Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zuwa gare ta, haka kurin tunda yaga itace ya ga baxai iya tafiya ya kyale ta akan titi haka ba duk jikinta a jike don hijab din sai kwanciya yake a jikanta, itace take dabarar dan daga sa ta ciki yadda baxai dinga manne mata ba.

Ajiyar zuciya ya sauke yace "ynxu nine xan miki cikin *Deejah*"

Lumshe ido nai nace "wayyooo Ya Ustaz don Allah kara fadar sunan, wallahi kafi ko iya fada kaji kuwa wai Deejah".

Girgiza Kan sa yai yana da yakinin yarinyar nan Kan ta yana motsi, ganin sassauci baxai sa ta shiga taitayin ta ba yasa ya bude idonsa yana hade rai yace zaki shiga ko sai na tura ki da karfi.

Turo baki nai kawai na shiga bubbuga kafafu a kasa cike da tabara.

Zaro ido yai ganin yadda abubuwan arzikin ta suke wani irin jijjiga wanda sai da ya sa yaji wani ya ratsa tunda ga kan babban yatsar kafar sa har zuwa kansa, da sauri ya juya ya kalli Nura ganin shima kallon ta yake yasa ta daka masa tsawar cewa ya shige mota.

Kumshe dariya Nura yai yana shiga motar a ransa yana fadin kar dai Oga son Khadija yake, shidai kulawar da yaga yana bata tayi yawa, ga kuma kishin ta daya hango a cikin idanun sa.

Kallon sa David yai yace "wai mai Oga yake ce wancan banxar yarinyar ne?".

Da mamaki Nura ya kalle sa yace 'kamar ya banza, Khadija din kake cewa banxa".

A fusace yace "tabbas kuwa, in na banxa ba wace ita taya zata tsaya tana bata mana lokaci, kuma wai har Oga ya fita da kansa yana mata magana".

Tsaki Nura yai yana juyar da fuskar sa yace "ni Kam ban ga abinda Khadija tai ma da nake hango tsanar ta karara akan idanun Kaba".

Shima tsakin yaja yace "oho dai ni kawai bata yimin ba, ko dole sai tayi min ne..."

Elhajj kuwa dauriya ya nemo ta ganin tana neman subuce masa yace "wai meye haka, baxa ki dai na ba bana son shashanci fah".

Turo baki gaba nai nace "toh kayi hakuri".

Tsaki yai yace "wuce muje".

Har na bude baki na yace "shige nace".

Dole nayi shiru na bude motar inda ya fito na shiga, shima zagayawa yai ta dayan bangaren ya shiga.

Juyowa Nura yai ya kalle ni yace "Malama Khadija gurin Oga ne nan fah".

Turo baki gaba nai nace "toh anan zan zauna, ai shi ne yace min na shiga motar sa".

Sai bude kofofin hanci na nake ina shakar kamshin dake tashi a motar, ga sanyin AC daya sa naji wani bacci yana neman dauka ta.

Nuna musu hanyar nake har muka iso kofar gidan Inna.

Bude kofar xanyi ina cewa "nagode sosai Ya Ustaz".

Ba tare daya kalle ni ba yace "daka ta".

Kallon sa nai da mamakin wai na daka ta, ban yi magana ba dai sai gyaran murya da yayi.

David da Nura ne suka bude kofar suka fita.

Dan gaba David yai ya fito da wayar sa ya danna wata number.

Ringing daya aka dauka, a fusace aka ce "wani irin iskanci ne haka David, ina ta jiran inji aiki ya kammala amma sai cewa ake wai har ynxu baku karaso ba".

Shima David din da takaici ya cikasa yace "sorry Sir, wata shegiar yarinya ce wacce take masa aiki a office ce ta tsayar damu, watsa mata ruwa nai ban sani ba shine Ogan da kansa ya sa fa shiga mota ynxu dai mun kawo ta inda zata je, kuma nasan kafin mu tafi lokaci ya kure, I'm sorry sir".

