Join Our WhatsApp Group

KOMI YAYI FARKO Complete Hausa Novel Document by KOMI YAYI FARKO


KOMI YAYI FARKO

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 9634



KOMI YAYI FARKO

Reading Time: 0 Hours

Added On: 23, Jan 2024

Author: Fateema S Ibraheem ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : KING AND QUEEN WRITING CHAMBER

Author Phone : +2349040208830

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 55.09 kb

File Type: txt

Views: 416+

Download: 91+

Last download: 1 day ago

Description/Story: *KOMAI YAYI FARKO ZAIYI KARSHE*

*Story and Written by : Fateemah (S) Ibraheem*

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*

*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "




*WhatsApp Group*
https://chat.whatsapp.com/EJyDTUGRuWoCSv2hvGEPB3

*Facebook Group*

https://facebook.com/groups/791305719158499/

BISMILLAHIRRAH MANIRRAHIM INA GODIYA GA ALLAH SUBHANAHU WATA ALA TSIRA DA AMINCI SU KARATABBATA GA FIYAYYAN HALITTA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) DA ALAYANSA DA SAHABBANSA DAMA DA DUK WANDA YABI HANYA IRIN TASU DOMIN ITACE HANYA TA GARI

*Page 1*

A harkar rayuwa yau kaga fari ne gobe kaga baki domin ba kullum ake bacci a kan gado ba'! A rayuwata ban taɓa jina cikin farin cikiba sai ranar da mahaifina yabiya kudin kujerar zuwa aikin hajji, Kafin zuwan wannan rana da ALLAH yanufi dady da biyan kudin zuwa aikin hajji ƙawayena da muke wasa dasu waɗanda iyayensu sukaje makka sai tukiya da tun kaho sukemun, kowane lokacin kuma sunamun gori idan munyi faɗa saboda wai iyayen su sun zama (alhazai) Ana cikin haka wata rana dady yakiramu nida yayyena. Inada yayye maxa su biyu babban sunansa Aliyu muna kiransna da Alhaji, sai mai bi masa Sadiq, ni kuma babu abinda yake kara ɓatamun rai irin wannan gorin,wata rana ma idan gorin yayi yawa har kuka nake natafi gida nafadawa dady shikuma yabani hakuri akan komai lokacine. Nayi farin ciki sosai kasan cewar yabani kwarin gwiwa, to da UBANGIJI ya yarda yakuma bashi ikon biya, abun nema yasamu wai matar falke ta haifi jaki.wani abun kuma dayasa ni farin ciki dangane da tafiyarsa shine nasan idan yaje zai tahomun da jallabiya da kayan wasa da agogon hannu dan duk wadannan abubuwan suna bani sha'awa sosai agurin ya'yan alhazai wanda suka kawo musu daga makka bayan wannan nasan dazaran yadawo za'arika kiransa da (Alhaji Nuraddeen)tunda shima yaje makka ALLAH UBANGIJI maji rokon bawansa mai kuma biyan bukatun bayinsa, cikin hukuncin UBANGIJI kuwa duk abunda nasa rai dady na yataho mun dasu wannan shine dadi bisa dadi kenan. Ai daga nan nima nafara shiga cikin ya'yan manya, yayyena maza sune bro Ali, dayan kuma Sadiq muna ce masa yaya Sadiq sannan sai aunty farhan wacce daga ita sai aunty Ihsan, zaune muke da daddy a cikin falo, gyaran murya yayi kafin ya fara magana kamar haka: " Duk abunda nariga nafada yazama dole sai na aikatashi ko yayi muku dadi ko karyayi muku."
" Hmm haba dady ai kasan yanzu nafara canzawa.." Inji yayyena, Dady yace to " ai haka akeso ALLAH yayi muku albarka."
" Amin." suka fada atare, ƙara gyaran murya yayi sannan yaci gaba da cewa " farhan ke mace ce kuma kin mallaki hankalin ki kuma kinsan kanki dukda haryanxu baki gama fahimtar rayuwa ba amma nasan kindan fahimci wani abu ko kadan?" Ita kuma tace " hakane ddy." Dady yaci gaba da magana kamar haka: " kinsan aminatu kanwarki ce kuma ita kadai gareki yar' uwa mace duk abunda xatayi ba daidai ba kiyi kokari ki nuna mata dukda dai kina ƙoƙari",tace " hakane dady insha'allh zanyi iyakar kokari na"
"To ALLAH yabaki iko kuma yayi muku albarka."
" Amin" suka fada atare kowa yadanyi shiru na ya'n dakiku dady ne yace " Dama inaso nafada muku zankawo muku aunty wacce zata rika kula daku saboda zamanku a haka bai dace ba! Cikin murna sukace " eh wlh dady dama gidan ba dadi," amira tayi saurin cewa " hakane wlh aunty farhan kowa yaji dadin maganar."
" to bara ni zan tafi office." Inji daddy. Aunty farhan ce tace " am dady meza'a girka maka ne??" Yace " sakwara nake so da miya."
" ok to adawo lfy." dady yace " aliyu kai yanzu zaka fitane??" Mikewa yayi yace " yes dady," sadiq ne yace "farhan ina key din motarki ne bani naje school nawa yayi kura kuma bansa anwanke minba,"
" Ok amira dakko key yana saman mirrow"

