Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

simida baki tanuna wurare hudunnan da Sandar
tsafinta take dakunannan guda hudu iridaya wanda
Kabilun yamako sushige subayyana Sarauniya Kaifiyya
takeceda dariya tace lallai kwanakinku sunkare aduniya
sai tadaga murya tanacewa yaku dakarun Taron dangi
tsinannun kabilunnan suna cikin wadannan dakuna guda
hudu lallai mukasu kashi hudu kowane bangare yashiga
daki guda take Tanufi dakin Gabas wasu rinduna na
Dakaru suka bita Sarki Kifyan yatunkari dakin Yamma
wasu dakaru sukabi bayansa Sarauniya Xurka,u tanufi
dakin arewa itada wani yanki na maxaje inda Sarki Elkana
dan Kan,ana yatunkari daki Kudu shida tawagarsa domin
ayita takareatare kuma alokaci guda kowannebangare
yashiga dakinnan da mugunnufi kaiya ai lokacin dasuka
shiga dakunannan sai suka sha mamaki domin babu
kowa acikin dakunan Face wasu wawuka wawukan
ramuna sun nutsa acikin kasa wohoho aisai
Sarakunannan sukwarara ihu inda akarika jin muryar
Sarauniya Kaifiyya tana cewa yaku gayyar maxaje lallai
kusani tsinannun kabilunnan sunbi ta wayannan
ramukane sun gudu saboda haka yazama dole mukasu
gida takwas kaso hudu sushiga Ramukannan subi bayan
la,anannunan kaso hudu kuwa Subi tabayan kasa su
watsu Gabas da yamma kudu da,arewa su aduniya lallai
duk inda akaga Kabilun Yamako tokar abarshi yarayu take
Runduna takasu takwas Hudu suka shige cikin
Ramunannan hudu kuma Suka watsu aban kasa da
mugun nufi Sukuwa Kabilun yamako lokacin da kowa
yabi Ramunsa sai suka rika gudu na futan hankali gudune
nacetun rayuka inda sukarika jin Muryan tsohuwa Tasusu
tanacewa yaku jama,ata lallai muhanxarta mufuta
awadannan ramuka domin sai mun dauki tsawon
kwanaki uku muna tafiya acikinsa sannan mutukar
muwace kwana uku acik xamu hallaka muda
makiyammu acikinsa dankari aikowanne bangare sai
suka xage dantse domin Gudun tsera Gimbiya yalina da
Jama,arta suna cikin tsula gudu awannan ramin Sai
sukarika jiyo ihun maxaje abayansu koda suka waiga sai
suka hango gayyar Dakarun taron dangi sun tunkarosu
gadan gadan suna kururuwa gamida Ihu Gimbiya Yalina
takwarara ihu tace yaku yan uwana lallai kada kowa
yakara waigowa lallai kuci gabada tsula gudu domin
ceton rayuwanku sannan ta ambaci wasu kalmomi sai
wasu maxaje su arba,i suka tsaya suka Fuskanci Rudunar
Sarauniya Kaifiya dake biyo bayansu Sai Gibiya Yalina tace
Yaku dakarun mutuwa kusani kowani dan kabilan
yamako yana rayuwane kawai badan kansaba Saidai dan
yan uwansa surayu tadaga murya tace ahalin yanxu ku
barayayyubane domin xakumutune domin yan uwanku
surayu kutunkari makiyarmu ku yakesu yakin tsanani
lallai kada kubasudamar suriskemu kujajurce kafin
kumutu tokowannenku yatabbatar yakashe dakaru Dubu
goma kayya lallai maxaba,ayisu dansu dadeba kawai sai
Dakaru arba,indinnan sukwarara ihu gamida xare
makamai suka tunari makiya itakuma Gimbiya yalina tabi
bayan Jama,arsu Dakaru arba,indinnan masu taken
Dakarun mutuwa suci gaba da tumkaran makiya suna
ruri har suka hadu akai kwaram kwatsam yaki yakullu
masifa ta auku dakarunnan arba,in sukarika ma maxaje
kisan gilla suna turasu kiyama kogon yarika girgixa kamar
xa nutse kayya karan takubba da ihun maxaje yacika
ramin kayyasa nanfa wuta yaki taruru mutuwa tarika
Shawagi atsaninm maxaje kai yaki bala inne
DOMINKISAN da dakarunnan arba inkema makiya ya
munana abin yata,axxara sun kasa suntsare sunyi Runfa
kuma sunja daga Suhana makiya gaba tsananin masifa
maxaje suka rika jabaya suna hallaka yan uwansu kaiya
Sarauniya Kaifiyya ta hassala gamida Fusata Takwarara
ihu mai raxanarwa wanda saida yakin yatsaya cik
KAINIFA NA TSORATA SAINA NEMI BAKIN shayi;;;;;;#MUTUWA DOLE PART 6 E;;;;;
Lokacinda Sarauniya Kaifiyya takwarara ihu mai
raxanarwa yaki yatsaya cik Dakaru arba,in sukaja tunga
gamida jandaka suka tare hanyar wucewa Sarauniya
Kaifiyya tace Kai tsinannu lallai kusani yanxu xaku mutu
kuma yan uwankuma baxasu tsiraba tadaga murya tace
tabbas yaune ranan mutuwa yan uwanku bakidaya
