Join Our WhatsApp Group

KADANGARUN BARIKI Complete Hausa Novel Document by KADANGARUN BARIKI


KADANGARUN BARIKI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 17525



KADANGARUN BARIKI

Reading Time: 1 Hours

Added On: 18, Sep 2023

Author: Mrs Sadauki ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : ☀️FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS☀️

Author Phone : +22795045822

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 87.27 kb

File Type: txt

Views: 1295+

Download: 361+

Last download: 1 day ago

Description/Story: [29/04 à 20:57] MRS SADAUKI 💫: *ƘADANGARUN BARIKI*💅🏻💅🏻💅🏻


Romantic story```👌🏻


☀️FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS☀️

```MRS SADAUKI 💫✍🏻```

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*

*Barkar mu da Sallah, Allah karɓi ibadun mu ya nuna mana ta wata shekara*🥰

Masu son litattafaina na kuɗi
*KARUWAR GIDA , SADAM,ƁOYAYYEN SIRRI, SOJANA, MAHAUKACIN SO, ƘAWAR MOMYNA, TUZURU, HADEEYATULLAH , MATAR MAHAUKACI* za ku same su ne
1k ne kacal albarkacin sallah,duk mai so sai ku tuntuɓe Ni ta WhatsApp +22795045822 in kuma biyu za ki saya lokaci ɗaya za ki bada 300 ₦ . *Wadda ba ta shirya saya ba please kar ta min magana*


*PAGE* 1_2

"Duk abinda ka yi da ƴar wani kai ma sai an yi da ƴar ka,dan Allah Alhaji ka rufan asiri kar ka cutar da ni"wata ƴar matashiyar yarinya ƴar kimanin shekaru 20 cif a duniya ta ke faɗa idonta na zubar da hawaye,gabanta wani ƙaton Alhaji ne fari sol da shi mai ƙaton tumbi.
Murmushi yayi har gemun sa ya motsa ya ɗan shafi cikinsa wanda duk gargasa ce kwance tun daga marar sa har izuwa ƙirjinsa "Ameera sau nawa zan faɗa maki Alhaji Mudi sam bai san magiya ba a rayuwar sa? please ki daina in ki na yi ya kan sa ni naji wani shauƙi"ya faɗa tare da ɗan matsowa kusa da ita,da sauri ta ja baya ta na sharar ƙwalla tace "dan Allah kayi haƙuri wlh Umma duka na za ta yi"wani murmurshin ya kuma yi kafin ya tura ta kan makekiyar matalar da ke shimfiɗe a ɗakin,a zabure ta so miƙewa amman ya danneta da ƙaton cikinsa yace "shuuut!my baby babu ta yadda Umma za ta sani balle har ta doke ki sai in ke za ki faɗa mata"
Ameera ta ja numfashin dakyar saboda nauyinsa tace "dan Allah Alhaji ka tada ni kar wani ya shigo ya ganmu haka"gefen wuyanta ya lasa yace "ai na rufe ƙofa babu wanda zai gan mu,kin ga ki tsaya kurum a hankali zan yi maki"ya na maganar ne ya na zuge zip ɗin rigarta ta ƙasa dama tun tuni ya cire hijab ɗin ta.



Ta rumtse ido gam wasu hawaye na zuba kan kumcinta masu zafi,ɗaci da kuma raɗaɗi jin Alhaji na wasa da sashen jikinta mai daraja.
Tsofai-tsofai da shi ya ɗora bakinsa kan nipple ɗin ta kai kace yaro sabon jini,wani maƙoƙon baƙin ciki ta haɗiye muƙut kafin ta fuzgo LAFAZI (Miss flower)dakyar tace "Alhaji kar ka manta ƙofa kawai ka rufe amman ba ka rufe sama ba, Allah na ganin ka kuma shi zai yi min sakayya"ta faɗi hakan ne ganin ran mutumcinta ya kawo gargada don ta riga da ta fidda rai a kan zai barta.



