Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ciki ba 6ata lokaci ya 'daga ways yakira abban yafada Masa kusanma abban yafi dad din murna sbd koba komai 'yayansa zasuyi aure gida 'daya bazasu rabuba Nan suka yanke ha'dawa ayi tareda nasu aleeya ayi gabaki 'daya.

Hamdala taheer yayi tareda rungume dad din yayi Masa godiya tareda fada Masa zaiyi tafiya zuwa gobe zaikoma Miami akwai wani aiki daya baro Bai qarasaba.

Washe gari da taheer da dad sukai tafiya akabar mum kadai sai ma'aikatan gidan.

Tun jiya takasa sukuni mafita kawai take nema ta raba dawood da son Nur ta cusa Masa na aleeya.
Shi taheer yasha da ita sbd Batada wani za6i tunda yafadawa dad 'dinsu tasan Babu abinda zai Hana auren zata Bari daga baya tayi maganin laylar matuqar ta yarda tashigo gidanta amatsayin suruka.,
Yanxu damuwarta da rashin sukuninta na dawood ne.

Waye zai raba dawood da Nur????

Shine taketa kaida kawo tun safe tana fada.

Ajiyar zuciya tasake tareda sakin wani shu'umin murmushi tace,

SARAAH..

wayarta ta 'daga Babu 6ata lokaci takirata.

Hello Mrs Damien"""tafada cikeda mamakin ganin Kiran mum awayarta.

Hey sweetheart hw are you?

M gud mum wannan surprised call 'dinfa I hope zakice nafadawa family na zakuzo ganinsu ne.?

Dariyar qarfin Hali mum tayi tareda cewa,

Yes sweetheart shine abinda nakeso muxo muga familynki akai qarshe ayi auren Nan naki da mi'amor but I don't think that will ever happen.

Wait Mrs Damien mekike fada ne I don't get wat you're saying.

Yes sweetheart idan harkinason mi'amor for your self Dole duk abinda  kike ki aje kizo Nigeria.

Mum wai are you serious?
I mean like seriously..

Yes darling kibari idan kinxo zan Miki bayani okay?

Ko amsa Bata bayarba ta datse Kiran tareda sallamar client 'dinta dake gabanta takira p.a dinta tace duk abinda yake ya aje yaje duk yanda zaiyi yayi Dole gobe ta sauka a Nigeria.
#mamuhgee
#vote
#comment.
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_




*22*
Washe gari qarfe takwas na dare jirginda tashigo ya sauka a Nigeria mum da kanta taje airport ta daukota
Sosai saraah ke respecting Mrs Damien ta fannin gayu da iya shiga sbd qaryane tayi dressing Bata burgeka ba gata kyakkyawa kamar ba ita ta haifi manyan zaratan samariba.

Sarah nada manyan boutiques na manyan designers acan new Jersey Amma Kuma tanason ne tazama queen of the fashion empire Amma haryanxu Bata kamo mum ba a harkar shiyasa wani fannin take jin kishinta saidai ba damar nunawa ya ta iya tunda ta haifi Wanda takeso.

Rungume juna sukayi mum na cewa,

There you are,,,welcome sweetheart.

Thank you mum"""tace tana breaking hug 'din kafin suka nufi mota sukai gida.

Lafiyayyan bedroom 'din dake cikin 'dakunan palon mum din aka sauketa saidatai wanka ta saka black jeans da red loose armless top hankalinta ya kwanta sbd Sam batason wahala tanason hutu.

Zaune suke dining sunacin abinci Kai tsaye mum tace,

Sarah dawood nason wata dabam bakeba.

Qwarewa tayi da mugun qarfi cikin sauri mum din ta miqa Mata ruwa tana cewa,

Sorry sweetheart.

Kasa wucewama ruwan sukai tsabar toshewar da maqoshinta yayi ta ture plate 'din gabanta gefe tareda zubawa mum duka idanuwanta Allah kadai yasan dauriya da haqurin datake bawa kanta da zuciyarta na hanawa kanta shararawa mum Marinda saita kifa na abinda ta fada dawood nasan wata ba itaba.