Dakaru arva,in suka busheda daririya alokaci guda
sukaimada takubbansu sannan suka xaro wasu kananan
gatura masu tsananin kaifi sukace dama Mu Munsan
Mutuwa Dolece amma kafin mutuwarmu yaxama dole
mukashe jama,arki marasa adadadi sarauniya tafusata
kara kwarara ihu tai sabi wasu maganganu marasa
kangado daga kalaman yaki kawai sai Dakarunta nagaba
sukoma baya sai wasu girdagirdan dakaru sukayo gaba
suna rike da miyagun takubba bajira sukwarma ihu
sunufi dakaru arba inndinnan suma sukai kansu ahadu
akai Kwaram kwatsam jini yakwarnyeda tsoka nanfa kar
uba yatashi mutuwa taratsa kowani Bangare tarika
yayubar maxaje tana turasu kiyama yaki yai tsanani inda
acikin dakaru arba,indinnan mutum koma surage araye
amma sunxamema dakarun kaifiya alakakaiSunhasu
wucewa saida adauki tsawon awa biyu cur ana wannan
yaki Sannan Dakarun Sarauniya Kaifiya sukai nasaran
kawarda dakarun gabadaya sarauniya Kaifiya takwalla ihu
tace maxaje mumatsa domin Gimbiya yalina da
jama,arta sunriga sun futa awannan Ramin amma baxasu
tsiraba lallai xamu riskesu agaba acan kuwa tawagar
sadauki Shaukib shida Jama,arsa sunhimmatu wajan
ganin sunfice araminnan gudu suke tsulawa adawakai
babu maima wani magana face Murya tsohuwa Tasusu
dasukeji tanacewa lallai kowani jagora yamatsama
jama,arsa domin Gimbiya Yalina tatsira taficedaga
Raminta Wannan kalamai na tsohuwa takarama sauran
bangarorin kwarin guiwa sucigaba dagudu Sadauki
Shaukib da jama,arsa suna dabda Fucewa araminsu
domin sunfara hango Hasken Rana sukama murna
Kwatsam sai murnansu takoma ciki domin ganin wani
duhu yakauda haske yamaye Gurbinsa dakarun Sarki
Elkana Suka kewaye Ramin suna rike da Miyagun
makamai Sadauki Shaukib yaitsawa rundunarsa tatsaya
Akama kallon kallo tsakanin rundunonin biyu Can Sarki
Elkana yabushedadariya yadubi kabilun yamako wanda
adadadin yawansu bai wuce Dari biyarba yace kai
tsinannu tanbadaddu lallai kusane karshen gudunku yaxo
ranan mutuwarkuce yau ce yadaga murya yace asabida
haka yau dayanku baxai tsiraba tabbas yau saina koneku
da Wuta ma,abociya Ruruwa Kai Sadauki Shaukib
yadakamai tsawa yace kai wawa ffandararre mai
jayayyada kaddara lallai kasani kaida dakarunka
mutuwarku tana hannunane kuma inadab da xare
rayukannku bakidaya yadaga murya yace kaitsinanne
lallaikasani kaida jama,arka xaku rayune kawai idan har
kunxubar da makamanku kudaga hannayanku Sama
domin mika wuya agareni wohoho wadannan kalamai
Sun fusata Sarki elkana yakwarara ihu yabuso Wata
mahaukaciyar Wuta wuta tacika Ramin dam sannan
tanufi Kabilun yamako gadan gadan Sadauki Shaukib
yace da dakarusa kuja baya take sukaja dabaya sai yasabi
wasu kalaman Surkulle na tsafi yanuna wutarda yar
yatsansa take Wutar ta mutu Sarki Elkana yagigice
yafusata yakwarara ihu yarusa asharya yaima dakarusa
umurni dasu afka cikin Raminnan suikaca kaca da
kabilun yamako lallai kada subarkoda jaririne ko dabba
Dakaru sukwarma ihu gamida girgixa makamai suka afka
Raminnan suna ihu sutunkari dakarun Sadauki Shaukib
da mugunnufi sai Sadauki Shaukib shima Yakwarma Ihy
yace inadakaru mata kawai Sai wasu doka dokan mata
masukiran maxan fama su arba,in suka futo gaba Yadaga
Muya yace kai yayan mutuwa garanarda kuke jira taxo
ranarda zakusaida Rayuwanku domin yan uwanku surayu
yadaga murya yace kai dakarun mata masu dakama
Yammaxaje kashi lallaifa kusani mutuwa Dolece saboda
haka kutunkari makiyammu kui yaki dankukashe badan
akashekuba kubadama iyayanku da kanninku ya, uwanku
hanya sufuta awannan rami domin sucigaba darayuwa
aduniya kaiya dakarun matannan arba,in sukwarara ihu
gamida Ruri suka futa aguje suka afkama dakarun hadin
guiwa kaiya yaki masiface domin tuni suka fara kilishin
makiya suna datsa gamida Sarewa kisa sukeyi kamar
Shaidanu dakarfin tsiya sudakatarda dakarun daga
tunkaran jama,arsu sukafa suja tunga gamida yin runfa
sukarika kisa bashara,a tamkar guguwan annoba
hakadakaru mata kekashe maxaje suna wani ihu da ruri
kaikace mahaukata xakunane da akwashema yaya saida
