Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Kwaram kwatsam
tsananin karan Haduwar takubbansu Saida wani kara
maitsiwa yatashi yaki na masifa yakullu atsakaninsu
dankari ai shiga gadangiwa to ke buga ganga domin dole
dakarunsu suka tsaida yaki Sukaja baya sukatsaya kallon
masifar dake Faruwa tsakanin Sadauki Salfas da
Sarauniya Darbiyya yaki sukeyi maitada hankali surika
kaima Junansu miyagun sara suna Farautan rayukansu
anawannan yakine Sarauniya takawoma Salfas wani
Bahagon Sara dakyar Yagoce yai kukan Kura
yashammace yalabta mata Sara akafada tsananin Xafi
daxugi saida takwarara ihu kafin tadawo daidai Sadauki
Salfas yakara Kafta mata Sara,agurin daya Sareta kil
yakille hannu Sarauniya takara Karara Ihu takife akasa
Dakarunta Sukai ihu dayunkurin xasu afkama Sadauki
Salfasda yaki yanunasu da tsinin takobi gami da
ammbaton wasu Sarkakkun kalaman tsafi tuni kasa
tatsage bakidayasu Suka rufta Ciki kasa takoma tashafe
tamkar babu abindayataba Faruwa kamar Kibiya Sai
Sarauniya Darbiya tamikedahanu daya, dayan kuwa
natsiyayar jini Takalli Saduki Salfas tace Lallai kaidin
tsinannene to amma Xannunamaka iyakar Shedancinka
tabbas yanxu xakamutu kaida Jama,arka saitasabi
karanto wasu kalaman tsafi gamida Surkulle take
Hannudayan da,aSaremata yadawo mamaki yakama
Sadauki Salfas shida Jama,arsa Darbiya takallesu takeceda
dariya tace kuna mamaikine to xakukarae mamakinku
akiyamane takwarmaihu tadaki Kasa wasu miyagun
takubba gudabiyu Subayyana ahannayanta tafalfala aguje
tanaruri tatunkari Sadauki Sailfas Shima yaikumaji
gamida Kukan kura yaikanta Sukahadu atsakiya haduwar
Farko Darbiya tasokama Salfas takobi,akirji take
tahudashi gurin Yai rami Zududu sannan yabarkedajin
tasakafa taikwallodashi yaje yabigi Watakatuwar bishiya
tamkar yamutu komutsi bayayi tsananin dakuwa ganin
haka yasa dakarunsa Sukai kuwwa sunufi Sarauni darbiya
tahmgame bakinta take wata iska maitsananin karfi
tafutodaga bakinta tadinga Daukan kabilun yamoko tana
watsidasu tarika makasudaduwatsu da itatuwa ihunsu
dakururuwansu shine yafarfadoda Sadauki Salfas koda
yakyalla ido yaga,indaIskannan ke tagayyara jama,arsa
Sai yayunkura yamike gamida Kwarma ihu yarungumi
wata katuwar bishiya yakwarara ihu yajijjigota
harjijiyanta yaikan sarauniya Darbiya yadargaxamata
bishiyannan,aka take Bishiyar tadagargaje amma
kogexauDarbiya batayiba sai taigirgixa yadamki Wuyan
Sadauki Salfas dahannu daya tadagashi tamakada Kasa
yagantsare gamida maka ihu Tadaga kafarta
daniyyartatsileshi yagungure gefeguda kafarta yasauka
agunda yatashi saida kafar taburmakasa kafarta
makaleKafin taxaro kafannata tuni sadauki Salfas
yararumi wani Gatari yatafkama kafarsara kil yakille kafar
Darbiya takwarara ihu kamar Mashi Salfas yamike
Gamida daka tsalle yakille kanta tuni kan yaisama
Gangarjikin yakamada wuta tsananinGajiya Shima awurin
yakife aguje Dakarunsa sukarugo Sudaukeshi Domin
suimasaMagani acan arewacin Kauyan Yamako kuwa
Sadauki Shaukib ne datawagarsa suke Surfafa guda abisa
dawakansu domin Tsohuwa taimusubayanin Cewa lallai
suyatafiyan Kwanaki goma Shadaya domin Sarki Kufru
dan Kafiru Da tawagar maxaje miliyan Uku suntukaro
yankin Lakcad sunadabda Shiga Hajarul Yamako
TABDIJAM FARFESUN,KIFI DA,SOYAYYANDOYA SUN,IS
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART [II H]
Lokacinda Sadauki Shaukiv da jama,arsa sukusa isa
Hajaru Yamako Sai yatsaya inda tawagarsa taja tatsa
Domin sushirya yadda xasu tunkari Sarki Kufru dan
Kafiru da rundunansa kaiya lallai Hausawa nacewa Rashin
Sani yafidare duhu dominInda suka tsaya suna tsakiyar
tarkon makiyane ai Sai sukaji ankwarma wani Sakaran
ihu take Suka Zare makamansu daniyar shandaga amma
Sai sukaji shiru can sai Kasa takama Girgixa kamar zata
kife ai sai suka Futa acikin Hayyacinsu kwatsam Sai kasa
tayanke Bakidaya Sadauki Shaukib da dakarunsa dari
biyar da talatinda Shida Suka Rutacikin karkashin kasa
suka tsinci kansu acikin wani guri mai tsananin Duhu
wanda dayansu baya ganin Dan,uwansa sukai tsuru tsuru
cikin Fargaba can akwarara wani Sakaran ihu maikada
Hantar maxaje tsit akai Shiru Saikuma akabushe da wata
mahaukaciyar dariya maradadinji dariyar takarade ko ina
akadau lokaci maitsawo ana kwarara dariyar tamkar baxa