Tsananin fushi da tsantsar kishinda mum ta hango a fuskar saraah 'din yasata Jin Dadi aranta taci gaba da cewa,

Yes saraah nayi iya qoqarin ganin na rabasu na kasa saima wani sabon problem 'din ya 6ullo,
CJ yazabawa mi'amor wata matar har anyi fixing date saidai Ni ke nakeso shiyasa nakiraki kiraba dawood da waccar yarinyar nikuma na Miki alqawarin bayan aurensa da wannan da dadynsa keso zan aura muku juna.

Wani murmushin baqin ciki da takaici tasaki na yanda tazama wawuya tanacan tana bugun gaban bamai dawood sai ita ashe ananan ana Mata yankar baya.

Mrs Damien I love your son to the core extent dazan yi fiyeda abinda tunaninki zai 'dauka.,
Me kike cewa?na zauna ina kallo harsai wata ta auresa kafin Ni na auresa,,no no that is impossible..
Hakan shine bazai ta6a yiyuwaba bare yafaru dukkaninsu su biyun zan nuna musu babban kuskuren dasuka tafka nason abinda nakeso.

Murmushin qarfin Hali mum tayi ta kwantarda murya tace,

Calm your self down saraah
Dole zamu Bari bayan auren idan ya aureki saimu Kori waccan sbd idan har dawood Bai auretaba har abada cj bazai ta6a barin ya aurekiba so Dole Zaki zage dantse kema kitayani muga wannan auren ya yiyu Dan musamu cikar burinmu.

Shiru tayi tana nazarin maganar mum saidai har lokacin zuciyarta tiriri takeyi takuma kasa yarda da mum ba yaudararta takeyiba sbd she knows how cunning she is a harkar business ma bare tun da da'dewa tanada labarin mum batasonta da dawood meyasa yanxu takesonta dashi.??

Kallonta mum tayi tana yamutsa fuska cikeda baqin cikin kallon saraah 'din sbd batajin har abada zata iya Bari 'danta ya aureta sbd she will never have the respect she deserves as a mother of the man she's marrying Dan haka kawai zataci moriyar gangane ta yada korenta.


******
Kwana biyu sosai layla tadawo itake tausayin aleeyar sbd yanayin data shiga na ciwon dataga layla ta kwanta kwana biyun.
Sam aleeyar Batada walwala Wanda layla tafara zargin kamar akwai abinda ke damunta bayan damuwar ciwonta saidai batasan menene ba.

Sbd sauqaqawa aleeyar yasa ta saki jiki sosai ta nuna ta warke ba sauran abinda ke damunta duk da kuwa wani irin ciwo da damuwa takeji cikin ranta.

Zaune suke a bedroom din ammy sbd basa sakewa sosai acan sbd siyama data kasa ta tsare
dukkaninsu sunyi shiru
Dawowa tayi kusada aleeya ta zauna tareda qurawa madubin da aleeya ta qurawa Ido itama murya a sanyaye tace,

Na Dade da sawa zuciyana dangana Zaki iya cire damuwar hakanan..

Juyowa gefenta tayi ta kalleta ahankali kafin ta maida kallonta cikin madubin tace,

Kina 6oyemini ne Amma inajin ciwonki da damuwarki azuciyata,
Ina tsananin Jin zafi da haushin dr daya kawo damuwa da kuka akan fuskar danake tsananin baqin cikin Naga ko damuwa akai....

Riqo hannunta layla tayi tana kallonta ta cikin madubin idanuwanta na cikowa da hawaye,

Aleeya meyasa kike tunanin nima banajin zafin ganin wannan damuwar a fuskarki,
Na cire damuwarsa.....

Ina Miki sha'awar samun rayuwar farin ciki atareda Taheer.

Fa'duwa gabanta yayi da qarfin ta juyo da jajayen idanuwanta takalli aleeyar numfashinta na fita da sauri.

Yes layla,bazan ta6a samun kwanciyar hankali ba da sukuni ko natafi Dan nasan kinada damuwa aranki.,
Meyasa abubuwa suka Fara canzawane da wuri haka,?

