Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yaganshi
adaji Surkib turkashi akwana na casa inda dayane Sarki
Kifyanyahangi Dajin Surkib wani hargi tsatstsan dajine
mara kan gado dajin yana cike damanyan duwatsu
dadogayen itatuwa Sannan dajin yakasu gida uku yanki
na farko bakinkirin yake jinsa tamkar kabar sai yanki na
biyu inda yake jinsa Jajur kamarrana Sai yanki na uku
wanda shi kuma yakasancene haske kaukamar rana
tatake akullum dajin awannan yanayi yake sannan duk
yanki da kafada to kuwa kahadu dabalbalin bala iii koda
Sarki Kifyan yakarisa bakin dajin sai Dokinsa yarika tsalle
gamida tutsu yana yin rimi da Haniniya yature shi
Sambaxai shiga Dajib Surkibba koda Sarki Kifyan yaga
haka sai yadira kasa yabar doki aikoda Dokinnan yajishi
asake sai kawai yai baya da gudu tamkar yahango
mutuwa tsirarantaSarki Kifyan yadaga kafarsa zai afka
cikin Dajin Surkib kawai sai akwarara ihu mai raxanarwa
cikSarkiKifyan yatsaya Sai wata Kakkasaurmurya takama
magana tanacewa yakai wannan dan,adam maitaurinkai
lallai kada kashiga wannan dajidomin babu komai aciki
Sai mutuwa tabbas inkashiga mutuwa xakayi afusace
Sarki Kifyan yafada dajin gamida rafka ihu yaxare
takobinsa yaci gabada tafiya cikin Shirin yaki dankari ai
sai bakidaya dajin yadau hayaniya gamida dararraku
marasa kangado can sai wata,murya tace tabbas sarki
Kifyan dan Safwanu yahallaka kwatsam sai akasaki wani
cida gamida rugugi tamkar sama xata fado dankari sai
wani basamuden aljani yabayyana Girman aljani yawuce
misali domin yayi girman giwa yanada rafkekenkai da
hannaye hudu dawasu manya manya idanu jajajur
kamar wutar makera sarki Kiyan yakarema aljani kallo
tabbas yai arangama da,aljannu da hatsabiban mutane
amma baitaba ganin halitta mai girma da munin wannan
aljaniba Sarki kifyan yace tabbas karo da aljani badadi
amma yau zankara aljani yadakamr tsawa yana cewa kai
Bil,adama mai taurin kai ashe ba,ama Kashidi cewa
karkashigo wannan dajiba Sarki Kifyan yabushedadariya
akarshe yadaure Fuska yadakama aljani tsawa kai sakarai
lallai kasani karamin tsuntsu sine ke tsorandukan ruwa
amma babba aciki yake shawagi yadaga murya
yaceda,aljani shin zakaban hanyace inwucr kokuma
ingwada maka MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf ran aljani yabaci
yakwarma ihu yafalfalo aguje yana ruri yatunkari Sarki
Kifyan shima yaikansasukahadu sukacame da
axabebbenyaki tamkar zasu cinye kansu tabbas Sarki
Kifyan yasan yahadu da karfan kafa mai wuyan
kwancewa domin tsananin ruwan sara dasuka da aljani
kekaimar sai,dayarude yakasamaida martani dakyarma
yakeiya kare miyagun hare hareda aljanin yake kaimar
ahaka aljanin yaimasa lafiyayyun yanka guda biyar tabbas
Sarki Kifyan yajigata domin jirine kedibarsa sakamakon
jini dakexuba ajikinsa amma saboda naci da son cika buri
saikara xage damtse yakeyi can yakwarma ihu yadaka
tsalle gamidayin alkafira sau uku yaxabgamar aljani Sara
akafada tuni yasaukema aljanin hannu harkasa tsananin
xafi aljani yakwarma ihu gamida kururuwa yakaima Sarki
wawura yai Sa,a yadamki Sarki kifyan yashakeshi gamida
makureshi yadagashi sama tsananin shaka saida idanusa
suka furfuto yafara ganin taurarin mutuwa tsananin
wuya numfashinsa yafara daukewa dankari aikoda Sarki
Kifyan yaji zai hallaka sai yai tamaza yaxaro wasu
kananan wukake adamarsa cikin karfin hali yakafama
aljaninnan a idanunsa dankari take idanun sufashi suka
tsiyaye tsanani masifa Aljani yai waurgi da Sarki Kifyan
yakama fangan fangan adaji yana bige bige yakakkarya
itatuwa gamida tattake namun daji amakance tuni Sarki
kifyan yaigaba yabar aljani nata haukansa yanacikin
tafiyaSai yai toxali dawani makeken Fili fetal agabansa
Sarki Kifyan yagyara damararsa rikon takobinsa da
mashinsa domin yasan akwai jarfa aikuwa yana sa
kafarsa acikin filinnan sai akwarara ihu wata sarkakkiyar
murya tanacew yaku jama,ar aljannu Sarki Kifyan dan
Safwan yafada tarkon iblisai ku afkamasa kunana masa
banbancin dake tsakanin mutum da aljan wohoho aisai