adainaba can akai shiru Sadauki Shaukib Ciikin Duhu
batare da yanaganin Dakarunsaba yace maxaje lallai
mukasance cikin Shiri murike makamanmu,da karfi
lallaifa Karmuji tsoran mutuwa domin Sanin Kankune
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfne Dakaru Sugyara tsayuwansu gamida
jinjina Takubbansu Tirkashi kamar anajiransu sukintsa sai
wani Haske yagauraye Gurin wohoho aisai Dakarun
sadauki Shaukib da dakarunsa Suka rude gamida Futa
acikin Hayyacinsu bakomai Yarudasu Face ganin Wasu
dufga dufga Mutane Masu kiran Samudawan Farko
Samadawan Farko tsawon mutanen tamkar Bishiyan
Rima girmansu Sunkai Katuwar bishiyar Kukasuna kwala
kwalan idanu, Sannanan akansu sunada Wasu Dogayen
Kaho akawunansu tamkar Shanu Suna rike dawasu
Sunguma Sumguman Gatura hakika girman kowani Daya
daga ciki maka makan Dakarunnan Sai anhada Dakarun
Sadauki Shaukib guda goma Sannan sukaishi girma
gasunan kamar farin annoba yawansu yawuce misali
tabbas yakar wayannan Mutane tokarmar yakin Duniyane
Tabbas inkacire Sadauki Shaukib to bakiya Jarumansa
Sunkaraya Sannan Sunadab dawatsarda Makamansu
ganin Haka Sadauki Shaukib yakwarma ihu yadada Murya
yace yaku Kabilun yamako Shinmenene yafurgitaku
kummace da takenku kunefa girman mutum ko,aljan
bayasa gabaku yafadi kada kumance duk Haifanffen
Kabilan Yamako todaidai yake da kowani Irin Jarumi
Mutum ko alja dari tsoro yafara futa aran Dakarunsa
yadaga murya yana cewa yaku kabilun yamako Kushirya
shirin tunkaran makiyanku kununa musu cewa Mutuwa
dolene tsuminsu yatashi Kwanjinsu yatashi Suka rika
ganin Tika tikan maxajennan tamkar matane agabansu
Sai suka barka ihu gamida Jinjina Takubbansu Umurni
kawai Suke jirasu afkama makiya Kwatsam Sai akabarke
da mahaukaciyar dariya Gamida tafa Hannaye sai wani
yanki namaka makan aljanunnan sudare wasu sukai
dama wasu sukai Hagu sai wata kyakkyawa mace taketo
tsakiya tana Sanye da doguwar riga Fara Sol tana rikeda
wata bakar Bulala gashinta Har gadan baya idanunta
Farare sol tabbas kyakkyawace mutuka kyau Gabxa
gabxan Dakarunnan suka Saramata gamida kada
makamansu tafuskanci Sadauki Shaukib da Jama,arsa
tace kai kananan jarumai lallai kada Sharafar mutuwa
tadibeku kunemi fuskantar Jama,ata da yaki lallaifa
baxaku iya domin Sunfiku karfi sunfiku Girma gashi
Sunfiya yawwa domin Sunnunkaku Sau ba,adadi tadaga
Murya tace Shin xaku xubadda makamankune kumika
wuyanku koko sai jama,ata Sunyi Gunduwa Gunduwa
daku bakidaya, Sai Saduki Shaukib yakura mata Idanu
Kawai Sai yafashe dadariya kamar ya xare akarshe
yadaure fuska kamar wanda aka aikomar da mutuwar
ahalinsa yadakamata tsawa cikin ixxa danuna isa yace ke
kyakkyawa lallai kinlissafa badaidaiba tabbas Mukabilun
Yamako bama mika Wuya agun makiyammu domin
Munyi Imanin cewa MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfne yanunata da tsinin
takobi yace lallai dasannu Xan Sare wannan kyakkyawar
wuyannaki inkafa Kanki akofar Kauyammu domin
yaxama misali abin tunama Yambaya wohoho ranta
yabaci kyan Fuskanta yagushe fuskan taibakinkirin
taimuni fararen idanunta Sukoma Jajur kamar garwashi
Wuta wasu zako zakon hakora suka Futo abakinta har
kirjinta wasu kankama Kankaman kaho suka Foto akanta
bakidaya Halittarta tasauya daga tsananin kyau takoma
tsananin muni takwarara ihu gamida Dakama Sadauki
Shaukib tsawa tace Kai yaro Lallai kacutarda Sarauniya
ZURKA,U yar Sarki Zairana damiyagun kalamamka na ixxa
gamida nuna isa taiwani huci wuta tafoto abakinta
tacigaba dacewa tabbas abisa Xunubanka Saina
hukuntaka da mummuna hukunci tadaga murya tace
yaku Dakarun axaba ku afkama wadannan kananan
Jaruma lallai dakika talatin nabau kuimin kilishinsu
domin yau danamansu xankarya tabbas banason
dayansu acikinsu yarayu Hodijon Gabxa gabxa
mutanennan Sukwarara ihu maikama da tarwatsewar
aradusudiki Kasa dakafafunsu kasa taigirgixa Suka rugo
aguje suna wani ihu gamida karaji kasa taci gaba
dagirgixa Kamar xatakife Sadauki Shaukib yakwarara ihu
yace ina Maxaje yamako atare Sukace munataredakai
Gagarabadau bagudu kuma baja dabaya yace kugir gixa
makamanku atare suka girgixa makamansu yace Kudaki
akasa alaman kunyi rantsu kun Sallama rayuwanku
domin Yan uwanku Surayu atare sukai kara sudaki kasa