Wani irin tsaki yaja a fusace, tunda aka ce masa Elhajj ya tafi daurin aure wudil ya tanadi yan ta'adda da zasu tare masa shi a hanya baya son su kashe sa don ba ynxu yake da niyyar kashe sa ba kawai dai so yake a nakasta shi amma gashi plan din bai yiwu ba.

Tsaki ya kara ja dole ya kirawo mutunen yace mutumin baxai samu damar zuwa ba, suyi hakuri zai turo musu ragowar kudin su.


***
Ba tare daya kalle ta yace "mai yasa baki son yin wanka ne, kazama ce ke koh".

Gaba ki daya sai naji na muzanta, amma da yake na iya takun hannu na dora aka na fashe da kuka.

Dan kallon ta yai sai ya girgiza kansa shifa bashi da tantama ba ita kadai bace.

Ganin baxai yi magana ba cikin kuka nace "Ya Ustaz wallahi tunda kamin magana kullum sai nayi wanka sai dai in abun ya motsa sai naki wankan, amma ko jiya nayi yaune kawai nace baxan yiba gaskia sai gobe".

Kallon ta yai sosai yace "meyasa baki son yin wanka kullum toh?".

Turo baki nai nace "ai ruwan ne wata ran sanyi yake min sosai, kuma in nace zan Dora akan murhu in har ba girkin mu bane Inna fure ko Umma hana wa suke suke zan karar musu da icen girki".

Lumshe idonsa yai yace "waye su?".

Ba tare dana kalle sa ba nace "kishiyoyin Mama ne".

Tabe baki yai yace "in bakya yin wanka ba Wanda zai taba cewa yana sonki ko bakya son kiyi aure ne?".

Janyo hijab dina nai na rufe fuskata a kunyace nace "ni ai ba aure xanyi ynxu ba sai na yi karatu sosai na tara kudi na siya wa Mama katon gida sannan na fara tunanin auren, amma ya Ustaz ka sani Jin kunya wai aure in wani yaji ai sai yace na lalace na fara tunanin aure yar karama dani".

Murmushi kawai yai bai san mai yasa in yana tare da ita yake jin wata nutsuwa tana saukar masa, ga shi shidai yasan ba mai yawan surutu bane amma yarinyar nan tsaf take sashi magana har yazo yana mamakin Kan sa.

Sake duban ta yai yaga sai sunne fuska tace ita fa bata yadda ba kunya take ji.

Murmushi ne ya kara subuce masa a hankali yace "je ki toh, daurin aure Zan je amma kin sa na makara".

Turo karamin bakina nai cike da shagwaba nace "ai ba ni nace ku tsaya bafa Ya Ustaz".

Girgiza kai kawai yai yana lumshe idonsa, ganin haka yasa na bude motar na fita a raina sai mita nake don ban fa gaji da Shan AC ba.

Sai da na isa kofar gidan Inna sannan na juyo idanu na suka fada cikin na David, wani irin murmushi na sakar masa wanda yasa shi jin wani masifaffan tsoro yana dirar masa a zuciya lokaci daya.

Gyada kai na nayi na shige gidan Inna bakina dauke da sallama.........



*BOOK DINNAN NA KUDI NE AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KA/KI SIYA KI KARANTA CIKIN SALAMA, DUK WANDA YAKE SON SIYA YA TUNTUBI WANNAN NUMBERN*

09066728387


Comments Nd share plz





Mrs A.M🥰
🤎🤎🤎🤎
*ELHAJJ*
🤎🤎🤎🤎

Last Free page
15

Written by
Mrs A.M

Marubuciyar
*NOOR*
*TASWIRAR KADDARA*

*Wannan book din na kudi ne akan farashi mai sauki 300, ki biya kudin ki, ki karanta cikin salama ngd.*