ga aljannu gungu gungu jama,a jama,a kamar tururuwa
haka Suke bulbulowa suna tunkarar Sarki Kifyan suna
ruri gamida kururuwa makamansu ahannuwansu
turkashi aisai yai watsida makaman dake hannunsa
yadaga,hannayensa Sama yana karanto wasu dalamusai
daga kalaman tsafi kawai sai wani gabjejen gatari
yabayyana ahannusa gatarihar yana wani barbashi wuta
kamar anxaroshi awutar kira Sarki Kifyan yajijjiga gatari
yakwarara ihu yaikan aljannunnan akai wata haduwa
irinta mutun da aljannu akai kwaram yaki yabarke wutar
annoba takama dankari tamkar wutan daji kamar Gobara
daga Kogi haka Sarki Kifya kema aljannu kisan kiyashi duk
inda yajuya saidai kaga gawawwaki aljannu naxuba
kamar rama kamarkwakwa haka Sarki Kifyan ketsargesu
gamida fashe kawunansu dankari aljannu sufusata suka
hadusukaima Sarki rufdugu tabbasyasha ruwanSara
dasuka jinikota ina zuba yake ajikinsa amma saiyakara
hassala gamida tunxura yabudema aljannu kofofin
musifa dabala i tsananin bala i wuta tatashi atsakiyar
aljannu takone feyeda rabi aljanu, sutsota sukatarwatse
tsananingajiya Sarkikifyan yakife akasa tamkar yamutu
dakyar yake numfashi to,adaidai lokacinne wani
katontsuntsu yai wuf yasuri Sarki kifyan yai samadashi TO
KO,INAZAIKASHI OHOO
A
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART ONE E
Lokacin daSarki Kifyan yaga tarin dakarun dasunufi garin
Lakcad daniyyar ma garin Kisan kare dangi sai yakalli
Boka Kanxul yace komai lalacin mazajen wannan
runduna inatabbatar madacewa sai sun hallaka kabilun
Yamako lallai sai tarihinsu yatsaya daga yau tabbas
burinsubaxai cikaba Sarkin Bokaye Boka Kanxul yadubi
Sarki Kifyan yace Kayya lallai kasani ita Kaddara bata gota
lokacinta kawai nidakai muxuba ido muga waye Zaimutu
kuma waye Zai rayu suka xuba idanurundunar dakaru ta
mazaje miliyan Dubu goma karkashin jagorancin
manyan Sarakunan Duniya Hudu Sarki Matur Sarki
Markas Sarki Falkam Sarki Fursat tafiya suke cikin kaguwa
da kosawa lallai akwai mummunan nufi da mugun tanaji
da sukaima Kabilu yamako Acan Kauyen Lakcad kuwa
jama,anata harkokinsu cikin kwanciyar hankali da
annashuwa kowa kaganshi awannan kauye zaka tabbatar
yana cikin Farin ciki domin bakidaya al Ummar kauye
kimanin Dubu Goma Suntarune akwaryar Kauyen suna
gabatarda bikin murnan cikar Shekara inda daidaiku ke
kaiwa da komowa asassan kauyen tabbas sunacikin
nishadi Rugum muguji kicibisMugun gamo kwatsam sai
sukaji karaji gamida ihun maxaje hadida Hayaniyar
dawakai kafin susan mekeshirin Faruwa tuni dakarun
karedagi sun aukama al ummar kauyen dasara dasuka
kamar kiyashi haka Dakarun Kare dangi sukema jama,ar
Kauyen lakcad kisan gilla babu wani abu mai raida
sukakyale mutum dabba tsuntsu kai hatta bishiya Sareta
sukeyi kasancewar yaki yasami Yan kauyannan basacikin
Shiri Hasalima suna yanayine na nishadi da walwala
wasuma sunsha giya sun bugu wasu natika rawa todukda
sunyi kokarin kare kansu abin bayya musu daiba domin
barnan da ake musu yakaxanta Sarki Kifyan dakeKallo
amadubin tsafin Sarki Bokaye Kanxu Sai yafashe da
mahaukaciyar dariya yace karyane acewata karamar
kabila xata Muki Duniya lallai hakan ba,abune mai
yuwaba Boka kanxul yace kaidai kacigaba da kallon yaki
kaga farkonsaamma bakaga karkensaba Sarki Kifyan
yakara Bushewa dadariya yace to muci gaba dakallo dan
muga waye zai mutu kuma waye Zai rayu bakidaya bayan
kisan kiyashi da kisan gilla da akama Yamako Sai aka
tattare jama,ar kasan bakidaya mata da maxa yaro da
babba babu bawanda aka bari agurfanar dasu agaban
Sarakunannan Hudu Sannan dakarun Kare Dangi
sukewayesuSarki Matur Yadiro akan Dokinsayafuskanci
Kabilun Yamako yakece dadariya yadubi Sarkinsu Sarki
Karnata bn Karna yatofa mai yawo yace kaicunka
tsinanne wai kaine da jama,arka kuke mafarkin Mulkan
Duniya lallai kun yaudari kanku Sarki Karnata yadago Kai
yadubi Sarki Matur fuskansa babu alamar tsoro yace lallai
ita mai aukuwafa Saita auku tabbas ida arubuce
yakealittattafa abeben bauta cewa xamu mulki Sarakunan
Duniya tofa dolene Sai kundawo karkashi ikonmu kai