Sadauki Shaukib Yaimurmushi yace kununama
Makiyanku dan Hakin dakaraina Shine ajalinka yadaga
murya ce kutabbatarma dakattin banxannan cew
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfNE WOhoho dakarun Sadauki Shaukib
suka kwarma,ihu sutada kura sufuta gujesutunkari
makamakan Sadaukannekowane Bangare Sai ihuhu
dakururu suke barkawa sunkosa Suhadu domin Asan
waye Zaimutu kuma wayezai rayu KAI ABOKAI DOMIN
GANIN WANNAN KAXAMIN YAKI SAINASHA SHAYI
MAIKAURI INHADDA KUNDUMEMEN BIREDINA MAIKYAU
INKUNDUME KUJIRANI ABOKAI saura wani yace
insammasa


[MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART II ]::I Lokacinda akaitaho mugama
tsakanin dakarun Sadauki Shaukib da gabzagabzan
Mutanennan Sai akaiKwaram akahadu atsakiya Karfe
yagogi Karfe dantse yahadu da dantse Tabbas maxa
Gumbardutsene domin Hakadakarun yamako suka
Xamema mutanennan alakakai domin Saida akaShafe
Tsawon Sa,a uku cur ana gogawa batareda ankashe koda
Mutum daya daga Kowani Bangareba tsabar masifan
dabaran yaki ake nunamajuna da tsantsan jarumta
dakuma Gogewa afagenyaki Koda SarauniYar Makamakan
Mutanennan wato Sarauniya Zurka,u Yar Zaina taga yaki
yakici yaki Cinyewa Sannan wankin hula naneman kaisu
dare Sai takwarara ihu tasabi La,antar dakarunta tana
cewa kayya wadan Jaruman wannan Xamani meke
Faruwanedaku dakarun Fama gaku dagirmanjiki gakuda
miyagun takubba gakarfin dantse ace kuma yankananan
mutane dabasufi kucinyesu Danyeba sun gagareku
Sunfutuneku sunxamemuku alakakai lallai kunaciki
Fushina Sannan inadabda hallakaku bakidayanku domin
bakuda Ammafani agareni dankari aikoda Dakarun
Sarauniya Zurka,u sujikalaman Sarauniyarsu Sai
sukaharxuka suka takarkare sukwwarara Ihu atare suka
Sauya Salon yakinsukayya ai sai Lissafiya sauya yaki
yadauxafi take suka farma DakarunSadauki Shaukib
sufara aikasu lahira tuni dakaru yamako Sukashiga rudu
suka daburce tuni ankashe biyeda dakaru Daribiyu Daga
Kabilunyamako Tabdijamm aikoda Sadauki Shaukib yaga
irin Barna da,akema Jama,arsa Sai yabarka ihu gamida
Kururuwa idanunsa Sukai Jawur yaiwani Kugi gamida
Kumaji yakara kwarma ihu ya,afkama Makamakan
dakarunnanda wani Masifaffen yaki hoho aikamar rama
haka Sadauki Shaukib yake tsarge sadaukannan gamida
tsinke Kawunansu Shikadai yarikitasu yaxamemusu
alakakai yashiga Sarrafasu yanatura kiyama aisai wannan
masifada Sadauki Shaukib kesaukema dakarun Sarauniya
Zurka,u yakarama Jama,arsa kwarin Guiwa sumasuka sa
axama gamida kumaji sushiga daddatsa kattin Banxa tuni
Reshe yajuye da mujiya ihuda kururuwan Maza
yayawaita mutuwa tarika Kaikawo tana wafce masu karan
Kwana tana watsasu lahira turkashi hankalin Sarauniya
Zurka,u yatashi ganin irinkisan Gillan daSadauki Shaukib
da jama,arsa kema mutanenta Saitakwarara ihu taiwani
kugi gamida dakatsalle tadira agaban Sadauki SHAUKIB
yakawo mataSara tadamki Hannunsa tashaki Wuyansa tai
samadashi tamakada kasa yakwalla kara tasakafa tatake
Kijinsa tsananin masifa Saida yai amanJini take Yasuma
GaninHaka sai ragoawar Dakarun Sadauki Shaukib suka
watsarda Makamansu gamida durkushewa bisa Gui
wowinsu alaman Sunkaraya kuma sun sallama
gamidamika wuyu tareda Sarauniya Zurka,u takwarara
ihu tace karyam mutu karyan aljanlallai dukwanda yace
zaishiga tsakanina da burina tokuwa Xaimutu tadaga
Murya tace lallai bamakawaSaina cika Umurnin
mahaifina Saina kashe bakidaya Kabilun Yamako
maxansu da matansu manyansu da kankanansu lallai
baxambar koda kaxa tacigabada Rayuwa awannan
yankiba ta,umurci Dakarunta dasukame Kabilun yamako
ahada ,da,Sadauki Shaukib tace akaisu Kurku akulle
domin abisa xunuban da Suka aikata nakashe mutanenta
agabanta batareda tsoro ko shakkaba Saitayi Tunani
irikalan mummunan axabarda Zatai maushu Tairantsuwa
dagirma Masarautan Zartub saita baje Kauyan Lakcad
Acan Fadar Sarauniya Kayyafiyya yar uwan Sarki Kifyan
kuwa bayan sunshiga Fafarjiyar Fadanta sunwuce
turakanta Sun samu Guri Sunxauna kuyangi Sukagabato
musu da abubuwan ciye ciyeda shaye Shaye sunci sunsha
Sun koshi Sai Kayyafiyyatadubi Dan uwantatace gaskiya
kakasance maitsananin Sa,a arayuwanka dakasamu
tsiradaga hannu Yarima Umkar garkuwan Kabilun
yamako Sarki Kifyan yace kina nufin xai iya galaba akaina
Taidariya tace kasani Dan,uwana Sadauki Ummkara