akai sa,a guda cur,ana goga yakida matannan amma
ba,akashe kodaya acikinsuba amma su sunkashe saufin
kirga aikoda Sadauki Shaukib yaga yaki yakici yaki
cinyewa sai yasabi karanto wasu kalamaida Sirrikan
kalaman yaki akarke yadaga murya yace yaku dakaru
mata kusauya salon yakinku domin lokaci yana tafiya
kuma dadewammu awanna guri yanada mutukar hadari
awannan lokacinne kuma akashe mata biyar acikin
arba,indinnan dankari ragowarmatan talatin dabiyar suka
fusata gamida Hassala, matannan sukwarara ihu suka
watsar da takubbansu Sukadauko wasu dogayem mashi
hannu bibbiyu su afkama makiya Wayyo yakin yai muni
kisan bakyan gani gawawwaki suka rika xuba jini yarika
kwarara ihun maxaje yacika ko ina ramin yadau rawa
kamar xaikife matannan sukarikama dakarun Sarki
Elkana kisan gilla gamida kisan kiyashi kai abin bakyan
gani hankalina yatashi xuciyata ta karaya domin xubar
gawawwaki yayi yawa Feshin jini ya munana, Sai NA NIMI
SHAYI NASHA DOMIN DAWOWO DAIDAI;;;
;;;#MUTUWA DOLE PARR 6F;;;;Dakarun matannan suka
rika saukema makiya axabar yaki sukasu kashi biyu
subuda hanya dakarfin tsiya Sadauki Shaukib yai umunin
dacewa Jama,arsa suratsa sufuce aramin haka kuwa akayi
suka futalafiya babu mutun daya da yacutu aifutansa
keda wuya Sai Matannan suka bankado maxaje suma
sukayo waje inda suka fasa garken makiya alokaci guda
dakarun matannan sukwarma ihu sukewaye sarki Elkana
kafin yai wani shiri tuni sun,afkamar da sara da Suka
atare kuma alokaci guda suka tsireshi nan tashita
kareAnkashe matannan guda ashirin dabiyu Saura
Dakaru mata shatakwas, Sadauki,Shaukib yadaga
muryayace yaku yan uwana munkubuta ahannun
makiyammmu amma bamu tsiraba domin akwai
sarakunanduniya marasa adadi da matsafa da manyan
bokaye suna farautammu saboda haka xamunutsa cikin
daji lallai kowannemu yadauka baxaimutu dankansa
saidan dan,uwansayarayu yasaki linxamin Dokinsa
yanausa daji jama,arsa suka rufa masa baya basusan,inda
suka dosaba Shiko Sadauki Sauban Da jama,arsaSaida
sukusa Futa acikin Raminnan sai sukai Kicibisda
Sarauniya Zurka,u da Dakarunta wanda yawansu yawuce
misali dake sunriga sun hadu babu wata taxara
atsakaninsu saikawai sukaure da yaki maitsanani masifa
takullu bala,i yawanxu kaiya nanfa afara asaran rayuka
akowani Bangare kisa yayawaita jini yarika fallatsi Sadauki
Sauban yarika xarya yana dandatsar kawunan makiya
duk inda yagilma abinbakyau domin gawawwakine
kexuba kamar saukan ruwan sama sannan akwai wasu
dakaru acikin Kabilun yamako sunasanye da jajayen
damarar yaki sunkai su dari dukkansu maxajene xalla
suna rike dawasuzabga xabgan takubba sunkasancemasu
tsananin karfi da masifar yaki haka suma sukarika ragar
gaxan makiya kamar barnan iska haka suke fatali da
maxaje basa barin wanikai face sun tsinkeshi haka basa
barin wani tunbi face sun hudashi sukarikama makiya
kisan kiyashi,filin yaki yacika da ihun maxaje karan
takubba yakarade ko,ina jini yarika malala tamkar kogi
taballe kai koda yaki yai yaki Sadauki Saubanyaga kashe
makiya sukeyi amma kamar ana karosu saboda tsananin
yawa tabbas yayarda dakalmar Sarkin yawa yafi Sarkin
karfi domin dukda suke ragargaxan dakarun Sarauniya
Xurka,u suke amma anamajama,arsa dauki daidai
mutukar kuwa acigaba da haka to anan tarihinsu xai
tsaya aisai hankalinsa yatashi xuciyarsa takama kuna tana
tafarfasa yatakarkare yakwarara ihu yasabi wasu kalamai
na tsafi kaiya lallai tsafi gaskiyar maishi aitake wata
guguwa mai hadeda wata kakkarfan iska tatashi
taturnuke ko,ina tarikadaukan dakarun SARAUNIYA
ZURKA,U Tana watsidasu inda daukacin kabilun yamako
suka taru aguridaya Sannan sukabi wata Siririyar hanya
sukai gaba inda Sadauki Sauban kecewa yaku Jama,ata
lallai mudaure kuma mujure nasanmuna fama da yunwa
da tsananin kishinruwa to,amma mutukar mutsaya
makiyammu xasu cimmana kuma xasu shafemu adoron
kasa lallai baxamu yada xangoba harsai munyi tafiyar
kwanaki goma babu yada xango wannan shine Gudun
tsira, Shiko Yarima Umkar da Jama,arsa Sunsami damar
