Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

biroyinnan tai xarya
acikinsu sauuku take taturasu kiyama bakidaya Takalli
gawawwakin jama,arta Wadanda birannan sukashe
sannan gawasu sunyimugun jigata suna tsakanin mutuwa
da rayuwa Tsananintausayi Sai Yalina Tafasheda kuka mai
bantausayi kwatsam sai tsohuwa tasusu tabayyana
tadakama Bimbiya Yalina Tsawa tace ke yarinya babu
lokacin kuka kitashi kikwashi ragowar Jama,arki kikutsa
cikin daji kada kukuskura kurabi gari dommin ahalin
yanxu babu wata kasa awannan Duniya daba,a Farautan
Kabilarmu ankashemu sannan ankonemu maxada mata
Idanun tsuhuwa sukai jajur tace Mutanen duniya suna
tsone kada mukarbi Sarautan duniya kuma
wannan,al,amari rubutaccene daga ubangijin gaskiya
lallai nangaba sai kowace kabila tarusuna agabammu
domin neman mubarsu Surayu tsohuwa tabace bat
Gimbiya yalina tacigabadaTafiya itada Jama,arta
agalabaiceHakadai bakidaya kabilun yamakosukasance
ako,ina ana kamasu anakashesu kisa mafi wulakanci
tsananin wuya yunwa da kishin ruwamakashesu yakeyi
tsanan xafin ranada Wahalan tafiya mutuwa sukeyi
tabbas saura kadan Sarakunan duniya sucika burinsu
nason shafe Kabilun yamako aduniya Domin dafarko
yawansu yakai dubu dari uku amma yanxu basufi su
dubu gomaba Kuma suna warwatse aduniya kuma,ana
cigaba da axabtardasu da hallakasu kisan Walakanci
Yarima Umkar da jama,arsa sunacikin tafiya sai suka iso
wani Tafkeken wadimai tsawo dafadi ga manyan bishi
yoyi da duwatsu kalakala saida sukai tafiya maitsawo
acikin Wadin sai suji an rangada guda ciksuka tsaya kawai
sai sukaji kasa na motsi gamida Girgixa kafin kace haka
Wasu miyagun Sarkoki sun faso takarkashin kasa
sundaddaure Yarima Umkarda dakarunsa tamau
tamkarGoro take wasu dogayen itatuwa suka hudo kasa
akabankaresu ajikin,Itatuwa tsanani xafin daurin komotsi
basa iyayi domin duk lokacindaSuka motsa saisuji
anakara tamkesu tsananin Xafida xugi kamar xa,afasa
kasusuwansu Kwatsam Sai akara rafka guda daga bisani
akwararaihu kayya ai saiga Rundunan mayaka kamar
Farin annoba suna ketowa ta ko,ina tsananin yawansu
baxasu irguba mayakan sukai cincirundu suka kewaye Su
Yarima Umkar Can sai mayakan sukarika darewa suna
budawa saiga wata shirgegiyar mace maikamada bishiyar
kuka mummuna kamar dodanniya tana bisa wani Toran
giwa tafaso takalliSu yarima Umkar tabusheda dariya
akarke tadaure Fuska tace kai tsinannu lallai kusani yauce
Ranan mutuwa kabilunku bakidaya Tabbas Ni Sarauniya
Ajuzatu Saina jagoranci koneku daranku takara kwarara
ihu tana ambaton wasu kalamantsafi aisaiga Sarki Kiffyan
shida Dakarunsa marasa adadadi sundauro Sadauki
Sauban da tsirarun jama,arsa Wohoho akara kwatsatsa
Ihu Saiga Sarauniya Kayyfiyya da dakarunta fiyeda irga
Sunkamo Gimbiya Yalina da tsirarun jama,ata Akara tafka
ihu gamida Kuwwa aisai karan Takun dawakai yacika
ko,ina saiga manya manyan sarakunan Duniya da
jama,arsu marasa adadadi yawansu yawuce lissafi
yawansu tamkar kasa suka mamaye ko ina suntaho da
Sadauki Shaukib da jama,asa adaure aka hada kabilun
yamako gudaya adauresu atsakiyar maxaje Kawai Sai
sarakunan sukama babbaka Dariya kamar sun haukace
saida sukai dariyar ta,ishesu sannan sukai shiru gamida
daure Fuskokinsu Inda Sarauniya Kaifiyya tafara jawabi
tanacewa Yaku Jama,ar Duniya muna muku godiya