yawuce duk tunanin dakake masa domin Shaidanine
acikin jinsin mutane futanannene kuma masiface daga
cikin masifun Duniya tabbas kaine Halitta nafarko
dayataba gabadagaba dashi yatsira lallaikasani
Haduwarku tagaba indai baka kasheshiba toba makawa
shine ajalinka Sarki Kifyan yamike yakwarara ihu
yadunkulo ashar yakwarara yace ina yar uwata lallai
yarima Umkar bai,isa yakasheniba tabbas ahaduwarmu
tagaba Shine zaimutu yaxare takobi yalasheta
daharshensa yace tabbas nine ajalinsa Sarauniya
Kayyfiyya tamike tadafa kafadar Dan,uwanta tace
mutukar Muna bukatan Ganin bayan KABILUN yamako to
yaxama dolene musami Goyan bayanSarakuna Bakwai
masu tsananin Gaba da juna Koda Sarki Kifyan yajibatun
yar uwansa Sai yakwarara ihu yakalli Sarauniya Kaifiya
yadanja Da baya yanunata da yatsa yace Yar uwata shin
kin Haukacene koko kimfada koginmantuwane
kikeneman Jefamu acikin masifa da bala inda
Harduniyatanade baxata kareba Kaifiyya tai murmushi
tace inasane yakai dan uwana ina magane akan
SarakunaBakwai masu mulki akasahe Bakwai kuma yan
uwan Juna yayan Sarki Mursaf masu tsananin gaba da
juna tabbas yau Shekaransu Ashirinkenan suna gwabza
yaki atsakaninsu anxubarda jini Kamar ambaliyar Teku
ankashe rayukan mutane kamar kiyashi mataye marasa
adadisunrasa maxajensu iyaye sunrasa yayayansu abakai
Sunrasa abokansuMasoya Sunrasa makiyansu ankone
garuruwa dadama kuma arushe gidaje Fiye da,irga
tacekai Lallai wa yannan Sarakun guda bakwai sun
haifarda Sansanin mutuwa gamida samarda Kogin jini
taishiru taxuba ma Sarki Kifyan idanu tace tace fatan
kasan Wannan Masifa datake aukuwa awannan yanki
Sarki Kifyan Yace Aikema kinsan nafiki Sanin wannan Bala
ii Sai taidariya Tace to amma kasan dalilin Faruwar
Wannan Bala,i Sarki Kifyan yace aidukduniya indaiba
Sarakunaukunnanba tobabu,wanda yasan dalilinsu
nawannan Kaxaminyaki Kaifiya taimurmushi Tace toni
nasa kuma yanxu,zanbaka lbr GASASSHIN,MASARA
BAXANKYALEBA


MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART II J,kayfiyyatace yakai dan,uwana
kasani nayi binkice maitsawo gamedasarakunan nan
bakwai yan,uwan juna kumamakiyan juna nakarshe
tabbasu sunkasance Jikokine na Sarki MusrufSarki Kasar
Shiraf tacigabada cewaSarki Masruf yakasance
hamshakinSarkine gagarabada atsakanin Sarakuna yatara
dukiya mara adadi sannan yanakarfin runduna tamayaka
daga mutane da,aljannu inda yarika yakar sarakuunan
duniya yanamaidasu karkashinmulkinsa tayadda saboda
karfin mulki yawan jama,a dafadin kasa har anama
Kasarsa kirari da Rabin Duniya tabbas indai Dukiyace
karfi mulki da ikon Sarrafa mutane ko,aljannu to Sarki
Musruf yasamu saidai kash yarasa abudaya wato haihuwa
wannan rashinhaihuwa yana mutukar dagulama Sarki
Musurf lissafi domin sambaicika dariyaba sannan iya
farin cikin dayake ciki daxaran yatuna bashida magaji
tokuwa sai farin cikin yarikide yakoma bakin ciki Sarki
Mursaf yanemi,magani awajen manyamanya bokaye da
shahararrun matsafa donganin yahaihu amma abin
yafaskara wanda akarshe bokayen duniya suka tabbatar
masa cewakwatakwata baxai haihuba wannan dalilini
yasa Sarki shiga matsanancin damuwa masamman
iyakebe shikadai aturakansa yainaxarin tarin Dukiyan da
yatara dakuma tarinjama,arsa amma zaimutu yabarsu
abanxa kawai Sai yafasheda kuka Sarki Musruf yanada
matan aure takwas dukcikansu kyawawane kuma yana
mutukar Sonsu amma acikinsu akwai guda daya Maisuna
Farsiya wanda takasance ita baiwace Sarki ya yantata ya
aureta amma Sauran bakwan bakidayansu Yayan manyan
Sarakunan Duniyane asaboda haka sukeyawan muxguna
muta saboda haka takasancekamar mujiya acinkinsu
amma ShiSarki Masruf na mutukar Sonta fiyeda sauran
matansama badan komai saidan kyawawan halayenta
dahakurinta wata rana Sarki Musrufyakwanta barci sai
yaiwani mafarki maiban tsoro afurgice yafarka yamike
yakama xurgaxurga atsakiyar turakansa yakasa barci
ahaka gari yawaye masa yasa akira masa Bokanyyansa
maiSuna Fasila kodabakanya Fasila taxo suka kebeda
Sarki Masruf tace yakai Sarkin Duniya shin inadalilin
wannan kirada sassafe sarki Yace kisani yake,Fasila,nak
wanta barci sainai mafarkinaga matayena guda bakwai
kowacce tana jagorantar katuwar runduna maidaukeda
tarin maxaje suna gwabxa kaxamin yaki tabbas yakin
