bautar Wutan da akagadar mana batace bayya nanniya
sannan ninaji ajikina cewa addinta wato addinin
Musulunci gaskiyane lallai nikam nayarda dashi kuma nai
alkawari gamida rantsuwa aduk indanaga ma,abota
wannan addini tokuwa saina karbeshi domin shine raina
yagamsudashi Kawai idanun tsohu yacanza jikinta
yakama Kakkarwa fatannta taya mutse Gimbiya Yalena
tace lafiya dai kaka shin bakya kaunar Wannan addinine
Tsowo tace aa jikana kisani kunka sancene masu gadin
akusurwan kauyukannan hudu ke,kina yamma keda
dakarunki yarima Umkara yanacan kudancin Kauyannan
yakasa yatsare harma yagwabxa mummunan yaki da
Sarki Kifyan yai galaba akandakarunsa Sarki Kifyan kuma
yagudu tokema Kishirya shirin gwabxawa domin na
hango Sarkin Uxawa da Namsar shida tawagar mayaka ta
mutum miliyam biyu Sun tunkaro wannan Kusurwa
dakike lallai kikasance cikin shiri keda dakarunki Tsinannu
mutanene Sunada tsanani karfida jarummta sannan
matsafane lallai Sai kun xage damtse domin tunkara
makiyanku Sai Gimbiya Yalena takwarara ihu taxare
takobi tace kakata lallai kingama aikinki domin kinsanar
dani labarin tahowar makiyana tokima kxiyarci yan una
guda Hudu masu gadin Sauran kusurwowin lallai nixan
kiraki domin inbaki labarin nasarata tareda Faduwar
makiyana tsohu tabace tareda Cewa inamiki Fatan samun
nasara jikata Gimbiya yalina tai tsawa ga Dakarunta take
Suka motsa makamansu gamida bubbugasu tace yaku
mayakan Fama lallai makiya sundunfaromu daniyar kone
Kauyammu to muma mushirya Domin sadasu da ajalinsu
kamar anajira tagama magana Saikawai dawakai sushiga
barkowwa kamar suna bullowa daga kasa tuni Sansanin
Dakarun Sarkin Uzawa tahadu sukai Sahu suka fuskanci
dakarun Gimbiya Yalina Sarki Uzawa Samras yadubi,Yali
na yakece dadariya yace ke yarinya yanxu dan haukada
rashin Hankali kece abaiwa gadin wannan Kusurwa to
lallai kisani abisa raini da jama,arku suka nuna agareni
sutoromin yamace mai karancin Shekaru tagwabxa yaki
dani saina Sare kan duk wata mace na wannan kauye
sannan saina kone duk wani namiji daransa dake cikin
wannan Kauye Wani abin haushi kuma abin takaici kawai
Sai Gimbiya Yalena takalli dakarunta atare suka
Fashedadariya kamar sun xare wanan al,ari yayi mutukar
konama Sarki Samaras rai inda yacika yabatse yahassala
xuciyarsa ta Hangulo yakwarara ihu yadakama dakarunsa
Tsawa yana cewa kai maxaje ku afkama tsinannunnan
lallai dakika talatin nabaku kasaromin kawunansu
bakidaya wohoho abinnema yasamu dama zalunci na
yawo ajinin jikinsu sai dakaru Sukwarara ihu gamida
Kumaji sunufi Su Gimbiya Yalina Suna ihu da kururuwa
suna girgixa makamai Gimbi ya Yalina tadaina dariyar
tahade fuska tamkar an aiko mata da mutuwar ahalinta
tainazari tahowar abokan gaba taga bakidaya idonsu
yarufe sunkosa sufara Shanjini bisa xalunci Sai Gimbiya
yalina tai murmushi tadaga murya taceda mutanenta
yaku dakarun yanci lallai gabakin makiyankunan suna
tunkaroku Tokushirya musu tarba tamutuwa lallai
kukarbesu kumusu masauki akiyama tadaga murya tace
kushirya shirin tura musu Sakon mutuwa dankari Sanin
aiki rage wahalale take dakarunta sukaja baya gamida
xaro baka dakwwari suka dana bakaken Kibau masu
aman wuta Sannan suka ja daga gamda tabesu sunajiran
umurniN Gimbiya yalina Itakuma Sai kallon tahowar
abokan gaba takeyi tana cije bakiya tana kuma cema
Dakarunta akara tabe baka adada matse Kwanji TO
ABOKAI AIMIN UXURI ANANEMANA AWA KILA MUFIDACE
TAKAWOMIN WAINA DAYUWAR ANJIMA INKARA POST
DIN 2F AFUWA

MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 2F
Lokacinda dakarun Sarki Samras sucigaba dakwarara ihu
suna tunkaro gimbiya Yalinada Dakarunta saYalina
tacigabada cema Dakaruntakutabe Bakarku kurike
kibaudinkudakarfi Saurakiris Makiya Su,afkamusu sai
Gimbiya Yalina tace da Dakarunta kukone makiyanku
atarekuma alokaci guda SukaSaki Kibauai sai Kibau
Samada dubu hamsin suka Samiguri xama asassan jikin