dahadinkai dakuka bamu muka yaki wadannan tsinannun
kabilu masu Mafarkin Mulkan Duniya tabbasda bamu
mike tsayeba toda mafarkinsu yatabbata to amma
ayanxu munkashe nakashewa sannan ga ragowan
tsinannun adaure kuma ayau xamu konesu daransu,
Sarakuna dadakarunsu suka fasa ihu suna jijjiga
makamai Sarki kifyan yai tsawa akai tsit Sai yanuna
Yarima Umkardatsinin takobi yace kaitsinanne kaceKaine
garkuwan jama,arka kace Kaine alfarinsu to yau kaidasu
gaku adaure atsakiyar makiya yadaga murya yace kuma
daranku xamu konako domin kurika tuna Mafarkinku na
mulkan duniya kuna karyata kanku Yarima Umkar yace
kaiwawa kasani xanen kaddara baya gogewa lallai
mafarkimmu bakaryabane tabbas sai komai yacanxa sai
munyaki xalunci kuma sai munkori dukwani matsafi
adoran kasa sannan Sai munkafa tutar adalci akowace
kasa akowni gari yadaga murya yace lallai kusani Dukda
cewa Mutuwa Dolece to tana saurarama nisan Kwana
Sarauniya Kaifiya tabusheda dariya tace kai wawa nasan
kanajin karfine dan bakaga ankamoabin dogarankuba
kuma jagorankuba tsammaninka xataxo tataimakeku,
taidariyar keta tace to itama Tashiga hannu kuma,itace
xata fara mutuwa kafinku domin kutabbatar babu wanda
xairayu acikinku Dankari jin wannan labari sai hankalin
Kabilun yamako yakara tashi sukama xaxxare idanu
Kawai Sai Sarauniya Kaifiyya tabusheda dariya tace kai
kukawo tsinanniyar tsohuwanan ai saigashi ankawo
Tasusu tasha wani mummunan dauri,tuni Kabilun
yamako sukama Kuka Gimbiya Yalina takalli Jama,arsu
tace kaiya kuyi hakuri jama,armu mungaxa ceton
rayuwanku Yarima Umkar yace aa yar uwata lallai
baxamu mutu dukaba dole wasu Surayu abinda
nakesodaku kada kuiwani yunkuri aduk lokacin dakukaga
naballe,Sarauniya Kaifiya tace kai maxaje kuima
tsohuwar nan ruwan kibau atare Mayaka sukaimata
ruwan kibau Kabilun yamako suka kwarara,ihu Dankari
Yarima Umkar yakwarara wani Sakaran ihu saida gurin
yai tsit yacika yabatse yakummburayaiwani yunkuri take
Sarkan datadaureshi takatse SHAYI i
#MUTUWA DOLE PART 7B Lokacinda Yarima Umkar
yakwarara ihu sarkan dake daure dashi takarkatse yadaga
hannayansa wasu takubba suka bayyana ahannuwansa
maxajesuka fadomasa dankari yasa kafa yadaki nagaba
yai baya yabigi nabayansa samada maxaje Dubune suka
baje sukakkarye Sarauniya Kaifiyya tai ihu taceda Dakaru
kukasheshi domin yaxamu ixna ga yan uwansa Dakaru
marasa adadadi sukai kansa inda yafara turasu kiyama
tamkar guguwar annoba haka Yarima Umkar yake
Fatalida rayukan makiya kayya lallai maxa suke maganin
maxa duk tsananin yawan makiyaN amma Yarima Umkar
yafutunesu kuma yagallabesu sa,annan yaxame musu
wutar kara datse kawuna yakeyi sare kafafu yakeyi
Sadauki Shaukib yafara yunkurin kwacewa Gimbiya
yalina tace aa Yarima Umkar yagargademu dacewakada
mui wani yunkuri alokacin damuga yana karo da maxa
Shaukib yace xasu kasheshifa Gimbiya Yalina tace
kaiwawa kasani mutuwa Dolece Saba Umurnin Shugaba
kuwa asarace kawai kaimasa Fatan nasara Shiko Yarima
Umkar tamkar mahaukacin Xaki haka yake xarya
atsakanin makiya duk inda yakurda to mutuwace
kedibarmasu karankwana tana watsasu kiyama koda
adau lokaci ana karan batta sai Yarima Umkar yafara
gajiya kawai sai yarafka ihu yasauya salon yaki yarika kisa
yana buda hanya so yake yagudu koda Sarauniya Kaifiyya
tagane shirinsa Saitai tsawa maxaje suka yanyameshi