yamunanna duk da acikin mafarkine tosaida Hankalina
yatashi domin abin yakaxantan koda bokanya Fasila taji
bayanin Sarki saitabaje kayan surkulle gamida
tsumburukai tafada duniyar tsafi tai gumi kashirbun
tajike sharkaf saidigar takeyi kamar wanda akatsamota
akogitana ambaton wasu kalamai marasa kangado
cantaishiru tadago kai takalli Sarki Masruf tagirgixaka
sannan takwarara ihu tamike taixarya agaban Sarki Sau
uku tadawo taxauna tace yakaiSarki Masruf lallaikasani
wadannanmata guda bakwaida kagani Suna yakar
Junansu to dukkansu ahalin yanxu Sunadaukeda cikine
TsananiMurna saida Sarki musruf yarungume Bokanya
Fasila yana mata godiya wani abinda yadagama Sarki
Masruf Hankali Shine ganin duk wannan murna da farin
ciki dayake nunawa ita bokanya Fasila Hankalinta atashe
yake Fuskanta adaure babu alamar fara,a atareda ita
Saijikinsa yai sanyi yaxauna yadubi Bokanya yace yake
Bokanya Fasilatu Shin akwai matsalace gameda Samun
cikinmatana kawai Bokanya Fasila tafashe dakuka saida
taikuka ya isheta sannan tadube Sarki Masruf tace kayya
Kaikanason Hai huwane don kasami magaji wanda
xaigajeka abayan tsufanka ko mutuwanka taci
gabadacewa kuma Saninkankane 'yamace baxata taba
mulkin birnin Shirafba Sarki yamike yace Mekike nufi
Fasila tace inanufin Bakidaya matayenka Guda bakwai
Mata zasu haifa Sarki musrufs yatakarkare yakwarara ihu
akarshe yafasheda kuka maitsanani Fasila tadafa
kafadarsa tace kakwantarda hankalinka yakai Sarkina
lallai akwai mafuta sarki yadubeta yace wace Hanyace Sai
bokanya tace acikin matanka wacece baka ganta
amafarkinkaba yace Farsiya Sai bokanyata fasheda dariya
tace lallai Itacezata futardaka daga cikin takaici dabakin
cikin dakake ciki Sarki Yacemekinufi Bokanya tace
inanufin Farsiya xata haifi dana miji nangaba take fuskan
Sarki tasauya daga bakin ciki xuwa Farin ciki Bokanya
Fasila tace to amma akwai matsala,mutukar kanason
kaga dankaaduniya Saikadauki kwakkwaran mataki akan
matannan domin Haihuwarsu baraxanane arayuwanka
tabbas sune xasu xamo manya manyan,abokan gabarka
kuma xasubi duk wata hanya da xasubi dansuga
sunkashe Farsiya Sannan sukansuYayan daxasu haifa
nangaba Saisun xamo ma,al umman wannan kasar
annoba tabbas sudin haihuwarsu kamar haiwan yayan
macixaine aakulkin kaji lallai sai sun haifardamasifa
gamida bala i awannan yankinamu koda Sarki Musruf yaji
Kalaman Bokanya Fasila Sai yace tokuwa lallai rayuwansu
taxo karshe dukkansu kashesu xanyi take yasa akai
gangami gamida yekuwa atarajama,argari Sannan
akagabatoda matan Sarki guda bakwwai adaddaure kuma
abankare agurfanardasu abainar jama,a sai Sarki Musruf
yamike yafarama jama,arsa bayani yaku jama,ata kusani
natarakunedomin inkashe matana agabanku domin
Sunadauke daciki namfa mamaki yakama mutane Shida
yakeneman Haihuwa to,akanmexaikashesu sarki
yacigabada bayani yace domin susunadauke dacikin
yaya,matane nikuma inabukatan danamijine sannan yaya
matamma daxasu haifa xasu kasancene annoba agaremu
sarki yadaga murya yaceto jama,amekugani
akashesune,ko,akyalesu bakidaya jama,asuka dauka
akashesu akashesu Sarki ya,umurci katti bakwaidasu
sarekan matannan bakwai kattin sutsayu akansu sudaga
takubba zasusare kawunnansu,Matannan saikuka suke
rusawa gunin bantausayi Kawai sai akaga Farsiya dake
Xaunekusa da Sarki tamike taitsawa,gakattinnan
tanacewa Kudakata METAKENUFI? SHAYIMUTUWA DOLE
Littafi na Biyu 2
Na Ibn Abdullahi Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
MUTUWA DOLE
Littafi na Uku 3
Na Ibn Abdullahi Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com



MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART III A
Lokacinda dakaru bakwai dauke datakubba sukatsayu
akan matan sarki Masruf domin cika umurnin Sarki
Masruf sai sukwarara ihu atare suka daga takubabba
matan Sarki suka fasheda kuka saurakiris susaukema
Matannan takubba awuyansu sai Matansa natakwas
tamiketakwarara ihu tadakamadakarunnan tsawa
tanacewa kai tsinannukada kukus kurakukashemin yan
uwa lallai kuma xakumutu dakaru suka Sauke takubba fili
yaitsit bakidaya alumma suka xubama Sanawiyya idanu
cikin tsananin mamaki bakomaiyasa mutane mamakiba
Face saninta takasance mace maitsananin biyayya ga
umurnin sarki domin mutane suna bautama gumaka
