Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

RAYUWAR MADINA Complete Hausa Novel Document by RAYUWAR MADINA


RAYUWAR MADINA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 883334



RAYUWAR MADINA

Reading Time: 73 Hours

Added On: 26, Jul 2024

Author: Nafisat Isma'il Lawal ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : PERFECT WRITER'S ASSOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 2.55 mb

File Type: doc

Views: 776+

Download: 974+

Last download: 14 hours ago

Description/Story: bin masa Malam Ali; da muke kiran shi da Baffa, shi kuma Matan shi biyu ne da nashi zugan Yaran shima, domin shima Allah ya albarkace shi da yara da yawa

Sai Malam Sule wanda ya rasu da jimawa, kamar yanda na faWa muku Yaran sa biyu ne tal a duniya, kuma shi ne Mahaifina

Sai sauran waWanda yawancin su Mata ne suna aure a sauran yankuna na ™auyakun, wasu kuma sun samu ci gaba suna aure a cikin birnin Zarian. A ta™aice dai Iyayenmu Maza a gidan su takwas ne, sai Mata su biyar kuma kowanne Allah ya albarkace su da Yara da dama. Duk da akwai wayewa yanzu sosai a cikin rayuwarmu amma har yanzu muna da al'adun da muka kasa barin shi, duk wani ci gaba bamu yarda mu watsar da al'adun nan ba sabida muna ganin shi ne tushenmu tun iyaye da kakanni, idan za'a yi wa yarinya aure Iyayenmu da kansu suke zaSa mana Mijin aure, sannan kuma dole ne ko wacce Mace sai an yi mata kaciya. Eh kaciya, su Iyayenmu sun mayar da al'adunmu ba namiji kaWai ake yi wa kaciya ba har da Mata, kuma har yanzu suna nan a kan bakansu sun ™i dena wannan al'adan sabida sun Wauke shi da matu™ar muhimmanci. Suna ganin ta wannan hanyar ce zasu natsar da ´a´ansu Mata wajen kamewa da ri™e budurcin su har sai sun yi aure, kuma suna ganin hakan na ™ara wa Mijin jin daWin Matarsa wajen kwanciyar Aure; ko kuma taimakawa wajen samun ciki da sau™i. Wannan al'ada an la™anta shi da auren wuri kuma duk mutanen da ke cikin wannan ™auyen zaka tarar Mace ba'a Wauke ta a bakin komai ba kuma bata da daraja ko kaWan, suna yin wannan kaciyar ne da zaran Mace takai shekara goma sha Waya sannan sai ayi mata, bayan shekaru biyu kuma sai a aurar da ita, duk da a yanzu ya sha bamban da rayuwar baya, ada can ana yi wa yarinya kaciya ne da zaran takai shekaru biyar a duniya, amma yanzu kai ya waye an samu ci gaba dole sai yarinya takai shekaru 11 sannan za'a yi mata

Duk yadda Mutum ya so ya dubi al'ada; ba ta wani Sangare da ya cancanta sam. Cin zarafi ne na Wan Adam da bai cancanta sam ya zama yana wakana koda a kan kowa ba, domin wannan Wabi'a na sanya wa Mata da aka yi musu kaciya; zasu kamu da matsaloli da suka shafi lafiyar Mace (mental and physical health challenges) a gaskiya ba Macen da ya kamata ayi mata kaciya. Haka wannan al'umma suke ala™anta kaciyar Mata da addini, musamman addinin musulunci. Haka ma a wasu ™asashe da dama suna amfani da addini domin yi wa Mata kaciya; kuma suna kafa hujjarsu mara tushe a kan wannan aika-aikan, duk da cewa basu da hujja kuma basu da takamaiman inda zasu kama a cikin Al'™ur'ani ko hadisan Manzon Allah. Wannan na faruwa ne saboda rashin cikakken ilimin addini da kuma mabiya da basu san al™iblan su ba, wanda ya kasance abun da suke aikata wa Mace daban da abun da yakamata su cire mata, sam kaciya bata dace da Mace ba, hanyar da suka dauko ba shine wanda ya dace ba, a ganin su daidai ne. A dalilin haka wannan al'ada ta samu shiga sosai a wannan ™auyen, kuma babu wanda ya isa ya tsallake wa hakan.





P+P+P+P+P+P+P+P+

_____Kamar yanda kowacce shekara ake samun waWanda ake musu wannan kaciyar, hakan ta kasance a cikin wannan ™auyen. Mata da yawa waWanda aka shirya domin aiwatar musu da wannan al'adan a gobe juma'a

Inda a babban gida kamar yanda muke kiran sunan gidan mu, Mata shida su ne waWanda za'a yi wa kaciyar suma, shiyasa kowacce Uwa take tausayin Wiyarta sabida abun da zai faru gobe, suna ganin daga yau kuma Wiyar su ta zama babbar Mace, ta tashi a ™aramar yarinya, da zaran an yi kuma sai maganar aure da zai fara tashi, inda za'a zaSawa kowacce Mace Mijin da zata aura, wannan dalilin ne yasa Idan ka shiga babban gida zaka ga kowa jigum haka suke zaune duk babu karsashi a jikin su, musamman ma Yaran da su za'a yi wa kaciyar kana kallon fuskokin su zaka ga rashin walwala a tattare da su, ko kaWan ba sa ™aunar gobe tayi sabida azaban da zasu sha.
´an uwanmu suna bamu labarin wahalar da ake sha, mu ma kanmu muna gani, amma kuma wacce ta tsallake shikenan, bamu da yadda zamu yi dole ne mu fuskanci wannan ranan kamar yanda ´an uwan mu suka fuskanta a rayuwar su.

