Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

DAMA TA Complete Hausa Novel Document by DAMA TA


DAMA TA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 144300



DAMA TA

Reading Time: 12 Hours

Added On: 18, Oct 2024

Author: Batul Adam Jatko ,

Ebook Compiler : Umar Dalha

Author Group : KAINUWA WRITES ASSOCIATAN

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 775.95 kb

File Type: txt

Views: 777+

Download: 1408+

Last download: 8 hours ago

Description/Story: 
Compiled by Umar Dalha.



Bismillahir Rahmanir Rahim


*DAMA TA*


*Na*

*Batul Adam jattko*

1...
KAINUWA WRITES ASSOCIATAN🤝


Tuki yake a hankali cikin wata katuwar jeep kiran vence, Yana karewa garin nasu kallo kamar ba anan aka rage ran dunbin al umma ba sosai yake kallon mutane wanda yasan badan bakin glass ne ba bai isa yayi wannan tafiyan ba, anguwan gargar anguwa ne na masu karamin karfi amma cikin garine sosai dan makota suke da shewuri.

Wayan sa ce tayi ringing yajawo yadauka yace " Allah yatemaki ummi na daga ummi tace "kamal be gaya maka inason ganin kaba
Ya "gayamin ina gidan abba musa ne gani akan hanyan dawowa, 'tom kazo gidan yafatime nasa hanif ya yauko Hadim dinma gata nan kazo muna jiranka.
Yace "ummi lfy kuwa
tace "se kazo de
"tom yace cikin jimami dan dagajin yanayi muryan ummi yasan babu lfy,
Sauke wayan yayi dai dai da hango wata mata da take taku dakyar dalilin tsinkewan takalmin ta ga shijab dinta a yage tabaya sosai duk da bayan ta yake gani yasan tana bukatan temako sosai dan shi baya ganin irin wannan yawuce
Horn yayi tare da dan zuge glass din kadan yanda baza agane shiba yaci gaba dayin horn din amma matar ko juyowa batayiba yadan sake lekawa yace "iya ba kyajin ranane g.......
Magan nan ne yamakale masa ganin yarinya. wanda bazata wuce 15 ko 16 dasauri yakarasa parking dan zaton sa tsohuwa ce
cikin harshen barbarci yace" ke ba kyajin rana ko bakiga shijab dinki ayage ba har yazu bata juyo ba
yayi wani tunani 'azuciyar sa yace ko de mahaukaciya ce dan ya manta da halin yan Nigeria masu wasar da maskinan su a titi
Danshi dafarko yadauka tsohuwa ce yatemaka mata yakaita inda zai siya mata takalmi

Amma ganin yanda take taku anise yasa ya gane ba alamun hauka atare da ita yasake cewa ke bakiga hijab dinki ayage yake ba tabaya kuma kina tafe cikin rana
Sai asan nan ta juyo
Cikin tsoron taja da baya
Ganin bature yana kanuri sak shiko yazuba mata ido yana kallon ta sai a sannan yagane tana da zanen bare bari a fuskanta amma kanana sosai kuma bibbiyu ce akowane kumatunta kawai ba irin taran nan nacika fuska aka mata ba amma bakace sosai duk da harda kazanta karin bakin nata hancinta baida tsawo amma baza akirashi Tami lelle ba sai amfkin ido wan kam tana da shi masha Allah

Kallon ta yake yana tattare fuska dan wani irin yawu da yake taruwa a bakin sa dan shi yana da tsantsani sosai
Daurewa Yagi yasake cewa "tom tunda bazakiyi magana ba ina fatan de ba kurma bace dan tambaya zanmiki
Ahankali tsoron ya dan ragu tunowa da tayi ana aikin titi a unguwan turawa suna yawan wucewa ta dan matso tace mezaka tambaya?