*Ga mai son biyan kudin book din ku tuntubi wannan number din.*
09066728387

HOME OF SUPPLEMENT AND KAYAN MATA MMN MUJAHEED


Y'AR UWA WANI TANADI KIKA KAYIWA SANYI SANYI YAZO SAIDA GYARAN JIKI GYARAN FATA DA GYARAN KASA WANNA YANA YI SA MUKE CIKI INFECTION YAFI DAMUWA MATA TSUHUN INFECTION DA SABO DUK GA SANYI SUNA TASHI YANA DA KYAU KIKULA DA JIKIN KI Y'AR UWA KIKULA DA JIKIN KI RINKA KIYAYE KA'IDA SANYI DA KA'IDA KAMUWA DASHI SANNA KIRINKA SHAN MAGANIN DA ZAI MIKI WANKE MIKI SANYI DA DATTIN MARA LOKACI ZUWA LOKACI


MUNA HADI KALA KALA NA GYARAN JIKI

BANI BADA MAGANI SAI NAJI INDA MATSALA KI TAKE IN MAGANIN SANYI KK BUKATA SAI AHADA MIKI


WATA BUSHEWA GABA TAKE FAMA DASHI NA INFECTION

WATA BUSHEWA GABA TAKE FAMA DASHI NA RASHIN NIIMA

WATA TUSAR GABA TAKE FAMA DASHI NA SANYI

WATA TUSAR GABAN DA TAKE FAMA DASHI NA BUDEWA GABA NE

WATA MATSALA TA TA ASIBITI CE IN MATSALA BATA WABACE ZAN BADA SHAWARA AJE AGA LIKITA

WATA MATSALA SIHIRICE DUK AIKIN DA NISAN BANAWA BANE BANSA HANNU NA DASHI


KIYI BAYANI ABAKI DAI2 DA MATSALA KI

INA MASU FUSKANTA MATSALA WURIN MIJI

WASU MIJI NA MUSU WALAKANCI KIN KASA GANE MATSALA INDA TAKE

MUNA HADI KALA KALA IYA KUDINKA ITA SHAGALINKA


MUNA DA MAYUKKAN SUPPLEMENT MASU FIDDA HASKEN FATARKI KIFITU KIYI FRESH KIYI KYAU AKWAI NASHA DANA SHAFAWA


AKWAI MASU SA HASKE

AKWAI MASU GYARAN JIKI DA NIIMA DA MATSI

MUNA DA MAN GYARAN GASHI YANA SA TSAWON GASHI DA BAKIN GASHI YANA KARA YAWAN GASHI DUK WADDA TASSAN CHEBE ORIGINAL TASAN HAR MAGANIN DAN DRUFF YANA YI MUNA SAIDA SET OIL NA KARKAR DA CHEBE POWDER DA STEAMING CREAM DA BUTTER DA SHAMPOO


KADAN DAGA PRICE DIN KAYAN MU

KAZA AKWAI TA 5K, 4K,

DAHUWA KIFI 2K

TSIME TABAJE 3K GURA 500

JAN TSIME 3500 GURA 600

GUMBA MADARA 4K
TA AYA DA DABINU 2500

TA SHINKAFA 2K

TA HATSI 1800

ZUMA BATA GINDIN KISHIYA GA WADDA KISHIYA KE MATA FANKAMA TA HANATA RAWAR HANTSI 3K BABBA MEDIUM 2500 KARAMA 800 MUNYI HAR TA IRE IRENMU 500

ZUMA KIBA 2K

GARURUKA IRIN SU
GARIN DAN SATI 1
EMERGENCY
BABANBADE
TUKUDI
SHAKAMATSE
RUBA DUK 500

MAN AYYU KWALBA KARAMA 300 BABBA 700
KADA AL'AJABI 500

SAURAN BAYANI SAI MUN HADU GA ME BUKATA


MUNA KEBBI & SOKOTO MUNA AIKAWA KU INA 08066726866 MMN MUJAHEED KAYAN MATA AND SUPPLEMENT

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.

Inna da Yusra dake zaune a tsakar gidan suka amsa min a tare.

Karasa shigowa nai ina cire hijab din jikina.

Kallona Yusrah tai tace "lafia naga duk kayan ki sun baci da ruwa?"

"Hmmm wata mota ce ta watsa min ruwan titi wallahi, dole dai sai nayi wankan da banyi niyya ba, dauko min kayan ki kinji don Allah in nayi wankan nasa" na fada ina jan ruwa a rijiya.