Alhaji bai ce mata kanzil ba ya cigaba da bidirinsa sai romance ɗin ta ya ke yadda ransa ke so,kafin ya janye zanen jikinta ya zame pant ɗin ta.Jiki na rawa ya fiddo D ɗin sa wacce tun ɗazu ta ke a shirye,haƙarta ya fara ta na kuka ta na ƙari Alhaji Mudi ya rabata da abu mafi daraja a rayuwar ɗiya mace.



Bayan komi ya lafa da kansa ya yi mata wanka ya gasa ta sosai sannan ya maidota falo,kayanta ta ɗauka ta mayar ko kallon inda ya ke ba ta yi ba ta je bakin ƙofa ta murɗa sai tajita gam.
Jallabiya ya saka ya zo ya buɗe mata ,shi ya fara fita sannan ita ta na tafe ta na buɗe ƙafafu saboda azaba.
"Ki zo na kai ki gida kin ga dare yayi kar kije ki gamu da wasu ƴan banza su shigar min gonata"ko kanzil ba tace masa ba ta nufi ƙofar fita mai gadi ya ƙi barinta fita ganin ogan sa na yi mata magana.

"Mai gadi ungo key ta faɗa maka unguwar su ka kaita gida"cewar Alhaji Mudi,da ɗan gudu Mai gadin ya je ya karɓi keyn sannan ya dawo gun Ameera wacce ta ke jin zuciyarta a ƙyanƙyashe.
"Ki yi haƙuri ki shiga na kai ki gida Hajiya dan Allah"cewar Mai gadin,kai Ameera ta gyaɗa ya sauke ajiyar zuciya yayi mata nuni da mota haka ta nufi motar ta na ɗangyashi.
"Ka tabbatar ka kaita har gida sannan ka baiwa iyayenta kayan abincin da ke Boot"cewar Alhaji kafin ya shige ɗaki.




Sai da suka hau titi mai gadi yace "ina mu ka nufa Hajiya?"Ameera ta ja ajiyar zuciya tace "Bagalam"daga nan bai sake tankata ba har sai da suka shigo quartier ɗin da kwatance har ya kawo ta ƙofar gidan su.


Abba da ke zaune bakin dakalin gidansa yayi saurin miƙewa ya nufo motar ya na wasar baki ganin Ameera ta fito ga kuma mai gadi ya buɗe bayan Boot ya fara sauke kayan abinci.
Da sassarfa ta shige gida ba tare da ta tanka mahaifin nata ba da taji ya na tambayarta har ta dawo?ta na shiga direct ɗaki ta shige ba tare da ta zauna wajen ƙannenta da su ke zaune su na cin gyaɗa haɗi da kallon tv.



Umma na salamce sallah ta leƙo tsakar gida inda ta ke jin ana sauke buhuhuwan shinkafa da sauran kayan abinci, Hamdallah tayi ga Ubangiji ta fito ta jera ma Abba sannu shi da mai gadi.
Bayan sun gama kawo kayan Abba ya shigo baki washe yace "Ummar yara kin ga abinda ni ke ce maki ko?shi dama in rabo ya koka to duk maƙon mutum doli ya fitar da shi ko kuma ya zama ajalin sa,ina Ameerar?"ya ƙare zancen da tambaya.
Umma ta murmusa tace "kai dai bari Alhaji Mudi yaji maƙo hatta ku da ke ƴan uwansa bai son yi maku kyauta"a ɗan hasale Abba yace "to abar maganar haka nan sai wani cacakar ɗan uwana kike da ya ke gulma ce ko amsar tambayar da na yi maki ba ki bani ba"Umma tayi fuska tace "ah to ai gaskiya ce,Ameera na can ɗakinsu ƙila har yanzu haushi ta ke ji ka aiketa ba tare da ka bari ta kalli video ba alhalin ita ta turo fim ɗin dan tayi kallo"