Sarki MARKAS yadiro akandokinsa yanacewa karya kake
tsinanne la,ananne lallai daga yau dayadaga cikin
kabilarka baxai kara rayuwa tabbas yau Sai munkashe
kowa sannan sai munkone komai SarkiKarnata yace kaine
kafadi Haka amma uban giji baice hakaba to lalllai kasani
Mutukar ubangiji yarubbuta kaddara to mutum ko aljan
Sam baxasu iya kauda itaba lallai mukabilar Yamako
bamu da yawa aduniya amma karfimmu yaxarce
nasauran kabilun Duniya afusace Sarki Falkam yanufi
Sarki Karna yafallamar mari yaxare takobi yasare kan
wasu Samari Biyu yakarara ihu yace da Sarki Karna kai
wawan Sarki talaka mitsiyaci mai kwwana abukka
namareka agaban daukacin Jama,arka nasare kan
mutanenka biyu amma kai bakakaresu daga kaifi
takobinaba sukuma jama,arka basu daumataki abisa
walakancin dani makaba wannan shine karfin naku kaida
jama,arka ahaka zaka tunkari Yakin duniya lallai
yarkarama jarumtarku tahauka tayaudareku yadaga
murya yace kuma kusani Tabbas yau awannan kauye
kaxa baxamubarta da raiba Sarki Karnata bn Karna
yamike yafuskanci Sarki Falkam yace kai atunaninka
Gaggawan daukan mataki jo maida Martani Shine
jarumta tokasani wadannan basudaga cikin Jarunta
tabbas,hakuri gamida juriya suke haifarda Jarumta
Sannan marina da kashemin maxaje guda biyu agabana
wannan bashine kuma lallai zaka biya da rayuwarka
domin dayanku bazai barnan kauye arayeba tabbas kudai
kunyi iya barnanku tokusaurari zuwan masu gyara
marnanku lallai kuna dabda riskan ajalinku Wohoho
afusace Sarki Fursat yadiro daga Dokinsa yawatsama
Sarki Karnata Giyar dayake sha yashaki wuyan Sarki
Karnata yace kai tsinanne waye xaixo yataimaka muku
bayan mutattare ilahirin jama,arka maxada mata tsoffi
da yara koko ubangijinkune xai zonan yakawo muku
dauki yadaga murya yanacewa mutum ko aljan dabba
kododokai koma waye munajiransa lallai yanxonnan xan
sanya takobi irika kashe mutanenka agabanka tokoma
waye zaikawoma dauki yaxoooo Sarki Fursay yaxare
takobo yadaga xaikillema wata budurwa kai Sai Sarki
Karnata yakwarma ihu yadakamai tsawa yace kai wawa
shin bakijin kasa tana motsawa shi bakajin ganyayyaki
suna karabane koko bakaji Sautin takun tafiya
maxajeneba bakidaya Sarakunan nan hudu dadakarunsu
suka saurara saisukarikajin wani irin Sauti gamida
girgixan kasa Bishi yoyi na kadawa Dankari Sarki Karnata
yace yaku tawagar tsinannu lallai kusani wannan,alamace
taxuwar mutuwarku to idanfa kunaso rayuwanku toku
kudu,domin ajalinku naba gabbda bayyana afusace Sarki
FURSAT yaxare takobi yanufi Sarki Karnata Yana cewa
bari kaika mutu kafin zuwar ajalimmu yatabe takobi iya
karfinsaZai sari kan Sarki Karnata Kamar walkiya sai wata
Kifi tagifta tareda wani Irin tsawa tahuda gadan bayan
Sarki Fursad tafasa kirjinsa yakefa agaban Sarki Karnata
bn Karna Wohoho aisai sauran Sarakuna Ukun suka
Kwarma ihuda kururuwa gamda KururuwaQ¥¥¥MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART1F¥¥Q
Lokacinda kifiya tahuda bayan Sarki Fursad ta fasa
kirjinsa yakife agaban Sarki Karnata bn Karma sai sauran
Sarakunannan uku sukwarara ihu gamida kururuwa sukai
umurni da afara yaki wohoho bakidayadakarun
karedangi sukai ihu gamida yunkuri xasuima kabilun
yamako kurmus to alokacinn wasu maxaje kimanin dubu
biyu karkashin jagorancin Sarkin yakin Yamako Yarima
Umkar subayyana sushiga sakema dakarun karedangi
ruwan kibau masu cida wuta take suka hargitsasu gamida
rudasu kayya Wasa farin girki ai Sarki Karnata bn
Karmayakama rera wata waka mai sosa xuciya wayyo ai
sai bakidaya kabilun yamako Maza tamata yaro da babba
kai hatta tsoho bai xaunaba kawai sai suka xare makamai
kala kala su afkama makiya da sara da suka bayan dakaru
Dubu biyu Sunrikita dakarun karedangi dakibau Sai
yarima Umkar yaitsawa gadakarunsa yanacewa yaku
dakarun 'yanci kuxare takubba takae suka mada baka
dakwari atare suka zare tabbu Yarima Umkara yace ku
afkama makiyanku kuimusu kisan gilladankari atare
sukarara ihu suka falfala aguje suka daka tsalle su
fadatsakiyar makiya kayya wuyar aiki ba afaraba kowa
