Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rokon gafara sarki Yagirgixa
kai yace ammafa nibaxammaka dole inkoneka tareda yan
uwanka Yarima Umkara yace kai wawa lallai kasani yawan
maganganu rashin artabu sannan rashinjini rashin
tsagawa kawai kutaho mugwabxa aga nidaku waye
mexarra dakarun hadin guiwa surafka ihu gamidaruri
sunufi yarima Umkar atsiyace kayya rashin sani yafi dare
duhu domin dasunsan masifar da yarima Umkar
yatanaxa musu tabbas dabasu tunkareshiba domin saida
sukasa isa gareshi sai yadauko wanibakin mayafi yagirgixa
mayafin yana ammabatan wasu kalaman surkulle gamida
warkokin tsatsuba sai yajefa musu bakin mayafinnan
kayya tsafi gaskiyarmaishi aisai mayafinnan yakyakkece
yai gutsigutsi sai suka xama wasu kananan macixai
tsananin yawa tamkar gudan xuma sam baxasu,irguba
kananan macixannan suka afkama dakarun hadin guiwa
dasara dacixo duk wanda suka cixa takeyake
mutuwahaka dukwanda suka sara shima tashi takare
dakaru sukarude suka futa ahayyacinsu sukarika sakin
ihu dakururuwan neman dauki Sarki elkana yajarraba
dukwani tsafi da yasani aduniya domin yaceci rayuwar
jama,arsa amma abin yagagara yanaji yana gani bakidaya
kananan macixannan suka hallakamai dakarunsa
bakidaya yatakarkare yakwarma ihu yakama tsuma yana
kumbura yanacika yana batsewa Gimbiya yalina
tabusheda sariya taceda sarki Elkana kaisakarai maxa
karike xuciyar kartafashe sannan gashawara maikyau
kaimaxa kaje gaban Yarimana kafadi kanemi gafaransa
watakila yayafemaka wadannanxafafan kalamaina
Gimbiya Yalina yaimutukar tafarfasa xuciyar SarkiElkana
yaji kamar yahadiyi rai yamutu yakwarara ihu yaxare
takobiyakalli Yalina yaceke yarinya abisamunanan
kalamanki sai nadatse kan dan,uwanki agabanki domin
kiji radadin danaji yayin mutuwar jama,ata yakwarma
Ihu yakarci kasada takobinsa yafalfala aguje yanufi
Yarima,umkara yana ruri kamar wani Mayun wacin Zaki
shima Yarima Umkara yafalla aguje yanufi Sarki Elkana
saida yarage saura kirishadu sai sukadaka tsalle suka
haduasama sukacame da axabebben yaki,asama yaki
maitsanani dankari aitun asaman sarki Elkana yagane
ruwa batsaran kwando bane dominkacakaca yarima
Umkar yayimasa sunadirowa kasa yarima Umkar yakara
kartama sarki Elkana takobi akirji kirjin yadare jini yai
tsartuwa tsananin xafida radadi Sarki Elkana yakwarara
ihu yarima Umkar yasa kafa yabankeshi saida sarki yai
sama yaje yabugu dawani katon dutse jini yawankemar
fuska yai yunkurin tashi amma yakasa Afusace yarima
Umkara yagirgixa takobinsa yatunkari sarki Elkana
daniyar datse kansa kwatsam sai wata gagarumar Iska
tafara kadawa datsananin karfi tayadda saida yadakata
yadaga kaisama saiyai arbada wani katon tsuntsu
yanashawagi asararin samaniya girman tsuntsun yakai
girman katon Doki yanufi Sarki Elkana Yarima Umkara
yatuna tsuntsun shine yadauke Sarki Kifyan da
sarauniyaXuka,u dakuma sarki Kufrudankafiru Yarima
Umkar yakwarma ihu gamida girgixa yana ammaton
wasukalaman surkulle take yarikida yazama wani
narkeken tsuntsu yaigirgixa yayunkura yai sama yariski
Katon tsuntsunnan sukacame da fada asararin samaniya
fada maitada hankali tsananin karfin kadawar
Fukafukansu sai suka rika kakkabo kananan tsuntsaye da
manyan tsuntsaye kasa sama taibakinkirin aikoda
sukasami sa,agudu sunawannan kaxamin fada asama sai
sukaima junansu kacakaca tsananingalabaita,saisuka rito
kasa atare dankari sunadirewa sai bakiyansu suka
koma,kamanninsu na,asali yarima Umkarsu yaitoxali da
Sarauniya Kaifiyya nanfa su kafama juna idanu suna
haran juna gamida nunama juna tsananin tsana Yarima
yadakamata tsawa yace keshaidaniyakinsha wafce mana
abin harimmu to yau kema kinshi hannu kuma baxaki
tsiraba sarauniya Kaifiyya tace wane kaiyaro asama
mungwaxafadane abisa turban tsafi to yanxukashirya dan
mugoga DANTSE D DANTSE KARFE DA KARFE
kuma,amkawo SHAYIFAL;;;;;;;MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART III;;;;;;;;JSarauniya kaifiya
tajada baya takubakwai shima Yarima Umkara yajada
baya takubakwai dukansu sudaga makamansu sama