Bazan takuraki ba Amma nasan taheer zai maye Miki gurbin Dr,zaisaki farin ciki sbd yasan darajarki Yana tsananin qaunarki zai soki yanda har abada bazakiyi danasanin kasancewa dashi......

Aleeyaaa""""ammy dake tsaye bakin qofa takira sunanta da 'dan qarfi sbd ganin Bata lura da halinda Laylan tashigaba,

Rawa jikinta keyi sosai idanuwanta sunyi jajir takasa 'dauke idanuwanta daga bakin aleeyar.

Da sauri ta miqe kafin ammy ta qaraso Bakin gadon ta fice da sauri tana toshe bakinta sbd kukan dakeson kubce Mata.

Qofar 'dakin ta jingina tana shesheka ahankali Dan bazata dakinsuba sbd siyama na dakin.

Cikin zafi ammy tace,

Me kike fada ne?meyasa zakiyi Mata maganar wani ayanzu bayan bakisan zafin datake ciki ba azuciyarta,
Duka duka yaushe maganar dr tabarta dazaki Fara Mata wannan maganar Dame kikeson taji???

Kallon mamaki aleeya kewa ammy jiki amatuqar sanyaye sbd ganin yanda ta 'dau zafi akan maganar.

Ammy bazan ta6a takurata ba kinsani kawai inaganin idan anbawa taheer 'din dama zai Bata farin ciki Sosai nasani sbd nasan waye taheer koba komai inaga Bai kamataba ta zauna cikin damuwar Wanda baidamu da halinda zata shigaba ya tsallake yabarta.

Ya isa haka banason sakejin maganar taheer insha Allah zansamo mafita komai zai daidaita Layla zata auri Wanda takeso...

Jin furucin ammy yasa laylar tayi saurin juyowa tana kallonta da ajajayen idanuwanta ta dawo cikin dakin
Matsowa tayi tareda share hawayenta murya na rawa zuciyarta na nauyi sbd da abinda zata fada tana kallon tace,

Banason Dr na haqura dashi nabarsa har abada,

Girgixa Kai ammy tayi tace,

Wannan zancene kike fada na harantawa kanki abinda Bai haramta agarekiba.

Idan hakane na amince da auren taheer sbd haramtawa kaina auren dawood.

Kallonta ammy tayi da sauri cikin tashin hankali sbd Bata taba tunanin abinda laylar zata fadaba kenan tace,

Kinada hankali kuwa,
Abin naki yafara yawa wannan karon bazan bariba abin yayi yawa ga Mari ga tsinka jaka.

Murmushi Mai ciwo tasaki tace tareda juyowa ta fuskanci aleeya da idanuwanta suka cicciko sbd tausayin layla tareda Dana sanin Fara maganar taheer saidai Batada za6i taheer shine Wanda takeda tabbacin zai goge damuwa da hawayen laylarta.

Share Mata hawaye Layla tayi tace,

Zan auresa ne kawai Dan Kece Kika za6arminshi,
Zan auresa ne kawai sbd nasan bazaki ta6a zabarmin cutaba Koda shi cutane  agareni na yarda na auresa sbd kince kinamin sha'awar aurensa...

Rufe Mata Baki aleeya tayi tana girgixa Kai da sauri hawaye na sauko Mata tace,

Bazanso ki auri Wanda bakyasoba zamu hakura da auren gabaki 'daya sai ranarda Kika samu Wanda kikeso.

Murmushin tasaki tareda share hawayenta tace,

Hakan bazata ta6a faruwa ba.

Rungumeta aleeya tayi tareda sakin kuka ahankali.