Dariya Yusrah tai tace "kayan waye zai shige ki, badai nawa b koh ko kin manta wadannan abubuwan da suke jikin kine kamar wata uwar Mata".

A fusace na dago daga tsugunnan da nake nace "kin ga Yusrah ba sai kin zage ni ba, daga tambaya don kin samu ma za'a sa kayan ki".

Tsaki nai na juya gurin Inna da ta ke bin mu da ido kawai, shagwabe fuska nai nace "Inna toh in sa kayan ki keh, ai nasan baxa ki hanani ba koh".

Kau da kai Inna tai tace "A'a kawas ina kallon ki kina kallo na amma ko ki tsaya ki gaishe ni kawai kika hau surutu, ba abinda ya hada ni da ke kuma ynxu da zaki zo kina cewa na baki aron kayana".

Marairaice fuska nai nace "Inna don Allah kiyi hakuri ki bani nasa kinji Innata, kawata ta kaina duk na rude ne da nashigo kinga kayan duk sun bata min jiki".

Tabe baki tai tace "ai kin san hanyar dakin sai kije ki dauko".

Da gudu na shiga dakin nata, duk kayan Riga da zani ne kuma burkuta burkuta, haka na dauko wata atampa wacce ta soma kodewa na shige da ita toilet din.

Wanka mai sannan na sako kayan ko bra ban sa ba don itama na cire ta.

Ina fitowa na wanke kayana tsaf na shanye a igiyar dake tsakar gidan.

Ajiyar zuciya na sauke ina Zama a gefen Inna, lumshe idona nai fuskata dauke da Murmushi nace Inna ina kwana.

Inna data zuba min ido tagumi tai tace Kawas ko kinyi saurayi ne a hanya naga sai lumshe ido kike kina dariya.

Da sauri na bude idon nace Inna wani irin saurayi kuma ana zaune kalau.

Tabe baki tai tace yo ga alama nan ina gani, in ba saurayi kikai ba meye zaki dinga zabga murmushi kina wani lumshe ido.

Dariya nai ina dan kwanciya a jikinta nace Inna saurayi sai kace wata Yusrah, gata can dai itace take aikin samari.

Hararar ta Yusrah tai tace ohon miki dai, naji din ai saurayi ma ya Kula Ka alamun Ka isa ne yarinya.

Hira muka dinga yi mu uku, ranar ban je islamiyya ba don ji nayi kamar na kwana.

Dan wake muka ci mu Uku a plate daya ga kwadan zogale da Inna ta mana, sai bayan magriba sannan na koma gida ina cewa Inna insha Allah zan tambayi Mama ta barni wani satin nazo nayi weekend dina a nan.

Da sallama na shiga palourn mu, Mama dake zaune tana lazimi ta dogo ta kalle ni ta kau da kai bayan ta amsa sallamar a hankali.

Zama nai a gafen ta nace "Mama barka da dare, na same ku lafia Mamana".

Murmushi ne ya subuce mata ba tare da tayi niyya ba, girgiza kai tai tace "xaki ce haka mana Dije, tun kafin magriba nake jiran ki amma kika shantake acan kinsan dai babanku baya yadda kuma kai wa dare a waje koh".

Turo baki gaba nai a shagwabe nace "Mamana sorry toh, inna ce ta zaunar dani tana ta bani labarin ku lokacin kina gida shiyasa kinga kwadar zogale ta mana ta ce na kowa Miki".

Mika mata ledar nai da ta zubo kwadan a wata Samira.

Murmushi Mama tai tace "Allah sarki Inna, na gode sosai Allah ya kara lafia".

"Ameen" na amsa ina dauko jakata ta makaranta, books dina na fito dasu ina budawa don mun kusa fara exam a raina ina cewa daga ynxu da books din nawa zan dinga zuwa aiki tym din da bana komai sai na dinga karatu na bana son na dauki double number a wannan term din.

Washe gari banyi wanka ba na tafi school don bana son yin wanka azo kafin na dawo nayi gumi inzo ina tsami, kar naje aiki Ya Ustaz yace yau ma banyi wanka ba.