sannan sukwarara ihu suka falfalo aguje damugunnufi
axukatansu sukahadu sukai kwaram kwatsam sukaima
junansusara, takubbansu sukahadu wani kara yatashi
maidaukeda tsiwa tartsatsin wuta yatashi nanfa
sukacame da masifaffen yaki maitada hankali tabbas
wannan yaki shine akecemar haduwar hatsabibai
dominwani irin yaki sukeyi suna kaima juna sara atare
gamida kai tokari dakafa kura tahadu taisama
talullubesu,Yarima Ummkara harba,a iya ganinsu saidai
tashin sautin karan haduwar takubba hankalin su
Gimbiya Yalina dasuke daddaure ajigkin Bishiyar da Sarki
Elkana yainiyar konesu yatashi domin basusan meke
faruwa acikin kurannanba tsakanin Sarauniya Kaifiya
dakuma yarima Umkar fatansudai Yarimansu yainasara
haka shima Sarki Elkana dake Kwance jinajina sakamakon
miyagun sara da yarima Umkara yai masa hankalinsa
yanatashene domin fatansa Sarauniya Kaifiyya taigalaba
domin yatsira darayuwansa makahon yakiyaci gabada
gudana can karan takubban yagushe guri yai tsit kura
tafara yayewa nanfa gimbiya Yalina da Jama,arta
sukamararraba idabu dominganin waye yai nasara kuma
waye yafadi haka shima sarki Elkana yakasance cikin rudu
datashin hankali can kuratayaye,aisai ga sarauniya Kaifiya
atsaye tana huci gamida xare idanu shikuma Yarima
Umkar yabi lafiyar kasa komotsi bayayi sarauniya Kaifiyya
ta kwararaihu taje gaban Gimbiya Yalina taimur mushi
tace ke karamar takadara nadauka karoda yariman naki
tamkar karoda xakine ashe baikai matsayin kareba sarki
Elkana wanda yalallabo yaxo gurin dakyar, jini naxuba
asassan jikinsa yadubi Sarauniya Kaifiya yace yake uwar
maxaje inarokon alfarma,agareki sarauniya tace
mekakeso lallai xammaka sarki Elkana yace nayi
alkawarin kone gimbiya Yalina da jama,arsa torokona
agareki shine kibani dama inkonesu sarauniya kaifiyya
tace kasami dama maxakasa bakin wuta kacika burinka
yaro kafin yadauki bakin wuta sai sukaji gimbiya Yalina
takama babbaka dariya tuni sarki Elkana yakomabayan
sarauniya yarabe dominyasan Yalina batadariya abanxa
Saruniya tadakama Yalina tsawa taceke yammata
kinhaukacene koko magagin mutuwace maisanya
dimuwaGimbiya yalina tadaina dariya tadaure fuska
tadubi Sarauniya kaifiya tace banine mahaukaciya Kece
babban mahaukaciya dakike tunanin xaki iyakashe
yarimana tadaga murya tace lallai kinyi kadan domin sai
antaro irinku dubu to baxasu,iya kashe yarimanaba
mamaki yakama Sarauniya Kaifiyya saboda jinkalaman
Gimbiya yalina Taxubama Gimbiya yalina ido kamar
mekokari gano wani abu ajikinta Gimbiya Yalina
taimurmushi taceda Kaifiyya Kindaukana xarene tadaga
murya tace maxaki waiga bayanki domin kitoxali da
mutuwarki xaki ubanmaxaje yarima Yamaku
makashin,axxalumai da munafukai dasauriSarauniya
Kaifiyya tajuya dankari,aisai tashamamaki ganin
yarima,Umkar atsaye fuskansa amurtuke yanarikeda
takobinsa mamaki yakama sarauniya Kaifiyya tafara
tunanin anya Yarima Umkara mutumne kuwa domin
tatuna abinda yafaru acikin bakar kurannan alokacin
dasuke gwabxa yaki takaimar sara yakauce yasa hannu
yakifeta damari tarude gamida futa acikin hayyacinta
yarima umkar yadamketa yamakatada kasa yatake
kirjinta yadaga takobi xai datsekanta Saita sabi yaudara
takama bashi hakuri taimar alkawarin xatakaishi inda
taboye sarakunannan uku wato sarki Kifyan da sarauniya
Xurka,u dakumaSarki Kufru dan kafiru kodajin haka sai
yayarda da,ita domin yasan indai yahallaka sarakunannan
su uku tabbas shirin sarakunan duniya nason tarwatsa
kabilun yamako yawatse sai yamika hannu dan yadagota
to,alokacinne taha,inceshi taxaro wata kakkaifan wuka
maidafi wanda kodutse ayankada wannan wuka tosai
yalalace tasokama yarimaUmkara har sau bakwai
tsananin dafin wukan yakasa koda magana sai jini kexuba
tabaki ta hanci harda kunninsa tabbas Sarauniya tai imani
takashe yarima Ukara acikin Kurannan amma abin
mamaki gashiagabanta takuramar idanu YarimaUmkar
yai murmushi iri murmushixaki yace ke azzaluma
mayaudariya tirda hali irinnaki ahakan kike kiran kanki ke
jarumace to yanxunnan xakiga xallar maxantaka
yakwarara ihu yaikanta afusace itama tace kai yaro komai