Futa awannan rami inda suka kutsa cikin daji suka rika
karta gudu batareda Sunsaninda suka nufaba kawai suna
gudune domin tsiradaga mutuwa saida sukaitafiya
maitsayi sannan Sarki Kifyan da dakarusa suka iso bakin
ramin hardakaru sunkutsa cikin ramin sunyi tafiya mai
nisa idanunsuyarufe sunkosa suikaro da Kabilun yamako
suci xali Sai akaji Sarki Kifyan yarafka ihu yanacewa yaku
taran maxaje lallai kuibaya domin Yarima umkar da
jama,arsa sundade da ficewa awannan rami ai saidakaru
suka jalinxaman dawakansu wai xasu juya kayyasa ai sai
ramin yakama girgixa yanawani jijjiga akarika sakin wani
kara maradadinji Sarki kifyan yakwarara ihu yace maxaje
kuhanxarta lallai makiya Sunshirya mana siradin mutuwa
wohoho ai aikin gama yariga yagama domin yana rufe
baki bakidaya Ramin yarufta yanutse da tarin mayaka
suka hallaka Wasuku sukai bayaamma kaf wanda
sukashiga Raminnan sun hallaka suda dawakansu Sarki
Kifyan yakwarara ihu yakama sambatu gamida xagexage
yakara kwarma ihu yace maxaje kushirya lallai xamubi
bayan makiyammu domin sun xanbacemu lallai
xamui,kar uba dasu adokar daji yasaki linxamin dokinsa
jama,arsa suka rufamasa baya duuu saikarantse
ba,atabesuba bakidaya Kabilun yamako Sunkasu kashi
hudu akusurwan Duniya inda suke tsugagudu kamar
masu shirin kure duniya inda sukejin muryan tsohuwa
Tasusu tanacewa yaku jama,ata tabbas munyi nasaran
kubucewa daga tarkon Sarakunan duniya nafarko domin
sunyi niyyar suimana Kisan kare danginesukashe kowa
sukone komai to,amma abin bauta bai amince
musubadomin kaddararmu tana gaba lallai kada
mukaraya kuma kada musare aduk inda mukai karo da
makiya to kada musaurara musu kuma kada mujada
baya lallai mushirya tunkaran makiyammu dan
mukashesu badon Sukashemuba Sannan inagargadinku
dacewa awannan karon komai tsanani komai wuya kada
muyada xango adokardaji Saidai agurare hudu Kogon
dutse,ko saman tsauni kokuma acikin gari ammakada mu
yadaxango abakin ruwa inuwa sarari damakamantansu
sukaci gaba da tsula gudu basassautawa Gimbiya Yalina
da jama,arta saida sukwana bakwai suna kartagudu
adokar daji amma basu samu gurinda yadace su yada
xangobagashi Jama,arta sungalabaita tsofaffina yanke jiki
suna fadi matattu yara kanana suna mutuwa mata suna
fadowa abisa dawakansu saboda tsananin gajiya ga
yunwa ga masifan kishin ruwa sai sukaxo giftawa tawata
korama mai dauke da yayan itatuwa gakuma ruwa
nagudana, Yalina tai umurnida atsaya domin asharuwa
kuma aci yayan itace Sai wani sadauki yace rankiyadade
hakan nada hadari domin ansaba Umurni Tasusu Yalina
tace hakane amma MUTUWA DOLENE
{#MUTUWA DOLE #PART 6 G} Lokacinda Gimbiya yalina
dajama,arta suka sauka awannan korama Saitai Umurni
da afara ba matada tsofafaffi ruwa da kuma kananan
yara take abi umurninta inda Maxaje suka kewaye ko,ina
domin bada tsaro kaiyya lallai kaddara tarigaFata domin
wani irni kara sufaraji da gurnani tamkar na xakuna
Gimbiya Yalina tace kowa yahau dokinsa muyi gaba aisai
akwarma wani Sakaran ihu kwatsam sai wasu halittu
guda biyu suka keto tacikin ruwannan halittun
makamakane girmansu yakai Giwa sukarika
tattakemutanen Yalina suna feshin wuta suna babbake
mutane tsanani masifa duk dakaren da yakusancesu tofa
xai mutu domin wankan wuta sukema maxaje Wohoho
Hankalin Gimbiya yalina yatashi takwarara ihutai umurni
dacewa bakidaya jama,arta sukoma bayanta tafuskanci
halittunan takara kwarara ihu taxare takobi dakuma wani
dogon mashi taikansu afusace suka Buso mata wuta
Tasabi wasu kalamaina surkulle wutar tamutu tadaka
tsalle sukacameda yaki maitada hankali tarika kaima
halittunnan sarada sukasuna karewa Taitsalle taxabgama
daya sara akafada takille hannu halittan yakwarma ihu
tasa tsinin mashi tatsire idonsa take Halittan yarude ya
haukace yakama tsalle yana tuma Gimbiya yalina
takwarara ihu taxabga mar Sara awuya take yafadi
Matacce Dankari ragowan dayan yafusata yakwarara ihu
ya,afkama Gimbiya Yalina dawami mahaukacin yaki