Karfe 2 na dawo ko abinci ban zauna ci ba na shiga wanka, a gurguje na shirya cikin doguwar riga na dora hijab dark red, turaren mama na dan fesa na fito.

Kallona Mama tai tace "baxa ki zauna kici abincin ba Dije?".

Daga mata kai nai ina zura books dina a jakata nace "eh Mama sauri nake, kinga yau Monday nasan office din yayi Kura sosai".

Gyada kai tai tace "ki kula kinji, Allah ya tsare".

Daukar jakata nai nace "Ameen Mama".

Ina fitowa na samu adaidaita na shige, a kofar companyn ya sauke ni na bashi kudin sa na shiga ciki.

Gurin Baba dana hango ya fito daga masallaci na nufa.

Gaishe sa nai ina dan kare rana da hannu na.

Murmushi yai yace "oh Dije ke da kika fito daga cikin ranar meye kuma na kare ta".

Turo baki nai nace "Baba so kake nayi baki koh?".

Dariya yai yace "ina zanso kiyi baki Dije, yadda kike dinnan kamar balarabiya ni kaina dadi nake ji in na kalle ki na tuna cewa 'yata ce fah".

Hannu nasa ma rufe fuska ta nace "wayyooo Baba har kasa naji kunya wallahi".

Dariya yai yana rike min hannu muka shiga cikin company din ina ce masa in aka bani albashi gida biyu zan raba na basa daya ya boye min dayan kuma na rike.

A bakin elevator muka rabu na shiga general elevator na danna floor dinmu.

Yana budewa naga Salim da alama shima hawa zai yi ya sauka, da sauri na fito ina yin gaba.

Sanin cewa ba kowa a floor din sai ya biyo bayana yace "dakata mana Khadija, wai mai yasa bakya son magana da nine uhm".

Dan karamin baki na na murguda nace "Ka cika takura min ne, ni kuma bana son takura sam".

Dariya yai cikin jin dadin ta masa magana yace "toh zauna kinji muyi magana".

Ba gardama na zauna a kan kujera shima ya zauna a kan wacce take kallon tawa.

A nutse yace "sunan ki Khadija koh?".

Dan kallon sa nai nace "eh mana ai kasan sunan nawa toh meye kuma na tambaya fisabilliahi".

Dariya yai yace "Khadija ba ki da dama sam, shekarar ki nawa kuma kina wani class a school".

Kura masa manyan idanuna nai nace "toh bawan Allah ban gane wannan tambayoyin da kake min ba sam ni dai, taya zaka dinga tambaya ta akan personal life dina".

Dafe kansa yai yace "yi hakuri baxan sake ba".

Kauda kai na nayi nace "atoh, da yafi ma dai gaskia".

Murmushi yai yace "ynxu magana nake so muyi dake kinji, amma in ba damuwa sai kiyi min kwatancen gidan ku nazo da kai na".

Haba na rike ina zaro ido nace "gidan mu kuma kayi min me a gidan mu?".

Da sauri yace "kika sani ko zance zanzo?".

Mikewa nai nace "ban fahimce Ka ba?"

Shima mikewar yai yace "eh mana ai Zan iya zuwa muyi hira matsayin ki ta kanwa ta koh?"

Juya kai na nayi kawai idona ya fada akan Ya Ustaz daya nade hannun sa yana kallon mu fuskar sa ba yabo ba fallasa.

Shima Salim din ganin nayi shiru ina kallon wani waje yasa shima yakai duban sa gurin, sai da gabon sa ya fadi ganin Elhajj a gun, amma a ransa farin ciki yake yasan inhar Elhajj yaji abinda yake cewa to fa bashi da damuwa don kuwa zai tabbatar ya samu Dijen, shifa ynxu ji yake ma kamar ya same ta ya gama.

Kallona Elhajj yai yace "zo nan".

Jaka ta na rungumo a jikina na nufi gunsa, kai na a kasa har na karasa kusa dashi Banda faduwa ba abinda gabana yake.

Nuna min hanyar private elevator dinsa yai yace "wuce muje".

Da sauri na kalle sa nace "ehe"

Hade rai yai sosai yace xaki wuce muje ko kuwa sai na karya ki a gun.