na,iya faruwa afilin yaki ko inyaudareka ko immakarya
ha,inci xamba dukdai burinashine inkasheka sukahadu
sukara kacamewa da axababben yaki tamkaryanxune
farkon yakin kai lallaijarumtaka abarsone domin
awannankaran Sarauniya tagane banbamcin dake
tsakanin ruwa da shayi tuni Yarima Umkara yaimata
miyagun sara hargu uku biyu agadan baya daya acinya
tajadabaya tana layi tamkar xata fadi amma saboda
miyata tadada gyara rikon takobinta takeyi takwarma ihu
takara afkamarnanfa yarima yatareta damugun nufi
yakafta mata sara akafada tuniyatsinkemata hannun
bakidaya jini yai feshi Yarima Umkara yasakafa yabanketa
taisama tafado kasa Yarima Ukar yanufeta afusace
daniyyar datse kanta dankari kamar Kibiya Sarauniya
tamike tamika hannunta Sama takama kiran wasu
mahaukatan sunaye hardaddu kafin yarima yakariso
gurinta sai wani haske yabayyana atafin,hannunta tashafi
kafadarta da Yarima yasare mata hasken yashigeta
takwarara Ihu take hannunta yadawo babu,alamar rauni
kociwo wannan,al,amariyaba yarima mamaki inda
yatsacikyana kallonta wannan shine kuskurensa domin
tuni Sarauniya Kaifiyya tanunushi wani haske yashigi
idanunsa tsanani xafida radadi saidayakwarma Ihu yakife
akasa Itakuwa Sarauniya saitarikida taxama tsuntsu tasuri
Sarki Elkana Tai samatabace aciki gajimare,adaidai
lokacinne kuma Yarima Umkar yamikegamida Girgixa
yaxama tsuntsu Shima yaisama

MUTUWA DOLE
Littafi na Hudu 4
Na Ibn Abdullahi Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.


;MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf ;;PART 4A::Lokacinda Sarauniya Kaifiyya
tasuri SarElkana taisama sai yarima Umkara yakwarara
ihu yaigirgixa yarikida yaxama wani jibgegen tsuntsu yai
sama yaita shawagi asararrin samaniya amma baiga
Sarauniya Kaifiyyaba dole yadawo kasa yatadda su
gimbiya Yalina,yasawuka yayanke igiyarda akadauresu
sukwance sukai jinjina ga yarima Umkara alokacinne
madubin yarima Umkara yamotsa dasauri yadauko sai
tsohuwa huzaiya tabayyana Yarima umkara yace kaka
barka da yamma tace yauwa sannu jarumin maxa uban
maxaje maibidamaxa daji gimbiya yalina tamatsakusa da
Madubintace haba kaka irin wannan kirari kamar
shikadai yaiyakin tsohuwa tace to wanen yaceci
rayuwarku badan yaxoba aidatuni tarihinu yakare
Gimbiya Yalina tace kaka munefa mukafara tunkaran
sarki Elkanakinga duk abidayarima yayi awannan yaki
saurammune Tsohuwa Huxiya tadubi Gimbiya Yalina tace
ke yammata idanku Mafara yakine toshi Yarima Makara
yakine dayaxo guri totaro xaiwatse bakidaya sukafasheda
dariya alokaci guda,yarima Umkar yadaure fuska kamar
wanda aka aikomasa tasakon mutuwarahalinsa
tunidakaru saba,in da gimbiya yalina hadida tsohuwa
Huxiyya sukai shiru kamar sunga mutuwaaxahiri Yarima
Umkar yadubi huxiya yace kaka menene
kegabammutsohuwa tacedama abinda yakawomu kenan
domin Sarki Zairana da sarki Karwana da sarauniya
Husliya yar Husla dakarunsu,miliya dubudagamayyar
arnan daji masu kokarin daukan Fansa sunadab da,isa
madakatar da Sadauki Shaukib dadakarunsa sukeba
yankimmu tsaro lallai saikun hanxarta domin
sarakunannan uku sunada mutukar hadarishaidanune
sannan arnan dajinnanmasu shirindaukan fansa sunada
mutukar Karfi da mugun tsafi dominbakowaniKaifi
datsini ketasiri ajikinsuba Gimbiya Yalina tace kaka inaji
kina yawaita kiran arnan daji masu niyyar daukan fansa
shin wani gabane ketsakanimmu tsohuwa huxiyya tace
jikata babu lokacin amsa tambayarki amma kiyi hakuri
lallai akwai yuwan xamui wata doguwar tafiya maihadari
domin ceton rayuwarmu amma yanxu kukaima
Sadauki,Shaukib dauki saita bace bat yarima Umkara
yamaida Madubinsa yaitsawa dakaru suka haye
dawakansu sukaiyamma Itakuwa Sarauniya Kaifiyya
lokacinda tasuri Sarki Elkana bata bayyana ako,inaba sai
atsakiyar Fadarta Sarki Kifyan da Sarauniya Xurka,u
dakuma Sarki Kufru dankafiru suka mike sukaimata jijina
Sarauniya Kaifiya tadubi sarakunannan tace ga
dan,uwammu sarki Elkana nacetoshi ahannun yarima
Umkara tace lallai kusani akwai,aiki agabammu domin
nagoga yakida gimbiya Yalina tabbasbakaramar Jaruma
