Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

GOYON KAKA Complete Hausa Novel Document by GOYON KAKA


GOYON KAKA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 31587



GOYON KAKA

Reading Time: 2 Hours

Added On: 08, Sep 2023

Author: Umma Yahaya ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 187.61 kb

File Type: txt

Views: 6051+

Download: 3385+

Last download: 4 days ago

Description/Story: ο»ΏGOYON KAKA
Na Umma Yahaya
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON* *KAKA*
*1*
Bismillahi wassalatu wasalamu alah rasulullah,alhmdllh ayau ne Allah y bani ikon fara sabon buk dina mai suna *goyon* *kaka* Allah y bani ikon farawa a sa'a ameen.

Yarinya ce da baxata haura shekara takwas ba ta sheko da gudu cikin gdan nasu ko sallama babu,direct bandaki ta nufa abin data debo acikin rigarta ta xubesu a bakin ban dakin mangaro nagani da alama tsinkosu tayi ba wani excuse ta tura kofar bandakin saboda matsanancin fitsatin daya korota,suman tsaye tayi sakamakon wanda ta gani a bandakin saboda tsabar tsoro a wando ta sako fitsarin,a 360 ta juya kotakan mangwaron batabi ba dakin kakarta ta shige gurin buya ta shiga nema can Allah y bata sa'a ta fada karkashin gado a lokacin kakar kuwa tana baccinta batasan mai yake faruwa ba.
Wanda ta bude a bandaki kuwa ransa duk y baci saboda bakin cikin yarinyar ta ganshi ba kaya a dalilin wankan da yake a gaggauce y karasa wankan y futo ransa duk a jagule matashine da baxai wuce 22 years ba ko daki bai shiga ba y wuce dakin kakar,masifa yakeyi tun daga tsakar gda yake kwalawa kakar kira danyasan xata iya boyeta kaka!kaka!!kaka!!!wlh yau saina kusa balla yarinyar nan kowa ma y huta ayi yarinya sai hatsabibanci,dannaga iskancinnaki gaba yakeyi tinda harkin kai ki leka mutum a bandaki yana wanka lokacin y karasa shiga dan duk babatun da yake a tsakar gidane kaka kuwa bata jishi ba saboda tana wata sabuwar duniyar cikin bacci.
Kaka!kaka!!kaka!!! ya kwala mata kira da karfi a firgice ta farka a baccin tana haba mai gdan wannan tashin hankalin kira kamar an kawo farmaki,tsaki yayi mtsss yace ni ina shegiyar jikarnan taki mai siffar aljanu,bata fuska tayi tace wlh Aslam ka kiyayeni,ubanme tayi maka xaka fara xaginta yarinyar ma da bata gidannan,tsaki yadanyi yace yace ai baxaki gane ba,tace eh mai xan gane,yace yarinya bakyason laifinta nidai kawai ki futomin da ita danyau saina babballata,islam cikinta ne yace kuwwwww tana xaxxaro ido tana addu'ar yasa karya ganta,dan tasan laifin datayi masa inya kamata xai iya kasheta,dan wlh yaya Aslam mugu ne,kaka ce ta juya tayi kwanciyarta tana kayi ka gama nidai a gidannan ko mai kama da islam ban ganiba tun rana data futa.
Juyawa yayi yace wlh nafasa yin satin yau xan koma dan aljanar jikarnan taki xata iya sakamin hawan jini,kaka tace kafi ruwa gudu umma tagaida aysha kuma karka kara kiran islam da aljana in baxata kirata da sunanta ba ka bashshi ba dole bane,islam sai data tabbatar da yaya aslam y futa sannan ta fara kokarin futowa.

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*daga* *sisin* *mama* πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 8:52 PM] β€ͺ+234 703 443 5155‬: (1/10/2016 11:00am)na umma yahya musa