yarika kaimata duka akai,akai yarikita yarudata yaimata
dif yaimata Dumm yashammacetayaisamada ita yamaka
dakasa Tsananin xafi Yalina tagantsare gamidarafka ihu
yasakafa yai kwalloda itataisama taje tabugi Wata
katuwar bishiya kanta yafashe jini yawankemata Fuska tai
xaman Dirshan ta yunkura xata mike amma saita
kasaHalittan yaikara da kuwwa yadaki kijinsa da
hannayaensa biyu yajuya yanufi Jama,ar Gimbiya yalina
wanda tuni sunfaraKuka kuma sun sallamada Duniya
domin sun tabbatar dodonnan konesu xaiyi
AikodaGinbiya Yalina takyalla ido taga Halittan yanufi
Jama,arta gadan gadan saitaina maxa tacije tayunkura
tamike tareda Rafka ihu tafallfala aguje Halittannan
yanajin kuwwan Gimbiya Yalina sai yawaigo aikamar
Walkiya tamkar iska GimbiyaYalina ta isa gareshi kafin yai
waniabu tasanya dogon mashinta tatsire makogwaran
halittan take yaiwani kara yakawo mata mahaukacin duka
takauce yasami wata katuwar bishiya takkebishiyar
takarya tarududduge taxama gari cikin xafinnama irinna
walkiya Gimbiya Yalina taxare mashin takuma sokamai
atsakiyar kai kamar fadin toran giwa haka halittan
yasulale kasa jikake Rumm yabaje akasa kosurawa
baiyiba Faruwan hakan keda wuya sai ruwan
koramannan yakama tambal tambal yana wani toroko
yana rimi gamida tsiri asama kawai sai ga Halittunnan
marasa adadadi suna keto ruwa suna haurowa tudu suna
dada Sahu irinna mayaka dankari hankalin Jama,ar Yalina
yatashi suka rude suka rika sakin tusa gamida futsari
awandunansu kodaGimbiya Yalina taga halin da
Jama,arta keciki sai takwarara ihu tadakama Jama,arta
tsawa tace kai yan uwana lallai kusani Nayi kuskuren
tsaidamu awannan waje har tsinannun halittunnan suka
kashe mana yan,uwa masu yawa kuma nima nakashesu
yanxu kuma ga danginsusunxo fansa tadaga murya tace
tokusani Fansarsu akainane tabbas baxan bari mutum
daya acikinku yakara mutuwa awannan guriba taceKuiyi
gaba nikuma namuku alkawari xan riskeku Wanidakare
yace aa Gimbiya lallaimuna taredake koda munyi gaba
Mutuwa na biyedamu domin munriga Musan mutuwa
Dolene afusace Gimbiya yalina tace kai jama,ata abisa
umurninanenace kuyi gaba banason gardama lallai kutafi
inbahakakooo Kafin takarisa magananta tuni sundauki
hanya Saita kalli tarin Halittunnan dasukai Sahu Sahu
sunkafa mata idonu tadaka musu tsawa tace kai tsinannu
lallai kusani,najidadin bayyanarku duk danakashe yan
uwanku to fansar bata,isaba domin sunkashemin
jama,amasuyawa abisa wannan xunubi dasuka aikatamin
narantse da darajar kabilata saina kasheku bakidaya
domin cikar Fansata Halittunnan suka xare makamai
sannan sukwarara ihu sukayo kan Gimbiya Yalina afusace
suna ihu Yalina tai kuwwa taxaro wasu kananan gatura
jajaye takwarara ihu tadaki kasa da kafanta nadama kasa
tai girgixa taiwani Futan kibiya ta,afkama halittunnan da
masifar yaki kayya fashi bannanar,aiki wuyar aiki ba,afara
domin kamar wutar kara haka Gimbiya Yalina tarika
sassaban halittunnan kamar mai faskaren itace tarika
tsalle tana tashi sama tana sare kawunansu kaida abin
yaikamari sai tasabi karanto sikirorin tsafi kawai
saitarikida taxama wata katuwar tsuntsuwa tatashi sama
tarika Feshe halittunnan dawuta tuni taimusu kurmus
tadiro akasa alokacinne tadawo asalinta Takalli taga
gawawwakin jama,arta da hallittunnan biyu suka kashe
saitafasheda kuka Kawai sai tsohuwa tasusu tabayyana
agabanta tace ke yarinya Kuskure kinyi Kuskure tun farko
da kika tsaida tawagarki awannan guri Sannan babban
Kuskurenki Daki Umurci Jama,arki dasuigaba tsohuwa
tadaga murya tace lalllai idan har baki dagaske
kinriskesuba to bakidaya xasu hallaka adokar daji Kar uba
ai kokallon tsohuwa Yalina batayiba Sai Takwararaihu
tafalla aguje tabiBayan jama,arta tana kwarma Ihu Shiko
YarimaUmkar da jama,arsa bayan sunsha bakar wuya
gamida axaban rana da yunwa da kishin ruwa Sai suka isa
wani kauye maidauke da tarin jama,a koda sukai niyyar
shiga Kauyan sai jama,ar kauyan sukai dafifi suka fudda
makamai suce baxa ashiga musu gariba Yarima umkar
yadubesu yace yaku jama,ar wannankauye lallai kusani
mubaxamu cutardakuba sannan baxaku iya dakatarda
muba lallai kunada xabi biyu kodai kubarmu mushiga
garinnan cikin Salama kokuma Kumutu bakidayanku
akarshe muxama mune mamallaka wannan kauye TO
SHAYIII
MUTUWA DOLE
Littafi na bakwai
Na Ibni Abdullahi Abdullahi
Ebook created by Shuraih Usman
Publish @ www.hausaebooks.com.ng



{#MUTUWA DOLE PART 6-I} Akaci gabada hararan juna
tsakanin Yarima Umkarda jama,ar wannan kauye
anashirin afkama juna sai akaji tsawa maikarfi aka
saurara saiga sarauniya Nela mai mulkin wannan kauye
taima jama,arta tsawatanacewa yaku jama,ata lallai
wadannan bakimmune babu gaba koyaki atsakanimmu
take suka tarwatse kowa yakama gabansa Sarauniya Nela
tadubi Yarima Umkar tace barkada xuwa namiji uban
maxajekubiyoni xuwa fadata tawuce gaba suka isa
fadarta inda akashirya musu tarba na masamman da
abinci ababen sha akai musu masauki mai kyau suka
xauna awannan kauyen tsawon kwanaki Uku aranatauku
suna xaune afadar sarauniya Nela saiga wani dakare
yashigo fadar ahaukace yaxube agaban Sarauniya Nela
yace ranki yadade masifa tariskemu Sarki Kifyan da
Tawagar maxaje miliyan biyar sun yadaxango abayan
kauyammu lallai yairantsuwar cewa mutukar bamu miko
Kabilun yamako gareshiba tokuwa sai yasa dakarunsa
sunkewa wannan kauye namu suncinna mar wuta kuma
koda kaxa taikokarin Fottowa damin neman tsira
baxasubarta tarayuba hankalin Sarauniya yatashi
xuciyarta takama bugawa takalli kabilun yamako tabbas
batasorabuwa DASU, Kawai Yarima Umkar yadubi
dakarennan yace kaje kagayama Sarki Kifyan lallai
yashirya shirin yaki domin gobe xaiyi Karoda Maxa
Sarauniya Nela tace yakai Yarima lallai kasani mutanena
bawasu jarumai bane kuma koda jarumaine afannin yaki
to bamuda yawan da xamu Fuskanci Sarki Kifyan lallai shi
Shaidanine koma annobane daga halittu ubangiji Yarima
Umkar yace kisani yake Saraunya Sarki Kifyan niDa
jama,ata sukebi saboda haka yaki bai shafekubakawai
nine da Xakakuran dakaruna Ashirin xamu futa wannan
yaki amma keda jama,arki da sauran mutanena xaku
xauna acikin garine Sarauniya tabude baki xatai magana
Sai Yarima umkar yace kada kicekomai kuma kada kiji
tsoran kowaWannan kaddarammuce mutun kari
makiyammu komai yawansu mugwada musu cewa maxa
suke maganin maxa dare yayi Gari yawaye har yanxu
mutanen kauyan suna cikin rudani domin gani suke
karshensu yaxo wani abin mamaki Shine annemi Yarima
Umkarda Dakarunsa ashirin anrasa amma sauran
jama,arsa mata da maxa sunana acikin kauyan sunata
harkokinsu harsunfi yan kauyan walwala ,Acan bayan gari
kuwa gari nawayewa Sai Sarki Kifyan da Dakarunsa sukai
Toxali da dakaru ashiri karkashin jagorancin Yarima
UMkar nanfa suka sha mamaki ganin yan tsirarun
mayakane suka futo amaimakon daukacin jama,ar
kauyan sufoto bakidaya Saikawai sukama babbaka dariya
suna nuna Su Sadauki Umkar Kai Sarki Kifyan yadakama
jama,arsa tsawa yace kai wawaye lallaikune abin dariya
domin mutukarbaku jajurceba to yauce ranar
mutuwanku bakidaya jin haka sukai shiru gamida gyara
takubba Sarki Kifyan yaitsawa da kuwwa yace kaimaxaje
lallai kusani bamuda lokaci kawai ku,afkama makiyanku
kukashesu bakidaya sannan mufada garin mukashe
mutanen garin maxada mata yara da tsofaffi hatta kaxa
karku kyales wohoho aisai daukacindakarun Sarki Kifyan
sukai ihu da ruri gamida kuwwa sukai kan Su yarima
Umkara YARIMA umkar yace maxaje kushirya take
dakaru ishirinn dinnan suka fudda bakada kwari
sukadana kibau marasa adadai suka tabE yace kai abokan
mutuwa kufar maki makiyanku tayadda baxasu iya
fahimtar tayaya suke mutuwaba kaiyya ai atare kuma
alokaci gudu suka saki harbe kibiyoyi Samada dubu
darine suka futa alokaci guda suka sauka asassan jikin
makiya kayya kamar xubar ruwa haka maxaje kefaduwa
matattu nanfa yarima Umkar da dakarunsa sukarikama
makiya ruwan kibau suna hallakasu tuni guri yarudeda
Ihun maxaje yakaure saida suka rikta makiya Sai Suka
xare takubba suka afkama abokan gaba nanfa wutar yaki
tatashi tai sama masifa takullu kamar barnanr iska kamar
gobara daga kogi haka suke datse kawunan makiya
tabbas maxa suke maganin maxa domin su ashiri amma
sun gallabi miliyoyin Mayaka duk inda suka ratsa saidai
kaji ihun maxaje kawuna suka rika tashi Sama Kai koda
yaki yai yaki Akashe dakarun yarima Umkar guda goma
Sukuma sunkashe makiya marasa adadadi koda Yarima
Um yakwarma ihu yasabi karanto wasu kalaman tsatsuba
kaiya tsafi gaskiyar maishi ai sai Yarima Umkarda
dagarunsa su goma suka tashi sama kamar tsuntsaye
inda sukarika fesama makiya ruwan wuta tahanyar tsafi
gamida Siddabaru tuni suka rikita filin yaki maxaje suka
rude sukama yakar junansu wuta tamamaye ko,ina filin
yaki yaya mutse maxaje sukarika faduwa dawakai na
tattakesu Hankalin Sarki Kifyan yabaci ganin masifa da
bala inda jama,arsa suka shiga yakwarara ihu mai
raxanarwa yasabi kalaman surkulle take yai aman wasu
takubba guda goma shadaya takubban suka tashi sama
sukasu asararin samaniya kowani takobi yasare kan
dayadaga cikin dakarun Yarima umkar bakidaya suka
Mutu sai yarima Umkar yarage yakwarara ihu
maitarwatsa maxa domin saida bakiya Dakarun Sarki
Kifyan suka baxama daji aguje yarage saura Sarki Kifyan
atsaye yana xare idanu kwatsam Saiyaga yarima Umkar
agabansa Rikeda wukar tsafin da yasana,anta kafin yai
wani yunkuri tuni Yarima Umkar yaburmamai Wukar
aciki yakwarara ihu take yakama da wuta dasauri Yarima
umkar yatsige kan Sarki Kifyan yanufi cikin
kauyannanwanda tsananin karan takubba damasifan yaki
yasa sun rude sunkasa aikata komai kwatsam sai suka ha
Yarima Umkar soke dakan Sarki kifyan atsinin mashi
murna yakama jama,arsa ina Sarauniya Nela tariYarima
Umkar tace barka da nasara gwarxon maxa yamika mata
kanSarki Kifyan yace wannan kyautace agareki sannan
yadaga murya yace yaku jama,ata kushirya xamuci
gabada tafiya domin xamanmu awannan gari da matsala
tuni suka kimtsa sukai bankwana da jama,arNela suka
yanki daji NIKUMA NAI RUNFAR SHAYIIiiiiiiiii{#MUTUWA DOLE PART 6,,,,,,#J,,,,,} Sadauki Sauban da
jama,arsa gudusuke na futan hankali gudune na ina
muka dosa gudunda babu gurin xuwa tabbas mutanensa
sugaji kuma suna bukatan hutu suci abincikuma susha
ruwa to amma Tsohuwa tasusu tagargadesu dacewa kada
sukuskura suyada xango ako,ina face awurare uku
gari,kogon dutse ko tsauni saboda haka Sadauki Sauban
yadaga murya yanacewa yaku jama,ata lallai nasani
muna cikin tashin hankali yunwa gamida kishin ruwa ga
tsananin gajiya to mudaure domin akwai wata alkarya
agavamu lallai idan har mu,isa wannan alkarya tokomai
xaidawo daidai kaiya airufe bakinsa keda wuya sa gari yai
duhu sama taibakinkirin kamar xa,ai ruwan Sama
wohoho aikoda Sadauki Sauban da jama,arsa sukadaga
kawunansu sama domin kallon meke faruwa aisai sukai
toxali da cincirundon tawagar maxaje sun yamyame
sararin samaniya tamkar jemagu nanfa suka faradirowa
kasa kamar kudan xuma tamkar Ruwan sama haka
Dakaru kesauka saida suka xagaye Su sadauki Sauban
sukai musu kofan rago babu hanyar tsira dankari saiga
kabilun yamako atsakiyar makiya kamar antsulma allura
acikin teku Sarauniya Xurka, tadiro daga sama takalli
kabilun yamako tabusheda dariya akarke takwarara ihu
gamida dakama Sauban tsawa tanacewa kaitsinannun
kabila kundauka xaku tsirane daga Sharrimmu to kusani
bakidaya jama,ar duniyace kenemanku kuma bakomai
xasui mukuba face sukasheku takara kyalkyalewada wata
mahaukaciyar dariya tamkar xararriya Sadauki Sauban
yafusata sannan yakwarara ihu gamidadakama Sarauniya
Xurka,u tsawa yace ke tsinanniya lallai kisani fankan
fankan bata kilishi sannan kunnin Jaki bayaba Kura tsoro
yaxare takobi suma dakarunsa suka xare yadubi
Sarauniya xurka,u yace ke mahaukaciya kiduba idanuna
danaJama,atakinga alamar tsoran mutawa yadaga murya
yace lallai mu yankabilar yamako bama tsoran mutuwa
domin ita Mutuwa dolece yaitsawa jama,asa suka gyara
rikon takubbansu yace yaku abokan mutuwa kusani
makiya sunkewayemu daniyyar turamu kiyama to mujiya