bace amma karoda yarima Umkara tamkar karoda
Dutsene dominshi annobane Lallai wajiibe mukara maida
hankalimmu akan shawo kan Sarakuna bakwai yan,uwan
juna masu tsananin gabadaJuna saita sami gurita xauna
zamanta keda wuya sai Sarki Kifyan yace yake yar,uwata
maxakici manada labarin Gimbiya Sanawiyya da
kishiyoyinta su Bakwai Sarauniya takurbi Shayi sannan
tace lokacin da sadauki Namru yaceda Gimviya
Sanawiyya itace xata fara shiga koramar tsafinnan sai
hankalinta yatashi tafaramai kallon mahaukaci aranta
tace tayaya Dan,uwana xaice inshiga ruwanda
agabanaajefa Doki yaxa gwanye yanarke sannan ace
nixam farashiga lallai dasake takasa saukowa akan
dokinta sai sadauki Namru yadubeta yace haba yar,uwata
shinkina tunaninxansaki awurin daxaki cutune kisani
tunkinayarinya nake dauwaniyadake kuma alkawari
nadauka gamida rantsuwa da xumuncimmu baxandaina
baki kariyaba har sai mutuwa,tadaukeni kalamai Sadauki
namru sukaratsa jikin Gimbiya Sanawiyya kunya
yakamata datsananinTausayinsa domin sadauki Namru
yadade yana saidarayuwansa akanta saitasauko daga
kandokinta taje gaban sadauki Namru tafasheda kuka
tanacewa kagafartamin dan,uwana nasanya kokwanto
abisa umurninka lallai namaka butulci sadauki Namru
yajanye jikinsa sannan yace yar uwa basaina fadamikiba
kema kinsa bakyamin laifi yanxukikama hanya kishiga
koramarnandomin makiya nabin bayammu saura kiris
kuma suriskemu kawai saitanufi koramarnan dakwarin
gwuiwatasanya kafarta acikin koramarna tanashiga
akwarara ihu gamidawani tsawa sama takama cida gari
yai jajur kamar xa,airuwan wuta ruwan koramar yakama
wani xillo,yanaturiri gamida toroko sai yairimi kamar xai
hadiya Gimbiya sanawiyyaamma sai yakoma kasa, tsoro
yakama Gimbiya sanawiyya tatsaya cakaruwan tanashirin
juyowa dabaya koda Sadauki Namru yalurada Nufinta sai
yadaga murya yace yake yar uwata lallai kici gabada
tafiya kadakisake tsayawa kuma kada kikuskura kiwaigo
mutukar kuwakiwaigo xaki halaka aisai tacigabada tafiya
acikin korama Sadauki Namru yadaga murya yace
maxaje muje atare sutunkari ruwannan suka shiga cikin
koramar aisuna shiga saiwasu miyagun hailittu ruwa suka
taso musu sadauki Namru yace maxaje kuyi amfani da
dogon mashi gurin yakar miyagun halittunan,sannan
kada wani yayarda halittunnan sutabi jikinsa sannan
bawaige duk wani hayaniya ko ihu daxakaji abayanka
kada kawaiga domin xaka hallaka dankari take maxaje
suka fudda masu hannu bibbiyu yaki yabarke acikin
korama nanfa ihun maxaje yakarade ko,ina
dakarusukarika Suke halittunnan gamida tsiresu inda
wasu sukarika tashi Sama sai Sadauki Namru yarkida
yaxama wani katon tsuntsu yarikafesasa musu wuta suna
konewa inda wasu dakaru su arba in sukasa matan Sarki
Masruf kishiyoyin Gimbiya Sanawiyya atsakiya
dominbasu kariyaamma ahakasaida halittunnan sukarika
kashewasu akokarinsu nasonkashe matannan amma
anakashe dakare daya kobiyu tuni wasu xasumaye
gurbinsu tabbas ansha fama gamida gwagarmaya ahaka
a,isabakin iyakar koraman gimbiya tadakafa xata futa sai
Sadauki Namruyakwarma Ihu yacekitsaya
acikim,koramar yar,uta domin inKfutaZAMUHALLAKA
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf daga shafin www.hausaebooks.cf PART 4B Lokacicinda Sadauki Namru
yakwarara ihu yaceda Gimbiya Sanawiyya kadaki kuskura
kifuta acikin koramannan muddunkuwa kifuta bakidaya
jama,armu xasu hallaka cak Gimbiya Sanawiyya tatsaya
gamida kurama sadauki Namru idanu sadauki Namru
yadaga murya yace yaku maxaje lallai kowa yaikokari
yafuta acikin koramarnan tunkafin bala,i yarufto mana
haka jarumai sukaita futa Itako Gimbiya Sanawiyya tana
tsaye acikin ruwannan kikam domin bin,umurnin
dan,uwanta saida kaf Mutane sukagama Futa acikin
koramarnan sannan Sadauki Namru yace xaki iya futowa
yanxu yake yar uwata take GimbiyaSanawiyya tafuto
acikin ruwannan,dankari ai gimbiya nafuta acikin
koramarnan sai akwarara wata mahaukaciyar kara wuta
takama ilahirinkoramar take ruwan yakone sai wuta
kawai keci balbal Sadauki Namru yace akafa tanti domin
ahutaaci abinci sannan akarisa Lambon Ni,ima bayan