sukakewayeshi sukaimar Kuri sutaru xasuimar rufdugu
amma da yaiwani kara yai gunji yakai kora dama daHagu
saiga maxaje naxuba akasa kamar ruwa kawuna natashi
Sama kamar tsuntsaye yadaka tsalle sai gashi
asamankawunan makiya nanfa yafuta guje duk dakaren
da Yarima Umkar yataka kansa tofa yamutu kenan Ran
Sakuna yabaci suka bada Umurni da aimar ruwan kibau
atare kuma alokaci guda Dakaru sama da miliyan dubu
suka harbama Yarima Umkar Kibau atare Kibau marasa
adadadi suka Nufi Yarima Umkar Saura kiris kibaudin
Suimasa Dirar mikiya kawai Sai yarima Umkar yarikida
yaxama Wanikaton Tsuntsu yatashi Sama yalolaka kamar
walkiya yabace acikin Gajimare Sarauniya Kayfyya da
gayyan Sarakuna sukwarara ihu sukarida suxama
tsuntsaye subi bayan Yarima Umkar amma sukai
shawagin Duniya basuga alamun yarima Umkarba
Sukagaji sudawo Sarauniya Kaifiyya tace yaku Sara kunan
Duniya lallai baxamu kashe tsinannun Kabilunnanba har
Sai munkamo Shugabansu muhadasu mu babbake da
Wuta,afusace Takalli kabilun yamako tace kuna tutiya
dakarfigamida jinkai to yau gashi shugabanku Yarimanku
yagudu yabarku tafasheda dariya tace Wannan waniIrin
Shugabane mara adalci ga jama,arsa, Gimbiya yalina
tadakama Sarauniya Kaifiya tsawa tace ke wawuya lallai
kisani Shugabammu baya gudubane xaidawo da
balbalinbala,i hade da guguwar mutuwarku tadaga
murya tace lallai abinda kuke gudu tosai yafaru Dolene
kuxamo bayimmu Sarauni Kaifiyya tace to muna
sauraran Xuwansa domin yatadda mutuwarsa Shiko
yarima Umkar lokacinda yatashi Sama sai yabace yaita
tsula gudu asararin samaniya gajininyanka dasukan da
amar marasa adadi Jiri yafara dibansa sai yasuma asama
kawai yayo kasa bai xame ko,inaba Saiwani tafkeke ruwa
yakai yadawo acan wani yanki nadaji inda ruwannan
yaratsa tawata fadama inda wasu matake kulada Itatuwa
suna kokarin dibo ruwa kawai sai suka hangi gawar
mutun agefanruwa take suka Koda suka duba gawar
dakyau sai suga ai Yarima Mustafi amace matannan
sukwarara ihu gamidaFasa kururuwa suna cewaankashe
yarima Mustafi dakaru suka rugo aguje dukda suntabbata
ba yarima Mustafi bane to saida Suka girgixa domin
kamannin tayi yawa sukadauko shi sai aga yana motsi
ataru akansa anakokarin yimasa magani amma bai
farfadoba can Sai akadare abashi Guri Saka makon
xuwan Yarima Mustafi yadurkusa yakama hannun Yarima
Umkar yariki jijiyar hannunsa yafiga aisai yarima Umkar
yaiwani Dogon numfashi yabude idanu sukai ido biyu da
yarima Mustafi bakidayansu mamakine yakamasu domin
sunyi Matukar kama da juna Yarima Mustafi yasa adauki
Yarima Umkar akaishi cikin Birni SHASUL TAKE adorashi
akeken doki ai cikin birnin mamaki yakama yarima
Umkar domin tunda yake aduniya baitaba ganin
kyakkyawan birni kamar birnin Shasulba gasu mutanen
birnin dashiga mai kyau matansu nasanyedadogaye
nriguna da hijabai harkasa maxajen nasanyeda riguna
wada tattu kowa kagani awannan birninto yanacikin farin
ciki da walwala tuni Yarima Umkar yaji yana mutukar son
wannan birni da Jama,ar birnin haka yaita kallo har
akaishi masaukinsa abashi kekkyawan kula tsawon kwana
biyu ana kuladashi bayan yasamu lafiya sai agabato dashi
Fada Yai gaisuwa ga sarki Mashkur Sarki Ya ammsa
Sannan yace kai waye daga ina kake kuma ya,akai
kaikamada dana, Yarima Umkar yace nine yarima Umkar