Hannu na nasa a Kan bakina da mamaki nace Ka karya ni kuma?

Yadda ya zaburo kamar zai dake ni ne yasa na kwasa a guje na nufi gaban elevator din na tsaya..

Juyawa yai ya Kalli Salim daya tsaya kawai Yana kallon ikon Allah, sannan ya juya ya bude elevator din.

A tare muka shiga sai kallon sa nake ganin yadda yake kwal ya fi Wanda muke yawa kyau sosai.

Lokacin daya bude a kasa muka fito duk sai mutanen reception din suka bimu da kallo da mamaki.

A iya sanin su na Wanda ya taba shiga wannan elevator din ina ka cire Papa, amma ko Salim baya hawa wannan.

Gurin motar sa muka je, muna zuwa Nura yai saurin zuwa da sauri.

Satar kallona yai yana murmushi nima murmushin na masa ina juyar da kai na.

Elhajj daya ke lura da su Kara hade rai yai sosai yace "shiga muje".

Ynxu ma da mamaki na kalle sa nace "muje ina kuma Ya Ustaz".

Tsaki ya ja mai dan karfi yace "zaki shige ne ko kuwa".

Da sauri yace "in kika kuskura kika turo min baki kina bubbuga kafafu sai na balla ki".

Kama baki na nai nayi shiru, a raina kuwa ina mamakin yadda akai yasan next move dina.

Dole na shiga na makale a jikin kofa sosai don kar ma wai garin yin kwana na matsa jikinsa.

Wani lafiyayan restaurant muka je, nidai duk inda ya shiga binsa nakee abuna tunda na lura baya son musu kuma dai nasan baxai min abinda zai cuce niba.

A gurin daba mutane sosai muka zauna, duk a darare nake don ban taba zuwa irin wannan gurin ba.

Kallona yai yace "mai zaki ci?".

Dan bude ido nai nace "mai zanci kuma Ya Ustaz? Ka manta Mama ta hanani cin abun mutane".

Ba tare daya kalle ni ba yace "ai ni ba mutum bane ko?".

Kai tsaye nace "toh aljani ne kai?"

Kallon daya min ne yasa nayi shiru, order din jallof rice da pepper soup yai min sai gasasshen kifi da chips da drink, shi kuma pepper soup din kawai aka kawo masa.

Kallon abincin gaba na nai ina hadiyar yawu nace "Ya Ustaz wannan daukar haki ne, kasan dai Mama ta hanani amma shine kasa aka kawo min wannan betar", na fada ina matsa kwalla.

Murmushi yai yana cin pepper soup dinsa yace "yunwa nake ji Deejah kar ki dame ni plz".

Shiru nai ina kallon Abincin, kallon sa nai cikin sanyin murya nace "Ya Ustaz kasan dai na yadda da kai koh?".

Dago kansa yai ya kalle ni.

Turo baki nai ina shagwabe fuska nace "ba yadda zanyi tunda Ka siya dole naci kar ayi asarar su, amma don Allah kar ka yaudare ni wataran kace sai na biya Ka kaji?".

Zuba mata ido yai da mamaki yace "kamar ya nace ki bayani?".

Muskutawa nai ina gyara hijab dina nace "eh mana kar kace zaka fanshe a jikina, haka Mama tace toh In zaka fanshe a jikina mai zaka samu ma yar karama dani".

Baki bude yace "Ke zaki lalata min kunne fah, dama haka kike".

Daga kai nai nace "ai dole na fada ma Ya Ustaz, ynxu in Ka fanshe a jikina ai sumar dani zakayi nasan bulala daya in Ka daddage shauda min sai na baje war war a kasa".

Kallon ta kawai yake yana sauke ajiyar zuciya Ashe ma bata San mai ake cewa za'a fanshe din ba, girgiza kai kawai yai a ransa yana tausaya wa duk mijin daya aure ta.

Ganin yai shiru yasa na bude ciki na shiga zuba abinci na yadda ya kamata, sosai na baje don mantawa ma nai dashi a gun.