Amgama kafa tantuna sai kuyangi sukarika rarraba abinci
gadakaru inda Sadauki Namru da gimbiya sanawiyya
sukebe atantidaya suna cin,abinci lokacinda sukai nisa
acikin cin abinci sai Gimbiya Sanawiya takalli Sadauki
Namru tace yakaidan,uwana inada tambayoyi agareka
har guda uku kuma,inaso kaimin alkawari cewa xaka
amsamin tambayata babu gargada Sadauki Namru yace
lallai nimai cika miki Umurnine ako yaushe Gimbiya
sanawiyya tace tambayata tafarko menene dalilin dayasa
kace infara shiga ruwannan alhali yakasance mai tsananin
hadari Sadauki Namru yace kisani yake yar uwatawannan
koramar dabata awannan guri Sarki Masruf shine ya
umurci wasu shaidanu sukirkiri Wannan rafi domin
inmutanene sunshiga muhallaka amma ke ba,abinda xai
sameki domin sarki Masruf yace kada,abari wani,abu
yacutardake wannan shine dalilin dayasa nace kifara
shiga domin mutukar kinacikin koramar babu wani abu
nacutarwa da,zai motsa,Gimbiya Sanawiyya tace tambaya
nabiyu komenene yasa kahanani futa saikowa yafuta
sadauki Namruyace dakin fara futa tokuwa da
munhallaka acikin ruwan domin kinafuta duk wata
masifada bala,i nacikin koramannan xasumotsa saboda
haka xamanki aciki har mufuta shine ma,futa agaremu
Saikuma tace yakai Sadauki Namru alalhakikanin gaskiya
ni ba,yar uwankabace kawai abinda nasanimunhadu
amasarautu da yawa muna matsayin bayi sannan
kokaddara tarabamu tokuwa sai mun hadu agaba bansan
daliliba kawai da,ininaga kana nuna tausayinkane
dakyautayinka agareni inda akarke muhadu akasaR sHiraf
Sarki Masruf ya yantardani ya aureni nikumanacema
Sarki kaidan,uwanane Taci gaba dacewa to bantaba
tambayarka dalilin dayasa kaketa bani kariyaba natsawo
lokaci maitsawo haka Sadauki Namru yakurama
GimbiyaSanawiyya ido idanunsa sukaijajur kawai sai
yafasheda kuka maitsanani hankalin Gimbiya Sanawiya
yatashi takama hannun Sadauki Namru tagirgixa takama
bashi hakuri tanacewa kayi hakuri dan,uwana,tabbas
danasan tambayata xata tadahankalinka lallaida
bantambayeka wannan labariba koda taga Sadauki
Namru baida Niyyardaina kukannan sai itama tafasheda
kuka maitada hankali aitana farakuka sai Sadauki Namru
yaishiru inda yafara bata hakuri dakyar yasamo kanta
taishiru kawai saisuka rungume juna tanacewa tabbas
kaidan,uwanane na hakika kai jininane nibanaso kabani
wani labari gameda kaunardakakemin kawai nidakai
tamkar yambiyune Sadauki Namru yace aa lallai
akwairanan daxataxo dole saina baki labarina domin
nidake akwai dalilin haduwarmu tun farko sai yamike
yafuta acikin tanti yaitsawa ga dakaru yace maxaje kowa
yashirya domin xamudauki hanya take jarumai suka haye
dawakansusannan akama tafiya cikin tsari dashirin
kotakwana tafiyar sa,a ukusukayi cur bayada xango
saisuka fara hango lammbun ni,ima tundaganesa
sukafara jim kamshi nunannun yayan itatuwa da canjin
yanayi maidadi bishiyoyi kalala ganyanyakin nau,idaban
daban gunin Sha,awa saikadawa sukeyi gunin bansha,awa
tuni Gimbiya Sanawiyyada Kishiyoyinta subakwai
sucikada farinciki inda suka kosa su isa Lambunu ni,ima
susha lagwada sannu ahankali su isa kofar Lambun aisai
sukasha mamaki domin sunyi kicibis mugun gamo
dacincirundan dakarun Sarki Masruf kimanin Dubu dari
bakwai sundaje bakin lambun cikinshirin yaki kaida ganin
Fuskokinsu kasan babu ragayya xababbun dakarune
masu fushi da Fushin Sarki Masruf nanfa afara kalonkallo
tsakanin rundunan Sadauki Namru da tawagar sarki
Masruf can sai shugaban dakarun mayakan Sarki Masruf
wani jan karagon namijine maisuna Karkib yakasance
sadaukinekuma makashin maxa sannan shimasifane daga
cikin masifun duniya Shugaba Karkib yamatsa kusa da
Sadauki Namru yace kai Jarumin maxa lallaikasani
nidakai kartasan karne,saboda haka kabani hadinkai
batareda munxubar da jinin mutanemmuba inkama
matayannan guda bakwai inyankasu domin cika
Umurnim Sarkimmu koda Sadauki Namru yaji kalaman
shuga karkib sai yace baxaiyiwuba lallai kasani
kaikanabisa umurnin sarkine nikuma inabin Umurni
Gimbiyace Ran Shugaba Karkib yabace yadakamaSadauki
Namru tsawa yace kaiwawa shin bakasan dakai da