Hawayen da ammy ke riqewane suka gangaro tayi saurin juyawa ta shige toilet sbd sun karyar Mata da zuciya tana fatar Allah yasa hakan shine mafitar wannan masifar data kunno musu Kai.
#mamuhgee
#vote
#comment.
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_




*23*

_*Masu tambayan sunayen books dina👇*_
* *_Da'iman_*
* _*auren raba gardama*_
* *_sauyin lamari_*
* *_zuciyarmu 'daya_*
* *_a duniyarmu_*
* *_dacewa_*
* *_taura biyu_*
* *_eznah_*
_wattpad@mamuhgee zaku samu kowanne complete 'dinsa,,,,, thanks_💋





Kiran taheer ne yashigo wayar aleeya suka saki juna ahankali ta 'dauka ita kuwa fitowa tayi da sauri ta shige kicin tayi bayan fridge ta sulale qasa tareda sakin wani irin kuka tana toshe bakinta.

Kuka take sosai zuciyarta zafi da qunci take Mata Batada damar nunawa har abada haka zata zauna tana 6oyon wannan quncin ita kadai.

Sheshekar kukanta tajawo hankalin Nana data shigo kicin 'din jiki amace ta zauna kusada ita hawayen tausayinta na gangaro Mata ahankali tace,

Kiyi hakuri anty.

Cusa kanta tayi cikin qafafunta tana cigaba da shesheka tareda qanqame jikinta.

Sun Jima ahaka kafin ta 'dago ahankali takalli Nana data dage tana sharbar kuka tasaki murmushi Mai ciwo tareda qurawa sarqar qafarta da dawood yake tsananin so asanyaye tace,

Dawood yayi sa'ar samun matarda ba kamarta gurin kyawawan halaye da kyakkyawar zuciya sbd aleeya nada halayenda bazata ta6a barinsa yayi baqin cikin samunta amatsayin mataba,

Qaruwa kukan Nana yayi sbd tausayi Dan tana iya jiyo damuwa da qunci cikin muryar laylar.

Wani murmushin tasake sake tareda share hawayenta ta miqe ta bar kicin 'din.

Bedroom 'dinsu takoma tana qoqarin danne damuwarta.



Ahankali ta ringa nunawa aleeya Batada damuwar komai saima qoqarin dagewa datake gurin shirye shiryen bikin dake qaratowa
Tun aleeya na baya baya da harkar sbd sanin Dole laylar nada damuwa 6oyewa takeyi harta sake itama ganin da gaske laylar ta sake suka bazama shirinsu
Abinda Bata saniba shine kowace safiya da bikin ke qaratowa tashin hankali da damuwarta qaruwa sukeyi suk lokacinda taji zuciyarta na zafi 'dakin Nana take shiga tayi kuka ta rarrashi kanta tafito Abu 'dayene dayafi gigitata shine aurenta da taheer dahar yanxu ko waya dashi Bata iyawa Shima dayake bamaison hayaniya da takurawa bane saiya qyaleta.


Lokacinda su mum suka kawo lefe naban mamaki sai alokacin siyama tasan abinda ke Shirin faruwa taheer 'dinta da auren Layla.

Toilet tashige ta kunnawa kanta ruwa tana qoqorin Jan numashi da rarrashin zuciyarta kartayi komai cikin garaje Dole tana buqatar rarrashin kanta dantasamu damar tarwatsa komai cikin ruwan sanyi.

Tana cikin toilet 'din taringa jiyo murya na tashi cikin bedroom 'din ta matso kusa tareda kasa kunne sbd Jin kamar fada fada...

Sarah Matsalarki 'daya arayuwa shine you are inpatient nafada Miki Zaki samu dawood idan kin kwantarda hankalinki mun Fara sanin inda wadda yakeson take mun Fara gamawa da ita tukuna Amma yanzu cikin mutane cikin gidansu aleeya kina neman rusa Mana plan meyasa Zaki zubawa aleeya juice nasan you did it on purpose Amma kikace musu ba da ganganba tun farko banmasan me dawood yagani agunkiba yasoki wlh..

Excuse me Mrs Damien idan kina cewa bayada tunanine daya Soni to ya gadane inaga sbd kema gashi yanzu ke Kika nemoni da kanki....

Are you trying to insult me miss?

Kece Kika Fara and....

Jin qarar bude toilet yasasu saurin juyawa afirgice musamman ma mum.

'daure takeda towel ta qaraso gabansu ta tsaya tareda kallonsu Kai tsaye tace,

Naji me kuke fada.