yagaji baisababa tabbas yaki bala ine domin haka
dakarun yanci sushiga ragar gaxan makiya tamkar
barnan iska lallai jaruntaka baiwace yarima Umkar
yaxama kamar wani aljani ko shaidani duk inda yagifta
saidai kaga mazaje naxubewa akasa kamar yayan kanya
yarika karya kasusuwa maxa yana farke tumbin makiya
kawuna suruka tashi Sama kamar tsutsaye bala i yai bala
ii masifa tai masifa mutuwa tarika sha wagi asamman
mazaje tana wafce masu kararrun kwana lallai kabilun
Yamako bala iina afannin yaki domin saikaga mace tatasa
katti samada dari ko dubu tana wasan kuradasu haka
saikaga tsoho dan Shekara tamanin ko dari yadamki
takobi yana tarwatsa makiya wani abin ta,ajibi,Saikaga
karamin yaro dam shekara goma yana Sarrafa katti kai
mazasuke maganin maxa gawawwaki su yawaita jini
yarika kwarara kai koda masifa tai masifa Sai kabilun
Yamako suka sauya salon yaki maisuna Kurmus bakidaya
suka xare jikinsu afilin yaki kawai sai mata damaxa
sukarika watsama Dakarun karedangi wani irin bakin
ruwa sannan yarima Ummkar da wasu tawaga na maxaje
sugaboto da wasu itace masu cida wuta aikoda dakarun
kare dangi sufahimci Shirin kabilun yamako Sai suka rude
gamida Kwarma ihu sukai yunkurin Futa adaran bakin
ruwannan amma Sun makara tuni yarima Umkar
datawagar maxajensa masu dauke dabakunan wuta
sucunna musu wuta take wata mahaukaciyar wuta
takewasu takama ko ina da ko,ina kayya sai ihu da ihu
kakeji acikin wutannan ida yarima Umkar yai umurni da
akewaye wutar duk wani mairai da yafuto asakarmar
kibiya cikin sa,uku kacal sukai kurmus sukone bakidaya
babu wanda yatsira dagasu harda wakansu saida sukai
Kurmus kabilun Yamako suka barke da ihu gamida
kururuwan samun nasara Dankari ai koda Sarki Kifyan
yaga masifan data afkama tawagar sarakuna hudu da
tarin dakarunsu sai yatakarkare yakwarma ihu yasa
hannu yadaki madubin tsafin yamike yakama Sambatu
yaxagi rana yaxagi wata yatsinema ababen bautansu
yaxare takobi yana cewa nayirantsuda Abin bauta
maskira sainajagoranci tarwa wayannan tsinannun kabilu
lalllai zannuna musu iyakarsu yakara kwarma ihu yadubi
Boka Kanxul yace shin xaka biyoni mutunkari
makiyammune koko xakaci gaba daxama anan har
kaskanci gamida cin mutunci yasameka sai boka Kanxul
yakama babbaka dariya tamkar yaxare saida yaidariya ta
isheshi sannan yadaure Fuska tamkar an aikomar da
mutuwar ahalinsa yadubi Sarki Kifyan yace yakai
Sadaukin Maza lallai kasani yadda kadauki wannan yakin
yaxarce tunaninka domin kabilun Yamako sun sha karfin
sarakai goma ashirin saidai Sarakunan duniya sutaro
gamida gangami anhada tawagatamatsafa dadakaru
maxaje masu dakama aljani kashi ahannunsa to wata kila
aigalaba akansu Kawai Sai sarki Kifyan yabushedadariya
yayadubi Boka Kanxul yace lallaikasani maza suke
maganin maxa inatabbatar maka bazan hadakai
dakowani Sarkiba dagani Sai dakarun kasata su milyan
arba in xantunkariyankin Lakcad da balbalin bala
ii,dakata i ina mai rantsuwa da girma da ixxta saina
babbake Kabilun Yamako manyansu da yaransu matansu
da maxajensu kai hatta dabbobin dasuke rayuwa
awannan yankin saina shayardasu gidauniyar mutuwa
kawai Sai Sarki Kifyan yai girgixa yarikida yaxama wani
katon tsuntsu yatashi sama acan kauyan Lakcad bayan
Kabilun yamako sungama murnan Samun nasara
saikuma sukoma jimamin wadanda Suka mutu bayan
sun tsince gawawwakinsu sunbinne Sai bakidaya Jama,ar
kauyan suka taru akofar Fadar Sarki Karnata bn Karma
Sarki Karnata yarera wakokin bakin ciki narasa
mutanensa awannan yaki daga bisani akai shiru na
tsawon Dakika goma Sannan Sarki Karnata yafarajawabi
yana cewa yaku jama,ata lallai kusani lokaci yayi tabbas
wanda zai mutu zai mutu wanda zai rayukuma zai rayu
domin wannan karnine na asaran rayuka lokacin
daza,zubar dajini lallai duk dankabilan yamako yana sane
da wannan lokaci andade iyaye dakakanni suna
gayamana cewa akwai shekaran daukakar kabilan
Yamako daga zaran Sarakuna sunfara kawo muku hari
tako ina to wutar yaki zataruru tabbas saimakiya suntar
watsaku asassan Duniya to amma bamutuwar da zabar