Da yammacin ranan ne Baban Sasa ya yiwa ´an uwan shi kira suka zauna suna tattaunawa a kan gudanar da al'adar tasu a gobe, wanda a cikin jawabin Baban Sasan ne yake cewa, "tunda yanzu Madina ta kawo girma itama, babu wani sa'ar ta a cikin gidan nan sauran duk yara ne, to, sai a haWa ta da sauran Yayyinta da za'a yi musu kaciya gobe itama ayi mata, ai ina ga babu matsala tunda da shekara Waya suka girme ta, kunga mun huta ma."

Jin zancen Baban Sasa babu wanda ya musa, kowa ya ga dacewar hakan, sai kaWa kai suke yi suna cewa, "™warai kuwa hakan ya kamata, ai itama tana da girman jiki ta kamo su a girma, babu wanda zai ce sun girme ta, za'a haWa su kawai ayi musu."

Ana haka sai gani na shigo cikin falon ri™e da kwanon sha da aka aiko Ni in kawo musu farau-farau. A hankali na ajiye kwanon shan tare da dur™ushewa na soma gaishe su cikin girmamawa irin nawa, sannan na isar da sa™on kamar yanda Matar Baban Sasa ta aiko Ni, Matarsa ta farko wacce muke kira da Inna Lami

"Yauwa Madina, ajiye." Cewar Baffa da yayi maganar yana kallo na, domin a cikin su duk shi ne wanda yake da sakin fuska da wasa da Yara sosai

Har na mi™e Baban Sasa ya tsayar da Ni yana cewa, "zauna Madina akwai maganar da zamu yi da ke."

Hakan yasa na samu wuri na zauna a saman ™afafu na yayinda kaina ke ™asa na kasa Wagowa. Baban Sasa ya soma sanar min da hukuncin da suka yanke a kaina wanda lokaci Waya na Wago kai ina kallon su Waya bayan Waya, duk da ba wani wayau ne da Ni ba domin a lokacin shekaruna goma ne cif; amma kuma ina sane da wannan Shegiyar al'adan tamu wacce ina Waya daga cikin waWanda suke matu™ar tsoron zuwan wannan rana a gare mu, musamman yanda naga Yayata ta sha wahala a lokacin da aka yi mata, tayi ciwo sosai kuma ta sanar min akwai wahala sosai, daga ™arshe dai Allah ya bata lafiya har aka yi auren ta, yanzu shekara Waya kenan kuma har da ´arta guda Waya da ta haifa ko kwana hamsin ba'a yi ba. Jin cewa da Ni za'a yi kaciyar gobe zuciyata tuni ta cika da tsoro wanda ya kasa Soyuwa a kan kyakkyawar farar fuskata da take Wan tsut da ita, kullum a rame kamar ba na cin abinci, to kusan haka ne tunda dama rayuwar gidan yana matu™ar min wahala kasancewata marainiya babu Mahaifina, sannan kuma mahaifiyata ta fita tayi aure a can cikin Zaria anguwan ™aya, shiyasa muke matukar shan wahala Ni da Yayata Haula, sai dai kuma yanzu ita tayi aure ta huta ba kamar Ni ba, kullum kamar Ni ce jakar gida ko wacce Mace Ni take sakawa aiki, babu damar aga wul™awa ta sai Waya daga cikin matan gidan sun kira Ni sun saka Ni aiki, da su saka yaran su sun gummaci su sanya Ni, shiyasa a kodayaushe bani da lokacin kaina kullum cikin bautar Matan gidan nake yi, kuma dole inyi tunda bani da ™yuya ko kaWan, idan ma ban yi ba abincin da ake bani sai dai in rasa domin babu wacce zata bani ban yi mata aiki ba, shiyasa na zama tamkar Almajira a gidan kamar ba ´ar gidan ba, idan aka yi min wani abu sabo sai dai idan Baffa ne, ko kuma Baban Sasa wanda yake haWa kowa na gidan da sallah yayi musu sabon kaya, to idan ba sallah ba Ni ba na samun me min komai koda biki ake yi a gidan namu, babu me min anko ko ya siyan min sabbin kaya, sauran yaran kuwa iyayen su mata suke siyan musu duk abin da suke so tunda duk suna sana'a suna samu, kasancewar rayuwar gidan mu yawanci matan su suke yiwa kansu hidima na yau da kullum, iyayen mu maza basu saba ba kuma baza su taSa yi ba sai idan sun ga dama, yana Waya daga cikin u™uban rayuwar da Matan cikin ™auyen namu suke sha, har yanzu kai ya ™i wayewa. A gaskiya na shiga tashin...


Read / Download RAYUWAR MADINA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album