Abba yace "can ita ta sani shashasha da ba ta san ciwon kanta ba,ya video ta ke da abinda za mu sa a cikin mu?yanzu gobe in Allah ya kai mu ko ƴar jalof suka dafa ba sun gode ma Allah ba"Umma ba ta tankasa ba nan ta zauna ta shiga duba kayan.






★★★ *ADS*


Tsaye ta ke gaban madubi daga ita sai wani ɗan gajeren wando wanda iya mazaunanta kawai ya rufe duk cinyoyinta a fili yayinda ƴar rigar wandon ta ke iya cibiya.
Gashin kanta ta baje yayi bututu sannan ta ɗauki casque ta manna kunnuwan ta,juyi ta fara ta na karairaya ta na juya jikinta wanda ko ina ya ke motsawa.Cike da burge kanta ta ke mai cigaba da yin rawar kai kace ƴar Film ko kuma tun can fil azal ƳAR RAWA (Maimouna Matar Abdallah)ce har wani lanƙwasa ƙugu ta ke.


Sam ba ta san da shigowar Mamy ba sai da taji an fuzge casque ɗin kanta ,cak ta tsaya ta na turo baki gaba kafin ta bubuga ƙafafu tace "Mamy hutawa fah ni ke yau mu ka gama gaba ɗaya exam, please ki bar ni na shaƙata"kai Mamy ta girgiza tace "Munira sai yaushe za ki gane kin girma?ke wai har yanzu ba ki san illar yawan kallon mirror ba?"tace "zan daina Mamy har nayi aure tukun"Mamy ta ɓata rai tace "sai uban son aure amman hankali babu,wane namiji ne zai aure ki salon ki je can ki rinƙa yi masa hauka"
Wani murmurshi Munira tayi za tayi magana Mamy ta ɗaga mata hannu tace "ban son jin shirme je ki suturta kan ki ga Yayan ki nan sun sauka driver ya je ɗaukar sa"wani uban ihu Munira ta yi ta faɗa toilet ta na cewa "wayyo ɗan uwa rabin jiki bari na yi sauri na shirya kafin su ƙaraso"kai kawai Mamy ta girgiza tare da fita.



A gagauce tayi wanka ta fito ta shirya ko mai ba ta tsaya shafawa ba ta ɗauki kwalbar turare ta shiga feshe jikinta,jin ƙarar tsayuwar mota yasa tayi cilli da kwalbar ta fita da gudu.


Motar na gama parking ya fito cike da kewar Mamyn sa har tuntuɓe ya ke idonsa na son ganin first love,da gudu Munira ta rugo babu wani tsaitsayawa tayi tsalle ta laƙanƙame Munir duk da ƙoƙarin kauce ma hakan da ya ke yi.
"Ya Salam !"ya furta ya na son cireta daga ƙirjinsa,daga can bakin ƙofa Mamy ke murmushi ta na kallon ƴaƴan nata.
"Sake ni dan Allah na je gun Mamyna kin wani zo kin ruƙunƙume ni salon ki jimin ciwo da ƙasusuwan ki"Munir ya faɗa ya kama cinyoyin ta ya sauketa ƙasa.
Baki ta turo tace "ai dai nima na fara yin ƙiba kuma sai na fi ka"hancinta ya ja yace "a'a fah yarinya kika samu ƙibata ai shikenan gidan mu ya zama majalisar samari kullum cikin kama layin son ganin ki za su yi,amman a haka..."sai kuma yayi shiru ya fara takawa Munira ta buga ƙafafu tace "amman a haka mi?"ta na mai riƙo tsintsiyar hannunsa cike da tsokana yace "sai kiyi ta zaman gida mana babu mashunshuni har ki zama tuzuruwa"a shagwaɓe tace "ai kai ma TUZURU (Mrs SADAUKI 💫) ne kuma ai Daddy yace min a tare za'a yi bikin mu da zarar Jamil ya dawo "bai tankata ba dan tuni ya iso inda Mamy ke tsaye,rugumeta yayi yace "miss You Mamy"ta shafi kansa suka wuce ciki.....

Comment
and share please



Jikar Rabo ce☺️
[29/04 à 21:11] MRS SADAUKI 💫: *ƘADANGARUN BARIKI*💅🏻💅🏻💅🏻

```

Romantic story```👌🏻




*☀️FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

```MRS SADAUKI 💫✍🏻```

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*



*PAGE* 3_4



Kan dining suka zauna Mamu mai aiki tayi saving nasu kafin ta koma kitchen ta cigaba da aikinta.Munira ta ture plate ɗin gabanta ta saka hannu cikin na Munir tace "Allah tunda ka dawo ba zan sake cin abinci ni ɗaya ba"murmurshi kawai yayi bai kulata ba, Mamy tace "ai dama can ke ce ba ki son cin abinci tare da ƴan uwan ki ina ce nan kullum Imane sai tace ki zauna ku ci tare amman ki ƙiya"ta turo baki gaba tace "Allah kiyaye min na ci abinci da su kafin nayi loma ɗaya sun yi biyar"
Munir ya dangware mata kai yace "eh shiyasa suka yi ƙiba suka bar ki dube ki siririya kamar karen rake"dariya tayi tace "ai da zarar na yi aure zan yi ƙiba nima"
Imane wacce ta shigo da sallama tace "ai kya bari har mu fara yin auren kafin ke ko?"Ihsane wacce su ka shigo tare tace "ki dai barta kullum ba ta da zance sai na aure alhalin ga mu nan mu ma har yanzu Daddy ya ƙi bamu damar mu fitar da mazajen aure"

Mamy tace "Ku je dai ku aje jakakunanku ku zo ku ci abinci da surutun tsiya"Imane wacce za ta kai 28years ta yi kicin-kicin da fuska ta nufi part ɗin su yayinda Ihsane ta ajiye bag ɗinta kan salon ta nufi table à manger ita kuma shekarun ta ba za su wuce 25 ba.
"Yaya Munir sannu da zuwa ashe dagaske yau za ka zo?"ta faɗa ta na jan kujera ta zauna ,kai ya jinjina mata yace "yauwa ki bari har na gama cin abinci na baki tsarabar ki tunda ke kaɗai kika min sannu da zuwa"ihu Ihsane tayi tace "yauwa Yayana,Mamuuu?"ta ida da ƙwalawa Mamu kira,da saurinta ta fito jin muryar Ihsane.A wulaƙance tace "zuba min abinci"Mamu wacce ta ɗan manyata a haife za ta haifi Ihsane ta ɗauki plate ta zuba mata abinci tare da saka mata cokali.Har ta juya Ihsane tace "jus ɗin fah ni kike so na zuba da kaina?"dawowa tayi ta zuba mata kafin ta koma kitchen ta goge ƴar ƙwalla tace "ya Allah kai ne ka jarabce mu da talauci ka iya ma mu da kan ka mu ɗin masu rauni ne,yara ɗiyan cikina na juya ni yadda suke so kawai dan ina ƙarƙashin su"



A falo kuwa narai-narai Munira tayi da ido jin abinda Munir yace,fuska ta kwaɓe tace "Yaya Munir wlh murnar ganin ka ta sa na manta dan Allah kayi haƙuri bari na yi ma yanzu"ta duƙa har ƙasa tace "ina wuni Yaya an sauka lafiya?"dariya dukansu suka shiga yi mata,ganin ya saki ransa ya sa ta koma ta cigaba da cin abinci.




Bayan sun gama ya fara buɗe kayan da ya sayo masu sai murna su ke,na Imane ya baiwa Ihsane yace "ki kaiwa Inna kuturwa Sarkin zuciya tunda ta ƙi fitowa"karɓa ta yi ta na dariya ta nufi ɗakin su.
Gaban madubi ta tarar da ita ta na shafa hoda,kan bed ta zube kayan tace "Yaya Munir yace na kawo maki"da "toh"ta amsa.Ihsane tace "ya naji muryar ki wata iri?wai kuka ki ka yi?"Imane ta juyo ta kalleta da kumburarun idonta tace "mi zan yi to?ki na ji ita ma Mamy taya Daddy ta ke yaƙar mu na kar mu yi aure,shekaruna ashirin har da takwas a duniya to sai yaushe su ke son nayi aure kenan?"cikin jimami Ihsane tace "karatu su ke son mu yi wai,kuma ko a gidan miji ai za ka iya yin shi"Imane ta ce "hum!ki bar su sam sun manta mu ma ƴan Adam ne da jini a jikin mu doli akwai lokacin da za mu buƙatar abokin rayuwa amman su babu ruwan su"
Ihsane ta nufi ƙofar toilet tace "to tai kiyi ta jajen ina ce Munira ma da ke ƴar 20years ga ta nan sai zazogaro ta ke tayi aure balle mu"Imane tayi saurin dakatar da ita da "ni sai na ga kamar ahalin gidan nan ne ba'a so su yi aure ki duba fah ki gani Yaya Ibrahim ya kai 35years amman babu ma zancen aure a gaban sa"Ihsane riƙe da gambun toilet tace "a'a shi ya so zama haka,dan ko kafin ya tafi Maroc sai da Daddy yayi masa zancen aure sai cewa yayi shi bai son raini ne shiyasa har yanzu bai taɓa tunkarar mace yace ya na so ba"
"Hum!"kawai Imane tace ita kuwa Ihsane ta shige toilet ta fara wanka.




Doguwar riga Imane ta saka blue ta yane kanta da kallabi kafin ta fita falo ta na baza ƙamshi,"Ya Munir ya hanya ya gajiya fatan komi daidai?"ta faɗa ta na kallonsa daga inda ya ke a kwance "alhamdullah ina za ki je?"kai tsaye tace "baƙo nayi ya na ƙofar gida"baki ya taɓe a zuci yace "ɗan wahala "
Kallon Munira...


Read / Download KADANGARUN BARIKI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album