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON* *KAKA*
*2*
Kokarin futowa takeyi daga maboyar tata kakace tajiyo mutsu-mutsu a karkashin gado tace au Ashe shegen berannan bai mutu ba aikuwa yau xan saka maka maga..bata karasa magana ba taga islam ta fito tana xaxxaro ido ,kaka ta kama baki tace lah ga ja'irar kaya yaushe kika shigo,xumbura baki islam tayi tace daxu nashigo.
Kaka tace to menene y hadaki da wancan mai bakar xuciyar yadda y xuciya daya kamaki dako makota baxasu iya kwatarki ba,karamin bakinta ta cuno gaba tace to ai daga gonar malam tanimu muke shine fa fitsari y matsoni tofa bansan fa yana bandakin yana wanka ba shine nashiga duk cikin dangarta take maganar,kaka ce ta tuntsire da dariya tace kaji yar nema daman nasan laifi kikayi masa,islam itama dariyar take tace Allah bada gangan nayi ba,kaka tace toh naji,islam tace yanxu ina yaya aslam din saboda futa xanyi xamu tafi rafi yau ana kamun kifi,kaka ta karkatar da baki tace kinsan bakar xuciyarsa yace gda xai tafi,islam tace gwandama dama duk y takuramin y koramin abokanaina y hanasu shigowa gidannan sannan y hanani futa wasan dare,tashi tayi tace kaka saina dawo,kaka tace to amma baxaki hutaba naga yanxu kika dawo,tace au bari nadauko mangwaro na ki boyemin dan sai da mukayi dambe da hanne na kwato mangwaron nataho nasan intaxo tagan shi xata dauka,ta futa ta dauko ta kawowa kaka ta dauki daya tana wlh kuma kaka karki shamin kinjiko,kaka tace xancen banxa mai xanyi da kayan tsami xoki dauki abinki,dariya islam tayi tace Allah y baki hakuri kakata ta kaina ta fuce,a kofar shigowa dakin kaka sukayi kicibis da yaya aslam rangwashi y sakar mata a tsakiyar ka,wani gigitacciyar kara ta saki sanadiyyar wani masifaffen xafi da taji y ratsata,a kuje ta fuce waje taci gaba da ihu,da gudu kaka ta taho har tana tuntube xani na faduwa tana daukaπŸ˜‚ da aslam suka hadu xai shigo dakin hade girar sama da kasa kaka tayi tace me kayi mata,murmushi yayi yace haba ta wajena me kuwa xanyi mata tsorata dai tayi data ganni shine fa ta fice da gudu taxata xan daketa,dariya kaka tayi tace yauwa aina xata dukanta kayi narama mata,xaro ido yayi yace yanxu saiki dakeni tace ras ma kuwa,sallama sukaji anayi kaka ta xari mayafi aslam y mara mata baya malam tanimu suka gani y kawo karar islam da kawayenta da abokananta irin barnar da sukayi masa acikin gona,kaka tace karka yiwa jikata sharri yaushe taje gonarka,kana da wannan shegen saka idon da bakar rowa ta yaya har xasu dauki mangwaronka ka bassu,yace ai katanga suka haura,kaka tace ni islam bataxo da mangwaro ba Aslam ne y dinga bawa malam tanimu hakuri dan yace mai gari xaije y fadawa,tsaki kaka tayi tace kaje birni ka fadawa sarki ba mai gariba,dakyar Aslam y shawo kan malam tanimu dan sai da y bashi 2k y hakura dan tanimu akwau san abin duniya lol,bayan sun shigo gida dan karamin tsaki Aslam yayi yace wlh ke kika dada bata yarinyar nan in ba haka ba yaushe har tasan ta haura katangar mutum ta sato masa mangwaro dududu nawa take,kaka tace karyane fa sharri yakeyi mata,Aslam y nuna mangwaro akan gadon ta yace wancan fa,kaka tahau borin kunya tace to ayi mutum sai bakar rowar jaraba y shuka mangwaro mai warin gawasa kanshi y ishi yara y hanasu mai xai hanasu tsinkowa,Aslam yace wlh da inada iko da mayar da ita gurin aunty amarya xanyi tunda ba tarbiyya kikeyi mata ba,harararsa kaka tayi tace to ko ubanka nina raineshi kuma nabashi tarbiyya,xaro ido yayi y kama baki yace Allah y baki hakuri,kaka tace naji,yace ai yayana wlh baxan kaisu riko ba balle kuma *GOYON* *KAKA* xaki tayi tace wanema xai rikema yaya,yace eh naji kinsa ina bata lokaci sallama naxo miyi xan tafi,kaka tace haba Aslam au da gaske kake baxaka cika satin ba,yace gwanda natafi tunkan kikai ga duka tunda kin fara xagi tace nayi dukan ma indai kan islam ne sainayi maka,y futa yana kinjiko tace ga daddawa nasiya musu ka tafi da ita yace baxan dauki kayan wari ba yaja trolly bag dinsa yai gaba.

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*daga* *sisin* *mama*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 8:52 PM] β€ͺ+234 703 443 5155‬: (2/10/2016 2:00pm)na umma yahya musa

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*3*
*ASALINSU*

Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download GOYON KAKA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album