makiya tuni dakarun Sarki samras suka rude wata wuta
tatashi atsakiyarsu dankari Gimbiya Yalina tace acigabada
saukema makiya ruwankibau tamkarruwan Sama haka
dakarun Yamako ke zubama makiyarsu ruwan kibibu
saida akashe fiya da rabinsu bakidayansu sun rude
gamida futa ahayyacinsu Sai Gimbiya yalina tai tsawa
tanacewa yaku maxajen Fama kuxare takubba ku afkama
makiyamku lallai kununa musu cewa dukwani Sarki
mutum ko,aljan da yaikuskuren shigowa wannan yanki
dasunan kawo karshemmu tomune ajalinsa hoho
Dakarun Yamako SuxareTakubba su afkama makiyansu
tamkar barnar iska haka Suke kakkaryamakiyansu
gamida turasu lahira guri yahadu yacushe kura tahadu
taisama bakajin motsin komai dagakaran takubba Sai
ihun maxaje kakeji jini yarika malala koda akadauki wani
lokaci maitsawo,ana gogawa Saiga filinyake yarage daga
Gimbiya yalinada dakarunta Sai Sarkin Uzawa Sarki
Samras amma bakidaya Jama,arsa Sunxamo gawawaki
dankari koda Sarki Samras yaga irin wannan masifada
tasamu jama,arsa sai yatakarkare yakwarara ihu gamida
kururuwa yakama karanto wasu kalaman tsafi gamida
kalmomin Surkulle aisai yakara girma da tsawo yadaki
kasa wata Shafceciyar takobi tabayyana yadauketa
yajijjigata gamida yakwarma ihu yanuna dakarun
yamako datsinin takobi yanacewa yaku tarantsinannu
lallai kusani kamar yadda kuka kasheda karuna bakidaya
tokuma yanxunnan zanturaku kiyama lallai dayanku
baxai tsiradara yuwansaba yakwarmaihu yakarci kasa
datakobinsa yafuta aguje kamar Futan kibiya yanawani
ruri tabbas akwai abin tsoro atattareda Sarki Samaras
Dakarun Yamako sukai yunkurin tunkaransa Sai Gimbiya
Yalina tadakamusu Tsawa tace kai maxaje lallai
wannanyaki banakubane nawane tabbas babban goro Sai
magogin karfe tadaki kasa dakafanta kura yatashi
takwarma ihu gashinta yabaje iskanakadashi kamar
ganye tafuta agujetana wani kugi dagurnani kamar
zakanya mai yaya tanufi Sarki Samras sukahadu atsakiya
Sukai kwaram sukaima juna Sara takobi tahadu da takobi
tartsatsin wuta yatashi atare sukai ammafanida kafafunsu
sutokari junansu akirji bakidayansu sukai baya
kowannensu Saidayai amanjini atare suka tofargamida
gogebaki kamar an hura musu usur suka rafka ihu sunufi
juna afusace kuma ahaukace suhadu sukacameda
axabebben yaki maitada hankali sushiga kaima juna
miyagunsara saida suka dauki Sa,agudasuna gogawa
amma bawanda yainasaran yankan wani Sarki Samras
yafusata yakwarara ihu alokacin Gimbiya Yalina
takawomai makahonSara yasakafa yai kwalloda takobin
kafin,tai wani Yunkuri tuni Sarki Smaras yadamki wuyan
Gimbiya yalina yaisama da ita yatsandara dakasa takwalla
kara yasa kafa yai kwalloda ita taje tabigi wata
katuwarbishiya saida bishiyar takarye taikuskuren
danneta cikin zafinnana gimbiya yalina tagungure gefe
taimamaxa tamike sai layi takeyi kamartasha giya Sarki
Samras yasheko aguje daniyyan yarabata gida biyu yana
xuwa yakawomata wani bahagon sara taxame yasari iska
kafinyadawoda hannunsa caraf Gimbiya Yalina tacaki
hannun Sarki Samras tajijjigashi tai watsidashi yaje
yabuguda wani katon dutse dutsen yaragargaje Gimbiya
yalina taikansa yamike amma yamara tuni takartamai
yankan rago atsaye tasanyatakobi tatsinke kansa saida
tushen wanya yaifari sannan jini yabarke tasa kafa
tabanke gangar jikin takwarara ihu bakidaya dakarunta
sukai mata jinjina gamida sarawar girma , Shiko sarki
Kifyan lokacin dakaton tsuntsu yasureshi yayin da Yarima
Umkara ke yunkurin hallakashi tsuntsun bai Saukeshiba
Sai awata makekiyar Masarauta wanda bakidaya wasu
murda murdan kattine cikin shiri Yaki kai inka gansu
Saikarantse aljannune ba mutanebaSarki Kifyan yamike
yanawani Hucigamida Gurnani yana hararan katon
tsuntsunnan tsuntsun yai girgixa take yarikde yakoma
wata macekamarsu daya da sarki Kifyan sarkiKifyan
yadakamata tsawa yace Kaifiyya akamme xakidaukoni
