Join Our WhatsApp Group

NUR RAINON D'AN FASHI Complete Hausa Novel Document by NUR RAINON D'AN FASHI

NUR RAINON D'AN FASHI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 19785

NUR RAINON D'AN FASHI

Reading Time: 1 Hours

Added On: 04, Feb 2024

Author: Mujahida Matar Malam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07064904617

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 146.07 kb

File Type: txt

Views: 719+

Download: 272+

Last download: 7 hours ago

Description/Story: ο»Ώ *NUR RAINON D'AN FASHI!!!πŸ¦ΉπŸΎβ€β™€οΈ*
```FREE BOOK```

_NEW YEAR JANUARY 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *NUR RAINON D'AN FASHI FREE BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

........................................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š CE*

*10/1/2023 WEDNESDAY JANUARY 2024 NEW YEAR*

*PAGE 1 TO 5*

```BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM```

..............Motocin Y'an Sandane samada biyar biye sukeda wata kyakykyawar matashiyar budurwa dukda fuskar rufe take hakan baihanani gano kyawontaba, cikin k'warewa takegudu kan mashind'inta d'auketake da jakarda tad'auko manyan Kud'i aciki,
"Shoots her," wani daga cikin y'ansandan yafad'a Aikuwa sukasoma halbinta, zare bindigarta tayi itama tasoma maidamartani gudutake kanmashind'in ammatana maidamartanin halbinda hannu d'aya, saidai ita ko alama Basu take halbaba saidai kawai tana halbin tayar motarsune, cikin sa'a tasamu tayar motar aikuwa motar tasoma rawa kantitin dak'yar driver d'in ciki yatsaidata, juyowatayi takallesu tasake wani lallausan murmushi sannan tak'arabawa mashin d'in gudu tawuce abunta,
"Oh my god koyau munsake rasata" d'aya dagacikin Police d'in yafad'a,.

Wani k'aton gida tayi oda take akab'ud'e mata tashige, gidan Babbane ba laifin saidai baza'a kira gidan namasu Kud'iba, mazanda ke zaune harabar gidan suka saramata almar jinjina, murmushi kawai tamusu tashige ciki, d'akinta tashiga yak'awatu saidai bashida girma sosai amma yak'awatu sosai bawai da kayamasu tsadaba a'a da kwalliya tak'awatashi, cire mask d'in fuskarsa tayi take kyakykyawar fuskarta tabayana, mik'ewa tayi tashiga toilet tafito alwala tayo tacire Kayan Atamfa tasaka sannan tayi sallah, kallonta Kawai nake domin tahad'u sosai tanada dogon gashi farace basosaiba bazaka kirata gajeraba Kuma bazaka kirata doguwa hakaba siririya ba Kuma bamai k'ibaba, jakar tad'auko tabud'e Manyan Kud'i dalala dala nawaje Suka bayyana shak'ar k'amshin Kud'intayi tasauke ajiyar Zuciya rufe jakartayi tad'aukesu tasaka Cikin wata drowar tarufe, laptop d'inta tad'auka tasoma binciken wasu Abubuwanci...

"mene yauma kuna nufin tasake tseremuku,? wane irin sakarcine wannan ace macce Maccefa waitagagareku kamawa,"

"Sorry sir amma wallahi wannan Yarinyar hatsabibiyace tawuce duk indakake tinani tanada wayo gamida dabara, ni abunda yafi bani mamaki gameda ita Koda Wasa Bata halbinmu Sam Bata kisa Saidai tayi dabarar halbe tayar motarmu munjima Muna binta amma Bata tab'a yunk'urin kisan kowaba,"

"Shut up get out noses, Abun Kunya yarinya macce tagagareku, waima waye Ubanta y'ar waye? Wacece ita,"?......................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617