Yace "ina zaki? Ta daga hijab dinta tayi ta nuna masa allon da yake rungume a kirjinta tace "karatu

Yace "tom ya akayi kike yawo takalmi a tsinke?
Tace "bayan nafito ne ya tsinke.
Yace tom "shi kuma hijab dinfa,? tace" malam yace karna kara zuwa da wannan yayi datti.
'Azuciyan shi yace wannan dinfa
Tom meyasa baki sa wani ba kallon sa tayi
"Tace banida wani

Yace "tom ni idan kinaso zan temaka miki kisiya kinji ko har da kayama kinga wannan duk yakode kina Budurwan idan kina wannan shigan waze soki tace " ai damage bawanda ya taba cewa yana sona shima shatiman da baba yace yabashi ni ya karbane kawai dan dole dan yafi kowa tsanata acikin almajiran baban balle samarin anguwan mu ko kallo na basayi mata sanne masuke cemin yanga acikin datti ko yanga acikin tsumma yanzu haka da kawaye na muke tafe suka wuce ni wai bana sauri ko menakewa yanga acikin sun har da yan gidan mu ta kareshi maganan kamar zatashi kuka
Shiko zuba mata ido yayi yana kallon ta kai daga karshe ma har wayan sa yaciro yana mata video zaikaiwa Hadim dinsa tagani yasan abin dariya baya mata kadan dan yasan yana bata lbr zata ce ya mata bakin kici da bai dauko mata ba
Ya kawar da tunanin
Yace zai soki kina wanka kina Gyaran jikinki kinji ko amma ahaka ai ba zai soki ba tace "tom ai ni mamarmu makauniya ce bata aikin abinci sukuwa sauran matan kudin cefanen gidan suke dauka su sayawa yaransu kaya muko sede mujira na babanmu sai sallah sallah yake mana surutan ta ya ishesa dan haka yada katar da ita m yace "tom shikenan zan baki kudin da katina idan kudin yakare kimin mana zan sa akawo miki se kibawa mamankin tasiya miki duk abin d yan mata suke siya na gayu

Zaro ido tayi tace "kai maman ai fada Za tayi sai de na boye nasiyi kayana da kaina adena renamin gabuwan har ta aiyana yanda idan tasamu sutuura zatayiwa yan gidan su,

Bandir din yan dubu dubu yadauko guda ukku yahada da katin sa yasa aleda yabata takarba tana godiya sai a san nan ta kare masa kallo ta sake kallon sa tace "ni kamar nasan ka ina ganin fuska ka awani waje amma nakasa tunowa amma nake ga kamar a TV ne ko
dariya yayi cikin mamaki yanzu dama a Duniya akwai inda ba asan shiba abin mamaki ma akasansa akasan nashima acikin garinsu amma wannan bakaraman bakauyiya bace yana da tabbacin bayar gari bace kawai bayan gashinan yana zaune nan ma yana hango wani saurayi da riga me dake da photon sa ajikin sa yanzu wani ma yawuce da hulan me dauke da fuskan sa murmushi yayi yace dan bani ledan nayi man tuwa tana meka masa ya bude yadauko katin ya yaga wajen sunan shi ya bar wajen number kawai yameka mata yace idan kina da matsalan kikira yaja glass yazuge ya tafi.
Itakuma ko duba ledan bayayiba balle tasan meye aciki tafara sauri dan tasan zata doku awajen malam
Adai dai gate din kofar gidan yayar ummin kuma uwar matar sa yayi horn megadi ya bude masa yana daga maga hannu dan yane waye yayi parking yafito yana daga wa megadi hannu kai tsaye babba falon gidan yashiga gaban sane ya fara faduwa idan kunnuwan wansa ba yaudaran sa sukayiba sautin kukan matar sa abin kaunar sa ya bashi,
ai dasauri yakara sa shiga itama tana hangoshi da gudu ta karasa jikinsa habibi yawwa kazo kagaya musu wllh ba kason kowa seni kaji abinda su mama da ummi suke cewa kuwa kafada musu wllh bamu sara rayuwarmu akan zamu zauna da wata ba kace musu nima zan iya haihuwa kamar yanda likita yace karsu mana haka kace musu bana son kishiya zaku rasani wllh zan kashe kaina
Shi abin ma dariya yabashi
Dan bai fahimceta ba
Ahankali ummi ta taso takara sa gaban su ta ja hannun su suka zauna tace haba Hadim dita namiki bayani tunkafin yanzo naso ki fashinta ki nusu muyi shawara yanda zamu bullo wa al
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download DAMA TA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album