Idanu mum ta qyafta cikin rashin gskia tana qoqarin qaqalo murmushi zatai magana siyama ta katseta Kai tsaye da cewa,

idan nace muku nasan waye dawood yakeso zaku bani nima abinda nakeso?

Kallon tsaf mum tai Mata tagano Babu alkhairi atattareda siyamar tace,

Kinsan abinda kike cewa kuwa?

Qwarai kuwa maganar dr dawood da Nur din dayakeso..

Kallonta mum tasakeyi sbd jin sunan yarinyar abakinta ya tabbatarma da tasanta da gske.

Kifada zamu Baki ku'di iya adadin dabazaki iya kashewa ba.

Murmushi tasaki tace,

Nida nake hangen injimin ku'din gaba 'daya Mai zanyi da Wainda zakuban??
'danki nakeso taheer.

Wani irin mugun kallo mum ta watsa Mata baqin ciki da takaici na taso tace,

'dana yafi qarfinki kifada wani abun bayan wannan.

Inada asali cikakke Dan haka nafi sadaka ayalla da ba'asan asalintaba ita meyasa baifi qarfintaba.?

Kidaina sako wannan sbd itama bawai tasamesa bane zanyi lokacinta idan muka gama da matsalar dawood tukuna.

Kar6e zancen saraah tayi da saurin cewa,

Mum ki amince kawai da buqatarta Dan musamu Musan abinda mukeson sani afterall Naga wannan 'din dazai aura ba sonta kikeba.

Shiru mum tayi cikin tunani sbd har abada bazata ta6a Bari 'yayanta su auri wainnan biyun dake gabantaba Dan kuwa data Bari taheer 'dinta ya auri wannan ba gara tabari ya auri Laylanba tayita gana Mata wulaqanci da azaba tasan zata 'dauka akan tasa ya auri wannan da zata iya korota daga gidan wata Rana..

Murmushin Dole tasaki tana cewa,

Shinkenan tunda kince haka na amince zansa ya aureki Amma da sharadin sai bayan aurensu na yanzu Kuma sai kunyi narasar raba 'yayana dasu Kuma ba.....

Sallamar Nanace tasa mum 'din yin shiru tareda sakin yaqe
Nana tace,

Ammy na magana.

Ok ganinan muje.

Bin Nana tayi tana watsawa gefensu wani mugun kallon qyama.

Bayanta sukabi da kallo saraah harda qaramin tsaki kafin ta juyo ta kalli siyama up and down tace,

Zan fada Miki gaskia wannan matar qarya take Miki bazata ta6a barin ki auri 'dantaba zatayi amfani dakene kamar yanda take tunanin tanayi Dani batasan Nice zanyi amfani da itaba Dan haka just name any price zan biyaki kifadamin komai gameda yarinyar.

Kallon saraah 'din tayi koba komai maqiyin maqiyinka abokinka ne koba komai mace ' dayace suke Hari kuma dole dama wasu ayukan datake planning Saida cash gashi saraah nadasu Dan haka komai zaizo musu asauqi dan haka ta matsa jikin qofa tasaka key tareda dawowa ta zayyanewa saraah komai ta 'dora da cewa,
garaje ba naki bane kibini kiga yanda asannu zamu tarwatsa rayuwarta da duk wani munafukin dake binta idan mun gama dasu saimu koma kan yanda zamu samu mazajen burinmu.

Wani irin murmushin Jin Dadi saraah tasaki tana jinjina shawarar siyama aranta Dan kuwa siyama itace irin mutanen datakeso arayuwarta wainda zasu iyayin komai dansu samu abinda sukeso at long last tasamu qawar dasuke ra'ayi guda.

Zama tayi bakin gadon dakin tana cewa,

Zan nunawa mrs Damien kuskuren data tafka na tunanin zata yaudareni sbd bayan zuwana Nan gidan ayau na fahimci komai wato itakeson dawood ya auri aleeya nikuma tayi amfani Dani gurin rabasa da wadda yakeso hmmm dukkaninsu saisunyi danasanin cin amanata harshi dawood 'din su maska kuwa saina hargitsa rayuwarsu 'daya bayan 'daya Susan wa suka taru suka hainta,
Mum kuwa bamu Bari tasan Layla bace sbd zata iya canza ra'ayi idan dataga 'danta na Shirin mutuwa
Baqin cikina 'daya Dole zan hkr Ina kallo dawood yafara auren wata kafin Ni.