*NUR RAINON D'AN FASHI!!!πŸ¦ΉπŸΎβ€β™€οΈ*
```FREE BOOK```

_NEW YEAR JANUARY 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *NUR RAINON D'AN FASHI FREE BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

........................................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š CE*

*PAGE 6 TO 10*

"My daughter kinyi k'ok'ari Ina Alfaharin haifarki domin kinfayemin maza dubuma shiyasa bana Bak'inciki rashin Namiji taredani domin abunda kikema wasumazan Basu iyajarumtarkiba, yanzu naji a news kinshiga wani bank,"

"Hunmm nima ina Alfaharin kasancewarka mahaifina domin komai narayuwar duniya ban rasaba, hatta ilimin addini kabani gashi nasamu horon kariya kala kala, eh baba nad'auko dollar's ne idan Za'a canzasu zasukai kimanin 7 millions"

"7 millions doughtier,"?

"Eh baba Wannan karon Banyi wani k'ok'ariba iya b'angaren Kud'in governor kawai na d'auko,"

"Badamuwa dai nasan nangaba zaki d'auko Abunsa yafi wannnan, ki aje Kud'in idankina buk'atar wani abuki d'auka koma kimin magana saina sake turomiki wasu,"

"A'ah baba kasanfa tsarin namu bama tab'a Kud'in kowa koshi saboda Anbani aikine yasa na d'aukosu Kuma banjeba saida sukaban dalili maigirma Sannan nayi musu Aikin Anjima zamu had'udasu nabasu,"

"Good kidai k'arakulawa doughtier kuma kidaina zama guri d'aya Kullum, then kicigabada zuwa school d'inki Banda wasa inagama projects d'inda yakaini zandawo a satinnan,"

"To baba in Sha Allah I will care, then kaima ka kula Ina sonka baba,"

"Nima inasonki Nur"

Rufe laptop d'in tayi, tareda d'aukar Kud'in takira wani amintaccen yaronta tabashi dan kawai wad'anda sukasata Aikin, koda wasa bata Bari kowa yaganta duk wad'anda takewa aiki bawanda yasan fuskarta Saidai yaronta Joseph shima Kullum Cikin sauya kamanni yake, bayan yabada Kud'in sukabasa 5 Millions yakaimata Kud'in aikinsu, bayan yakawo Mata tacire 3 millions tabasu Sauran suraba, d'aukar Kud'in tayi tafita,

Wani madaidaicin gida tashiga bayan maigadin yabud'emata k'ofa, gaisawa tayi dashi kafin tashiga, fitowa tayi bayan tayi packing tad'auke jakar tashiga ciki, Nan sukaci Karo da baba maitar maigadin tana palourn zaune tana lazumi, hark'asa taduk'a tagaidata.

"Ah y'ata kindawo?

"Eh mama Sannu da gida"

"Yawwa kizoga Abincinki kici"

"To saina d'an watsa ruwa tukuna duk agajiye nake," mik'ewa tayida jakar tahaye sama, k'asaitaccen d'akinta dayasha gyara tashiga, wani madanni tadanna maid'aukeda numbers take wata k'ofa tabud'e drowar yabayyana tura jakar tayi tarufe,.

Bintada kallo kawai mamatayi tareda girgiza Kai Afili tace"Ikon Allah yafi gaban mamaki indayake fidda rayayye cikin matacce daga matacce zuwa rayayye, yarinya maikyau datarbiya amma Saidai kash itad'in *RAINON D'AN FASHI!!* ce amma bawanda yasan wannnan daga itasai ubannata sai mijinta lado maigadi suna fatan shiriya ga Hanir yadaina fashi, suna zaune gidanne domin Nur itace takawosu bayan sunkasance Y'an gudun hijira suna walak'ance itace ta taimakesu takawosu gidan, saibayan tafiya tayi nisa sukagane babanta Babban d'an fashine Saidai duk dukiyar gidan iyata nur ce kawai Bata Haramun Koda gidan itace tasiye Abuntada salary d'inta domin tana aikin Asibiti Saidai yanzu tadakatar dazuwa saboda takoma K'arin K'arin karatu duka saura 2 week's suyi finally Exam takammala master's d'inta,

Nur yarinyace Maik'ok'ari da hazak'a gazafin nama zuwa dabara tanada hak'uri da tausayi Saidai Bata d'aukar raini da walak'anci, batason zalunci, wani lokacin har kukatake idan tatuna itad'in Y'ar fashice amma idan tatuna shine k'addararta Zama RAINON D'AN FASHI saita manta konaiu, duk yarda tace bazatayi fashinba dazaran wasu sunsata tofa jikinta har rawa yake bazata sake Samun kwanciyar Hankali da natsuwaba harsaitayi fashi, kuma duk nacin y'ansanda bazasu tab'a iyakamata domin tanada dabara wayo dama k'warewa, Koda Wasa Bata tab'a gauraya Kud'in halak d'inta da Haramun ba...

"Aunty falmata kibarwa Allah komai kidaina yawan damuwada kukannan dukabasune mafitaba Allah zaki rok'a shine maganin warakar komai, kinsanfa likita yafad'a miki kidaina yawan damuwa saboda Ciwonki,"

Share hawayenta tayi Cikin rawar murya tace"dole nayi kuka Salma b'atar d'an mutum kamar sauro tsawon Shekara 25 bawani labari wallahi inason y'ata Kullum sainayi mafalki da ita inaji ajikina watarana zatadawo gareni amma bansaniba ko Ina Raye lokacin," kukane yaci k'arfinta takasa K'arasa maganar

"Aunty kiyi hak'uri dan Allah in Sha Allah zatadawo gareki,"

SUWAYE SU FALMATA ??????

Muhad'e next page
Please acigaba da comment da sharhi zuwa sharing Dan Allah............

_BASEEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number
07064904617

*NUR RAINON D'AN FASHI!!!πŸ¦ΉπŸΎβ€β™€οΈ*
```FREE BOOK```

_NEW YEAR JANUARY 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's...

Read / Download NUR RAINON D'AN FASHI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album