kuma ina kamada dankane domin dan uwanane na jini
Sarki yamike bakidaya Fada aka mike Sarki yace kai Yaro
kasani nine mahaifi yarimaMustafi kuma shikadai na
haifa aduniya Yarima umkar yace nasani amma
asalimmu dayane daku dukkammu yan kabilun
yamakone Kakanku shine Yarima Mousar yabar
yankinmu adalilin mutuwar yar uwansa Atifa yashiga
duniya akarke yadawo gida da addinin Muslunci wannan
dalili yasa Kakanninmu suki karbansa suka koreshi
yakoma cikin dokar daji yacigaba darayuwa shida
matarsa Naxifa wanda itace sanadin shigansa addinin
Muslunci sunhaifi yara takwas sai mashawarta Kabilun
yamako sukabada shawaran ayakeshi domin xuriyarsa
tanayaduwa sannan Jama,a na sha,awan addininsa
Wannan daliline yasa ashirya maxaje sukaimar Samame
bayagida sukashe matarsa amma yayansa biyar suka
farma dakarun samamen da yaki sukashesu bakidaya
Shikuma bayan yadawo Ransa abace sai yashirya shida
yaransa sunufi fadar Mahaifinsa domin Yaimusu gargadi
GIRKI YA,ISO
#MUTUWA DOLE TAKUN #KARSHE Lokacinda Mousar ya
isa fadan mahaifinsa ransa abace yace yaku jama,ata
hakika naxo muku dashiriya amma kunki karba sannan
kuncutardani tahanyar kashemin matana saboda haka
xanyi nisadaku lallai baxamu sake haduwaba har abada
amma nangaba xaku afka cikinwata masifada bala,i inda
jama,ar duniya xasu tsaneku sannan xasui gangami
akanku sannan sushelannta kasheku aduk inda akaganku
yaci gabada cewa tabbas saikunrasa gurin buya awannan
duniya inda akarshe xaku haduda ahlina yayanada kuma
jikokina tilas xaku karbi wannan addinin nawa sannan
xaku yaki axxalumai da kafurai kuma sai kunsami daukan
da babu wata Kabila da tataba Samu aduniya saiyakama
hannun yaransa yashiga duniya Yarima Umkara yace to
tundaga wannan rana kakannin kakannimmu suke rikeda
wannan tarihi to gashi yafaru akammu domin Ammana
kisan kiyashi sannan ammana kisan gilla saura kiris
akarar damu awannan duniya domin yawammu yanxu
bai wuce mu Dubu gomaba Kuma bakidaya ahlimmu
suna daure a sansanin makiya nine kadai nakubuta daga
Sharrinsu kuma natabbata suna bin bayana,kodaSarki
MASHKUR da jama,arsa suji labarim danginsu da irin
bakin xaluncin da akaimusu sai hankalinsu yatashi inda
wasu suka rika xubda Hawaye Sarki Mashkur yamike yace
lallai kai dan uwammune najini kuma yadda kakeda
wannan tarihiMuma munadashi Kuma dama akullum
muna sauraran xuwankane Sarki yaitsawa yace ashirya
tawagar mayaka maidauke da maxaje Miliyan ar ba,in
take mai shela yashelanta mai busa yabusa kahon yaki
kayya ai Sai yarima Umkar yarudeGanin yawan jama,a
Maxaje naketowa tako,ina cikin damaran yaki kafin kace
haka rundana tahadu bakidaya dakarun sunyi damara da
farar damara sunyi sahu sahu Maxadamata Yarima
Umkar yadubi Yarima Mustafi yace yakai dan,uwana
yanxu kana nufin wayannan duk kabilun yamakone Kana
nufin duk jinimmu daya Yarima Mustafi yace tabbas du
ahlimmune kuma Kabilun yamakone xalla; Yarima
Umkara yace to yaya akai kuka fimu yawa bayan mune
mukasance tushen kabilar yamako Yarima Mustafi yace
kasani yakai dan,uwana alokacinda Yarima Mousur yabar
gida da yaransa takwas to acikin jama,ar yamako kimani
mutun dubu annemesu anrasa to sunbi bayansane kuma
sunriskeshi suka musulunta todasune suci gabada
rayuwa suna hayayyafa kuma kasani yakai Yarimamu
addinimu ya umurcemu da mu auri mata hudu sannan