Cikeda murmushin farin ciki itama siyama ta jawo doguwar Riga ta zura tasamu wadda zata tayata aiwatar da aikinta cikin sauqi....
Hmmmnnnn Layla tashin hankalinki ya qarato kekuma aleeya saikinyi danasanin fifita bare akaina.
#mamuhgee
#vote
#comment.
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_




*24*
NOT EDITED.




Rama tayi sosai tareda firgicewa duk da tana iya qoqarinta gurin ganin ta danne abunda ke damunta sbd gudun damuwarda aleeya da ammy zasu shiga saidai dauriya kawai takeyi gashi bikin sai qaratowa yakeyi,

nana ce kawai tasan halinda take ciki sbd duk lokacinda taji wani abu na taso mata dakinta take zuwa musamman yanxu da kuka ya daina zuwar mata saidai qirjinta gayi mata wani irin nauyi sosai takeson kukan yazo mata kotasamu sauqin abunda takeji a qirjinta,

biki kuwa kusan dukkanin wani buri na ammy da nasu akan bikin aurensu ya kau sbd kusan dukkaninsu su uku din babu mai wata doguwar walwala sbd kowa da damuwarda yake fama da ita saidai kowa qoqarin 6oyewa dan uwansa yake kada yasashi damuwa.

6angaren siyama da sarah kuwa duniya sabuwa sbd wani aminci dasuka qulla da juna ko yaushe suna tare wani lokacin ma can gidansu mum take kwana gurin sarah
koda mum ta tambayesu maganar Nur kai tsaye suka nuna mata tabari sai andaura aurensu dawood tukuna idan ba hakaba sukaiwa NUR wani abu dawood yaji kafin daurin aure zai iya fasawa kenan basu samu yanda sukesoba.

ba wani dogon nazari ta amince da hakan tanaso ayi auren tukuna suci mata uwar NUR itakuma tayi musu korar wulaqanci daga gidanta kenan komai yatafi a yanda takeso,
wani irin murmushi tayi ta fice daga room din,

bayanta sukabi da kallo
sarah ta dauki ipad dinta tana cigaba da abinda takeyi tace,

wlh saina mayar da rayuwar mrs damien abun kwatance batasan akan danta saina aika kaf zuriarta lahiraba stupid woman.

murmushi siyama tayi batareda tace qalaba sbd so dadama tana mamakin yanda rayuwar sarah takeba samsam batada tarbiya ita haryanxu tama kasa gane musulmace ko muna musulmi sbd bata ta6a ganin tayi sallah ba ga yanayin shigarta wani lokacin ko rufe kanta batayi suke fita shiga ko wace iri yi takeyi dan taga tanada kyawu ne qila.

duk inda hankalin mum yake yatashi daurewa kawai takeyi kullum saita kira maska taji ko sun iso sbd daqyar suka yarda zasuzo tareda dawood din.

yana gama waya da mum ya kalli inda dawood din ke kwance sun daura masa drip daqyar ya yarda sbd ko miqewa yayi jiri ke dibarsa,
babban tashin hankalinsu shine ramar dayake tafara basu tsoro gashi yanxu ko aiki baya zuwa koyaje baya zama gashi hakan na neman lalata carier dinsa gaba daya sbd so biyu yana samun matsala gurin aiki danma duka biyun allah ya taimaka tareda jass suke aikin.

ruwan na qarewa yasamu qarfi ajikinsa ya tashi zaune tareda kallonsu da idanuwansa dasuka canxa sosai,
sanyi jikinsa yayi ganin yanda komai ya canxa musu rabonda suyi fira suyi dariya tunda yarasa Nur,
barinsa gida adamawa yakoma yafi sati biyu yana gararin nemanta harya kwanta ciwo maska yaje yadaukesa suka dawo new jrsey
duk iya qoqarinsu na ganin abun bai ta6ashi ba sosai sunyi amma sam babu nasara saima lalacewa dakomai ke qarayi,

washe gari tun kafin su fito yayi wanka ya fice zuwa office dan ganin ya qoqarta sbd ganin yanda rayuwarsu tafara duqushewa sbd tasa,

cikin rashin sa'a yana isa ya tararda wata emergency theatre da farko yaso yaqi shiga sbd sam baya tunanin zai iya saikuma ya daure yashiga yana qoqarin daidaita nutsuwarsa,

sabon tashin hankaline ya riski su maska lokacinda wani dr bk yakirasu ya sanardasu dr dawood yashiga theatre,

arikice hankali tashe suka iso su duka ukun kowanne na addua da fatar kar asamu matsala sbd wannan shine karo na qarshe da idan yaqara samun matsala carier 'dinsa zata lalace gaba 'daya,

cikin sauri jass yaje yayi shirin theatre saidai kafin ya gama aka fitoda dawood akayi emergency dashi sbd yana cikin aiki ya yanke jiki ya fa'di,

sufyaan ne yashiga dubasa cikin gaggawa shida nurses,
ruwa da allurai ya daura masa nan take kafin yafa sakawa ayimasa runnin wasu test.

koda ya kar6i results din yaduba zama yayi a kujerar office 'dinsa inda aka dawo da dawood din tareda miqawa jass yana cewa,

sake dubamin.

kar6a yayi yana kallon yanayin face dinsa kafin ya maida kallonsa ga result din,

rashin hutune da damuwa sosai datayi masa yawa sai ciwon qirji abunda ya 'daure kusu kai sosai tareda basu tsoro shine yaushe dawood 'din yafara shan alcohol.

shiru maska idanuwansa sunji jajir dan kuwa baya buri ko fatar wani masoyinsa yafara shan giya sbd illarta shima tazame masa kamar wata qaddarane yakasa daina shanta duk da kuwa yanason yadaina amma yakasa,
basu ta6a luraba ko tunanin dawood yafara shaba saidai ga dukkan alamu lafiyarsa da jikinsa basu qar6etaba tunda gashi tafara masa illa da wuri saidai ya tabbatarda duk akan matsakarsa ne rabasa dashanta kuwa zaifi musu sauqine idan suka samu inda Nur take dan haka suka hau shiri kai tsaye dan tahowa saigashi mum takira akan suzo bikin yana qaratowa.

aranar dazasu taho nigeria sosai jikinsa yaso tsanani saidai sufyaan yayi masa wasu allurai na bacci suka taho dashi ahaka.

ranar dazasu iso aranar su mum suka dawo abuja daga adamawa kuma aranar su dad da taheer suka dawo atare,

kallo daya dad yayi masa hankalinsa yayi mummunan tashi nan maska ya kwantar masa da hankali yace bawani abu bane alcohol yakesha a yan kwanakin shine ta tabasa amma daya kwana biyu aba masa allurai yana samun isashen bacci batareda yashataba zai warware insha allah.

tom kawai dad din yace badan hankalinsa ya kwantaba saidan kasancewar yasan su maskan qwararin likitocine dabaida haufi akansu koba komai yasan yanda sukeji da abokin nasu,

mum kuwa duk yanda taso daurewa kasawa tayi ganin cikin qanqanin lokaci yafara canzawa sbd rama da wani 'dan duhu dayayi sannan ace dawood 'dinta nason zama mashayi sbd mace,,danko baa fadaba tasan sbd nur ne,itakam tanason ganin wannan nur 'din yanxu kodan taga abinda yasa danta ke neman illata lafiyarsa akan sonta.