Lissafin mutura musu aniyarsu amaimakon sukashemu
mumui musu kisan gilla yakara daga murya yace yaku
Yankabilan yamako kufarmaki makiyanku kui yaki
dankukashe bawai dan akashekuba idankuma xakumutu
to kumutu domin yanuwanku surayu wohoho ai sai
kabilun yamako suka rafka ihu sukarci kasada
makamansu sukasu kashi hidu Gabas yamma kudu arewa
kowanne sutunkari makiya da bakar xuciya Sarauniya
Xurka,u itama taima jama,arta tsawa suma sukai ruri
gamida kuwwa sutunkari Kabilunyamako takowace fuska
kayya ahadu atsakiya akai kwaram kwatsa jini
yakwaranye da tsoka wutar yakitatashi tai Sama annobar
mutuwa tawanxu kawuna suka rika tsalle suna shawagi
asama kamar tsuntsaye kaiya fashi bannan aiko kowa
yagaji bai sababa kuma kowa ya,iya tofa saidai akalleshi
domin wani,irin kisane kabilun yamako kema makiya
mara kyan gani kisa suke bashara,a sukarika sarewa
gamida feke kawunan makiya tamkar balbalin bala,i haka
Sadauki Sauban yarikita makiya da sara da suka kisa yake
tamkar mahaukacin xaki dukinda yakai sara sai yasare
kawunanmaxaje dubu inko yakai suka to sai yahallaka
maxaje marasa adadadi jini yarika kwarara gawawwaki
suka rika xuba kamar raba tabbas yakin yaxama
mutuwar kasko dominduk tsanani yawan makiya to
sudawo yankadan domin kafin afara yakin sunkai samada
miliyan arba,in amma yanxu sundawo basufi dubudariba
haka suma kabilun yamakokafin afara wannan yaki
yawansu su dubu biyarne amma yanxu sudawu sudari
hudu sukaci gabadagoga yaki inda akaci gaba da asaran
rayuka takowani bangare saida kabilun yamako sudawo
basufi saura su dariba amma suntarwatsa Makiya
bakidaya inda Sadauki Sauban yaima Sarauniya Xurka,u
yankan rago ragowar dakarunta suka baxama daji amma
saida Sadauki Saubanyakwarara ihu yadibi tsakuwa
yawatsa take tsaku wowin suka xama kibau daya bayan
daya kibaudinnan sukashe dakarunnan gabakidayaSadau
ki Sauban yakara Kwarara ihu yai jifa da takobinsa yakalli
gawawwakin jama,arsa akasa birjik yarada manya maxa
da mata yakumakalli ragowar jama,arsa yagansu
yankalililan ga miyagun rauni ataredasu sujikkata sosai
suna atsakanin mutuwada rayuwa Sai Sadauki Sauban
yadurkushe akasa sannan yafasheda kuka mai tsanani
kawai sai yaji muryar tsohuwa tasusu tana cewa kayi
hakuri yakai Sadauki Sauban wannan kaddarar
jama,armuce sai sunmutu kawai kaikokarin samama
ragowar jama,armu guridaxasu xauna suyi jinya
kafinxuwan wata bala,i dasauri Sadauki Sauban yamike
yakama tafiya yanacewa kubiyoni lallai akwai wani
babban birni agabammu mai suna Jurwa dukda yake
nasan suma xasukasance suna farautanmu to dolene su
sallama mana subamu garin domin jinyar jama,ata
dankari ailokacinda Suka isa bakin garin sai suka tararda
Sarki Sardad da dakarunsa miliya biyu sunja daga suna
sauraran karaso warsu , Itako Gimbiya Yalina
tunlokacinda tsohuwa tasusu taimata tsawa cewa lallai
taikokari tarike jama,arta dataimusu ixni cewa suigaba
domin suntunkari ajalinsune gadan gadan dankari ai
gudu take tsulawa kamar xata tashi sama kwatsam
saitarika jiyo ihu da kururuwar jama,ata takara guda tana
kwarma ihu takosa tariski jama,arta inda tarika
dawurwura adokar daji tana kiran sunan manyan
jarumantakaiyya tarasa avinyi saita hangi wani dogon
tsauni atsiyace tatunkari tsaunin dukda tsaunin
yakasance maitsananin tsawo da sarkakiya amma kamar
kadangariya haka Yalina take hayewa tsaunin kamar
walkiya tahaye bisa tsaunin inda tafara dubu wurare
masu nisa koxa hango jama,arta kwatsam saita hangosu
wasu makamakan Biroyi sunama jama,arta kisan gilla
Takwarara ihu tadaka tsalle kamar tsuntsuwa,tadiro akasa
Takwarara Ihu ankawoSHAYI#MUTUWA DOLE PART *7 A Lokacinda Gimbiya Yalina
tahangoBirai ya yagalgala Jama,arta saita kwarara ihu tai
kundun bala tadirodaga Saman tsauninnan tafalfala aguje
tana ihu ta,afkama gayyar Biriroyinnan tasarema sama da
gomakawuna Biran suka Fusata sukayo kanta Suna wani
kara gamida yakimunanan bakunansu Gimbiya Yalina
takwarara ihu tadaka tsalle cikin

Please Login or Register in order to submit comment