To tunda nake ban taba cin abinci mai dadin wannan ba, a raina ina cewa ya kurumin ki Mama, ana min albashi zan siyo miki kema kici.

Sai da na cinye komai nasha ruwa sannan na dago na kallesa, kunya ce ta kamani ganin yadda yai folding hannun sa yana kallona.

Shi kuwa mamakin cinta yake yadda ya cinye komai.

Girgiza kai yai ya mike, biyan kudin yai ya karbi ledar da yayi order.

Mun kusa Shiga mota Kenan wata budurwa data ci kwalliya cikin riga da skirt amma dinkin an facaccala Shi sosai ya kamata ana ganin kusan rabin kirjinta.

Taho wa tai har gaban Elhajj tace "hlo handsome".

Kallon ta yai sosai yace "lafia?"

Murmushi tai tana karairaya tace "sunana Haleema amma ana kirana Leemah, gaskia ka min tunda Ka shigo nake kallon ka, shine nace bara nazo na taya sa'a ta ko ban maka bane", ta fada tana wani juyi a gabansa.

Kau da kansa yai daga kallon ta ya mai da kan Dije dake kallon ta itama tana shan mamakin irin dinkin jikinta.

Wani murmushi yai ya dan matsa kusa da Dijen kadan yace "baki da kunya a gaban matata kike cewa Kina sona".

Da sauri na dago don naga wa yace cewa a gaban matar sa, nidai nasan mu kadai muka zo gun ba matar sa.

Ganin zan bada shi yasa shie saurin cewa *"CHOCOLATE* kina kallo tana cewa tana son chocolate dinki amma kikai shiru, ko kishin nawa ya gudu ne?".

Zaro Ido nai cikin tashin hankali zanyi magana yayi saurin yin kasa da muryar sa yace "in bakiyi acting kamar kina kishi naba yau zan kore ki daga aiki".

Da sauri na matsa gabanta Ina hadiyar yawu nidai wannan nasan zata Iya yin sa'a da Ya Hajara In ma bata girme Mata ba, amma aiki na fa?.

Tattaro bacin rai nai a raina nace nima yau bara na dana acting din da nake gani ana yi akan kishi.

Kallon rai ni na mata nace "ko kunya baxa kiji na kina mace kina cewa kina son namiji a hakan zai soki?"

Itama Leemah wani kallon kaskanci tai wa Dijen tace "ke dallah gafara a tunanin ki Zan yadda cewa matar sa ce keh, yar karama dake mai zaiyi dake".

Turo baki xanyi da na tuna Ashe fa wai masifa zanyi sai na ja tsaki kawai nace "ban da lokacin ki, a hakan dai yar karamar chocolate dina yake hauka akan in bani ba sai rijiya banxa kawai..."

Zaro ido Elhajj yai a ransa yace "tabdijan nake hauka akan wa?".

Kara kicin kicin nai da rai ina zuwa gabansa kawai na sakar masa kukan shagwaba ina bubbuga kafafu.

Satar kallon Leemah yai yaga ta zuba musu Ido sai ya sake mai da kallon sa gun Dije.

A rude yace "chocolate meye waye ya bata Miki rai?".

Kara fashewa da kukan shagwabar nai nace "kana kallon ana cewa ana son Ka amma shine zaka tambaye ni meye ya bata min rai".

Ajiyar zuciya ya sauke kamar gaske yace "sorryyyy Cutie pie kinji, haka chocolate dina ina da kamar ki meye zanyi da wasu matan uhmm, share hawayen ki kinji Maza shiga mota".

Sai da na juya na kalli Leemah na Mata gwalo sannanna shiga motar daya bude min da kansa, shima zagaya yai ya shiga dayan side din.

Nura da yake kallon duk abinda ya faru yaja motar a ransa yana fatan wannan acting din da suka yi wataran ya zama gaske.

Dafa ta kawar ta tai tace "Leemah sai da na ce miki kar kije amma kika ki, ynxu don Allah meye amfanin wannan wulakancin da suka Miki?".

Share hawayen daya zubo Mata a fuska

Please Login or Register in order to submit comment