daxaku shabane abin dubawarku aa daukakan daxaku
samu akarshe itace abindubawankulallaikui yaki tukuru
aduk halin daxaku samu kanku lallai watarana sai kum
mulki wannan duniya bakidaya subarke da ihu Sai yarima
Umkar yadaga murya yace inadakarun yanci saida kuru
kimanin dubu biyu subayyana agabansa yaki wasu
sunaye hudu YALINA MARIBU DARKIB SALFAS saiwasu
maxaje uku macedaya suka tsaya abansa yace kuje
kuishirin Farauta
#MUTUWA #DOLE PART1G
Yalina tace yakai yarima Umkar lallai kasani mukullum
muna cikin shirin natunkarar abokannin gaba domin
sanin kankane MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfne takalli sauran abokan su
uku tace koba hakabane yan uwa atare sukace lallai
maganarki gaskiyane Gimbiya Yalina yarima Umkara
yadaga murya yaceyaku abokai sanin kankune bala i
yatunkaromu lallai muna fuskantar kalubale
dagasarakunan duniya tabbas sunyi rantsu da ababen
bautarsu sai sukarar daduk wani dankabilar Yamako
aduniya tokamar yadda sukai rantsuwa baxasu kyalemu
murayuba lallai muma baxa mubarsu sucika burinsu
akammu ba tabbas Sai mum motsa domin kare darajar
kabilarmu da mutunci iyayammu da kannimmu sai
yarima Umkar yace munada dakaru dubu biyu wanda
jajirtattune kuma sanannune afannin yaki sannan
makasa rayukam makiyane todomin mukare lafiyar
ahalimmu xamu kasu kashi biyar Yakira Yalina takoma
gefe yace kidibi dakaru dari biyar da talatin kitafi
yammacin yankin Lakcad lallai mutumko aljan
kadakibarshi yashigo kauyammu sannan yakira Sadauki
Maribu shima ai masa Umurni yadibi dakaru Dari biyar
yatafi Gabashin yankin Lakcad lallai yatabbatar yahana
kowacce halinta Shigowa kauyan Yamako Sanna Shima
Sadauki Darkib aka umurceshe da yadibi Dakaru dairi
biyar sunufi Arewacin Lakcad lallai sukafa Sutsare
awannan Sashin Sannan yarima Umkar yadubi sadauki
Salfas yace Kaine xa mubari acikin Kauyannan domin
tabbatarda tsaro awannan kauye lallai kutunkari dukwata
musiba da xata kunno kai awannan kauye tasama tafuto
kota kasa tokusani Mutuwa dai Dolece sai yarima
Umkaryai tsawa gamida ambaton wasu kalaman yaki
takedakaru Dubu biyu sukasu kashi hudu inda kowani
Kashi yaje gurin shugabansa Yarima Umkar yadaga
Murya yanacewa yaku maxajen fama lallai kowa yadauka
zaitafi bakin iyakane yakimmu mutuwa lallai kada musau
rarama maki kowa yatafi inda naturashi nikuma zan dibi
dakaru dari Biyar munausa kudancin yakin Lakcada
domin ba ahalimmu kariya suna shirin tafiya kenan
Saiwata yamu tsatstsayar tsohu tabayyana bakida dakaru
harda yarima Umkar sukai gaisuwa agareta ta amsa
sannan tace yaku yayana lallai kafin kutafi kan iyaka
xambaku wani taimako saita foto dawasu madubai
kananana tsafi guda biyar tamikama yarima Umkar daya
tamikama Gimbya Yalina daya taba Sadauki Maribudaya
taba Durkib daya tamikama Sadauki Salfas daya tace yaku
jikokina kusani su wayannan madubai zasu taimakekune
aduk lokacin dakukeson magana dajunanku to tawannan
madubin tsafi xaku hadu kuima juna bayanindakuke
bukatasai tsohuwwa tabace bat daga nankowa yadau
hanyarsa domin xuwakan iyaka al,amarin Sarki Kifyan
kuwa alokacin dayai girgixa yaxama wani katontsuntsu
yaisama yalulaka yabace acikin gajimare sai yarika
tsalagudu kamar walkiya saida yakwana bakwai yanatsula
gudau asararin samaniya sannan ya isa kasarsa yadira
afadarsa wazirinsa da Fadawansa suka mike suka kame
Sarki Kifyan yanatafiya yanacewa ina sarki yaki ina mai
Sanarwa inadakarun fama lallai kowannenku yashirya
aikinsa Sarkin yaki kaje kahada jaruman kasar farisa Birni
da kauye lallai ina bukatan daga yanxu zuwa gobe
kahadamin dakaru miliyan biyar Maisanarwa kashiga
longu sako birni dakauye kasanarmaMaxajen fama lallai
kowa yai shirin yaki yabayyana afadar sarki Kifyan
Dankari lallai abinnema yasamu domin rabon da dakarun
kasar Farisa Su gwabxaki akashesu suma sukashe yau
shekara uku kenan domin Sungagarikowa aikoda maxaje
suji labarin cewa xa,afuta yaki bakidaya kasar sai tacika
da ihu maxaje gamida karan takubba da gatura jarumai