*Page 2*

" ok." Inji Amira, da gudu tashiga tadakko tafito, " yaya sadiq gashi."
"ok thanks natafi sai nadawo."
" Bye adawo lfy yaya ayomun tsaraba."
" ok to saina dawo."bayan kowa yatafine yarage daga amira sai farhan, amira tace " wlh aunty farhan harna kagara yy ahmad yadawo asa bikinku."
" hmm amira meyasa kikace haka ko kingaji da ganina ne???"
" Laah a'a wlh sbd naga yayar khadija zatayi aure shiyasa kuma naga kusan sa'arki ce."
" wace khadija." cewa farhan.
" khadija kawata mana tagidan su farooq." tace " ohhh wai khadija??"
"ehm maryam din gidansu zatayi aure,"tace " ALLAH sarki waini yajikin maman su kuwa??"
"Hmm da sauki jiya ma munje ganinta" cewar amira, " to ALLAH ya bata lafiya," "amin." sunɗan jima suna fira saiga kiran yy ahmad murmushi amira tayu tace " kice ina gaishe dashi"
"ok zaiji bar natafi berdroom." Inji Farhan, " to sai kin dawo."
Tana zaune a falour tana kallo saiga bro Ali, amira " tace harka dawo yy??" Yace " eh angama girkine?? "Tace "yy yunwa kakeji ne??"
" Eh wlh sosai ma "
" hmm wlh ko daurawa ma ba'ayiba."
" what?? Tap to wlh bazan zauna yunwa ta kasheniba bara naje restaurant."
"To gaskiya yy mutafi dama wlh nagaji da zama nikadai." yace " to ina farhan din?"
"Tana daki yace to cemata zamu tafi kada taji shiru." cike da murna tanufi dakin aunty farhan " zamuje cin abinci nida bro Ali"
"Ok to adawo lfy ayomun tsaraba."
"ok to sai mundawo bye"

*Page 3*


Direct (AFNAN RESTAURANT) suka nufa bayan minti 2 da zamansu zuwa 3 saiga wata mace takawo musu list din abubuwan da ke akwai kowa yayi tic daidai abunda yake bukata.ba'ajimaba saigata dauke da su. Sunɗan jima suna fira saiga wata beutiful baby tazocin abinci itada kanwar ta azahirin gaskiya kyakkyawa ce dan duk namijin daya ganta sai yakyasa kai bama na mijiba har mace idan taganta saita raina kanta sbd kyanta dakuma surar da ALLAH yayi mata. Amira na ganinta tace " wow yaya kaga wata. Kyakkyawa gaskiya ta burgeni sosai bara nayi mata magana wlh tashiga raina." harara ya wurga mata yace " shiyasabanaso naje dake wani guri sbd sai kin bada mutum ga shege surutu sai kace Radio, nace miki banganta ba hala? a rayuwa babu abunda na tsana irin surutun ki sbd rabi duk shirmen banzane," ran amira ne ya baci ta ture plate din dake gabanta tana tafasa, cin snarks ɗin da batayi ba kenan, tana turo baki, " kuma ni kamayar dani gida" idanunta cike da kwalla, mamaki ya tsaya yi haba kafin kace kwabo tuni ta falla dagudu ta nufi wurin wannan yarinyar tana kiran " aunty aunty??" Yarinyar ita kuwa sunanta Khairat, juyowa tayi da ganin wake kiranta.amira ce takaraso tana shashsheka tace " sannu "cikin mamaki khairat ke kallonta tace" yawwa ykk? "
" Lfy lao" khairat ce tace " I am sorry fa bangane kiba" amira ce tayi murmushi wanda ya ba sunanta miemie. a bangaran bro Ali kuwa baki yasaki yana kallansu. Amirace tace " bara nayi wa yayana magana ku gaisa". " ok" tafada, ya tafi can duniyar tunani yaji amira na magana " yy kataso muje ku gaisa wlh batada matsala" "oya let's go mana " tanadan kashe masa ido jan hannunsa tayi harsuka isa gurinsu khairat.sallama yafarayicikin muryarsa mai rikata tunanin yan mata, kujera yaja bayan ya xauna ne yafara gabatar mata dakansa cikin kwanciyar hankali, miemie ce tace " amira xomudan xagaya kafin tunani ya fara xiyartar xuciyarta wanda itama batasan dalilinsa ba. shin itama tana sansa kenan? Tambayar datayi wa kanta kenan khairat maganarshi ce tadawo da ita duniyar tunani yace " pls karki biyemun kawai kifadi abunda ke ranki kina sona??" Sunkuyar dakai tayi tace "eh" kunyace ta kamata tarufe fuskarta da kyawawan hannayanta.murmushi yayi gamida jin dadi yace " ok ina godiya da lokacinda aka bani"