alokacin damuke tsakiyar gwabxawa Kaifiyya taidariya
tace kayihakuri dan,uwana lallai dana barka datuni
yarima Umkar yakasheka tadafa kafadarsa tace dan
uwana kasani baba yana,fadamana jada bayaga raga
batsorobane shirin fadanee Sai Sarki Kifyan yakama
kafadanta yajijjigata yace na yardadake yar uwataSaisuka
rungume Juna suka shige ckin masarauta acan tsakiyar
dajinLakcad sarauniyar arnan dajitashirya rundunar
maxaje na mutum miliyan biyu tatunkaro kauyan
Yamako takudu tairantsu da jarumtarta cewa saitai
batsabatsa dakabilun yamako suda dabbobinsu saruniya
Marritu tafiya take bisa kafafunta dakarunta nabiyeda ita
babu wani alaman gajiya ataredasu saida sukai tafiyar
mako uku sannan tatsaya dakarunta sukewayeta saita
fara musu jawabi tanacewa yaku dakarun Fama lallai
kowa yashirya domin wannan yakine nadaukan Fansa
tabbas baxamutaba Saurarama makiyammuba
zamushiga kauyan makiyammu tagabas kafin mushiga
Zamui arangamada Sadauki Salfas shida wasutsirarun
dakarunsa amatsayin masu gadin wannan kusurwa
tozamu shammacesu zamuimusu Diran mikiya sannan
muimusu kisan gilla muwuce cikin kauyan mugabatarda
kisankiyashi tadaga muryatace ina mai rantsuwada
tsananin taurin kainada karfi ikona sainaima
Kabilunyamako kurmus tadaga murya tace kuxomuje
maxajee sadauki Salfas natsugunne yana xanama
dakarunsa yanayin tsaron wannan rana sai Sukaji
anKwarara wan sakaran Ihu MEXAIFARU




[MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART II G]
Sadauki Slfas yana zanama dakarunsa wasu alamomi
natsaro sai sukaji ankwarara ihu mai karfin gaske atare
sukamike gamida rarraba idanu kwatsam saidakarun
arnan daji Suka bayyana tako ina suka zagaye Sadauki
Salfas shida dakarunsa Sukasasu atsakiya Sadauki salfas
yaceda dakarunsu lallai kada tarkon makiya yasamana
Karaya mukasance masuda kakkiyar Xuciya SarauniyaR
Arnan Daji Darbiya tadubi Sadauki Salfas tace kai
tsinanne lallaikasani yauce ranan mutuwarka kaida
tawagarka shinxaku yankominnkawunankune koko
sainasa Dakaruna suyi rawar daji akanku Sadauki Salfas
yadubi sarauniya yakece dadariya akarshe yakwara ihu
yadaga takobiyajijjiga yanuna Sarauniya Darbiya yace
sakarya lalaikisani muxakunane sam ba,amana tarko
domin mu yayan sarakunan dajinelallai kafi xuwanku
Tuni Tsohuwa tana Sanardamu saboda haka tuni
munshiya turaku kiyama ran sarauniyar arnan daji
yabaci takwarara ihu taceda Dakarunta maxaje muima
wadannan tsinannun Kurmus lallai dayansu kada
mubarshidarai Dakarun Sukabarka ihu gamida kururuwa
sukai kan Sadauki Salfas da Tawagarsa Sadauki Salfas
yadaga murya yace maxaje Kufara aikinku Kutura
makiyanku Kiyama alokacinda arnan daji ke yukurin
afkama Sadauki Salfas saisuji ankwarara wani Sakaran ihu
mairaxanarwa,tabayansuk sukarude hankulansu suka
rabu biyu cik suka tsaya domin dubabayansu kaiya
rashinSani yafidareduhu domin Tarkon mutuwaadamusu
aisuna waigawa saisukaji ruwan kibau tamkar Ruwa
tagaba dabaya tuni Sufarafaduwa matattu suna
Kururuwa ceton rai amma ina badama domin kabilun
yamakodada watsato kibau sukeyi bakakkautawa
Tuni,arna suka tarwatse Saisadauki Salfaf yai kuwwa yace
yakumaxajen Fama kuxare takubba ku afkama
makiyanku domin karasa aikinku wayyo aisaisudaina
HarbiSukaxare takubba sukwarara ihu suka afkama arnan
daji da Sara dasuka tamkar Barnan iska haka suke kashe
arnandaji nanfa yaki yakullumasifata auku Mutuwa tarika
Shawagi tasarfatan rayukam masu karan kwana wohoho
aikoda Sarauniya Darbiya taga irinkisan gillan da Kabilun
yamako kema Jama,arta saita Kwarma Ihu tairuri ta
afkamusu dayaki cikin Fushi tuni tafara barna tana sare
kawunansu kamar tana girbi tahaukace taxama
tamkarZakanya mai yaya kaico aikoda Sadauki Salfas yaga
Irin kisan da Sarauniya Darbiya kemaJama,arsa sai yafasa
kururuwa yakarci kasa datakobinsa ya afkama
SARAUNIYA darbiyya suka hadu sukai

Please Login or Register in order to submit comment