Sai murna sukeyi xasushajini saida adauki tsawon
kwanaki uku maxajena shirya damarar yaki wohoho
dandaxan maxaje miliyan bakwaine sukai tsawur wata
akofar fadan Sarki Kifyan shida yanemi milyan Biyar Sarki
Kifyan yai tsaye agaban dakarunsa yakallesu yaga kowa
sai muzurai yake yana cije baki gamida hura hanci kawai
Sai Sarki Kifyan yabarka ihu gamida kururuwa akarshe
yafara magana yaku tarom maxaje lallai kusani mundade
rabommu da mufuta yaki to yau xamu tafi,yankin Lakcad
domin mumurkushe wasu kananankabilumasu son
kawoma Duniya tarnaki, Bakidaya dakarun Subarke da
ihu gamida bubbuga makamansu sunacin alwashi
gamida rantsuwar sai sunshafe mutanen yanki da
dabbobin yanki kai har tsuntsu na yankin Saisunga
bayasa Sarki Kifyan yahaye dokinsa yadanna daji aguje
Suma dakarunsa Suka sakarmadokunansu linxaminsu su
futa aguje kamarfutan kibiya lokacin da maharvi
yaharbata gudu suke tsulawatamkar zasu bangon Duniya
Yarima Umkar yana tsaye shida dakarunsasai yaji
madubin tsafinsa na motsi cikin Sauri yadaukoshi yana
dubawa sai yaga fuskan tsohuwannan Yace yadai kaka
meke shirin Faruwa akauyammu lafiya Tsohuwa tace
jikana kashirya lallai makiya nadabda karisowa inda kuke
lallai kukasance cikin shirin kota kwana domin Sunada
mutukar hadari Yarima Umkar yace wanene yake
tunkarar mutuwarsa shida Sadaukansa kaka, Tsohuwa
tace takadarin Sarkine Sarki Kifyanu dan Safwanu lallaifa
kuyi kyakkyawan Shiri domin mutumne mai mutukar
hadari Shaidanine nakarshe Yarima Umkar yace bakomai
kaka lallai zamu shiryamasa gadanxare shida dakarunsa
tabbas Sai yafada tarkon mutuwa Tsohuwatace shifa
bakolobane xakine yarona, saboda haka kasan irin
tarkonda xakai masa Yarima Umkar yace ke tsohu kisani
idan Shi zakine toni Makashin Zakine yadaga murya yace
mafarauci yasami abin farautansa naga tayadda abin
Farautan xai tsemasa Tsohuwa tabudebaki xataimagana
Yarima Umkar yadaka mata tsawa yace ketsohuwakawai
kibace kisaurari xuwa labarin mutuwar Sarki Kifyan
dajama,arsa bakidaya tsohuwatabace Umkaryai tsawa
gadakarunsa yabacewa mazaje kushirya SHAYI YA ISO

¥MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 1H¥ yarima Umkar yaitsawa
gadakarunsa yace kowa yakasance cikinshiri domin Sarki
Kifyan da Rundunansasuna tunkaro mu lallai kushirya
shirin tunkararmutuwa sam karku sallama kanku ga
makiyanku kukasance cikin shirin daukan ranmakiya
SHIKO Sarki Kifyan da,dakarunsa sai ruga gudu sukeyi
tamkar xasu bangon duniya sunacikin tsula gudu sai Sarki
Kifyan yakwarara ihugamida jan linxamin dokinsa
bakidaya dakarunsa suka jaa suka tsaya Sarki Kifyan
yadaga murya yanacewa yaku maxajen fama lallai kusani
mun fadatarkon abokan gaba saboda haka kowannenmu
yakasance cikin shiri lallai kuxamo masu dakakken xuciya
kudauka sambaku acikin matsala kawai Sai wani dakare
dagacikin dakarun yarima Umkar yabayyana agaban
rundunanSarki Kifyan yanawani muxurai dankari Sarki
Kifyan yadubi,badakarannan yadakamai tsawa yace
kaitakadari kai waye wanene yaturoka shin kagajida
duniyane kazo,inturaka kiyama badakaren yaceda
SarkiKifyan kai wawan Sarki ai ita MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfce sannan
mu yankabilar Yamako sambama tsoron mutuwa domin
abokiyar wasammuce wohoho Afusace Sarki Kifyan
yadana kibiya ya auna badakarennan zai fasashi kawai sai
akwarara ihu gamida kururuwa maikaran gaske takarade
ilarin dajin dankari cik Sarki Kifyan yafasa harba kibiyar
yakama kallon badakaren cikin rashin yardabadakaren
yabushedadariya yace yadai kafasa harbinane
kaxubominidanu tokasani banibane yakamatakaduba
lallai kaduba Gabas yamma arewa da kudu xakai toxali
damutuwarka sarki Kifyan yai duba kota ina dankari aisai
yaga bakidaya Dakarun yarima Umkarne sukewwaye
daukacin dakarunsa kuma wani abin tashin hankali Shine
kowannensu yana rike dabakin wuta tabbas shirin
babbakesu sukeyi Mamaki yakama Sarki Kfyan yakarema
dakarun kallo yaga bakidayansu basukai dubu gudaba
amma ko wani dakare kadubi fuskansa saika ganshi
yanacikin kwarin guiwa da yakinin yin galaba Sai yarima
Umkar yabayyana yadubi Sarki Kifyan yacekai axxalumin
Sarki Shin kana tunanin xaku shirya shirin
kashemunemukuma muxana muna jiran mutuwarmu
lallai inkui tunanin haka kun haukace domin kuna shirya
mana makircine muma muna kulla muku Afusace Sarki
Kifyan yadakama Yarima Umkar tsawa yace kai yaro lallai
idan dandaxon dodanni da aljannu basui nasara akan
Sarki Kifyanba tokuwa wasu tsirarun mutane dari biyar
da talatin bazasu taba galaba akainaba tabbas sarakunan
Duniya sunyi rantsuda ababen bautansu cewa sai
sunshafe kabilunku adoran kasa yadaga murya yace toni
Sarki Kifyan rantsuwa nayi da karfin ikona da isata cewa
nida jama,ata kadai saina shafeku adorankasa kafin
Sarakuna duniya su ankara Yarima Umkar yace kai yawan
maganganu rashin artabu rashin jini rashin tsagawa
yadaga murya yace maxaje kukonemakiyanku kawai Sai
dakarun yarima Umkar subanko Wuta take wuta
taxagaye Sarki Kifyan dadakarunsa tairimi tai sama
sannan taikansu wohoho tabbas gobara daga kogi
maganinta sai mahaliccinta take tamamaye Sarki kifyan
dajama,arsabaka ganin komai sai balbalin wuta da ihun
maxaje yarima Umkar yaitsawa gadakarunsa yace lallai
kowa yakasance cikin shiri dukwanda yafuto daga cikin
wutarnan tokuimar ruwankibau dankari wani abin
mamaki dadaure kai shine babu wanda yafoto awutarnan
koda kodokine hakawutar taci takare hayaki yagauraye
ko ina harba a iya ganin abinda keciki sannu ahankali
Hayakin yaye haske yabayyana komai yafuto fili dankari
makari ai sai yarima Umkara shida tawagarsa susha
mamaki gamida shiga kokonto shin SarkiKifyan da
jama,arsa mutanene kokuma aljannu tabdiijam bakomai
yasanya Yarima Umkar da dakarunsa mamakibada face
bayan mutuwar gagarumar wutannanda yayewar
matsanancin hayakinnan sai kawai sukai toxali da Sarki
Kifyan da jama,arsa sunanan atsaye babu abinda
yasamesu tamkarma sunketone tasahara Sarki Kifyan
yadubi yarima Umkar yabushe dadariya saidayayi dariyar
ta isheshi Sannan yadaure fuska yakwarara ihu wanda
yafurgita namundaji sukama guje guje suma,karo
dajunansu koramu sukama tambal tambal bishi yoyi
sukama kadawa kasa tadau rawa sarki Kifyan yace kai
kananan mayaka kundauka cewa kukadaine ku iya shirya
tuggun yaki,da makirci tokusani kuna shirya mana
makircine muma muna Shiryamuku lallai yadayanku
baxai tsiraba sai munkasheku sannan mukarisa
kauyankumukashe kowa yakwarma ihu yacemaxaje
ku,afkama wadannan tsinannun Kabilun lallai yaune
ranar bacewarsu aduniya dankari Dakarun Sarki Kibfya
sukai ihu gamida jinnjina makamai sukai kan Kabiliun
Yamako Yarima Umkara yai ihu gamida kuwwa yace yaku
maxajen fama ku,afkama tsinannununan dayakikununa
musucewa LALLAI MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfNE dankari namfa
akacame da yaki akahadu akai Kwaram akaikarambatar
karfe jini yakwaranyeda tsoka nanfa kabilun yamako suka
fara barin makauniya sunakashe makiya tamkar barnan
iska wohoho maza suke maganin maxa Maxajen yamako
harwani tsalle sukeyi suna shawagi,asama suna sarekan
makiya nanfa jini yakama malala gawawwaki suyawaita
tamkar wutan daji haka Kabilun yamako sukebabbake
dakarun Sarki kifyan Yarima Umkar yarika wani gunji
gamida karaji yana tura makiya lahiya yaki yai yaki kura
tahadu taisama harba,a iya ganin komai Sai karan
takubba da haduwar makamaicankaran takubba yaishiru
adaina jin ihun mazaje sannu ahankali kura tayaye
dankari ai saiga bakiya Dakarun sarki kifyan akwance
gawawwaki sukuma dakarun Yarima Umkara saura dari
hudu da saba in da uku wato anrasa dakaru hammsin
sarki Kifyan yakwara ihu yaikan dakarun yamako suma
sukai kansa Yarima Umkar yadaka musu tsawa yace
kudakata lallai wannan yakinbanaku bane nawane
Banban,goro saimagogin karfe yai gunji yakan sarki
Kifyan KUJIRA KIRKI YASAUKA







¥¥¥¥MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 1JJJJ Lokacin da akai taho
mugama tsakanin Sarki Kifyan da yarima Umkar sai yaki
mai tsanani yakullu atsakaninsu subudema junansu aiki
sushigamasayan takubba lallai karo da karo sai rago
domin kusan karfi dahatsabibanci yaxo daya subudema
junansu kofofin masifa sunakawomajuna sara
amankance Sarki Kifyan yasari Yarima umkar aKirji shi
kuma yarima Umkar yasareshi Sarki Kifya akafada
bakidayansu sukwararaihu gamida jabaya Sarki Kifyan
yanuna yarima umkar da tsinin takobi yace kai yaro
nakara da wanda suka fika kuma nagabayansu danhaka
Dole Sai kamutu yarima Umkar yaimurmushi yace kai
tsoho yakamata kasan lokacinka yakare lallai yau
xannunama bambamcin jiya da yau yadaga murya yace
lallai MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfNE kuma sai kamutu Sarki Kifyan
yafusata yahassala yakwarara ihu yaikan yarima Umkara
afusace yana ruri shima Ukar yakwarma ihu yaikansa
saida sukasa haduwa sai sukadaka tsalle suka hadu asama
sukacame da masfeffen fada tamkar tsuntsaye saidasuka
samu dakika talatin suna batakashi asama to asannanne
Sarki Kifyan yagirgixa kansa yamakama Umkar afuska
take goshin yarima tafashi tsananin xafi da radadi saida
yakwala ihu Sarki Kifyan yasokamai tsinin takobi agadan
bayansa daf yarima umkar yadauke wuta asama yafado
kasa asume komotsi bayayi kamar gawa sarki Kifyan
yadira yakalli Dakaru Yarima yace lallai yanxunnan
shugabanku zai mutu take yadaga wata sharbebiyar
takobi zai datse Kan Umkar wasu dakaru su goma
sukwara ihu sukaikan Sarki Kifyan suna karaji yanunasu
da yatsa take wata guguwa tadibesu tai wati dasu suje
subugudawani katon dutse bakidaya sukasume da
matsanancin fushi yakaisara wohoho nisan kwana Saida
gwaji ai tsanani karfin saran dayakai sai iskan tahowar
takobinsa tadaki Fuskan yarima Umkar yabude idansa
dankari sai yaitoxali da tahowar takobin Sarki Kifya cikin
matsanancinZafinnama yagungure gefedaya Saafusace
yakara kaima yarima Umkar sara tuni yamikeyabude
tafin Hannunsa yaima Sarki Kifyan barin makauniya
tsananin zafi saida Sarki Kifyan yaga wasubakaken taurari
yadaina gani nawani lokaci yarima Umkar yadabamar
takobi akafada yakarama akirji tuni Sarki kifyan yakife
akasa jini naxuba ajinsa kamar anyaka rago Yarima
Umkaryawatsamar wani Bakin ruwa yarima Umkar
yaitsawa wani dakare yajehomar bakin wuta yatunkari
Sarki Kifyan domin yakoneshi Sarki Kifyan yayunkura
domin yamike amma sai yaji baxai iya tashiba tabbas
wannan bakin ruwa da yarima Umkar yawatsamar ruwan
sihirine takaici yakamashi Yarima Umkar yaidariya yace
kai tsoho lallaifa yausaika mutu tabbas yauce ranan
mutuwarka domin daranka zan koneka kurmus kamar
karmami Sarki Kifyan yace lallai MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfne amma
baxan mutu ahannu karaminyaro kamarkaba yadaki Kasa
take wani aljani yabayyana agabansa Sarki Kifyan yaceda
aljani maza kakaini Fadar dan uwana Sarki Isiyan bn
Safwan aljani yasure sarki Kifyan yai sama kamar futan
kibiya Yarima Umkar yakwarma ihu yai girgixa take
yaxamawani katon tsuntsuyabi bayan Aljaninnan amma
yamakara domin aljanin ya bace bat asarari Samaniya
tilas yadawo kasa yahada kan,dakarunsa akowani
Bangare na yanki Lakcad dakarun fama Sunkasa suntsare
domin ba alummansu kariya Gimbiya Yalina wanda
akema lakabida tauraruwar Kabilun Yamako tana tare
dadakarunta ayammacin Kauyan Lakcad Saitaji
madubinta yamotsa dasauri taciroshi gamida dubawa
saiga Tsohuwa tabayyana Gimbiya yalina tace yadai Kaka
meke faruwa akauyannamu dakuma Kewa yansa
tsohuwa tace lallai makiya sunanan suna tunkaromu
tako,ina daga sassan duniya burinsu sushafe kabilarmu
kaf adoron Duniya,kuma summakara domin burinsu
baxaicika har abada domin banu mai iya goge kaddaran
ubanjin Sama dakasa YALINA tace kaka wanene ubangijin
Samada kasa Tsohowa tai murmushi tace ke
tauraruwarmu kisani duk abubuwan da muke bautama
Ruwa wuta bishiya,Shanu gumaka Mutan da aljannu
lalla,kisani duk Shirmene domin dukkasu suna rayuwane
abisa ikon babban ubangiji Sama da kasa Yalina tace kaka
tomaiyasa baxamu bautamasaba Tsohuwa tace kayya
tauraruwa lallakisani Wannan ubangiji akwaishi
ammasam bamu da

Please Login or Register in order to submit comment