ginbiya sanawiyya duk kuna karkashin ikon Sarkineba
Saboda haka umurninsayakamata kabi bana matarsaba
domin itama abin ikonsane Inyaso sai yasa akasheta kaiiii
Sadauki Namru yadakamaI tsawa yace karyane basarki
Masrufba kosarakunan duniyane sutaru gabadaya suna
bukatan ayanka Yar uwata Mutakar inaraye burinsu
bazaitaba cikaba Yadaga murya yadaki kirji Nine
garkuwantane Ranshugaba Karkif yabaci yajuya yakalli
dakarunsa yace kai maxaje kushirya shirin gwabxa yaki
maxaje sukai ihu gamida kururuwa sukafudda makamai
shima Namru yaima jama,arsa tsawa yace maxaje
kushirya shirinyakim mutuwa maitaken MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf
SUMA sukwarara ihu suka,zare MakamaiMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 4C
Lokacinda maxaje suka kwarara ihu gamida karajin fusata sai suka futa aguje tamkar futan kibiya suka hadu atsakiya sukai kwaram kwatsa kai lallai maxa suke maganin maxa domin wani masifaffen yaki Dakarun Sadauki namru suke saukema jama,ar shugaba karkib kamar gobara daga kogi haka sukemusu kisan kiyashi gamida kisan gilla tabbas yaki saida makami domin dukda da cewa dakarun sadauki Namrusunkasance yankadan to amma saisuka xamema dakarun shugab karkib alakakai duk inda sukaratsa saidaikaga gawawwaki naxuba kamarruwa kawuna natashi sama sukari datse kawunan makiya suna farke tunvin tsinannu kayya aikoda Shugaba karkib yaduba yaga irin kisankiyashin da dakarun sadauki Namru kema Jama,arsa Sai yakwarara ihu gamida xaretakoba yaima dokinsa kaimi yafada filin daga dankari lallai kidan maxadaban dana matadomin tuni shugaba Karkib yarikita dakarun Sadauki Namruda sarada suka yarika musu kisan gilla dankari aikoda Sadauki Numru yaga irin barnanda Shugaba Karkib kemaja,ma,arsa kisan kiyashi sai yakwarara wani sakaran ihu gamida Ruri wanda saida yaki yatsaya cik dakaru sukaja baya nanfa Shugaba Karkib da sadauki Namru sukwarara ihu susaki Linxamin dawakansu sukatunkari juna sukai wani irin haduwa maisa kananan jarumai futada gudu yaki maitsanani yasarke atsakaninsu sukarikaima Juna migun sara karan takubba yacika ko,inahankalin dakaru yatashi kowa yana ganin xa,a,iyayin Galaba akan Shugansa ana cikin wannan bala,ine Shugaba Karkib yainasaran kaftama Sadauki Namru sara akirji take gurin yadare jini yaitsartuwa gamida feshe yabata jama,u tsananin xafi Sadauki Namru yakwarara ihu shugaba Karkib yakara kawomai saracikinhanxari yakauce yasawani dogon mashi yasoki sadauki Karkib akirji take mashin yahudashi hargadan baya tuni Sadauki karkibyafado kasa yaitamaza yamike amma yamakara tuni sadauki Namru yasanya takobi yatsinke kan mutsiyaci kan yaisama yafado kasa yaigare akarsheyaciji kasa tabdii jam,ai dakarun shugaba Karkib naganin ankashe jagoransu sai suka xubarda makamansu sukadurkushe abisa guiwowinsu alamar sunmika wuya sadauki Namru yakwarara ihu yanuna dakarunnan da tsinin takobi yace kai tsinannu lallai kusani daga yanxu kunxama dakaruna inkuma akwai mai jayayayya to yadagakai yakalleni aibabu wanda yaikokarin yin numfashi mai karfima Sai Sadauki Namru yai umurni da,ashirya akarisaLambun Ni,ima tuni akaiharma akarisa dankari lallai lambun yaci sunansa domin babu wani,abu nau,in'yayan itace dababu agurin saida sukai watanni bakwai suna hutawa awannan lambu koda Sanawiyya taga cikin matannan nadabda haihuwa saita umurci Sadauki Namru da yashirya musu tafiya domin tana bukata kishiyoyintasu aihu agidatuni ashirya akama hanya domin komawa birnin Shiraf tabbas ansha fama gamida shan fartu ahanyarsutakomawa kasar Shiraf anrasa rayukan maxaje wasu kuma sunnakasaamma duk rintsi duk bala,i Sadauki Namru baibari sanawiyya da kishiyoyinta suncutubahar suka isa birnin Shiraf bayan komawansu dakwanaki talalatin sai kishiyoyin Sanawiyya sukama nakuda atare kuma alokaci guda suka haihu sun haifi yaya mata guda bakwai masu tsananin kyau tamkar yaran aljannu Gimbiya Sanawiyya taimurna fiyeda kima inda ta,umurci Dan,uwanta lallai yakafa yatsarekar yayarda wan,abu yataba jariran dakuma iyayansu kayya shiko Sarki Masruf da labari yariskeshi cewa matansa bakwai sun haifi yaya mata sai yatakarkare yakwarara ihu yaxare takobi yairantsuwa da rana da wata yau dahannunsa xaikashe matannan dakuma yaran dasuka haifa yatunkari gidan da Gimbiya Sanawiyya ta aje kishiyoyinta afusace yana xuwa saidakaru suka xube sukai gaisuwa harda Sadauki Namru kokallonsu baiyiba yafada turakannan daya bayan daya SarkiMasruf yarika watso matannan waje suda yayansu wajeafusace yafuto dakansa tadaure matayen aguridaya sannan yatara jariran awaje guda yadubi matannan yace kunatunani xaku tsira dagamutuwane bayan kunsan MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf ce yaxare takobi yace agabanku xan daddatse kawunan yayanku sannan daga baya kuma inkasheku yadaga takobi daniyyar datse kawunan jarirannan matannan sukafasheda kukamai bantausayi kiris takobin Sarki Masruf yasauka akan jarirannan sai yaji ankwalamai kiracikin tsawa dawata kakkausan murya yafasa datse kawunan jariran afusace yajuya domin yaga maimar wannan Ihu sai yaitoxalida matarsa gimbiya sanawiyya afusace yace yake matata lallai kisani yaudole saina kashe tsinannun matannan dakuma jariransu wadanda suke annobane surayu akasata mai albarka Gimbiya sanawiyya tace tokuwa xakai babban kuskure domin kabiye xancan bokaye makaryata sunsa xaka kashe,'yayanka jininka dashekara dashekaru baka samuba Sarki Masruf yace kiyi hakure matata lallai yau babu maidakatardani dole sai sunmutu afusace yajuya yadaga takobi daniyyar datse kawunan jarirannan Gimbiya sanawiyya takwarara ihu tace kasani yakai mijina inadauke dacikinka wata daya kuma mutukar kakashe yarannan tonima sainasa takobi na datse kaina lallai kasani kashe yarannan yananufi kashe burinka domin har,abadabaxaka sami magajiba dasauri Sarki Masruf yajuyo gamida jifadda takobinnan yaruga dagudu yarungume matarsa kamar xai hadiyeta,saboda tsananin murna can yasaketa sannan yadaga murya yace kai aje aishela lallai maxada mata yaroda babba suhallara haraban fadatadomin muyi bikin murnan samun Magajina yace dukwani mai laifi ayafemasa dukwanda akebi bashi ayafemasa,abude babban taska arabama talakawa dukiya har sai sun axurta yace,ayanka shanu rakuma awaki dakaji marasa adadadi ayidafe,dafe, dankari lallai xa,abiki bidiriNIKAM NAYI GABA DUK MAISON DIBAN LAGWADA YABIYO BAYANAMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 4B Lokacicinda Sadauki Namru yakwarara ihu yaceda Gimbiya Sanawiyya kadaki kuskura kifuta acikin koramannan muddunkuwa kifuta bakidaya jama,armu xasu hallaka cak Gimbiya Sanawiyya tatsaya gamida kurama sadauki Namru idanu sadauki Namru yadaga murya yace yaku maxaje lallai kowa yaikokari yafuta acikin koramarnan tunkafin bala,i yarufto mana haka jarumai sukaita futa Itako Gimbiya Sanawiyya tana tsaye acikin ruwannan kikam domin bin,umurnin dan,uwanta saida kaf Mutane sukagama Futa acikin koramarnan sannan Sadauki Namru yace xaki iya futowa yanxu yake yar uwata take GimbiyaSanawiyya tafuto acikin ruwannan,dankari ai gimbiya nafuta acikin koramarnan sai akwarara wata mahaukaciyar kara wuta takama ilahirinkoramar take ruwan yakone sai wuta kawai keci balbal Sadauki Namru yace akafa tanti domin ahutaaci abinci sannan akarisa Lambon Ni,ima bayan Amgama kafa tantuna sai kuyangi sukarika rarraba abinci gadakaru inda Sadauki Namru da gimbiya sanawiyya sukebe atantidaya suna cin,abinci lokacinda sukai nisa acikin cin abinci sai Gimbiya Sanawiya takalli Sadauki Namru tace yakaidan,uwana inada tambayoyi agareka har guda uku kuma,inaso kaimin alkawari cewa xaka amsamin tambayata babu gargada Sadauki Namru yace lallai nimai cika miki Umurnine ako yaushe Gimbiya sanawiyya tace tambayata tafarko menene dalilin dayasa kace infara shiga ruwannan alhali yakasance mai tsananin hadari Sadauki Namru yace kisani yake yar uwatawannan koramar dabata awannan guri Sarki Masruf shine ya umurci wasu shaidanu sukirkiri Wannan rafi domin inmutanene sunshiga muhallaka amma ke ba,abinda xai sameki domin sarki Masruf yace kada,abari wani,abu yacutardake wannan shine dalilin dayasa nace kifara shiga domin mutukar kinacikin koramar babu wani abu nacutarwa da,zai motsa,Gimbiya Sanawiyya tace tambaya nabiyu komenene yasa kahanani futa saikowa yafuta sadauki Namruyace dakin fara futa tokuwa da munhallaka acikin ruwan domin kinafuta duk wata masifada bala,i nacikin koramannan xasumotsa saboda haka xamanki aciki har mufuta shine ma,futa agaremu Saikuma tace yakai Sadauki Namru alalhakikanin gaskiya ni ba,yar uwankabace kawai abinda nasanimunhadu amasarautu da yawa muna matsayin bayi sannan kokaddara tarabamu tokuwa sai mun hadu agaba bansan daliliba kawai da,ininaga kana nuna tausayinkane dakyautayinka agareni inda akarke muhadu akasaR sHiraf Sarki Masruf ya yantardani ya aureni nikumanacema Sarki kaidan,uwanane Taci gaba dacewa to bantaba tambayarka dalilin dayasa kaketa bani kariyaba natsawo lokaci maitsawo haka Sadauki Namru yakurama GimbiyaSanawiyya ido idanunsa sukaijajur kawai sai yafasheda kuka maitsanani hankalin Gimbiya Sanawiya yatashi takama hannun Sadauki Namru tagirgixa takama bashi hakuri tanacewa kayi hakuri dan,uwana,tabbas danasan tambayata xata tadahankalinka lallaida bantambayeka wannan labariba koda taga Sadauki Namru baida Niyyardaina kukannan sai itama tafasheda kuka maitada hankali aitana farakuka sai Sadauki Namru yaishiru inda yafara bata hakuri dakyar yasamo kanta taishiru kawai saisuka rungume juna tanacewa tabbas kaidan,uwanane na hakika kai jininane nibanaso kabani wani labari gameda kaunardakakemin kawai nidakai tamkar yambiyune Sadauki Namru yace aa lallai akwairanan daxataxo dole saina baki labarina domin nidake akwai dalilin haduwarmu tun farko sai yamike yafuta acikin tanti yaitsawa ga dakaru yace maxaje kowa yashirya domin xamudauki hanya take jarumai suka haye dawakansusannan akama tafiya cikin tsari dashirin kotakwana tafiyar sa,a ukusukayi cur bayada xango saisuka fara hango lammbun ni,ima tundaganesa sukafara jim kamshi nunannun yayan itatuwa da canjin yanayi maidadi bishiyoyi kalala ganyanyakin nau,idaban daban gunin Sha,awa saikadawa sukeyi gunin bansha,awa tuni Gimbiya Sanawiyyada Kishiyoyinta subakwai sucikada farinciki inda suka kosa su isa Lambunu ni,ima susha lagwada sannu ahankali su isa kofar Lambun aisai sukasha mamaki domin sunyi kicibis mugun gamo dacincirundan dakarun Sarki Masruf kimanin Dubu dari bakwai sundaje bakin lambun cikinshirin yaki kaida ganin Fuskokinsu kasan babu ragayya xababbun dakarune masu fushi da Fushin Sarki Masruf nanfa afara kalonkallo tsakanin rundunan Sadauki Namru da tawagar sarki Masruf can sai shugaban dakarun mayakan Sarki Masruf wani jan karagon namijine maisuna Karkib yakasance sadaukinekuma makashin maxa sannan shimasifane daga cikin masifun duniya Shugaba Karkib yamatsa kusa da Sadauki Namru yace kai Jarumin maxa lallaikasani nidakai kartasan karne,saboda haka kabani hadinkai batareda munxubar da jinin mutanemmuba inkama matayannan guda bakwai inyankasu domin cika Umurnim Sarkimmu koda Sadauki Namru yaji kalaman shuga karkib sai yace baxaiyiwuba lallai kasani kaikanabisa umurnin sarkine nikuma inabin Umurni Gimbiyace Ran Shugaba Karkib yabace yadakamaSadauki Namru tsawa yace kaiwawa shin bakasan dakai da ginbiya sanawiyya duk kuna karkashin ikon Sarkineba Saboda haka umurninsayakamata kabi bana matarsaba domin itama abin ikonsane Inyaso sai yasa akasheta kaiiii Sadauki Namru yadakamaI tsawa yace karyane basarki Masrufba kosarakunan duniyane sutaru gabadaya suna bukatan ayanka Yar uwata Mutakar inaraye burinsu bazaitaba cikaba Yadaga murya yadaki kirji Nine garkuwantane Ranshugaba Karkif yabaci yajuya yakalli dakarunsa yace kai maxaje kushirya shirin gwabxa yaki maxaje sukai ihu gamida kururuwa sukafudda makamai shima Namru yaima jama,arsa tsawa yace maxaje kushirya shirinyakim mutuwa maitaken MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf SUMA sukwarara ihu suka,zare Makamai;;;;;;;;;MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf

Please Login or Register in order to submit comment