bacci yake sosai sbd allurar da akai masa saidai bazaka kallesa kace baccin hutune yakeyiba sbd fuskarsa data rame zata nuna baccin wahala da dolene yakeyi,

kwanansu 'daya da dawowa kenan amma harlokacin bai farkaba sbd qarfinta,
ajiyar zuciya maska ya sauke zuciyarsa ba dadi a karye lokacinda yafama kallon dawood 'din,

jass dake zare masa drip ya kalla yana dafe goshinsa tareda furzar da numfashi mai zafi murya amace yace,

yau zanje adamawa inason ganin matarda mum zata aurawa dawood we need to talk kafin daga baya akwai wanda zan sanya ya nemo mana nur cikin garin na tabbatarda zai nemota duk inda take insha allah kafin nan zanfara biyawa kaduna gurin mamyna.

wani irin sanyi jikin jass yayi yakalli maska cikin sanyin murya yace,

zanbika muje tare inason zan gaisa da mamy nima.

ajiyar zuciya ya sauke ahankali kafin ya girgiza masa kai yace,

kabari idan nadawo zamuje gaba 'dayanmu kamar yanda muka saba zuwa mu gaidata,
yanxu dawood na buqatarku atare dashi fiyeda komai,

juyowa yayi yasake qurawa dawood 'din ido saikawai yaji hawaye sun taru a idanuwansa yayi saurin dauke kai tareda kallon jass da jikinsa yaqara sanyi da wata irin murya yace,

jass promise me zaka kulada dawood da sufyaan kafin nadawo,

'daga masa kai yayi kawai batareda yasaniba sbd shima yayi nisa sosai cikin tunani,

rungumesa maska yayi yana cewa,

see you soon.

'daga masa kai yayi ahankali tareda cewa,

safe journey friend.

har mota yarakasa daidai isowar sufyaan daga gidan maska inda dawood yayi zama dama acan suka sauka jass ne kawai atareda dawood anan gidansu mum.

rungume juna sukayi batareda sunyi maganaba tsawon lokaci kafin suka saki juna ya wuce yana qara maimaita musu su kula da dawood sosai karsu bari yacigaba dashan alcohol.

murmushin qarfin hali sufyaan yasaki tareda jinjina kai har maskan ya fice daga gidan cikin motarsa sbd da mota zaiyi tafiyar kaduna daga kaduna zai hau jirgi ya wuce adamawa.

koda ya isa kaduna mamynsa batanan tayi tafiya zuwa wani taron gidan marayu sbd batasan ayau zai baro abuja ba,

bedroom dinta yashiga ya zauna tsawon lokaci kafin ya miqe yafito tareda barwa masu aikinta saqon dayazo mata dashi yafasa kwana ya wuce sbd itama bayau zata dawoba,

airport ya wuce cikin saa yasamu ticket yawuce.

kaida kawo mum keyi cikin tsakiyar bedroom ranta ajagule,
saraah dake kwance tana shopping ta cikin waya ta 'dago tana kallonta sbd yanda kaida kawon yafara damunta cikin ko inkula tace,

wani abu nadamunki ne mum?

rai a6ace ta juyo tace,

dama yazaayi narasa damuwa ina tareda mara amfani kamarki.

aje ipad din hannunta tayi tareda daure fuska tana kallon mum din.

yes mana sbd gashican maska yakama hanyar adamawa zai nemo nur dakansa kuma kinsan daya samota wlh babu abinda zai hana aurenta da dawood koba komai nafara gajiya da wannan balain.

shiru sarahh tayi cikin tunanin dole takira siyama duk yanda zaayi ayi kar abari maska yaga nur ko gidanma kar abari ya isa kota halin qaqane.
#mamuhgee
vote
comment.
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_




*25*
NOT EDITED



koda ya isa adamawa ko hotel 'din dazai kwana bai isaba saida yanufi gidansu aleeya,

bai wani sha wahalaba ya isa gidan saidai cikin rashin sa'a mai gadi yasanar dashi suna lagos acan sukefin zama,

dafe goshinsa yayi cikeda damuwa kafin yayiwa maigadin godia ya wuce,

hotel room yakama yayi salloli tareda ordern ruwan lipton da black coffee sbd hakanan yakejin baya iyacin

1 Comments On DAWOOD
avatar
aisha-9-4-5

2 months ago

Reply

I love this book

Please Login or Register in order to submit comment