*Page 4*


murmushi tayi tace " nima haka." aliyu ne yace " bara mutafi gida munbaro farhan ita kadai"
"ok " tafada ahankali, " amma kinga na manta baki bani phone number dinki ba"
" eh nima namanta." Bayan sunyi exchenge din numbr ne su amira suka taho, " yaya mutafi koh inada islam fa." "eh dama tafiya xamuyi." yawwa aunty khairat ko zamu ajiyeku gida ne? " 'Aa wlh amira kubarshi kawai mungode" bata rai amiratayi tace " uhm" ganin ranta ya bacine yasata cewa " ok to muje" murmushi tayi taja hannun miemie suka nufi mota.baya suka shiga itakum khairat tashiga gaba.suna tafiya suna labari har suka isa g.r.a unguwarsu miemie kenan akofar gida ya sauke su sukayi ban kwana sukuma sukayo gida. Suna isa gida suka samu farhan ba lfy. " sunhanallh farhan lfy? " Cewar bro ali, aman da yataho matane yahana ta yin magana jikake shaaa sai kace fanfo amirace ta kidima tace munshiga ukku yy mutafi hospital kawai.hawaye ne cike da idanunta. " meyake damunki ne farhan cewar bro Ali. Ahankali tace " I don't know." ok canxo kaya mutafi asibiti, ok ahankali tanifi daki tasako kaya tafito tunda suka shiga mota take amai duk ya saka mata galabaita sosai direct emargency suka nufa.bayan an aunata ne akace tana dauke da typort ne.magunguna aka rubuta sann akasa mata drip tadan samu sauki hakan yasa drip din nakarewa aka sallamesu, bayan sunkoma ne sukasamu dady a flour yace "ina kukajene?? Gidan bakowa." Farhan ce ta kwanta kan tiles. " subhnlh farhan yadai." " dady batada lfy fa" cewar amira kamar xatayi kuka. " innalillh meyake damunta." "Typort" cewar amira "to ALLAH ya sawake ALLAH dai yasa ba ruwan fanfan can kika sha ba." " sutakesha mana." cewar Aliyu ko rann saida nayi mata magana tunda munada sona ammh wai tafisan na fanfo" " aikinga irinta sai kikiyaye"
" ok"tafada tace bara na tafi daki to bdmw kikula da kanki.murmushin yake tayi tanufi berdroom. Sundan jima suna fira saiga yy sadiq yashigo amirace tace (oyoyo)yaya harkadawo eh ndw masoyiya ykk? Lfy ammh ba lauba.xaro ido yayi yace lfy?? Aunty farhan ce b lfy topa meyake damunta?? Typort ok muje naduba ta.ahankali suka tura kofar "


*Page 5*


yace sannu ashe bakiji dadiba uhm daga masa kaitayi tace ammh dasauki to ALLAH y kara sauki to ga pizzarki koh murmusjin jindadi tayi tace ngd no bdmw idan ban yi mukuba suwa xanyiwa?? Eh hakane tashiyayi yace to saida safe sunbatar kumatun amira yayi yac( I HOPE YOU HARD A SWEET DREEMS) and you tafsa ahankali byee ban kwans sukayi.amirace tafito daga daki tasamu bro Ali a kwance kan kujera tace mekakeyi ne? Idansa nakan wayarsa yace chart ohh ALLAH dai yasa d aunty khairat ne? Tana murmushi, daga nan Amira ta nufi wurin Aunty Farhan, " Aunty Farhan baki ce kina gaida sabuwar antin Bro Ali ba," murmushi farhan tayi tace ke amira banasan karya wace aunty kuma?? Ninasan bro bashida wata budurwa"dariya amira tayi nan take takwashe komai ta fada mata tare da tambayarlafiyar jikinta,taji sauki.ohhh ALLAH yakara sauki cewar khady,ke na manta fa jiya uncle farooq yabada home work.pls tayani fiddawamira cikin fada.ohhh sorry kawata.amira ce t tashi tana dafe ciki tana washh khady ce ta lura da jinin da yabata mata rigarta.dafe kirji tayi kamar tayi magana kuma tafasa sbd tasan halin amira yanxu tasa mata kuka sbd tsabar an shagwabar da ita abun kukama baya mata wuya khady ce tace amira muje clinic koh?keni wlh ba inda xani hja kawai da mutum yaje karbar magani sai ace allura ni gaskiya baxan jeba idanunta acike d hawaye sbd ciwon kamar wasa ammh yafara fin karfinta.uncle farooq ne yashigo yasame su carko carko yace lfy?? Amirace tasa kuka dama kmar jira take tace uncle cikina ciwo yake garinya yafada atakai ce,ganinta batayi magana b yasashi cewa kuje clinic mana,lura d jininda ke jikin uniform dinta ne yasashi dogon tunani kenan wannn yarinyar ta fara priod ne yar karama d ita?? Hhhm tao lallai allh y sawake to banda ma shashanci tasan xaixo meyasa bata kintsa b? Tsikar jikinshi ce ketashi abmd ba abunda yatsana a rayuwarsa kamar ganin jini koda na dabba balle mutum.dawowa yayi daga tunanin yah haryanxu suna tsaye mtssww wai me kukeyi nanne?? Ke wuce kije clinic jebkum ki karbomn marker inajiranki yace wa khadija ok sir.tafada cikin yanayin rashin jin dadi axuciyar t tace lallai uncle baida tausayi me mekon m yace naraka ta sai yace ....jinya dsa mata tsawa ne yasa ta fita aguje tanufi principal office domin dakko marker.haryanxu amura bata isa clinic b tafiya take tanahutawa yayinda kowa yaketa kallanta maza d mata kowa da abunda yake ayyana wa gameda jinin masu dan hankali ne ke tysaya mata sbd basu san miye ba......