muna mutukar son yaya da yawa bama kyamar haiwu
mutun daya Saika sameshi da yaya arba,in hamsin
Sabanin addinin gargajiya mace daya yaya biyu ko uku,
Yarima;Umkar yace lallai babu wani addinin gaskiya Sai
addinin Musulunci inagodiya ga Allah dayasa ban mutu
acikin Kafirciba Sai yarima Mustafi yai tsawa dakaru suka
motsa Yace yaku dakarun musulunci hakika Kafirai
suncutarda yan uwammu summusukisan gilla sannan
ahalin yanxu sunkama ahalimmu suna kokarin konesu
daransu yadaga murya yace dukda yawansu yaninka
yawawammu sau dari to xamu farmakesu kuma xamui
nasara akansu lallai idan har mukarya wannan
bakarRunduna to munkarya Kairci aduniya bakiya
yakwada Kabbara maxaje suka amsa Shida yarima Umkar
suka haye dawakai susaki linxamin Dokunansu sufuta
aguje runduna tarufa musu baya Dakarun musu lunci
Sun,isa Sansanini Kafurai da Tsakiyar dare Suka kafanasu
Sansanin Nesa da Kafurai Sannan yarima Mustafi da
yarima Umkar Suka jagoranci wata karamar tawaga
tamaxaje arba,in gwanaye ayakin Sunkuru awannan
daren suka shiga sansanin kafurai arna sunshagiya
sunatabarci, tawagar Maxaje arba,indinnan sukarikabi
ahankali suna binkice har suga inda akadaure yan
uwansu suka kwacesu cikin nasara suficedasu Lokacinda
suka isa Sansanin musulunci Sai su Gimbiya Yalina
sukama murna da farinciki take sukarbi kalmar shada
wohoho acan kuwa sansanin kafurai bayan wayewar gari
giya tasakesu kawai saisuga bakidaya anyanka masu gadi
anyi gabada Kabilun yamako aisai sufasa kururuwa to
asannanne sukai toxalida dakarun musulunci nanfa afara
kallon kallo Yarima Umkaryakwarara kabbara yaceda
kafuraikaitsinannu ashe bance muku mafarkimmu sai
yaxamo gaskiyaba lallai yauce ranar nadamanku kodai
kumusu lunta kokuma bakidaya mukasheku Sarauniya
Kayyfiya tace karyane lallai kune xaku mutu Yarima
Umkar yaitsawa yace kai dakarun musulunci ku,afkama
Kafurai dayaki kuita kashesu har Sai sun ambaci kalmar
tsira whoho daukacin Rundunan Musulmi sukai kabbara
sukai dauki kankafurai akahadu akai kwaram kwatsam
nanfa yaki yakullu wutar yaki takama Musulmi
sukarikama arna kisan gilla abin bakyan gani yarima
Umkar yarima Mustafi Gimbiya yalina Sadauki Shaukin da
Sadauki Sauban suka rika ratsawa suna kutsawa sunama
kafurai kisan kiyashi duk inda sukasa gaba saikaga
gawawwaki marasa adadadi jini yarika kwara filin yaki
yakaxance arna suji bala,i sukarikajada baya Yarima
umkar yace yaku Dakarun musulunci kufarmaki kafurai
wanda yayarda takobi yatsira wanda yai kalmar shahada
yatsira Wanda yaxube bisa guiwowinsa yatsira Tuni
Kafurai sukarika zubarda makamai suna kiran Allah daya
ana wannan bakin gumurxune Gimbiya yalina sukai
kwaram da Sarauniya Kayyfiya Cikin fushida kunanrai
Gimbiya Yalina tasarekan KAIFYYA Akuma adaidai wannan
lokacine Yarima Umkar yasoke Sarki Kifya Sauban
yakashe Ajuxatu Mafi yawancin sarakunan akashesu
Wasukuma sunmika Wuya Inda wasu suka tarwatse
sufada daji Yaki yakare Tundaga wannan rana
TutarMusulunci takafu akowangida akowani gari kuma
akowace kasa Kabilun yamako sukaxamo Madaukaka
aduniya sune kefada aji afadin kowacce nahiya Domin
sunkawar da Xalunci sunkafa Adalci Yarima Umka yakafa
Babban daula maisuna YAMAKO da Matarsa Yalina da
mashawrtansa Shaukib,da Sauban FATAN LITTAFI
YAKAYATAR

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment