Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

NACINA YA JAWO MIN Complete Hausa Novel Document by NACINA YA JAWO MIN


NACINA YA JAWO MIN

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 741783



NACINA YA JAWO MIN

Reading Time: 61 Hours

Added On: 11, Jul 2024

Author: Narrnarhh Bukar ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07050959771

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 2.72 mb

File Type: doc

Views: 876+

Download: 1400+

Last download: 4 days ago

Description/Story: tana kalonta tare da cewa "Maryam ya akayi ne" wacca aka Kira da Maryam ta ce "Sa'eeda meyasa kikayi latti, bayan kinsa yau Uncle Musa muke dashi" cike da damuwa Sa'eeda tace"Hmmmm Umma kande ce ta aikeni kuma wurin da nisa, shiyasa nayi latti" Maryam tana kallonta da mamaki ta ce"Amma tasan zaki makaranta ai, shi ne ta aikeki alhalin tanada mayyan Yara 'yan mata ", murmushi mai ciwo Sa'eeda tayi sannan tace" Bakomai ai lokacine, watarana sai labari ".

Haka suka cigaba da hiransu har aka koma aji, darussa aka cigaba dayi har 2:00pm tayi aka tashi gida.

@@@@@@@@@

Anatse suke tafiya ita da Maryam suna hiransu, har kowa yabi hanyar gidansu. Tana shanyo kwanar gidansu gabanta yafara dukan uku uku saboda tasan aikin gida na jiranta,hakan ta isa har zauran gidansu tana Wauke da sallama, amma babu amsa duk da akwai mutane agidan, shiga tayi Wakin mahaifiyarta tare da sallama, cike da so da �aunar �arta ta tilo ta amsa tana fara'a, gaisheta tayi sannan ta ajiye jakarta.

Zama tayi tana" Washhhhhh ALLAH na", Ummanta dake linke wankin kayan mutanen da tayi ta ce"ALLAH yasa dai ba'a miki dukan latti ba" marairaice fuska tayi kamar zatayi kuka sannan ta ce"ALLAH Umma saida Uncle Musa ya dukeni hada sani kneel down"cike da tausayin �arta ta ta ce"Karki damu �ar albarkha watarana sai labari kinji, ki cigaba da ha�uri, in shaa ALLAH baza mu dawwama ahaka ba, Ubangiji zai taimake mu".

Sa'eeda tace "Umma bara nayi sallah sai inje inyi aikina" da kallo tabi �arta dashi tana tausayin halinda suke ciki.

Tuno kyara da tsangwamar da suke fuskanta ita da �arta wurin kishiyarta da mijinta yasa ta zubar da hawaye. Fitowar Sa'eeda daga Waki keda wuya taji Umma Kande na kwalla mata kira har da Wura mata ashariya da ce wa "Ubanwa kika ajiye da zai miki aikin gidan! " a daburce Sa'eeda tace"Uhm... Uhmm sallah dama nakeso nayi sai nafito aikin ".

Tsaki mai karfi taja tana ce wa" Aikin banza, Ke ga ustaziya koh, maza kiyi sallar nabaki minti 10 kizo kiyi aikin ". A tsorace tace" To".

Haka taje tayi sallah Ummanta na kallonta cike da tausayi ko abinci bataci ba, taje ta gama aikin kafin ta dawo Wakinsu tashi abinci.

@@@@@@@@@@

Wurin karfe 4:00pm na yamma tashirya zuwa islamiya wacca take bayan layinsu, tana tafiya tana karatunta cikin murya mai zaqi ga �ira'ah mai daWin gaske,har ta isa makarantar.

Faslul Imam Shafi'i naga ta shiga wato ajin �an sauka,zama tayi a bencin farko, duk da akwai Walibai amma basuda yawa, saboda yanxu ake shigowa, jakarta ta bude tafito da Hadisi tana dubawa,ahaka aka cika ajin har malaminsu yashigo tare da sallama, duka Waliban suka amsa , sannan ya zauna yana fuskantar �an aji.

Malam Yusuf yace "Alhamdulillah tunda kun sauke har sau biyar, kuma wasunku ma sun kammala haddar alqur'ani mai girma, toh don haka time table na jarabawan sauka zai fito gobe, kushirya sosai, sannan zamu fara Karatuttukan sauka cikin satin nan".
Farin ciki ne ya mamaye �an ajin banda Sa'eeda wacca tasan basuda halin biyan kuWin saukar duk da tafi kowa haza�a a ajin gaba daya.
Malam Yusuf ya katse musu surutu da cewa"Sannan kufada wa iyayenka maganar kuWin sauka akan anyanke naira dubu ashirin ga kowani Walibi (#25,000) ".
Haka ya bar ajin, su kuma sai murna sukeyi banda Sa'eeda wacca ko �awa bata da ita a ajin sede a boko, haka suka fara maraji'ah har lokacin tashi yayi aka tashe su, suna fitowa Sa'eeda tanufi office Win shugaban makarantarsu, don ita gaskiya ta fasa saukar don Ummanta batada halin biyan kudin saukar, gashi mahaifinta yana dashi babu laifi yana noma amma bazai biya mata ba, koda ma yayi niyyar biya, kishiyar Ummanta zata hana saboda taga yaranta basa karatu sai talla,da wannan zancen zucin tashiga office Win shugaban makarantar da sallama.
Malam Harun ya amsa cikeda fara'ah yace"Sa'eeda kace haka ". Tana murmushi ta ce" Eh malam, daman nazo ne wurinka".
Sai ya ce "To to inajinki Sa'eeda". Sai data lunfasa kafin ta ce "Malam dama game da maganar saukan mune, shi ne nazo incema ko za'a iya cireni daga cikin �an saukan saboda a gaskiya iyayena basu da halin biyamin kuWin sauka, shi ne nace ko za'a cireni sai wani lokacin".
Shiru yayi yana kallonta tare da yin nazari, don gaskiya yasan basuda halin biya hasalima a scholarship Sa'eeda ta ke tun daga aji daya har zuwa aji shida saboda haza�ar ta,ha�i�a bai dace ya dakatar da Sa'eeda ba kodan �o�arinta da natsuwarta.
Kawai ya ce "Sa'eeda ", cikin taushin murya ya �ara da cewa" Naji bayananki, kuma na fahimta, in shaa ALLAH hukumar makaranta zata duba don baza muji daWi ace mai haza�ar aji batayi sauka ba saboda rashin kuWin sauka ba, ki kwanatar da hankalinki in shaa ALLAH, ALLAH zai rufa asiri".
Haka sukayi sallama cike da farin ciki tawuce gida.

@@@@@@@@@

Isarta gida keda wuya aka fara Kiran sallah, jakarta ta ajiye taje alwala sannan tayi sallah, sai taci abincin dare kana ta dauko assignment Winta na makaranta tayi, sai tayi karatun littattafanta na boko da islamiya, sannan ta sanar ma Ummanta yanda sukayi batun sauka da shuganban makarantar su, cike da farin ciki ta ke jin �arta na mata bayanin yanda sukayi da shuganban makarantarsu.
Sa'eeda na kammala bayininta sai mahaifiyarta ta ce"ALLAH kaine abin Godiya, ka �ara rufa mana asiri duniya da lahira". Ameen Sa'eeda ta bita dashi.
Washa gari ta tashi da wuri kasancewar tasan aiyukanta na gida, ta somayi don tsoron yin latti a zaneta, haka ta kammala tayi shirinta tsaf, sannan ta karya kumallo,Waukar jakarta tayi tafito tsakar gida tana shirin wucewa taji an �walla mata kira, a tsorace ta waiwayo sannan ta amsa saboda jin wacca tai mata Kiran, "Ke dan uwarki zo nan".
Kanta a�asa ta nufo inda take, kafin ta �araso wurin taji an hankaWeta, ji kayi timmmmm a�asa gashi gidan nasu ko siminti babu, haka uniform Winta yayi buju buju da shi,a raunane ta Wago idanunta cike da �walla tana kallon budurwar wacce ta ri�e �ugu tana girgiza kai alamun masifa.
Sa'eeda da �yar ta iya mi�ewa tana dubanta ta ce "Haba Nusaiba, mai na miki kika tureni alhalin akwai filin da zaki iya wucewa ba tare da kin tabani ba" tana magana hawaye na zuba a idanunta, itako wacca aka kira da Nusaiba mai zatayi inba shekewa da wata bazawarar dariya ba tana tafiya left and righg tana girgiza jiki kamar wata karuwa.
BuWan bakin Nusaiba ta ce "Hmmmm Sa'eeda kenan, to ke a tunaninki zan bi wata hanyar don ina jin tsoranki, to wallahi kinyi kaWan, ke bama keba hatta wannan Uwartaki bata isa ba, eheh! Irin wai ita Allazi bokon nan, ana dai yawan tazubar ne kawai aka Sige da boko!!!".
Duk wannan abinda yake faruwa a idanun �an gida banda mahaifiyar Sa'eeda da take Waki tana jinsu, saidai tayi murmushi da girgiza kai alamar ALLAH ya kyauta.
Sa'eeda ba mai hayaniya bace, ha�uri ta bata ta wuce wurin Umma kande,a �as�ance ta ke duban Sa'eeda, ta ce "Jeki wurin Maman Dije Kice nace tabani sa�on", da, "To" tabita dashi ta wuce don tasan idan tayi musumma Sata lokacinta zatayi gashi gidan Maman Dije akwai Wan nisa kaWan.
Haka ta wuce tana sassarfa taje ta amso sa�on ta kawo mata ba tare da ta shiga Wakinsu ba ta wuce school.

@@@@@@@@@@

A class kuwa, principal na gani ya shigo Jss3, ashe ajinsu Sa'eeda ne, a tare �an aji suka mi�e suna gaisheshi, ya amsa musu cike da kulawa kana ya ce cikin harshen turanci "Dan gane da Junior waec Winku, kowanne a cikinku zai biya #2500 sannan za'a zana exams Win 3rd na watan da zai shigo, don haka kowa ya maida hankalinsa sosai a karatu banda wasa". Principal ya Wau tsawan lokaci yana jawabi kana ya fita daga ajin.
�alibai sai murna sukeyi sun kusa zama seniors, haka darussa sukaita wakana har lokacin tashi yayi suka wuce gida .
BRIGHT STARS INTERNATIONAL SCHOOL shi ne sunan makarantar su Sa'eeda, makaranta ce mai kyau da tsari, ga koyarwa sosai,babbace sosai don tana da field Win football da handball duk aciki, tana Waya daga cikin makarantun da ake ji dasu a garin.
Kasancewa Sa'eeda �ar talakawa ce kuma a cikin wannan makaranta yasamo asali ne a dalilin wani
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download NACINA YA JAWO MIN

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album