Za a ci gaba a ranar Laraba 4 September, 2023.......

*Faɗimatu Sani Ibrahim Kuki*

+234 904 020 8830



*KOMAI YAYI FARKO ZAIYI KARSHE*

*Story and Written by : Fateemah (S) Ibraheem*

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*

*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "

BISMILLAHIRRAH MANIRRAHIM INA GODIYA GA ALLAH SUBHANAHU WATA ALA TSIRA DA AMINCI SU KARATABBATA GA FIYAYYAN HALITTA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) DA ALAYANSA DA SAHABBANSA DAMA DA DUK WANDA YABI HANYA IRIN TASU DOMIN ITACE HANYA TA GARI

*Domin ganin farkon labarin*
https://www.kingarticlenovels.com/2023/10/kome-yayi-farko-zaiyi-arshe.html

*Whatsapp group*
https://chat.whatsapp.com/EJyDTUGRuWoCSv2hvGEPB3

*Facebook Group*
https://facebook.com/groups/1756414801245712/

*Page 6*

khady ce ta hango Amira aikam tamanta da dakko marker tanufi gurinta amira, Zo muje kama mata hannu tayi suka shiga.uncle yusuf ne yace lfy?? Amirace tasa kuka wai bata da lfy? Ke dallah yiwa mutane shuru ke kullum idan aka tambayeki sai kiyiwa mutane kuka sai kace wata yargoye.mtss lura yayi da blood ɗin da ya ɓata mata uniform ne haan yasa yace on kikeyi?? Kallansa tayi cikin rashin fahimta.khady ce tace eh sir.tan sunkuyar dakai.zanan amira kukbta ne ya tsananta itadai tsoran uncle yusuf take sbd shine maiyiwa kowa allura idan hakan tataso.kin xuwa tayi tatsaya tana raba ido.ke ba magano ammh wayayimn? Nidai wlh nasan ba yar'iska bace ALLAH ma yana shedata.innalillahi wa'inna ilaihirraji'un.mtwws uncle yusuf ne yace ke dallh kin ishi mutane uban waye yace cikine dake anan? Shiru tayi sbd batada amsa.dallh jeki toilet ki wanke.toilet din tamufa jiki b kwari.khadija yakira yabata pards d fant yace ta taimaka mata sbd yaga batasan komai b gameda wann.itakam tasani sbd tana xuwa karbar pard ok tafada tanufi toilet din kai tsaye ta shiga amira ce takara sa kuka khady ce yafara kwantar mata dhankali tace bakomai ammh idan taje gida tafadawa aunty farhan.ba gardama t amince direct class suka nufa daidai lokacin uncle farooq yafito daga class din xai wuce gida.ahankali yadago rararan idanunsa yace kuje nayi note ku kwafa sann nabada assingment.ahankali amira tace uncle pls nidai wlh baxan iya xamaba sbd uncke yusuf yabani wani famfas nasaka a fant dina kuma ni wlh baxan iya xamaba nidai dan ALLAH kabarni natafi gida tana fadar hakan tana kuka.shidai yayi mamaki sbd yarda yaga tana tafiya sai kace mai koyon tatata ammh bai damuba sbd acewar sa wann matsalar tace ♀kukanda takeyi ne yasashi jin tausayinta ...


Read / Download KOMI YAYI FARKO

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album