ruwa rana da sauran abubuwa amma ita Gimbiya
Sanawiyya Sarki Masrut take bautama koda Sanawiyya
taga bakidaya jama,arBirnin Shirab sunxubo mata idanu
Saita fara magana cikin sanyin murya tanacewayaku
al,umar kasata lallai kusani ninakasance baiwace abar
wulakantawa dare da rana kwatsam Sai Sarki Masruf
yayantani sannan ya,aureni yanunamin gatada kulawa
wanda uwata da ubanama basu baniba tace abisa
wannan dalili lallai baxan bautama kowaba Sai mijna
Sarkina dalilina na hana kashe kishiyoyina shine sune
nazonatarar sunatare da mijina amatsayin matansa
tabbas Sarki Masruf na mutukarSon matansa amma
Sharrin bokaye yasashi ya,amince xa,akashesu agabansa
kuma abisa umurninsa Sanaiya tadaga murya tace yaku
jama,ar kasar Shiraf inada Tambaya shin akwai wandaxai
iya badatabbacin cewa nanga bokaye baxasu,umurci
Sarki yasa asarekainaba danneman biyan bukatansa
bakidaya,akarasa mai amsa mata tambayarta sai Kawai
Sanawiyya tafasheda Kuka tadurkusa agaban Sarki Masruf
tace yakai mijina kuma abin bautana Ba,inacewa kakyale
matankabane aa kawai inarokonkane lallai nima ahada
dani asarekaina domin idamma ba,akasheniba zansha
guba immutu kafin xuwanranar mutuwata domin nasan
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfcetabbas Jama,a sunyi mutukar tausayama
Sanawiyya inda dayawa suma saida sukaita kuka Sarki
Masruf yakalli Bokanya FASILA saitace akyalesu surayu
domin rayuwar sanawiyya tai tsawo take akakwance
matan Sarkinnan guda bakwai aguje suka rugo dagudu
sunakuka Suka rungumae Sanawiyya Suna cewamungode
yar uwa lallaike macace mai,adalci domin muncutardake
abaya gashi yanxu kin tseratardamu daga tarkon
mutuwa,Sanawiyya tace nayafe muku kuma daga yau
kunacikin kariyata tabbas nasan akan biyar bukatan Sarki
baxai kyaleku,kurayuba domin bayakaunar kuhaifi
yayanda kuke dauke dacikinsune nikuma ina
mairantsuwa da mijina Sarki masruf Saikun haifi yayanku
Matannan sukakara kamkame Sanawiyya suna rusakuku
bakidaya takwashesu takaisu wani gidanamasamman
sannan ta,aika akiramata Wani Sadauki Maisuna
NAMRUshidai sadauki Namru,yakasancenetamkar dan
uwan Gimbiya Sanawiyya domin shine abokin
Shawaranta indai kacire SarkiMasruf tobata dawani
Makusanci kamarsa dalilin samun kusancinsu Kuwa shine
abaya taresukai bauta awata masaurauta inda Namru
yakasance mainuna tausayinsa agareta saudayawa sai
in,araba abinci saiyabata nashi inwani xai zaluncetashiket
are mata aduk lokacinda akasasu aiki mai wahala shike
tayata tabbas yabata kariya tamkarka kanwarsa Kwatsam
Sai Sarki Masruf yakawo Samame masarautan dasuke
bauta yatarwatsa masarauta yakame maxansu da
matansu toshine,Sarki yaga Sanaiyya yayantarda ita ya
aureta Shine itakuma tasa Sarki yayantarda Namru tace
dan,uwantane dake jarumine Sai yashiga cikin dakarun
Kasar Shiraf yaxamo abin girmamawa domin Jama,a
sunamai kallon dan uwan Gimmbiya SanaWiyyace
tolokacinda Sadauki Namru yaxo Gun kiran Sanawiyya
Sai ya isoransa abace babu alamar Fara,a afuskansa
kodaGimbiyaSanawiyya taga Namru,awannan Hali sai
hankalinta yatashi tace yadan uwana rabin jikina Shin ina
dalinwannan kunci naka Sadauki Namru yakalleta
saikawwai yafasheda Kuka tamkar karamin yaro can
yaishiru Sannan yace yakegimbiya kisani axancen
gaskiyanidake bamuda wata yan uwantaka amma ahalin
yanxu jinake ketamkar jinane na hakika tabbas
baxantaba bari wani abu yacutardakeba to,ammke gashi
kinceci cikakkun makiyanki na,asali lallai kinyi babban
kuskure daki ceci rayuwarsu dominsu sunaneman
hanyarda xasu rabakida duniyane yakareda maganarsa
dacewa akamme baxan shiga damuwaba Gimbiya
Sanawiyya tace kasani yakai dan uwana lallai mutuwa
dolene domin agabana akashe iyayena tadanyi shiruu
sannan taci gabada magana tace yakai dan uwana
nakirakane domin kaba matannan kariya lallai kaikadaine
na yarda dakai baxaka iya cin amanataba sabodahaka
kadebo Amintattun abokanka domin kuba kishiyoyina
tsaro har sai sunhaihu lafiya acankuma gefe daya Sarki
Masrufne da Bokanya Fasila suna tattaunawa
gamedayadda za,su bulloma Gimbiya Sanawiyyada
Kishiyoyinta adaidai nanne Kaifiyya takalli dan uwanta
Sarki,Kifyan tace dan una dareyayi kasanni nikuma bana
tsallake lokacin barcina xanje inkwanta gobe macigaba
dommuji yadda Sarki Masruf da Bokanya Fasila xasu
bulloma Sanawiyya da kishiyoyinta acankuwaArewacin
Lakcad Sarki KUFRU DAN KAFIRU yaketa duwatsu
yatsallake Sahara yawucemadakatar Sadauki Shaukib
sakamakon ruftawarsakarkashin kasa Shida Jama,arsa
Sarki Kafiru yana dabda shiga kauyan Lakcad domiyacika
kudirinsa na yakar Kabilun yamako yakaudasu
adorankasa Kawai Sai sukaji ankwarara wani SakaranIhu
mairaxanarwa cik Sarki Kafiru da rundunarsa sutsaya
inda dawakai suraxana sukarika xambarma xasu shiga
daji Shiru Sarki Kafiru basuga wani yabulloba sai yai
Umurnida,aci gabada tafiya aikoda Runduna tayunkura
xatai gaba saikuma aka rangada guda wata kura taisama
tairimi,tatokare Sasararin Samaniya sannan tanufo
Rundunar Sarki KUFRU DAN KAFIRU KAFIN,ISUWANSU
XANSHA FATEN DOYA MAIXAFI HEHEMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 3B
Lokacoda Sarki Kafiru yaga kura tatunkaro Rundunansa
saiyai tsawaga jama,arsa yacekai maxaje kushirya shirin
tarbanmakiyanku lallaikusani wancantawagar mayakam
kabilun yamakone kuma suntahonedomin
sudakatardamu shiga birninsu kuma basu isaba domin
idai Sarki Kafiru yainiyarzaiyi abu toduk duniya babumai
takamasa Birki yana rufe baki kurannan takariso sannu
ahankali tayaye haske yabayyana aiSai Sarki Kufru da
tawagarsa suka shamamaki bakomaiyabasu mamakiba
faceganin Yarima Umkara da Gimbiya YALISA bisa
ingarman dawakai sunyishigar yaki kaikace
Shaidanune,suda sukai tsammani xasuga runduna ta
maxaje marasa adadadi Sarki Kafiru yakarema Yarima
Umkara da Gimbiya Yalina kallo saiyabusheda
dariya,akarke yadaure fuska yakwarara ihu Sannan
yadaka musutsawa yace kai yara wani laifi ku,aikatama
Sarkinku da yaturoku ixuwa ajalinku yadaga murya yace
lallai kujuya kukoma cikinkauyanku domin banaso
nakasheku dabandaban sonakenakasheku atare maxanku
da matanku inkoneku tareda gidajenku yadagamurya
yace inamai rantsuwa datarin gemuna Kaxa
baxanbatatarayuba awannan yanki Kawai SaiYarima
Umkar da Gimbiya Yalina Sukama Babbaka dariya tamkar
sunxare can sukadaure fuska kamar an aikomusu da
mutuwar danginsu yarima Umkar yakwarara ihu gamida
tsawa akarke yanuna sarki Kafiru da tawagarsa da
tsininmashi yace kai wawan Sarki lallaikasani
mubiyunnan dakagani agabanka tomune mutuwarka
domin abisa yadda dakammu jiji dakai dakuma Karfi ixxa
irintamu Saimun turmsa hacinkadana dakarunka akasa
yarima Umkar yadaga murya yacetabbas sai Duniya da
mutanen cikinta sunmaka dariya domin xasusami labarin
kadibo tawagar maxaje miliyan biyar domin karushe
Kauyan Yamako amma dakaru biyukacal suntakama birki
akarshe sunxamo ajalinka kaida rundunarka Wohoho
Kalaman yarima Umkar saisuka Zama kamar yawatsama
Sarki Kufru ruwan guba yafusata xuciyarsa ta hangula
yakama cikayana batsewa yadakama wani yanki na
jama,arsa tsawa take waniyanki na maxaje kimanin
dubugoma sukai ihu gamida gunji suka tunkari su yarima
Umkara takubba tsirara Yarima Umkara yakalli Gimbiya
Yalina kawai Saita kwarma ihu taxaburi Dokinta taikan
dakarunnan sukahadu atsakiya sukaiKwaram kwatsam
Gimbiya Yalina tarika saukema makiya wani irin yaki na
masifa domin aduk lokacinda takaisara saita
turamutumarbam,arba in lahira haka intakai suka da
dogon mashinta saita Sokesamada dakaru arba,in tarika
xarya acikinsu tanawafce rayukam maxaje tanasa mashi
tana Fasa kirjinsu dankari tuni guri yayamutse gamida
hargitsewa,karan takubba daihun maxaje yacika ko,ina
koda Sarki Kufru yaga ta,asan da Yalina kema dakarunsa
sai ransa yabaci yadakama dakarunsa tsawa wani yanki
yakara yankewa su afkamata da sara dasuka inda
tawanxu tana karewa gamida maida martani
kamarShaidaniya haka Yalina kekurdawatsakanin maxaje
tanaturasu kiyama dakaru Suka fusata gamida Hassala
sukai gunji dakaraji suka afkama Gimbiya yalina atare
kuma,a lokaciguda sukaimata kawanya sukaimata kuri
sunaniyar suimata Rubdugu dankari Lallai jarumtaka
Baiwace kuma wani aiki saidan gado domin da Yalina
taikwarma ihu gamida karaji takai koradama dahagu
gaba dabaya taidaka tsalle kamar tsuntsuwa tana feke
kammaxaje wohohoo aisaiga maxaje naxuba tamkar
zuban kago kawuna sukarika tashi Sama aisaga tulin
gawawaki samada dubu dari Shida akwaceakasa Gimbiya
yalina tana tsakiyarsu takobinta damashinta suna tsiyayar
jini tsanananinmamaki yahana Sarki Kufru yaba Wasu
dakarun umurni sutunkaretasaikawai yaxuba mata idanu
yatuna tuna irin kisan Jama,arsa Gimbiya yalina
takwarara ihu tanuna Sarki Kufru tace kai wawan Sarki
Harka tsoratane daganin bala inda yasauka akan
dakarunka tai murmushi tanuna bakida ragowar dakarun
tace tokamar hakane duk wanda yafuskancene
zaifarudashi dankari Ran sarki Kufru yabaci yadakama
dakarunsa tsawa yanacewa ku afkama shedaniyarnan
bakidayanku lallai kowanni jarumi inaso yatabbatar
yayankomin wani Sashin nama najikinta domintabbatar
mata dakisan gilla bakidaya Dakarun Sarki Kafru Miliyan
hudu da dubudari Hudu sukai ihu gamida Gunji sukai kan
Gimbiya yalina itamatai kururuwa tagirgixa mashinta
takarci kasa da takobinta taiwani Ruri tadaki kasa
dakafanta saigata akan dokinta dokin yairimi gamida
Haniniya yaiwani futan burgu yatunkar maxaje dakarun
Sarki Kufru da Gimbya Yalina Sutunkari Junu
kowannensu na ihu da kururuwa amma shi yarima
Umkara Saiyanemi guri yaxauna yana kallon abin cikin
nishadi tsakanin Yalina da makiya akai karambatar Karfe
jini yakwaranyeda tsoka yaki yakullu masifa ta auku jini
yakama kwarara kasa tadaurawa kamar xata kife Yalina
tarika kaikomo tana tura maxaje lahira tarika saukema
makiya miyagun sara mutuwa tana binbayanta tana
turasu kiyama yaki yakaxanta yamunana Gimbiya Yalina
taxomo tauraruwa mai wutsiya maitaken ganinta ba
alkairiba domin duk inda tagillma tosaidai kaga tulin
gawawwaki naxuba kamar Ruwa tabbas yalina
hatsabibiyace kuma shaidaniyace domin dagumu yai
gumu saitarikama makiya gixo tsananin masifa saisurika
ganin tana kasuwa da yawa kumatana barna akowani
Bangare tamkar barnan,iska,haka gimbiya Yalina take
kaimaxaje lahira abin yamunana kuma yata axxara
sannan yakin yaitsamari sarki Kufru yakwarama ihu
yashiga shirgama dakarunsa xagi gamida tsinuwa yana
cewa kai la,anannu tambadaddu lallai tsinuwa da,la,ana
suntabbata agareku ace mace tagagareku tafuneku
tahanaku Sukuni lallai idan harbaku tsinkekantaba tosai
abin bauta Karmota yala,anceku dankari aisai dakaru
suka tunxura sukarufarma Yalina ahakane wani Sa yasa
Mashiyasoke Dokin Yalina take,ita daDokin
Sukabaje,akasaMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 3C
Lokacin dawani dakare yainasaran tsire dokin Gimbiya
yalina sai Dokin yadurkushe Kasa tai yunkurin tashi
amma sai amawalin doki yariketa to sai dakarun Sarki
Kufru dan,kafiru sukoyo kanta daniyyar suyimata
kwafdaya atare kuma alokaci guda suka daga
makamansu zasuimata Rufdugu dankari Kukan Zaki
maifasa Garke shanu aituni yarima Umkar yamike
yatakarkare yakwarara wani uban ihu wanda saida duk
wata halitta dake yankin tafurgida bakidaya Dakarun
Sarki Kufru sunshiga rudani sun furgita dajin kukan zaki
sukasa aiwatarda nufinsu akan GIMBIYA YALINA suka
juya domin suga wani bala inne keshirin afka musu
karan, unnan ai sai suka hangi yarima Umkara tamkar
wani guguwa yafalfalo aguje wata bakar guguwwa
nabinsa abaya hannunsa nadama yanarikeda wani
kakkaifan Gatari Hagu yanarike tashafceciyar takobi
yatunkarosu da balbalin bala ii tamkar aljani tsabar tsoro
Sai sushiga ridu sukabar Ginbiya Yalina suka fuskanci
yarima Umkara tabdiii jan suna dabda haduwa yarima
Umkar yai gunji yaikururuwa yadaka tsalle saigashi
atsakiyar makiya Kamar wutan kara tamkar wutan daji
Haka yarika dibar ran makiya yaxamo kamar mayun
wacin xaki agarken tumaki yarika kai Sara ta gatari yana
Sokewa da tsinin takobi tuni gawawwaki suyawaita jini
yakama kwarara kawuna suka rikatashi Sama adaidai
lokacin da Yarima Umkara yagamarikita Dakarun Sarki
Kafiru to awannan lokacine kuma Gimbiya Yalina tasamu
daman mikewa kayya aisai komai yarikice fili yaki
yadame masifa taninka nabaya annoba mutuwa tamotsa
guguwar yaki taisama domin Yarima Umkara da Gimbiya
Yalina saisuka hadu aguri guda suka hada karfida karfe
Dantse da dantse suka rika saukema Dakarun Sarki Kufru
dankafiru Balbalin Bala iii gamida axabar yaki sukarika
shayarda maxaje gidauniyar mutuwa wohoho kaji
makara yaki aikoda adauki tsawan Sa,a biyu aba wannan
Bala eh en yaki sai akanemi dakaredaya daga cikin
dakarun Sarki Kufru atsaye akarasa bakidaya Sunxama
gawawaki sai wadanda suka rasa hannaye ko

Please Login or Register in order to submit comment